Showing 18001 words to 21000 words out of 27923 words
shi wanene ba kuma ta karɓe sa hannu biyu a matsayin miji tunda shine zabin mahaifinta
*Biyayya ga iyaye ba ƙaramar nasara ba ce aciki kin rayuwar mu Allah ya bamu ikon yiwa iyayen mu biyayya
Ameen*
_______________________
Sun iso suka yi packing a kofar gidan su Shaheeda
Suka samu yaro suka ce me.
''Ya je ya ce ma mai gidan nan ya yi baƙi.
Ya shiga ya samu Baffa a tsakar gida ya na shan iska
Yaron ya ce ma sa.
''Baffa ka yi baƙi a waje.''
Baffa ya ce ma sa.
''Kaje ka ce musu su shigo.''
Yaron ya je ya ce mu su.
''Su shigo.''
Amir ya ce.
''ango shiga gaba.''
''Amir let go Please move to the front.''
Amir ya shiga gaba suka yi sallama
Baba ya ce mu su
''Ku shigo daga ciki.''
Baffah ya shiga ɗaki ya suka shiga suma shiga ciki
''Ina wuni Baba.''
''Lafiya y'an samari.''
''Dan albarka ka dawo lafiya.''
''cikin ladabi da biyayya ya ce
''Lafiya ƙalau Baba.''
''Tom ma sha Allah,Allah ya yi albarka.''
''Bari na je na kira muku ita sai ku gaisa.''
Saheeb ya dan sosa kai Baba ka bari sai wani lokaci
Wanda cikin ransa murna ya ke yi
''Bari dai na kira ta.''
Baffa ya shiga ɗakin su.
''Shaheeda ki zo ga mijin na ki ya zo kuma kar ki ba ta lokaci.''
''Tom Baffa.''
Yawwa y
''Allah ya miki albarka.
Babu shiri ta ta shi ta saka kaya ta sa hijabinta har ƙasa ta shafa lipstick a bakinta tunda ba wani kwalliya ta ke yi ba ta shafa turare mai matukar kamshi
Shaheeda cikin faɗuwar gaba ta fito
Ta yi Sallama cikin muryar ta me daɗi mai jan hankali
Saheeb ya ji wani sanyi ya kara ratsa zuciyar sa
Amir ya amsa sallamar
Ta gaishe su
Suka amsa
Duk suka yi shiru
Amir ya ce
''Let me wait in the car am waiting for you when you are done.''
''Alright.''
*************
''Gimbiya ya kike Ina ƙanne na?
Shaheeda ta ji wani murya me daɗi acikin kunnenta
Cikin murya ƙasa ƙasa Shaheeda ta amsa.
''Sun yi bacci.''
'''Allah ya sa dai ba ni na ta she ki ba.''
"Ya hanya ka iso lafiya?
''Lafiya ƙalau Princess na roki wa ta alfarma dan Allah?
Kanta na sun kuyeta daga ma sa kai alamar eh
''Dan Allah ki dago wannan kyakkyawar fuskarki na gani Please.''
Shaheeda ta ra sa yarda za ta yi kuma ya haɗa ta da Allah
Ta ago kanta wa za ta gani sai Saheeb
Saheeb ya ƙura ma ta ido ko ɗauke Wa ba ya yi
Kuwa da abin da ya ke furta wa a ransa
Shaheeda na ce wa daman Wannan shine mijina?
Ya godiya ga Allah da ya bashi kalar wannan mata ma'abociyar kunya
''Gimbiya na gode da amsa bukata ta da kikayi Allah ya miki albarka, Allah ya sa ka miki da alkhiari.''
Ni kuwa daga gefe na ce
Ameen
''Gimbiya kar Na cika ki da surutu mun bar Baba a tsakar gida idan na kuma gida zan kira ki.''
Ta ɗaga kai
Ya miƙa ma ta abu a wani jaka mai matukar kyau
Ta yi ma sa godiya sosai
Ya ta shi ya nufi kofar fita
Tana magana kamar baza ta yi ba cikin sanyi murya dan Allah ka ɗan ji ra ni
kar ku tafi ina zuwa
''Alright ya fita waje.''
Ta shiga ɗakin su ta ɗauko abu a wani yar jaka ta ta fita da shi a hannun ta
Ta ɗurkusa har ƙasa ta miƙa ma sa ta kuma gida
Suka yiwa Baffa sallama su ka tafi
End
*Ummu Salma*
*Beautyn Jajirtattu ce✍️*
*MAFARKINA*
Writing By
*Nana Ummu Salma*
*Beautyn Jajirtattu ce✍️*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 23&24
Chapter 49&50
Bayan ta kuma ta yi sallar isha ta ɗauko jakar da Saheeb ya ba ta ta ɓude ta ga wani necklace da dan kunne da agogo na gold!
Nan ta ke Shaheeda ta yi wani shock daman a rayuwata za ta ga gold balle ma ace na ta ne
Guda biyu kala daya
Na Shaheeda da Fadila kenan
Shaheeda ta yi murna fiye da tunanin mai karatu
Ta nuna wa Baffa ya yi murna shi ma sosai
Wayewar gari Shaheeda ta ba wa fadila ta na tsarabar
Fadila har ta na tsalle saboda farin ciki
Ai kuwa ta na gama aiki ta nufi gidan su Ummuqursum ta zo ta ga tsarabarta
*_maganar tarewa*
Bayan Saheeb sun gama break fast da Ammie
ta ke yi wa Saheeb maganar tarewa
Saheeb daman abun da ke ransa kenan ya ka sa furta wa Ammie saboda ya na ta tsananin kunya sosai
''Tun da yanzu ka dawo me muke jira kawai ayi shirye-shirye wani satin Amarya ta tare a gidan ta.''
Kausar na gefen sa sai murna ta ke yi
"Ok zanyi wa Amir magana tun da duk wani shirye-shirye ya na hannunsa.''
Yanzu dai abin da ya ka ma ta ayi zan kira Uncle ɗin ku sai na gaya ma sa ya je ya sa mu Baban Shaheeda ya faɗa masa
Da yamma Uncle Kabir ya je ya sa mu Baffa da malam Yusuf ya yi ma sa maganar tarewa wani jumma'a ya sanar ma su ba sa buƙatan komai daga gare su
Malam Yusuf ya ce.
''Da dai an ɗaga zuwa jumma'a ta sama a sanar da y'an uwa da kusa da na nesa duk su zo ayi taron biki da su.''
Uncle Kabir ya amince mu su da hakan
Su ka yi sallama ya shiga motor Driver ya yi driving ya je gidan su Saheeb
Ya sanarwa da Ammie duk yanda su ka yi kuma ta ji daɗin hakan sosai
Amir ya zo gida ya sa mu Saheeb su ka yi magana akan invitation card
Baffa ya shiga gida lokacin Abba ya dawo daga gurin aiki ya sanar ma sa da duk yanda suka yi Abba ya ji daɗi sosai
Baffah ya ce zuwa gobe duk sai su kira y'an uwa su sanar mu su da bikin Shaheeda
Baffa ya shiga ɗaki ya tarar da Auta suna karatu da Shaheeda Fadila kuwa ta an gefe sai danna waya ta ke yi
Ana karatu ne?
''Ehh Baffa.''
''Idan kunga ma ki sa me ni a ɗaki.''
''Ta ce Baffa ai mun ga ma daman na koya ma sa inda bai gane ba ne.''
Ta bi shi a baya
Shaheeda ina so ki fahimci yanzu mijinki kuma sun buƙaci ki ta re a gidan sa zuwa nan da wani jumma'a in sha Allahu
''Sai ki faɗawa ƙawayenki kuzu ku fara shirya abun ku na ƙawaye.''
Shaheeda kuwa hawaye sun ga ma wanke ma ta fuska
''Cikin kuka ta ce tom Baffa.''
Sanda tausayi Shaheeda ya ka ma sa Allah ya yi miki albarka ta shi ki tafi
Shaheeda ta na zuwa ɗaki ta fashe da wani kuka mai cike da baƙin ciki nan ta ke Umman ta ta faɗo ma ta a rai Fadila ta yi ta ba ta haƙuri daƙyar ta sa mu ta yi shiru
Saheeb ya kira ta a waya ko ɗauka ba ta yi ba
Sai yanzu Shaheeda ta tabbatar da Aure ne a kanta
Ko washagari ta kira Aisha ta sanar ma ta da next week Friday tarewa
Aisha farinciki ta ke ta ta ƙawar na ta ko akasin hakan ita ma kanta ba ta sa ni ba
Ta kira Hanna ita ma ta zu gida ta sanar ma ta da duk abin da ya faru tunda daga farko har karshe
Hanna ta jinjina wa Shaheeda sosai a kan jarumtar ta har ta iya dannewa tsawan wata shida
''Yanzu Shaheeda tun kafin auren Khadijah daman kina da aure shiyasa ko da na ce kizo mu je karɓan kuɗin ƙawaye ki ka ki zuwa da kasuwa.''
''Dan Allah Shaheeda ki yi haƙuri ni duk ban san haka ba ne lokacin.''
''Haba Hanna ke ma kin ai san komai ya wuce kima na san duk cikin wasa ne ai.''
''Yanzu kin ga Khadijah tana ta laulayin ciki zan gayawa Hamida da sauran kawayen mu na Islamiyya sai mu je mu fito da anko.''
''Hanna da kun haƙura da maganar ankon nan.''
''Shaheeda kawai ki bari mu yi akwai sauran kwanaki fa.''
Baffa duk ya sanar da y'an uwa na Kano da duk sauran su na bangaren iyayen Umman Shaheeda da abokan arziki
Y'an uwa kuwa ya fara shirin zuwa auren Shaheeda
Amir ya faɗa wa duk abokan su
Shima Saheeb ya faɗa wa abokan kasuwancinsa
Ammie da Saheeb sun shirya sun je gidajen marayu na kusa da na nesa sun kaimu su kayan abinci da kayan sawa sannan suka su ka faɗa musu maganar auren Saheeb
Acikin marayun akwai wa ta me suna Husna ta na matukar kaunar Saheeb
Tunda ta ji ya shiga ɗaki ta kulle kan ta sai aikin kuka ta ke yi.....
Biki sai ƙarasowa ya ke yi su Hanna sun fitar da anko
BIKI SAURA SATI ƊAYA
Y'an uwan su na Kano har sun fara zuwa dan su fara shirya Amarya
Ƙanwar maman Shaheeda sun fara shirya ta
Kullum idan su ka ta fi gurin gyaran jiki sai yamma su ke dawowa har gida Kausar ta ke dawo da ita
Saheeb ya tambayi Kausar inda ake wa Amarya gyaran jiki amma ina ta ƙi fada ma sa
Shaheeda har wani kiban dole ta yi dan Umma Jamila ƙanwar Umman Shaheeda ta kawo magungunan gargajiya ma su inganci na Amare
Sai gyara Shaheeda ta ke sha ga na gida ga na SALMA GLAM STUDIO gidan kwalliya da gyaran jiki
Shaheeda fatar ta duk da canza ta yi wa ni haske kalar fatan ta ya ƙara fito wa Cholate colour ce daman Shaheeda
Shaheeda ta kuma gidan malam Yusuf a can ta ke kwana ita da fadila sauran yaran da tunda da ma duk mate din su Shaheeda ne har da yaran sa cikin ƙawaye
Saheeb ya dan ɗaga kafa daga kiran Shaheeda ya ka sa haƙuri dai ranar ya kira ta
Koda Shaheeda ta ga kiran Saheeb kamar ba za ta ɗauka ba Fadila ta ɗauka ta ba ta
''Assalamu alaikum gumbiya.''
''Wa alaikumussalam.''
''Ya kike?
''Lafiya ƙalau ina wuni.''
''lafiya ƙalau Princess kwana biyu ban ji muryar ko mai ratsa zuciya ba.''
Shaheeda ba ta ce komai ba
''Naga yau kamar baƙya son jin muryar ta wa sai da safe gimbiya.''
Ta yi ending call ɗin
Amina yarinyar malam Yusuf itama kawar Shaheeda ne duk ajinsu ɗaya a islamiyya
Ta ce.
''Shaheeda kamar ko save ɗin numban ya'yan mu ba ki yi ba ko ta ɗauki wayar
ta yi save ɗin numban da *My NOOR*
Shaheeda ko kallon su ba ta yi ba
*Gidan su Ammie*
Baƙi ne kala kala daga abroad suke zuwa
Kausar ta dade da dawo wa gidan su Saheeb har sai bayan biki
Madina sai haushi ta ke ji ba ta nan za'ayi biki
Aisha sun kammala Exam Abba ya amince ma ta zuwa bikin Shaheeda ta yi murna sosai da sosai
Ta kira Shaheeda ta sanar ma ta Shaheeda ta yi farin ciki wanda bazai misaltuba
Su Amir Babban abokin Ango sai Shiri suke yi abokan Saheeb wanda su ka yi karatu a Egypt duk za su zo
*MAGANA AKE NA BIKIN GOSTO'S FAMILY*
Duk gari ya ɗauka Saheeb Gosto zai yi aure amma abin mamakin ba su ji ko yar gidan wa zai aura ba.
Washegari Alhamis
Dangin su Shaheeda sun zo sun cika sosai wa su ma a maƙota suke kwana saboda yawan su
Dangi ne su ma su zumunci sosai tsakanin su ba'a taɓa jin kan su a hade suke
Kowa ya zo bikin saboda kowa ya na so ya zo auren yaran Baffa saboda ya na ma dangin sa hidima sosai
Aisha ta iso lafiya
Gobe taron bikin *SAHEEB DA SHAHEEDA*
End
*Beautyn Jajirtattu ce✍️*
*Nana Salmaah*
*MAFARKINA*
Writing by
*Nana Ummu Salma*
*Beautyn Jajirtattu ce ✍️*
*Daga wannan page ɗin sai page ɗin karshe dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah maɗaukakin sarki Allah kayi salati ga Annabi Sallallahu alaihi Wasallam*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 25&26
Chapter 51&52
*Alhamdulillah*
*Yau taron bikin Saheeb da Shaheeda*
Biki ya yi biki gidan Ammie mutane daban daban sun zu magana ake na bikin Ɗan gata UMAR FAROUQ GOSTO
Kawayen Amarya sai girki sosai yi an basu kudin abincin kawaye dubu dari da hamsin
Hanna sai hidima ake yi sune manyan kawayen Amarya
Anyi wa Amarya make up duk da taƙi amma dole Aisha da kausar suka saka aka yi ma ta
Make up ɗin musamman daga (Salma glam studio)Wanda ya shahara ta yi popular acikin garin Abuja saboda irin kwarewar su wajen iya make up ta zo yi ma ta kwalliya har su henna duk Company suna yi ba bu abin da ba sa yi na gyaran jiki na sauran su
Kayan fitan bikin kawai an kawo Akwati biyu banda na laife da zasu kawo anjima
Kowa sai maganar bikin Shaheeda ake yi garin Pape ya ɗauka cewa Shaheeda ta aure hamshaƙin mai kudi ma su ta ya ta murna suna yi
Masu gulma su na yi
Muna daga gefe mun ci abincin biki sai hamdala muka ce Allah ya bada zaman lafiya
Ameen
Gidan su Ammie ɓaki kala-kala da wanda suka sa mu da wanda ba su sani ba abinci kam ba'a magana serve your save kowa ya ci abinda ka ke so ya ke yake ci
Shaheeda ta yi kyau sosai da sosai bazai misaltuba ta yi kyau fiye da tunanin mai karatu ta saka Lace mai matukar tsada golden colour gyalen ta fari da ratsin golden a jiki agogon hannunta kawai idan ka kalla sai ka ƙara kallo takalmin Shaheeda kuwa ƙurewa ne wajen kyau da tsada jakarta na gold ne dan kunne da necklace duk na gold duk make up ɗin ta ya yi kyau dan SALMA GLAM STUDIO ƙurewa ce gurin kwalliya
Aka yiwa Shaheeda"* pre-weeding pictures"*
Ta canza kaya kala-kala ma su kyau da tsada
*Ɓangare Ango*
Saheeb shaddar ya sha ɗinki
Babbar rigar sa da takalmi da hula da agogo ya isa sadakin auren wata da kayan daki da duk hidiman bikinta
Saheeb ya yi kyau hasken sa har karuwa ya yi dan kun san Saheeb fari ne tass
Amir shima yasha shadda ta alfarma da babban riga
Duk wanda ya kawo gudunmawar sa na auren Shaheeda duk sai dai a ajiye shi a gefe dan sun ce ba sa buƙatar komai a gurinsu
Kawayen Amarya su Aisha da Hanna da sauran su sun sha anko sun yi kyau suma
Baffa ya ce.
''Su zo su ɗauki Amarya karfe huɗu baya so su kai dare.''
Shaheeda ta canza kaya kala-kala sunfi kala goma kuma ko wanne da gyalensa da takalminsa da jakar sa da agogon sa da dan kunne da necklace
Shaheeda fa yau ta baza capacity
Fadila sai ƙauɗi ta ke yi ita ma ta yi kyau ba laifi
Abba yayan Amarya ansha Babban riga Auta shima harda babban riga
Gari kowa sai maganar ake yi Shaheeda
Abokan Ango sun ɗau hanya zuwa gidan su Shaheeda da ma su kawo kayan lefe motoci sunfi guda ashirin na ɗaukar Amarya kawai
Aka kira Shaheeda Baffa da sauran manya manya na cikin dangin su za'ayi ma ta nasiha
Aisha da Hanna da Khadijah su ka raka ta ɗakin da su Baffa su ke
Shaheeda ko magana ba san yi ta ke ba 'murmushima na ƙarfin hali ta ke yi.''
Malam Yusuf ya yi ma ta nasiha tun da suka shiga ɗakin Shaheeda ta ke aikin hawaye taƙwaran Shaheeda Goggo Ummulkhairi itama ta yi nasiha Baffa ya kasa cewa komai
Ana cikin nasihar Umma Jamila ta fashe da kuka. ''ina ma Ramla mahaifiyar Shaheeda na raye ta ga auren y'ar ta sai kawai Shaheeda ta fashe ita ma da kuka Baffa shima sai da ya yi hawaye su Goggo haka.''
Nima daga gefe sanda na yi hawaye kadan...
Khadijah sai rarrashen ta suke yi
Sai suka ji guɗa ya na tashi a kace akace dangin mijin Shaheeda sun ƙara so sun kawo lefe da masu ɗaukar Amarya
Baffa ya kama hannunta.
"Ummulkhairi kiyi wa mijinki biyayya aljannarki ya na tafin ƙafar sa sai hawaye ya gangaro Baffa.''
Goggo Khairiyya
''Jamila ƙanwar maman Shaheeda su je su shirya
Su kuma zasu jira akawo laife.''
Suka nufi gidan malam Yusuf suka je can suka shiya ta
Ta saka shadda iri ɗaya da na Ango Ya sha design ta Saka hijabi har ƙasa mai matukar kyau
Mutane duk an taro a waje ana kallan dangin miji ma su capacity dan duk kan su sun sha ado na alfarma
Ana ta kallan Akwati na da ake shiga da su gidan
Mutane sai magana suke yi da ma su faɗin alkairi da ma su baƙin cike kun san mutane da munafirci koda kuwa abu bai shafe su ba
An kawo akwati na goma sha biyu daga abroad aka siya Dubai
Dangin Baffa da na mahaifiyar Shaheeda Sun yi murna sosai sun yi san barka
Allah ya sanya alkhairi
Ameen
Abokan Ango suna jira akawo musu Amarya
Ango ya na moto dan bai fiye san bayyani ya ba
Motar da za'a ɗauki Amarya sabuwar ce gal an siya ne musamman na ɗaukar Amarya
An kammala
Za a ɗauki Amaryar sai gidan Umar Farouk
An su fita da Shaheeda sai kuka Fadila ta rungume ta sai kuka suke yi Auta da man duk shagalin bikin suna tare shima ya fashe da kuka babu in da za akai Sunyi shi da kyar aka ɗauki Shaheeda sai mota
Ita da Ango
End
*Beautyn jajirtattu ce*
*Nana Ummu Salma*
*MAFARKINA*
Writing by
*Nana Ummu Salma*
*Beautyn Jajirtattu ce ✍️*
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 27&28
Chapter 53&54&55
*ALHAMDULILLAH*
*Yau Ummulkhairi ta tare a gidan Umar Farouk*
Mutane y'an anguwa sunje sosai kuwa sai ƙwallo idanuwan sa ya na kallon kalan wannan gida
Kamar a kasar waje
Gida ma sha Allah ya yi kyau sosai ɓangaren su ya yi matukar kyau na kurewa
Aka kai Shaheeda gurin Ammie ta karɓe ta hannu bibbiyu da farin ciki da murna
Ammie ta ce.
''Shaheeda ki ɗauke ni tamkar mahaifiyar da ta haife ki komai da kuka san Iyaye na yi wa y'a'yan su mu zamu yi miki Shaheeda Allah ya baku zaman lafiya.''
Aka gama duk wani abun da za'a aka kai ta ɗakinta
Shaheeda ta yi kuka tamkar ranta zai fita da ta ga duk sun yi ma ta sallama zasu koma gida
''Aisha da Hanna sun yi kuka tamkar ba za su kara haɗuwa ba.''
Ma su kawo Amarya duk aka me da su gida
Aisha da Hanna Amir ne ya kaisu har gida tukuna