Showing 6001 words to 9000 words out of 122551 words

Chapter 3 - MATAR MAKAHO COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Sep 2024

16736

Ya karfafa mini gwwa





>Ø€ÞMy WhatsApp number

<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß

>ØÑÝ
>Ø¯Ý *MATAR MAKAHO* =ØhÜ
>Ø¯Ý *

~ Na ~



<ØCß *Rukayya Ibrahim* <ØCß



('Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa =ØLÜ

Free book>Ø'Ý



=ØÞ *More comments*

=ØÞ *More post*



Page6þã

shanyan Kayana da sukaye datti harda zanin gado Ashanye a igiya an wanke harda kayan yayan Khadija (MAKAHO)



Khadija na gani cikin kitchen, tana aiki,



* a Hankali na daga kafata na Isa kitchen in,



"Khadija kece akitchen?" da murmushi a fuskarta ta amsa mini da Aunty, Naga har Rana baki tashiba shine na daura Miki Abinci shinkafa da wake miyane ban Gama ba ya kusa,



"Kayan nan fa waya wanke ?"



Nice Aunty ta bani Amsa, *wallahih in banji Dadi ba nayi karya sosai naji yarinyar ta shiga Raina sosai da fara'a nace Mata" gaskiya Khadija nagode wallahih Amma aikin ya Miki yawa da baki wanke Kaya ba,



La Aunty babu yawa fa kayan, ta bani Amsa



"Khadija tashi muyi Sallah tukum tunda miyar kin daura a wuta"



..Toh Aunty



Sallah mukayi, na sauke abinci na raba na zuba Masa na hada Kamar jiya, na Bata ta Kai Masa " in kin Kaifa ki dawo Khadija" da toh ta amsa mini,



Tana dawowa na iba Mana nida ita a plt daya, Muka zauna a waje munaci muna Hira cikin hiran nema nakejin ainahin sunan sa a bakin Khadija Ashe *Al'ameen* ne sunan sa saboda larurar da Allah ya daura Masa shine aka batar da sunan zuwa MAKAHO Kai duniya,



"Tambayar ta nayi a gidan nan take"?



Ah ah Aunty ni agidan Goggon mu nake ,



"Har wani unguwa ne haka"?



Ta bayan layin nan ne tsakanin mu ba nisa sosai Aunty,



Sosai muke Hira Kamar mun Dade da sabawa,



"Aikin dare na hanatayi nace ta Huta ni nashiga kitchen nakama girki*



kin zama tayi dutsen guga ta dauka ta fara gogan kayan da ta shanya duk yanda na hanata sai da ta gogi,





4:10 na yamma tace min zata tafi hanata, nayi sai da na Gama girkin abinci na sata tayi wanka Kayana na Bata cikin dogayen rigunana nakanti na Bata daya Dayake tana da tsawo sosai ya zauna Mata na hada Mata da gyele medium size kalar fulawar rigan,



Sosai kayan ya karbe ta na hada Mata da Mai turare harda powder,man baki, da Jan baki biyu, maskaras da sauran kayayakina da basa cikin set na make-up kit Ina na babata daker ta karba sai godiya take min,



*nayi nayi taci abinci dare Amma Taki,zuba Mata nayi a kula Taki karba sai da nace Goggo zata kaiwa kafun ta Amsa ta wace,



Fitar Khadija sai da ta biya wajin yayanta sosai take basa lbrn abin arziki Dana Bata da irin sakar Mata fuska da nayi,



Har cikin ransa yaji dadin daraja.masa kanwa danayi sosai,



Hatta damuwar da ya fita da ita na safiya ganin yanda yau na tashi da zafi zafina abin ya tsaya Masa a Rai,



Wannan abinda nama Yar uwarsa tilo da yafi so sai yaji zuciyansa wasai.



Mangoro ya bata hade da naira dare ta rike a hannunta ya kara Mata nasiya sosai da hakuri A duk inda Allah ya ajita kafun ta wuce,



*Khadija na fita wanka nayi nasa siket in kanti da t-shirt Mai kyau na daura gyele karami a kaina laptop na.....



Sai kusan shidda ya dawo gida yauma da kwandon sa a hannu, da sallama a bakin sa *amsa Masa nayi, kaina nakan laptop, *



Wanka yayi ya tafi masallaci yauma Bai dawo ba sai Isha waje na fita ganin yau ba NEPA, na fitar Mana da babban darduma na shimfida,



*abinci na iba masa, nasa nawa na aje Mana tare da Masa Bismillah zama yayi shima Muka fara ci *



Khadija ta tsanar Dani abin arzikin da kika Bata na gode, naji muryansa cikin sanyi sanyin sanan,



Ba kome wallahih abinda ba yawa,



Jin yanda na Masa magana a mutunce abin sai ya Masa Dadi sosai, mun Gama cin abincin har lokacin NEPA shuru na kasa shiga dakin saboda tsananin zafi da ake yau ga sauro,



Tashi yayi ya fita yaje ya sai Mana maganin sauro, Yana dawowa na karba na kunna,





kitchen na shiga na yaga caton in indomie, zanyi fifita dashe,



* Wanka na sake shiga tsaban zafin da nake ji Kaya nasa vest sai wando Yale yale dogo har kasa,



Kushin na dauko a daki na zuba akan cafet in na kwanta Ina fifita,Yana zaune a gefe shima ya jingina da jikin gini,



Shuru mukaye dukan mu ba Mai magana,shikam tunani yake azaman da yaye da Sumayya ya fahimci Abubuwa cikin halayan ta,



in Abu ya Bata Mata Rai, toh kowa ta shafa, in aka faranta Mata kowa zaiga fara'ar ta akwai ta da tsafta akwai iyya girki ga nutsuwa sam.bata da rawan Kai,



*Har Sha biyu bamu shiga ba, ganin dare yayi ban tashiba ya mike a hankali yaji ya rufe kofar shashen mu, ya dawo ya shiga dakin ya cire kayan jikinsa yadau wando iyya gwuiwa sai riga Mara nauye , ya dauko filon kujira ya rufe kofar dakin harda k'wado key in yasa a cikin filon sa,





Dawowa yayi ya tsaya a gefe cikin sanyin jiki yace "uhmm Daman Naga Kamar baki shiga daki ba kwanan waje zamuyi kenan?



"Eh wallahih Amma tunda akwai maganin sauro"?



Sake tambaya yaye in akwai wani abin kwanciyan a bani,Gefen dardumar na nuna Masa ya kwanta hade da furta" ita dayace" kwanciya yayi tare da Addu'an bacci, a hankali bacci ya dauke sa



*Sai kusan karfe daya kafun bacci ya dauke ni da ker'



Saboda rashin samun bacci da wure da bayi ba shiyasa yau Bai tashi yin sallar dare ba





*Nikam ban sake sanin kaina ba sai asuba........



Ayi manage ba yawa=Ø)Þ

Masu complain in page na kadan







>Ø€ÞMy WhatsApp number

<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß

>ØÑÝ
>Ø¯Ý *MATAR MAKAHO* =ØhÜ
>دÝ

~ Na ~



<ØCß *Rukayya Ibrahim* <ØCß



('Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa =ØLÜ



<Ø?ßJumma'at Mubarak to All my fan's



Free book>Ø'Ý



Page7þã

*A hankali nakejin sanyin asuba na ratsani har cikin kashi kowa yasan yanda sanyin asuba yake alokacin zafi,



*Juyi nayi a hankali Amma sai me jina nayi Kamar Abu ya tukare ni, bude ido nayi sosai, me Zan gani ni Sumayya a kwance rabe-rabe a jikin MAKAHO, ai bansan sa'ilinda da na wantsala gefe ba, kwalbar maganin sauro na buge harya fadi a simintin dakali, ya fashe



Jin Karan fashewan Abu shiya farkar dashi cikin sauri ya mike Yana tambaya ta lfy?



**Nikam na kasa basa amsa toh me zance? cewa zanyi ka tabani Koh Kuna nace ajikinka na farka na ganni *



Cikin Dan daburcewa nake magana" am am Babu fa Daman na tashine ban sani ba na buge kwalba ya fashe"



Bai dai ji Miki ciwo ba ya fada cikin hanzarin karasuwa wajen da yake jiyo muryata,

"Ah ah banji ciwo ba"

Ok Allah ya kiyaye gaba,

*Da Amin na amsa *

Daga ni harshi Alwala muka hanzarta farawa Jin har anyi raka'a daya a masallaci,

Muna kammala Alwala daki ya bude ya cire kayan jikinsa yadau jallabiya ya saka ya,



*Nikam hijab kawai na dauka har kasa, sai sallaya biyu nazo na shinfida Mana Jin an sallame sallah a masallaci,



*Na hau Kan sallaya Daya nayi gyran murya *



Jin hakan yasa a hankali ya Suma takawa Yana nufo inda yaji nake tsaye ganin ni yake nufuwa yasa" nace ga sallah na shimfida maka tunda Naga baka samu jam'i ba"

Ba musu ya ringa lalube harya Ji kafarsa ya taka wani abu Mai laushi sosai Wanda laushin ya banbanta da cafet in dakin,hakan yasa she gane sallaya ne " Hawa yayi ya saita gabar ya Tada sallah Ina binsa,



Muna idarwa Naga ya Kama karatun Alkur'ani cikin suratul Qafe cikin zazzakar muryarsa Mai dauke da nutsuwa irin na mamilallun maza,da Kai (hadda)



Nima.mikewa nayi na dauko Qur'an na bude Ina duba ayoyin da yake karantawa,harya Kai karshe ba gargada Koh wani harafi an basa hakkinsa,



sosai nayi mamaki Amma Dana tuna ido kawai Allah ya jarabcisa ba zuciya Koh k'wakwalwa bane, ba abin mamaki bane, sai da yakai karshen surah.



*Mukaye azkar sai kusan bakwai na tashi nade sallaya nayi nayi waje,



Duk da akwai NEPA hakan Bai saka na kwanta ba fita waje nayi na tattara Mana shimfidar na mayar daki,

Tsintsiya na dauka na share baranda na fara sharan qasa,



Jin Bata dawo ta kwanta ba Kuma yaji tana shara yasa ya mike yayi waje shima,



Gaidani yaye na amsa ba yabo ba fallasa, takalmin sa ya saka cikin lalube yayi kitchen wajen da yasan Ina Tara kwanuka da bojuwaye yafara tattarawa Yana kawowa mawanki harya Gama kwashewa,

Boket ya dauka. Randa ya wuce a hankali ya dau Moda dake Kan randan da hannu daya ya bude randan da daya hannun sa, moda ya zura a randa zai ibi ruwa yaji wayam,sai da ya rank'wafa kafun yaji ruwa,



hakan ya nuna masa ruwan Randa saura kadan fasa iban yaye ya dauki boket in ya Kama hanyan fita"



Ganin ya Kama hanyan fitane,yasani tambayr sa" Ina zaka da boket kuma"?

Cikin sanyin sa na halitta yace, ruwan Randa saura kadan Inna iba bazaki samu na aiki ba shiyasa Zan Iba a rijiya"



"Rijiya"? Na sake tambayar sa,

Eh yaban amsa, Kamar Zan hanasa,sai kuma nayi shuru na Kama kwashe shara,



Jin bance kome ba yasa shi cigaba da tsayuwa,

*Ganin yaki tafiya yasani cewa "yakuma ka saya"



Fita yayi, ni Kuma na shiga kitchen na Kama hada breakfast,

Yana fita rijiya ya nufa da lalube harya Isa Dayake rijiyar ba bakwansa bane Yana gane hanya, ya lalube guga a gyfen rijiya, ya zura hade da Bismillah,

sai da ya Bari na Yan second kad'an kafun ya sake dagawa Jin ta cika yasa yaja, sai da ya cika boket dam kafun ya sunkuce boket da hannu d'aya d'ayar hannun yana lalubar hanya har ya samu ya shigo kofar ya zuba a Randa,



Ganin wahalan da yasha kafa d'aya ma kafun ya kawo duk rabi ya zube Masa a jiki gashe yafi minti 10 daga rijiya zuwa kofar mu Yana lalube kafun ya gane,



Haka kawai na tsinci kaina da" dakatar dashi ganin Yana kokarin juyawa ya karo



Ka bar iban ruwan nan an.... Ban karasa ba saboda ganin d'aya Daga cikin yaran gidan budurwa ta shigo ba Koh sallama, tana cewa



Wai inji inno ka Bata d'ari biyu zata sai goro,

Cikin sanyi yace yau ban kwana da kudi ba sai naira d'ari d'aya kacal Kuma ita nake son saya Mana kayan miya zamu karya, tayi hakuri zuwa anjima inna fita na samu ciniki Zan bada a kawo mata,



Cikin bala'i take cewa eh lallai watoh matar ka tafi inno kenan, dadin abin munsan auren liki aka maka ba Wai don ka Kai abaka ba, shidai kala baice Mata ba.



Ke Kuma duk kudin da kike dashi Koh nace gidanku suke dashi sai kin jira D'arin karyawa mtwss,tana fada tana nunani,



*Ai bansan lokacin da nayi super ba na saya a gaban ta " keee karki kuskura ki sake sakani a cikin haukarki na jahilci karki yarda in karta Miki layin rashin mutunci a gidan nan iskancin ku ya tsaya ku wak'u karku kuskura ku sani,

idan takamarku bariki da rashin kunya wallahih ni Zan gyara Miki zama,"



"bace min daga gani" cikin tsawa na karasa maganar,Ina nuna Mata kofa,



Tabbas ta tsorata Dani sosai don Bata dauka Ina da baki haka ba,da saurinta harda tuntube ta fita,



Juyawa nayi na kalle sa Yana tsaye Kamar ruwa yacisa,



Wani abu Mai kamada tausayi-tausayi takaici-takaici ya kamani, ganin kwata kwata na rasa me yasa Yan gidan nan suka Raina Masa wayone oho,



*Daki na shiga na d'au jakana gudan dubu na dauko * fitowa ta yayi daidai da shigowar wata dattijuwar Mata cikin bala'i ta,toh Ina kike karamar Mara kunya, harkin Isa ki shigo gida jiya jiya ki nuna Mana iskanci, Daman tunda Naga yau kwananki uku a gidan nan Koh gaishemu baki zo kinye ba nasan ba banza Kika rasa miji ba Rana tsaka aka lika Masa ke,

* ba tare da na kalle taba nace,



"Yayan khadija pls ka Bata kudin da ya kwana a aljuhunkan, ba musu ya lalube jallabiyarsa ya d'auka ya Mika mata, fizga tayi tana ta tsababi zadai kaji da munafurcinka,

*daga ni harshe bamu tanka mataba harta fita,



*Albarkacin girmanta yasa naja bakina bance kome ba,



Jin ta fita yasa na Mika Masa dubu d'ayar "gashi ka sai kayan Miya Mai D'an yawa Dana shaye ka hada da Kiran Mai ruwa"



cikin sanyi yake cewa, kiye hakuri Sumayya Nike da alhakin daukar nauyinki akaina bazan iyya karban kudin kiba, sannan Ina Mai baki hakuri da abinda Yan gidan mu sukayi Miki,



Bari naje na karbo kayan miyan da na shaye,



"Da wani kudi Koh ba yanzun naji kace D'arin ne da Kai ba"?



Eh hakane Amma Zan karbi kayan a shago Inna fita sana'a Allah ya bada kasuwa tunda mak'wancina ne saina Mika Masa Amma ni bazan iyya karban kudinki ba.



"Au ni in cema akaye kyauta na baka ai bashine Inka tashi ka biyani" nace Masa ganin da gaske bashin xai fita ya karba,



D'an Jim yayi sai Kuma ya karba ya fita, kitchen na koma na sauke macaroni ganin ya nuna na juye a kwando,



Wanke wanken da ya Tara na Kama wanke wa da yake babu yawa plt ne biyu sai cup biyu shukali sai bojuwa biyu, kafun ya dawo harna kammala

Yana dawowa nayi miyan stew da kefe busheshe manya-manya, guda biyu Wanda aka mini caton guda na gara



Wanka yayi ya chanja kaya ya kwanta a kujiran daki,



Ina Gama girkin na zuba Masa na Kai Masa daki hade da gyran murya na fita



Wanka nayi na shiga daki da towel Mai Dan girma na daura yaukam zama nayi na shafa Mai da powder NASA kwalli sai man baki,



Yana Gama ci ya ibi Kwanukan yakai waje, *Yana fita na ibi Kayana na saka rigane Abaya Mai kyau sosai ya karbi jikina gyelen na daura a kaina,



Na kurawa kaina ido a madubi bansan lokacin da hawaye ya taru a idanuna ba,



*Sun Rabani da aikina sun saka mahaifina ya datse mini Account Wanda da gumina na Tara Rabin kudin da ke ciki,sanan

Kaf jalingo su rasa mijin da zasu aura min sai MAKAHON miji Wanda Koh kwalliya nayi baisan nayi ba, ni Karan kaina ma, sunar Ina matar sa Bai San ya nake ba, in badai muryata yaji ba bazaisan Ina wajen ba, me nai musu a rayuwa mina tsare musu basa kaunan cigaba na komin kankantarsa, a matsayin su na Yan uwa ga mahaifina. Duk a Raina nake zancen nan hawaye nabin kumatuna,



Kinyi kyau,



*abazata na juya cikin mamaki jin muryansa a dakin wanda bansan yaushe ya shigo ba Yana tsaye idonsa a.......







>Ø€ÞMy WhatsApp number

<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß<Ø@ß

>ØÑÝ
>Ø¯Ý *MATAR MAKAHO* =ØhÜ
>دÝ

~ Na ~



<ØCß *Rukayya Ibrahim* <ØCß



('Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa =ØLÜ

Free book>Ø'Ý



Page8þã

Idon sa a saitin gado, Yana kyetkyet tasu, Anasa tunanin ta saitin inda nake kenan,



**Bansan lokacin da dariya ya kamanii ba hawaye nabin fuska ta duk a tare nace"da wani idon kaga nayi kyau wama yace maka kwalliya nayi nii Koh Kaya bansa ba" na fada ina dubansa, har lokacin bakina d'auke da murmushi Wanda har hakora na masu haske, d'auke da hakoran Gwal na makka har guda biyu a gyfe da gyfe na hakoran gaba,

suka bayana, na kasa rike murmushin abin ya, bani dariya especially lokacin da ya furta Kuma idonsa na kallon wani wajen.



Sam ransa Bai baci ba da abinda nace asalima wani sanyi yaji a ransa Jin sautin dariyar ta na farko a Kan kunnensa,



Zuciya tane ya sanar dani kinye kyau



"Aiku zuciyar taka Bata fada maka daidai ba, don ni banyi kwalliya ba atoh"

Zaki iyya rantsewa?



"na rantse nayi kwalliya Amma tsakaninka da Allah ya akayi ka gane"?



Uhmm bayan kin shiga dakin nan kin zauna akan dressed mirror Ina ji ki aje Abu kamar gwangwanin Mai kinfi minutes 17 kina ajewa da dauka,hakan ya tabbatar min kwalliya kike,



in Khadija tana kwalliya haka nakejin buruntun irin yanda naji d'azun,danake cin abincin



"Lallai fa,"kawai nace nayi shuru



Zan fita me da me za'a bukata, yace mini



"No ba kome tunda kayan miyar safiya zai Mana kwana biyar Koh hudu" kaga daidai ya kare ka biyani kudina,



Ok sai na dawo"toh" nace Masa yasa kafa ya fita



*Komawa nayi na zauna Ina maijin haushin kaina Dana sake baki Ina tanka masa,



kunna TV nayi ga fanka na kadawa k'wanciya nayi Ina kallo,Tashar zee cinema ana kallon wani film Mai suna bang bang sosai film in yamin dadi,



10:00pm naji sallaman Khadija mikewa nayi Ina amsawa na fito waje itace tsaye hannunta d'auke da kulan jiya,



Ina kwana Aunty,



"Lafiya Alhamdulillah ya Goggo"?



Lafiya tace a gaidaki,



"Aiko Ina amsawa"



"Ki shigo mana"



ah ah Aunty tafiya zanyi yanzun



" Aiko baki isaba shige muje ciki yau ini zamuyi"



Ba musu ta shigo dakin Muka zauna muna kallo sai 11:00 na mike na shiga kitchen Zan fara aiki, sai ganin Khadija nayi itama ta shigo,



"Ah ah fa Khadija yau Kam zama zakiyi ki huta"

Yanzun Zan kammala "



Ah ah Aunty wallahih bazan iyya zama kina aiki ba Zan dai tayaki,



Ba yanda na iyya haka Muka Kama aiki sai 1:30 Muka kammala tuwo da miyar kuka, nayi Tuwon da yawa harda na dare kawai, na huta d'aura sabo, zubawa yayan khadija,akula na zuba na dare a wani kulan na rufe, mukayi sallah ta Kai masa nasa,



tana dawowa na zuba Mana munaci muna Hira,



"Nikam Khadija wani school kike zuwane"?



Aunty bana zuwa makaranta ai



"Ban gane ba Khadija"



Eh na kammala junior set.



"Shine zakice kin Gama karatu"?



Eh Aunty na Gama jss 3 Amma ban daura senior set ba



"Me yasa"?



Shuru tamin Naga alama batason bani Amsa



,Nima ban takurata ba,

Na chanja zancen da, wani,



"Khadija nikam akwai Wanda kika sani ne? ta iyya kitso, budurwa haka tazo tamin a gida Koh guda shida so nake na wanke kaina"



Aunty Baga kanki a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login