Showing 195001 words to 195514 words out of 195514 words

Chapter 66 - ME KAMAR SARKI HAUSA NOVEL

YUSRAH   

22 Oct 2024

27283

takawa ya nufi wata kofa dake palon ya shiga shiru babu motsin komai tamkar dai ba halitta a part d'in tsaye yayi yana tunani a ransa "to me zaice mata ta Ina zai fara tambayarta meyasa ma ya shigo nan d'in? Yana cikin zancen zuci yaji an bud'o kofa d'agowa yai yana kallon kofar akan fuskarta ya fara sauke idanuwansa ta fito tana waya ta d'au wankan riga da skirt masu kyau ta kashe d'auri batama lura dashi a palon ba saida ta zauna tana jawo qaramin table na glass dake gabanta ta bud'e laptop💻🔌 tana kunnata kawai ta fara aiki bayan ta aje wayar..

Zuba mata ido yai sosai yana nazari wato Ajeeb wannan ce yarinyar daya za'ba masa da ita aka d'aura musu aure? hummm tabd'ijan lallai ma zasu warware kayansu Dan baiga ta yadda zai kar'bi wannan auren ba domin baiyi niyya yanzu ba bazasu 'bata masa tsari na cewa dayai babu batun aure a gunsa kwana kusa basai yayi retire ya daina aiki kwatsam rana d'aya Ajeeb ya masa haka? Dun'kule hannu yai yana naushin iska kafin ya furzar da wani zazzafan numfashi daga bakinsa ransa a mugun 'bace lokaci guda yaji yanayin sa na sauyawa gashin jikinsa na mimmi'kewa allurar sa na neman tashi 🙊 jiki na tsumewa idonsa yayi ja sake qare mata kallo yai a karo na ba adadi bad temper (zafin zuciya) nashi na sake hawa da qarfi ya soma takawa inda take zaune itakam har lokacin bata lura dashi ba😲.

TOFA FANS ME KUKE TUNANIN ZAI FARU ANAN🤔? YAU GA ASAD&AMATU A RANAR HAD'UWAR SU TA FARKO BAYAN LOKACI ME TSAWO..

AFUWAN🙇🏼‍♀️ KU GAFARCE NI ZANYI WATA MAGANA ANAN DUK DA TUN FARKO BAN FAD'A BA DAMA NACE ZANTAYIN SA FREE SAI YAJE KARSHE BADAN WULAKANCI BA SAI DAN NA FARANTA MUKU.

DAGA NAN ZAN TSAYA DA YIN POSTING KUYI AFUWA.

LITTAFIN ME KAMAR SÄRKÌ COMPLETE DOCUMENT D'INSA NA KUD'I NE KUYI HAKURI ABISA RASHIN SANAR MUKU DA BANYI BA TUN FARKO BA NAYI HAKA NE DAN BATA RAN D'AYA DAGA CIKIN MASOYA BA A'A KUNSAN D'AN ADAM AJIZI NE.

WANDA YA SHIRYA BIYA YAYI MIN MAGANA 👇
234 8160983083.

A TURA MASA IDAN MUTUM YASAN BAI BIYA BA DAN ALLAH KADA YA KARASA KARANTA MIN BOOK DOMIN HAKKI NANE MALLAKA TANE BASIRA TACE GUMI NANE KUMA NACE A BIYA TYPING AKWAI WAHALA SHIYASA NACE A BADA IHSANI KUNGA NIMA NASAI
MAGANIN GAJIYA😃
HARMA NACI TSIRE😋
SANNAN NA SAKE SABUWAR IPHONE 13 TAYI MUKU SABON BOOK D'INA 💓TAJUDDEEN ARYAM💓 INSHA ALLAHU KWANAN NAN ZA'A FARA SHI.

WANDA YA SHIRYA KAR'BA NAIRA DUBU D'AYA NE.
#1k
Acc no: 2410673902
Acc name: Yusrah Musa
Zenith bank🏦.
Shedar biya tanan WhatsApp no nawa idan ka saka sai kayi secreenshot ka turo min domin wallahi wani tun ina book two ya biya nasa one ke d'in kuma yayi secreenshot d'in ya turo min.

Please Ina kara maimaitawa dan girman Allah duk wanka bai biya ba kada ya karasa karantawa domin hakki nane gumina ne d'an uwa ka tuna hakkin wani ka tuna ranar tsaiwa gaban ubangiji domin hakkin wani a gurin Allah SWT abune mai girma.👂👂.

📱234 816 098 3083
YUSRAH MUSA ABUBAKAR
Mrs Äl'ämëëñ Ähmäd çë.

NAGODE SOSAI MASOYA
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login