Showing 81001 words to 84000 words out of 220972 words

Chapter 28 - DAN MACE COMPLETED COMPLETE HAUSA NOVEL

24 Aug 2025

2151

kansa a k'asa da shi wanda ya yiwa laifin.. wannan ya ishi afuwa falala da d'aukaka."
(Fatan Allah yasa mu dace).."
        Ajiyar zuciya kowannensu ya shiga saukewa kamar wad'anda suka ci kuka suka k'oshi,Annie tace "Well,I know that wannan ya ishi duk mai hankali a cikinmu ya yiwa kansa hisabi kafin ranar da za mu ga amfaninsa ya zo" tana fad'an haka ta juya kan Nuraz tace "U  Yallab'ai I'm back to u" ya d'ago idanunsa ya kalleta yace "Ni kuma Annie me nayi.!?" Tace "This is what i'm going to tell u right now" ya sunkuyar da kansa k'asa Annie tace "what really happens yesterday was so strange and embarrassing and ka yi matuk'ar bani mamaki" yayi saurin sake d'agowa tace "K'warai kuwa,duk abunda ya faru a bayan ka san ya faru ne ko kuwa labari kaji.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,tace "Da kai nake ka bani amsa" a hankali yace "u are the one who gave me the story" tace "Shin an tab'a arresting mutum for a crime he didn't do.!?" Yace "No!" tace "Ka san matsayin Maimunatu a gurin mahaifiyarka or u don't know.!?" A sanyaye yace "I know Annie" tace "What's her fault in what ur father has done to both of u.!?" Yayi saurin d'agowa zai yi magana ta d'aga masa hannu "Whatever u do ba zan fasa fad'in mahaifinka ba,u or him are not enough to change Allah's plan,ko ka isa ka yanke shi daga jikinka.!? Duk abunda ya faru it was because of misunderstanding,but i made sure that since his parents had confirmed that u were his son,saboda haka duk jimawar da za'ayi zai fahimci haka ko nace ya fahimta zuwa yanzun,so ka maida hankalinka jikinka idan ba haka ba zamu sa k'afar wando d'aya da kai" har ta gama bai sake ko da tari ba sai da tayi shiru a hankali yace "Im so sorry Annie,in sha Allah it won't happen" tace "It's better",Nusrah dake wasa da middle finger d'inta Annie ta kalla tace "Ke kam daughter ba saina maimaita miki ba,ina fatan kinji maganata ta farko Allah yasa za ki kiyaye kiyi amfani da ita,,and hoping we all forget the past and forgive our parents and relatives,and in sha Allah in the future we will reap the benefits." Suka ce "may Allah (S.W. T) say so" ta amsa "Ameen"

2 day's later...

Hajiya ce ta kalli Rafeek dake zaune saman armchair tana b'ata rai,Maimunatu ta shigo ta gansu a parlor'n Hajiya ba su da niyyar fitowa,ta kalli Hajiya ta kalle shi tace "Wai Hajiya ba tafiya za muyi ba.!?" Hajiya tace "Uhn.! Wollahi kin ganni sai binsa nake kamar wani yaro ya tsaya sai nok'ewa yake,idan ba zaka je bane ka fito ka fad'amin.!" Ya d'ago yana b'ata rai yace"Hajiya ni dai da kunyi tafiyarku zanje daga bayan" had'e rai tayi tace "Ka san Allah.!?" Ya d'aga kai yana kallonta tace "Da kai nake fa" yace "Na san shi Hajiya" ta sake d'aure fuska tace "To yau dai banga abunda zai hana baka wuce mun tafi ba" zai mata musu tace "u know i hate want arguing ko.?" Ya girgiza kai tace "Wuce maza kafin raina ya b'aci.." Yayi shiru ya kasa magana,Hajiya tace "Wallahil'aziiym sai ka wuce munje ko za su yanki naman jikinka su ci d'anye,k'ark'ari ace abunda ya faru baya an taso shi ko.? To ko sabo za'a sake a yau sai mun tafi idan yaso kada ka dawo da rai." Tana fad'an haka tace "Mintuna biyar na baka ka fito ka same ni a mota,idan ba haka kasa raina ya b'aci,ka san mene ne zai faru ai.!" Tana fad'an haka ta wuce Maimunatu ta biyo ta tana mita.....



*#Dear lovely wollah i don't know what to say but ku yi min uzuri please..*


#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 26.
#Hᴇᴀʀᴛʙʀᴏᴋᴇɴ

Hajiya na fita ya tashi ya biyo su duk da yadda gabansa keta fad'uwa but he don't want to get angry over him bcos yayi a bayan bai ji dad'i ba,securities d'insa suna ganin fitowarsa suka taso za suyi escorting nasu ya dakatar da su,daga shi sai Clark sai driver d'insa suka shiga daya daga cikin motar k'irar *the kia soul* da ganin motar za kasan kud'i ce,Hajiya da Maimunatu where in a white colour land cruiser prado GXL wagon,motar su ne akan gaba sannan wacce yake ciki,since they had come out daga mansion his fear had multiplied and he felt like ya koma but ba shi da yadda zai yi dole ne yabi umarnin Hajiya idan yana son zaman lafiya.
11:00am sharp suka shigo arean Albert street,a dai² apartment d'in suka yi parking Clark ya fito zai bud'e masa mota ya dakatar da shi,ya lumshe idanunsa yana jin fargaba mai tsanani tana sake taso masa,Hajiya kam da Maimunatu where began to reach the entrance of the house a bakin door suka tsaya Maimunatu ta danna bell,kamar kullum yau ma da Bareerah ta fara arba ta kallesu kad'an but she wanted to recognize her face,Maimunatu tana kallonta suka gaisa fuskarta a sake tace "Hope they are here?" Ta amsa mata ta basu hanya,Hajiya dai was all dumbfounded sai bin apartment d'in take da kallo tana fad'in "Masha Allah a zuciyarta" har suka samu guri suka zauna saman armchairs bata daina kalle² ba though nasu mansion ne amma tsarin apartment d'in sosai ya burgeta,ko ina sai fidda sihirtaccen k'amshi yake,Bareerah ta sake yi musu barka da zuwa and greeted Hajiya again,sannan ta wuce kitchen ta kawo musu snacks da drink bayan ta ajiye musu ta wuce bedroom d'in Annie tana basu excuse zata je ta kira ta,a zaune ta tarar da Annie saman pray mat tana karatun alk'ur'ani da alamun bata jima da idar da sallah ba (Salatud-dhuha/Walaha) though it was 11 na safiya tayi sallama ta shigo,sai da ta jira Annie ta kai ayah itama lokacin ta d'ago idanunta tana kallon Bareerah bcos she knew there was a reason ta ganta ta shigo mata room a wannan lokacin,Bareerah tace "Annie akwai bak'i a parlor" fuskar Annie da mamaki tace "Bak'i.!? Baki san su ba.!?" Ta girgiza kai tace "Gaskiya Annie ban san su ba,but na so na shaida fuskar d'aya" tayi squeezing face tace "Ok! Kice musu ina zuwa" Bareerah ta juya ta fita,addu'ah tayi sannan ta rufe alk'ur'an ta kamo hanyar fitowa da tunanin su waye a irin wannan lokacin,tana fitowa idanunta suka sauka kan Maimunatu ta saki fuska ta k'araso tana fad'in "Wai ku Bareerah take cewa bak'i.?" Maimunatu tayi murmushi tace "Dole ai ta kiramu bak'i tunda ba sanin mu tayi ba" Annie tace "Haka ne" ta ratso cikin parlor'n tana musu barka da zuwa,har ta shigo tsakiyan chairs d'in sannan taga Hajiya once again she surprised tace "Tare da Hajiya dama kuke.!?" She nodded her head and smiled,Annie ta tsuguna ta gaida Hajiya and then ta koma saman armchair ta zauna tana amsa gaisuwar Maimunatu cikin sakin fuska,Hajiya tana kallonta da mamakin sakin fuskar da suka tarar har suka tab'a y'ar hirar yaushe gamo kafin Hajiya tayi k'arfin hali tace "Ina Hauwa'u take ne.!?" Annie ta mik'e tace bari na duba ta a bedroom,Hajiya ta gyad'a kai tace "Toh babu damuwa" Annie passed by Lolly's room,itama d'in dai² lokacin tana saman pray mat tana sallah,Annie ta nemi guri ta zauna har ta idar,lolly ta kalli y'ar uwarta bayan ta idar tana sakin fuska tace "Adda.!" Annie looked up at her face with no praise tace "get up Hajiya ta zo ganin ku" she gestured her face like she was looking for more information Annie tace "I mean Hajiyar su Maimunatu" ta zaro ido tana dafe k'irji tace "Ni kuma take nema Adda Maryam.!?" Ta gyad'a kai tace "Just find me in the parlor" tana fad'a ta wuce ta barta dafe da k'irji without ta bata damar yin k'orafi,da ido lolly ta raka Annie har sanda ta fita daga bedroom d'in a hankali wasu hawayen da bata san yaushe ne suka taho ba suka gangaro mata,ita dai Allah ya sani da y'ar uwarta zata kyaleta wollahi da babu abunda zai sake had'a ta da su,to amma ta san idan ta nuna baza ta jeba fad'a zata sa ta gaba tayi mata,tasa hannu tayi whipping tears gabanta sai tsananta bugawa yake,cikin k'arfin hali ta tattara d'an kuzarin da yayi mata remaining ta fito tana bin bango cike da tsoro da fargabar abunda zai je ya dawo,Annie taji motsin fitowarta ta d'aga kai ta kalli yadda take tafiya a tsorace,har ta k'araso bata daina kallonta ba,she sat down with her head bowed sai da Annie ta tab'a ta sannan ta d'ago kanta ta kalleta,alama tayi mata ta gaida Hajiya she kept her eyes half open and then in a moment of weakness ta furta "good morning Hajiya" Hajiya dake kallonta tace "Masha Allah daughter har yanzun kina nan kamar yadda na sanki" ta sake sunkuyar da kanta k'asa some tears dake mak'ale suka fara running mata a saman fuskarta,Hajiya tace "Fatan mun same ku lafiya,ya bayan rabuwa.!?" Ta karasa maganar cike da jimami,but Lolly couldn't answer sai Annie ce ta amsa "Alhamdulillah!" Parlor'n ya d'auki shiru na tsayin lokaci ba tare wani yayi magana ba again Hajiya tayi k'arfin hali da wani irin murya ta fara magana "Praise is to Allah in all circumstances.. Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji mai kowa da komai,tsira da aminci su k'ara tabbata ga fiyayyen halitta,farin jakada babba d'an Abdullah,,though ranar yau ta kasance ta daban a gurinmu baki d'aya,ya kamata muyi godiya ga Allah (S.W.T) who intends to reunite us after a long time damuka kasance a rabe babu wanda yasan inda d'an uwansa yake,and then for now i still think that none of us think that we are alive or that we will be reunited,,wannan duk cikin hukuncin ubangiji ne,abunda duk ya k'addara shi ne yake kasancewa.." Annie tace "Haka ne" Hajiya tana kallon lolly ta kira ta *"HAUWA'U"* lolly fails to respond sai sake sunkuyar da kai da tayi Hajiya tace "Tabbas mun kasance masu laifi a gare ku,ace tsayin wannan lokacin bamu nemi inda kuke zaune ba,sai dai a matsayina na uwa and ur mother in-law daughter na taso takanas gare ki ba don komai ba only to ask for ur forgiveness,al'amura da suka faru a bayan marasa dad'i that the mouth can not pronounce ina fatan zamu manta da su mu yafewa juna,and hoping that we will all take it as a spell written by Allah (SWT) to us and may he grant our patience and prayers to be partakers of this life and hereafter.." Suka amsa da ameen,Hajiya ta waiwaya ta kalli Maimunatu tace "Ke me yayanki yake nufi ne.!?" Tace "Wollahi Hajiya i don't know" Hajiya ta sake d'aure fuska,bata cewa komai ba ta kira shi through phone,ring d'aya tayi ya katse sannan ya kira back,tana d'auka tun bai yi magana ba ta katse shi "Kai malam me kake nufi ne.!?" Daga gefen Rafeek jikinsa a sanyaye yace "Hajiya jira nayi dama ku fara yin magana da su kafin na shigo" tace "Saboda haka na fad'a maka.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,Hajiya tace "I'm waiting for u then my father,since u are still ignorant ka ci gaba da b'ata min rai ka ji.?" Yace "Dan Allah Hajiya.." Kafin ya k'arasa ta yi hanging call,yayi shiru yana jin zuciyarsa kamar za ta fito,slowly without ya tsaya jiran driver ko Clark su bud'e masa ya bud'e ya fita.
    
Da kyar yake iya d'aga k'afafunsa yana zuwa bakin entrance ya tsaya a sanyaye at least he had spent more than five minutes shi bai koma cikin mota ba and shi bai danna bell ba yayi tsaye like ginannen pillar,Hajiya taji shiru² babu alamun zai zo a fusace ta cewa Maimunatu "ke.! Fita kice idan ba zai zo ba ya tattara ya tafi kafin na fito na same shi" ta mik'e da sauri ta nufi hanyar fita,tana bud'e entrance ta ganshi tsaye tsoro bayyane a saman fuskarsa bata yi magana ba ta tab'e baki and then she turned and left the door open,ya bita da kallo har sanda ta koma ta zauna,a hankali ya d'aga k'afarsa da yake jin kamar basa jikinsa da kyar ya shiga ciki yana yin addu'ah bcos he's in great fear of what he might find muryarsa a k'asa yayi sallama,Annie ta amsa tana binsa da kallo har ya k'araso inda suke,a daddafe ya nemi guri saman armchair ya zauna bai iya d'aga ido ya kallesu ba ya gaisar da Annie ta amsa masa a shak'e,the way she responding him yasa ya d'ago karaf suka had'a ido fuskarta a d'aure babu alamun rahama,ya had'iye wasu irin terrified saliva's idanunsa suna ci gaba da rolling har ya sauke su akan lolly da jikinta banda wani irin shivering babu abunda yake,hannunta data k'ank'ame na Annie yabi da kallo ya d'ago ya sake kallon fuskarta,though she vowed her head but he just realized she was crying,his face turned soft and turned to look at Hajiya who was staring at him babu shiri ya sunkuyar da idanunsa k'asa,Hajiya taja siririn tsaki a ciki tace "is this really what brought u here.!?" Ya d'ago kai bcos he didn't understand the point of her question over him,ya sake had'iye saliva's idanunsa suka ci gaba da zagaye among the four people duk wanda ya kalla sai yaga fuskar dai iri d'aya ce,wasu irin gumin wahala da tashin hankali suka fara tsatstsafo masa but ya kasa d'aga even his hand bare ya goge,Hajiya ta daka masa tsawa tace "Am i not talking to u.!?" Ya sake had'iye saliva's da kyar yana mata kallon "Hajiya what shall i do.!?" Ta zaro ido tace "Ni zan fad'a maka abunda za kayi.!?" Yayi shiru tace "Good for u,since u don't know what to do sai ka koma inda ka fito" yayi saurin kallonta zai yi magana tace "Tashi ka tafi" yace "Dan Allah Hajiya kiyi hak'uri" ta d'auke kai gefe tace "Ba ni za ka bawa hak'uri ba" He was silent and unable to speak,Hajiya stared at him tana jiran taji me zai ce but for about an hour he couldn't move his lips ta girgiza kai tana kallon lolly da tak'i yarda ta d'ago kanta,ta gyara zama tace "Daughter.!" Slowly ta d'ago hannunta and then wiped the slender tears that came down ta amsa muryarta na rawa,Hajiya tace "As a mother,can i ask for a favor.!?" Ta gyad'a kai suddenly as if she didn't want to,Hajiya ta sauke ajiyar zuciya tace "Dan Allah not for me and not to look at the fast,i ask ur forgiveness for what we have done to u,even though i know it will be difficult ace lokacin da muka rabu baki fahimci shiriritar rafeek ya janyo faruwar komai ba" she began to pull her nose and then softening her voice tace "In sha Allah na yi Hajiya,and dama can u have done nothing wrong to us" Annie ta kalli y'ar uwarta tayi ajiyar zuciya,Hajiya tace "Batun tsakaninku da Rafeek i can't say anything,here he is before u.. If he asks for ur forgiveness,u have the right to do anything u want,i will not erupt into ur phrase,whatever happens shi ne silah.!" Quickly ya kalli Hajiya yace "Hajiya.!" Tace "If it's not ur fault how do u want me to say Rafeek.!?" Ya girgiza kai yace "but Hajiya if u say to forgive me..!" Hajiya tayi saurin tarar numfashinsa "am i suggested u do what u do.!?" Ya girgiza kai yana marairaicewa,tace "Ur mouth makes that statement saboda haka shi zai furta neman afuwa ba nawa ba" kamar zai tsala ihu ya sakko kusa da k'afar Hajiya yana rik'eta gam yace "Hajiya kina yiwa Allah da manzonsa kisa baki,wollahi i know if i ask them to forgive me they won't..!" Lolly tayi k'arfin hali tace "We forgive u." Yayi saurin juyowa ya kalleta,zai yi magana tayi saurin maimaitawa,yayi still looking at her with astonishment as if he were saying "You really forgiven me.!?" Ko kallonsa ba tayi ba bare yasa rai za ta maimaita,Hajiya cikin tsananin mamaki tana kallonta tace "Daughter u really forgive him.!?" She nodded tace "Ehh! Hajiya." Hajiya ta rasa abunda za tace because of the shock da kalaman lolly suka bata sai cewa tayi "God bless u daughter,may he have mercy on u.. Surely ur heart is good,u are a good person with a heart of compassion and mercy,duk laifin da yaron nan yayi miki a bayan baki rik'esa ba kin yafe masa.!?" Tayi shiru kanta a k'asa she just felt her tongue said out saboda babu yadda za tayi,and tana ganin kamar hakan shi ne zai fi musu sauk'i da ace Rafeek yazo yayi ta musu naci a gida shi yasa tayi tunanin she would have to made the decision,,shi kuwa gogan he didn't know when he reach their destination,yana niyyar kai hannunsa ya rik'eta ta d'ago jajayen idanunta ta watsa masa wani irin kallon tsana,har cikin zuciyarsa sai da yaji tsoron kallon da tayi masa,ya zauna dafa'an a gabanta kamar mai d'aukar darasi,his hands barely ya kasa magana sai wasu some of the tears of remorse da suka fara sauka yace "u really forgive me.!?" Tayi masa banza,he kept repeating like he had a brain problem,ta fusata da tambayar da yake maimaitawa a tsawace tace "Kai haba da Allah,ance an yafe mene ne kuma na tambaya.!?" He stopped looking at her with tears streaming down yayi ajiyar zuciya a wahale yace "do u know what really happened after i left u.!?" Bata d'ago ta kalleshi ba bare yasa rai zata amsa,Annie in a fit of rage tace "Koma mene ne ya same ka mene ne alak'ar mu da shi.!? Ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login