Showing 147001 words to 150000 words out of 220972 words

Chapter 50 - DAN MACE COMPLETED COMPLETE HAUSA NOVEL

24 Aug 2025

2144

zan yi mata magana kuma za ta gyara in Allah ya yarda" yace "Allah yasa" Annie ta d'an karkata kanta as if she were looking for something before saying "ina ka baro min daughter na?" Murmushi yayi yana kallon Nusrah dake zaune tana game da wayarsa ya juya fuskar tab zuwa kan Nusrah yace "here she is" Annie tana kallon Nusrah tace "hello daughter" tana d'aga mata hannu,Nusrah tayi saurin tsayar da game d'in da take yi ta matso jikinsa tana cewa "Annien mu when are u coming?" Annie looked up and said "do u want me to come this sooner?" She smiled and "Ehh Annie we have missed u" Annie ta sake yin murmushi tace "nima na yi kewarku daughter,but cikin wani satin maybe za muje order kaya Dubai da Bareerah,idan mun gama abunda za mu yi akan lokaci za mu zo mu ganku" Nusrah shout out loudly tace "Please Annie ku zo ko baku gama ba sai ku koma daga baya" Annie tace "To za mu zo daughter idan Allah ya so" sake kwantawa tayi a jikinsa playing with his bread tace "Yawwa Annie sai kun zo" Annie tayi murmushi ganin y'ay'an nata cikin farin ciki,ta gyad'a kai tace "To mu tashi lafiya,na ga dare ya yi muku a nan" they smiled and said good-bye to her,daga nan hira suka ci gaba da yi cikin farin ciki,mafi yawa daga ciki kuma akan zuwan su Annie UK ne idan sun zo Dubai,and that was their conversation during the night until lokacin baccinsu yayi suka kwanta cike da farin ciki.

Kwanaki sun ci gaba da tafiya a haka while on Lolly's side it wasn't easy musamman idan ta ga Rafeek ya shigo,ko hira ake da ita tana ganinsa u wouldn't hear her talk again until ya bar wajen,yayin da shi kuma Nuraz idan abun ya dame shi sai ya d'auke ya daina zaman hira,tsakaninsa da ita gaisawa da sun gama kuma zai wuce,and a times she just stared at him and said nothing because she knew what he meant but bata yi niyyar sakkowa ba,cikin haka Annie came to the country together with Bareerah,without anyone knowing about their arrival except su Nusrah da ta sanarwa,at which point Annie was so overwhelmed by the events da suka faru akan idonta,a nan ta yiwa lolly fad'a sosai,Lolly tana kuka because of haushin abunda ya faru tace "To wai ni Adda ya ake so nayi da rayuwata,the man who accused me of being pregnant in his home and said he didn't like the child,why my life would i want him after ya gama sawa na tsanesa more than anything?" Bud'ar bakin Annie tace "since u don't like him i think whenever i went back i would just tell Baba gara a raba auren nan bcos hakan zai fi zama alkhairi" ta share hawaye tace "Kuma Adda Maryam ke kin fi kowa sanin abunda ya faru because kece kika yi wahala damu,tsakani da Allah me yasa Baba ya rasa wanda zai sake aura min sai shi? Gaskiya ni ba'a yi min adalci ba" Annie ta zuba mata ido cike da mamaki tace "The injustice u are saying ba'a yi miki ba shi yasa nima naga dacewar idan na koma tunda ba kya sonsa zan sanarwa Baba halin da ake ciki,amma ki sani idan har ba kina son yiwa Allah butulci ba,even though he is the cause of everything but ya taimaka muku and ba don dalilin sa ba da yanzun kuna can cikin wahala da rashin gata,but u've to think if this is the way u choose i'll take my hand away from u,Allah (S.W.T) has seen that i have done all i can to u,amma tunda ba ni da muhimmancin da zan ba ki shawara ki yi amfani da ita shi kenan ki yi duk yadda kike so zan zuba miki ido" hawaye ne suka sake zubo mata ta goge tana jin damuwa tana neman fin k'arfin zuciyarta,a hankali tace "Ki yi hak'uri Adda ni ba ina cewa haka da wani nufin ba,amma dai maganar gaskiya ni ba zan iya zama da shi ba" Annie tayi k'wafa mai ciwo bata sake cewa komai ba ta juya ta bar mata d'akin,kwanansu biyu a UK suka yi sallama da su suka kama hanyar Nigeria,and har a time d'in Annie is still angry with her sister,while on Lolly's side tun bayan da suka tafi da taga Annie bata sake kiranta ba,and even if she called her most of the time Annie was talking to her some how,so she became very worried,cikin k'ank'anin lokaci ta yi rama while a gefe guda kuma she lost someone to talk about damuwar da take ciki ko dan ya ba ta shawara.


*Three months later..*

The days are long gone,while during this time the number of events have taken place,including Lolly's sudden outburst of anger,but it is still far from over,while a gefen Nuraz zuwa lokacin he has been able to alter the relationship between him and his father in accordance with his duties and respect and treat him as Allah (S.W.T) commands,but it is also zaman hira da shak'uwa ne babu in their midst har yanzun,while on Rafeek's side he is constantly in prayer for Allah to settle his affairs and his family though yanzun ba sosai yake samun zama ba,yau yana wannan k'asar gobe yana waccan,but he has no hope except to get everything back to normal.

Yau ma d'in ya kama cikin irin ranakun da zai dawo daga tafiya,but still babu wani special tarba da aka preparing saboda shi,bcos a mafi yawan lokaci ma shi yake hanawa ayi,kasancewar yau tafiyar da wuri suka taso daga India shi yasa suka samu damar sauka a k'asar da yamma,directly after their departure from the airport suka nufo gida,ba tare da ya yi waya ya sanar da kowa yana hanya ba,when he finally got out of the car ya wuce cikin apartment,he didn't meet no one in parlor because it is the time of asr prayer ne a gurin mu musulmi,he goes past to his bedroom door ya ji kansa yana masa wani irin azababben ciwo,cikin satin gaba d'aya tunda yayi tafiyar yake fama da shi ga shi ya k'i sauka sai dai idan ya sha magani ya lafa,ya ci gaba da tafiya cikin nutsuwarsa zai wuce bedroom jiri ya fara d'aukansa,ya daure da kyar ya dafa ya zauna saman armchair yana rik'e kansa da yake tsananta yi masa ciwo,after everything has gone ya tashi jikinsa babu k'arfi here yayi baya zai fad'i da sauri Nuraz da yake shigowa ya k'araso ya rik'e shi yana masa sannu,he lift his eyes that their color changed and thanked him,Nuraz felt something in his mind da yaga yanayinsa,ya mayar da shi ya zaunar yace "sit down please and have some rest" he nodded and gestured,Nuraz continued to look at him then yace "Are u sick?" Har ransa yaji dad'in kulawar da ya bayar a kansa,ya girgiza masa kai a hankali yace "No it was just a headache" he sighed again and then yace ya jira shi zai je ya dawo,ya amsa masa Nuraz ya fice da sauri,it didn't take long ya dawo gidan da medications,while har time d'in Rafeek yana gurin bai tashi ba,Nuraz ya k'araso yana sake yi masa sannu ya amsa yana ta kallonsa,ya janyo table ya ajiye medications d'in and went past himself to bring him some water,bayan ya dawo he helped him ya bashi maganin,yana kallonsa yace "Za ka iya tafiya ko na taimaka maka?" Rafeek yayi masa murmushi and said he could,Nuraz yace to suje tare ya raka shi,ya mik'e a hankali yana tafiya Nuraz yana binsa suka wuce bedroom d'insa,after making sure he was fine yayi masa sallama zai fita Rafeek yace *"NOOR!"* Nuraz paused kafin a hankali ya waiwaya ya kalli Rafeek dake zaune gefe gadonsa,yace "Thank u" as Nuraz began to felt sensation cold in his heart ya girgiza kansa yace "It's my pleasure,but please if there is nothing u can do ka kwanta and to get enough rest.." Yana fad'a ya juya ya fita,Rafeek ya bishi da kallo yana jin wani irin nadama a ransa game da abunda ya aikata a baya,he slowly closed his eyes hawayen nadama suka zubo masa,he sat down for a long time before ya tashi ya shiga bathroom to take bath.

No one knew he was coming home after Nuraz,dan haka ko da ya fito babu wanda ya sanarwa ya dawo ya wuce kitchen for the first time tun zuwansu gidan ya bada order a had'a masa healthy food akai masa,daga nan ya dawo parlor ya zauna yana tunanin al'amuran duniya,a haka mutanen gidan suka fara had'uwa a cikin parlor'n,bayan d'an lokaci Angelyn ta zo wucewa da kwandon kayan abinci za ta je bedroom d'insa Hajiya tana kallonta tace "Angelyn where are u going to take the food?" Tace "Ma'am zan kaiwa boss ne" Hajiya ta kalleta da mamaki tace "When does he come back?" Angelyn says that she doesn't know,but young master ordered her in the meantime,Hajiya turned and looks at Nuraz dake kwance tace "Noor when did Rafeek come back?" Bai d'ago kansa ba yana ci gaba da clicking waya yace "yanzu ne ba jimawa" tace "Amma shi ne baka fad'a ba?" Yace "Hajiya saboda kada kuje ku dame shi ne" Hajiya was silent and looked at him with surprise tace "daga sannu da zuwa sai ya zama mun dame shi?" Yace "Hajiya ku kyaleshi ya huta to baya jin dad'i" tayi shiru tana kallonsa da mamaki tace "Ya akai ka sani?" Ya d'ago idonsa yace "Hajiya na ga lokacin da ya dawo fa" ta jinjina kai and said nothing more.


Da dare after maghreb prayers they were sitting in the parlor'n Rafeek came out sanye da jallabiya mai gajeran hannu brown color,Hajiya watched his condition that prove to be unhealthy as Nuraz said,ya k'araso cikin parlor'n suka gaisa da Hajiya,gaba d'aya yaran suka gaida shi suna yi masa sannu da jiki,gefen da Lolly take ya d'an kalla kanta a k'asa ta k'i yarda ta d'ago,he slowly turned to speak to Hajiya,Lolly tayi k'arfin hali muryarta tana rawa ta daure tace "Sannu da dawowa,an dawo lafiya,ya sauk'in jiki.?"




*Ku yi hak'uri wollahi these days wayana ke neman ba ni ciwon kai..*



#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2
    

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 42.
#Oʙᴇᴅɪᴇɴᴛʟʏ
   
       Not only Rafeek even Nuraz,Hajiya and Nusrah were also surprised to hear her speak to him,because tun bayan dawowarsu three months kenan but bata tab'a kallonsa ba bare tayi attempting yi masa magana,shi kuwa yallab'ai Rafeek ai ji yayi kamar a mafarki hakan ya faru,bakinsan nan har b'ari yake wajen amsawa,Nuraz stared at Lolly and feels like he's about to fly ya d'auko Annie ta zo ta ga abunda yake faruwa,parlor'n yayi shiru maganar da Rafeek zai fad'a ya manta,saboda tsantsar farin cikin yau ta kula shi har wani sabon kuzari ya ji ya k'ara samu,he blinks his eyes slowly yana godiya ga Allah and hoping that the future will be the complete solution of everything,sai da aka d'auki lokaci babu wanda ya sake cewa komai a parlor'n,suka ji maganarta  ta furta "Allah ya k'ara lafiya" he completely closed his eyes again ya bud'e yana jin wani irin sanyi mai tattare da farin ciki da nutsuwa mara misaltuwa yana sauka masa a zuciya,ya amsa "Ameen! Thank u very much" ta sunkuyar da kai tayi shiru,Hajiya tana kallonsu zuciyarta cike da farin ciki a ranta ta furta "da yardar Allah k'arshen wahalar ku ne ya kusanto,Allah ka nuna min ranar da wannan al'amari zai faru" she smiled as she looked at Lolly's side tace "Wai nace me yake damunka ne?" Rafeek ya d'ago kansa ya kalli Hajiya bakinsa ya kasa rufuwa yace "Ciwon kai ne kawai yake damuna Hajiya,ban san wane iri bane,but idan na sha magani yana lafawa" Hajiya ta jinjina kai tace "And ka je ka ga likita ne a can?" Ya tab'e baki yace "Hajiya kin san idan na yi irin tafiyar nan ba ni da lokacin kaina,ta yaya zan samu lokacin ganin likita?" Hajiya tana kallonsa tace "Ai ka ga matsalarka tunda ka san larurar dake damunka,ta ina za ka k'i zuwa ka ga likita? Sai na yi magana kuce ina da fad'a bayan fad'an nawa akan gaskiya nake yi" he smiled ganin za ta fara yi masa fad'a a gaban yara cikin salon kwantarwa da mutum hankali yace "Hajiya this is not what u think fa" ta harareshi tana cewa "kai tafi can haka ko wane lokaci kake fad'a,saboda kada nayi magana" teasingly ya sake kallonta but bai iya yin magana ba saboda hankalinsa da ya koma kan Lolly wacce ta sunkuyar da kai,Nuraz who sit besides was unprepared to look at Nusrah,quietly as if he don't want to speak yayi musu sallama,Hajiya was watchful as he stared at Nusrah ta d'auke kai because ta san k'arshen zancen,cikin sigar tsokana tace "ku kuma sai ana fira,ka sata dole sai ta bika,ku shige d'aki kamar daddawa" Rafeek yayi murmushi saboda ranar yau ji yake kamar an y'anto shi,Nuraz ya kalleta yana shafa beard d'insa yace "To Hajiya idan mun zauna aikin me za mu yi miki?" Tace "Kai tafi can ni ba da kai nake magana ta ba" yayi murmushi yana gyara tsaiwarsa yace "Idan ba ni ba dawa kike da?" Ta harare shi tace "me za ka yi min da zan yi magana da kai,mutum kullum fuskarsa babu fara'a" murmushin da ya bayyana hak'oransa yayi yace "well Hajiya kin fi so mutum yayi ta dariya ne?" Tace "zai dai fi yi maka kyau" ya d'age gira yace "ni ba mahaukaci ba kawai sai na fara dariya babu dalili?" Ta kalleshi tace "sai mahaukata ne suke dariya?" Yace "to Hajiya dama duk mutumin da kika ga yana dariya haka kawai ai matsala ce da shi" harararsa tayi tace "waye ya fad'a maka?" Yace "ni da nake ganinsu kullum",ta tab'e baki tace "kai ni wuce ka bani guri na san dai tunda ka tashi ba zama za ka yi ba" yayi murmushi yace "Haka ne kam",tace "Allah ya ba mu alkhairi,umma ta gaida ashsha" bai amsa ba ya sake murmusawa,kallon Rafeek ta sake yi tace "Kai kuma ka samu lokaci ka kira likitanka saboda irin wannan ciwon idan ba ana tuntub'ar su likitocin ba matsalar da suke bayarwa yana wuce misali" yace "If Almighty God please allow me i'll call him" because yana son ta bar maganar,tace "it will be better" Nuraz who was about to go yace "Well,Hajiya since he said he will call mene ne abun fad'a kuma?" Ta juyo ta kalleshi ganin yana tafiya tace "Ja'iri da ka tsaya ai" yayi murmushi bai juyo ba ya wuce bedroom d'insu.

     Shortly bayan tafiyarsa Nusrah set out to follow him,Hajiya ta bita da kallo tace "Ja'ira kema guduwa za ki yi?" She laughs shyly tace "A'a Hajiya bacci zan yi ina da class da safe" Hajiya tace "to Allah ya bada sa'a" ta amsa tana sake yi musu sai da safe,tana shigowa bedroom ya bita with a tired look ta d'auke idonta daga kansa ta wuce closet da nufin rage kayan dake jikinta,ya biyo bayanta ya sameta tana cire turban cap dake kanta,ta baya ya rungumeta had'e da d'ora fuskarsa a saman wuyanta yana sauke numfashi,as he breathed out ta sauke ajiyar zuciya itama,ta d'an karkata kanta kad'an tana kallon yadda ya zagayeta da hannunsa,kafin ta yi magana ya rigata "Shi ne kika barni ina jiranki?" Tace "Uhn!" she was silent daga hakan and said nothing at all ya d'ago kansa yana bud'e idonsa dake lumshe yace "speak ur mind" she closed her eyes very calmly tana girgiza kai tace "I have nothing to say" juyo da ita yayi suka fuskanci juna,hannayensa a saman waist d'inta ya rik'eta sosai yace "u will say it right now" murmushin yak'e tayi ta sake girgiza kai bata ce komai ba,forehead d'insu ya had'a yana kallon cikin idonta yace "Ba za ki fad'a ba?" It was as if she were going to crying tace "I have nothing to say fa" yace "Ok then?" She nodded and said "Nothing!" yace "Mu je ki yi min wanka to" dariya ta yi masa cikin zolaya tace "I'm not going to bathe u,sai dai ka kwanta haka" ya shagwab'e fuska kamar yaro yace "Please Aunty" ta zaro ido tace "Aunty? Who do u call Aunty?" Fuskarsa har lokacin tana shagwab'e ya nuna ta kamar yadda sangartattun yara suke yi,ta had'e fuska tana kamo kunnensa tace "From now on kul ka sake cewa Aunty" yace "Ok Aunty" ta rik'e waist da hannunta d'aya tana zare masa ido tace "ban fad'a kada ka kuma ba?" Yace "Kin fad'a but ai ba zan iya fad'an sunan ki ba" tace "Daga yau *NUSRAH!* za ka dunga fad'a ka ji? Maimaita na ji" he nodded and said "Aunty Nusrah" cheeks d'insa ta kamo tace "Aunty ne ba za ka daina fad'a ba?" Ya gyad'a kai tace "Oyah kneel down here tunda ba ka ji" he said "ban iya ba ai" tace "za ka koya" yace "Za ki dake ni idan ban yi ba?" Ta girgiza kai tace "no but ba zan je wanka da kai ba" yace "please ki yi da ni" ta sake girgiza kai tace "Ai ka daina jin magana ni ba zan yi da kai ba" kukan shagwab'a ya fara yi yana rik'ota sosai,ta k'wace za ta tafi da sauri ya fizgota ta fad'o jikinsa,ya sake matseta sosai a jikinsa,ta yi saurin kallonsa tana yi masa murmushi,he raise his eyebrows and said "will u go with me?" She nodded her head and said "No" yace "Really?" Ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login