Showing 24001 words to 27000 words out of 27923 words

Chapter 9 - MAFARKINA COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

93

kar ki hanani ganin kyakkyawar Fuskar ki.''
Shaheeda ta yi murmushi
Ta na aiki ya na kallon ta har ta gama ya ta ya ta ɗaukar plask suka kai dinning

Ta ɗauki na Ammie ta sa ka hijab ta je ya gaishe ta
Ta ajiye ma ta abincin a dinning

Dawowan ta ta samu har ya zuba mu su abincin a plate ya hada mu su tea
''Shine ba ka bari na zo na zuba ba ko ta.''
''Gimbiya ba na so ki na shan wahala ai.''

''Ba shan wahala ba ne idan ban yi ma ka ba wazai yi ''

Saheeb sai ji ya ke yi farin cikin sa ya na ƙaruwa a tare dashi kasan cewar Shaheeda a cikin rayuwar sa
Manager ya kira Saheeb ya sanar akwai Emergency meeting a company
Saheeb ya shirya cikin ƙana nun ƙaya wanda suka am sa jikin Saheeb sosai

Zai fita Shaheeda ta ce
''Allah ya kare mun kai حببي
Ya tsare mun kai ka kula mun da kan ka please.''

''Yanda ki kace haka za'ayi princess.''
Bye
Shaheeda ta gyara dinning ta shiga ɗakin ta gyara ko ina dan Shaheeda akwai ta da tsafta sosai

Gap da karfe1:00
Ta kammala lunch
Ta je ta yi wanka harda wankan tsarki duk ta yi dan ta cike kwana huɗu ta daura alwala ta fito
Ta saka wani riga da skirt na atampa ya sha ɗinki kayan ya ji style ɗin zamani ta saka hijabi ta yi sallah
Ta yi amfani da turaren da Ammie ta ce ta yi amfani da shi after ritual bath

Ta ɗauki abincin Ammie ta kai dinning Ammie na jin news a tv

Ta kuma Palo ta kira
Baffa suka gaisa
''Ya tambaye ta kuna nan lafiya ƙalau kowa duk ƙalau?

''Eh Baffa lafiya ƙalau ya su Fadila da Auta.''
''Ga Autan nan ma a kusa
ya na ƙarban wayar.
'' Aunty Shaheeda shine ki ka gudu ki ka barni ina fushi da ke ai.''

''Auta zan zo na ɗauke ka ka ji am sorry mu boy.''
Ta yi ending ɗin call
Ta kunna tv
Ita kuma ta na chart a group ɗinta na MAFARKINA FANS GROUP tana ɗaura page ɗinta
Can sai ga Saheeb ya dawo
Ta yi ma sa sannu da zuwa
Ya shiga ya watsa ruwa ya fito palo suka ci abinci tare

Ta ce ma sa
'' tana so ta je gida ta gaishe da su Baffa Auta sai kuka ya yake yi wai na gudu na bar su
''Autan mu ya na missing ɗin ki shikenan kenan zamu shirya sai muje kinji Princess.''

Sai suka ji kiran la'sar ya je ya yi alwala ya nufi masallaci itama ta yi alwala ta yi sallah har Saheeb ya shigo ta yi addu'a su ka shafa tare

Suka kuma Palo suna ta hira ya na ba ta har magriba ya yi
Yau Saheeb da ya je sallar magriba daga nan ya fita a motarsa ya je wani katafaren suya spot ya siyo manya-manyan kaji

Hausawa suka ce duk wayon Amarya sai an sha ruman ta
Ya shigo gida ya wuce fridge ya ajeye
Ya sa me ta a palo ta na kallo a tv ya zauna kusa da ita.

Bayan sallar isha ta yi wanka ta saka godon riga na lace brown colour ta yi kyau sosai da sosai Saheeb ya shigo

''Amarya kin yi kyau gaskiya ya kama ta na biya kuɗin wankan nan.''
Shaheeda ta yi murmushi
''Yau kuma abin zolaya ne.''
''Babu wani zolaya ai ke amarya ce.''
'Shaheeda ba ta gane inda maganar Saheeb ya yake nufi ba
*******************
ku ka je palo
Ya ce.
'' Gimbiya mu je ɗaki na.''
Su ka ta fi ya riƙe ma ta hannu
Bayan sun shiga
Ɗakin Saheeb haɗaɗe ne sosai ya sha kayan furnitures ma su kyau ɗakin ake cewa
Aljannar duniya tsabagen kwalliya da ya sha.
Ya kuma Palo ya dauko kaji da fresh milk
Ya bude mu su Shaheeda sai kallon Saheeb kawai take yi
''Gimbiya yau ni zan ba ki a ba ki.''
Ya ba ta su ka ci ya bude fresh milk
''Gimbiya yau anan zamu kwana.''
Da sauri ta kalle Saheeb
Ya kama hannun Shaheeda
''Gimbiya ya ka ma ta ki fahimci na yi haƙuri har tsawon sati shida da auran mu amma babu wani abu a tsakanin mu,Kuma likita ya sanar mun ciwon cikin da kike fama da shi ni ne maganin.''

''princess amma bazan miki dole ba sai da amincewar ki.''
Sai hawaye a Fuskar Saheeb!
shaheeda ta share me hawaye

''Hubby na san ka yi hakuri da ni tun daga auren mu baka taɓa neman haƙƙin ka agurina ba wanda Allah ne ya halitta ma ka hakan so am always here for you Hubby.''
Saheeb ya rungume Shaheeda
''Princess ina da matukar feelings ba ki san cutuwar da nayi ba har zuwa yanzu kullum idan na saki a idona ni kadai nasan me na ki ji amma haka ma danne dan kar na yi miki dole.''
Shaheeda ta ƙara rungume Saheeb
'' ina godewa Allah da ya bani kai matsayin mijina.''
Saheeb ya ce
''ina alfahari da ke mata ta.''
ya kama hannunta suka shiga bedroom suka yi alwala
Suka yi sallah sun daɗe suna Addu'a kafin suka gama
Ya ɗauko wani kayan bacci.
''ya ba ta ya ce ta saka.''
Shaheeda duk kunya ya kama ta kayan bacci da shi da babu duk ɗaya ne doguwar riga ne dai-dai cinyanta rabin boobs ɗin ta duk su na waje
Saheeb ya saka wani kayan bacci mai kyau
Ya dauko ta ya ya dire ta akan gado
Hankalin Saheeb suna kan boob ɗin Shaheeda duk suna waje ya kai hannun sa
Ya fara shafa gashin kanta har zuwa kan boobs ɗin ta tsikan jikin Shaheeda san da ya motsa ya na manna ma ta kiss a gishinta

Shikam Saheeb ko ajikinsa wani daɗi yake ji
Tun ya na shafawa boob ɗin har ya kai ga ya sa hannun sa cikin rigar ta Shaheeda ta fashe da kuka ta ji sabon al'amari
End
Beautyn Jajirtattu ce
Nana Ummu Salma Aliyu
MAFARKINA
Writing by
Nana Ummu Salma
Beautyn Jajirtattu ce

Alhamdulillah wannan shine page ɗin my na ƙarshe a littafin Mafarkinka sai mun haɗu a littafi na na gaba
Mafarkina fans group ina godiya Allah ya bar mun ku🙏🏻
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.

*اللَّهُمَّ صَلِّ وَ سَلِّمْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ 🤍
Page 31&32
Chapter 59&60
__________________________________________________________________________________________________________________
Saheeb ya na ba ta hakuri amma hakan bai hana sa ka hannu acikin boobs ɗin ta ba ya na murzawa
feelings ɗin sa ya na ƙara tashi
Shaheeda ta yi kokarin jurewa amma ina ta ji abun ya na so ya fi karfin ta
Can sai Saheeb ya cire bra ɗin ta can ya cire rigar gaba ɗaya Shaheeda ta fashe da kuka
Sai yayi addu'a kafin kusanta iyali
Yau kam me faruwa ya faru tsakanin Saheeb da Shaheeda
Shaheeda ta zama cikakkiyar mace kamar kowa
Saheeb ya na aiki ya na kuka ta na kuka ya yi hugging ɗinta sai maganganu ya ke yi
''Gimbiya kina da daɗi sosai daman haka ki ke da daɗi kin fi komai daɗi a cikin duniyar nan.''
''Allah ya miki albarka mata ta Yar aljannah.''
Shaheeda ba ta san in da kan ta ya ke ba
Saheeb sai kukan daɗi ya ke ma ta
Can ya ji bacci ya ɗauke ta ya tashi ya sa ka bedsheet ya lulluɓe ta ya shiga bedroom ya yi wanka kafin ya zo ya kwanta
Ya ɗaura ta akan jirgin sa jin kan sa ya ke yi kamar wanda aka ba sa kyautar Aljanna
GOOD NIGHT
sai da aka kira sallar asuba kafin Shaheeda ta fara motsi lokacin Saheeb shima ya tashi tana kokarin sauka daga kan gado ta ji ta ka sa ta sai hawaye a idanun Shaheeda zir
Saheeb ya rarrashe ta
Ya ɗauke ta cak ya yi da ita bedroom ya haɗa ma ta ruwan zafi da wasu magani ya zuba a cikin ruwan tana kuka sai aikin ba da hakuri ya ke yi bayan wasu mintina kafin ya yi ma ta wanka yq ɗaura alwala suka fito

Yau Saheeb ko masallaci bai je ba a gida ya yi sallah

Ya ɗauki bedsheet ya je ya sa a washing machine

Shaheeda da ƙyar ta yi sallah duk jikin ta ciwo ya ke yi

Bayan ta idar Saheeb ya ɗauke ta ya me da ta gado ya yi ta ba ta haƙuri

''Gimbiya Allah ya miki albarka kin sa ni farin cikin da ban ta ba jin sa a duniya Allah ya bar mu tare na har abada.''

''Allah ya bamu zuri'a mai albarka.''

Shaheeda ba ta ce komai ba dan ita kaɗai ta san raɗaɗin da ta ke ji

Ya je kitchen ya haɗa ma ta tea da gayen shanyin Z&Y black tea da wasu kayan haɗi

Ya zo ya ba ta ta sha ya yi ta rarrashi kafin ta yi bacci

Shima bacci ya ɗauƙe shi har karfe 10:00

Ammie ba ta ki ɗuruyar su ba kuma ta san Saheeb da wuri ya ke zuwa gaishe ta

Shaheeda ta na kawo ma ta break fast

Sai ya kira Saheeb a waya
Ringing ɗin wayar ya sa Saheeb ya farka
Ya na ganin Ammie ce
Da sauri ya bi kiran
''Saheeb yau na jiko shiru ina fatan lafiya ko jikin Shaheeda ne?

''Lafiya ƙalau Ammie na.''

Ammie ta ji muryar Saheeb cike da farin ciki

''Alright .''
Ta yi ending
Ammie ta ji matuƙar murna a ranta yanzu kam ta kusa ganin jikokin ta

Ta kira Safna mai house girl ɗin
''yauwa Safna ki hada break fast ki kai wa su Shaheeda.''
''ok Ammie.''
Safna ta hada mu su break fast ta kai dinning ta ajiye

Saheeb ya tashi ya yi wanka cikin wani kana nun kaya farin riga da ratsin ja a jin kin rigan sai wandon geans kaya ma su tsada ne sosai Saheeb ya yi kyau
Sai ya ji motsin Shaheeda

Ya je kusa da Shaheeda
''princess kin tashi?
Ta ɗaga kai
''ya kike ji yanzu.''
Ta kulle idan ta
''Ko ki buɗe idon ki ko kuma na ƙara yanzu.''
Ba Shiri Shaheeda ta ɓude ido
'' me kinga yanda idon ki ya kumbura kowa?
''Tom ba kai bane.''
''Am sorry princess.''
Su ka yi murmushi
Ta tashi za ta nufi bedroom sai ji ya yi kamar za ta fadi

Babu shiri Saheeb ya ɗauke ta ya kai ta bedroom ya yi ma ta wanka shima ya ƙara wani
Shaheeda ji ta yi kamar ta nutse a cikin ƙasa tsabagen kunya

Ya rufe ta da towel kamar ƙaramar yarinya ya ajiye ta a kan gado ya shirya ta tsaf ya ɗauko wani jallabiya sa ya saka ma ta ya yi ma ta tsayi sosai amma ya yi ma ta kyau

Ya ɗauko ta su ka nufi falo
Sai ya ga abinci a kan dinning
Sai da ya ji wani abu yanzu Ammie ta fahimci abun da ya faru kenan har wani kunya ya ji kamar ta na gurin.
Ya ɗauko abincin ya ba ta a baki sai shima ya ci
Ya na tsokan ta
'' jiya kinji kukan da kika dinga yi kuwa har da kiran Baffa.''
Ta rufe idonta
''Shima Baffa idan ya ji aikin ladan da kika yi sai ya saka miki albarka.''
Saheeb ya yi hugging ɗin Shaheeda
''please princess kar ki barni ina kaunar ki kamar yanda uwa take son ɗan ta kin bani farin cikin da ban ta ɓa tunanin zan sa me shi acikin duniyar nan ba sai hawaye a Fuskar Saheeb.''

Shaheeda ta ƙara rungume Saheeb ta ce
''Zan rayu da ke na har abada Nurulqalbe ka sa ni acikin farin cikin da ban taɓa tunanin akwai shi acikin duniyar nan ba.
Suka rungume juna suka sha love
Ni kuma na fita na basu guri
Saheeb ya fito ya je ya gaishe da Ammie
ya tashi zai fita
Ammie ta ce.
''ya Shaheeda?
''Tana nan Lafiyan ta ƙalau.''

Sai ga kiran Sallah ya nufi masallaci
Ammie ta yi murmushi ja'iri wai kunya
Ammie ta shiga side ɗin su Shaheeda
Ta same ta a palo ta na zaune
''Ammie yanzu na ke so na zo fa.''

''Kar ki damu kinji Shaheeda ya jikin na ki lafiya ba bu wani abu?
''Eh Ammie.''

''Shaheeda ki ɗauke ni a matsayin mahaifiyar da ta haife ki kin ji duk abun da ya shige miki ki tambaye ki.''
''in sha Allah Ammie.''
''Ga wannan magani da turare ki dinga amfani dashi kinji ya na rage raɗadi kuma mijin ki zai ƙara son ki bazai ji sha'awar ko wacce mace ba bayan ke ba, daga Sokoto na sa aka kawo min na musamman saboda ke.''

''Ammie na gode.''

''Ki daina yi mun godiya tamkar mahaifiyar ki nake kinji Allah ya yi muku albarka baki ɗaya ya bako zuri'a na gari.''

Ammie kuma palon ta

Saheeb bayan ya idar da sallah ya fita a motar sa su ka haɗu da Amir
Amir ya ce
''Abokina ya na ganka cikin farin ciki haka.''

''Amir kadai bari so nake muje gurin siyar da mota.''

''wata motar za ka siya yaushe ka siya kwanan nan?
''kai dai muje.''
Su ka je
Ya siya wani haɗaɗen mota kalar na ma ta million 30
Tun da yanzu koya za ta yi idan ta iya sai a siya wata
Hmmm! Kaji inda kuɗi ya ke Magana
''Ka ce Amarya aka siyawa.''
Aka bawa driver key ya kai motar gida

Saheeb suka biya ya aka siyawa sabowar waya iphone17 sabuwar fitowa
Ya ajiye Amir a gida ya karasa gida

Ya shiga ya samu a inda ya bar Shaheeda anan ya dawo ya sa me ta
''welcome Nurulqalbe.''
''Gimbiya har yanzu kina nan.''

ya zauna kan cinyar ta
Shaheeda ta ce ash
''Am sorry Princess.''
Ya zaunar da ita akan cinyarsa suka yi ta hira
Aka kira sallar la'asar
Ya ɗauke ta ya ke bedroom ya yi ta yi alwala suka fito ta bi bayan sa su ka yi sallah

Ya yi ta ba ta labarin dan kawai ya sa ta dariya
Saheeb da ba ya magana amma idan suna hira da Shaheeda kamar Radio

Safna ta kammala abincin dare ta kawo mu su dinning

Sai Shaheeda ta ji ringing ɗin wayarta
Saheeb ya ɗauko
''Ta tambaye sa waya kira?

idan ba wani serious ba ne ba za ta ɗauka ba dan group ɗinta idan ba ta tura mu su novel ba har kiranta su ke yi
Ya ce ma ta
''Aminiya tah.''
Da sauri ta ƙarba wayar

Saheeb ya ta fi dakinsa ɗauko wani abu
''Kaga Amarya mai capacity kwana biyu kin ɓoya ko amarcin ne?

''Aisha ya kike ya karatu ya su Mummy?
''Duk suna nan lafiyan su ƙalau.''

''Ya na ji muryar ki har wani zaki ya yi ko dai ko dai ko mun sa mu ƙaru wane?

Shaheeda ta kwashe da dariya

''a'a ko ɗaya.''

''Ya ango ya ke?
Ki gaishe sa

''ok zaiji.''

Su ka yi labari
Kafin suka yi ending call ɗin

Saheeb ya shigo

Yau Shaheeda sai zuɓawa Saheeb shagwaɓa ta ke yi shi kuma Saheeb sai ƙara kaunar ta ya ke yi dan ya sa na son mace mai shagwaɓa


Yau Saheeb a ɗaki ya yi sallah ba ya son abin da zai sa ya yi ne sa da Shaheeda

Bayan sun ci abin ci

Ya ɗauke ta su ka koma ɗakinsa yauma a can za su kwana
Ya ce.
''Shaheeda tana kulle ido.''

Ya ɗauko keyn mota da ƙwallin waya
Ka na ya ce ta bude ido

Tana ɓudewa ta ga makullin mota da ƙwallin waya
Shaheeda ta ce
''na waye?
''Na siya miki motar nan saboda farin cikin da kika sa ni a ciki da kuma riƙe mutuncin kan ki da kika yi har gidan mijinki ki .''

''Wanda ni ne na fara sanin ki a matsayin ki na budurwa na gode Gimbiya Allah ya sa ka miki da alkhairi 🙏

Shaheeda sai hawaye kawai ta ke yi ta ka sa ce wa komai yau itace da mota
Sai tunanin Umman kuma ya zo ma ta sai kukan ya tsananta

Saheeb ya yi ta rarrashe ya ce ko ta yi shiru ko kuma ayi irin na jiya
Shaheeda cikin muryar kuka ta ce

''Umma ta na ke tunawa.''

Sanda Saheeb ya ji tausayin ta sosai ya kai ta saman gado ya yi ta rarrashen ta har bacci ya ɗauke su
Bayan sati ɗaya
Shaheeda an fara koya ma ta mota
''Saheeb ya ce
''ta shirya za ta raka sa anguwa
Suka yi ankwan Shadda ruwan ƙasa sun yi kyau sosai da sosai ta saka hijab
Suka yi wa Ammie sallama
Sun fara tafiya su ka tsaya ya yi siyayya kala-kala
Ta ga sun nufi hanyar Pape
BA ta ce komai ba

Sai ga su a kofar gidan su Shaheeda ta bude ko jiran Saheeb ba ta yi ba ta shiga ciki tana shiga ta yi sallama

Fadila da gudu ta rungume ta
''Aunty Shaheeda.''

''ina Auta?

Ya ji muryar ta da gudu ya zo ya fashe da kuka
''Aunty shine ki ka gudu ki ka barni ina fushi da ke ai.''
Baffa ya fito ya na ɗaki
Su ka gaisa
Kafin nan
Saheeb ya samu yara suka shigo da kayan da ya siyo suka
Ya gaishe da Baffa
Shaheeda su ka shiga ɗaki da Fadila sis hira su ke yi
Saheeb ya ce.

''Bari ya ta fi da yamma sai ya dawo ya ɗauke ta.''
Shaheeda ta raka Saheeb ya tafi
Suka dawo ciki suka yinta hira
Cewar Fadila
''Aunty kunga yanda kika yi ƙiba har dari ka ka yi kinyi fresh kamar ba ke ba.''
Shaheeda ta aika aka kira Hanna

Hanna na aiki ana faɗa ma ta shaheeda ta zo ta bari ta zari hijabi ta yi gidan su Shaheeda
Ta samu Shaheeda a tsakar gida su ka rungume juna
Sun yi hira sosai-sosai
Can yamma Yaya Abba ya dawo su ka gaisa
Ya ce ma ta
'Tare da Saheeb suke ya je company sis ya ce gidan nan zai zo shine ya ɗauke ki a motar sa
Shaheeda kamar baza ta tafi ba

''Saheeb ya ce ta bari wata idan ta zo sai ta kwana.''

Tukunna Shaheeda ta yarda su ka tafi

*******************************
Rayuwa ta na ta tafi a haka cikin farin ciki da kauna

Shaheeda kullum suna tare da Saheeb kamar chewing gum
Shaheeda suka yi video call da Madina sun daɗe suna hira sosai
Shaheeda tayanzu ta iya motor sosai
Saheeb ya haɗa ta da manya-mayan marubuta novel
Suna ƙara ma ta haske akan rubutu
Rubutun Shaheeda ya ƙara armashi sosai.
Saheeb ya yi ma ta registration ɗin School
TURKEY INTERNATIONAL UNIVERSITY ABUJA
Babban University ta fi ko wanne a cikin garin Abuja
_________________________________________________________________________________________________________________
BAYAN SHEKARA ƊAYA
Rayuwa ta yi daɗi Saheeb da Shaheeda soyayya ba a magana sun yi nisa nasa jin kira
Shaheeda duk da ta na zuwa makaranta hakan bai hana ta rubuta novel ba

Yanzu SHAHEEDA ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login