Showing 24001 words to 27000 words out of 34206 words
na BEENAD HERBAL MEDICINE
Mun shahara wajen kawo maku ingattatun magunguna mata da na gyaran jiki,kayan mu guarantee ne
Muna da
Shedaniyar gumba
Gumba mai saying
Garin mai kabbara
Mai dalalan miyau
Wayyo dadi
Mai bunsuru
Dan jarida
Soyayya dole
Bakin kyalle
Tadire ta girke
Gumba mai likkafani
Maza taye
Zumar kwakwa
Zumar ridi
Zumar dabino
Zuma mai ma'ul ijaba
Farin jini
Mallakoki
Gumba kalla kalla da dai sauran su
A BEENAD HERBAL muna da turarukan wuta da humrah kalla daban daban sai Wanda kika zabba
Ga kuma maganin slimming
Gyaran nono
Maganin hips
Maganin Kara kiba
Da dai sauran su
Kayan mu tested and trusted ne
Muna maraba da masu siyan Daya ko sari
Muna Nan cikin garin kaduna
Kuma muna tura Kaya duk inda kike da yardan Allah
Ni ce taku har kullum
AMINA GACHI
07034404975
CEO BEENAD HERBAL MEDICINE &INCENCE
KADUNA
Phone no 07034404975
____________
.......?amshin turarensa mai armashi daya bigi hancin Halime ya sata ?agowa a zabure. Hakan yay dai-dai da isowar Abba inda take. Aiko suka kusa cin karo. Tsalle tayi baya jikinta na rawa. Tako tafi zata zube ?asa yay saurin ri?ota. Rawar jikinta ce ta ?aru sosai sai faman zazzare idanu take tamkar bazazzage a hannun kanawa (????lol).
"Please kinga calm down nutsu". Abba ya fa?a da sauri ganin yanda duk ta gigice. Kasa nutsuwar tai, sai ma mutsu-mutsun son ?wacewa da take kawai daga hannunsa. Sakinta yay, aiko ta kwashi tsintsiyarta ta zura da gudu hanyar kitchen dan nan ne kawai takema kallon wajen ?uya. Murmushi Abba ya saki mai ha?e da ?aramar dariya yana girgiza kansa da jinjina wawtarta. Sai kuma ya sauke ajiyar zuciya mai kauri zuciyarsa na sake tabbatar masa da yanayin dake son hawa kansa batare daya shirya ba. Dan duk yanda yake son ?aryata zuciyar tasa hakan ya gagara. Dole ya ha?ura a yau tare da tabbatar da da gaske fa son yarinyar nan da ko sunanta bai sani ba yake. Lallai yasan shima ya taro match babba, mai aikin gidansa fa. Randa Jalilah tasan wannan sirrin nasa sai abinda ALLAH yayi ai. Maybe yankan raguna zata musu shi da yarinyar nan....
??????????
Zancen Bahijja ya tabbata. Dan kuwa bata dawo ba sai bayan sallar magrib. Haka ta shigo idanunta balo-balo alamar taci kuka. A take zuciyata ta motsa. Sai dai bance da ita komai ba ganin itama ta dake tana min murmushi. Dan cike da kulawa ta shiga fa?in, "Lah baki je falo ba bayan gasu A'i can duk sun dawo su tun ?azun. Su Mama Balki ne kawai su sai anjima saboda girkin masu gidan kowa da abinda yake so. Balle ma Uncle Boss yana gida aikin yafi tsamari kodan gayyar yaransa".
Dariya sunan data fa?a ya bani, wai Uncle Boss. Amma sai haka kawai naji gabana ya fa?i, cikin ?ar in ina nace, "Waye Uncle Boss kuma?".
Numfashi ta sauke mai nauyin gaske. Sai kuma tai murmushi da fa?in, "Uncle boss shine gidan dama ?arfin ikon kidan baki ?aya. Shine babban ?a a gidan kuma. Bari dai kada na shagala da yawa banyi sallar magriba ba, har an kusa isha'i. Kuma Malam da anyi isha'i idan ka makara zuwa makarantar dare duka yake yi".
Da kallo kawai na bita dan babu abinda na fahimta a zancen nata. Sai kawai na cigaba da lazimina harta fito ta kabbara salla ban sake cewa komai ba. Tana idarwa ana kiran sallar isha'i. Dan haka muka tashi a tare muka kawota. Muna idarwa ta mi?e ?auke da Alkur'ani tace na taso muje wajen karatu. Ban musa mata ba na tashi na bita kuwa. Mun samu duk kusan ?ammatan nan sa'anninta suma sun fito, a tare muka rankaya waje. Can muka nufa cikin wajen wasannin nan dake ?wanyar da hasken lantarki tamkar rana. Hakama tsakar gidan yake tako ina. Ga hasken ya sake ?awata gidan tamkar ba'a duniya ake ba. Mun samu malam har ya iso, dan haka babu wani ?ata lokaci muka zazzauna a ?atuwar dardumar dake shimfi?e a wajen. Yayinda shi kuma yake zaune a saman kujera abinsa. Kamilun mutum dattijo. Dan shekarunsa da gashin fuskarsa zuwa kansa dake fari fat ya isa tabbatar maka da shi ?in ba yaro bane ba. Mun gaishesa a tare, ya amsa mana da kulawa kafin a fara karatu babu ?ata lokaci dan kowa ya riga yazo. Naji da?in karatun, duk da kuwa nayi sauka tuni. Kusan awarmu ?aya da rabi dan sai takwas da kusan arba'in muka tashi. Sai dai yanata kallona amma baiyi magana ba balle tambayar dalilin shigowar ba?uwar fuska ajin karatunsa. Can sashen muka koma, sai dai wasu basu zauna ba suka shiga canja uniform wai zasu koma can sashen su ?arasa ayyukansu, ciki kuwa harda Bahijja da tafi kowa rawar jikin komawa. Sun bani matu?ar tausayi, amma dai bance komai ba dan bani da abin cewar. Shiru babu wanda ya dawo a cikinsu ni dai har na fara hamma saboda sabon barcin wuri da nayi tun fil azal. Mama Balki data rigasu dawowace tace naje na kwanta. Babu musu na mi?e na wuce ?aki kuwa, dan ni kaina nasan ina bu?atar barcin, amma ba lallai tunanin dake dan?are a zuciyata ya barni yinsa ba. Koma dai yaya ne zanyi ya?i da zuciyata wajen ganin na yisa kodan na samu nutsuwar fuskantar abinda ke gabana. Dan Alhmdllh, ?an zuwa islamiyyar nan ta ?azun da nayi sai nake jin kamar yanayin da nake jin kaina sanda nake a gidan Hajiya ya fara sakina...
A hankali na bu?e idanuna da sukai min matu?ar nauyi irin na mai barci. Akan Bahijja na sauke su. Da mamaki nake kallonta. Ta sakar min murmushi da nuna min agogon ?akin. Sosai na waro idanun waje mamaki fal raina na ganin asubahi. Kenan nayi barci sosai yau. Tab ?i, abinda na da?e banyi ba a rayuwata. Dan ko kwanciya asibitin da nayi ni shaida ce akan allurar da suke min ke bugar da ni bawai normal barcina ba.
Bayan mun idar da sallar asuba muka gaisa da Bahijja. Itama A'i dake faman ?auke min kai gaisheta nayi. A mamakina sai naga ta amsa da sauri har ma abin nata ya bani dariya. Amma sai na danne banyi ba sai dai guntun murmushi kawai. Alkur'ani na ?auka na fara karatu, yayinda A'i ta shiga wanka, ita kuma Bahijja ta fara ?o?arin gyara mana gadajenmu. Ina nan zaune harta kammala tace na koma saman gado zatai shara. Hakan kuwa nayi, tana kammala shara A'i ta fito, a gurguje ta ?arasa morping itama ta shiga wanka. Bata jima ba kamar A'i ta fito. Su dukansu shiri sukayi a cikin Uniform ?insu wankakku harda guga dan na fahimci suna dasu ne da yawa ba ?aya bane. Suna kammalawa harda fesa turare, na fahimci hakan kamar yana cikin dokar aikinsu a gidan zama cikin tsaftar jiki. Fuskar Bahijja da murmushi ta kalleni. "Sis.. mu zamu wuce aiki. Ki kwanta ki hutama ranki kafin a kawo break fast. Tunda kinga har yanzu ba'a sanar da aikin da zakiyi ba, ALLAH dai yasa ba tafiya dake aunty Mama zatayi ba".
"Waye aunty Mama?". Na tambayeta cikin sanyin murya. Kai tsaye ta bani amsa da, "Itace wadda kukazo tare. Ita ba'a Nigeria take zaune ba. Yanzu ma nasan bikin birthday ?in Hajiya Babba ne ya kawota. Dan ana yinsa ne tamkar bikin aure duk shekara. Ana gamawa kuma zata koma ita da nan sai babbar salla".
Kai na jinjina mata cikin nuna gamsuwa. Sai kuma na sauke ajiyar zuciya ganin itama ta nufi hanyar fita dan tuni A'i ta fice dama...
*_10:30am_*
Ina kwance a ?aki da littafi a hannuna ina dubawa na Hadith nasu Bahijja ?aya daga cikin ?ammatan jiya da ban gama tantancewa ba duk da an fa?a min sunansu ta shigo tai kira na. Tare muka dawo falon. Na rissina cikin girmamawa na gaida Mama Balki da muka samu ita ka?ai zaune. Ta amsa min da kulawa tana murmushi. Sai kuma ta nuna min dining table tana fa?in, "Kije kiyi break fast gashi can kar ya huce. Dan Ban sani ba ko'a bu?aci ganinki yanzu da safe. Ina fatan dai kinyi wanka?".
Murmushi nayi mata, dan haka kawai naji ?aunar matar na shigata. Kaina a ?asa na amsa mata da, "Eh mama nayi wanka, kayane dai ban canja ba".
"Karki damu da wannan. Nasan Hajiya Mama na sane da ke zata kawo kayanki in sha ALLAHU. Yanzu dai ki karya sai ki dawo nan ki zauna kisha iska ni zan koma bakin aiki kada yaran suyi shirme".
"Na gode mama ALLAH ya saka da alkairi ya ?ara girma".
"Amin ya rabbi ?iyata ALLAH yayi miki albarka kinji".
Yanda ta fa?a ?in ya bani tabbacin taji da?in girmamawar da nake bata. Zama nayi naci abincina, duk da dai bawani na kirki bane naji yamun da?i. Bayan na kammala falon na dawo kamar yanda Mama ta umarceni. Ina zama sai ga Mama ta dawo. Cike da kulawa ta ce, "Yauwa to taso ?iyata, dama nace miki Aunty Mama zata iya bu?atar ganinki". Da girmamawa na amsa mata da to ina mi?ewa nabi bayanta. Sosai nake ?ara tsarkake sunan UBANGIJI daya bama wa?anda suka tsara ginin wannan gida fi?rah da fasahar yinsa tamkar an ?akko an dasa ne ba hannu yayisa ba. Ashe jiya kallon tsoro nayi masa. Lallai na yarda masu arzi?i na inda suke. Ashe su Mom iyayen alfahari da ku?in Abba basu wuce ?an aiki ba a wani wajen. Ashe duk ku?in da take kallon iyayen Mansoor suna da shi ba komai bane ba. Zuciyata tai wata irin jijjiga dalilin tuna masoyina Mansoor. A take naji hawaye sun cika min ido. Amma ban bari sun zubo ba na ha?iyesu.
Mayataccen ?amshi da sanyin ac ke fara maka sallama tamkar ba safiya ba. Ga wani irin shiru da gidan ya bada tamkar babu wani rai mai motsi a cikinsa. Wata irin ajiyar zuciya ce ta kufce min batare da nasan dalilin hakan ba. A cikin takun nan nawa na nutsuwa da rashin hayaniya na cigaba da bin bayan Mama. (Ya Al-malik) na furta a zuciyata lokacin da muke gama haurowa upstairs ?in tsakkiya. Ashe saman ma wasu shegun faluka ne da sukafi na ?asan ?awatuwa da barazana tamkar ba duniya za'a mutu a barsu ba. Rasama ina zan nutsu na kalla nayi nikam. Tako ina na gama diriricewa. Sai dai a zahiri baka isa tabbatar da yanayin nawa ba dan na shanye komai a raina ni da zuciyata mukeya bidirinmu kawai a ba?ini.......??
_??Ku cigaba da ha?uri dai, ni ka?ai nasan yanayin da nake ciki??._
_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*
*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_
_?????????? ???????????? ????????_
_???????? ??????_
_???????? ????????????????_
.......Cak numfashina ya tsaya, illahirin jikina ya saki gaba ?aya. Da ga ni har shi muka zubama juna ido. Yamutsawa kaina ya farayi saboda wani sinadari mai ?arfi dake fitowa daga cikin cat ayes ?insa yana shiga cikin nawa. Wani irin kallo yake min mai kama da garga?i koma tsanace ban sani ba. Dan duk yanda naso dakewa hakan ya gagara. Tuni naji wani irin kwarjininsa ya gama mamayeni da cikani tamkar mu ka?aine a wani matsatsen lungu. Hatta da iska ma ta fara min wuyar sha?a neman komawa fisgar numfashi nake yi. Wani matsiyacin kallo daya dalla min tare da ?o?ari janye jikinsa daga nawa ya sani tafiya gaba ?ayana baya zan fa?i. Bamma san na fasa ?ara ba da komawa gaba ?aya jikin nashi na ?an?amesa tamkar zan huda shi na shige ciki...
Kusan kowa dake a wajen sai da ya sake waro idanu. Yayinda tu?u?in ba?in ciki da kishi mai tsanani ya gama mamaye zuciya da ruhin Azizat. A yanda take jin bawan ALLAHn nan a ranta ko macen sauro ta tsani ta ta?a mata shi, ai tuni idanunta sun sake rufewa. Batama san lokacin data isa gabansu ba. "Wlhy sai na kasheki ?ar iska. Bayan maita ma harda bin mazan mutane". ta fa?a cikin ihu mai ?araji tana dam?o hannun Samraah da ?o?arin janta baya daga jikin Maash. Wani mugun kallo ya watsa mata. Sai kawai ta fashe da kuka tare da sakar min hannun tana ?o?arin kaimin mari. Nima tamkar wadda aka farkar a barci dai-dai nan na dawowa a hayyacina, Cikin wani irin sauri da shiga tsananin tashin hankali na sakesa gaba ?aya tare da turashi. Sai da me ko gezau, yana nan a tsayensa ?yam saman ?afafunsa tamkar dasashiyar bishiyar data kafu a muhallin daya dace da ita. Kallo ?aya yay min da shegun idanun nan nasa kalar na maguna ya janye tamkar wanda ba'ai komai ba ma. Ga fuskar tsamm babu alamun rahama ko sassauci balle ma kai tunanin ya ta?a sanin mai kama dani a rayuwarsa. Duk yanda naso janye nawa idanun daga kansa na gagara hakan saboda tsabagen shiga ?ololuwar ba?in ciki, ru?ani da mamakin makirci da mugun halin mutumin nan, kenan da gaske shi MAASH ?in ake nufi da sunan gidan nan?. Tayaya ma to hakan ta kasance?, farkon labarin a kano, cigabansa a Abuja, ?arashensa a Lagos. Duka a ?ar?ashin ikonsa, kenan da gaske yayi winning kamar yanda yake i?irari da cika bakin shi ba'a game da shi baiyi winning ba. Kai impossible...
Mugun zagin da Azizat ta lailayo min da sake yo kaina ya maidoni a hayyacina, raina a dugunzume na janye idanuna a kansa na dawo da shi gareta, dan wlhy tana sake ta?ani duk haushi da takaicin mugun nan saina juyesu a kanta yanzun nan. Tana gab da kai hannunta jikina aka kira sunanta da ?an fa?a-fa?a. "Azizat minene haka wai?!". Mu dukanmu kalon Aunty Mama da tayi maganar mukayi, yayinda itama ta dakata tana hararata da famar huci sai kace wata kububuwa. Cikin sake bada umarni daga inda take tsaye ta dubi Mama Balki. "Kuje inda na turaku".
"Godiya muke ranki ya da?e, ALLAH ya ?ara girma". Mama Balki ta fa?a tana risinawa tare da kama hannuna. Tamkar wadda aka zarema illahirin lakar jiki na shiga binta zuciyata na wata kalar suya da ra?a?i mai zafi. Yayinda idanuna ya kasa daina kallonsa, nama rasa wana kalar tunani kuma ya dace nayi. Muna gab da fita muka ha?a ido, wani irin lumshe nasa yay da yamutse fuska ya motsa lips ?insa a hankali, (First Game) sai kuma ya cije gefen lips ?in da wani salo ya ?auke kansa gaba ?aya daga garemu.
Da ?arfi na rumtse idanuna dake cikowa da ?walla. Cikin ?acin rai na shiga ?o?arin son fisge hannuna daga na Mama Balki. Dan bazan iya ha?uri ba sai na maida masa murtani. Kai yau ma duk abinda za'ayi sai dai ayi wlhy. Sake dam?e min hannu Mama Balki tayi tare da jawoni gaba ?aya daga cikin falon muka fito cikin main falo, sai da muka fito anan ma gaba ?aya wajen compaund sannan. Cikin lallashi da ?an fa?a ta furta, "Ya isa mana. Ki ?yaleta. Banda abinki ina ke ina fa?a da ?ar masu gida. Kin san kuwa fitinar Azizat musamman akan bawan ALLAHn nan. Zuciya ba taki bace ba ?iyata, anan a ?ar?ashinsu muke dole muyi ha?uri da koma mi zamu gani. Kima godema ALLAH Alhaji ?arami yazo wajen da wlhy abinda zai faru ALLAH ka?ai ya sanshi. A hakan ma ALLAH ya ta?aita duk barci jama'ar gidan suke. Ita kuma Aunty Mama tana da sau?i a cikinsu da ko gidan nan bazaki sake kwana ba. Kema dai na lura akwai ?arfin hali, ki daure ki sauke wannan zuciyar taki kada ki sake kwatanta abinda kikayi yau".
Zantukan Mama Balki sake ?ona min rai suke. Dan haka na sakar mata kuka kawai tare da fa?awa a jikinta na ?an?ameta. Itama sai ta ri?eni hannu bibbiyu tana lallashi na.....
Su Samraah na gama ficewa a falon Azizat tayo kansa. "Yaya Please kace afitar mana da ita a gida. ALLAH yarinyar nan mayya ce. Tun jiya da aka shigo da ita gidan nan naji na tsaneta, jinake kamar ma na kashe banza. Dan bazan ta?a yafe mata rungumar da tayi maka b....."
Ko kallon inda take baiyi ba, sai ma motsa lips ?insa da yay a hankali cikin silent voice ?in nan tasa ya furta, "Good Morning Aunt" yay wucewarsa. Wani irin tsayawa tayi cak jikinta na tsuma. Duk da ba yau ne farau ?in hakan ba a tsakaninsu sai take jin na yau ?in ya mata zafi. Da kallo ta bisa idanunta nayin narai-narai alamar gab take da sakin kuka. Murmushi Aunty Mama tayi da ?an girgiza kanta tana binsa da kallo. Har sai da ya ?acema ganinsu ta janye idanun, ganin Azizat ta zabura zata bisa ta sakko ta kama hannunta batare da tace komai ba ta jata suka koma saman dan tasan bin nasa bazai haifar da ?a mai ido ba. Dama ga wata wutar dake neman tasowa akan matsalarsun....
¡ï¡ï¡ï