Showing 1 words to 3000 words out of 39506 words

Chapter 1 - MATAR SO BOOK 2

06 Sep 2025

3144

🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Mai Nasara Team😂

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

       *Alhamdulillah mun shigo littafi na biyu*

*BOOK 2👈*

Page....01
                  Dariya Ahmad yayi ya kuma har da dukar table, tare da rike cikinshi yace.
    "Aman ɗaya fa ya dace mu saka mishi amma kasani jefa mishi biyu, Allah baka kyauta mishi ba, Allah kaɗai yasan yanda zaiyi dan ba lallai bane ya sami maryam ɗin.".
         "Hmmm zaka gama surutunka amma ina tabbatar maka wannan shirin na maryam ce, wallahi banyi dan cutar da ita ba nayi ne dan ya sauke hakkinta dake kanshi, narasa wani jahilcin ke damun rayuwarshi baki ɗaya ya koma kaman sakarai, wai matanshi suke faɗa mishi abinda ya dace."

         "Wallahi nima haka naji mamakin iya zama da yayi da ita babu komi a tsakaninsu."

"Manta da ɗan iska idan yaji yanda take sai yafi kowa haɗama."

            ***
       "Hindu kika ce yau ne sunar kishiyarki mi kike da bazaki kashe ɗan ba."
   Zaro idanunta tayi cikin kiɗima da tashin hankali tace.
"Kubra rufa min asiri zanyi komi amma banda kisa, kuma bana jin a raina zanje wani gurin boka ko malam kawai nasan abinda zan mata ita da ɗanta."

     Shiru kubran tayi bayan ta gama karanta chatt ɗin Hindu.
          "Toh shiknn Amma ki tashi tsaye dan zai iya juya miki baya fa."

      "Kyalkyalkyal, tuntuni bai juya min baya ba kinga yanzun bazai juya min ba dan har yanzun shi ke min komi, ranar girkina idan naso rigima na hanashi kwana a ɗakinta, ke nima fa ba kanwar lasa bace wai ita yar malamai duk abinda nayi mata bata taɓa damuwa, munafuka keee sai anjima."

           Kashe datar tayi ta gyara kwanciyarta a  cikin tsummokaranta dasuke kan gadon.  Mika tayi hammatar nan ba sauki ciwon arne,

              ***
     "Ammy ki fahimce ni nifa ya haramta min, fita amma nakusan yin abinda zai tsorata shi,wanda ko da kuɗi aka bashi mace bazai amsheta ba."
Hafsa ta faɗawa Uwarta haka, wacce ta kawo mata ziyara,
     "Ni dai ki taimaka min da wani abu dan bani da kuɗi kuma shima ma haifinku kasuwar taja baya."
   B'ata rai tayi sannan ta mike dakyar ta samo mata dubu biyu, dan Ahmad ya daina sake mata bakin aljuhu, kamar da tunda yaji abinda tayi mishi ya ajiyeta a gefe, yan wanda ta tara kuma ta ɓarnatar a gurin malamai.

                A wulakance ta mikawa Uwar tace.
"Gashi matsalata dake Ammy rashin godiyar Allah ynz ina baki zaki ce yayi kaɗan, ni kuma iya shine a hannuna."

Kamar kura haka ta fauce kuɗin tace.
"Nice mara godiyar Allah Hafsa toh ba damuwa zaki gani a kwaryan cin tuwonki, kuma kin rasa Ahmad kenan dan babu abinda zaki karu dashi sai bakim ciki da nadama, abinda naje ji knn a gurin shegen arne takwasuuu kuma yace karki yarda da abinda zuciyarki zata raya miki dan matukar kika ɗauki shawaran zuciya zakiyi dana sani."

    Zama tayi tana dariya tace.
"Zaki yi ki bari, amma matukar nasa kaina ba makawa sai nayi abinda nayi niyya."

        "Ni dai na faɗa miki gaskiya ki hakura amma wanda bai ji bari ba Yaji hoho, ki dai san duk abinda zakiyi baxai haifa miki ɗa mai ido ba."
Tana gama faɗar haka tayi waje, dariyar shakiyanci tabi uwar dashi tana tsara yanda zata girgiza Ahmad.

         ***
    A gigice na kalle yanda yake keta min rigar jikina, cike da tashin hankali na rike hannunshi nace.
"Don Allah ka kyale ni, ka daina yaga min kayana. Bansan mi kake nufi dani ba baki ɗaya ka koma wani iri kam..."

        Kalmar da ban samu damar karasashi ba knn, duk yanda naso hana faruwan wannan al'amarin nakasa, wani irin tashin hankali nake ji mara iyaka, maganar umma ce tasake dawo min.
    *"Akwai ranar da zaki nemi taimakona ko taimakon wani haka bazai samu ba, kuma karkiyi tunanin akanki aka fara, a'a ba sabon abu bane kuma baza'a gama akanki ba, abu mafi alkhairi kiyi hakuri da wannan yanayin lokacin kalilan ne,anyi angama, ki zama mai juriya da hakuri.*
         Janye hannuna nayi daga jikinshi na runtsa idanuna ban kuma, tankawa yinshi ba, nasan ina da raki. Amma a halin da Yunus yake ciki matukar nace zan biye mishi nice zanji wahala.
                  Abu ɗaya yasani buɗe idanuna jin ya karato addu'ar saduwa da iyali yasani buɗe idanuna muka kalli juna, kwalla masu zafi suka zubo min daga idanuna. Rufe su nayi, sakamakon kifa kanshi da yayi a goshina yana goga min hancinshi.

         Gaba ki ɗaya jikina ya ɗauki wani mugun rawa, sakamakon wani sabon yanayin da ban iya tantance shi.

               Shiru ɗakin ya ɗauka daga sautin kukana sai na abinda Yunus yake, wannan fitinar da mai yayi kama haka ya kashe wasu lokuta yana abinda yayi mishi kafin ya koma gefe, ya sauke a jiyar zuciya cike dabtashin hankali yake kallona, tare da taryo abinda ya faru, jikinnshi yayi mugun sanyi sosai, Lallai ɗan hakkin da karena....
      Zafin da zuciyata take ji yafi zafin da nake ciki na ciwon jikina, wani irin ɓacin rai nake ji ya taso min, ka gama rena min kazo yau ka ɗauki kusan awa biyu kana abinda yayi maka, buɗe idanuna nayi cikin matsanacin kuka na yunkura zan tashi, amma na sake komawa na kwanta sabida babu karfi a jikina.

       Sake gwadawa nayi dakyar na mike na shiga niman yagaggun kayan nasaka, haɗa kafa nayi dan na bar mishi ɗakin. Amma nakasa dan dole nayi yanda zai taimaka min nafara tafiya,ga jirin dake damuna. Kallon zan fita na tona mishi asiri a gurin matanshi yasa shi dirowa babu kaya a jikinshi.
               Ya sha gabana cikin wani sabon halin da bansan yaushe ya koyo su ba, yace.
"Ina zaki fita haka, da wannan yanayin ko so kike ki nuna musu abinda nayi dake. Kinga har ynz ke yarinya ce...."

           "Ka bani hanya na wucce ko kuma na baka mamaki, ni Yarinya ce that's why you take my pride my virgin, Lallai ma kuwa karka kuma kirana yarinya tunda ka iya raba moment da ni ashe na tashi a class ɗin yara, kayi min abubuwa dayawa wanda xai iya sani na gudu nabarka amma hakan bai samu ba, wai kuma kana kirana da Yarinya shekarq goma sha takwas, wata biyu da suka wucce. Matsa min nafita."

           Shiru yayi yana kallona yanda na doge, kallon yanda jikinmu ya ɓaci gabaki ɗaya yayi, sai alokacin ya leka gadon, yaga ta'asar da yayi. Dafe goshinsa yayi, sam bai san mi yasa shi aikata haka ba, jan kafana nayi zan buɗe kofar yayi maza ya murɗa hannun ya mannani da kirjinshi, ya ɗaura kanshi a kafaɗana yace.
"Don Allah kiyi hakuri Maryam nasan nayi kuskure amma haka bazai sake faruwa ba, ban taɓa bawa wata mace a cikin matana hakuri ba amma ke nabaki, hakuri idan ya wucce iyayena ko abokanaina bana basu hakuri kinga yanda jikinmu ya ɓaci da albarkan da nasamu daga gareki don Allah muje nayi miki wanka sai na kira Dr Nafisa tazo ta duba min kee, My honeypot. Am sorry for the mistake."

            Girgiza mishi kai nayi cikin kuka nace.
"A ynx na zama honeypot ne sabida kasamu nutsuwarda baka taɓa samu ba, nidai ka maidani ɗakina kawai ko kabarni na koma, cuta kan ai kagama cutata, mi zan maka nayi maka Allah ya isa ne ko muma nace na tsaneka, bayan banda daraja da kima a idanunka duba fa, kar nafita matanka su san mi kayi dani, sabida ni ba mace bace, nikan kyale ni bana son daɗin baki haka kayi min kuma ka juya min baya, yanzun da kasamu abu mai kima a jikina shine zaka kirani da Honeypot."

        Duk yanda yaso ya lallaɓani da rarrashi duk naki na kafe, sam baya jin a ranshi yayi min faɗa ko tsawa, amma da na kureshi wani uban tsawa yayi min,
     "Keee wacece da zan baki hakuri ehhe."

Wani irin razana nayi wanda yasani jin komi ya tsaya min, komawa nayi na kwanta akirjinshi da baya, juyoni yayi ya girgiza fuskana yaji numfashina baya sauka da hawa, kwantar dani yayi  a kujeran ɗakin, ya zare zanin gadon wanda yayi stain da abubuwa, wani ya shimfiɗa tare da saka pillowsu.
      Yana gamawa ya kalli inda nake,wani farin ciki mara misaltuwa yake ji, rike k'ugunshi yayi yana kallona murmushi yayi wanda bai tsamaci zai sake shi ba,shafa kanshi yayi cike da jin daɗi haɗi da nutsuwar da bai taɓa jin irinta ba. Ban ɗaki ya shiga yayi wanka, tuno abinda ya faru ya shiga yi.
*Lallai Allah kasoni da rahama da kabarni na samu wannar daman, hmm ashe abinda su Aman suke ji kenan*

Zancen zuci yayita yi shi ɗaya har ya gama wankar yafito, kaya yasaka sannan ya nufi masalaci, yana shigowa gidan Ana sauke sameer, kallon yaron yayi yana shafa kanshi yace.
"Ɓabana kadawo."
"Eh daddy" yaron ya faɗa.
A tare suka shiga gidan shi ya wucce ɗakinshi inda yabarni yaron ya haura sama, ɗakin uwarshi.

****
Zaune suke a cikin class bayan malaminsu ya fita, kallon ɗaya yarinyar Mufeeda tayi tare da ɗaga mata gira sama tace.
"Allah Nanah kin fara nono, gashi na gani."
Duka yarinyar ta kaiwa Mufeeda tace.
"Mufeey ki daina babu kyau fa."

Dariya tayi sannan ta mike tace.
"Ina zuwa zani officer ɗin Aunty Bonke, tace idan aka mana break naje."

Gyaɗa mata kai Yarinyar tayi, ita kuma tafita da sauri. Bonke Yar ondo ce, tazo sabis garin kaduna.
Dalilin kiran Mufeeda da tayi kuwa, ta kama mufeedan suna wasan banza ita da Nanah kawarta, tayi musu faɗa.
Kasantuwar zaman Mufeeda a tsakanin Aneesah da Fareeda da kuma irin abubuwan datake ji daga bakunarsu, misali idan suna taɓin ai Mai nasara yayi musu kaza da suke raya aure sai abin ya ɗarsu a zuciyar Yarinyar, ta fara yiwa Nanah wasan aga aga, aga waye bashi da nono. toh da wannan take taɓa Nanah dukda dukkansu Yarane. Dan basu kai 12yrs ba.

Da ta buga kofar akace ta shiga, tsarin makarantar shine officerɗin corps daban na malamai daban kuma batare da maza ba, mata daban maza daban.

Tana shiga tasami kofa ɗin zaune, gaida ita tayi cikin nutsuwa.
Murmushi tayi sannan tace.
"Mufeeda zo nan ki zauna."
Nuna mata saman kujera table din gabanta tayi a tsorace yarinyar ta girgiza kai.
"Toh shi knn, zo nan kusadani."

Ba musu ta matsa kuda da ita, juya kujeran tayi tana kallon yarinyar sama da kasa, sannan tace.
"Zamuyi wani abu dake karki baro kowa yasani, dan mutuwa mutum yake."
Gyaɗa kanta tayi cikin tsoro, janyo yarinyar tayi tana shafa jikinta, tare da ɗage rigarta tace.
"Zan buɗe rigana kisha min nan ɗina."
Zaro ido Mufeeda tayi tace.
"Bazan iya ba."
Bata rai Bonke tayi sannan tace.
"Lallai zaki mutu kuwa, kina son ki bar momy da daddynki ko"

Da sauri ta matsa jikn corps ɗin, wacce ta buɗe mata manyan jarkokin Nononta, ta tusa kan mufeeda a jikinsu dake irin ruguza ruguzan matan nan ne, kuma tanririyar yar hannunce.

Nunawa mufeeda kan abin tayi, yayinda ta ɗage skirt ɗinta, tusawa Mufeeda yatsarta fasa kara tayi tare da buga kafarta akasa, tasa kuka jikinta na rawa, ita kuma Bonke hankalinta yakai karshen tashi kamo mufeeda tayi, ta rarrashenta, kaiii sai da ta ɓata yarinyar nan sannan ta sallameta akan gobe ta dawo.(Halin irin na balkisu da yunus baida amfani, ga kuma sharrin kishiyoyi.)

****
A hankali na buɗe idanuna, ganin Dr Nafeesa ce a kaina yasani sake lumshe idanuna kwalla na zuba, zama tayi tace.
"Sannu kanwata tashi muje ban ɗaki ko."

Izuwa lokacin duk jikina da zuciyata ke bala'in ciwo yana jikin kofa, a jingine yana kallona.

Dakyar na mike, sabon towel ya mika mata, tace.
"Yallaɓai ko zaka bamu gurine."
Murmushi yayi sannan ta fita falonshi."

Ban ɗaki takaini ta haɗa min ruwa sosai ta nuna min yanda zanyi sannan tafita. Zama nayi cikin ruwan kamar na fasa ihu, ina kuka ina jin azabar ciwo da na ruwan zafin.
Bayan minti goma ta sake shigowa ta zubda ruwan tace.
"Kiyi hakuri ki ɗan buɗe na dubaki ko zan iya taimaka miki."

Girgiza kai nayi nace.
"Ki barshi kawai."
Zaro ido tayi cikin damuwa tace.
"Kiyi hakuri idan ba'a duba ba, zaki iya lalacewa taciki. Da waje karshe ya fara wulakantaki, ki ɗauke ni as ur Aunty."

Rufe idanuna nayi tare da buɗe mata kafafuna nayi dan kafin tashigo na ɗaura towel ɗin, a kirjina.
Hand glove tasaka, sannan ta buɗe kafar sosai, tare da ciro wani karamin torch ta haska. D'ago kanta tayi ta kalli yanda nake shasheka tace.
"Sannu ciwon bana ɗinki bane, amma zan baki magani, kuma ki kula da ruwan zafi kina shiga ciki zaki warke da wuri."
Wani ruwan tahaɗa min na zauna a ciki, sai da nayi wanka har da na tsari, na fito a hankali na shigo ɗakin, kallona tayi cikin tausayawa tace.
"Yanzun ina ke miki ciwo?"
Kaina a sunkuye nace.
"Bayan can ɗin sai kirjina suna min ciwo sosai."
Allura ta ɗauko wai zata min, aikuwa nace na daina jin ciwon, kamar da wasa sai da tafita takirashi yana shigowa ya fara naɗe hannun riga, kuka na fashe da shi, ina yarfe hannuna.
Tare da cewa.
"Karka taɓa ni, kuma ba zanyi alluran ba wallahi."
Kallona ta tsaya yi, ganin yanda na birkice musu, da kuka da ihu ina ja da baya dakyar ya kamoni ya matse ni, tare da ɗaura kanshi akan fuskana, rufe idanuna nayi cikin dishashiyar murya nace.
"Ka daina taɓa ni, kuma kasake ni yau zan bar."

"Wayyo Umm...."
Tsabar na tsani allura tun ina karama da zaran aka min kuwa toh suma nake, dama ya-ya idan na firgita ma sumar nake balle kuma an taɓani da hujja, kallonta yayi yace.
"Ta suma fa."
"Eh ba damuwa, bari na shafa mata ruwa," suna shafa min ruwan na farka da mugun kara, alluran barci tayi min, agogon ɗakin ya kalla yaga biyar da kwata, magani ta rubuta mishi wanda zan sha, sannan ta tattara kayanta tafita.
Zama yayi yana kallona tare da tattara min gashina baya, hannuna ya sarkafe da nashi, ya sumbata a nutse yace.
"Kece farin cikina, hasken rayuwata cikin burina, zan iya rasa komi banji ciwo ba idan narasaki tabbas zan kuntattu, Ina sonki Mariama ina kaunarki Mariama, Allah ya baki lafiya mu gina rayuwar me tsafta."

.......
Ban farka ba aai karfe tara na dare, a hankali na zaro sawuna kasa, na mike tare da niman gyale na na yafa, zazzaɓi nake ji amma dole nabar ɗakin. A hankali nake tafiya har nafito falon duk sun zuba idanunsu akaina, jikina ne ya ɗauki rawa, ta bayan kujerun falon nake tafiya.
"Buhun Ubanca lallai namiji munafiki ne wato sex yayi da Yarinyar nan da yake cewa bai ɗauketa a matsayin matar aure ba."

Ji nayi kaman an tsira min, wani alluran bala'i bansan lokacin da na isa jikin Dinner table bansan lokacin da na tattara komi na kai na watsar ba aai tassss, duk wani abu dake gurin wurgi dashi nake, ina kuka. Cikin zafin rai tayi kanta, ina cewa.
"Ki fada min mi na tsare miki, mi na hana Yunus yayi miki, ni miye matsalata dake ne, ban isa mace bace."

Tuntuɓe nayi da karamin stool ɗin falo shima naja nayi gefe dashi, kuka nake da bori kamar mahaukaciya, ina cewa.
"Sai kin faɗa ayar da akace kar Ya kusance ni, tunda nayi karama."

Ga baki ɗaya na hargitsa falon duk masifar da nake, ashe ya shigo, yana kallonmu kalaman Mamie suka dawo mashi.
*Karka fusata wanda kake kuntattawa."
A nutse ya isa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login