Showing 39001 words to 42000 words out of 55353 words

Chapter 14 - BARIKI (AUREN SOJA)

07 Jul 2024

8297

kallo da yake mata kamar zai lashe ta tsabar so "baby meyasa kika wuce baki fada min ba?


"Nifa da nayi fushine Kuma zuciyata taki y'arda da hakan ina bakin aiki naji bazan iya hakurin rashin kiba dole na koma gida nasamu Wai kinyo nan shiyasa na biyoki, "baby I can't indure nakasa daurewa indai akanki ne zan iya yin komai baby I can do anything bcous of you,



Ai YASMIN tashin hankalinda ta shiga bai misaltuwa yau tashiga uku da baba yau MA ya gama kasheta yau ta gama yawo,



Ai tuni su baba sunkoma cikin gida har ismail ma sun barsu a wurin Sam tarasa madafa sai kukan da ya Kara kufce mata ta kalleshi hawaye share share ta ce "meyasa baka tunanin Abinda zaije ya dawo meyasa kake Abu ba tunani me yasa baka Abu cikin hankali?


Bata fuska yayi tareda zuba mata ido "oh nine bana tunani? Naji idan akanki ne banda tunanin komai Kuma zan nuna miki banida tunani yanzu,


Kofar gidan ya nufa kai tsaye ya kutsa kai tareda sallama mama na nan rike da ludayinta tana sonjin labari ko wa ya Kasa cewa komai baba ne ya janyo kujerar roba zai zauna yaji sallama hade da kutso kai ciki ba wani bata lokaci, ai duka sun tsorata tuni baba ya mike tareda matsawa jiki na rawa baban Zango ne ya Amsa cikin rawar jiki tareda mika mai kujera,


"Bismillahi d'an nan zauna,
Dukawa yayi har kasa ya gaishe su tareda cire hula cikin bangirma ya fara kwasar gaisuwa mama tuni ta shige ciki
Kanta ya daure sosai yau me suke gani haka. Meye hadin su da wannan murdeden katon?


"Baba kuyi hakuri don Allah na shigo kai tsaye bayan nasan hakan bai dace ba, Amma idan kunduba ta wani gefen ba wani Abu bane don nine surukin ku,


Baban zango yace "toto Amadu ne? Baba yace aa bashi bane bari muji dai ko waye shi? "Alhmdulillah baba nine keson YASMIN mundade sosai da ita taki bani damar zuwa nan gidan ingabatar da kaina akan cewar kun zabamata miji batason ta bata muku rai taki bani hadin kai Amma Wallahi baba ku yarda dani YASMIN ni take so batason zabin ku kawai biyayya zatayi badon zuciyarta nasoba,


Yasmin data rabe gefe guda tuni ta Kara sautin kukanta tareda fara magana "baba Wallahi ni sharri zai mun ni banason shi kawai so yake ya hadani daku,


Wani irin d'aci yaji a cikin zuciyar shi yanzu shi YASMIN zatace bataso kai tsaye? Ranshi yakai kololuwar baci ya mike tareda mikawa baba hannu "baba ni zantafi ina bakin aiki ne jiya na shigo kasar zanje tarbar rundunar da na wakilta a jaji,


Duka hannu suka bashi cike da girma mawa don sun san wanna mutum daga gani yataki wata tsiya ko a gidan soja,


Banda ismail da ya hade fuska tareda dauke kai cike da kunar zuciya, kusa da ita ya matsa tareda yimata kallon zaki biya bashi ya fita ya barta da fargabar Abinda zai biyo baya,



Ba Wanda ya iya cewa komai saida sukaji karar jiniyar tafiyarsu baba ya zauna tareda sharce gumin da ta tsatsafo mai kamar ya shiga gidan brodi,


Baban Zango ma malum malum dinshi ya gyara tareda kallon YASMIN "zo nan mama na, ya fada cikin natsuwa, jiki na rawa ta matso tareda tsugun nawa tana jiran hukunci,


"Saude' baba ya kirata, ta fito tareda janyo kujerar mata ta zauna "malam Wai meke faruwa ne naganku kamar gidan mutuwa Nifa bangane ba?


"Toh ai nima saudatu bangane komai ba sai wadda tayi jagorar komai tayi mana bayani' wake nan? "Yarki mana waye in banda YASMIN,


"Yaya mubi a hankali muji komai a natse don ni koda yaron nan ke magana bangane komai ba, "toh mamuda idan banbi a hankali ba garaje zanyi?


"Yo ko zafi nayi ina zai kaini kana ganin y'anda ya zagaye mana unguwa kamar masu laifi kaduba ma kota har a katanga suna leko mu irin wannan bala I har ina?


"Mama na Meye wanna ina kikeso ki jefa mu shikuma wanna don girman Allah ina kika tsinto shi? Abarikin? Ku Kuma haka Zaku kare a jajubo mana masifa ita maryam ta makale tace sai soja kema ji me kika kwaso,


"Mamuda daga gani wannan yaron bazaiyi mutunci ba, don haka ka dauketa kawai ku wuce zango idan andaura Aure Sa dawo da mijinta


'Yaya ai wanna ba shawara mai kyau bace ai ko birnin sin zamuje banjin wannan yaro bazai biyomu ba Kuma ai nida natafi da ita ni kwabata zatayi ruwa,


"Kai samaila dama kanada zainabu sai ka hakura kawai da mama na, "Aa mamuda banson Abinda kakeyi meyasa kakeson rabashi da y'ar uwar shi?


Tashi kawai baban Zango yayi ya saba malum malum tareda gyara zaman hula" toh nidai nafada muku inkuma dai nine waliyin Yasmin to ban daura mata Aure da kowa sai in wanna sojan yazo yace ya fasa zancen Auren ta don haka ni nayi gida Saude Allah bamu Alkhairi,


Ya wuce kawai batareda karawa waigowa ba, baba zuba mata ido kawai yayi kafin yace "tashi ki wuce ai ke kanki kinzama Abin tsoro Fatima Kuma nasan komai da sanin maryam zamu gauraya da ita,



Ciki ta wuce tarasa me ke mata dad'i tarasa madafa tarasa ina zata tsoma ranta tana hango bacin randa ya tafi dashi ya mugun tsaya mata a rai,

*****************
Bayan ya tashi aiki ya nufi gidan su dama Hajiya tasan da zuwan shi don haka ta shirya mai dish Kala Kala da kanta ta jera mai a dadduma ya iso da tawagar shi kamar gwamna,




Saida ya koshi ya fara bata hakurin rashin zuwan shi da wuri, "aa bakomai nasan aiki ne ya rikeka, riko hannun ta yayi cikin damuwa,


"Akwai magana kenan yau don nasan ka tun kana yaro daka rikeni hakan akwai babbar magana, "eh mama akwai, ina cikin damuwa , narasa mafita bansan yazanyi ba,?



"Tell me what to do kaina ya kulle, "kayimin bayani badai matsalar wurin aiki bace ko? "Akan yarinyar da nakeso ne, ya fara yimata bayanin komai akan YASMIN, Amma banda zancen Auren ta ya boye wannan,



Hamdala tafarayi kafin tace kai nagodewa Allah yau kaine ke zancen Aure? Lallai wannan yarinya ta ciri tuta Ashe soyayya ta da ita akwai Abinda Allah yaboye,


Kai nayi farin ciki sosai baba na Allah yasa rabonka ce, ya Amsa da Amen, yaushe zakuje nema min Auren ta?


"Banson garaje Ai gobe zankira kannin mahaifinka sai muyi magana inyaso sai mu tsara komai,


"Don Allah kar ya wuce jibi zuwan su 'ya ciro ATM ya mika mata gashi asiya komai da ake bukatar kaiwa akwai kudi sosai a ciki zasukai 2milion idan basu isa ba kifadamin inturo muku Wasu,


Sakin baki kawai Hajiya tayi tareda mamakin d'an nata yau ba mafarki takeyi ba kuwa? Muhammad ke son Aure kuma cikin sauri haka? Lallai mahakurci mawadaci



Allah ya ma wannan yarinya Albarka ita kam koda Asiri YASMIN tayima MA tana farin ciki da hakan kuma sai takara mata kudi takaiwa malamin,



Ma kuwa a gidan ya yi wanka ya shirya domin yanada daki na musamman, ya sallami yaranshi kafin ya fito cikin shigar manyan kaya shadda ce fara kar ya murza hula kamar wani sabon Ango ya fito yana zabga kamshi fadin haduwar da yayi bata bakine,


Waya ya dauka yakira tareda bada umarni kai tsaye,
"Mu hadu a Unguwar Dosa da wannan motar harma da kayan cikin duka,



Ya fita Hajiya nakara godewa Allah da Yau take ganin irin wannan farin ciki,

***************
Yasmin dai yau a daki ta wuni bayan tafiyar ismail , ya gama yi mata bori ko kallon shi batayi ba kuma tasan da bai bullo da zancen Auren Zainab ba bazata taba yimai hakan ba,



Yama raina mata hankali Wallahi kuma ta shirya ko baba zai Yanka ta bazata taba y'arda da Auren shi ba,


Baba kuwa yakasa cewa komai ya zubawa sarautar Allah ido yaga ta ina wannan rikici zai kare?


Karfe takwas na dare YASMIN ta samu tsalki ta sheko wanka tareda yin Alwala ta shiga dakinta ta shirya kanta tsab cikin wata rigar baccin ta guntuwa dai dai guiwa tareda daura zani ta Dora hijabi tareda tada salla,



Tana sallamewa baba ya kirata falon su ' ta zauna kamar wadda tayiwa sarki karya gefe guda tareda dukar da kanta,


"Mama na kimun bayani ina sauraren ki " me kikeso ki fadamin? Kema bazaki Auri d'an uwanki ba kike nufi? Dake da y'ar uwarki kun gama watsa min tsarina baki daya ko,



"Haba malam yakamata ka barwa Allah wannan lamari ita maryam da kake magana Ina zamukai wa innan rabon kana ganin cikin shekara biyu Yara biyu ai sai mu yarda da yin ubangiji,



"Haka ne saudatu yanzu kina so ki fadamin bansan Allah keyin komai ba kome? "Toto yanzu nasan komai ma da sanin ki sukeyi tunda ba danginki bane shiyasa kike zuge ya'yan ki su ki Auren shi ko?


"Haba malam ya zaka fadi haka bayan kasan irin y'anda na reni ismail da hannu na kamar ni na haifeshi bai dace wannan kalma tafito daga bakinka ba,


Toh kusani keda Yasmin indai nine mahaifin ta to bazata taba Auren wannan yaron mara tarbiya ba, ya mike fuu ya fita,


YASMIN tashiga tashin hankali najin yau saboda ita iyayen ta na misayar yawu, abinda bata taba jiba tsawon rayuwar su,
Kuka taji ya kwace mata mama ta kalleta,



"Toh Allah ya biyaku ya'yan Albarka Wato dai kullum sai kunja mun magana idan zancen Auren ku yataso haka y'ar uwarki tayi kema gashi Abu yazo gab shine kika bullo da naki iya she gen,


"Kuyi kokari Kuyi Auren ku inda kukeso ni kuma sai ku kashe min nawa kunji nagode muku, itama maryam yanzu zankirata inji don nasan da sanin ta komai ya faru,


Kukan tane ya Kara sauti tareda girgiza kai cikin Kuka" mama don Allah kiyi hakuri Wallahi ni ban turoshi ba kuma Aunty batasan komai akai ba, ni wallahi na yarda da Auren ya'yan karkuyi fada akaina don Allah,


.
"Tashi kije ni nagama magana kuma, tashi tayi kamar wadda kwai yafashe mata ta nufi dakinta,


Baba na fita yaci karo da motoci sababbi dal a kofar gidan daya fara sai kuma ja y'ar Kara ma mai shegen kyau kirar Volvo sabuwar fitowa ya tsaya cak tareda makakin ko suwaye a ciki,



Fitowa MA yayi daga cikin farar ga kayan jikin shi farare yayi mugun haduwa ga kwarjini da haiba da ya cika ko Ina, baba bai gane shiba saida ya matso tareda mika Mai hannu,


"Salamu alaikum baba barka da dare' baba ya Amsa cikeda ganin girman yaron yace wa kake nema yaro?


"YASMIN nine dazu nazo da safe "toto nagane soja ko? "Eh baba sunana Muhammad Abdullah, to Sannu muhammadu bismillah shigo,



Tana kwance ta Dora wayar ta saman kirjinta tana tunanin rashin kiranta da yayi yau kardai fushi yakeyi da ita?


Kamshin jikinshi tajiyo tun shigowar shi taji domin turaren nada mugun kamshin da da mutum ya doso zakasan mutum na zuwa,




Wani irin faduwa gabanta yayi kardai shine ya dawo? Tashiga uku, kuwa MA zai jefa ta a damuwa,



Kiran baba yasa tayi saurin zabura cikin tsoro batareda ta tsaya daukar hijabi ba ta fito ta gyara sumar ta ta nannade ta sai zanin da ta Dora a kugunta saman rigar baccin ta mai guntun hannu Mai dauke da hoton frozen a jiki,



Kirjin nan na MA ya fito da kyau gwanin burgewa saida tasawo kanta wajen ta ganshi cikinta ya Kara d'urar ruwa,
Idanu ta zuba mishi cikeda tsoro gashi wannan ne karon farko data fara ganin shi cikin shigar manyan kaya yayi mata kyau sosai kamar Ango,



"Kije ki fito mana da kujera kintsaya kina kallon mutum kamar zaki cinyeshi, saida taji kunya tareda shigewa dakin mama tafito da kujerun roba guda biyu ta ajiye jikinta narawa ta koma daki cikin sauri,



Tunda tafito ya zuba mata ido kamar ya cinyeta yakeji tayi mugun yimai kyau gashi kanta ba dankwali yaga y'anda sirrin sumar ta yafito

Wani iri yakeji kamar ya bita cikin dakin ya turmushe ta yakeji,....... 🖊️




*hmm fan's yau hakuri zakuyi dani wallahi nayi typing ya goge tas by mistake don haka Kuyi manage gobe zan wanke muku zuciya da yardar Allah*



*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



_written by FENERH_
Maman Ammar


*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby



*Ina son ku ina kaunar ki kuna faranta min ina matukar jinjina muku Allah yakara dankon zumunci yakaro kauna my real fan's AISHA BABAYO, HUSSY ALI MAMAN ABDULLAH UMMI ZARIA, MOMYN KIDS, MOM HUSNAH,* _WA INDA MA BANKIRA BA ZAKUJINI A NEXT PAGE, AP NAYI TUYA NA MANCE DA ALBASA AISHA DAHIRU UWAR GAYYA MAJI D'ADIN M. A JINJINAR BANGIRMA UWAR DAKIN YASMIN ALLAH YABAR KAUNA DA AMANA_



29&30


Yaudai taga Rayuwa, kirjin ta har wani irin tsalle yakeyi kamar zaifito tsabar tsoro "MA zai kasheta kwanan ta bai kare ba,



"Bari inkira mahaifiyar ta ku gaisa, baba ya fada tareda mikewa ya shiga dakin mama, wayar shi ya janyo tareda tura mata text _kifito kefa nazo gani kin wani shige ciki kinbarni da yunwar idanu_



Saurin dubawa tayi tareda cewa "naboni yau, kasa motsi tayi ta koma lafewa a katifar ya kuma turo mata wani _wallahi zan shigo ciki kuma sai nayi Abinda nakeso zanfito inbarki da kunya kinsan ni bansan Abinda ya dace ba_



Zabura tayi ta mike cikin sauri ta saka hijabin ta tareda fitowa, wani irin kallo yake binta dashi tundaga sama Har kasa ya matse fuska "me kike boyemin?



Marai raice fuska tayi tareda matsowa kadan" don Allah me kazoyi? "Bansani ba kicire hijabin sai inbaki Amsa,


"Don Allah muh'd ka rufamin Asiri ka bari inji da tashin hankalin da ka jefani, "banajinki saikin cire wannan hijab din sai muyi maganar,



Cikin sauri ta koma dakin domin jiyo maganar su baba Zasu fito, gyara zaman shi yayi da kyau ya zubawa fuskar mama ido cike da farin cikin ganin inda YASMIN din shi ta gado kyau da fari,


Ya zame kasa tareda cire hula cikin bada girma irin na soja "mama barka da dare, ta Amsa cikin farin ciki da natsuwa bayan ta d'an zauna kan karamar kujera "ya aiki,? Yace Alhmdulillah, "to Allah ya tsare ku ya kuma kare ku, Amen Amen nagode mama,


Yaji dadin Addu ar ta har cikin zuciyar shi ga Matar nada kwarjini da kamala ga tsafta don tunda ya shigo gidan karan farko yasan Matar gidan nada matukar tsafa don sumintin tsakar gidansu tsab Abu zai fadi ka dauka ka jefa a baki,


Saida suka gama gaisawa ta mike tareda cewa" kaga Yasmin din? "Aa ya fada cikin sauri "mama tagan ni Amma taki fitowa kuma tasan saboda ita nazo, mama don Allah kiyi mata magana tana wahalar dani bayan itama fa tana sona sosai,


Wata irin kunya ce ta rufe mama naganin y'anda yake mata magana kamar wani Kara min yaro, shikuma harga Allah jinta yake kamar hajiyar shi,


Ya koma kan kujera ya zauna da kyau tareda dukar da kanshi kadan ya kalli baba yasan baba baya ra ayin shi sarai don yasan yanda Akayi akan Auren maryam don haka yasa shi nuna iko kota karfin mulki sai Anbashi Yasmin sunyi Aure su sami jikokin sunnah ko kuma su tarbi jikokin soyayya,


"Toh Nima bari inshiga ciki sai tafito Kuyi magana, baba yayi magana, "eh dama baba inaso infada maka jibi iyaye na zasuzo nan sukawo kudin gaisuwa,



Tsit baba yayi na d'an lokaci kafin yace "tom muhammadu nidai banine mad'aurin Auren Fatima ba Amma gobe zan Kira kanin nawa infada mai sai kuyi maganar komai a tsakanin ku,


Kara dukowa yayi kadan yayi godiya kafin ya koma mazaunin shi, shigewa sukayi ciki tareda barin shi a wurin bayan baba ya kwala wa Yasmin Kira ' kuryar daki suka shige domin su tattauna magana atsakanin su,


Alokacin ya mike zuruf ya nufi kofar dakin nata cikin hanzari,

Dai dai tana canja kayan jikinta domin rufawa kanta a siri domin tasan bazata iya fita da kayan jikinta batareda hijabi ba kuma a tsakar gidansu,



Riga da sket ne ta fito dashi na material ja domin canjawa, bata taba tunanin MA zai shigo cikin dakin ba shiyasa ta tube daga ita sai pant da bra ta saka sket din ko guiwar ta baikai ba ya shigo,
Da yake tabawa kofar baya yasa yaja ya tokare tareda nannade hannun shi a kirjinshi,



Wani irin trumbling marar shi tayi naganin ta a tsaye sanye da pant da bra farare duk da bata juyoba he can see ha awesome hips dai dai jikinta masu daukar hankali ga bombom dinta wow,


Ai tana zuge sket din ta janyo rigar yayi wuf ya karasa kusa da ita tareda rungume ta ta baya ya Dora hannayen shi akan westdinta tareda sauko da kanshi daidai wuyanta ya Dora mata kiss a wuyan,



Lamarin MA yadai na bata mamaki saidai tsoro don haka koda taji hannun mutum tasan shine, cikin tsoro tayi saurin juyowa bayan ya sauke mata hot kiss a wuya,


Tama manta da ba Riga a jikinta ta zuba Mai ido jikinta NA rawa tareda dafe bakinta da hannu cikin rasa mafita,


"Wai meyasa kakemun hakane?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login