Showing 27001 words to 30000 words out of 34206 words

Chapter 10 - Tsutsar-nama-book-2

29 Jun 2024

6931

Cike da nisha?i Abba ya koma gida. Sai dai me, yana shiga ya samu Mom na jibgar Halime har Bibaa na tayata. Yayinda Baby ke kwance a kujera wanwar alamar tasha kayan nata. Tuni yay wata irin zabura batare daya sani ba ya hanka?esu su duka. Sannan ya ?auke fuskar Bibaa da mari. "Kinci gidanku Habiba. Dan uwarki wannan ?in sa'arki ce?".
Kafin Habiba dake kuka ta bada amsa Mom data sake shiga cikin matsanancin ?acin rai ta hayayya?o masa. "Mitai maka zaka daketa. Akan ?ar aiki wula?antacciya da iyayenta ma suka sallama ma duniya saboda ba?in talauci".
Wani irin ?acin rai ne ya tasoma Abba. Cikin rufewar ido ya furta, "Jalilah! Halimatussa'adiyyar ce wula?antacciya?".
"Kuturun ubancan! Imamu harma sunanta ka sani? Harda ?ara masa wani ?aimi. To ko dai kana zagayowa ne ban sani ba ta zama karuwarka. No wander yanzu kullum sai ka dawo gida da rana. Idan ka zauna kuma kata waige-waige kenan..."
"You are vary stupid Jalilah! Ni kike dangantawa da fasi?anci?".
"Yo in ba fasi?in ba minene kai? Taya akai kasan wannan tsinanniyar yariyar anan gidan ma? Bayan na mata garga?i kaima kuma nayi maka. To wlhy kuwa zaku mutu yau ku duka..." ta ?are maganar da rarumo flower base tai kan Halime dake ma?ure gefe tana kuka. Dam?ota Abba yayi da masifar ?arfi, aiko ta juyo gaba ?ayanta ta buga masa abin a kai. Lokaci ?aya Bibaa da Halime da Baby da hayaniyarsu ta sakata bu?e ido suka ?walla wata irin masifaffiyar ?ara da duk ma?waftansu sai da suka jiyo. Yayinda fuskar Abba ta gama wankewa da jini. A take ya fa?i wanwar ?asa. Ai sai su Bibaa suka sake ?wala wata ?arar da tafi ta farko. Itama Mom ta yadda guntun flawer base ?in daya rage a hannunta tayi wani uban tsalle gefe tana ware idanu. Halime kuwa tuni ta gigice tazura waje a guje.......


????????

Komai na daina ganewa. Komai ya tsaya min cak. Ba brain kawai ba, hatta zuciyata da gangar jikina komai dake taimaka musu ya tsaya cak. har muka baro inda Alajah ta sakamu zuwa anan cikin gidan bana iya gane komai. Bin kowa kawai nake da kallo tankar wadda ke a duniyar mafarki. Koda muka koma can sashen Mama Balki bata shiga ba. Tace na shige ciki ita zata koma kan aikinta. Shiru sashen babu kowa, hatta tv a kashe take. Ban zauna a falon ba na shige ciki, saman gadon dana kwana na kai zaune, cikin gushewar tunani na dafe kaina tare da fasa wata irin ?ara illahirin jikina na rawa har ta kaini da fa?owa ?asa....
Da gudu Bahijja data shigo sashen domin shiga toilet ta ?araso ?akin, dan da farko ma ita tsorata tayi, sai da tajiyo ihun kamar daga ?akinsu ne sannan cikin ?ari-?ari ta nufi can. Sosai ta waro idanu, sai kuma ta zabura kan Samraah tana fa?in, "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!. Kandala! Kandala! Miya farune haka?..."
?an?ameta Samraah tayi sosai tana cigaba da kuka mai tsuma rai da zuciya. Sai kawai itama Bahijjar ta sanya kuka. Dan yanzu su Sumayya ke bata labarin abinda ya faru tsakanin Samraah ?in da Azizat. Sun kai kusan mintuna biyu a haka kafin su sassauta kukan nasu. Cikin lallashi Bahijja dake rungume da ita ta fara fa?in, "Kiyi ha?uri Kandala kinji. Haka take sam bata da mutunci. Bata ?auki ?an adam komai ba sai abin wula?antawarta. Sai kace itama ba cin arzi?i tazo yi gidan ba. Tunda ba gidan ubanta bane ba. Ai wlhy naji da?in abinda Uncle Boss yay mata, azzaluma. Nima kullum sai ta mareni ga bautar gyara mata ?aki da nake kamar jaka, hatta da pants ?inta nike wankewa. Amma sam bata gani, komai akai mata ba'a iya ba, bayan ita ?in ma babu abinda ta iya sai barcin tsiya da gantali. In sha ALLAHU Uncle Boss bazai aureta ba zamu gani".
A hankali na ?ago ina kallon Bahijja, haka kawai kalamanta sukai wani irin tasiri a zuciyata. Har ban san sanda na furta kamar ya ba ?ar nan gidan bace Bahijja?".........??


_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*








*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_




_?????????? ???????????? ????????_



_???????? ??????_
_???????? ??????????????_


????????????????????????????

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*????????????????

*Hadin amarya budurwa ko zawara*

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

*Maijego package (virgin gain)* ??

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* ???? http://wa.me/+2347069711327

*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*

=============


.......Zama Bahijja ta gyara fuskarta cike da gulma. Sai kuma ta mi?e ta le?a waje sannan ta dawo ta rufe ?ofar. Hannuna ta kama muka koma saman gadon A'i dake can ciki. Cikin sake sauke murya can ?asa tace, "Eh mana ba ?ar gidan nan bace ba. Uncle Boss shi da ?aninsa kawai aka haifa a gidan nan. Ita ?in da ?anwarta Hindu mahaifiyarsu yayar Baban su Uncle Boss ce. Ni na rasa gane musu, ko bata da mijine yanzu oho mata, dan nidai tunda nazo anan gidan nake ganinta zaune ita da ?a?an nata. Sai Ashna, ita kuma agola ce. Matar Baban Uncle Boss ta yanzu itace mahaifiyarta. Bata nan sunyi tafiya ne ita da Baban Uncle boss ?in amma nasan yau zasu dawo. Itama wadda tazo dake Aunty Mama ?anwar Baban Uncle Boss ce ba'a Nigeria take aure ba. ?anin baban dai da shima yake da nasa iyalan anan gidan basa nan sunje Niger biki suma yau zasu dawo yaransu uku. Suma duk basu da kirki musamman babbar su da suke takara da Azizat akan Uncle Boss dan itama sonshi take kamar zata mutu. Shiko ko kallo basu ishesa ba...."
"A'a, to shi ina mahaifiyar Boss ?in ko ta rasu ne?". Na fa?a cikin tare numfashinta. A take naga jikinta gaba ?aya yayi sanyi, sai kuma idanunta suka ciko da ?walla. Cikin raunin murya irin ta tausayi ta ce, "Tana nan raye bata rasu ba. Amma bata da lafiya...."
Sagade nayi kawai ina kallonta. Sai kuma cikin ?arfin hali na furta, "Tana asibiti kenan tana jiyya?".
Nan ma idanunta ne suka sake cika da kwalla. Sai kuma ta girgiza kanta. "Tana a cikin gidan nan kulle a sashenta. Babu mai shiga inda take sai masu kula da ita, suma basa ha?a wata a gidan nan suke guduwa duk da ?unbin ku?in da ake biyansu na albashi, mun rasa miyasa basa zaman. Idan kinga masu gidan sun shiga su kuma to sai dai an ?aureta ne ko an mata allurar barci mai ?arfi".
"?aurewa kuma? Sai kace wata dabba?".
Shiru tayi dan hawaye ne sosai ke ?ul?ulowa daga idanunta. Har tana jan ajiyar zuciya kamar zata shi?e. Sosai hankalina ya sake tashi, sai dai ban iya cemata komai ba na dai ri?e mata hannu alamar lallashi. Kusan mintuna biyu ta ha?iye kukan da ?yar. Sannan ta cigaba da fa?in, "Humm bazaki ganeba Aunty Kandala. Amma ni dai zuciyata na ayyana min abubuwa da yawa a gidan nan wlhy, sai dai bamu da wani ?arfin iko ne shiyyasa kawai na zama cikin masu kallo. Mahaifiyar Uncle Boss tana da ciwon hauka ne, shiyyasa suka killaceta ba'a bari kowa ya shiga inda take sai masu kula da ita. Sai kuma likiticin dake dubata duk bayan sati biyu. Duk randa kikaga masu gidan sun shiga inda take to an ?auretane, dan sunce duka take yi....."
"Har su ?a?an nata?".
Yanda nai maganar a ?an tsawace yasa ta zabura. "I'm sorrry". Nace mata dan na fahimci na fara rasa nutsuwata. Ajiyar zuciya ta sauke mai ?arfi, alamar samun nutsuwa. "Ai Uncle Boss ne kawai. Shi ?ayan baya ?asar, nima tunda nazo ban gansa ba sai a hoto kawai....."
"Shi ?in baya shiga kenan?!".
"Yana shiga, sai dai ba koda yaushe ba. Saboda shigar tasa bata haifar da ?a mai ido ne. Yau ma bakiga abu a gefen girarsa ba. Shekaran jiya ne daya shiga dubata bayan ya dawo ta jimasa wannan ciwon. Da ?yar aka fiddosa a ?akin ma". Ta kare maganar tana hawaye. Cikin kukan ta cigaba da fa?in, "Wlhy yana bani tausayi aunty Kandala. Dan abubuwa da yawa idan yanayi zai tabbatar maka da yanda yake matu?ar son mahaifiyarsa. Itama kuma zakiji tana kuka duk dare tana kiran sunansa. Amma al'amarin nasu kamar wani abun sihiri basu isa ha?uwa a waje ?aya ba kamar ma?iya. Wlhy da ace inada abinda zan taimaka masa koda da duk abinda na tara ne zanyi aunty Kandala. Ki duba fa kiga yanda ya inganta rayuwarmu a gidan nan tamkar ba ?an aiki ba. Muhalli mai ?yau, ilimin addini dana zamani kullum akwai malaman dake zuwa karantar damu. Ga albashi mai tsokar gaske. Rayuwarmu a killace ta yanda wani bazai ta?a ganinmu a ?as?ance ya wula?antamu ba. Cimmu, shan mu, sutura, magani idan muna ciwo bai ta?a gazawa ba. Dan ALLAH dami zamu sakankama wannan bawan ALLAH?. Har sonake naga wace mai sa'a ce zata dace da samunsa matsayin mijin aure? ALLAH zan tayata murna harda azumin godiya ga UBANGIJI. Nasan bazaki gane duk abinda nake nufi ba. Amma nan da wata ?aya kacal duk zaki maimaita abinda na fa?a, dan ma ba zama yake ba sosai saboda harkokin kasuwancinsa dana mahaifiyar tasa ance duk sun koma hannunsa, dan itace mai ku?in fa. Ko wannan katafaren gidan ance ita ta fara gina shi sannan Uncle Boss ?in yana ?arami, sai da ya girma shi kuma ya ?arasa saboda ita ciwo bai barta ba". Tana kaiwa nan ta mi?e zaram idanunta akan agogon ?akin. "Tab?i na shiga tara, Aunty Kandala bari na koma wlhy minti biyar ta bani, nasan zansha mari".
Kafin nace wani abu ta fice a guje. Shiru kawai nayi ina kallon ?ofa tamkar zan zu?ota da idanu. Akaf labarin data bani wanda ya shafi mahaifiyarsa ne kawai ya tsaya min a rai. To dama tana a haukan ta haifesu? Kokuwa daga baya ne haukan ya sameta? Bani da mai bani amsa dan haka na zabga tagumi kawai. A karo na farko naji ina kwa?ayin jin labarinsa. Ko shiyyasa baya son a tambayesa tarihinsa? Randa nai hira da shi ya shiga dawo min a rai. Tabbas a ranar bai amsa koda kalma ?aya data shafi privet life ?insa ba. Na sake tuna ranar taron bu?e kamfaninsa. garga?insa akan ?an jarida baya bu?atar kowace tambaya sai akan kasuwanci. Hakan na nufin akwai abinda yake ?oyewa ko baya son a sani dangane da shi. Kai dolene nasan komai, to amma ta yaya? Wannan shine tsallen ba?aken a gareni. Gashi ba wani jituwa muke ba, to wannan ma jiji da kansa zai barsa hu??ar arzi?i da mutane....

¡ï¡ï¡ï

Tunda Samraah tabar gidan ya sake zama sukuku. Wani lokacin ma ya gwammace ya kwana a gareji kawai. Yakan yi kwana biyu bai shiga cikin gidan ba. Duk da kuwa bai fasa musu dukkan abinda yake musu na hidimar yau da kullum ba mussaman cefane da ya dawo bisa kansa. Idan har bazai zo ba yakan bama wani almajiri dake a garejinsu ya kawo cefanen. Duk da asha ruwan tsuntsaye da yakema zuwa gidan Abba bai ta?a tambayarsa ko cigiyarsa ba. Sai hakan ya sake ?ona masa zuciya da jin komai yama fice a ransa. Yakan ?an ji sanyi ne kawai idan ya kira Hafizzullah ko mijin Samraah yaji yaya jikinta. Yakan so a bata su gaisa, sai dai hakan baya faruwa kasancewar duk sanda zai kira tana barci. Amma dai mijin kan kirasa video call ya ganta a wasu lokutan. Harga ALLAH yana son zuwa ya ganta, sai dai ta bakin su Kawu Musa baya son mijin nata ya ga kamar an nuna ya gaza ne shiyyasa ya ha?ura yake kawaici. A kwanakin nan kuma sai ya koma baya samunsa duk sai hankalinsa ya tashi, yana shirin zuwa Abujan sai ga shi ya kiransa yana mai bashi ha?uri akan jinsa shiru wai yayi wata ?ar tafiya ne, amma yana gab da komawa gida idan ya koma zai ha?ashi da Samraah. To tun daga ranar kuma basu sake waya ba dai har yanzu...
Yana cikin damuwar rashin ji daga mijin Samraah ?in sai ga ogansa yazo masa da wani batu. Wai Companyn Maash na ?era motoci da aka bu?e kwanaki sunzo garesa suna bu?atar matasan kanikawa masu kwalin secondary. Shi kuma ya bada sunansa dan yasan yana da su. A yanzu haka kuma sunce zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu suna bu?atar ganinsa interview. Rasama abin fa?a yay, sai hawaye da suka cika masa ido yana kallon ogan nasa kawai. Bai san mizai sakankama bawan nan da shi ba a rayuwa saboda ?unbin ?aunar da yake nuna masa da alkairan da yay masa...
"Wai namiji da kuka Musaddiq?".
Ogan nasa ya katse masa tunani cikin nuna damuwa. Hannu yasa ya share hawayen da shi kansa bai ma san sun zubo ba. Sai kuma yay murmushi tare da bu?e baki zaiyi magana. Da sauri ogan nasa ya dakatar da shi da fa?in, "Basai kace komai ba Musaddiq. Ka cancanci fiye da haka a wajen nan domin kai ?in ?an hakal ne wlhy. Da ace inada abinda yafi hakan zan maka a rayuwa. Fatana dai ALLAH yasa wannan canjin da zaka samu ya zama sanadin alkairin ka a rayuwa kai da zuri'ata. Kuma ina mai farin cikin sanar maka nima basu barni haka ba. Akwai aikin dazan dinga musu, dan haka zasuzo su gyara wannan wajen ya koma na zamani kamar yanda suka fa?a".
A take farin ciki ya sake mamaye Musaddiq. Sujidar shikur ya farayi kafin yaje ya rungume ogan nasa. Dariya ya shiga yimasa, dan har ga ALLAH yana matu?ar ?aunar Musaddiq saboda gaskiyarsa da ri?on amana. Ga biyayya da kwazon aiki, da wahala kaga fushi a fuskarsa koda kuwa fa?a yay masa. Mutum ne mai juriya da shanye komai koda bai masa da?i ba....

Rasa inda Musaddiq zai kai wannan farin ciki yayi, har ya danna Number Abba sai kuma ya fasa sakamakon tsoratar da shi da zuciyarsa tayi kodan halin Mom. Ha?ura yayi, sai da yamma ana tashi daga aiki ya wuce Dawanau wajen Gwaggo Gudidi. Ita ya kaima wannan labarin farin cikin, ai ko baiwar ALLAH harda kukanta tana ?ara godema ALLAH. Daga ?arshe ta garga?esa akan kada ya sanarma Abba yanzu kodan mugun halin matarsa zata iya shiga ta fita ta jefesa da wani sharrin. Yana dai ganin halin da aka shiga game da auren Samraah abu kamar a film ko a labaran hikayiyin marubuta. Ya yarda da shawarar Gwaggo ?ari bisa ?ari. Daga haka suka koma hirar Samraah. Itama Gwaggo ta shiga damuwa sosai hankalinta kuma ya fara tashi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login