Showing 30001 words to 33000 words out of 34206 words

Chapter 11 - Tsutsar-nama-book-2

29 Jun 2024

6933

anya kuwa basuyi gangancin aurama Samraah mutumin nan ba? Duk da dai a fuska yazo musu da suffar mutanen kirki. Amma dai zatai magana da Kawu Musa domin a tuntu?i magabatansa da sukai masa waliccin auren.........??




_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*








*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_




_?????????? ???????????? ????????_



_???????? ??????_
_???????? ??????????????_

_Koda ku?inka sai da rabonka. Ka gani su birgeka, ka saya ka birge mai kallonka. Albishirin ku ?an kasuwa da masoya. Kuna ina? Ina kuka shiga? Maza ku garzayo kantin sau?i da rahusar ingantattun kaya na kasarku dama ketarenta. Bari na kaiku, *BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING* ke muku sallama irin ta addinin musulunci da babban albishirin shiryawa tsaff domin kawo muku kayayyakin bu?atunku na yau da kullum. Tun daga kan irinsu, atamfa, lasses, shaddoji, materials, abayas, takalma, handbags na zamani, vails ?an yayi. Hijjabai. Sarkoki da dangoginsu. Kayan shafe-shafen dana kwalliye fuska. Agoguna harma dasu eyeglasses na manyan mata. Kai kai Karfa na cikaku da zance, dan zaku iya ganin komai a *BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING* domin farin cikinku. Kayan yara harma dana maza ba mata kawai ba. Ba'a sayen ?ai-?ai zamu tsaya ba harda sari ga mai bu?ata zamu bada in sha ALLAHU kuma akan RAHUSA mai sau?i da kaima zaka samu naka rabon. Zakuma mukai maka kaya a duk inda kake a *NIGERIA* in sha ALLAHU. ?an kasuwa masu sari da masu sayen ?ai-?ai ku garzayo nan domin gani da ido in sha ALLAHU. Ka gani su birgeka, ka saya ka birge masu kallonka sai a *BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING*??_


https://chat.whatsapp.com/LkRMFFQZakP55c7xK0QaMG



https://chat.whatsapp.com/D1Ki9jt2lNkKVetOWNuFN5

______________

......Sosai hirarmu da Bahijja ya tsaya min ?yam a rai da zuciya. Duk yanda nake ya?in son turesa hakan ya gagara. Gashi tun ranar ban sake ganin makirin ba. Hakama cikin gidan ban sake shiga ba. Bahijja dai ta sanar min Babansa da matar babansa sun dawo daga tafiya, hakama ?anin baban nasa da iyalinsa sun dawo suma dai. Sannan yau gaba ?aya sunyi busy wai ana aiki ne acan sashin saboda bikin birthday da za'ayi wai na mahaifiyar tasa. Ni al'amarin ma sai na ?aukesa hauka. Yo inba hauka ba, koma nace sunfi ita mai ciwon haukan zama mahaukata mara lafiya dake bu?atar addu'a ce wai za'ama wani shegen birthday party. Kai yawudanci ma baiyi ba. Ko kuwa dukiyar tasu ce ke neman zauta musu ?wa?wale ma oho musu. Sosai takaici ya kumeni, ji nake kamar na bu?e ido na gansa a gabana. Wlhy da ko zai tsireni sai na fa?a masa gaskiya sai dai ya mutu shiya sani. Ina nan kwance ina ?ullawa da kwancewa wajen ?arfe biyu su Mama balki suka fara dawowa. Hayaniyarsu tasa na fito falo nima. Sannu na shiga musu, wasu su amsa wasu su shareni batare dana san mina musu ba. Mama Balki ce ta dubeni da murmushi, cikin kulawa ta ce, "Ai kema daga gobe za'a fara miki sannun. Dan Aunty Mama tace zaki fara aikinki. Kinga sai ki shirya idan mun gama zamu wuce dake tare wajenta kamar yanda ta bada umarni".
Sosai naji wani irin abu mai nauyi ya soki zuciyata. Na dai danne da ?yar ina murmushin ya?e. Da girmamawa na amsa mata da "To mama nagode". Daga haka ban sake cewa komai ba saboda ba?in ciki. Ni kuma haka rayuwata zata ?are. Wahalar gidan Abba. Rabani da masoyina, auramin azzalumin mutum irin wannan mutumin da bai san komai ba a rayuwa sai kansa. Daga ?arshe ma maimakon na shigo gidansu matsayin matar aure a ?ar aiki nazo. Nasan shine ya tsara hakan, kuma zan tabbatar masa ya tsara ramin muguntar da shine zai afka ciki daga ?arshe. Dani yake magana Samraah Abdul-wahab gwarzo.....

_Hummm Sam-G tamu. Koda yake aunty kike tunda matar Yayanmu ta??????_

?? Kamar yanda Mama Balki ta umarceni wanka nayi nima. A'i da yanzu ta ?an fara kulani itama ta kawo min doguwar riga ta farin Material da suma naga sun saka a jikinsu inji Mama Balki. Nayi mamakin kayan, dan sababbine ?al kuma daga gani ba ?anana bane ba. Haka dai na shirya ina zancen zuci. Ganin yanda Bahijja ta tsaya tana kallona ya sani mata alamar lafiya? Da idanu. Murmushi tayi da sauke ajiyar zuciya. "Wlhy Kandala baki ganki ba. Sam bakiyi kala da masu aiki ba. Kayan nan sun sake fiddo da ainahinki na ?ya?y?yawar mace wayayya. Dan ALLAH idan bazaki damu ba ki sanar min labarinki. ALLAH sai nake ji a raina ko sunanki ba gaskiya kika sanar mana ba".
Idanu na ?an waro mata kamar zanyi magana sai kuma na fasa nayi murmushi kawai. Dan babu abinda na ?auki zancen nata sai shirme. A girme zan iya girmar Bahijja, amma yanayin inda take rayuwa da kuma halitta ta na mutum mai jiki yasa a ido zaka iya cewa sa'anni ne mu. Ri?oni tayi zata sake yin magana Afrah ta shigo. A wula?ance tace, "Malamai ku Mama ke jira kuka wani zo nan kuka ha?e kawuna dan munafunc...."
Ta gagara ?arasawa saboda saukar idanunta a kaina. ?auke kaina nayi tamkar banga kallon da take min ba. naja ?aramin mayafin Bahijja na yafa nai ficewata na barsu..
"Kan uba Bahijja kinga kuwa abinda na gani tattare da yarinyar nan?". Afrah ta fa?a cikin jimami da shiga ru?ani. ?ar dariyar sha?iyanci Bahijja tayi. "Yo mi kika gani?".
"Bahijja anya ba ?ar le?en asiri bace ba. Sam yarinyar nan batai kama da wadda ta fito a cikin wahala ba. Musamman kwana biyun nan da tayi a gidan nan jikinta ya sake murjewa sai ainahinta ya fito. Duk da muma yawancinmu badaga ?auye aka kawomu ba rashin gata ne da neman rufin asiri amma yarinyar nan fa ta fita daban a cikinmu wlhy."
Cikin son basar da zancen Bahijja ta ce, "Babu wani le?en asiri. Itama dai neman rufin asirin ne ya kawota. Acikin ?a?an talakawan ma ai akwai ?yawawa da yawa irinta har ma da wanda suka fita. Kin san dama irinsu gatan ne kawai babu, amma da sun samu kulawa sai ki gansu tarr da su".
Badan Afrah ta gamsu da bayanin Bahijja ba tai shiru. Dan Bahijjar na gama bata amsa ta nufi hanyar fita itama. Kai kawai Afrah ke jinjinawa da sake tabbatar ma kanta dole ne ta sakama yarinyar nan ido a gidan nan, dan sai ta san ko ita wacece....

Koda na fito falon ma gaba ?ayansu suka zubomin ido. Hatta da Mama Balki naga alamar shock a tattare da ita. Tuni na ?ara gyara yanayina, dan na fahimci fa nima sai na yarda na ari wata rayuwa kafin na cimma burina akan mutumin nan dama zaman gidan nan. Sam bana fatan zama a cikinsa na dogon lokaci. Amma ina da burin son sanin sirrin cikinsa da mutumin nan keta faman ?oyema duniya. Hakan kuma bazai ta?a ya kasance ba sai na zauna a matsayin da kowa ke kallona a yanzu na ?ar aiki. Ta wani gefen kuma begen ganin mahaifiyarsa da tausayinta na tsungulin min rai da zuciya. Sai dai ban san ta ina zan kama ba har yanzu. Gaishesu nayi kawai na koma gefe kaina a ?asa...
"Tab ?i lallai akwai rigima a gidan nan. A banga laifin Hajiya Azizat ba. Anya kuwa babu alamar tambaya anan gurin?". Aunty Falilah ce tai maganar cikin nuna ba?in cikinta muraran a kaina. Dama na fahimci ita da sauran ?awayenta su Aunty Kubrah basa ?aunata sam. Kafin wani ya sake magana Mama Balki tace muje. Dole kowa ya ha?iye abinda ke a ransa muka fice. Cikin ra?a Bahijja dake ta gefena ta ce, "Kiyi ha?uri karki damu da su. Su dama su Aunty ?an neman fitina ne, sam basa ri?e girmansu a cikinmu saboda suna gadarar yaran Mammah ne a gidan. Itace mai juya akalar kowa a gidan kuma hatta da mai gidan kansa da matarsa".
Murmushi kawai nayi batare da nace komai ba. Dan ta gefena su Afrah ne idan har nayi magana zasu jini. Sosai an sake ?awata gidan. Tako ina ka kalla kasan za'ayi shagali ne. A maimakon cikin gidan yau garden muka nufa. Bamma san sanda na furta "Masha ALLAH" ba a zahiri. Dan tsayawa muku misalin ha?uwa da tsaruwar da garden ?in nan yayi ma ?ata lokaci ne. Sai dai abin mamaki bamu tsaya anan ba. Ta wata ?ofa da ganyen flower ya baibaye muka sake ratsawa sai gamu a wani killataccen waje da yafi wancan ?atoton da muka ratso, wani irin shiryayyen adon furanni da koriyar ciyawa akai masa tako ina masu ?amshi. Ga ?aton swimming pool da ruwansa ke wani kalar ?yalli da walwali tamkar ba normal ruwa ba. ?asa-?asa Bahijja dake kusa da ni ta furta, "Wannan sashen garden ?in babu mai shigowa cikinsa sai a irin wannan ranar. Sau ?aya a shekara kenan kawai".
Da mamaki nace mata, "Saboda mi?".
"Saboda bana kowa da kowa bane. Bakiga an zagayesa da waya ba. Uncle boss ka?ai ke shigowa cikinsa, dan tanan shine jikin part ?insa". Ta ?are maganar da ?an nuna min wata hanya da aka ?awata da koriyar ciyawa tamkar a irin lambun mafarkin gaibu ?in nan. Na jima ina kallon ?ofar abubuwa masu yawa namin kai-kawo. Sai dai bance komai ba face ?an kalle-kallen garden ?in da nake yi. Komai a tsare a tsaftace. ga Docorretion ?in da akai masa ya bala'in sake ?awatashi. Hannuna da mama tazo ta kama ya sani kallonta firgigit, murmushi tamun da fa?in, "Zo muje ke anan zaki zauna har sai an bu?aci ganinki".
"Mama saboda mi?.
"Saboda Aunty Mama bata bada umarni na shigo da ke har nan ba".
Komai ban sake iya cewa ba har taja hannuna muka fito a wajen. A ?aton garden ?in na farko muka dawo. Ta kaini can wani ?an lungu ta ce, "Zauna anan. Kar kije ko ina dan ALLAH dan akoda yaushe zan iya zuwa kiranki".
Kaina kawai na jinjina mata. Dan koda bata ro?eni ba ma bazan tashin ba. Nakai zaman mintuna talatin a wajen dukan tunanina naga Yaya Musaddiq. Yau wani irin kwa?ayin son jin muryarsa nake shi da Hafizzullah. Tamkar wadda hankalinta ke dawowa jikinta a wajen nake jin ?arfin zuciyata da komaina dake neman ?wacemin a kwanakin nan na fara dawowa. Sai kawai naji harshena ya ?auki ambaton sunayen ALLAH. A jere na ringa sauke ajiyar zuciya kai kace a barci na farka. Ratsa kunnenna da sautin muryar malam tayi yana karanto addu'a ya sani lumshe idanuna a hankali. Ji nake hatta da jinin jikina yamutsawa yake yi har a cikin farautana har malam ya kammala. Ajiyar zuciya na sake saukewa a karo na babu adadi, dai-dai nan sai ga Mama Balki ta dawo kirana.
Nasha mamakin ganin wajen yanzu dan cike. Dan komai da alama an tsarashi ne hatta da mutanen dake a wajen. ?an bin kowa da kallo nake ?asa-?asa nima har muka isa inda su Bahijja ke tsaye jere. Dai-dai nan mc ke shelanta fitowar mai gayya mai aiki tare da tabbatar da shi a madadin mai birthday ?in. Tsitt wajen yayi kowa ya sake maida hankalinsa ga hanyar da Bahijja ta nunamin ta sashensa. Duk da yanda zuciyata ke tafasa na kasa ?auke idanuna daga kallon wajen nima. ?anjamammiyar baturiyar nan mai shegen iyayi da yaje da ita wajen taron bu?e companynsa ce ta fara fitowa sanye cikin doguwar riga milk da wasu shegun dogayen takalmanta. Siririn tsaki na saki tare da ?auke kaina a wajen gaba ?aya.
"Woow masha ALLAHU". Da Bahijja dake a gefena ta fa?a ya sakani ?agowa na kalleta. Ganin yanda ta saki baki da hanci da idanu tana kallo ya bani mamaki, kaina kawai na girgiza zan ?auke caraf ta kamo hannuna. "Dan ALLAH ki kalla ado ya namijin ?awusu Aunty Kandala. Wlhy Uncle Boss na kasheni da salonsa, komai ya saka a jikinsa sai kiga kamar danshi dama akayi kayan, wani lokacin sai nakeji kamar na ciza uwawuna".
Takaicin shirmenta ya sakani dalla mata harara. Nai ?o?arin fisge hannuna amma ta sake dam?eshi. Haushi ya sakani kallonta, amma sai naga ma ita hankalinta sam baya a kaina. Takaici ya sani girgiza kai kawai nakai dubana ga abinda take zuzutawar batare da nasan dalili ba nima..........??

_Bayin ALLAH kuyi ha?uri dani Please. Wlhy biki gareni na ?anwata asabar ?in nan. Jiya kuma rasuwa akai mana data bugeni sosai. Amma in sha ALLAHU komai ya kusa dai-dai da amarya taje ?akinta zaku cigaba da ganina yanda ya kamata. Kuyi hakuri da asha ruwan tsuntsayen nan nawa na yanzu??_


_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*








*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_




_?????????? ???????????? ????????_



_???????? ??????_
_???????? ??????????????????_

......Akan takalman ?afarsa na fara sauke idanuna, yanda suke she?i da ?aukar idon mai kallo ya isa tabbatar maka almubazzaracin da akai da ku?i wajen sayensu. Coffee brown suit ne a jikinsa, sai rigar ciki milk color. Kamar kullum botiran farko a bu?e har ana iya hango jikinsa ka?an. Luf-luff gashin kumatunsa ke kwance a saman fuskarsa tamkar masu barci, sai wani irin she?i suke suma. Hannunsa ?aya a cikin aljihun wandonsa ?ayan ri?e da wayar dake manne a kunnensa yana wani motsa ?ananun pinkish lips ?insa a hankali kamar wanda akaima tilas. Kamar kullum kunnensa ?aya manne da ?an kunne, daga tacan saman kansa zane da kitso ?wara biyu zane ata gefe da gefe, tsakkiya wiving kusan biyar, cikkune dan haka ?aure yake a tsakkiya ?arshen kitson kuma gashin a warware ba'a kitseba dan haka ya sakesa kawai a baya yana lilo. Wani irin takaici da haushi ya sakani kallon fuskarsa duk da nasan tabbas yayi ?yau. Karaf kuwa idanuna a cikin nasa. Bamma san lokacin dana balla masa harara da murgu?a nawa bakin ba. A mamakina sai kawai naga ya lumshe nasa idanun tare da bu?esu a lokaci guda yana cije gefen lips ?insa ya ?auke kansa. nima ?auke nawan nayi kamar zan fasa kuka, ji nake tamkar naje gareshi yanzu na zazzage masa abinda ke a raina. Amma dai na dake, sai harara dana sake jefama jelar PA ?insa dana fahimci tunda idonsa ya sauka a kaina yay suman tsaye. Niko na ?auke kaina tamkar ban san da zamansa a wajen ba. Tunda nasan dai duk abinda mugun ogansa ya ?ulla tare da shine makirin shima.

Addu'ar da aka fara gabatarwa ya saka kowa a wajen sake nutsuwa. Mu dai marasa gata duk muna a tsaye kan ?afafunmu, yayinda suko ke zaune a kujerun da aka ?awata wajen. Sosai yanda akai addu'ar wa kowa harda iyayenmu ya sake saka min nutsuwa har idanuna na tara ?walla. (ALLAH sarki rayuwa, da ace muma namu iyayen na raye babu yanda za'ai mu tsinta kammu a cikin wannan gararin rayuwar. Amma ko yanzu ma alhmdllh, koba komai mun rayu cikin aminci tunda gallazawar rayuwa batasa mun lalace ba). Kewar su Yaya Musaddiq ce ta sake taso min sabuwa har na zurfafa a tunani batare dana farga ba. Ta?anin da Bahijja tayi ne ya maidoni a hayyacina. A hankali na sauke ajiyar zuciya da nannauyan numfashi. Cikin ra?a-ra?a a saitin kunnena ta ce, "Aunty Kandala muje zamu fara bada drinks". Kaina kawai na iya jinjina mata, dan gaba ?aya babu wani ?arfi a tattare da ni. Ta wajen babban table ?in da aka shirya nau'ikan abinci dana lemuka da ruwa muka nufa. Bahijja ta zari handglob guda biyu ta mi?amin tare da mun nunin na saka. Itama ta zara ta saka a nata hannun sannan ta bu?e ?atuwar kular da kayan ruwan ke ciki ta ?iba lemunan da ruwa duk ta loda a babban tray data jawo guda biyu. Sai da ta gama zuba nata da nawa sannan ta ce, "Yauwa to muje. Kowa a gabansa zaki fara ajiye ruwa sannan ni kuma na ajiye lemon da suka bu?ata".
"Kamar ya?".
Na tambaya cikin rashin fahimta. ?ar dariya tayi. Kafin ta ce, "Na zuba miki ruwa ne dan kar su baki wahala. Shi ruwa zaka ajiye ne kawai. Amma lemo dole sai mutum ya za?a sannan".
Kaina na jinjina mata alamar gamsuwa, sannan na kama tray ?in na ?aga ina ?an ta?e baki. Ai da sauri na maida na ajiye ina waro idanu. Ai wlhy bazan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login