Showing 15001 words to 18000 words out of 34206 words
kamar yanda suka umarceni, na takure jikina waje guda ina ?an kalle-kalle. Kusan minti uku dattijuwar nan ta kawo min abinci a plate ?in roba. Shinkafa ce da wake da mai da yaji. Sai ruwan ?wara ?aya.
"Bissmillah kici abinci ?ar nan. Sai kije kiyi wanka kizo ki kwanta".
Kasa cema tsohuwar komai nai, sai binta da kallo kawai nake. Babu alamar ta damu da hakan itako tai gaba abinta ta sake fita. So nake na danne komai a raina karna sakama kaina wata damuwa ko tsoron inda na tsinta kaina. Dan haka na shiga turereniyar ture komai na fara cin abincin. Ka?an naci abincin dan bakina sam babu da?i har yanzu, hakama jikina babu ?arfi sosai. Ruwanne na shanye gaba ?aya, cikin sauke numfashi nai hamdala ga UBANGIJI. ?o?arin mi?ewa nake dattijuwar nan ta shigo, kallonna tai ni da plate ?in abincin, da yanayin mamaki da gur?atacciyar hausarta da zaman Lagos ya ?ata ta ce, "?ar nan badai har kin ?oshi ba?".
A hankali na gya?a mata kai alamar hakane. Mama tai ?an jimm kamar mai tunani, sai kuma ta amshi plate ?in ta ajiye tana fa?in, "Shikenan muje kiyi wankan sai ki kwanta ko?".
Kai na girgiza mata, cikin yanayin dana tsinta kaina na sanyi da rashin ?arfin zuciya kamar wadda aka jefa na ce, "Mama zan kwanta kawai basai nayi wankan ba, dan in har nayi zan iya samun matsala koda da ruwan zafi ne".
Jimm mama tayi kamar zatai magana sai kuma ta fasa. Cikin sauke ajiyar zuciya tai min nuni da hanyar ?aya daga cikin ?ofofin dana gani. "Ba damuwa muje ciki to". ?aki ne ?arami sosai. Amma duk da haka akwai katifu ?anana irin na ?an makaranta har guda biyar jere reras. Kowace katifa akwai filo da bargo. "Nan shine zai zama ?akin ki. Ba kuma ke ?aya bace za'a iya sake kawo wasu kuna kwana a tare. Sai dai a yanzu babu kowa sai ke ka?ai dan ankwashe wanda suke ?akin gaba ?aya".
"Mama saboda mi to?".
Na fa?a cikin su?ucewar baki da jin wani irin ?arfin zuciya a lokaci ?aya. Komai mama batace da ni ba. Sai ma juyawa da tai abinta ta fita kawai tana fa?in "Sai da safe". Sosai mamaki ya saka ni ?urama ?ofar ido na tsawon lokaci. Sai kuma zuwa can na ta?e baki da ?age kafa?a alamar oho muku nai kwanciyarta. Amma a can ?asan raina aikin jaridancin ne ke faman yin?uromin, dan haka kawai nake ji a raina a wannan gidan akwai abinda ake ?ullawa. Abin mamaki na farko canjawar Hajiyar nan da mai aikinta a lokaci ?aya, ita da suketa tattalinna tun daga jiya kamar wata ?wai amma muna shigowa gidannan kamar basu ba. Na biyu wannan ?ammatan dana gani anan da kuma shi kansa wannan part ?in da alamu suka nuna mutanene da yawa ke mu'amala da shi. Na uku ganin kusan ?ammatan duk hausawa ne musulmai haihuwar arewa. Lallai ina bu?atar nasan wani abu kam. Sai dai ta yaya? A wajen wa?. Wannan shine babban tsallen ba?aken....
Washe gari kiran sallar farko Maman nan ta tadamu, salla muka farayi, muna idarwa ta tattaramu zuwa ainhin cikin gidan. Babu motsin kowa alamar mutanen gidan basu tashi a barci ba. Aiki Mama ta rarraba mana, ta kuma tsaya a kanmu sai da kowa ya kama nashi yanda ya kamata. Kafin kace mi cikin abinda baifi awa ?aya da rabi ba mun kammala ko ina ?al, sai ?amshin fresheners ke tashi da girkin da Mama keyi a kitchen. Can sashen nasu muka koma, yayinda muka bar mama na ?arasa girkin, a can ?in ma ba zaman mukai ba, gyara ko'ina muka shigayi, wasu kuma na ha?a wutar gawayi domin ?ora abincin kari. Ni dai duk abinda akace nayi yinsa nake yi, yayinda nake faman bin kowa da komai da idanu cike da nazari. Babu wanda ya tambayi sunana nima kuma ban tambayi sunan kowa ba, sannan ko'a junansu bana jin suna hira balle ambatar sunayen juna, kowa aikin gabansa kawai yake baki ruff. Kafin goma na safe mun kammala komai, masu shiga wanka nata ?o?arin yi duk da ban?aki biyune kacal a sashen na toilet dana wanka, amma haka suke bin layi kamar wasu ?an makaranta. Kasancewar basu da yawa sosai basuja wani dogon lokaci ba suka kammala wanka. Zuwa sannan mama ta dawo, ita ta rarraba mana abincin kowa yazo ya ?auki nasa yaja gefe yana ci, sai a sannan wasu ke ?ar hira ?asa-?asa. Ni dai nama gagara cin abincin sai kallonsa kawai nake har sai da Mama tai min magana akan na maida hankali naci dan Madam na bu?atar ganinmu.........??
_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*
*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_
_?????????? ???????????? ????????_
_???????? ??????_
_???????? ????????_
.......Wanke-wankenta take hankali kwance, yayinda bakinta ke faman raira wa?ar Ado gwanja ta Chass. Sosai zazza?ar muryarta siririya ke faman ratsa zuciyar Abba dake falo zaune yana waya. Shi ka?ai ne a gidan sai ita. Dan tun ?azun Mom da Baby da Bibaa suka fita kasuwa wai yi cefane Baby zata yi ba?o. Sai Auta dake ?aki yana barci saboda zazza?i da yake yi kwana biyu. Abbas kam ma yanzu sai ya gadama yake kwana a gidan. Shiko Nabeel yana hostel ne. Ya Musaddiq ma ganinsa yayi wuya a gidan yanzu.
Halime kenan sabuwar mai aikin Mom da ta saka wata ?awarta ta nemo mata tun bayan wucewar ba?i ?an biki da kwana biyu. Dan kuwa daga ita har su Baby sun gagara gyaran gidan ga hargitsewar da yayi na hidimar biki. Da gaggawa ta bu?aci samun mai aikin dan haka ?awar tata ta kawo mata Halime da itama ta samo wajen wata mata mai kawo ?an aiki daga ?auye. Da farko Mom taso ?in amsar Halime, saboda ?ya?y?yawar yarinya ce ga ?irar jiki irin ta manyan mata ALLAH ya bata. Rashin gyara ne kawai da rashin suturar kirki ya ?oye baiwar da ALLAH ya matan. Sai kuma ?an shirme na rashin ilimi. Har tace ?awar tata ta koma da ita a samo mata wata su Baby suka shiga ro?onta dan su kam aikin suke gudu, dole ta ha?ura ta amshi Halime akan nan da wani lokaci za'a sake samo mata wata sai ta sallameta. Sai dai duk da haka ta kafama Halime dokoki sosai a gidan musamman akan Abba. Dan tunda tazo gidan ma kusan sati uku da wasu kwanaki kenan bai ta?a ganinta ba, itama bata ta?a ganinsa ba. Yau ma Abban har ya fita kasuwa mantuwa tasa ya dawo gidan, kiran wayarsa da akayi ya sakashi zama a falon yana amsawa. Gaba ?aya wayar ta gundiri Abba, dan sosai muryar take sake tasiri a zuciyarsa. Sallama yay ya mi?e zuwa ?akin barcinsa yana ?wala ma Mom kira dan bai san basa gidan ba tunda ba gaya masa tayi zata fita ba. Cak Halime ta tsaya daga raira wa?ar da take yi, tai ?an jimmm alamar saurare. Jin da gaske dai muryar namiji take ji na kiran hajiyarta yasata ?auraye hannunta a fanfo ta fito a kitchen ?in. Dai-dai lokacin Abba na ?o?arin shigewa bedroom ?in da cigaba da ?wala kiran sunan Mom. Cike da rashin wayo da ga?anci Halime ta ce, "Ikon ALLAH kai kuma waye haka kake kiran mafarauta san?amemen ?ato har ?akin kwanan mutane?".
A bazata furucin nata ya shiga kunnen Abba, dan shaf yama manta da wata batun mai aiki da Mom tace masa zata kawo, tunda shi dai bai ta?a ganinta na tunda tazo gidan, dan haka ya juyo gaba ?ayansa. Idanu sosai ya tsira mata, ganin yanda ta ri?e ?ugu tana hura siririn dogon hancinta da tura madaidaicin bakinta ya bashi dariya. Amma sai baiyi ba cikin su?utar baki ya furta, "Aljani ne".
"Na higa uku ni Halime aljani kuma? Ita dama Hajiya tasan da aljanu a gidanta ta kawoni nai mata aikatau".
Murmushi Abba ya saki a karo na farko, yayinda a kaikaice yake sake ?arema yarinyar kallo. A fuska dai bazata wuce sha bakwai zuwa ka?an ba. Amma a jiki akwai ?ira ta manyan mata, dan tako ina a cike take. Ganin tana neman zurawa da gudu yay gyaran murya. "Kinga kwantar da hankalinki ba aljani bane. Mai gidan ne. Ina hajiyar taki?".
Da mamaki Halime ta waro idanu waje sosai, sai kuma ta dafe baki tana juyawa ta kalla makeken hoton dake falon, wanda tunda tazo gidan Ita dai bata gajiya da kallonsa saboda ?yawun da sukayi a jiki shi da Mom da su Baby. Su Samraah dai babu su daga ita har su Yaya Musaddiq. Tabbas mutumin dake zaune kusa da Hajiya ne. Amma duk da haka sai da ta sake juyowa ta kalla Abba. Kamar wadda aka tsikara ta zube ?asa tana fa?in, "Na shiga uku wlhy kuwa kaine ?in. Alhaji dan ALLAH ai min aikin gafara".
Murmushi Abba ya sake yi, sai kuma a hankali ya furta, "Ba damuwa tashi abinki. Ina hajiyar taki?".
Mi?ewa Halime tayi, sai dai yanzu kanta a ?asa alamar jin kunya. Cikin ?an?an da kai ta furta, "Sun fita da Aunty Baby da aunty Bibaa".
?an jimm yay yana kallonta. Sai kuma bai ce komai ba ya ka?a kansa zai shige bedroom ?in. Sai da ya juyo zai rufe ?ofar suka sake ha?a ido da Halime dake kallonsa itama. Da sauri ta juya masa baya har jikinta na ka?awa. Numfashi ya ?an furzar da cewa, "Je ki cigaba da aikin ki". Bai ma kai ?arshe ba ta zura da gudu hanyar kitchen. Kansa kawai ya girgiza yana murmushi shima ya ?arasa shigewa ciki....
??¡ï??¡ï??¡ï??
Washe garin da nake cika kwana biyu a gidan bayan kammala aikin dana fahimci wajibine a garemu a gidan muna dawowa wanka nayi na shige inda ke matsayin ?akina batare dana shiga aikin namu sashen ba. Kwanciya nayi wasu hawaye masu zafi na sauka min batare dana sani ba. Gaba ?aya na rasa mike damuna. Koda tunani nai ?o?arin yi akan kaina da zaman wannan gidan sai kaina ya fara ciwo. A yanzu haka har ya fara saramin. Dole na tattara komai na watsar na cigaba da kwanciya shiru a wajen har suka kammala aikinsu Mama tazo tai kirana dan a zatonta banda lafiya ne. Da ?yar na iya fa?a mata na ?oshi. Jimm tai tana kallona, kamar zatayi magana sai kuma ta fasa ta juya ma ta fita. Kusan mintun talatin da fitar tata sai gata ta dawo. Wai na taso Hajiya na kiranmu. Babu musu na mi?e dan bama zan iya musun ba. Hasalima sai wani irin tsoron Hajiyar ne naji ya sake shigata har zuciyata na rawa. Haka dai muka fito duk a ?arare.
Mun kai tsahon mintuna goma a tsaye bayan shigar Mama cikin falon kafin a bamu izinin shiga ciki. Hamsha?an mata muka samu har guda uku zaune cikin shiga ta alfarma. Basai an fa?a ba, a kallo ?aya da zakai musu zai baka tabbacin daloli sun zauna musu bama naira kawai ba. Hajiya na zaune itama cikin tata shigar alfarmar tamkar mai shirin fita ma. Gefenta Janny ce ke tausa mata ?afafu a hankali. Gaishesu mukai a tare, duk suka bimu da kallon ?urulla batare da sun amsa ba.
"K fita anan banda ke".
Furucin Hajiya ya samu ?agowa gaba ?aya dan bamu san dawa ake ba a cikinmu. Sai dai ganin kai tsaye ni ta nuna yasa sauran maida kawunansu ?asa. Cikin dokawar ?irji na yun?ura zan fita a cikinsu kamar yanda ta umarceni. Amma sai ?aya a cikin matan ta katseni da fa?in, "Kamar ya banda ita? Ai ni gaba ?aya ma hankalina a kanta yake Madam".
Kai Hajiya ta girgiza mata. "No Alajah ita wannan sabuwa ce. Babu abinda ma ta koya balle nai cinikinta. Sannan ba aikatau ne aikinta ba".
"Babu wani damuwa a hakan ni tamun. Dan dama irinsu nake so sunfi da?in sha'ani ya zama komai kaine ka koya musu. Nima zayi gift da itane kar ki damu".
"Amma Alaja....."
"Basai kince komai ba zan ninka ku?inta sau uku. Domin zanyi ?yauyar girma ne".
"Uku?". Madam ta fa?a cikin waro idanuwa da sakin murmushi. Amsa Alaja ta bata da, "Yes nan gaba ma idan aikinta yay ?yau har ?yauta ta musamman zaki iya samu. Dan gidan girma za'a kaita dake kanki sai kin san kin zama mai sa'a a wannan ga?ar".
A take kuwa Madam ta sallama. Babu ?ata lokaci matar tai kiran waya driver ?inta ya shigo da jakkar da bamu san minene a cikinta ba. Daga ganin yanda yayma Hajiya gaisuwa kasan shima ?an gida ne. Suma sauran duk sun za?i ?ammatan ?a??aya. Bayan suma an kawo tasu jakar da bata kai ta Alaja girma ba Mama ta umarcemu da mu fito. Ni gaba ?aya ma sai naji kamar an ?ara ?aureni da sar?a. Sannan yanda nake jina ko wuta Hajiya tace na fa?a zan iya hakan. Sabbin kaya Mama ta bamu mu ukun nan wai mu saka. Bayan mun kammala tace muyi sallama da sauran ?an uwanmu dan zata iya yiwuwa rabuwar kenan, idan iyayen gidanmu sunji da?in zama damu ba lallai mu sake waiwayen nan ?in ba. Mu dukanmu tamkar wa?anda ake sarrafawa da remote mukai sallama da su. Sai dai ?asan zukatanmu mu ka?ai muka san halin da muke a ciki sai UBANGIJINMU. Haka muna ji muna gani aka fiddomu harabar gidan inda hamsha?an motoci suke har guda uku. A ta farko da tafi kowacce ?yau da tsaruwa akace na shiga gaba. Yayinda aka bu?ema Alaja baya ita kuma ta shiga. Sauran ma duk shiga sukai motocin suka fice.
Haka kawai wasu hawaye masu zafi suka shiga sakkomin. Du?ar da kaina kawai nayi na cigaba da kukana batare da na bar sautin ya fita ba. Haka kawai nake jin takaicin kaina da sauyawata. Jina nake tamkar bani Samraah Abdul-wahab Gwarzo ba. Gaba ?aya tamkar an kashemin zuciya da kuzari. Abinda kawai nake ganewa shine bin umarni. Munyi tafiya mai nisa kafin na share hawayena na ?ago. Bansan lokacin dana furta (Masha ALLAH) ba a zuciyata ganin wata irin ginanniyar anguwa da muka shigo. Sam tsarin anguwar baiyi kama da a cikin ?asata Nigeria ba. Victoria island na gani rubuce a babban symbol. Hakan na nufin sunan anguwar kenan. Tun a farkon shiga street da shima aka rubuta a symbol sai dai banga farkon sunan ba securitys suka tsaidamu. Sai dai ganin Alaja yasa suka bamu damar shigewa alamar dai sun riga sun santa.......??
_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing??_*
*_??TSUTSAR NAMA....!!??_*
_(Itama nama ce)_
_?????????? ???????????? ????????_
_???????? ??????_
_???????? ??????_
_______________
Toh Nazo maku
Da kayan arziki
Kudai kunsan mata sai da gyara
Macen da Bata da gyara ta zama yar kallo a gidan ta
A katafaren kamfanin mu na BEENAD HERBAL MEDICINE
Mun shahara wajen kawo maku ingattatun magunguna mata da na gyaran jiki,kayan mu guarantee ne
Muna da
Shedaniyar gumba
Gumba mai saying
Garin mai kabbara
Mai dalalan miyau
Wayyo dadi
Mai bunsuru
Dan jarida
Soyayya dole
Bakin kyalle
Tadire ta girke
Gumba mai likkafani
Maza taye
Zumar kwakwa
Zumar ridi
Zumar dabino
Zuma mai ma'ul ijaba
Farin jini
Mallakoki
Gumba kalla kalla da dai sauran su
A BEENAD HERBAL muna da turarukan wuta da humrah kalla daban daban sai Wanda kika zabba
Ga kuma maganin slimming
Gyaran nono
Maganin hips
Maganin Kara kiba
Da dai sauran su
Kayan mu tested and trusted ne
Muna maraba da masu siyan Daya ko sari
Muna Nan cikin garin kaduna
Kuma muna tura Kaya duk inda kike da yardan Allah
Ni ce taku har kullum
AMINA GACHI
07034404975
CEO BEENAD HERBAL MEDICINE &INCENCE
KADUNA
Phone no 07034404975
____________
.......Su Alaja na ficewa a gidan dasu Samraah Madam tai wani ?asaitaccen murmushi da cije lips ?inta. Wayarta ta shiga daddanawa tana tafiya har ta shige ciki. Dai-dai tana kai wayar kunnenta takai cikin kujera. Cikin wani salon gogaggun matan bariki ta shiga jera kirari ma wadda tai kira a maimakon gaisuwa. Bamu ji abinda aka fa?a mata daga can ba. Sai dai yanda ta saki siririyar dariya zai baka tabbacin mai da?i ne. Sai da tayi mai isarta sannan ta ?aura da fa?in, "Ina godiya da wannan ?yauta hajjaju masu Lagos da wajenta. Kai Africa ?in ma duka taku ce. Na kiraki ne domin wani babban albishir da nai imanin zai faranta miki ranki matu?a". Ta ?an yi jimm alamar