Showing 9001 words to 12000 words out of 27923 words

Chapter 4 - MAFARKINA COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

96

sis*
*Bbn Ayrah*
*Abban mufty*
*Amina kano*
Da sauran su ina godiya sosai Allah ya kara zumunci🙏🏻

https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.

Page 11
Chapter 21&22
___________bayan an yi siyan baki na amarya
Abokan ango suka ke mai da kawaye gida
Ita kuwa Madina tana gefe ta tsaya za ta kira driver yazu ya ɗauke ta ya mai da ta gida...
Munir yana tsaye dai ya ga alaman girman kanshi bazai kashi ko ina ba ya nufi inda Madina take
Ya tsaya a gefe ya yi ma ta
''Hi.''
Ta ce
''Hello.''
''Yana ga kowa na tafiya but You are still here.''
''Am waiting for my arrival of my driver.''
Alright
''If there is no problem can I drop you to the house.''
''No! never mind driver is coming soon.''

Madina ko kallan inda yake ba ta yi ba.
''Kinga dare yana yi bai kama ta ace mace kamar ki na tsaye akan hanya ba just call the driver and inform him to rest then I will carry you to house alright.''


Sai lokacin Madina ta kalle shi wanda shi idonsa na kanta tun zuwa sa

Tom muje ko Hajiya ya buɗe mata kofar motar ta shiga
Tanuna ma sa location din gidan su ta wata
har suka isa ba bu wanda ya cewa kowa komai
Suna shiga layin gidan su ta ce
''Is ok thanks''
Ya tsaya dai-dai kusa da gate dinsu
Kafin ta bude har ya zu ya bude ma ta kofa
Ta fito
Munir ya ce ma ta
''Please idan babu damuwa can I have your contact?

''Ta muƙa misha card na tare ce mishi
Thanks so much!

Munir kuwa ya ce
Never mind dear!!!

Ta shiga gida shima ya yi tafiyarsa...
A zuciyar sa yana cewa daman akwai mata masu class da level kalan Madina kuwa

Sai da safe masu karatu dan Nima na gaji zanje in huta bye''
**********************
Washe gari da safe Saheeb bai je ko ina ba yana gida ya na hutawa
Madina ta fito suka gaisa
Madina anyi biki lafiya
Ta ce mishi
Ehh brother
__________________
Yau kwanan Umman Shaheeda bakwai da rasu kowa ya tafiyar sa
A'isha ma gobe zasu tafi.......


Saheeb ya je office wani tafiyan gaggawa ta zo mishi zai tafi Dubai domin wasu kasuwancin sa

Gashi har yanzu Saheeb bai bayyana wa Shaheeda soyayyar sa ba kuma idan ya tafi zai ɗauki lokaci kafin ya dawo gida Nigeria..........

________________munir ya na ta so ya kira Madina amma fargaba ya hana sa da shima bai san dalili ba

Kira ya ji ta bayan sa
Munir
Ya juya na,amm Mummy
''Naga tundazo kana ya murmushi ka rike wani card.''

''Cike da farin ciki mummy na kusa kawo miki sirikar ki gidan nan.....

A ohhh really son when!
am so excited my lovely son.

Mom calm down very soon insha allah
Toon son



Yau ne ranar da su A'isha zasu tafi
Shaheeda ta je gidan sun gama shiryawa
Sai kuka suke yi ita da A'isha
''Shaheeda ina kaunar ki bazan taɓa mantawa da ke ba acikin rayuwa ta you are part of my life I wouldn't forget you ever.''
''Aisha Nima Ina kaunar ki ban taɓa tunanin akwai abin da zai rabamu ba na rasa Umma ta gashi kuma zaki yi nisa da ni suka ta kuka.''

Khadijah da Hanna duk suka yi bankwana!!!
__________________Shaheeda ki ta ji mutuwar Ummanta ya dawo mata sabowa a cikin ranta dama A'isha ce mai ɗauke ma ta kewa gashi sun bar gari
Yau kam Shaheeda haka ta wuni babu sukuni acikin ranta kwata kwata har dare
Shaheeda ta ɗauko littafinta ta ta ce dama haka zan canza lokaci ɗaya......
End
*MAFARKINA*
Written by
Beautyn Jajirtattu
Follow my WhatsApp group👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.

*Page* 12
Chapter 23&24and 25
**********************
Shaheeda ta cigaba da rubuta novel a wannan ranar ne ta rubuta novel ɗinta me suna **MAFARKI NAH**
______________
Wanda ta ce "Duk da rasuwar mahaifinta da kuma nisa da muka yi da Aminiya ta hakan ba zai canza mun MAFARKI NAH ba ko kadan in sha Allah."

Tana rubutun har bacci ɓarawo ya ɗauke ta
*Bayan wasu kwanaki*
Har aka koma school Fadila da Auta suka koma Shaheeda ta zamo tamkar mahaifiyarsu ta na ƙoƙari akan su sosai.
Saheeb ya je ya samu Baffa ya sanar masa zai yi tafiya
Sannan shi kuma Abba yayan Shaheeda ta bi shi su je company ya ɗauke shi aiki wanda sun yi magana rasuwar Umman su ne ya hana.

A wanann ranar ne Saheeb ya bayyana wa Baffa cewa ya na son zai auri Shaheeda kafin ya yi tafiya............
Amma ya tambayi Baffa idan ba'a mata miji ba?
Amma ya na so ya zama sirri hatta ita kanta kar ta sani ta cigaba da zama a gidan Baffa har sai ya dawo daga abroad kafin ayi biki ta tare a gidan mijinta.
Sai Baffa ya yi shiru kafin
Ya ce
''Yaron Albarka gaskiya na ji daɗin maganar ka sosai a, zahirin gaskiya ban yi wa Shaheeda miji ba kuma bana tunanin akwai wani wanda suke tare dashi, da a ce akwai da na sani gaskiya,Shaheeda ta kasance yarinya ce mai biyayya, kuma kaima ka yi mana halaccin sosai."

Saheeb ya yiwa Baffa godiya sosai.
Ya ce
''Baba idan babu damuwa zuwa da daddare zan turo waliyyaina sai a ɗaura mana aure dan zuwa gobe zan bi flight din karfe 12:pm in tafi."
"Tom shikenan Allah ya kai mu daren."
__________________________
Bayan komawar Saheeb gida ne ya samu Ammie ya faɗa ma ta cewa akan ta fadawa uncles dinshi zuwa dare za su je a ɗaura masa aure a gidan su Shaheeda...
Ammie ta ce
"What, abin da kunnena suke ji gaskiya ne ku kuma akasin haka?, amman Saheeb shine baka taɓa fada mun ba?,a ina kuka haɗu?."

Saheeb ya yi shiru kafin ya ce.
''Ammie calm down your mind mun haɗu da ita watannin baya, Ammie idan ba ki manta ba kina yawan tambaya na kwanaki ina nake zuwa tom mahaifiyarta ce bata da lafiya har Allah ya mata rasuwa, Ammi ita ce mafarkina ita ce wacce nake son yin rayuwa da ita na har abada.
Na yaba da hankalinta sosai ta kasance mai tarbiya ga biyayya wanda ko wani namiji idan zai yi aure abun da yake buƙata kenan wacce za ta kula da tarbiyyar ƴaƴansa."
Ya yi shiru.

Ammie ta ce.
''Saheeb na yarda da kai Allah yasa hakan shine alkhairi a cikin rayuwarka kuma nima bazan ƙi duk abin da kake so ba dan ka kasance mai yimun biyayya tun kana ƙarami har kawo yanzu Allah ya yi maka albarka Allah yasa haka shine alkhairi Allah ya baku zaman lafiya."

AMEEN!
''Amma Ummah bana so kowa ya sani har sai na dawo daga abroad na kammala aikin da na je yi idan na dawo sai a yi shagalin bikin.

Ammie ta ce.
"Dama ba tare zaku tafi ba?."
Ehh Ammie za ta cigaba da zama a gidansu idan na dawo aka yi sai ta tare."

''Saheeb banƙi ta taka ba amma me zai hana ta zauna damu anan gidan idan ka dawo sai ku tare a gidanka.
''Tom Ammie kin ga mahaifiyarta ba ta daɗe da rasuwa ba kuma ita take kula da ƙannenta biyu kinga kafin in dawo sai muga ya za,ayi."

Ammie tace "Hakane Allah ya nuna mana lokacin lafiya."
"Ameen!!!."

Madina kuwa ta na zaune a palo wanda tun farkon maganar take jinsu ta kasa cewa komai.

End
Masu karatu ko ta ya ya Shaheeda za ta karbi wannan baƙon al'amarin?
Amsar ku na gareni Beautyn Jajirtattu!

*Beautyn Jajirtattu ce*✍️ 💫
Nana Salmaah Aliyu
*MAFARKI NAH*
By
*NANA SALMAAH*

Alkalami ✍️
*Beautyn Jajirtattu ce*

https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 13
Chapter 26,27 and 28
Madina ta kalli yayan ta bro dama har akwai abin da zaka ɓoye mun?
''Haba Sweetest ai kinsan na ce zan fada miki but am sorry sis

Madina ta ce
'' idan kana so in haƙura kawai ka kaini gurinta yau ko ka tura mun address nasu da numbernta sai in je kafin ina kuma school.

Kafin nan na bro show me my in-law pics can't wait.

''Saheeb ya yi murmushi tom Sweetest bani da hoton ta kuma bata da waya address na su kuma ki bari zan tura miki.....
My bro what baka da hoton ta bata da waya so what all this?

Don't be comlpuse kin ji baby sis ya bibbiga bayanta ya nufi site nashi...
Madina ta bishi da kallo.....
_________Saheeb ya shiga ɗakinsa yau jinsa ya ke tamkar wanda aka bashi ƙyautar aljannah saboda farin ciki shi kansa ya ra dalilin da yasa ya ke matuƙar kaunar Shaheeda Allah ne kawai ya san dalilin haka yau
''MAFARKI NAH''
Zai cika yazama gaskiya
ALHAMDULILLAH
Ammie kuwa ta kira ƙanin mahaifin su Saheeb Alhaji Kabir ta sanar masa.

Baffah yasa mu Abbah wato yayan Shaheeda ya faɗa masa yaje Company Saheeb a ɗauke shi aiki sannan kuma da bukatan da Saheeb ya zu mishi dashi
Abbah ya yi shiru.
''Sannan ya ce Baffa amma ka na ganin babu matsala bamu san shi ba fa amman nasan mutumin kirki ne shi kuma kar mutanen gari su yi tunanin saboda kudi ka bashi auren Shaheeda.''

Baffah ya yi murmushi.
''Allah ne kawai ya barwa kansa sani akan wannan haɗin da ya yi kaji Abba kar ka damu Allah yasa hakan shine mafi alkhairi
Duka suka amsa da AMEEN!
______________________
Amir ya dawo daga abroad ya yi wa Saheeb suprise ya shigo gidan su Saheeb ya samu Ammie a palo da su Uncle Kabir suka gaisa
Amir yaushe a gari?
Ammie yanzon nan dan ko gida ban karasa ba nace inzo ingan ku tukun
Suka kwashe da dariya!
Ammie tace.
''kodai ka zo gurin abokinka ba.
Suka yi dariya ya shiga part din Sabeeb
__________________ Yashiga yasamu Saheeb aɗaki fuskar sa ɗauke da farin. Amir har ka kara so.
You are welcome friend suka yi musaɓaƙa.

Ya sirikar tamu ka fada ma ta yanzu kuwa?
No amma zuwa anjima da ɗaɗɗare za,a ɗaura mana aure!
What???
''Saheeb ka san me ka ke fada kuwa duk wayewarka ace zaka yi kalar wannan auren da babu soyayya acikin sa
Mata nawane suka yi maka tayin soyayyar su wasu kalan mata ne baka ganiba larabawa Indiya da sauransu?
Wai nikam wace ce wannan yarinyar da ka nace mata wani kalan kyau ne da ita?

Saheeb ya da katar dashi Amir is okay please!

''Anga maka so a kyau yake ko kuma kuɗi shi so babu ruwan shi da duk waɗan nan abubuwan da ka lissafa acikin zuciya ya ke.

Idan zaka yi aure ka ne mu yar gidan mutunci mai addini da tarbiyya wacce zata maka biyayya a matsayin ka na mijinta.
kuma nima kaina bansan me yasa nake son ta ba wannan kawai hadin Allah ne kuma na karɓa hannu biyu.''

''An sorry Saheeb wlh duk na manta da hakan but i apologize na kama kunne na Allah yasanya alkhairi ehhh ango.''
Emm Amir.
''i want this to be secret between me and you har sai na dawo daga abroad na aikin da ya kaini na kammala then sai ayi bikin tarewa kuma ina so in baka amana kai zan dinga aikawa duk wani saƙo dan na yarda dakai i have no friend like you.''
Alright hakan ma yayi!
They all smile!!!
**************************

*Bayan sallar isha*
Saheeb yasha wata bugaggiyar shadda carton colour sai wani sheƙi ya ke yi fuskar sa cike da annuri ya yi mutukar kyau farinsa ya fito idan ya yi murmushi sai haƙurin makkan sa ya yi wani sheƙi gaskiya kam Saheeb ya cika cikakken ango
Yana fita palo kuwa Madina ta fesa mishi wani turare mai kamshi na Saudi Arabian
''Ammie tasa mishi albarka sosai.''
suka raka shi har haraban gidan Amir yana jiranshi shima yasa shadda purple ta yi masa kyau duk da shi ba wani fari bane sosai amma yayi kyau.

Uncle Kabir kuma da wasu Uncle dinsu biyu suka shiga moto driver ya yi driving nasu shi kuma Saheeb suka tafi tare da Amir.

Su fara tafiya Amir ya ce.
Saheeb wai ina ne?
Cewar Saheeb mpape ne
Mpape?
Yeah alright suka ɗau hanya

Bangaren Baffa kuwa ya sanarwa malam Yusuf komai da suka tattauna akai shima ya bada goyon bayansa
_______________________
Suna isowa aka gabatar da juna waliyin ango da na amarya
Alhaji Kabir waliyin ango.
Malam Yusuf kuma waliyin amarya.
Abisa sadaki naira dubu dari da hamsi.
Aka bashi auren UMMULKHAIRI ABUBAKAR
An bawa
UMAR FAROUQ MUHAMMAD HASSAN GOSTO
Suka yi wa Annabi salati aka daura aure.

FATIHA
End
*Beautyn Jajirtattu ce*✍️
*Nana Salmaah*
*MAFARKI NAH*
By
*Nana Salmaah*
*Beautyn Jajirtattu ce ✍️*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.



Page 14
Chapter29&30
_______________________
Bayan sallar isha yau ta wuni gaba ɗaya ba ta jin daɗi a jikinta gaba daya mood ɗinta ya canza abin da take ji kusan yanda taji ranar fara ciwon Ummantah

Ta ɗauko Al-qur'ani mai girma tana karantawa tana jin sanyi a cikin ranta gaban ta sai bugawa yake yi
Bayan an kammala ɗaurin aure Saheeb ya yi wa Baffa sallama!
Baffa ya shigo gida jiki asanyaye yara sa farin ciki yake yi na aurar da y'ar sa ku koma fargaban yanda za ta ƙarbi al-amarin........
Ya yi sallama aɗakinsu
Ta amsa.
''Baffa ka shigo bari inje in ɗauko maka abincin sai kaci anan ta fita kitchen ɗauko mishi.''

Baffa ya bita da ido kawai sai tausayin ta ya kama shi yarinya mai shekara sha bakwai amma ta ɗauki ɗawainiyar komai na gida Allah ya miki albarka Shaheeda a cikin zuciyarsa ya furta.
Ga abincin ta ajiye agabanshi ta je ta ɗauko ruwa a jug ta aji je mishi
Baffah ya ce.
''Shaheeda zo ki zauna kusa da ni.''
Ta zo ta zauna
''Shaheeda ina so ki buɗe kunnenki
Ki saufari me zance miki kin san ni mahaifinki ne kuma bazan yi abun da zai cutar da ke ba ko

Ta ɗaga mushi kai alamar ehh!

"Karbi wannan kuɗin na ki ne sadakin ki ne goro da dabino din nan na ɗaurin auran kine.''

Nan take gaban Shaheeda ya yi mummunar faduwa!!!

Ehh Shaheeda.
'' yanda kika ji haka nake nufi y'ata na san ban kyau ta miki ba ban tambayi shawararki ba na bada auran ki amma kiyi hakuri nasan ki da biyayya ba za ki bani kunya ba.''
Shaheeda idanuwan ta cike da ƙwalla.
'' ta ce Baffa duk zabin da kamun hannu bibbiyu zan karɓa.''
Hawaye ne kawai suke gangarawa da ga idanun Shaheeda.
Zaki cigaba da zama a gidan nan har mijin naki ya dawo daga kasar waje......


Shaheeda ji ta yi bugun zuciyar ta ya karo kasar waje kuma?
Waye wanda aka aura mata?

Kuma ba za ta iya tambayar Baffa ko waye ba dan ta na jin kunyar sa sosai......

''Shaheeda Allah ya miki albarka Allah ya yiwa rayuwar ki albarka Allah ya baki zaman lafiya a gidan auran ki.''
Sautin kukan Shaheeda yasa Baffa daka tawa daga zancan sa ya matsa kusa da ita
''Ummulkhairi kiyi hakuri.''
Idanun Baffa suka cika da ƙwalla ya ta shi ya nu fi kofar fita.........

Ya haɗu da Abba a bakin ɗakin ya yi tagumi....
Baffa bai tsaya ba ya nufi ɗakinsa
Shaheeda ta fashe da kuka me yasa ƙaddara ta ta zumin ahaka?

''MAFARKINA''
Ya canza lokaci ɗaya na rasa mahaifiya ta?
Allah ka sa hakan shine alkhairi agareni 🙏
Sai lokacin Fadila ta farka Aunty Shaheeda me ke faru wane?

Fadila kin farka ne babu komai.....

Su Saheeb ango sun dawo gida tare da Amir Fuskarsa sa ɗauke da farin ciki mara misaltuwa
Ammie da Madinah suka musu sannu da dawowa ango ya sha kamshi......
Saheeb sai murna kawai ya ke yi
Ya je ya ɗurƙusa gaban Ammie ina alfahari da ke Allah ya kara nisan kwana
Ammie ta kama hannun shi ya miƙe ta rungume shi Allah ya yi maka albarka Allah ya bako zaman lafiya arayuwar auran ko
Suka amsa da "Ameen"

Amir ya wuce gida......
Saheeb ya shiga ɗakinsa saboda farin ciki har ya manta ya na da tafiya gobe ya ta shi ya yi nafila raka'a biyu ya yiwa Allah godiya
Kafin ya shiga haɗa kaya.....
_________________________
Shaheeda ta yi nafila wanda hakan ɗabi'ar ta ne kullum ta yi addu'a kafin bacci ɓarawo ya ɗauke ta


_______________________Da wuri Saheeb ya ta shi ya gama shirya kayansa acikin wani troley mai kyau sosai

Ya je ya gaida Ammie.

Tom Saheeb.
'' baka bamu address din gidan su Shaheeda ba kaga yanzu hakkinta na kanka bai kamata dan ta na can mu yi shiru ba.''
Ehh haka ne.

''Zan bawa Madina ita ma jibi zata wuce right kafin ta tafi sai ta je ta same ta ko akwai wani abun da ta ke bukata sai ta faɗa mata......
''Hakan ma ya yi amma Sajeeb amma zuwa yaushe tafiyar zata ɗauke ka i think nan da fiye ko six months.''

''Amma kana ganin babu matsala ka yi aure ka bar matar ka anan ai da sai ka tafi da ita.''
''Ammie na fiso yanzu inyi abin da ya kaini kimga idan na dawo aka yi hidimar biki ko ma ina ne sai mu dinga tafiya tare
End
*Beautyn Jajirtattu ce✍️*
*MAFARKINA*
By
*Nana Salma*
*Beautyn Jajirtattu ce ✍️*
*Sakina Abdullahi Pretty Sk*
*Wannan page din nake ne*
Ina godiya 🙏mara adadi agareki ke kike sani akan hanya kike nuna mun duk abin da dangane ba idan ina rubuta novel ƙawa tarh
Nagode sosai Allah ya bar zumunci sanadin ta na fara rubuta littafi ta ce mun *SALMAAH*
Zaki iya gashi kuwa ina yi
Allah ya kara mana basira baki ɗaya Nagode🙏
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION* Ina gdy Allah ya kara basira
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.
Page 15
Chapter 31&32&33

*Asuba ta gari*
Safiya na yi kamar yanda Shaheeda ta saba ta je ta gaishe da Baffa ya ƙara ma ta nasiha
Abba yau ne ranarsa ta farko da zai fara zuwa Company cike da murna ya yi mu su sallama ya tafi ya je ya ta ri taxi ya tafi
Fadila suka shirya suka tafi School

Baffa ya fita.
Shaheeda ta gama aikin gida ta zauna ita kaɗai ta fara karatun Alkur'ani mai girma ta ji zuciyarta ta na ma ta sanyi.
Sai taji Sallamar Khadijah da Hanna......
Tana zaune dai ba ta motsa ba.
Khadijah,Hanna yau kune a gidan na mu
Suka shiga ɗaki suka fara hira
''shine kwana biyu shiru koh babu ko babu labari yanzu ina ga hanya ce ta biyo da ku nan.''
''Hmmm kedai bari Babu lokaci ne Shaheeda amma kiyi hakuri mun kawo miki ankon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login