Showing 90001 words to 93000 words out of 116224 words

Chapter 31 - Maciji ne book 1

28 Aug 2024

25305

bayan ta kashe mahaifiyarsa."

Dararararmmmm gaban fattu ya bada sautin karar da saida ta kusan faduwa tana daga zaune.

Ai Ni kaina saida na tsorata na jefar da wayar nan dan tsoron jin abinda nanny zata faɗa .

Muje zuwa masoyan fattu da Adeeb .

Sai mun haɗe anjima in Sha Allahu.

Anty mammy ce

Mrs babi 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
[30/08 14:58] %Faiza%: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱



Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 71/72




_______________Cikin kuka da rawar murya ,fattu ta fara magana "wa...ce...ce .ma...haifi.......yata?kuma ina ne take ?sannna me ya faru da Hamma na bayan rasuwar momma?"ta fada cikin kuka mai ban tausayi.

Saida Nanny ta share hawayen idanunta kafin taci gaba da fadin" lokacin da labarin hadarin nan ya iske mu,mun shiga tashin hankali bana wasa ba,dan kuwa nan take mai martaba ya yanke jiki ya fadi asume,gaba ɗaya faɗa ta rikice da kuka da alhinin rashin mutuniyar kirki kamar Momma, wacce ke son talakawa da taimakonsu.

Lokacin da Adeeb suka dawo daga makaranta,ya ji labarin mutuwar Mommansa da kannansa,shima sumansa uku,saida gyar aka samo kansa,tun daga wannan lokacin Adeeb ya kara komawa shiru shiru,bashi da aiki sai tunani haka zaki ganshi zaune shi kadai yayi tagumi yana zubda hawaye,saida aka tashi tsaye akansa da addu'oi kafin ya dan warware.

Mai martaba kuwa,ciwon zuciya ne ya kamashi, saboda tsabar damuwa da tunani.
Yana matukar kaunar Momma,Dan macece mai hakuri da shiga rai.
Tana faranta masa rai,duk abinda yace tayi bata ko musu akan umarninsa.

Bayan sadakar bakwai ne ,aka fara bincike akan abinda ya sami motar tunda kai tsaye motar ta kama da wuta, kai tsaye aka gano bomb aka sanyawa motar.dan haka wannan hadimin mai kula da harkar motoci shi aka fara kamawa.
Anyi -anyi ya fadi abinda yayiwa motar amma yaƙi,shidai yace tabbas bomb ɗin ne ajikin motar,saidai idan ya fadi wadanda suka sashi,to zasu kasheshi ne.
Dukan tsiya akayi masa tare da kulleshi akurkuku.

Cikin dare muka shirya zuwa gareshi,dan ya faɗa mana wadanda suka sa sashi,akan idan ya faɗa zamu sakeshi ya gudu.
Amma saidai me?lokacin da mukaje, tuni Ammi ta riga mu zuwa,tana tsaye ita da wani mutum wanda ya nannaɗe fuskarsa da bakin gyalle.ta yadda ba wanda zai gane fuskarsa.

"Wato so kake ka tona mana asiri ko?lallai kayi babban kuskure,dama ko kafada ko karka faɗa dole ne ka baƙunci lahira, tunda har kashigo hannu, kuma kasanar dasu da gaske bomb ɗinne ajikin motar,to watarana idan kaji azaba zaka sanar dasu mune muka saka ka sanya bomb din Dan haka yau zaka bi su Nazli kaima"Ammi ta fada tana mai dagowa daga sunkuyon da tayi tana yiwa mutumin magana.

"Kuyi min rai, ranki ya dade,wllh bazan ce kune kuka sani na aikata wannan aikin ba,dan Allah karki kasheni" mutumin ya faɗa galabaice dan yaci duka dazu.

"Kai!!! sakaran bawa, rufe mana baki, mu zakayiwa magiya mu gyaleka?wllh baka isaba,dole ka mutu dama baka da wani amfani agaremu, tunda kasan sirrinmu dole ka mutu"yana gama faɗin haka ya shaƙe bawan nan ,tun yana turje turje har ya daina alamun rai yayi halinsa.

Gaba dayanmu dagani har Amma kuka muke jikinsu na rawa,tsabar tsoro da razani.wanene wannan wanda ke taimakawa Ammi wajen aikata ta addancinta?ta yaya zamu gane shi ?shine abinda ke ta yawo cikin kwakwalwarmu.amma bamu da amsa. Ganin yadda amma ke kuka kamar ranta zai fice ,gashi jikinta sai rawa yake,yasa nayi saurin janyeta dan barin gurin.
Saidai agarin guduwa muka bigi wani bokiti ya fadi kasa yayi kara sosai.wanda ya jawo hankali su Ammi.
Gudu muka farayi tun karfinmu, dan kuwa akwai tazara sosai tsakanin cikin faɗa da kuma sijin ɗin.
Suma basu fasa ba kuwa suka biyo mu.
Ganin zasu cimmana yasa Amma ta ce in buya,karsu ganni, ita zata tsaya ayi wacce za'a .
Dan Ni zasu iya kasheni nan take ,amma ita tasan yadda zatayi.

Haka na buya jikin wasu bishiyu.ta yadda bazasu ganni ba,amma Ni ina hango su dajin duk abinda suke fadi.

Koda suka cimma Amma tana zaune tana numfarfashi, tsayawa sukayi akanta suna kare mata kallo.
Ammi ce cikin ɓaci rai tace "dama nayi tsammanin kece,dan kuwa nasan ba wani dan kasadar da zaiyi yunkurin bin bayana ɗan ji da ganin sirrina.to kingani, kuma kinji,hankalinki ya kwanta,amma wllh idan naji wata magana akan abinda kika gani na rantse da Allah saina kashe danki da adeeb,kisa mafi muni,kuma na lakamiki kisan, nace ke kika kashesu, kuma kinsan zan iya.
abinda yasa bazan kashe kiba yanzu, ina son kiga yadda zan lalata rayuwar yaranku ,insanya kiyayya atsakaninsu,ta yadda wataran daya shi zai zamo ajalin daya.
Kuma kinsan menene ke nake so kizabi wanda zai zamo ajalin wani acikinsu"Amma ta kare maganarta tana dariya da kallon Amma.

Kuka kawai Amma keyi, tana jinjina rashin imani irin na Ammi,mace kamar kafura?sam ba Allah cikin ranta.Amma na kuka take rokon Ammi akan ta gyale musu yara ,taji tsoron Allah,duk abinda take yana kallonta.Amma cikin rashin imani Ammi ke cewa "shikenan Ni zan zaba da kaina,nasan kina son danki,dan haka zan miki adalci yazamo shine zai kashe Adeeb "ta fada tana wani ware hannu da daga gira.

Cikin sauri Amma tace "a'a karki kashe Adeeb,gara Rashad ya mutu amma dan Allah karki cutar da Adeeb Maraya ne,zuciyarsa akarye take karki illatashi na roƙeki"Amma ta faɗa cikin kuka.

"Wow zabi mai kyau,kin zabi dan kishiya akan danƙi ko?lallai kin ciki shashasha,shikenan duk abinda zanyi akan su, naki idone ,daidai da rana daya kika yi min wata magana saina kashe Adeeb kinsan banda asara,bansan ciwon makida ba"tana gama faɗin haka ta karasa kusa da wannan mutum da suke tare,wanda dama yana tsaye dan nesa dasu yana kallon hanya.

Saida suka bacewa ganinmu sannan na ƙaraso gurin amma,wacce ke kuka sosai.haka na kamata muka koma cikin fada,zuciyoyinmu sam ba dadi.

Tun daga wannan lokacin Adeeb ya daina yiwa amma magana ,sai harara da bakaken maganganu,masu nuni da cewar yana zargin tana da hannu wajen kashe Momma.kuma nasan duk sharrin Ammi ne.kuma
Daidai da rana daya Amma bata taɓa kula Adeeb ba saidai tayi ta kuka.
Adaidai lokacin ne kuma suka tafi Singapore karatu.inda Adeeb yayi karatu bangaren likitanci,tareeƙ yayi karatun sa na koyon aikin jirgi,shikuma Rashad injiniya ne.

Bayan dawowarsa daga karatune kuma babban tashin hankali ya samemu, na rasa Adeeb da akayi sama ko kasa, kwanansu uku da dawowa daga Singapore akawayi gari ba Adeeb ba labarinsa.duk inda ya kamata aje nemansa anje amma babushi,lokacin kuma da ya dawo daga Singapore,yana da tarin dukiya wacce shi kansa baisan adadinta.dan dan kasuwane mai neman na kasan,bai damu da matsayi ko mulkin gidansu ba ,yana da kamfanoni da dama akasashe da yawa,ciki harda nigeria.hakan yasa Adeeb ya iya Yaren Hausa sosai,dan darasi yake dauka na musamman akan bangaren.
Dan haka lokacin da aka rasa Adeeb,tareeƙ shine yaci gaba da kula da duk wasu al'amura na dukiyar Adeeb .har Allah yayi dawowarsa ta silarki,
Ashe kema rabon ki sadu danaki iyayen ne,kuma ba kowa bace mahaifiyarki, face sarauniya suhaimat"

Baki buɗe fattu ke kallon Nanny ,Tana jinjina kai cike da jinjinawa ƙudirar Ubangiji,yanzu dama innar yan biyu itace mahaifiyarta? ashe shakuwar da sukayi ta lokaci ɗaya ba banza ba?waɗan kyawawan yaran kannantane?wayyo Allah na gode maka Allah mai yadda yaso ga bawansa.

Allah Sarki hammana yaga rayuwa,ya hadu da ƙaidin matar uba.wacce yakewa kallon muguwa itace masoyiyarsa. Ita kuma wacce ya dauka uwa itace ke son ganin bayansa.lallai yazama dole In fahimtar da hammana.
Cikin kuka da sarkewar murya fattu tace "amma waye yayiwa Hamma asiri ya zama maciji?

Ajiyar zuciya Amma tayi ta fara magana akaron farko,tun zamansu aɗakin, tace "wannan ne har yanzu muke son sani,dan bamu da tabbacin Ammi ita tayi masa asirin, saidai muna zargin wannan mutumin da muka kasa sanin ko waye yana da hannu akan al'amarin"Amma ta faɗa tana share hawaye.

Hannunta fattu ta kama cikin kuka,tace "lallai Amma kincika mutum mai halacci, kin sadaukar da rayuwar danki,dan ki ceci dan kishiya,nayi miki alkawarin in Sha Allah komai zai dai daita. Hamma zai dawo gareki matsayin uwa da data,sannan rashad zai zamo abin alfahari gareki.
Sai yanzu na gane wannan abinda ya faru dani itace ta shirya komai,dan kuwa ita ta kaini bangaren da kanta,kuma ta kulle ƙofofin, sannan ita ta dauke sarkata wacce baffana yace itace shaidar da iyayena zasu gane Ni da ita."
"Na sani ƴata,nasan itace ta shirya komai, sannan tun ganin farko da nayi miki nake ayyana ke yar sarauniya suhaimat ce ,dan kuwa akwai kamar ta atare dake .ina fatan Allah ya bamu sa'a akan abinda muke shirin aikatawa na alkairi "cewar amma.

"Nanny kema kiyi haƙuri komai zai daidaita in Sha Allah"fattu ta faɗa tana rungume nanny cikin kuka.
Kukan nanny ma keyi,tace "Allah ya amince ƴata.

Kallon tareeƙ tayi tace" Hamma tareeƙ kayi hakuri in Sha Allah abokinka ,kuma dan uwanka,zai dawo gareka"jinjina kai yayi tare da saurin share hawayen daya gangaro masa,yana murmushi.

"Amma kibi komai ahankali yata,hammanki ya aminta da Ammi sosai ,ta yadda baya ganin laifin ta ko kaɗan"amma ta faɗa tana shafa kan fattu.
Jinjina kai fattu tayi tace "In Sha Allah Amma zan kula"

Adeeb kuwa,gaba ɗaya ya duba ko ina baiga fattu ba ,hankalinsa ya tashi sosai,ina kuma taje?ko wani abune ya faru da ita?"ya Salam"ya faɗa yana mai fitowa daga part ɗin nashi cikin sauri. Kicibis sukayi da fattu tana shirin komawa bangaren nashi,dan Nanny ce tace ta koma kar Adeeb ya ganta anan yayi wani tunanin,
Kallonta Adeeb yayi idanunta sunyi mugun jaaa, cikin hanzari ya kamo kafaɗunta yana girgiza kai,gabanshi na faduwa"me yasameki? Wani ne yayi miki wani abu? Ko Rashad ne ?"ya faɗa cikin ruɗu yana duba jikinta.

Ita kuwa fattu kallonsa kawai take cikin tausayawa,yana cikin matsala babba,amma shi Sam baigani,zuciyarsa da idanunsa sun rufe,ya rike azzulamar uwa matsayin mai kaunarsa.jikinsa ta fada tare da sakin wani sabon kukan mai tsuma zuciya.
Hankalin Adeeb gaba ɗaya ya tashi,jikinsa har rawa yake ,tana rungume ajikinsa ya bude part dinsa suka shige ciki,sai kuka fattu keyi harda shashsheka.

Kai tsaye cikin daki ya wuce da fattu,bakin gado ya samu ya zauna tare da rungumeta ajikinsa ,yana jin damuwarsa na kara yawaita,zuciyarsa kamar zata fashe .
"Am sorry Hulwa ki sanar dani abinda ke damunki zuciyata na min zafi,bazan iya jurar ganinki cikin damuwa hakaba "Adeeb ya faɗa kamar zaiyi kukan shima.

Fattu dai taki cewa komai sai kuka take tare da kara kankameshi.ganin irin kukan da takeyi ne ,kuma baisan me zai mata tayi shiru ba ,ya sanya Adeeb ɗago kanta,ba tare da bata lokaciba kawai ya haɗe bakinsu guri ɗaya.ɗiff kukan fattu ya dauke,sai ajiyar zuciyarsu kake ji,cikin ƙankanin lokaci suka lula wata duniyar ,kasancewar Adeeb yana cikin damuwa da rashin nutsuwa,hakan ya kara ingiza shi cikin tsantsar bukatuwa da son kasancewa da fattu.

Ita kuwa fattu,tsabar tausayinsa da tashin hankali,yasa ta sakarmasa jikinta yake sarrafa ta yadda yaso.
Gaba ɗaya sun fice daga hayyacinsu,tun abu yana karami harya girmama, dan takai ga Adeeb ya raba su da kayan jikinsu banda rawa ba abinda jikinsa keyi,ita kuwa sai wani ƙara rukunkumeshi take tare da kiran sunansa cikin wata irin murya.

"Hamma ka bari ,Hamma! hammana!!kawai take iya fadi tana kara shigewa jikinsa.
Cikin murya mai cike da tsantsar bukatuwa da ficewar hankali Adeeb yace"h....uul...wa ki....n.amin..ce...dani.....matsayin ....... Abo...kin rayuwa?
Kin amince na kusanceki........


Danƙari!!! masu karatu ya kenan?Hulwa kuwa zata amince ?

Me zai biyo baya ?

Muje zuwa Mrs babi ce 💘💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
[30/08 14:58] %Faiza%: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄


MACIJI NE 🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 75/76



💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻💃🏻🔥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki👍🏼💃🏻💃🏻

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🏻






________________Kasa ƙarasa maganar tareeƙ yayi,kawai ya durƙushe agurin,tare da sakin kuka kamar wata mace.

Da ƙarfi Adeeb ya runtse idanunsa,sakamakon jin kukan tareeƙ da yayi,yasan tareeƙ jarumin namijine,lallai abinda zai sanya shi kuka babban abune,nan take shima zuciyarsa tayi rauni idanunsa ya cika da kwalla,bazai iya yin fushi da tareeƙ na tsawon lokaciba, dan yana kaunar tareeƙ har cikin ransa.dan haka ahankali ya juyo tare da karasowa inda tareeƙ ke durƙushe yana kuka.

Kafadun tareeƙ ya kama,tare da miƙar dashi tsaye.
Kallon juna suke cike da kewa,ahankali tareeƙ yace"yallaɓai, am sorry"kawai ya faɗa ƙirjin Adeeb suka rungume juna.
"Am sorry yallaɓai,ka sani ba zamu taba cutar da kaiba,munyi haka ne dan fitar dakai daga cikin duhun da kake ciki,amma ka yafemana,nanny Tana cikin damuwar rashinka agareta"tareeƙ ta faɗa cikin muryar kuka.

Ahankali Adeeb ya sanya bayan hannunsa ya share hawayen daya zubo daga idanunsa na dama,zuciyarsa na masa zafi,yana jin dama ba nanny ce ta bashi wannan labarinba, da saiya horata,ta yadda zata faɗa masa gaskiyar al'amari.
Ahalin yanzu he was compused,ya rasa me yakamata yayi.

Ɗago da tareeƙ yayi daga jikinsa,ya sanya hannu yana share masa hawayen idanunsa,kafin ya fara magana cikin nutsuwarsa ta ko yaushe"tareeƙ na yarda daku,nasan bazaku taba cutar daniba,saidai abinda kuka zo min dashi,ba abune da hankali zaiyi saurin dauka ba,nayi bincike kuma ina kanyi,amma har yanzu Banga wani abu da zai nuna min ammi itace da hannu wajen hadarin mommana ba, me ma zaisa tayi hakan?dan haka ina son mu bar maganar nan Please" Adeeb ya fada yana kallon tareeƙ.
Jinjina kai tareeƙ yayi cikin rashin jin dadin yardar da Adeeb ya bawa Ammi,azzalumar mace,amma In Sha Allahu yasan zasuyi nasara wataran,tunda yanzu fattu ma tasan komai.
Murmushi Adeeb yayi tare da ɗan marin kumatun tareek,kamar yadda yake masa idan yayi abin da ya burge Adeeb ɗin.
"Good boy,ka ce ina gaida nanny"Adeeb ya faɗa tare da nufar cikin part din nashi.

Cikin ɗoki da farin ciki,tareeƙ yace"yallaɓai Madam fa?fatan tana lafiya?"
Juyowa Adeeb yayi fuskarsa ɗauke da murmushi kafin yacewa tareeƙ "she's fine"tare da shigewa ciki.

Koda ya shiga tuni fattu ta farka daga barcin,tana kwance kan gado tana kuka.
Da sauri ya karasa gareta ya zauna tare da kamo hannunta,cike da kulawa yake tambayar ta"sannu Hulwa,meke damunki yanzu?ina ke miki ciwo?me zaki ci"ya jero mata waɗan nan tambayoyin ajere.

Fattu kuwa jin muryarsa yasata saurin runtse ido,tare da turo baki tana kukanta,taki yi masa magana.
"Sorry hulwatee ƙurratu ainun, me kike so?"ya faɗa yana kai mata kissing a lips dinta da sukayi jajur dasu,sai sheƙi suke.
Cikin Muryar shagwaba da fattu ta koya yanzu tare da tarin ƙuruciya tace "Ni ka kyaleni Hamma,ba ruwana da kai bazan sake kulaka ba"ta fada cikin Muryar kuka tana ɗan murza ido.

"Ayya hulwata idan kika daina kukani kuma, waye zai bani nishadi da farin cikin da kika bani yau?kinga shikenan kina ji kina gani hammanki zai shiga gararin rayuwa"ya faɗa cikin marairaita murya kamar zaiyi kuka.

Ahankali fattu ta ɗan buɗe idanunta daya,dan ganin da gaske kukan yake,aikuwa tana budewasuka haɗa ido,da sauri ta mayar da idonta ta kulle gabanta na faɗuwa,wllh kunyar Hamma takeji,Bama idan ta tuna cewa ya gama ganin jikinta,sai taji kunyarsa ta lunku akan wacce takeji ɗin.

Murmushi Adeeb yayi yana mai shafa kwantaccen gashin gaban goshin ta yace"Please Hulwa ki faɗa min ina ne yake miki ciwo kinji"ya faɗa cikin muryar rarrashi,asaitin kunnenta.

"Ni bayana ne yake min ciwo,da ƙasana,kuma fitsari nake sonyi amma na kasa tashi"fattu ta faɗa tare da sanya kuka .
Rungumeta yayi zuwa jikinsa,yana mai jin tausayinta sosai cikin ransa."ayya Hulwa ki daina kuka zai daina miki zafin kinji?amma sai kin daina wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login