Showing 33001 words to 34206 words out of 34206 words
iya ?auka ba yamun nauyi. Ragewa na fara yi, hakan ya sata zaro idanu waje alamar nuna mamaki. "Lafiya kike ragewa?".
"Yamun nauyi wlhy Bahijja bazan iya ?auka ba".
Sake waro idanu tayi, niko ban sake kulata ba na rage fin rabi sannan na ?auka. Kallo take mun na tama rasa abin fa?a. Ni ko na sake ?auke kaina gefe kamar ban ganta ba. Dole itama ta barni muka bar wajen tana gaba ina biye da ita. Suma sauran kowa ya fara aikinsa dan komai a tsare yake. Mun fara da table ?in farko. Mai ?auke da mutane hu?u kamar ko ina. Maza biyu masu tsananin kammani, a fisge kuma suna kama da mutumin can Maash. Sai dai kawai su ba?a?e ne. Tabbas nasan mai irin fuskar nan amma na manta a ina. Sai mata guda biyu ?yawawa suma, ?aya fara tas ?aya black beauty. Su duka sunci ado sosai mai tsananin ?awa. Ganin kallon da suke min na rashin sani yasa naji kamar duk na daburce. Amma sai na dake kaina a ?asa na shiga haishesu ?irjina na bugawa da sauri-sauri. Mazan ne kawai suka amsa min, yayinda ba?ar matar ta dubi Bahijja a gadarance ta furta, "Wannan fa?".
Jikin Bahijja har ?ari yake. Cikin in-ina ta amsa da, "Au...aun..Aunty Mama ce tazo da ita randa ta iso".
Su dukansu ?an kafeni sukai da kallo, sai kuma duk suka janye cike da basarwa. Jiki a sanyaye na bar wajen, batare da ina kallon gabana ba saboda zancen zuci na iso table na gaba. Ganin nayi tsaye kawai Bahijja ta ?an zungureni, firgigit na kawo numfashi, ?agowar da zanyi na sauke idanuna a kansa. Zaunensa yake a har?e fuskar nan kicin-kicin tamkar ba wanda ya tara jama'a ba. Gaba ?aya hankalinsa na akan tab dake a hannunsa ne. Yanda yay serious a kanta zai baka tabbacin abinda yake yi mai muhimmanci ne. Ga uban ?amshin turarensa da ya mamaye wajen gaba ?aya. Fuska na yamutse tare da ?auke kaina. Harara na ballama ?an koren PA ?insa dake table ?in bayansu. ?asa naga yayi da kansa yana murmushi. Jinai zuciyata ta ?ulu da murmushin nasa, amma sai na danne tare da cije lips ?ina kawai....
"Woow! fine girl ko ana mana rowan ruwan ne?".
?aya daga cikin wa?an da ke zaune a table ?in tare da shi ya dawo dani a hayyacina. Ni sai ma yanzu na lura da sauran dake zaunen a tare da shi. Su duka su nasan fuskokinsu a wajen taron bu?e Companyn sa na Kano. Dan ALLAH ya bani baiwar da dawahala nai maka gani ko ?aya ne na manta fuskarka koda ace ban ri?e suna ba ko a inda na sanka ba. A hankali na ?an yamutse fuska ta. Batare da nace komai ba na fara ajiye musu ruwan. Uku na ajiye abina batare da nashi ba, dan kowa a gabansa na ajiye amma shi banda shi. Na ?aga tray ?in zan bar wajen wannan dai da yay maganar ya ?an waro idanunsa yana nuna min shi. "Beauty baki ajiyema boss ba fa". Yi nai tamkar ban jisa ba sai da Bahijja tasa hannu ta ?auka ruwan ta ajiye masa jikinta har yana ?an rawa. Harararta nayi batare dana san dalili ba. Itako ta waro idanunta na nuna mamakina. Tray ?in na sake ?agawa da nufin barin wajen ina dallamasa harara ta gefen ido dan tunda mukazo wajen ko sau ?aya bai motsa ba balle kai tunanin yama san da zuwan namu, batare da nasan yanda akai ba, ta yaya kawai tray ?in ya su?uce min na tafi gaba ?aya na. Idanu kawai na runtse tare da sallamawa, amma sai na jini zaune jikin mutum, yayinda shi kuma tray ?in ya su?uce a ?asa sauran ruwan suka tarwatse. Wani irin zu?a da nayima mayataccen ?amshin turarensa ya saka gabana fa?uwa. Da sauri na bu?e idanuna dake a rufe. Sai kawai na waro su tare da yun?urawa da sauri zan mi?e amma hakan ya gagara. Dan sake zamewa nayi na koma jikin nasa gaba ?ayana har ma fiye da farko.
"Sai kice son hawa kike ba sai kinyi pretending ba".
Naji saukar muryarsa a cikin kunnena. A wani irin zafafe na sake yun?urawa gaba ?aya na na mi?e jikina har tsuma yake, sai da Bahijja data gama firgita ta ri?oni. Jinai bazan iya daurewa ba, idanuna na tara ?walla na watsa masa harara, sai dai ina motsa lips ?in na nufin juye masa abinda ke raina naji na gagara hakan. Sakamakon wani shegen kallo daya tsatstsareni da shi tare motsa lips ?insa a hankali, "Kina cewa tak sai kowa yasan ke MATAR MAASH ce".
Da masifar ?arfi na cije lips ?ina hawaye na sake ciko min idanu. Badan na samu horo akan aikina game da salon da yay maganar ba da bazan fahimta ba. Amma gamu ?an jarida yaren magana da ido ma an karantar da mu balle na motsa lips. Da wani irin salon rainin hankali ya kai yatsarsa manunuya saman goshinsa tamkar zai gyara silin gashi yay salute tare da sakin wani matsiyacin murmushi gefen baki ya kanne ido ?aya.
"Sai na tarwatsa rayuwarka".
Na fa?a nima a saman lips ?in ina ha?iye hawayen da suka ciko min idanu. Sanin zasu iya zubowa na kai dur?ushe nima ina taya Bahijja tsinci ruwan daya tarwatse. Sai faman ha?iyar zuciya kawai nakeyi dan ni ka?ai nasan abinda nake ji a cikinta, nu mutumin nan zai cema ina son hawa masa jiki ne dama. ?asa-?asa Bahijja ta furta, "Aunty Kandala kice masa yayi ha?ur...." ruff ta rufe bakinta tare da ha?iye sauran abinda ke bakin nata saboda hararar dana balla mata. A fusace na mi?e tare da sunkutar tray ?in nabar wajen. Mama Balki ce tai min nuni da nazo inda take. Dole na nufi inda muka ?ebo ruwan. Amsar tray ?in tayi tana fa?in, "Badai kiji ciwo ba ko ?iyata? Alhamdullah ma Alhaji ?arami na kusa ya taimaka miki da kinyi muguwar fa?uwa ai. Sai naci ?aniyar Bahijja kuwa, tunda bance harda ke za'ayi aikin nan ba amma ta jaki".
Sosai naji raina ya ?ara zafafa. Wato su abinda suka fahimta kenan nazo zan fa?i ya taimakeni, alhalin ina zargin ta?eni akayi da ?afa, tunda karo naci da abu a bazata, kuma babu wani dutsi ko ?arfe balle ace shine. Ko rantsu nayi ba'a bina bashin kaffara mutumin nan shine silar faruwar komai, dan shine ya ta?eni da ?afarsa........??
_Masoya ina ?ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR??????ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE??_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*