Showing 21001 words to 24000 words out of 27923 words
Shaheeda na ɗaki sai aikin kuka ta ke yi
''Kausar ta shiga suka zauna tare amma ko dago kai Shaheeda ba ta yi.''
Aka yi isha
Amir suka rako Ango ɗakinsa
''Su ka yi mu su addu'a kafin su ka tafi
Amir sai zolayen Saheeb ya ke yi.''
*Yau dai ga Saheeb ga Shaheeda amatsayin mata da miji*
Saheeb sai kallan Shaheeda ya ke yi kamar bai taɓa ganinta ba ya ga ta ƙara kyau da kiba.
''Dan Allah Princess a bude mun wannan kyakkyawar fuskarki na gani please.''
Shaheeda ta ji amma ba ta ce komai ba.
''Please princess.''
Sai lokacin ta ɗago kanta.
Ya je ya zauna kusa da ita Please ''Princess yanzu ke tawa ce ki daina jin kunya ta please.''
''Na san yanzu haka ko abinci ba ki ci ba ki zo mu ci abinci sai muyi Sallah mu yi wa Allah godiya.''
Ta tashi su ka je palo ya ɗauko ma ta abinci
Ta ƙi ci
Princess sai na baki a baki ne
Ta dago kai ta kalle sa
Ta ga yanda ya yi kyau
A zuciyar ta ta ce
''Banda iko Allah ai Saheeb ya a wuce aji na nesa ba kusa ba ga shi kyakkyawa da sauran su.''
''Ok na ba ki a baki kenan.''
Kafin ta ɗauki cokali ta ta yi two spoon
''Har kin ci kenan
Ta daga ma sa kai alamar ehh
''Tom yanzu mu ko shiga bedroom kiyi alwala.''
Suka shiga ciki ta shiga bedroom ta ƙare ma bedroom ɗin kallo tsabagen ado da aka yi ma bedroom ɗin ta yi alwala ta fito
Shima ya yi alwala ya saka jallabiya fari tas ya yi ma sa kyau sosai
Ya bude wardrobe ya ɗauko hijabi fari tas kamar na shi ya sha kwalliya sosai
ya miƙa ma ta ya ce.
''Ta saka sai su yi sallar.''
Ya shimfiɗa dadduma wanda ya sha ado da sunan Shaheeda a jikin sa
Ya shiga gaba ta tsaya a baya
Suka yi raka'a biyu bayan sun idar addu'a sosai itama ya ce ta yi mu su addu'a
A cikin zuciyar sa ya ce
''MAFARKINA ya cika na sa mu Shaheeda a matsayin mata ta sunna Alhamdulillah ya kara ɗaga hannu ya yi wa Allah godiya
Bayan sun idar yana ɗauko fresh milk da kaza ya ce ma ta
''Princess ki ci
Ta ce.
'' ta ƙoshi.''
Da ƙyar ta ci sau daya
Ya ɗauka ya mayar kitchen ya saka a fridge
Ya dawo gashi rigar ta na damunta amma ta fa sa yanda za ta yi
Ya dawo ya sa me ta duk ta takure a gefen gado
Ya yi murmushi
Ya je gaban ta ya zauna.
''Princess nan da gidan kine komai da kika gani duk na ki ne sai yanda kika yi da su ko kwantar da hankalin ki zan rike ki da amana bazan ta ba bari ki yi kuka ba insha Allahu.''
''Zan je na kwanta kinji sai da safe
Ya ta shi zai ta fi kenan
Shaheeda ta fashe da kuka
Ya dawo
''me ya faru princess ba kyau so na tafi ne?
''Cikin Muryar kuka tsoro na ke ji.''
Ya zauna kusa da ita
''tsoron me kike ji bayan gani a kusa da ke Gimbiya.''
"Na kwana anan ne?
''Ta daga kai alamar eh.''
Shaheeda tun tasowarta da Fadila suke kwana ɗaki ɗaya ba ta saba kwanciya ita kaɗai ba musamman ma a cikin wannan katon gidan
Ya fita ya kulle ko ina nan gefen su kafin ya dawo ɗakin
Tana nan a in da ya bar ta
''Princess please ki tashi ki kwanta kinji.''
''Ko sai na ɗauke ki ne.''
ta tashi a hankali ta hau kan gado ta akwanta da kayan jikinta da hijabin.
Saheeb sai bin ta da kallo ya ke yi
Acikin zuciyar sa ya ce
''Allah Sarki Shaheeda babu abinda ya sa ni haka zan yi haƙuri har Allah yana sa ta gane.''
Ya kwanta ta can gefe
Shaheeda sai tsoro ta ke ji yau ita ne da ta kwana da wani a ɗaki ɗaya sai hawaye ta ke yi har bacci ya ɗauke ta
Saheeb ya ka sa bacci
Sai can ya tashi ya je kusa da ita ya ga alamar ta yi bacci kuma kayan jikinta kamar ya na damunta ya ra sa yanda zaiyi
Ya bude drower ya ɗauko wani dogon riga duk kamar net
Ya zu kusa da ita sai kallon Fuskar ta ya ke yi she is too young girl har ta ba shi tausayi kalan kwanciyar da ta yi
Cikin tsoro ahankali ya fara cire ma ta hijabin da ke jikin ta ya tsaya yanzu ta ya zan fara cire ma ta rigar nan
Can sai ya ɗan juya ta kadan ya buɗe ido ɗin rigar ta ya cire ma ta kawai idanun sa ya kai kan boob ɗinta
Ya tsaya ya na kare ma ta kallo she is young girl but every where is full
Ya kulle idan sa
Lokacin Shaheeda ta ji ana taɓa ta
Ta kara rintse idanunta ya cire ma ta rigar ya sa ka ma ta na bacci ya lulluɓe ta da bedsheet ya yi ma ta addu'a
Ya kuma ta gefen ta ya ƙwanta da ƙyar bacci ya ɗauki Saheeb
Asuba ta gari
Asuba na yi Saheeb ya farka ya ɗauro alwala ya ya yi masallaci
Ya na fita Shaheeda ta tashi itama ta kalli jikinta ta rintse idanta kafin ta yi ƙarfin hali ta je bedroom ta yi alwala ta fito ta bude drower ta ga dogon riga ta sa ka ta saka hijabinta ta yi sallah
Ta zauna addu'a ta ɗauki Alqur'ani tana karantawa wanda ɗabi'ar ta ne hakan
Saheeb ya shigo ya tsaya abakin kofa ya na ta kallen ta
Sai ya yi
''gyaran murya kafin ta san ya shigo.''
''Ya zauna kusa da ita ni ma a koya mun karatu.''
''Ta gaishe ina kwana.''
''Lafiya ƙalau Gimbiya kin tashi lafiya.''
''Lafiya ƙalau.''
Ya nufi ɗayan dakin ya shiga bedroom ya yi wanka ya sa ka wani Shadda fari ya sha aiki mai kyau
Kafin ya ɗauki wayar sa
Koda ya kuma ɗakin ya sa mu Shaheeda har yanzu ba ta gama ba
Sai ya zauna akan kujeran ɗakin dan babba ne ɗakin sosai ya kyau komai na cikin ɗakin ya haɗu sosai
Sai wajen karfe 7:am
Kafin ta yi addu'a ta shafa
Saheeb ya shafa shima
Sai ta zauna ta takure a gurin da tayi sallah
''common Princess sai ka ce ba ɗakin ki ba.''
Ta lumshe idanta.
''Ki tashi ki shiga bedroom.''
''Bari na na je na gaishe da Ammie.''
Ya na fita
Ta ta shi ta nufi bedroom ta yi wanka.
''bude wardrobe ta ga wa su hadaddun kaya ta ɗauko wani atampaai ratsin ja riga da skirt ta sa ka ko da ta sa ka dai-dai jikinta ya yi ma ta kyau sharp ɗin ta ya fito.
Ta ɗauko wani hijabi me style ta sanya a jikin ta
Ta nufi Palo ko da ta fito ta ƙarewa palon kallo sosai ya yi matukar tafiya da hankalin Shaheeda
''ta daga hannun ta yi godiya ga Allah maɗaukakin sarki.
Sai ta ji alamun tafiya
Kausar ce tare da Safna mai aikin sun ɗauke da abinci kala-kala
''Ina kwana madam.''
Kausar itama
.''ta gaishe ta.''
Suka nufi dinning suka ajiye.
Ta zo ta gefen ta
Ta rungume Shaheeda ta baya
Aunty Shaheeda ba magana ne ko kina azumin magana ne
Saheeb su ka gaisa da Ammie
''Saheeb ka rike mu su ita da amana yanzu kai ne komai na ta kuma marainiya ceba ta da uwa
ka zama uwa uba ga Shaheeda kar ka bari ko so ɗaya tayi kukan maraici.''
''In sha Allahu Ammie na.''
''Yanzu ka tashi ka koma kar ka bar ta ita kadai kaji Son.''
Sai lokacin ta tuna da wayarta
Saheeb ya shigo palon
Cewar Kausar
''Yah Saheeb ina kwana.''
Ta nufi kofar fita
Shaheeda ta zauna a kujera
''Gimbiya tashi muje muyi break fast.''
Bayan sun gama break fast.
Ta shiga ɗaki ta ɗauko wayarta ta kunna
Ta na kunna wa sai ga kiran Aisha
''Amarya bakya laifi ya gajiyan jiya?
''Aisha lafiya ƙalau Kuma ya na ko?
''Lafiya ƙalau i have no options shiyasa na kira daga school urgent call me ne so zuwa anjima zan kuma Kaduna.''
Shaheeda ta yi shiru
Aisha na ya na ji kin yayi shiru
Cikin muryar karfin hali Shaheeda ta ce
''Gaskiya Aisha ban ji daɗin tafiyan ki yanzu ba amma dan Allah ki zo kafin ki tafi dan Allah.''
"Amma daga kawo ki jiya-jiyan sai na zo?
''Aisha dan Allah ki zo idan ki ka tafi ban san yaushe zaki ƙara zuwa ba.''
''Shikenan sai nazo.''
Daman a gidan su Hanna ta kwana ta shirya ta yi mu su sallama
Ta je gida ta yi ma Baffa sallama
''Baffa ya yi ma addu'a sosai tare da Allah ya yiwa rayuwar ta albarka.''
Ta je gidan su Shaheeda an yi ma ta ƙarba na musamman
''su ka gaisa da Ammie.''
Kausar daman sun san juna da Aisha ta raka ta side ɗin Shaheeda
Suka sa me ta a palo ita kadai a zaune akan kujera
Aisha ta je ta hugging ɗin ta
Kausar ta kuma side ɗin su Ammie
Su ka zauna Aisha ta ba ta shawar wari.
''ta zauna da kowa lafiya ta ta riƙe mijinta da kyau ta yi me biyayya da Ammie.''
Shaheeda ta ji daɗin hirar ta su
Kafin suka je dinning ta yi lunch
Ƙawa ta ba ri na wuce abu na kar na yi dare a hanya
Sai ga Saheeb ya shigo palon suka gaisa da Aisha.
Cewar Aisha
''Ga Aminiya ta amana ka rike mun ita dan Shaheeda ba ta da matsala mutuniyar ƙirki ce ba ta faɗa da kowa.''
In sha Allah zan riƙe ta da amana
Shaheeda ta shiga ɗaki ta dauko lace da atampa da abaya da wasu turare ta bawa Aisha
Da kyar ta karɓa sanda Saheeb ya sa baki
Ya hada ma ta da dubu hamsin
Ya sa driver ya kai ta har Kaduna
Saheeb ya sha tsokana a gurin Amir
Har da hawayen su Aisha da Shaheeda
*Bayan kwana bakwai*
Y'an uwan su duk sun kuma gida Saheeb ya yi mu su alkhiari me yawa
Shaheeda kullum suna hirar su da Kausar
Shaheeda ta sake abinta da su Ammie
Saheeb ya na fita za ta kuma side ɗin su
Shaheeda ta sake da Saheeb sosai
Saheeb ya siya ma ta laptop wanda ta ke typing....✍️ a cikin sa
Kausar duk ta koya na ta yanda za ta yi kuma daman ta iya
Ta cigaba da rubuta novel har ta kammala MAFARKINA NA A.S SHAHEEDA
Wanda ya ƙarbo a gurin al'umma sosai
Littai wanda ya kunshi tarin labare ma su cike da abun mamaki
Mafarkin mutum ya na iya cika a rayuwa
Shaheeda ta yi rayuwa a cikin gidan ma su matsa kaicin karfi amma yau ga in da rayuwa ta kai Shaheeda
Saheeb da Shaheeda sai soyayya suke sha amma har yanzu babu wani abun da ya shiga tsakanin su
Saheeb yana ta danne zuciyar sa dan ya ra sa ta yanda zai ɓullu ma ta ta fahimci abun da yake nufi
Har sun kai kusan wata da Aure
Ranar Shaheeda ta tashi da matsannancin ciwon ciki
Da ƙyar Saheeb ya taimaka ma ta ta yi sallar asuba
Sai kuka ta ke yi
Gari na waye wa ya je
'' ya samu Ammie ya faɗa ma ta.''
Ammie ta tambayi Saheeb.
'' kuma babu abun da ya shiga tsakanin ku.''
Alright ka ƙira doctor Ammar
Saheeb ya kira shi
Babu ba ta lokaci ya zu dan family doctor ne shi
Suka shiga ɗaki da Ammie da Saheeb ya yi ma ta test dan har lokacin Shaheeda ba ta san in da kanta ya ke ba
Doctor ya ce
''Ta na fama da irin ciwon nan na mata ne wanda idan period ɗinta zai zo ta na shan wahala sosai.''
Ga wasu magani na rubuta sai a siya a pharmacy
Shaheeb ya raka Doctor Ammar ya ke ce ma sa.
''She's is your wife ta hanya ɗaya za ka taima ka ma ta wannan maganin da na rubuta ma ka kawai zai rage ma ta wani raɗa ɗine kawai but her solution is you in sha Allah daga lokacin she will be ok.''
Saheeb ya yi shiru dan ya na da matuƙar kunya sosai
Doctor ya shiga motor ya ta fi
Kausar ta je ta siyo maganin.
Saheeb ya kuma ɗakin duk tausayin Shaheeda ya ka ma sa dan ko abinci ba ta ci ba ya gyara ma ta kwanciya
Ya fito palo Ammie ta kira shi ya shiga ɗaki ya sa me ta
''Farouk kar ka cutar da 'yar mutane kar ka manta amana ce agurinka ka ba ta hakkin ta dan na san wannan cutar ya na da haɗi da kai.''
''Since after the weeding nothing is between you and her ko akwai matsala ne?
Ya yi shiru
''Da kai na ke magana fah.''
''No Ammie ba na so na takura ma ta ne because she is still young.''
Ammie ta ja numfashi
''ok alright Allah ya ba ta lafiya.''
Ameen
End
*Beautyn Jajirtattu ce ✍️*
*Nana Ummu Salmaah*
MAFARKINA
Writing by
Nana Ummu Salma
Beautyn Jajirtattu ce
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
*اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آ
مُحَمَّدٍ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، وَبَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ*
Page 29-30
Chapter 56&57&58
ya kuma ɗakin lokacin Kausar ta dawo daga siyo maganin
Ya ƙarba ya shiga da shi ciki
Ya zauna kusa da ita sai yaga ta buɗe ido
''Princess kintashi ya jikin?
Ta ɗaga mi shi kai
Ya kama ma ta hannu ta zauna
Ya shiga da ita bedroom ya yi ma ta brush
Ya ɗauko wani riga ja ma ra nauyi ya sa ka ma ta ya yi ma ta ƙyau sosai
Suka nufi palo ya haɗa ma ta tea ya sha kayan haɗi da kyar yana ba ta tasha
Auta ya tashi hankalin kuwa yana so ya je gurin Aunty Shaheeda da ƙyar yaya Abba ya rarrashe shi
Yanzu Fadila ita ta ke yin aikin gida
Shaheeda kullum jikin ta da sauki sosai period ɗin ta kwana huɗu ne yanzu saura kwana ɗaya kenan
Kausar za ta kuma gida ta shigo su ka yi sallama da Shaheeda
Shaheeda ba ta so tafiyar Kausar ba gabaɗaya
Shaheeda ta fito palon su Ammie
''Ammie ta ba ta wasu turare wanda za ta yi amfani da su idan ta gama period.''
Ammie ta fahimtar da Shaheeda wasu abubuwa da dama akan zaman aure da kuma hakkin miji har Shaheeda ta fahimci in da maganar Ammie ya ɗosa
Sai suka ji shigowar Saheeb
Ya zauna gida da Ammie kafin ya tafi side ɗin su
Shaheeda ta ji kunya kar ta bi Saheeb ɗaki
Shaheeda tashi ki je kinji
''Sannu da dawowa زوجي.''
''Yauwa Princess ya ƙarfin jiki.''
''Alhamdulillah ai na warware.''
'Allah ya kara miki lafiya Gimbiya ta.''
Ya shiga bedroom ya watsa ruwa ya sa ka jallabiya navy blue ya yi ma sa kyau sosai
Shaheeda har ta kai abinci dinning
Tayi serving ɗin Saheeb
''Tom ke baza kici ba ne?
Idan ba ki ci ba nima bazan ci ba.''
''Ai baza ayi haka ba.''
Ya ba ta abaki shima ya ci har suka gama
Yau kam sun sha hira sosai da Saheeb
Har ta bashi labarin yanda ta fara rubuta novel ya ji ɗaɗi har cikin ransa
Ta yanda ya ce
''zai hada ta da manya-mayan writers ta yanda za ta shahara ita ma dan ya ga MAFARKIN Shaheeda ya zama gaskiya.''
Ta ji daɗi a cikin ranta ji ta yi kamar ta yi hugging ɗin sa amma kunya bazai bar ta ba
Yamma ya yi Amir ya zu su ka yi hira da Saheeb da Ammie
Shaheeda ta yi wanka ta sa ka atampa mai matukar tsada dogon riga ya yi kyau sosai ɗin kin tasha ɗaurin dan kwalli Shaheeda ta yi kyau sosai
Sai kara ƙiba ta ke yi
Bayan Sallar magriba ya shigo gida lokacin ta kammala abincin dare dan yanzu ita ta ke yin girki ta kaiwa Ammie
Ta zauna a palo ta ta na typing ✍️ a laptop
Saheeb ya shigo ya tsaya a bakin kofa ya tsira ma ta ido ya ga ta wani ƙara kyau
Kafin ya yi sallama ta amsa ya zauna kusa da ita
''Gimbiya kin yi kyau sosai tamkar ɗawisu gurin ado.''
Ta yi murmushi ta rufe laptop
Ta je dinning ta ɗauko wani haɗadden kula ta zuba mu su abinci ya ba ta abaki itama ta ba shi abaki
''Gimbiya gaskiya kin iya abinci sosai ni dai ina godiya da Allah ya bani ke a matsayin mata komai kin iya.''
Shaheeda ta ce
''Nima Ina yiwa Allah godiya da ya bani kai a matsayin miji kuma me tausayi da nuna kula agareni Allah ya faran ta ma ka kamar yanda ka faran ka ke faran ta mun rai.''
Ameen ya Allah
Ta gyara gurin da suka ci abinci
Su ka kuma ɗaki yayi sallar isha ya saka kayan bacci
Itama ta ka yi shirin bacci
Ta saka riga da wando baki ma su kyau
Saheeb yau kam yana manne da Shaheeda kamar wacce za ta gudu tare su ka hau gado ya ta rungume ta ajikinsa yana shaƙan kamshin gashinta mai ɗaɗin gaske itama tana jin kamshin turaren sa mai ɗaukar hankali yau kam Shaheeda a ƙirjin Saheeb ta kwana tayi da kyar amma ina haka ta yi haƙuri ta kwanta
GOOD NIGHT
Asuba na yi Saheeb ya tashi ya kwantar da Shaheeda ahankali tare da sa ma ta albarka
Ya shiga bedroom ya fito ya je ɗakin sa ya canza kaya ya nufi masallaci
Ya fita babu daɗewa Shaheeda ta farka ya shiga bedroom ta yi brush ta yi wanka ta sa ka abaya na Egypt me kyau ta gyara gado
Saheeb sai gari ya so ma waye ya ke dawowa daga masallaci
Ta nufi kitchen ta je hada mu su break fast
Ya dawo daga masallaci ya shiga ɗaki bai gan ta ba ya nufi kitchen ya na zuwa ya samu tana ta aiki
''Princess ke bakya gajiya da aiki ne.''
''Ina kwanaحببي.''
''lafiya ƙalau Gimbiya kin tashi lafiya.''
''Bari na zo mu yi aikin nan tare ba na so ki na shan wahala.''
''Na ce akawo House girl kince bakya so Safna ta na ta ya ki aiki shima kin ce a'a.''
''yanzu har wani aiki ne da sai an ta ya ni.''
''Allah ya muki albarka My Dream girl.''
Ameen
''Ni abun da nake so ka yi kawai ka je ka huta a palo yanzu nima zan gama.''
''Tunda kin hana ni aiki kiyi hakuri