Showing 33001 words to 36000 words out of 55353 words

Chapter 12 - BARIKI (AUREN SOJA)

07 Jul 2024

8298

ciki, saidai kash' ko da ba ismail tasan bazai taba Auren taba don yafada mata shi baida tsarin Aure a rayuwar shi,


Maganar maryam ta dawo da ita" ki shirya kije gida ki karbo min tsumi mama tace ta dafamin ki kawo muci gaba da sha, "kidai sha ni bazan shaba Allah, ke kika sani ina ruwana,


Zantafi inkwana sai jibi zan dawo "aa ki karbomin kidawo please kinga jibin Zasu dawo fa inaso inkara tsumuwa kinsan mazan mu sunkwaso yunwa, "tab kyaga yunwa bari ki kuma gwarne, tafada tana rugawa da gudu ciki domin shiryawa ta tafi gida,


"Zaki sani y'ar rainin hankali ai Matar so ke gwarne, "Matar wahala dai ta bata Amsa daga ciki Allah yasa duk shekara ki dura ciki don Yaya ismail ma dagani sai yayi jaraba,

Shiru tayi kawai tayi tareda tuno shugaban jarababbun ta Wato MA ta,

*************
Koda ta isa gida saida ta kwanta taci barcinta sosai kafin ta ci Abincin mama mai dad'i tayi wanka tasaka wata doguwar riga armless robace ta kamata sosai sannan ta dora kimono akanta tasaka west belt mai kyau ta ciro Farin gyale ta yane kanta tayi matukar yin kyau batayi wani make up ba ta nufi dakin mama suna zaune yau harda baba da Auwal sai wasa yakeyi,
Ta gaishesu cikin ladabi tareda daukar yaronta,

"Dakai zantafi ko? "Aa Aunty zanje ba, suka Sa musu dariya "kinga yaci tuwo mai dad'i baya bukatar jagwal gwalonku mamana baba ya fada cikin nishadi, kuma ai wayau ne ta dauke ki ai dole tabar mana shi mugani muji dad'i gida kamar kango ba yara,

Inji mama "ki dauki sakon yana cikin daki a Leda kuma dai kinsan dole kidawo cikin satin nan ko don saura sati daya kinsani akwai shirye shirye itama maryam zankirata ta sallamoki kawai Gobe kidawo tunda mijinta zaidawo, maga Wanda zata kuma gani idan kinyi Aure,



"Kibarsu lokaci ne basuda Wasu abokan shawara sune kawai muka haifa kinga gwara su shaku ko sayi zumunci irin namu da d'an uwana,
Saida suka d'an taba hira kafin tafi,


*****

Tun isowar ta taga sojoji birjik a kofar gidan nashi saida gaban ta ya fad'i ganin y'anda suke clean up ko ina sai gyarawa akeyi, ga sabon penti da ya Kara haska kofar gidan,


Ta shigewar ta ciki ta samu Aunty maryam tana faman soye Soyen tarbar Oga "kai sannu Aunty na har kinfara aiki?

"Badoleba ai tunda kikaga su Oga MA sundawo yanzu saura su baban Auwal gwara inkimtsa komai, wani irin tsoro ne ya shigeta tareda dafe chest tace "yadawo? Kallonta tayi cikeda mamaki "eh Meye matsalar ki kuma da dawowar shi? Saita kanta tayi kawai batareda ta iya cewa komai ba ta hadiye wani abu, " ke kuma daga zuwa karbo sako sai inji shiru tunfa safe gashi yanzu karfe biyar,


"Wallahi bacci na nasha ganin ba sallah nakeyiba saida na koshi natashi nan Aikin ki kadai baya barina bacci, "sorry my sis ke kadai nakeda shiyasa kinga dole kitaimake ni,


Daki ta wuce tareda janyo wayar ta don Sam ta manta bata fita da itaba wajen miss call ashirin tasamu nashi sai kuma text guda daya,



Sakon ta bude _call me back idan kindawo_
Jikinta sai rawa yakeyi tarasa Abinyi Allah yagani tanason ganin shi sosai saidai batajin zata iya kiranshi ga wani mugun tsoro dake dawainiya da ita,


Tashiga uku da rigimar wannan sojan ta ina zata fara, taso tasamu Amira suyi shawara Amma takasa zuwa bare ta nemi mafita,

Karar wayarta yasa tayi firgigit ta kalli tsohuwar numbarshi ce ke kiranta duk da batayi seving ba tasan number shikenan ya dawo na boni yau,



Saida ya Kira Sau biyu kafin ta dauka jikinta narawa takara cikin fushi yafara magana, "ki cigaba da yin Abinda kikaga dama ba laifinki bane kinji amma karki damu zanyi maganinki tunda nadawo


Ina jaji ki nemamin Abinda zanci kafin in iso nan da thirty minute "yanzu don Allah ta ina zan shirya ma Abinci bayan Kasan ba Wanda yasan tsakanin mu Wai ya kakeson jefani a damuwa ne,?


"I don't care matsalar kice idan kinso kifadawa Kowa munatare you are my property zanzo hakan kiyi ihu duk bariki Kowa yasani bandamu ba hakan ma dad'i zanji ke ni yanzu na shirya Kowa yasan ke tawace nikadai bazan taba sherring dinka da kowane namiji ba, kibar wannan maganar kawai sai na iso zamu karasa we have All night for our self, idanu ta zaro cike da tsoro, "All night? Kutt


Kasa motsi tayi don batasan ma ta ina zata fara ba kwance d'aurin da tayiwa sumar ta tayi ta baje shi domin iska yashiga don wani zafi takeji yana shigarta,



Har akayi magrib bata samu mafita ba haka ta mike ta fita falon Aunty tasameta tana bawa NANA nono tace "ina yin salla zankwanta yau nagaji kyaban labarin film din mu Gobe,


"Tom kawai ta iya cewa don tunanin ta yayi mugun nisa,
Dakin ta koma ta yi wanka tareda kimtsa kanta saboda tana mugun rushing idan tana period ta mayarda rigar ta tareda feshe jikinta da turare don tana son yin Amfani da turare a irin wannan yanayin,



Wayar ta ta dauka ganin miscall din ismail ta kirashi " matana ina kika shiga ne nayita Kira? "Sory Yaya wanka nashiga, "Ahh my wife damunyi Aure tare zamu rikayi kina cudani ina cudaki ba wani kunya a lokacin kinzama ni Nazama ke,


Shiru kawai tayi tana sauraran shi "baby Gobe zanzo indauke ki inason zuwa Abuja kafin ranar kamu akwai wani uzuri da zai kaini kuma inada magana dake saidai mun hadu goben,



Yana Ajiye wayar kiran MA ya shigo ta dauka kawai domin gwara ma ta rage nuna mai tsoro kar ya ga damanta da yawa,


"Ki bude min falon zan shigo, ya fada tareda katse kiran kitt, ta d'askare a zaune kamar wadda ruwa ya cinye ta saida tayi suman wucin gadi kafin ta dawo cikin Sauri tayi dialing number shi,


"Ina jira ko inballa kofarne? Ya fada cike da hasala, "please katafi Wallahi Gobe zanyi maka duk Abincin da kakeso don Allah ka rufamin asiri ka wuce,



"Wallahi bazaki cuceni ba kifito yanzu ko inyi Abinda zakiyi kuka da kanki, a firgice ta mike tareda bude kofar a hankali ta fita saida ba Kowa a harabar wajen sai haske da ya hasken security light ko ina,



"Kana ina tafada domin dama wayar na kunne "ina cikin gidana ki Kara so, ta kalli kanta d'an karamin mayafinta ne kawai ta warware tareda nufar hanyar gudun idon jama'a don tasan ana ganin ta za ace itama kalar Y'an iskan Y'an matan shi ne,



Ko kallon masu gadin nashi batayi ba zuciyar ta na bugawa ta shiga falon da ke bude daman, tun fitowar ta yake kallonta ta sama saida ta iso kofar gidan yafara sakkowa, koda ta shigo yana dai dai step yana sanye da singlet na Como flag da wandon tree quarter Shima irin rigar ya Kara murdewa ga ga Farin shi na sheki Kamar ba soja ba,


Wani saje ya ajiye a fuska wannan karon Kasan cewar sunje peace keeping suna iya barin shi tun shigowar ta ya zabga mata idanu yana karema halittar jikinta kallo tundaga sama Har Kasa,



Takara cika ta sama duk da fuskar ta ta fada wani irin shaukinta ya shigeshi yafara sakkowa a natse nan ta sauke wayar a kunnen ta ta zuba mai idanun ta masu kyau da kuma daukar hankali



Saida yazo gab da ita idanunshi sunyi wani irin sauyawa ba bata lokaci ya bata zazzafan hug,



Tayi Zuru kirjinta Kamar yayi tsalle ya fito tsabar rawar da jikinta keyi, "wow baby kinkara kyau Wallahi Alhmdulillah Dana dawo Lafiya na sameki kwace jikinta tayi don ba wani riko yayi mata ba taja baya kirjinta na sama da Kasa tsabar tsoron shi,




"Don Allah kabarni in wuce kar aunty tagane bana nan dare nayi saida safe ta juya cikin Sauri,



Tunda ta fara magana yayi suman tsaye domin maganar ta kawai kokarin dauke mai numfashi takeyi ga lips dinta masu she kin lip gloss yana Kara mai shaukin ta,


Taku biyu yayi ya fisgota zuwa kan kirjinshi ya samu tarbar randar ruwan dakyau har wani daukewar numfashi ya samu najin wannan dukiyar a tsakiyar katon kirjinshi,


Hannun ta tasa masu laushi da santsi Kamar na baby ta dafe muscles dinshi da niyar tureshi taji Kamar dutse ta rike ga wani shock da taji tundaga tafin kafar ta har tsakiyar kanta,



Dai dai kunnen ta ya Dora bakinshi "baki isa ba baby yaxaki zo ba wani barka da zuwa ba tarba mai dad'i kawai kizo kimun kwalele ki wuce Ashe na zama sakarai kenan da zaki nunamin wa innan kayan kuma kijuya ba wani tayi ina baki isa ba,



Ya dagota tareda zubawa dukiyar fulaninta ido Kamar ya cinyesu yakeji don sunyi mugun fitowa a rigar saboda robace har yana ganin shacin breziyar da bata gama rufesu ba, tuni idanun shi sun canja,


Ganin yana shirin Dora hannun shi akai yasa tayi saurin komawa cikin kirjinshi ta kankame shi "don Allah kadaina karka tabani, tafada,


Rungumar da ta bashi tayi mugun shigarshi fiyeda wadda yayi mata a farko don dai yana jarumine da tuni ya zube dasu runtse idanun shi yayi ya dafa kafadar ta,


"To ki sakeni kar inyi aika aika yanzu muje kibani abinda zanci am hungry,
Kuka tasa don Allah kabari sai Gobe zanyi yanzufa kalli ago go karfe goma fa,


"Oho ke Wallahi sai kinbani abinci naci ko kiban dafaffe ko inci d'anyen dake jikinki yanzu don haka zabi yarage nake muje,


Batada zabi haka tayi gaba yabiyota abaya yana karewa shape dinta kallo gaba daya duk wata lfy ta jikinshi yau ta gama motsawa ya dunkule hannu tareda kallon wandon shi dayayi mugun kunbura Wai ma don ya kamashi ne data lura da Shi, harbawar da jikinshi keyi shikanshi tsoro yake bashi bai taba jin irin haka ba,



Aiki takeyi shikuwa yana tafama da kanshi ga wani irin burgeshi da tayi yanda take Aikin a natse Kamar Matar gidan saida ya dade daga nesa kafin kamshin yasa shi matsawa kusa da ita,


"Ahhh baby me kike dafamin yafada tareda dafa kafadar ta ta ture hannun shi tareda wanke albasar ta zuba "noodle ce don tafi Sauri kaga dare nayi, tafasa kwai ta hada su citta da tafarnuwa harda albasa ta zuba domin kashe karni tafara soyawa kafin indomin ya dahu,


Wani irin Farin ciki yakeji ganin shi tareda ita a gida daya gaskiya zaiso su kasance a haka har abada yanajin ta har cikin naman jikinshi,


Gama daya kuzarinshi ya kare ganinta dayakeyi yanzu zuciyar shi na d'ad'a narkewa da kaunar kasancewa da ita a cikin gidan shi, yayi nisa cikin tunani ta yi mai magana "nagama zantafi,



Matsota yakeyi cikin wani irin yanayi tafara ja da baya har ta mannu da sink din kitchen din ya matsa gab da ita, wani irin numfashi yaja kafin ya fesar akan fuskar ta,


"Please don't leave me I want you in my life, ki zauna dani karki Barni ganin ki kawai yanzu ya daukemin duk wata damuwa banaso kiyi nisa dani stay with me,



Wani iri taji a zuciyar ta domin sakon nashi ya isa inda ya kamata dama zuciya mai bege tuni idanunta yaciko,
Kasan bazai taba yuwuwa ba zama saida Aure,


"Then marry me please marry me wani kallo tayi mishi gashi ya cika. Ko ina ba ako hangota sai ma ya d'an rankwafa kadan suke daidai da ita,


Mamaki ya cikata yau MA ke zancen Aure a tsakanin su shine ke rokon ta Aureshi? Kodai mafarki takeyi ba gaskiya bane, jin bakinshi da tayi akan nata ya dawo da ita daga mafarkin ta,


Kokarin fisge kanta takeyi takasa dole ta tsaya don Kamar dutse haka jikin shi yake ya sanya hannu ya tallafo keyarta ya samu damar samun tongue dinta da kyau ya mai wani mugun kamu tareda yin wata y'ar karar dad'i saida yaji zai fadi ya zame da ita Kasan tile's din kitchen din tayi saurin komawa gefe tana tuna y'anda ta tsine mai a karon farko saidai yau ba haka bane tausayin shi taji y'anda yake dafe kanshi tareda rike mara yana goga kanshi a durowar kitchen din da Alama yana cikin jin zafin cikin sosai,



Mikewa tayi da niyyar fita fallon, ya Kira sunan ta karon farko "YASMIN karki tafi kitsaya please ' muyi magana, saida ya d'an nutsu kafin ya tashi ya matso gab da ita tareda gyara mata sumarta da ta zubo gefen fuskar ta ya gyara mata zaman gyalen kafin ya riko hannun ta "Am ready to get married,


"Wallahi baka isa ba MA indai ina raye dole ka aure ni ba kuma wata macen da ta isa ta rabeka idan ko tayi kuskuren yin hakan zan salwantar da ita,


Maganar zuby ce ya dawo dasu, wani irin kishi ne ya rufewa YASMIN ido tayi saurin tsayawa gaban shi tareda kallon zuby cike da tsohuwar tsiwarta data motsa,



Ta riko hannayen shi gam "amma ke anyi jaka Wallahi tunkiya Aladiya mai bin mazan mutane kawai Sau nawa nake miki kashedi akan mijina kifita a idona kifita hanyar mijina Inba hakaba zan sabautaki, baki sanni bane haryanzu,


"Wannan nawa ne don haka kifita hanyata ta, wani irin kallo yake aika mata ga Farin ciki da ya mamaye mai zuciya "wow kalmar mijina abakinta is something else a wurin shi yaji kalmar sosai har cikin kanshi, ga bakinta mai tafiya dashi tana motsashi cike da tsiwa,


Zuby ce tayi sauri zata rikoshi Yasmin ta shige kirjinshi tareda rungume shi gam tayi saurin daga kanta tayi tsalle ta d'ane jikinshi Kamar wata Yar tsana yanda Kasan mutum ya hau ice ta hade bakinta da nashi gam saida ya gyara tsayuwa domin shock din da yaji har kan babban yatsar kafar shi,



Tuni ya fara bata wani zazzafan kiss tana tayashi batareda tasan ta iya hakan ba y'ar karamar hauka MA yayi a cikin d'an k'ankanin lokaci,


Ran zuby inyayi dubu ya baci tayi kukan kura tareda kokarin cafko YASMIN daga jikinshi yayi saurin maida ita gefe tareda kallon idan zuby dake zubarda hawaye,


"Uban me yakawo ki gidana by this time? "Oh haka ma zaka fada min ai dole kafada min kasamu y'ar jaririyar yarinyar da ko kosawa kirjinta baiyi ba kana lalubewa ai Wallahi Kayi faduwar tasa MA Wai me zaka samu a nan,?


Gyara tsayuwa yayi tareda Kara rungumeta a jikinshi, "ni ma da bansamu Amsar tanbayar ba sai yanzu "eh nasamu Abinda bansamu ba a wurinki kuma bakida shi kuma bazaki taba samu ba a wurina. Ki sani this girl is different from others kinsaba yimun hauka akan bebs dina ina kyaleki wannan karma ki gwada Inba hakaba Wallahi zansa a sab'a miki kamannin da ba karenda zai kalleki,



Kuka tasa kai cin rai "yanzu don cin fuska Sau nawa ka taba rungume ni da kanka bare har takai ga kiss kalli yanda kake kissing dinta koni baka taba yimun haka ba..... Out before kiga y'anda zanyi sex da ita yanzu,



Ya buga mata tsawa jiki NA rawa ta juya tana kuka da karfi ta fita gidan, tana ganin ta fita ta fisge jikinta ta fita da niyyar barin gidan yayi saurin binta tareda riketa,

"Meye haka baby ? Juyowa tayi cikin fada" tafiya zanyi mezanyi maka ka dawo da karuwar ka kawai kuci gaba dama sans ar kace idan kaso ma zaka iya kwana da goma a rana I don't care,


Nima Aure zanyi don haka kaje kaci gaba da harkar da ka saba ranar Friday zan zama Matar wani.......... 🖊️




*nayi nan baruwana Fans baza ayi agabana ba mu hadu a next page masoyan Asali Aisha dahiru ina jiran ki nasan kina bani wuta love you baby*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09



🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



_written by FENERH_
Maman Ammar


*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

*nakune my grps BARIKI Auren soja🖊️ da kuma BARIKI Auren soja 2 ina Alfahari daku masoyan Asali*
Kunada yawa my fans bazan iya fado sunayenku ba Amma ina Alfahari daku bakidaya kuci gaba da gashi,


25&26


"Aurena zanyi don haka kaje kaci gaba da bin Y'an iskan matan daka saba bi,

Wani irin kallo yake aika mata mai cikeda ma anoni kafin yayi wata irin dariya ya matsa gab da ita "you are dreaming (mafarki kikeyi baby ko) narkewa tayi tareda gyara tsayuwar ta "am serious Aurena ranar Friday kuma ai Kasan da labarin tunfarko daman kawai damuna kakeson yi,


Wani irin fisgota yayi tareda hade bakinsu, kawai jintayi rigarta tayi Kasa domin rabata biyu yayi ya jefar a gefe, wani irin mazari jikinta ya dauka tafara kokarin neman ceto saidai ina yayi nisa domin kafin tayi wani yunkuri ya cirata ya nufi kujerar dake falon ya shinfideta,


Wani irin zabura tayi zata tashi yabita ya danne tareda sakar mata nauyi, ya zubawa kyakkyawar fuskar ta ido tareda d'an ja baya kadan ya danne hannayen ta duka biyu don karta samu damar motsawa, Wasu irin hawaye ne masu ciwo suka fara zubo mata, yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login