Showing 6001 words to 9000 words out of 27923 words
tare da masa addu,a sosai
Sai Saheeeb ya ce
''Baba baka gane bi ba ko?
Sai Baffa ya ce
''Eh yaro ban ga ne ka ba.''
Sabeeb ya yi murmushi ya ce
'' Baba ka tuna wata rana.''
**FLASH BACK**
A wani katun Restaurant mun yi wani zama da abokin kasuwancin wanda ya bani wasu document masu mahimmanci dana ta shi na manta dasu ina sauri an kirani Ammie na bata da lafiya na tafi na basu.
Ka hau napep ya biyo ni a baya ka bawa driver na.
*BACK*
_______________lokacin na hango ka amma ban samu damar inzo gare ka ba dan jikin Ammie na
Ina ta fatan Allah ya haɗa ni da kai na saka maka sai ranar Allah ya haɗa ni dakai zan tafi Company a hanya na ganka a kofar asibi
______ sai Baffa ya ce
''Ayya yaro daman kai ne ai banga ne ka ba dan bi naga motar da kahau ne kuma kai ka tashe a kujerar shiyasa na bika a baya.''
Baffa ya koma gida.
Bayan wasu kwanaki
Exam ya gabato
Shaheeda ita ta ke kula da Fadila da Auta a gida.
Har akayi Exam ba ta yi ba kuma Finally Exam ne SSCE.
Ta ce wata shekara tayi dan yanzo kula da Ummanta ya fi mata komai a rayuwata
__________________
Madina ta dawo daga London tazo hutu
Sabeeb da Ammie
''su suka je airport suka ɗauko ta''
Madina ta yi murna sosai
Da ganin Ammie da kuma Bloodline dinta Saheeeb
An hada mata liyafa na gani na faɗa dan suna nuna mata so
Daga Ammie har Saheeeb
_____________Walimar Islamiyya ya gabato in da lokacin jikin Umma da sauƙi tana zuwa islamiyya ''lokaci lokaci''
Saheeb ranar ya zo gida.
''ya zo duba jikin Umman na ta ya tura yaro yayi sallama da mai gidan.''
Yaro yayi sallama ya ce
''Ana sallama da Baffa.''
Sai Shaheeda ta ce.
Ba ya nan.......
Yaje ya ce mai baya nan
Sai Saheeeb ya ce
''Ka ce ita ta zo zan ba ta saƙo.''
Yaron ya ce wai ke ki zo
Shaheeda ta ce
''Ka ce ga ni nan zuwa.''
Shaheeda ta daukoh hijabinta har kasa Brown color ya yi matukar yi ma ta kyau
*MAFARKINA*
By
(NANA SALMAAH)
🖊️ Alkalami 🖊️
**Preetie serlmerh*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
https://www.facebook.com/61556643936657/post*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
ALHAMDULILLAH ALA KULLI HALEEN
Page 7
Chapter 13&14
Shaheeda ta ɗaukoh hijabinta har ƙasa Brown color ya yi matuƙar karɓar fatar ta.
Sannan ta fito daga gidan.
__________________ ta gaishe sa
Sabeeb d'auke da murmushi a fuskarsa.
''ya ce lafiya ƙalau.''
Ta tsaya sai ya ce.....
''Baba baya gida koh?.''
Shaheeda ta ce
''Ehhh.''
Sai ya miƙa mata Leda da kuɗi ya ce
''Ki ajiye wa Baba kuɗin ledar kuma na Ummah ne.''
Sai Shaheeda ta durƙusa ƙasa.
''ta karba tare da mai godiya.''
Ta juya za ta tafi.....
Hakan da tayi ya yi mutukar burge Saheeb.
Dan ya na son mace mai kunya.
___________Shaheeb ya nufi gida ya na ta tuna kyakkyawar fuskar Shaheeda
Ya ce ''Ke ce
*MAFARKI NAH*
Bayan Saheeb ya isa gida
Saheeb ya samu Madinah ta na zaune a palo.
Ta na ta danna wayarta.
''Yah Saheeb ka shigo?."
Ya amsa da
''Ehhh Sweetest, ya kike?.''
Madina ta ce.
''Lafiya ƙalau.''
''Ammie fah???.''
''Ta fita.''
''Ohk alright Allah ya dawo da ita lfy.''
Suka amsa da Ameen!!!
____________________________
''Yah Saheeb Ina In-law na ina son inganta?."
Saheeb ya yi murmushi ya ce ''Sweetest kar ki damu kwanan nan zan kai ki gurinta.''
Madina ta yi murmushi mai ƙayatarwa.
''Awwwn Amma wata mai sa,a ce haka bro?."
Saheeb ya yi murmushi ya ce
''Wadda nake 'MAFARKI.''
''Gaskiya yaya ina so inga Aunty...........''
''Kar ki damu Sweetest very soon In sha Allah.''
____________Baffa ya shigo gida kenan,
Shaheeda ta kawo masa saƙon Saheeb.
Baffa ya ji daɗi sosai acikin ransa.
''Fadila da Auta.''
Sun dawo daga school Shaheeda ta basu abinci suka ci.
BAYAN SATI UKU
_________________lokacin an kammala Waec da neco.
Su A'isha basu ji daɗi da Shaheeda ba ta yi exam ba.
Ta ɓangaren Shaheeda kuwa rubuta novel ta ke yi kamar babu gobe dan yanzu ta yi focusing akan rubuta novel.
Baffa ya fita kenan suka haɗu da Saheeb suka gaisa, Saheeb ya tambayi Baffa ya matakin karatun Abba?.
Baffa ya ce '' Ya kammala degree akan Financial accounting.''
Saheeb ya ce
''Zuwa gobe ya zo Company misalin ƙarfe 8:am na safe.''
Baffa ya yi masa godiya.
____________________
Ammie ta samu Saheeb a palo suna ta hira da Madina
Ammie ta ce
''yawwa Saheeb dama ina so muyi magana da kai.''
Saheeb ya ce
''Ammie na am all ears.''
Ammie ta ce.
''Saheeb sai yaushe za ka san ka girma ne Shekarar ka ashirin da tara amma har yanzu ba ka fara maganar aure ba sai yaushe?, kayi wa kanka fada.''
Saheeb ya ɗan duniyar da kai sannan ya ce
''Ammie In sha Allah kiɗan ƙara min lokaci kaɗan.''
Ammie ta ce
''Shikenan Saheeb amma kar ka ɗau lokaci.''
Saheeb ya ce
''In sha Allah Ammie nah.
__________________
Bayan dare ya yi Saheeb ya ra sa ta ya zai ɓulluwa maganar Shaheeda ya samu Babanta ya faɗa mai ko kuma ya fara samunta.
Kawai sai shawara ta zo mai......
Ya dauƙi wayarsa
Ya kira Amir amininsa
Kira ɗaya ya mai ya ɗaga
Amir ya ce ''My guy ya kake?."
Saheeb ya amsa da ''lafiya ƙalau.''
Amir ya ce ''long time ka ɓuya.''
Saheeb ya ce
''Kasan aikin Company sai a hankali next week ma zanje England muna sa zama da abokan kasuwancin mu.
Amir ya ce
''Allah ya kaimu.''
Sai dukkansu suka yi shiru
Amir ya ce
''Ya dai mutumin lafiya kuwa?.''
Saheeb ya yi dogon numfashi.
Ya ce
''Emmm...... Emmm.''
''Kodai - kodai.''
Inji Amir
''Amir kana ji na''
Cewar Saheeb
_________''Daman akwai wata yarinya ne da na gani kuma gaskiya hankalina ya kwanta da ita, kuma na ra sa ta yamda zan ɓulluwa lamarin.''
Amir ya kwashe da dariya
Ya ce ''Daman nasan za,azo gurin, amma wata mai sa'a ce haka?, ƴar gidan waye a ƙasar nan?.''
Saheeb ya ja dogon numfashi ya ce
''Ba yar gidan kowa bace, fa ce mahaifinta mai wadatar zuci ne dattijon arziki.''
END
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
MAFARKINA
Writing By
(NANA SALMAAH)
Alkalami ✍️
*Preetie Selmerh ce*
Godiya ta musamman
(Jajirtattu writers Association)
Allah ya kara daukaka🙏
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Page 8
Chapter15&16
__________________Amir ya bashi Shawara akan ya samu Baffa ya faɗa masa kawai
Daga nan idan ka samu amincewar yarinyar shikeknan.
Ɓangaren Ammie ba wani abu ba ne dan ka san ba za ta ƙi abun da kake so ba''
Saheeb yaji daɗin maganar abokin nasa
''you are right Amir in Sha Allah haka za'ayi.''
Suka yi end din call ɗin.......
*WASHEGARI*
Saheeb cike da farin ciki ya tashi ya shirya cikin wata bugaggiyar shadda golden da hula Mai mutukar kyau Brown ya ɗauko takalminsa mai matukar ban sha'awa ya saka ya ɗaukoh whrist watch ya ɗaura a kan tsintsiyar hannun sa ''he look so gorgeous''
Saheeb ya fito palo ya samu Madina
Cewar Madina
'' Good morning my handsome brother.''
Morning Sweetest''
__________ ya shiga ɗakin Ammie
My World good morning
Ammie ta amsa da.
''Lafiya kalau Saheeb.''
We're are going early today
Saheeb ya ce
''I have urgent meeting this morning.''
''Alright safe journey son
Allah ya Kare mun kai.''
Why wouldn't you have your Break fast before going...?
No Ammie.
''just prepared your special food in the afternoon
I will be back to have lunch with you Ammie nah.''
''Bye bye''
Yah Saheeb
Yeah dear what?
''Kaga yanda ka yi kyau kuwa anya ba gurin in-law zaka je ba.''
See you mouth like in-law.''
Bye sai na dawo
Ya hau wata Jeep ash colour ya fita da murnar yau zai fitar da abin da ke ransa ya fadawa Baban Shaheeda.......
______________Yau kam jikin Ummah ya tashi gaba daya hankalin su a tashe ya ke dan sai suma ta keyi............
''Baffa sun fito kenan za su sa ta motar malam yusuf.''
Sai ga zuwan Saheeb
Ya fito daga mota
''Baba ina kwana
Lafiya?
''lafiya kalau'' za mu koma asibiti ne.''
Ok muje in biko a baya........
____________
Suna Isa asibiti
Aka shiga da ita Emergency room
Shaheeda Babu abun da take yi sai ruwan hawaye
Wanda Saheeb hawayen Shaheeda har cikin ransa yake jinsa .....
______Saheeb ji ya yi
tamkar ya je ya rungume ta ya rarrashe ta dan ya na jin tausayin halin da ta ke ciki.......
Doctor
Ya fito ya
''nufi office dinsa ya ɗauki wasu kayan test ya fita da su.''
A'isha kuwa suna ta shirin barin Abuja dan an yi wa Abbanta canjin gurin aiki zuwa Kaduna.......
A'isha yanzu ba ta wani walwala saboda tana jin zafin rabuwa da aminiyarta''
''SHAHEEDA''
_________yamma tayi amma ba su ji wani saka mako da ga doctor ba....
Ammie taji Saheeb shiru ta kira wayarsa bai dauka ba..
Hankalin ta ya tashi...
Dare ya yi Saheeb ya je restaurant na kusa da asibiti ya siyo musu abinci
Shaheeda a cikin zuciyarta kuwa sai mamakin Saheeb take yi dama akwai irinsa a duniyar nan ta mu?
Wata zuciyar ta ce ai dama ba duk ka hali ya zama daya ba......
Saheeb ya na ma ta magana sai lokacin da ɗago kanta
Saheeb ya miƙa mata ledar hannunsa.
Saheeda
''Tayi masa godiya''
Wanda Saheeb acikin kansa ya ke jin sautin Muryar ta me ratsa zuciya.....
__________________________
Ya yi ma Baffa sallama
''yaron kirki bansan ta yarda zan maka godiya ba sai kwalla acikin idanun Baffa.''
''Haba Baba babu komai Muje in ajiye ko a gida sai in ƙarasa gida.''
_______Baffa ya yi wa Shaheeda sai da safe.......
________________Saheeb ya yi horn Baba Mai gadi ya bude masa
Tare da me sannu da zuwa......
Ya shiga palo ya samu Ammie da Madina a zaune sunyi shiri
Ammie Good evening!
Saheeb ina ka shiga?
'' i call you phone you didn't pick.?
''Cool down Ammie
''Ina Asibiti ne that's why but am sorry I would repeat it.''
________Alright let go and have dinner.''
END
*MAFARKINA*
By
*NANA SALMAAH*
Alkamin✍️
*Beautyn Jajirtattu ce*
Assalamu alaikum yan uwa ina yiwa kowa da kowa barka da zagayowar watan haihuwar fiyayyayen halitta Annabi(SAW)Allah ya bamu albarkacinsa
Ameen ya Allah
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page9
Chapter 16&17and18
________________Bayan sun kammala dinner.
Madina ta bi yah Saheeb ɗaki
Tayi knocking........
Ya mata izinin shigowa.
''Yah Saheeb lafiya na ga ka shigo wani kala,naga ka fita da farin ciki amma yanzu naga akasin haka.''
Saheeb ya fitar da numfashi.
''Sweetest kar ki damu babu komai kinji Fuskarsa ɗauke da murmushin ƙarfin hali.''
''Alright brother good night.''
Bye dear have a wonderful night.
________________a daren yau Shaheeda yanda taga rana haka ta ga dare sai karfin halin da ta yi ta ɗaura alwala ta hau saman sallaya tana ta wa Ummantah addu'a.....
Shaheeda dama ba wani ƙiba ne da ita ba amma gaba daya a 'yan kwana kin nan ta gama ƙarewa........
Misalin 4:30am
Taji Ummantah na fitar da wani numfashi
Ba Shiri ta fita da gudu tana ''doctor doctor''
Wata nurse.
ta fito ta ce lafiya?
''Umma Umma'' tana mata nuni da ɗakin tuni ƙwalla sun gama cika idanunta.''
tare suka shiga da nurse!
Ta je kanta ta gyara mata oxygen din da aka Sama ta nan ta ke numfan ta ya daidaita.
Shaheeda ta kuma kan sallaya har aka kira sallar asuba ta, ta shi ta yi Sallah
Can ''ƙasa-ƙasa'' taji ana kiran ta....
Ta ɗagu ƙai ta ga Ummantah wanda tunda rashin lafiyan ta yayi tsanani bata ƙa ra magana ba
''Cikin sauri Shaheeda ta kama hannunta sannu Ummah.''
Yawwa!!
Allah ya Miki albarka ''UMMULKHAIRI''wanda shi ne ranar farko da Umma ta kira asalin sunan Shaheeda!
Ameen!!!
_________Kiriƙe mutuncin kanki ga amanar fadila da kuma Auta ki riƙe su ki zama mai biyayya acikin komai na Rayuwar ki ki zama mai biyayya ga mahaifinku Allah ya baki miji na gari wanda zai riƙe ki da amana kiyi ma sa biyayya kinji 'yar albarka!!!
__Shaheeda sai ƙwallon suka fara zubu mata.
Sai taji numfashin Umma ya na wani kala ta fita kiran doctor......
Dawowarsu keda wuya suka ji Ummah ta na salati
Kafin doctor ya kara sa...
"ALLAHU AKBAR"
Rai ya yi halinsa
Ta karɓi kiran Ubangiji!!
A take Shaheeda ta faɗi ƙasa sumanmiya
7:am sai ga su Baffa da Abba da malam Yusuf sun iso asibiti.
__________Saheeb yau ya ta shi da jiki babu kwari kawai sai tunanin Shaheeda ya faɗo masa arai....
sai ya shiga bathroom ya yi wanka ya ya saka wata jallabiya milk colour ta yi mishi matukar kyau sosai ajikinsa
Yau ko Ammie bai mata sallama ba ya fita ya ɗauki motar sa mercedenz benz ya nufi asibiti............
_______zuwan sa kenan ya hadu da Abba a bakin kofar shiga yana hawaye
Kawai Saheeb ya shiga ciki
Ya hadu da malam Yusuf
''Suka gaisa.''
Allah ya yiwa mahaifiyar su Shaheeda cikawa yau da asuba
SUBHANALLA!!!
Allah ya jikanta ya mata rahma
*Ameen
Lokacin Shaheeda ta farfaɗo aikin kuka take yi idanunta duk sun kumbura ko magana bata yi...........
Suka je reception Saheeb ya biya duk ka kudin asibitin aka basu ambulance a kaita gida.....
Nurse's suka kaita mota Baffa da Abba suka shiga ciki shi kuma malam Yusuf ya tafi a motar sa
Shaheeda kuwa Saheeb ya ce ta
'' shiga motar sa suka tafi.''
Kuda suna hanya Shaheeda sai kuka take yi
Saheeb kuwa ya ra sa ta yanda zai rarrashe ta
A ƙasa -ƙasa cikin sanyayin muryansa mai daɗin sauti
Yace mata.
''Am really sorry I know it hurts but now the only thing she need from you is to pray for her.''
______Shaheeda ta ɗaga masa kai alamar taji.
Yanda ta yi ba karamin burge sa ta yi ba dan sai yau ya kare mata kallo sosai She is beautiful more than he expect.....
_________________Daidai lokacin suka isa tare da motar ambulance already maganar rasuwar Umma'n Saheeda ya karade ko ina a unguwa
Shaheeda kasa fitowa a mota tayi wasu hawaye ne suke zubo mata
Kuda Saheeb ya fito ya rasa ta yanda zai yi ta fito ya kama hannunta ya fito da ita da ita ne ko kuma yaya?
Sai malam Yusuf yayi wa A'isha nuni da ta je da ɗauko ta acikin mota
Zuwan ta kenan Dai-dai lokacin Saheeb ya bude motar ganin A'isha ya sa Shaheeda rushe wa da kuka
A'isha ma ta rungume ta sai kuka suke yi
Suka yi kuka sosai ta kana Aisha tayi ƙarfin hali ta rarrashe Shaheeda ta kama hannunta su kayi gidan malam Yusuf da ita
Umma kuwa har a yi mata wanka anyi mata sutura aka aika gidan Malam Yusuf su zo su yi mata addu'a
Shaheeda kam tayi ƙarfin hali ta yiwa Ummantah addu'a sosai
Fadila kuwa sai kuka take yi Ummu qursum ta kama hannunta suka koma gidan malam Yusuf
Auta kuwa yana gurin Abba sai kuka yake yi
End
*Beautyn Jajirtattu ce*
Nana Salmaah ✍️
*MAFARKINA*
By
*Nana Salmaa*
Alkalami
*Beautyn Jajirtattu*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 10
Chapter 19&20
__________________
Bayan an kai Umma makwancinta
duk jama,a aka dawo kofar gidan malam Baffa da zaman makoƙi.....
Ba ajima ba sai ga 'yan uwansu duk sun ƙara so gidan
------------Ammie tunda safe ita da Madinah suke ta kiran wayasa amma ba ta shiga......
Ya je yayi siyayan shinkafa da sauran kayan abinci aka shiga da su gidan su Saheeda sannan ya miƙa ma Baffa wasu ƙudi masu kauri yayi musu sallama
Saheeb ba mutum bane mai San hayaniya amma akwai shi da son mutane duk da baya nuna cewa shi wani ne amma da ƙagan sa ka san shi ɗin na da special ne mace damai sa,a za ta same shi amatsayin abokin rayuwarta .
_____________yana kuma wa gida ya shiga ɗakin Ammie suka gaisa
Ammie ta ce.
Saheeb ina ka shiga ne tun safe yau ka fita ko sallama ba ka yi mana ba shi yasa gaba daya hankalin mu ya tashi dan mun san ko ina zaka sai kayi mana sallama.''
Am sorry sweet Mom🙏
Toom mu je dining sai ka ci abinci
Ammie ni fa bana jin yunwa
See you yanzu haka baka ci komai ba dan na sanka
Suka je dining yau abincin larawa mai aikinsu Safna ta yi musu ta iya abinci sosai.......
Bayan sun kammala yana je ɗakinsa yayi wanka ya ɗauro alwala yayi Sallar Zayar
Bayan ya idar ne sai ga kiran Amir!
Ya ɗauka suka yi magana
Ya ke cewa mutumin ya bab din ta ka?
Ka sanar mata kuwa?
Saheeb ya yi dogon nunfashi kana ya ce.
''She's fine but.....
she lost her mother today morning.''
INNALILLAHI
Ta yi rashin lafiya ne.
''Toom Yayi mata rahma
AMEEN!!!
''Aboki am sorry insha Allah i will be on my way Tomorrow.''
Alright Allah ya kawo ka lafiya
Su kayi ending call ɗin.
Saheeb ya kira manaja sukayi magana akan wanda zasu gana yau...
________________
Gidan makoki kuwa an cika mutane sosai.
Su Khadijah da Hanna duk suna can..
Bayan sallar isha
Saheeb yana palo
Ya ce
''Ammie ina Madina?
Am sorry son.
'' Bayan ka dawo taje gidan Hajiya Kubra zasu fara shir-shiryen bikin Zara ranar juma'a ne.''
''Alright Ammie.''
Ya ciga ba da danna laptop ɗinsa
*WASHEGARI*
mutanen unguwa sai kawo musu abinci ake yi
Al-ameen ya na gurin Shaheeda dan ya ƙi yarda da kowa sai ita
__________Rasuwar Umman Saheeda
ne ya hana su A'isha ta fiyar su Kaduna da zaran anyi bakwai zasu tafi..........
*BAYAN KWANA UKU*
An yi sadakar uku yan uwa kowa ya fara shirin kumawa gida sai su Shaheeda da yayan su Abba da fadila sai auta.
Kullum A'isha ta re tana gidan su Shaheeda sai dare ta ke tafiya
Gaskiya ni Beautyn Jajirtattu, wannan kawancan na A'ishah da Shaheeda tana burgeni sosai fah masu karatu
Ɓangaren su Madina kuwa sai Shagalin biki suke yi
Amarya Zara ta sha kyau
Amarya mai capacity!
Idan kuka ga Madina kuwa sai kace ita ce amaryar anyi mata make up, Daman kalar larabawa ce fara tass ta yi kyau sosai masu karatu kayan da ta yi bazai misaltuba sai kunga ta kawai kamar ɗawisu kyanta......
Dare na yi a tafi dinner a wani katafaren hall acikin Abuja dan bikin na masu dashi ne
Shi kanshi angon Dan wani hamshaƙin mai kudi ne acikin garin Abuja...
Sunansa Abubakar Sadik wali
(wali family title ɗidn su me)
Madina kuwa duk wani takunta agurin dinner idon kuwa na kanta tsabagen kyau da ta yi Allah ya yi halitta agurin sai Masha Allah kawai...
Aka gama dinner aka ta fi gidan amarya aka kaita
Acikin abokan ango babban abokinsa Munir
Munir matashin saurayi ne handsome mai class sosai
END
Ina fatan kuna jin dadin littafi na!!!
Ina godiya ga Allah da ya bani ikon rubuta wanna littafi Mai suna MAFARKINA insha Allahu saura kaɗan na kammala na fara rubuta sabon littafi na mai cike da tausayi da ban mamaki ku cigaba da bibiyata
Daga tako
*Beautyn Jajirtattu ce*
*MAFARKINA*
Writing by
*Nana Salmaah*
*Beautyn Jajirtattu ce*
********************
Wannan page din nayi shine na musamman ga masu supporting dina kamar:
*Sakina Abdullahi (Pretty Sk)*
*Khadijah(buddy)*
*Aunty Zainab(Ummu farhaanarh)*
*Ummuqursum