Showing 15001 words to 18000 words out of 55353 words
" momy zan tafi, "A sauka lafiya ta fada ba yabo ba fallasa, don ita dai Yarinyar bata yi mata ba,
Mace ba kamun kai haka ki kwaso kafa kizomin gida duk da ina son ganin Auren shi bazan so ya Aure ki ba ta fada a zuciyar ta,
Bin bayan ta yayi suna fita ya fisgo ta ya hada da bango " kina hauka ne kika zo gidan mu? Fisgewa tayi da karfi "eh ina hauka Muhammad,
" haukar sonka haba ya kakeson inyi najira ka for so long yanzu kana shirin juya min baya akan wannan Yarinyar da a haihuwar kaji tsab zaka haifi kamar ta wallahi kaban kunya,
Shima Ahmed munafuki yace kanwar shi ce what ever wallahi sai naga bayan ta ba macen da ta isa ta rabeka in kyale ta,
"Kin makaro baby kuma wannan Yarinyar da ki taba ta gwara ki tabani yafi miki sauki kinga y'anda tayi dake ranar ki kiyaye nafada miki I don't take rubbish from women you no,
" kayi Abinda zakayi kuma Anjima gidan zanzo wallahi sai na dauki mataki akan ka Muhammad "zakiyi babban kuskure kuwa,
Ya fada yana mai juyawa cikin gidan ya samu Yasmin ta baje sai hirar su sukeyi kamar sun dade da sabawa
Auwal sai wasan shi yakeyi a jikin ta daga gani tanason yaron sosai ya Ayyana,
Ko kallon shi momy batayi ba domin tana ciki dashi akan zancen Aure,
Zama yayi a gefen ta tareda riko hannun ta " sory mama na ki taya ni Addu'a karkiyi fushi dani Kece garkuwa ta,
Dawo da hankalin ta tayi kanshi da kyau"kayi Aure inka naso mu shirya, "momy zanyi in lokaci yayi ki yimun Addu'a,
Uwa da da' sai Allah ta saki ranta harda samai Albarka tana mai fatan samun mace ta gari,
A zuciyar Yasmin kuwa cewa take " ogan yan iska mace ta gari? Saidai a mafarki kila d'an iska sai y'ar iska irin shi,
Sai kusan magrib suka bar gidan Hajiya tayi mata kyautar super da kayan kwalliya masu tsada harda turaruka
Tayi matukar jin dad'in ziyarar saida suka biyo ta ostrich oga yayi take away na dambun nama dasu pizza sannan sukayi bariki,
Zaka d'auka bai damu da ita ba a cikin motar nan kuwa duk wani motsin ta idanun shi na kanta,
Suna tsayawa itace farkon fitowa ta wuce bako sallama da ledar kayan ta Auwal kuwa yayi bacci a kafar MA saida Ahmed ya shigar da motar sannan ya karbeshi ya bashi ledojin take away shima ya je su ci da iyalin shi yayi godiya,
Tana shiga ta fara bawa Maryam labari "Aunty Gaskiya mutumin can katon d'an iska ne " wane mutumin kuma Yasmin sarkin yan daukar magana?
"Ogan ku mana kinsan dashi mukaje gidan maman shi Hmm Abin mamaki karuwar shi muka samu a cikin gidan da gani baiso taje ba......
" ya isa labarin nan Yasmin ina mijina? "Hmm masu miji yana nan zuwa shida my boy ni natafi in watsa ruwa tunda bakyason hirar ga kyautar da na samo ta fada tana mika mata ledar kayan,
Karfe goma yana kwance akan tafkeken gadon shi idanun shi a lumshe ya kasa bacci Yarinyar nan ta tsaya a zuciyar shi sosai
Yarasa me yasa ya kasa cire ta a cikin ranshi shidai ba sonta yakeyi ba kawai baya gajiya da kallon ta ne she is beautiful sannan tsiwar ta na burge shi sosai,
Ina ma zata Amince dashi ya samu kusanci da ita yasan da zata fita akanshi ta barshi yayi bacci don shi ko yaga mace yaji tayi mai yana samun biyan bukata zaiji ya tsane ta,
I will try and get close to her nasan zata fita araina but yasan yanajin kunyar Ahmed Bazai iya yin Abinda zai bata mai rai ba don yasan kanwar Matar shi ce,
Bazama ta iya daukar shi ba he saw her tiny west duk da tana da shape but she can't take him, runtse idanun shi yayi wata irin wutar jaraba na kunnuwa a zuciyar shi da bai taba jin irin taba kodan yayi kwana biyu ne bai nemi mace ba,?
Ganin Abin na neman illata shi yasa ya zabura ya janyo wayar shi numbar zuby ya kira a lokacin tana kwance tana faman kukan juya mata baya da yayi,
Ganin numbar shi yasa tayi saurin picking, murya na rawa tace " hello baby, "zaki iya zuwa yanzu? Ya furta muryar shi na cracking don jin yake kamar numfashin shi zai tsaya tsabar fitina,
Saurin zabura tayi " zanzo baby yanzun nan ta diro daga ita sai kayan baccin jikin ta ta dora after akai ta ziri makullin motar ta tafito security na tanbayar ta ta buga mai tsawa open the get for me,
Ko tsoro bataji a haka ta shigo barikin lokacin kusan karfe goma sha daya kasan cewar sojojin sun Santa ba bata lokaci ta shige ciki,
Yana nan kwance idanun shi sun yi mugun yin ja ji yake Kamar zai mutu idan bai rage ruwan dake kwance a marar shi ba,
Tundaga bakin kofar ta fara kwabe kayan jikin ta ta fara taku a haka har ta isa kan gadon yana kife dagashi sai boxer ta haye bayanshi ta kwanta bear chest dinta suka taba bayan shi,
Runtse idanun shi yayi tareda saurin birkito ta jikin shi na rawa, ta fara kok'arin hada bakin su yayi saurin ture ta "you no I don't like it,
" baby please just once kabarni inji test din bakinka please, tsawa ya buga mata idan bazakiyi Abinda ya kawoki ba kibar nan banson damuwa,
"And no sex only romance ok ya fada yana zame boxer dinshi, tuni ta hadiye mugun miyau tareda rungume shi tamau jikin ta na rawa shiyasa take mutuwar son shi har yau bata taba ganin namiji mai kirar Muhammad dinta ba
Komai nashi is perfect kirjin shi mai fadi muscles dinshi farin fatar ga huge machine gun da ta dade bataji test din ta ba tasan halin shi Abinda yace baya canja ra ayi da yau sai ta ka shewa kanta mugun kishin shi koda kuwa bazaiyi da kanshi ba ita zatayi Aikin,
.
Tadauki lokaci tana Abu daya a jikin shi wanda ji yake Kamar namiji ke tabashi ga fitinar shi na karuwa tuni jikin shi ya dauki zafi
Daga karshe ture ta yayi saboda mugun zazzabin dake rufeshi yaja bargo batareda ya koma kanta ba itama lafewa tayi a jikin shi kamar mage bacci mai shegen dadi ya kwashe ta,
Yaushe rabon da tasamu dama irin ta yau,?
Haka yaga tsawon daren fuskar Yasmin nayi mai yawo har ma da kirar jikin ta da yake gani a cikin kaya ba a zahiri ba,
Asubar farko ya ture zuby ya fada bathroom saida ya tsarkake jikin shi sannan yayi Alwala ya fito ya shinfida dadduma ya tada Salla,
Yau ko training din da yabi jikin shi bai iya yiba wayar shi ya daga ya kira Ahmed yace yazo gidan shi yanzu,
Gaba daya bayajin dad'in rayuwar shi he feels so restless ji yake kamar yayi ihu saboda damuwa,
Ahmed na zuwa ya ce ya kawo mai first aid box zaiyi Allura domin jikin shi har rawa yakeyi,
"Oga Badai diabetes dinka bane ya motsa? Girgiza mai kai kawai yayi jikin shi na rawa don zuwa lokacin idanun shi sun fara rufewa,
Da hanzarin shi ya dakko a ma Ajiyar tashi ya kawo ya mai umarnin ya hada mai jikin Ahmed na rawa yace " oga muje hospital ko inkira doctor Philips ne?
"No don't call any one just make the injection for me I will do it my self " no sir I can't risk your life ni ban iya hadawa ba let me call my sister she is a nurse,
Ya juya da saurin shi batareda ya saurari reply dinshi ba,
Jin yace sister ya runtse jajayen idanun shi a hankali ya furta "if she comes I will surely die today please Ahmed don't call her,
" Akwai ta fa my fan's shin zata zo ta taimaka ? Idan tazo mezai faru karku manta zuby na gidan........ Mu hadu a next page my fans 🏃♀
*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_*BARIKI*_
_Auren soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by fenerh_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddousi mainasara
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*A Gaskiya comments dinku na karamin karfin guiwar yi muku typin, don haka ina Alfahari daku my fan's kuci gaba da gashi Yasmin na gaishe ku*
11&12
A zaune take bayan ta idar da Salla ta jingina da gadon dakin tana sauraron karatun Alqur'ani mai girma a cikin wayar ta,
Ya kwankwasa kofar a hankali, bude idanun ta tayi tareda mikewa ta bude kofar sanye da dogon hijabin ta
"Ya Ahmed Kaine da safen nan ince dai lafiya Aunty take? " kalau Kizo don Allah inaso ki taimaka kiyiwa oga Allura bayajin dad'i,
"Ogan yan iskan? Ta fada tana dariya " lallai kace ya shiga hannu yau sai yayi iskancin da tushe mugani,
Kasa cewa komai yayi saida takai karshe "muje inkin gama zagin nashi ko, " saboda musulunci kawai wallahi zanje inba haka ba dana barshi ya mutu a rage mugun iri,
Har suka shiga cikin gidan bakinta bai mutu ba , Shikuwa yana nan a kishin gide a inda ya barshi idanun shi a lumshe,
Tundaga nesa bakinta ya mutu murus hango irin kirar jikin shi datayi saida ta hadiye wasu mu gayen miyau,
"Tab lallai ma yan matan dake bin gayen nan jarumai ne ai ita wallahi ya riketa kila mutuwa zatayi,
Daga nesa ta tsaya tama kasa kara sawa kusa dashi saida Ahmed ya yi mata magana' ki matso kiyi Aikin ki mana,
a hankali cikin natsuwa take matsowa wurin shi, jin takun Matsowar ta ya kara runtse idanun shi kirjin shi na bugawa da sauri a hankali yake jin numfashin shi na tsayawa na y'an dakiku,
Bayaso ya bude idanun shi ya kalle ta don zata iya hango zahirin Abinda ke tareda zuciyar shi don haka yayi namijin kok'arin da yaki bude idanun nashi,
Kallon shi takeyi dakyau tana karewa kyakkyawar fuskar shi kallo da kuma faffadan kirjin shi mai cike da wata irin suma kwantacciya
Hannun ta na rawa ta bude first aid din tareda tanbayar Ahmed " meke damun shi,?
"Inaga sugar dinshi ne ya dan tashi,
Tattaro jarumtar ta tayi tareda gyara zaman hijabin jikin ta tace " bari ingani ko zan iya taimaka mai idan yafi karfina kuje asibiti kawai,
Hannun ta ta daura akan goshin shi domin jin yanayin temperature din jikin shi, a take ya bude idanun shi da yake kok'arin hanasu budewa wani irin mugun shock yaji tundaga kanshi har kasan marar shi,
"Ahmed tell her to stop touching me please" ya furta ba tareda ya shirya Fitowar maganar ba,
Saurin cire hannun ta tayi tareda dafe kugu tana shirin zubo mai magana,
"Oga bari ta duba inba haka ba inkira Philip kawai ko mu wuce Asibiti, " no need I will be ok, karka damu nadan lokaci ne,
"Tab yaya fever keson rufeshi jikin shi yayi matukar yin zafi if possible ayi mai Allurar rage zafin jikin kafin yazamar mai matsala yakasa nema.....
Kiyi mai ina zuwa Ahmed ya fada tareda fita cikin falon daukar Ruwan Allurar tayi tareda sanya Auduga ta fasa bakin ta zuki ruwan a sirinj
Gaba daya idanun shi nakan ta sunyi wani mugun ja kamar wuta,
Ta gogi spirit da Auduga ta matso gab dashi
" ai wallahi sai nayi ma tunda nazo bazan tafi haka nan kawai ba ta daga kwalbar Allurar "koma wannan ce ko ba ita bace oho nidai yau sai nayi ma Allura,
Wani irin murmushi ne ya kufce mai a fuska, " kabani hannun ka intsira ma ni intafi,
Ta fada tana girgiza jiki, "saurin kifewa yayi a tree seater din tareda sanya hannun shi ya zame guntun wandon dake jikin shi kadan,
Wani irin zaro idanu tayi waje kamar taga mutuwa tadan ja baya kadan, lallai yau taga iskan ci tayi saurin ajiye Allurar zata juya kenan zuby ta sakko daga saman daga ita sai d'an guntun towel,
Kanta a jike da ruwa tana tafe tana hamma, cak Yasmin ta tsaya tana kare mata kallo,
" d'an iska wato ya kwana sabon Allah ya tashi da zazzabi wallahi kadan ma ya gani kuma wannan karuwar tashi sai ta kunna ta zatabar gidan,
Saurin komawa tayi ta zari Allura batareda ta taba shiba ta tsira mai, kamar ta tsikari dutse ko motsi baiyi ba,
"Kingama kenan? Ya furta a hankali wanda yayi dai dai da karasowar zuby a kidime'
" me zangani haka? Baby lafiya ? Me wannan Abar takeyi a cikin gidan nan?
Ko juyowa baiyi ba bare ya bata Amsar maganar ta
Yasmin mai jira tayi wata irin dariya tareda matsowa kusa da zubyn cikin renin hankali "Bakida Amfani ne shiyasa ya kirani inzo intaimaka mai,
" kuma bari kiji gaskiyar zance a gaban shi "ni Matar shi ce idan ma ya fada miki wani zance na daban ne kika kuma y'arda dashi ke kika jiyo,
Nasaba ganin dubun ki a cikin gidan nan basu dameni ba bare ke don haka ki tattara koma tsan ki kibar min gida
Ai dai kingan mu har cikin gidan su da idanun ki don haka bana son ganin kafarki a cikin gidan nan again,
Ta juya cike da girgiza irin na na hada wuta zata fita, zuby da Yarinyar ta gama kaita bango ta wani irin fisgota ta kamar kara,
Wata y'ar karamar kara tasaki da saida ya zabura zaune ya zuba ma ikon Allah ido domin Abin Yarinyar yafara wuce tuna nin shi,
" ke karamar y'ar iska waya koya miki bariki
Ke y'ar gidan uban waye ?
Fisge hannun ta tayi tareda gogewa tace "Allah ya isa kinje kin gama iskan cinki zaki tabamin jiki mai tsarki,
Wani irin wawan marin da saida taga tagwayen taurari ya ziyarci fuskar ta batareda ta shirya ba,
Wani irin rudewa M.A yayi tareda saurin tare Yasmin dake shirin zubewa a kasa kuma yayi dai dai da Shigowar Ahmed rike da flask a hannun shi na tea,
Jikin MA na rawa yace " zuby how dare you? "Ya zaka tsaya tanbaya ta bayan komai a gabanka ya faru ,
" get out "" ya buga mata wani irin mugun tsawa saida ta zabura tayi baya da sauri "Ahmed get her out of my house before I killed her right here,
Hajiya Yasmin kuwa d'an karamin suman wucin gadi tayi kafin ta dawo hayya cinta tasaki wani irin kuka,
Ta fara kok'arin burgima jinta a jikin mutum yasa tayi saurin zabura ta mike tana gyara hijabin ta binta yakeyi da kallo mai tattare da ma anoni da dama,
Kana hango tsantsar bacin rai a idanun shi ganin marin da zuby tayiwa Yasmin yasa tuni ya manta da ciwon dake damun shi,
Bubbuga kafa tafarayi " wallahi ya Ahmed saika ramamin kuma yau zan koma gidan mu na rantse bazan y'arda ba katuwar banza ta dakeni,
Kama hanyar fita tayi tana kuka yayi dai dai da Shigowar EMA gidan yaci karo da ita zata fita,
"Friend ya fada da karfi yana kok'arin riko hannun ta " wata uwar tsawa Muhammad ya buga mai if you dere touch her I will cut up your hands
Yayi saurin matsa mata ta fice , komawa yaya ya zube akan kujerar tareda dafe goshin shi, what a drama Queen this girl is unbelievable,
Wani irin murmushi yake saki tareda tuna irin tsirsmai Allurar muguntar da tayi ya shafo wurin yana girgiza kai wace irin yarinya ce wannan?
What an Angel ya furta a hankali yana shafo goshin shi da har yanzu yana feeling hannun ta a wurin,
Bai tabajin hannun mace mai taushin nata ba duk da goshin shi kawai ta taba ya kara runtse idanun shi lokacin da ya tuna fadowar ta jikin shi da zuby ta mareta,
Wani irin harbawa marar shi ta kuma yi yace "this girl is going to end my life for sure, yasan samun ta y'anda yake so ba Abu bane mai sauki,
Yasmin kuwa tana fita ta maida kukan ta tsab tareda kyal kyale wa da dariyar mugun ta " shegiya mai hannun rodi gobe ma ki dawo,
Saurin hade fuska tayi tamau lokacin da ta hango Umar tsaye sanye da kaki yana shirin fita aiki ya hade rai shima ganin gidan da ta futo,
Tana matsowa yasha gaban ta "baki isa ba Yasmin baki isa ki hana zuciya ta sukuni ba kuma kije kina bin oga na yanzu don Allah zaki iya bin oga nine bazaki bani hadin kai ba?
Wani irin bakin ciki ne ya rufe ta tuni taji ranta ya baci fiye da tunani wato shi kallon y'ar iska ma yake mata kenan,?
" eh naga ba sabon Abu bane a bariki kuma ai kowa nason ci gaba idan na bika me zan samu kabarni inbi masu garin in more kabarni inbi maza ba mazan Hajiya ba mijin tace,
Ta girgiza jiki tareda yimai gwalo kuma wannan jikin kwalelen ka ta juya a guje tayi cikin gidan,
Maryam ta tareta "lafiya Yasmin wannan irin gudu? Dariya tayi " nida mijin makociyar ki ne, rike baki Maryam tayi "nidai Allah ya rufa min Asiri dake Yasmin,
" Allah ya rufa mana Asiri dai taji muryar mijin ta dake shigowa, "me ya faru Baban Auwal?
Shigewar ta tayi kawai batareda taji korafin shi ba, " kanwata zatasa watara na a kulle ni ko inrasa aiki na'
Ya fada mata duk abinda ya faru har na kwanakin baya duka, Maryam tace "oh Allah Yasmin bata girma ya Ismail nada aiki wallahi,
" Yama kirani yana zuwa yanzu bari infada mata, ta fada tareda shiga dakin nata, har ta tube ta daura guntun towel zata shiga wanka,
Zama tayi gefen gadon tareda zubawa jikin nata ido" Yasmin wane mai kike Amfani dashi ne naga jikin ki na kara fresh?
"Mai na daya ne har yau dove ba canji product din yayi wallahi " Hmm ya Ismail ya kirani yace yanata kiranki wayarki a kashe,
"Oh na manta da zan fita na kashe kinganta nan ta fada tana d'auka tareda kunna wa,
" to