Showing 36001 words to 39000 words out of 55353 words
Allah yakawota hannun wannan d'an barikin,
Kallo yake karewa halittar fuskarta har zuwa kirjinta daya danne yadan dago kadan domin samun damar kallon Abinda yafi komai kauna a jikinta,
Ta fara mai kuka mai sauti" Wallahi natsaneka natsani rayuwar ka banson inkuma haduwa dakai ko a hanya wace irin rayuwace wannan,?
Bai masan tanayiba wani iri yakeji tundaga marar shi har cikin kwakwal war kanshi tuni jinin shi ka Kara gudu ganin irin wa innan kaya duk da suna cikin bra zuciyar shi Kamar tayi tsalle gaba daya yayi confused yarasa me ma zaiyi ko yarage Abinda yakeji nan take ya fara sambatu,
"Ahhhh babyyyy ya furta dakyar "please ke tawace karki Auri wani Wallahi ba Wanda zanbarwa ke ni na cancanci wannan harka ba wani banza canba,
"I love your body I love your everything I want to marry you be my wife baby zaki iya daukata nonuwanki Zasu cika tafin hannu na ina son su baby ki mallaka min you have the must beautiful breast Wallahi,
Cikin dimuwa da rashin sanin mai ma zaiyi yasamu sauki yayi saurin Dora bakinshi a saman fatar breast dinta, wata irin mika tayi tareda sanya mai ihu don taji lips dinshi har cikin kanta ta sanya kafarta garin shure shure ta zunguro hanyar Abujan shi, ai kuwa tuni ya mance kanshi da waye uwarshi ya sanya bakinshi ya janye bra din ai tuni ya nemi sumewa domin bayyanar kan gidan ruwanta da yagani a zahiri ai gaba daya notukan kanshi suka Kara loosing
Kuka takeyi mai karfi jin yanda yake sarrafa kirjinta da bakinshi Kamar ya samu na uwar shi ga jikinshi sai wani irin vibrating yakeyi tsabar tsumuwar da yayi,
A hankali jikinshi yafara saki saboda irin kukan datake yi yana ratsashi har cikin jinin shi yakejin kukan, cikin saurin kwace kanta tareda curewa wuri guda ta kudundune, shikuwa mirginawa yayi Kasa yana gurnani kafin yasamu natsuwar da ya so ta kasance a cikin HQ tar ta,
Ya dade a kwance yana maida numfashi kafin ya juyo ya zuba mata idanu cike da wani irin shauki mara misali, "I can't let you go baby you are mine,
Ya furta yana Ajiyar zuciya kafin ya tashi zaune ya matso wurinda take cure sai kuka take tana Ajiyar zuciya muryar ta har ta dishe,
Zama yayi tareda d'an rikota ta buge mai hannu yayi dariya kadan "baby saikace nayi wani Abu irin wannan kuka haka kice ranar da duk na ratsaki akwai aiki, ki shirya kuwa domin kwadayina na shekaru akanki zai kare don haka ki shirya daukar gwarzon namiji,
Mrs muhammed Abdullah ya furta yana shafo kanta cikin tattali da jinta Kamar ya lasheta yakeji,
Kallon wandon shi yayi yayi dariya tareda cewa "baby kalli irin abinda kika tatso tun yanzu hmm kice ranar da na shiga ciki akwai show Babba,
Kukan nan ya isa ko inyi mai gaba daya itadai kuka kawai takeyi "Wato haka kake wa Yaran jama a KO? Yau gashi ka gwada akaina nagani a she banga komai ba a cikin iskancin da nake gani ba sai yau daka nuna min,
"Hmm me kika gani ai banyi komai dake ba baby "amma kisan wani Abu kece macen farko danake romancing da kaina "noo I can't waste my saliver couse nasan bazaki fahimceni ba yanzu,
Ki tashi muyi wanka kitafi gida, ko zamu kwana ne don ni bangaji dakeba "um Gobe tsarabarki zata iso baby dole ma inkara miki da wata kyautar don irin wannan kayan naki da nagani sunfi karfin kyauta kadan,
Kukanta take karayi takara dunkulewa bata ma kaunar kallon fuskar shi, Kara shigewa yayi jikinta "baby ya Kira can kasan makoshin shi cike da wani irin tattali hade da lallashi,
"Please stop this crying yana taba min zuciya sosai you have no I dear kukan na kona min rai bai kamata kina kuka ba farin ciki kawai nakeson gani A fuskar ki, mace ce ke mai daraja a wurina bayan mahaifiya ta kece mace ta biyu mai mahimmanci a Rayuwa ta,
Dagowa tayi tareda zuba mai idanunta da sukayi ja saboda kuka, "da inada daraja da baka nemi yimun fyade ba, da baka nemi yin rayuwar BARIKI dani ba, banda darajar da kake fada MUHM'D don ba kaunata kakeyi ba kawai kana son ka more Albarkar dake jikina ne,
Juyo da ita yayi da sauri ya kankame ta a kirjinshi duk da tana a curen ta kudun dune kirjinta wuri gudu, bai fasa yi mata rikon kwai ba,
"So baby? Wane irin so? Meye so? Yanzu duk wannan Abinda dake tsakanin mu ba so bane? Baby you are mistaken, sone mai zafi na dade da sanin kece macen da nakeso a lokacin da nake gambiya idan ina tuna ninki har zazzabi rufeni yakeyi kece kadai macen da nakeji har cikin ruhi da kashi na,
Ki daina zancen soyayya please bata bakine tsayawa bayani, sannan sha awarki eh ina son jikin ki baby sosai ma kuwa saboda ina son ki dole in so ki inyi sha awar komai naki,
Shiru yayi tareda fesar da iska mai zafi domin tasa shi yin dogon bayanin da bai taba iya yiwa wata macen ba,
YASMIN wani irin farin ciki taji tareda sakin jikinta ta bashi wata irin runguma tareda sanya wani sabon kuka ga koshi ga kwanan yunwa,
Wanda take mafarkin yasota gashi yau ya bayyana mata irin son da yake mata Amma kash is too late to cry sun makaro yaza ayi suyi Aure ta ina Zasu fara yanzu,?
Jin y'anda ta rungume shi yasa shi sauke Ajiyar zuciya tareda yin wani irin kyakkyawan murmushi, Kamar zata shige cikin jikin shi takeji tsabar jin dad'i ta manta laifin shi gaba daya farin ciki ya mantar da ita cewar daga ita sai tree quarter irin na mata baki don ya dade da fisge bra dinta,
Don haka jikinshi da nata da ba riga tuni sun dade da gauraya sun haifar da wani irin yanayi na kauna tareda tsantasr shaukin junan su,
Jin irin nishin da ya fara fitar wa yasa tayi kokarin raba jikin nasu bai da kuzarin riketa don haka binta kawai yakeyi da kallo ta sanya hannayen ta ta rungume kirjinta dasu,
Hannu yasa yana son ya cire hannun saidai taki ta kwabe fuska zata mai kuka "ka daina mana,
"Baby please har yanzu bangansu yanda nakeso ba ki tashi tsaye ingani mana, ko tabawa fa baki bari nayi ba kawai na lasa sune da lips dina,
"Ahhh they test sweet baby, kukan shagwaba tasamai nidai ka tashi kamiko min rigata intafi gida,
Dariya yasa ya mike tareda janyo yagaggiyar rigar ya nufi sama yana layi Kamar Wanda yasha giya ya sakko da towel ya mika mata "ki daura muje kiyi wanka saiki saka kaya,
Daura wa tayi duk da iyakar shi cinya ta mike tareda dafewa Kamar zai kwance, ta kalli wurinda ta tashi gaba daya ya baci da jinin ta don tanajin irin rushing din da takeyi lokacinda yake bata wuta,
A she har ambaliya tayi, innalillahi, wata irin kunya taji ta rufeta Kamar ta nutse Kasa Al adarta yau wani kato zai gani na shiga uku,
Murmushi yayi domin ya dade da ankarewa Kuma yasan bata cikin tsarki tun karon farkon da ya danneta yaji pad a jikinta,
Yasan dalilin yin rushing dinta ya matso tareda dafeta, relaxed baby nine naja wannan Abin da kinada tsarki ruwan dad'i ne Zasu zubo haka ba jiniba,
Muje ki yi wanka kinga bazaki tafi a haka ba, batada zabi dole ta bishi saman ya hada mata ruwa mai zafi tareda fitowa ya sakko kasan da kanshi ya sanya vacuum cleaner ya goge kujerar tas yana murmushi mai cike da farin ciki,
Koda ya koma har ta fito tana tsaye, cikin walldrp ya bude tareda ciro mata jallabiyar shi ya mika mata ta karba ta sanya cikin sauri tareda janye towel din ta ajiyemai,
Yana tsaye ya jingina da kofa sai kallon ta yakeyi Kamar ya hadiyeta ya Kara so ciki' yakamata kidaina boyemin komai baby kin hana ni kallon ki yanda nakeso me yasa?
"Nidai zantafi kaga kusan sha biyu, riko ta yayi suka sakko bayan ya saka y'ar Riga, "muje inraka ki kafin indawo inyi wanka,
Karamin gyalenta ta yafa tareda daukar wayarta yana biye da ita Kamar ya riketa a gidan yakeji, har kofar gidan ya rakata tashige cikin sauri ta kulle kofar sannan ya wuce, saida ta leka dakin Aunty taga tana baccin ta hankali kwance, sannan ta wuce dakinta saida ta Kara kitmtsa kanta ta cire rigar shi mai she gen kamshin jikinshi Kamar yana wurin ta sunsuna tareda lumshe ido ta ninke ta Ajiye a kayanta,
Katifa ta haye tareda janyo wayarta ta Dora saman kirjinta ta runtse idanun ta tana tuno Abinda ya faru moment ago "MA karshen Y'an iska Wallahi bata taba ganin iskanci irin nashi ba,
Wani irin yamm taji tsigar jikin ta na tashi da ta tuno da yanda yake lasar kirjinta Kamar wata Zuma kai yau ta hadu da namijin Zuma,
Shima MA haka ya kasance bayan yayi wanka ya Kara dumama Abincin da ta dafamai ya zsuna yaci sosai badon yunwaba saidon hannun da ya girka shi saida ya wanke baki kafin ya jefa sweet mai tsada da kamshi ya haye gado wayar shi ya janyo ya duba time,
Runtse idanu yayi yanajin Kamar yaje ya dawo da ita murmushi yake na farinciki da Kuma shauki, Kasa daurewa yayi ya Kira layinta,
Ba bata lokaci ta daga, "hmm yace na dogon lokaci ya Kasa cewa komai sai fitar numfashin ta kawai yake saurara,
"Baby am speechless bansan mezan fada ba, kingama da zuciya ta kintafi da natsuwa ta I can't sleep today kitayani hira kozan samu natsuwa,
Narkewa takarayi akan filo tareda kwanciya lub ta rike wayar gam Kamar shine, "ina ganin komai baby Kamar indawo da hannun ago go baya nakeji,
"Ki soni don Allah bazan iya hakuri da rashin kiba ke rabin jikina ce ki soni baby please kisoni, ya mai maita yafi cikin kwando, tayi Ajiyar zuciya tareda sharce hawaye masu zafi,
"Kadaina maganar so Aure zan..... "Please kidaina zancen nan karki samun ciwon zuciya yanzu Aure Hmm in my foot Wallahi ba wannan limamin a kaduna da zai daura Aurenki da wani babu shi, ko abani ke ko indauke ki muyi rayuwar da kowa bazaiji dadinta ba ke tawa ce koma waye ya cire idon shi akan matata,
"D'an uwana ne yanada ikon Aurar dani ga koma waye bare shi karan kanshi ne zai.... Stop YASMIN banason ji karkisa inyi Abinda banyi niyya ba,
Saida safe kawai yace tareda katse kiran zuciyar shi na zafi, Wato YASMIN d'an uwanki kikeso har kike iya fada min Baki damu da halinda zuciya ta ke ciki ba, ko Y'an biyu ne ku sai ya bar minke baby, ya furta tareda yin jifa da wayar shi ya dafe kai,
A ranar Kasa bacci yayi har saida Asuba tayi ya tashi yayi salla kafin yayi wanka yafita wurin da yake motsa jiki,
Ko kiranta baiyiba yau ya shirya motocin shi suka iso ya wuce bakin aiki cike da haiba da kwajini ga kaki na mugun karbar shi dole maza su girgiza idan ya fito
***************
Karfe goma YASMIN ta hada kayan ta domin ismail zai zo ya kaita gida duk ta damu da rashin kiranta da baiyi ba ga shi baxata iya kiranshi ba itama haka har ismail yazo suka wuce, saida suka kai kofar gidan su kafin ya fara yimata magana don yau komai bai ce mata ba tunda suka fito,
"Yasmin Akwai matsala fa, ta kalle shi " mai yafaru? Ki shiga baba na ma na nan yazo, zakiji koma Meye,
Saidai kisani ina sonki sosai YASMIN, kanta ya d'aure haka ta fita jikinta yayi sanyi ta shiga gidan shi ya kwashe mata kayan ta ya shiga dasu,
Muryar baba Zango tafara ji yanata ruwan fada domin shi yafi baban su zafi, "Yaya bai isaba mu zai mayar mutanen banza?
"Mamuda babu ruwanka yarodai ya fadi ra ayinshi don haka dole mubi don iya biyayya yayi mana,
"Yaya Wallahi kai ke biye mai don haka babu ruwana bada miyau naba,
"Dama ai bamusa miyanka ba nidai don kana uban Yasmin ne nafada maka karkaji daga baya,
Gaishe su tayi bayan tayi sallama ta Kuma ji duk sharhin su Amma bata kamo bakin zaren ba,
Ta gaida baban Zango yanda suke kiran kanin mahaifin nasu,
"Mama na kin iso? Ya maryamar da yarinyar ta, ? Lfy lau baba yasu innan Zango? Duk suna Lafiya mama na ismail ya shigo baba ya kirashi,
"Kaje ku gama magana a tsakanin ku Gobe insha Allahu zamu kammala komai kaji karka damu,
Dakin ta yasameta har ta cire hijabin jikinta zani ne single da Riga play tayi kyau sosai duk da ba make up tayi matukar haskawa,
Zama yayi tareda zuba mata ido "Fatima ya Kira real sunan ta yau tasan akwai magana, um ta zauna tareda zuba mai idanun ta tana sauraren shi,
"Kiyi hakuri da Abinda zanfada miki, yaja numfashi ya fara magana, " lokacin da narasa maryam mun hadu da wata yarinya a wurin Aikin mu gaskiya bazan boye miki ba naso Zainab sosai kafin mahaifin ta ya yi mata miji ya Auradda ita na dauki dangana a lokacin na Kuma y'arda da kaddara nasan Allah da ya hana ni Auren maryam da Zainab shi zai yaye mun soyayyar su cikin zuciya ta,
Cikin satin da ya wuce kwatsam na samu labarin a she sabodani taki yarda Sam tayi zaman Auren ta har mijin ya sauwake mata, ina wurin aiki ta sameni da kuka sosai akan idan ban Aure ta ba zata kashe kanta,
Maganar gaskiya YASMIN ina son Zainab Kuma nayi mata Alkawarin Aure, ina sonku duka don haka na fadawa baba zan hadaku baki daya ina fatan zaki bani Goyon baya kanwata,?
Tunda yafara maganar ta zuba Mai idanu tareda yimai wani irin mugun kallon Kama raina min wayau,
"Yaya kenan to ni na hakura kaje ka Aureta ba laifi Wallahi na yafe ka tafi kawai, wani irin kallon ta yayi "karkiyi mun haka YASMIN na kwallafa rai akanki don Allah karkisa in zaba tsakanin ku bazan iya barin kowacce ba a cikin ku,
"Wallahi sai ka Barni don bazan y'arda ka hadani da wata ba tun yanzu ni Yasmin kishiya a rana daya ina Wallahi kaje kawai na hakura,
Jiyo maganar su baba ne yasa sukayo waje, da sauri, mama ma tafito rike da ludayi a hannu jin jiniya ta cika ko ina a Unguwar baba ya sharce gumi ya kalli kanin shi,
Mamuda ina ganin barayin da akace suna Unguwar nan da gaskiya ne watannin baya sojoji Kamar yaki kullum cikin Unguwar nan kaga yau ma sundawo Allah ya jishe mu Alkhairi,......... 🖊️
*ai ina ganin tawagar su maman kids ne sukazo artabu ni nayi nan ba ruwana fan's love you All'*
*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
*NA sadaukar da wannan shafin gareku my people kungiya mai tarin Albarka da dumbin hadin kai proficient writer's ina Alfahari daku Allah yakara hada kanmu Allah ya baku lfy mutane na Nabeela sarauniya tareda MAMAN Mamy SHALELEN proficient*
*Ammyn khyarat*
*Rukayyat Ikra*
*khadeja Auta*
*baba sadeq*
*nusee y'ar Amana*
*Ummu najma*
*Aisha Alto*
*Tareda kai bawan zage zagi Yusuf Indabo*
*jinjina agareku baki daya Allah ya kiyaye ku da ga sharrin mahassada ya Kara muku zakin hannu da kaifin kwakwal wa*
27&28
Wani irin trumbling cikinta yayi saboda tsabar tsorata ta zaro idanun ta waje tareda dafe kirji, "nashiga uku ta fada a fili duk suka zuba mata ido'
"Meye najin tsoro YASMIN bayan gani anan, ismail yafada ta zabga mai wani irin kallon bakasan me kakeyi ba ya nufi hanyar waje a rude domin tabbatar wa idanun ta,
Take mata baya su baba sukayi domin suma duk suna son ganin meke faruwa a wajen, baba da y'ar butar shi ya fita a hannu ta Alwala,
Kusan suman tsaye tayi domin motocine sunkai kusan goma a jere sai katuwar hummer dake tsakiya duk kalar Army sauran duka hilux ne,
Tunfitowar ta ya hangota tareda yin Ajiyar zuciya yana kare mata kallo tayi mai masifar kyau da shigar native wear din saidai ranshi yabaci data fito ba hijabi ga kirjinta sun kunburo sosai don Abinda yafara kallo kenan Ajikinta,
Kallon irin Yaran da yakwaso yayi yabasu umarnin komawa cikin motocin su don duk sunfito sungama zagaye wurin gaba daya da bindigogi,
Takowa yafarayi cikin takun girma da Kuma haiba lokacinda su baba ke tsaya suna kallon ina wa innan mala I kun duniyar zasuje? baban Zango kam kanshi kawai ya leko daga waje,
Ta Riga ta gama sumewa da tsoro jin kawai tayi anrungume ta tareda yin Ajiyar zuciya,
Saurin dawowa tayi daga doguwar sumar tsayen da tayi ta yi saurin ja baya tareda sanya kukan rashin mafita musamman data kalli gefen da baba ke tsaye ga butar hannun shi ta fadi duk ta tsiyaye sai ismail da idanun shi suka juya tsabar kishin ganin wani kato rungume da Matar. Da zai Aura,
Kara matsota yayi kamar zai shige jikinta ga wani