Showing 27001 words to 30000 words out of 44320 words
farin ciki. Shiyasa nake sake muku Garaɓasaa kamar bansan cewa komai na rayuwa ƙara tsada yake ba. Kuɗi nake so da zafi zafinsu, Ku zo ku sayi kayana.Yauwa kina ji ko ni ba bashi ko maula ko alfarmarku nake nemaba!!. A'a talla nake muku ku bani kuɗi niko in baku kaya ɗa'a.🤝😘🤣*
*Da ɗumi-ɗuminsa Set ɗin mgnin infection 8k kunga garaɓasa har 2k half 4k Dadiharmadiga 4k maliƙi 5k ragi har na 2k robar Ƙasaitacciyar mace 5k ragi har 2k botikin gumbar 9k a 8k ƙananan robobiin garuka gumbunan da tsumi na 3-3k duk a 2,500 kunga ragin dari biyar biyar ai ba wasaba, haɗin kazar 20k a 17k na 15k 13k garin babambaɗe 4k al'ajabu 4k idan kuma kayanki ya kai na 50k zuwa sama in dai arewa kike to Free Delivery ne sis. In kuma na 40k 35k 30k 25k ne kuwa gareku Kanawa, Gombawa, Josawa, Jigawa, Bauchi, Taraba, duk Free Delivery ne kuma! In kuma kayanki ya kai na 60k 70k 80k 90k zuwa 100k kinada tukuicin ɗan haɗin humra da kulacca da turaren wutan ga kuma free delivery. Nace ba tsaya mana kiji, inafa araha kam Amman ina hana bashi, kuma wannan Garaɓasar daga yanzu ne yau ɗin nan laraba 24-01-2024, zuwa 01-2-2024 cib Garaɓasar zata sauƙa so ko kada ki karanta tallan bayan nan kizo kice ai naga kince kaza da kaza da Free Delivery da sauƙin farashi, ɗaya ga watan biyu na shekara dubu biyu da ashirin da huɗu na gotawa koda one minute ne to fa garaɓasa ta fece. In a shirye kike ga account no. 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki hankaɗo min shaidar biyanki ta Whatsapp number na 08069423567. Maliƙi da ddhmdg abin 12k Amman a 10k Garaɓasar ma ai tayi yawa gaky, 10k fa wannan kayan alkhairi Please dan Allah in kinsan baki shirya sayaba, kada kizo ki ɓata mana lokacinmu ki hutar da kanki nima ki hutar dani.*
Ya ƙare maganar da narke kwayar idanunsa cikin nata, wanda hakan yasa jikinta yin wani irin fitinenne macewar da har yasa muryarta narkewa can ƙasan maƙoshinta tace.
“Tun yanzu?”.
Yana mai zira mata wasu fitinanuna lamura ta cikin gajiyayyun idanunsa ya motsa lips inshi a hankali yace.
“Eh muje”.
Ya ƙare maganar tare da juyawa ya kalli su Addawa da Goggo Dija da Aunty Nana dake cewa.
“Maza tashi ku tafi”.
Ɗan rusunar da kansa yayi tare dayi musu sallama kana ya nufi hanyar fita.
Ita kuwa Ishmah ƙara matsowa tayi a jikin Aunty Amina tayi tare da yin rau-rau da ido sabida jin Aunty Amina na cewa.
“In sha Allah Jibi da dare dai zamu tafi, in Allah ya yarda sai kizo gobe mu wuni!”.
Cikin sanyi tace.
“Dan Allah ku bari mu ƙara sati”.
Ɗan ture kanta Aunty Nana tayi tare da cewa.
“Tafi daga nan, da muke nan ɗinma tunda muka zo, bamu ga idonki ba sai yanzu, ke gaki yar miji daɗi, muma da mazanmu, dan haka baza mu zama ƴan amshi shata ba”.
Dariya sukayi baki ɗayansu.
Garkuwa kuwa hannun Ishmah taja tare da cewa.
“Zo muje daga ciki”.
Da sauri ta miƙe sai kuma ta kalli Goggo Dijan dake cewa.
“Kada dai ki mance mijinki na jiranki a waje”.
Da sauri Aunty Nana tace.
“Laa dama kinyi shiru Goggo ai bazata manceba”.
Khadijah ne ta ɗan harari Aunty Nana tare da cewa.
“Uwar sa ido ba”.
Sai kuma duk suka kalli Addawa ganin ta miƙe tsaye tare da cewa.
“Ai gwara ta bada himma ta kular min da jikana ta sama mishi farin ciki, in tayi mana haka mu ta gama mana komai na rayuwar duniya”.
Cikin gamsuwa da hafimtar kalaman Addawa Garkuwa taja hannunta suka nufi ɗakin.
A bakin gado suka zauna cikin kulawa da fahimtarwa ta tsare Ishmah da ido cikin yin ƙasa da murya tace.
“Da alama dai kin gaza kwantar da hankalinki bare ki kwantarwa mijinki nashi hankalin”.
Ajiyan zuciya mai nauyi Ishmah ta fesar tare da gyara zamanta kana a hankali tace.
“Na rasa me yake damun Taj, sam ba haka yakeba, na fahimci yana cikin tsananin damuwar da ko bacci baya iyayi fa my Aunty”.
Ta ƙare maganar cike da damuwar hakan.
Tsuke fuska Garkuwa tayi tare da cewa.
“To ai duk laifinki ne Ishmah, ace kina mace macen ma data san zaman duniya da haƙƙin miji, ace ki kasa kwantar masa da hankali da sama masa nutsuwa zuciya, har damuwa ta hanashi bacci kina kuma tare da shi a muhalli ɗaya anya kuma Ishmah baki zama lusarar maceba.
Kin kuwa san tabbas ya ɗaukekine ya tafi Hotel dake dan ku samu hutun jiki dana zuƙatane, keda kanki kika cemin yana cikin damuwa mai tsanani fa,
Kin kuwa ga kenan ya nemi kusanci da kene domin yana zato da yaƙinin kece farin cikinsa, kece zaki sawa zuciyarsa nitsuwa da tausarsa ki kwantar mishi da hankali ki cire masa damuwar dake tare dashi, Amman ace haka ya gagara kina tare dashi wuri ɗaya, ɗaki ɗaya, kai gado ɗaya ƙarshenta ma pillow ɗaya, cikin blanket ɗaya, Amman ki kisa zama ƙasaitacciyar macen da zata sa mijinta bacci wlh Allah kin bani kunya Ishmah.”
Cikin sauke numfashi tace.
“A'a my Aunty wlh tunda mukaje iyakarsa a ƙasa bakin gado, ko gefen bai taɓa zamaba.”
Sai kuma ta ɗan lumshe idanunta kana ta buɗesu ta zubasu kan Garkuwa dake yi mata kallon mamaki a hankali tace.
“A zaunefa yake kwana yana karatu, wani lokacin ma kuka ne yake fizge muryarsa.”
Cike da takaici Garkuwa tace.
“Innalillahi Ishmah dan Allah ke bakya jin tausayinsa, kinfi kowa sanin Taj kin dai ga zahiri damuwa tare dashi wai ke wacce iriyar mace ce?”.
A sanyaye tace.
“Ni nayi zaton yana damuwa ne da auren bazata da yayi min, dan akan haka yaketa bani haƙuri, yana jaddada min shi masoyine a gareni”.
Sai kuma sukayi saurin kallon bakin ƙofar jin sallamar Addawa.
A tare suka amsa mata, jin sun amsa mata ne, yada ta shigo fuska ɗauke da Murmushi, a gefen Ishmah ta zauna ya zama sun sata a tsaki cikin sanyi tace.
“Ishmah wurinki nazo”.
Tana ɗan juyowa tace.
“Toh Addawa gani”.
A hankali ta ɗan sauƙe numfashi kana ta kalli Garkuwa tare da cewa.
“Aysha, ƴar ɗakin kin nan fa tana bukatar tunasarwa”.
Da sauri Garkuwa tace.
“Sosai ma kuwa Addawa”.
Kai ta jinjina cikin hikima ta fara mgna.
“Kallo ɗaya nayiwa Tajuddeen na fahimci cewa har yanzu yana cikin damuwar data samu baro Ethiopia zuwa nan Qatar, damuwar da take sirri a gareshi, ya kuma roƙeni da in sirranta masa shi, da banyi mishi wannan al'ƙawarin ba, da zan baku dukkan labarin abinda ya faru, wanda nakeda yaƙinin in kinjin zaki ruɓanya kulawarki gareshi, zaki tausashi zuciyarsa ki sama mishi farin ciki koda kaso 30 cikin 100 daya rasa, to dan Allah ki taimaka kiyi azama da hikima sashi bacci, domin zuciyarsa da kwakwalwarsa su samu su huta da azaban damuwar dake cikinsu”.
Wani irin fitinenne rauni tausayin Taj ɗinne ya rinƙa narke zuciyarta wanda har ya tsinko mata hawaye.
Garkuwa ko kai take jinjinawa cike da tausayi, sai kuma suka kalli Addawa ganin ta riƙo hannun Ishmah tare da cewa.
“Ya nemi kusanci da kene da yaƙinin duk duniya kece kaɗai farin cikinsa, burin zuciyasa, kuma sanyin idaniyarsa, na fahimci cewa yana jinki a jiki da zuciyarsa da yarda ko kowa zai juya mishi baya a duniya ke zaki fuskanceshi.
Please Ishmah dan Allah ki kular min da Tajuddeen ki ɗebe mishi kewa ki sashi farin ciki, ki mantar dashi abinda ya faru dashi kwanaki goma sha biyu da suka shuɗe, ki kusantar dashi da bacci dan zuciyarsa ta huta sannan ki kula da cikinsa kada yunwa ta lahantashi”.
Cikin sanyi murya cike da aminci tace.
“In sha Allah”.
Sai kuma ta ɗan kalli Garkuwa dake cewa.
“Kin dai ji ko, dan Allah ki watsar da raunin kin nan, na koke-koken kin bar Hamisu ƙaton gardi, ki ruggumi mijinki ki faranta mishi rai sai kema Allah ya faranta miki”.
Sai kuma tayi ɗan kasake tana jin Garkuwa na bata dabarun samawa miji bacci da dai sauransu, yayinda Addawa ta ɗaura da nata.
Kusan 30 minute sukayi suna ƙarfafa mata guiwa.
“Yauwa tashi kije yana jiranki, dama na kirashi nace ya bani 30 minute zaki fito.”
Cewar Addawa tana miƙe tsaye tare da kamo hannunta.
Ita kuwa Garkuwa cikin juya harshe zuwa hausar da tasan Addawa bataji tace.
“Ya batun kayan ɗa'a da kullaccar sirri da shu'umar humra in baki sune”.
Cikin yarda da kai tace.
“Ai kullacca da humra akwaisu a hand bag na, kaya kuma barsu, in sha Allah gobe zamu bar hotel ɗin zamu dawo gida, dan zanfi samu nitsuwar nesantashi da yunwa da kusantashi da bacci”.
Kai Garkuwa ta jinjina cike da gamsuwa.
Daga nan suka fito ta sallami su Aunty Amina kana ta wuce ta fita.
Su kuma suka zauna a Parlour sukaci gaba da hira.
A Corridor ɗin sukayi kiciɓis da Adam da Bilal, hannu Adam ya bata sukayi musabaha kamar yadda mafiya akasarin lokuta haka suke gaisawa, sai kuma ta amsa gaisuwar da Bilal keyi mata, cikin murmushi tayi tare da cewa.
“Wai ya naga ka zama wani ƙaramin ba Ethiopia ne kam”.
Cikin ɗaga kai Adam yace.
“Aha wani ba Ethiopiaye ko! Ba Balarabe ba, ba kullum tsiya kukemin kuce duk cikin mahaifiyarmu nine baƙi ba, ina gaya muku ni kalata mai tsadace tamafi ta larabar kyau tunda kin yarda nayi kalar Ethiopia yawa”.
Tana Murmushin tace.
“Yaban kai dai...”
Da sauri ya amshi mgnar tare da cewa.
“Ilimi ba”.
Kusan a tare suka juyo suna biye da ita a baya. Bilal ke cewa.
“Yauwa dama Uncle Taj yace ki fito ku tafi”.
A bakin motar suka tsaya, sai kuma suka ɗan fara jujjuya kai, can gefen motar suka hangeshi zaune bisa kujerun silver dake jere a wurin.
Bilal ne ya buɗe mata marfin motar, Adam kuwa wurin Taj ɗin ya nufa jim kaɗan suka dawo tare.
Baya ya shiga gefentan, kana driver'nsa dake can bakin gate wurin mai gadi ya taso da sauri yazo ya shiga, kana yaja suna tafi.
A hankali ya ɗan juyo ya kalleta dai-dai lokacin da suka fita harabar gidan, cikin kulawa da tasayawa tace.
“Kanka na ciwo ko”. Tayi mgnar tana kallon yadda idanunsa sukayi da kuma yadda jijiyoyin kansa suka ɗan tashi, kai ya ɗan jujjuya mata alamar a'a.
Sai kuma ya ɗan kalli wayarsa dake ringing.
“Ka ɗauka mana”.
Ta faɗa tare da gyara zamanta.
Sallamar da Dr Abbas yayi masa ne ya amsa cikin sanyi da rashin bacci ya sakar masa da cushewar zuciya gami da tunani dan har wani juyawa yakejin kansa nayi.
“Afif wai me nake ji ne?”.
Cewar Dr Abbas yayi tambayar cike da damuwa.
“A ina ɗin!”.
Taj ɗin ya amsa mishi tamyarsa da tambaya.
Murya cike da ruɗani yace.
“Dazu da Yamma Yah Aryan da Kabir suka zo da Malam, sun cire komai na sunanka sun meye gurɓinshi da sunan Kabeer TAJMUH CONSOLATION HOSPITAL ma sun maida shi ARKABMUH CONSOLATION HOSPITAL sun haɗe sunan Aryan Kabeer dana Malam, sannan sun soke sunanka a komai, kai kuma nayi maka text message ba amsa meke faruwa, harfa da cireka a matsayin Dr asibitin an meye sunan Kabeer a gurbinka shida yaushe ma ya gama karatunsa”.
Yana ɗan lumshe idanunsa yace.
“Eh na sani, ba matsala ai”.
Da sauri Dr Abbas yace.
“Zurfin ciki ko? Wai ni kake cewa ba matsala, bayan duk abinda ya faru Yah Aryan ya gaya min! Sannan kuma naga kabar ƙasar ka koma Qatar harma da ɗiban ma'akata sama da mutum 100.”
Shiru Ishmah tayi domin tana iya jiyo duk abinda Dr Abbas ke faɗa can ƙasa.
“Eh na bar wannan asibitin ne, na dawo nan Qatar zan kula da sabon Asbitin dake wurin”.
Da sauri Dr Abbas yace.
“Ok nima zan bar musu aikinsu na nan, zan dawo Qatar ɗin mu kula da wannan”.
Da sauri Taj yace.
“Please Abbas kada muyi haka da kai, ka zauna ka taya Kabeer kula da nan”.
Tsaki mai tsawo Dr Abbas yaja tare da cewa.
“Anƙi zaman, ai kai kasan dama dan kai nake aiki a nan, Dr Farida ma tuni tayi ajiye musu aikinsu.
Nima kuma na rubuta takardar barin aiki nama tura musu.
Kuma ina nan tafe Qatar”.
Ya ƙare maganar tare da katse kiran.
Kanshi ya ɗan jingina jikin kujerar motar a kuma dai-dai lokacin suka shiga cikin hotel ɗin.
A hankali suka kutsa kai cikin Parlour,
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da lumshe idanunta saboda sanyin wurin yafi na cikin gari ta fahimci cewa suma watannin sanyinsu da zafi da damuna kamar namu ne, dan yanzu kusan ƙarshen damune dan yau ne 12 September.
Ido ta ɗan zuba mishi ganin ya zauna bisa kujera tare da sa hannunshi duka biyu ya riƙe ƙansa.
Bedroom ta wuce, tana shiga ta faɗa bathroom broch ta farayi kana tayi wanka tare da al'walan bacci.
Tana fitowa ta tsane jikinta da baby towel, sannan ta murza kullaccar sirri tare da ɗan shafa shu'umar humra.
Wasu tattausan riga da wondo na bacci maroon color ta ɗauka wondon bai sauƙan mata har ƙasa sosai ba, da kaɗan ya wuce guiwa, rigar kuma mai gajeren hannunce, tayi cib da jikinta sai hular kayan da ta naɗe gashinta ta cusa a ciki.
Dai-dai lokacin kuma ya shigo.
Ba tare da yace mata ko ƙalaba ya wuce bathroom.
Ita kuwa a hankali ta zauna bakin gado tare da haɗe tafin hannunta tayi addu'o'in kwanciya bacci, ta shafa kana ta miƙe ta fita Parlour.
Jin wayarta na tsuwa ganin Maryam ce yasata amsawa da sauri.
“Amarsu ta ango duk kin mance damu kin ruggume miji, su da sukaje rakiyarma gudunsu kukayi bare mu da muke nan ko”.
Dariya tayi tare da cewa.
“Sherrin Aunty Nana nefa”.
Itama Maryam dariya tayi tare da cewa.
“Toh a dai ragewa arnan Qatar dangi kaɗan kada a ƙarardasu a mako ɗaya”.
Tana lumshe idanunta tace.
“Toh ai dama Qatar ba ƙasar zamansu bane, gwara kawai mu kashesu duka a mako ɗaya mu samu ladan jihadi”.
Cikin ƙelkel Maryam ta fashe da dariya mai sauti har Saida Yan Abubakar yace.
“Ke lfy kuwa”.
Ganin haka ne yasa ta fito Parlour.
Bayan sun gama wayarne kuma tayi saurin juyowa ta kalli wayarsa dake ringing.
*Arfah* ta gani a fuskar wayar.
Haka yasa ta ɗauka tare da nufar bedroom ɗin.
Wani irin ni'imtaccen ƙanshin ne ya bugi hancinta da zuciyarta har yasata lunshe idanunta, kana a hankali ta buɗesu a kansa.
Tsaye yake cikin wata tattausar jallabiyarsa Morning sky mai masifar sheƙi da sulɓi, sai baza ƙamshi yake tamkar fure, ido suka zubawa juna tamkar yau suka fara ganin juna.
A hankali ya ɗan fara taka ƙafarsa yana tahowa gabanta.
Wani nannauyan numfashi ta kuma fesarwa tare da fara kallonshi daga saman rumfar sawunshi tanayin sama da idanunta a hankali.
Shi kuwa Taj tafiyar yake cikin sakewa da jin daɗi da yake ji a duk lokacin da ya kasance daga shi sai jallabi ko giltan baccinsa da yake ɗaurawa, Allah ya sani shi baya iya kwana da wani abu a jikinsa, jallabiyar ma da yake sawa dan itane, tunda ya kai shekaru takwas daya koma gidan Addawa kasancewar dakinsa shi kaɗai yake kwana da giltan, giltan ɗan wani tattausan fellen yadukane masu masifar taushi wasu daga ciki kuma masu sulɓi so su yake ɗaurawa yayi bacci dan bayi son takura Taj ɗinai.
Tafiyar da yake yi ne kuma ya bashi damar motsawa da bayyana kansa sosai a cikin jallabiyar wanda ganin haka ne yasa Ishmah saurin rumtse idanunta tare da kauda kanta.
Sai kuma ta miƙa mishi wayar jin kiran ya kuma shigowa.
Yana amsar wayar ta wuce ta gefenshi a bakin gadon ta zauna tare da jawo pillow ta kwanta.
Shi kuwa kashe wayar yayi baki ɗaya, kana ya dawo ya zauna a ƙasa bisa Carpet ɗin a hankali ya jingina bayanshi da jikin gadon sai kuma ya ɗan juyo ya kalleta murya a sanyaye yace.
“Babey Kiyi addu'a ko”.
Kai ta jinjina mishi tare da buɗe hannunta ta fara addu'an.
Shi kuwa Taj a hankali ya ɗan gyara zamansa tare da fara karatu cikin sassayan muryar da yasata lumshe idanunta.
Ethiopia Yah Hafiz ne riƙe da waya murya cike da rauni tausayi ido na tsatstsapo da wahaye ya ɗanyi gyaran murya tare da kiran ɗan nasa da suke waya dashi.
“Imran! Imran!!”.
Ina Imran ya kasa amsawa sai kuka shesh-sheƙan kuka da yakeyi.
“Imran”. Ya sake kiransa a karo na uku.
Murya na rawa yace.
“Na'am Abba”.
Cike da lallashi yace.
“Imran kayi shiru ka dena kukan ya isa haka, zai sa maka ciwon kai, ina Arfah?”.
Cikin kuka Imran ya fara magana cike da rauni.
“Abba ko yanzu nayi ta kiran Uncle Taj baya ɗagawa, nayi mishi text ba amsa yau kusan kwana takwas kenan dani da Arfah duk muna kiranshi ba amsa yanzuma Arfah ya kirashi Amman sai kashe katse kiran fa yayi.”
A sanyaye Yah Hafiz yace
“Ai bazai ɗagaba Imran saboda, Malam yace bai yafe mishi ya sake mu'amala da kowaba a cikin family'nsa kuma muma ɗin yace mana baiyafe mana muyi mu'amala da shi daba”.
Da sauri yace.
“Wallahi mu dai bai isa ya rabamu da Uncle Taj ba, ku da ya haifa kuke ganin zakuyi mishi biyayyar ya raba zumuncin ku da ɗan uwanku mai sonku mai tausayinku, mai son ƴaƴanku tamkar yadda kuke sonmu koma fiye da haka, in kunga zaku iya kuyi masa biyayya, Amman wlh tallahi nida Arfah da ƴan uwanmu mata da sukayi aure muddin mazansu basu hanasuba, zamuyi zumunci da Uncle Taj, domin shine kaɗai Uncle namu da yake tamkar uba, amini, malami, kuma jigon mu, ni dasu duk Allah ya isar Malam bazata yi mana komaiba, Ni matsala ta shi Uncle Taj wanne hali yake ciki? A ina yake? Dasu waye yake rayuwa? Su waye zasu zame mishi madadinku, duk da nasan duk duniya babu masu zame mishi madadin Ummeeyshi da Yah Abanansa”.
Yanayin mgnar ne cikin kuka da hawaye kasheɓar.
Yayinda Arfah ma dake zaune a gefensa yake kuka mai raunataccen sauti.
Ji sukeyi Mexico City tayi musu ɗaci da duhu saboda nesantasu da wanda yayi sanadin zuwansu ƙasar.
A hankali Yah Hafiz ɗin yace.
“Imran kamar tuhumata kakeyi kan na gaza ƙarfafa zumunci na da Afif ne, shin ka mance yadda Afif yake a rai nane,
Imran ko a hospital na wuni jinina ya hau, ya kake son inyi in har kai ɗan da na haifa kana tuhumata na gaza gyara komai.
Ina shiga damuwa in na tuna ba wanda yasan inda Taj yake, naje gidan Addawa kusan sau huɗu Amman itama cemin take bata san inda yakeba, kwana kusan shida kuma in najema bana samunta, gashi Malam yace bai yaffe muyi mgnar Shiba”.
Cikin kuka Arfah ya amshi wayar tare da cewa.
“Big Uncle dole duk mu zargeku akan nesanta Uncle Taj damu da kanku”.
Sai kuma kawai ya fashe da kuka.
Cikin rarrashi Yah Hafiz ɗin yace.
“Kuyi haƙuri kunga kwanaki ne suka