Showing 18001 words to 21000 words out of 55353 words
ki shirya yana nan zuwa yanzu, wani irin tsallen murna tayi domin Allah ya sani Akwai shakuwa mai karfi a tsakanin su
"Wayyo d'an Uwa zai zo dariya Maryam tayi " Yasmin kinason shi sosai ko? Shiru tayi na d'an lokaci "ina sonshi irin na yan Uwa kuma yana matukar bani tausayi wallahi ya cika hakuri kina ganin da aka fasa Auren ku ba w'anda yaji ko maganar shi kuma nasan ya damu,
Shiru Maryam tayi kafin ta mike " ki shirya ki fito kuma don Allah Yasmin ki rage daukar magana kuma ki tuna wallahi badon sanadi da dalili ba baki isa ko kofar gidan Muhammad kibi ba don haka ki kiyaye,
Ta fita, binta da ido tayi tareda cewa "Ai sai dai innabar barikin nan zanfita a hanyar shi kuma wannan Umar din sai na kunna mai gobara a gidan shi zai gane,
Karfe tara ranar sukayi shirin tafiya aiki bayan ya sha magun guna domin yaji karfin yin Aikin shi convoy dinshi na Jere suna jiran shi ya fito cikin shigar shi ta green kakin shi akoda yaushe,
Hannun shi rike da Beret mai dauke da logon gauraka a jiki bayajin shi dai dai har yanzu Amma kasance war shi oga kwata kwata dole ana bukatar shi a office,
Dai dai lokacin Yasmin ta fito daga cikin gidan sanye da riga da sket na purple Atanfa da kuma jan gyale tayi wani irin kyau Kamar ka sace ta,
Taku take dai dai fuskar ta a sake a kamun tana cikin farin ciki ta ja ta tsaya a kofar gidan tareda daukar waya tana duba hanya batareda tako kalli kofar gidan ba,
" Yaya Ismail kana ina ? "Ok ka karaso ina tsaye a waje, ta fada tana kara matsawa domin jiran Isowar tashi, ganin motar shi na matsowa yasa ta kara fadada fara'ar ta kamar gonar Auduga,
Tsayawa yayi cak yana kare mata kallo tundaga kasa har sama batareda ya damu da yaran shi dake jiran shi ba. Ahmed dama shi ya dade da wucewa office ganin ogan nasu yau bai fito da wuri ba,
Tsayuwar motar tareda saurin matsawa ta bude mai tareda riko hannun shi kamar zata shige jikin shi yasa Muhammad saurin fadawa motar ya rufe zuciyar shi na wani mugun racing,
Ji yake kamar zai hadiye zuciya ya mutu wani makoko ne ya tokare mai makoshi ya dakawa driver tsawa ya tuka subar nan,
Ita kuwa bata Masan yana wurin ba ta shiga cikin gidan kai tsaye tareda shi tana zuba mai magana,
" ya Ismail nayi farin cikin zuwanka wallahi yasu mama na? Dariya yayi "tace a gaisheki tunda kin manta da ita ko kira bakyayi,
" wallahi nayi kewar ta sosai Allah sarki Mamana, Maryam ta shigo dauke da Auwal tana murmushin jin kunya ta zauna tareda gaishe shi domin ta dade rabon da su hadu tun Auren ta sai kwanan nan da ya karbi numbar ta a wurin mama suna gaisawa,
"Baba yace a gaishe ku aiki yayi mai yawa shiyasa bai samu shigowa ba, "Yasmin kije ki hado muku breakfast din sai kuci tare ko?
" kai Alhmdulillah mama ta kosar dani kafin infito saboda daga nan zan wuce aiki, banida lokaci da yamma,"ina me gidan yake? "Ya tafi aiki,
" come boy ya fada tareda mika hannu ya karbeshi, tashi tayi ta basu waje su dan gana,
Matsowa yayi kusa da ita tareda zuba mata ido kamar zai cinye ta, sai da taji kunya tareda dukar da kanta kasa'
"My Yasmin kinyi kewa ta kuwa? " sosai ya Ismail, "ban y'arda ba tunda bakya ko kirana, " Yasmin nakasa hakuri shiyasa kikaga nayi muku sammako yau bazan iya zuwa aiki batareda na ganki ba,
Murmushin ta mai kyau tayi mai "ai na kusa dawo wa don zamu fara project din mu next month,
" masha Allah Kice na kusa Angon cewa kenan? "Yasmin na matsu wallahi ina son ganin kin zama matata,
Dariya kawai takeyi bakinta ya mutu, a haka suka taba hira har ya tashi tafiya ya baiwa yaron five k ita kuwa shopping ya kawo mata irin su chocolate da kayan shafa,
Tayi godiya yace zai zo daukar ta sati na sama su koma gida bayan sunyi sallama da Maryam,
M.A dai motar na tsayawa ya fito a sukwane kamar bashine Mara lafiyar nan ba wani irin gumi ke feso mai duk da ni imar dake Akwai,
Yau ba gaisuwar w'anda ya Amsa yana fadawa office ya kulle kanshi ya fara sintiri zuciyar shi na tafasa " what is happening to me?
Ya fada yana naushin iska this girl what is wrong with her me yasa zata yi mai wasa da Rayuwa haka?
Me tafi zuby dashi? "Everything yayi sauri ba kanshi Amsa, tunawa da ganin ta da yayi ta riko hannun wannan gayen yasa shi kuma naushin iska
Why did you touch him with your soft hand like that? Yanzu shima yaji irin Abinda yaji kenan,? Wani irin watsar da kayan teble din yayi har ma dasu system din sukayi watsa watsa,
Nan take ya danna intercom tareda bude kofar Ahmed ya shigo,
Yayi matukar tsorata da yanayin ogan nashi da kuma y'anda ya bata office din gaba daya,
Wani irin mugun kallo ya watsawa Ahmed wanda saida yaji tsoro,
" Ahmed you are very careless,
Ya fada kai tsaye idanun shi kamar zasuyi aman wuta, "what happened sir? " you are asking me? "After you live your house open wato bayan sojoji da ka bari suna hulda da iyalin ka har ma da civilian sunada damar zuwa gidan ka ?
" I don't get you sir? "You want get me ai bayan yanzu naga kanwar ka kusan rungume da wani gaye a kofar gidan ka a motar shi how could you Allowed that happening under your roof?
Da haka aka saki Matar da ka Aura tayi zaka aureta?
"Oga he is their brother and her husband to be I no is Ismail, " what? Husband to be?
"Ya fada cikin wani irin kafewar miyau a bakinshi,
" get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi,
Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳
*meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*
*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_*BARIKI*_
_Auren soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by fenerh_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddousi mainasara
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*ga badaya wann littafi sadaukarwa ne a gareki jigo na FIDDOUSI MAINASARA Allah ya nuna min ranar Aurenki lfy ina matukar Alfahari dake*
13&14
....Cikin farin ciki ta kasance a ranar har zuwa yamma saboda zuwan Ismail, itadai tasan ba wani son so take mai ba Amma yanada matukar tasiri a zuciyar ta,
Fitowa tayi mazaunar ta domin shan iska taci karo da idanun Umar dake zaune yana shining boot a kofar gidan shi dama Addu'a yake Allah yasa ta fito don yasan wajen zaman ta akoda yaushe,
Wata uwar harara ta watsa mai tareda manna earpiece a kunne tana sauraran wakar ta a natse batareda ta koma kallon shi ba,
EMA ne ya iso wurin kunshe da gulmar shi a Leda ya zauna tareda kai hannu yana niyyar taba ta tayi saurin bude idanun ta,
Dariya yasa ganin y'anda ta tsorata kamar ba itace mai tsiwar nan ba "he friend like say no be you they find my oga trouble fear fear girl,
D'an matse fuska tayi kadan " you scared me I swear, "oh sory, " you no what? Kallon shi kawai takeyi "hmm oga bring another girl wo,
"Mtssw tayi tsaki " that's his on cup of tea, that's is why I hate him so much. " but oga no be bad person , "uhm friend wetin they suck between you and oga Umar look at him,
" forget that one I will teach him a lesson that he will never forget for the rest of his life,
"Hahh the way you do with the oga love ehem you no tell me wetin happened today?
Mikewa tayi kawai domin zancen ya ishe ta shege mai tsinannen son gulmar tsiya " tayi shigewar ta sakaran na binta da ido,
Ayyana wa yakeyi dama zata soshi omo he go enjoy woo this hausa girls fine die,
Oga Muhammad kuwa ai yau kamar asibiti yakejin kanshi tsabar rashin natsuwar da zuciyar shi ke ciki he feels very suffocated he is restless
Shiyasa yayi inviting wata budurwar shi da suka dade da rabuwa ko zai rage damuwar da yake ciki,
Tana zuwa ya fada mata natsuwa yakeso ta bashi yanzu he will give her everything she demands
Duk wasan da namiji yake bukata a wurin mace tayi mai Amma but ji yake kamar wuta take watsa mai instead of him to feel relive sai wani uban zazzabi ke rufeshi tsabar rashin gamsuwa,
Wani irin hankado ta yayi daga jikin shi har saida ta fado kasa "pack's your load and leave, ya fada da kyar yana jan numfashin wuya,
Wayar shi ya kuma janyowa yayi searching wata number, tana dagawa yace " come to my hause,
Dama masu nema ai ba bata lokaci itama tazo gidan cikin Adon ta gashi Babyn taji komai gata fara jikin ta ba laifi,
"A gaban shi ta kwabe sikitir ta fara takowa domin yin abinda ya kawota tana wani irin juya jiki kamar wata bar dancer,
Amma kallon ta yake kamar ba mace ba duk da tana da cikar halitta baiji wani sauyi ba ba wani karuwar feelings a dalilin ganin nata da yayi a haka,
Ya runtse idanun shi " Yasmin, ya kira can kasan makoshi he remembered when she shake her body koda tsiwa takeyi he feels it
And her soft hand Hmmm yaja wani irin numfashi "get out in my brain please" ya furta a hankali is impossible to get you in my bed,
Domin shi har gobe bai hango macen da zai Aurs ba kawai a huta ne dasu itama yasan da zai samu ta biya mai bukata zata fita akan shi,
Jin hannun ta a jikin shi yasa yayi saurin bude idanun shi ya watsa mata su kamar zaki domin hannun ta kamar wani dutse yaji da ta taba shi,
Tsawa ya buga mata mai karfi" get out you are fired, yana buga tsaki tareda kifewa rub da ciki ya dafe kanshi kamar zai ciji katifar yakeji,
Ranar yakira y'an matan shi ba iyaka kuma kowacce baiji y'anda yakeson jinta ba haka yake korar su batareda sun biya mai bukata ba,
Har karfe biyun dare a zaune yake yana dafe da Mara ga machine gun dinshi ta cika boxer y'anda maitar shi bata kwanta ba haka shima bai yi bacci ba har wayewar gari,
Haka dai abubuwan keta tafiya Yasmin hankalin ta kwance batada wata damuwa tanajin dad'in kasan cewar ta da y'ar uwar ta,
Batasan da ruwan tsiron MA ba soyayyar ta take kwasa ita da Ismail dinta,
Wata irin shakuwa ke kara shiga tsakanin su koda yaushe tana manne da waya a kunne, ko kuma suna chart idan yana free,
Yanzu ma a zaune take a falon gidan suna kallo sama sama yaron su na wasan shi hankalin ta rabi na kan wayar hannun ta,
Wani murmushi tayi ganin sakon da Ismail ya turo mata _zanzo indauke ki gobe ki shirya nagaji da,rashin ki a kusa dani_
Reply ta tura mai _am sory rabin jiki kasan ina taimakon Aunty ne ta fara nauyi ga hidimar Auwal_
Wayar ya kira ta tashi kawai ta shige dakin da take, "hello heart " me kike cewa ? Bazaki dawo ba saboda cikin Maryam idan kinyi naki wazai taya ki zama ?
Wata irin kunya ce ta rufe ta tayi saurin rufe fuska tareda kashe wayar tana mamakin ismail din nata
Yanzu,
Sam ya canja ya saki jiki sosai komai fada mata yakeyi kai tsaye as he said yanzu ne yake soyayya Maryam shakuwa ce a lokacin shiyasa koda tayi Aure bai damu ba Amma yanzu ji yake idan bai samu Yasmin ba Akwai matsala,
M.A dai kwanakin nan a cikin wahala suke wuce mai ya rasa inda zai tsoma rayuwar shi a office ko a gida gaba daya ya canza Ahmed kanshi ya rasa mai ye matsalar ogan gashi yanzu matan nashi kusan kullum sai ya gayyaci kusan uku ko hudu saidai kanwar duka ja ce,
He needs only her that's Yasmin he agree he wants her koda sau daya ne yasan zai samu natsuwa,
Me zaiyi just to get her close to him? Gashi yau kusan sati daya ko daganesa bai hangota ba. "Zuby ya tuna tun ranar da ya koreta bai kuma komawa kanta ba duk da irin rokon da takeyi mai kullum,
Janyo wayar shi yayi tunawa da wani Abu yayi murmushi tareda kiran numbar ta, tana d'auka jiki na rawa tafara mai kuka " tank goodness baby ka kirani Am sory please,
"Come kawai ya fada tareda kashe wayar 'wani irin tsalle tayi tareda dirowa ta fara shirin zuwa wajen M.A
Dad'i kashe ta at least zata rungumi wannan tsadadden jikin nashi ta manta da duk wani bacin rai,
Shi kuwa ya gama tsara komai shi kadai bayason Ahmed yasan plan dinshi akan kanwar shi yana jinkunyar shi sosai,_he is loyal to him tunda suka hadu bashida wani makusanci da ya y'arda dashi kamar Ahmed,
Zuby na zuwa yayi mata bayanin yanason ta zauna nakwana biyu a gidan, akan ku durin da shikadai yasan shi,.
Wani irin farin ciki taji kamar tayi ihu don dadi zata kwana biyu tareda MA yaushe rabon ta?
" and listing if you try anything stupid I will kill you, yafada mata kai tsaye tareda mikewa ya nufi kitchen wurin Aikin Emanuel,
Sara mai yayi ganin ogan yau a kitchen "what are you preferring ? " oga na rice and stew, "no I want kuka soup and if you cook that kuka soup like day before yerstday I will punished you,
Ya juya tareda Addu'ar Allah yasa ya nemo taimakon Yasmin ta zo gidan shine kawai Addu'ar shi, har ya juya ya dawo " am going out do quick before am back,
"Yes sir ya fada yana sarawa komawa yayi saman shi tareda kulle kofar ya kunna system dake connect da CCTV dake gidan domin ganin komai,
Wanka ta fito batareda ta daura komai ba a jikin ta ta fara matso gadon tana wata irin tafiyar daukar hankali,
Dago kanshi yayi ya kalli kirjin ta da suka yi ruku'u duk da sunada cika amma sunfara rankwafawa ,
Kafe kirjin yayi da ido " me yasa duk Yawancin matan da yake hurda dasu kusan haka nonuwan su ke kwanciya? Meye dalili?
"Ni zan fada muku da liki, cudanya da maza kowane jaki da doki ya cagula ki wata ma a rana zata iya hulda da namiji uku ko fiye kuma kowa sai ya taba, mijin ki na Aure guda daya idan yana tabaki yau da gobe halittar ki na sauyawa tackles of maza da yawa, yan mata ku rike mutuncin kanku Abubuwan da muke gani wallahi bazasu fadu ba sai dai Addu'a Allah ya shirya mana zuri'a,
Ganin tana shirin matso shi yasa ya daga mats hannu tareda nuna mata kujera " sit there ba nakiraki Kizo ki dameni bane ya fada tareda maida hankali kan system din shi,
Komawa tayi ta zauna bayan ta daura towel ta zabga uban tagumi tana kallon kyakkyawar fuskar shi dake hade "yaushe ne zata samu ta mallake shi gaba daya ? Yaushe zai y'ar da ya bata matsayin Matar Auren shi,?
Wannan ne kawai burinta a Rayuwa yanzu ba Abinda take nema sai kasan cewa Mrs Muhammad Abdullah for ever,
Kamar yadda yayi tunani kuwa da gudu Emanuel ya fita domin ya gwada yafi sau uku yana zubar wa miyar takiyin yadda Yasmin tayi ranar gudaji take yi kuma sai tayi wani irin kitif da ita,
Tayi wanka kenan tagama shirya wa cikin wani tree quarter na mata da rigar shi armless pink color mai zanen fari a gefe kamar na tracksuit,
Ta janyo wayar ta domin yin chart da Ismail dinta kenan Aunty Maryam ta shigo,
" Yasmin ki zo Abokin barin ki na kira yana nan waje "Emanuel? " waye inba shiba, naga jikin shi na rawa kamar wani mazari,
"Hhh ya debo sabuwa kenan bari inje inji, " Kudai kuka sani da gulmar Abinda bai dame ku ba,
Hannu tasa ta dunkule sumar kanta data gama gyarawa ta janyo hijabin ta dogo ta sanya mai hannu brown color fuskar ta na wani irin sheki ta saka silipas ta fita,
"EMA how far? ta fada ta na Sakin mai murmushin da yasa shi d'an tsayawa yana kallon ta " ohh friend you are very beautiful,
"I no that hope you are not here just to tell me am beautiful? " noo na oga wahala wo today ma na that kuka soup he want,
Daure fuska tayi tareda cewa "and so ? " please I beg you friend I try try he no sweet like your on,
"Look go and try your luck am not going anywhere you no I don't like going there,
Guiwar shi yasa akasa yafara rokon ta tazo ta taimaka mai kafin ya rasa Aikin shi,
Jin yace ogan ya fita yasa ta ce suje kawai batareda tunanin komai ba,
Tundaga farkon Shigowar ta gidan yayi wata irin wa war Ajiyar zuciya yafara binta da kallo har lokacin da ta shiga kitchen din,
Fuskar ta ya kafe da ido yana kallon natural kyau ba makeup ba komai but she look very beautiful, what a baby dol,
Addu'a yakeyi dama ta cire hijabin jikin nata yaga irin dressing din da tayi yau don ya lura Yarinyar Akwai iya dressing,
Kamar wata model,
Kamar tasan me yake tunani ta yi saurin cire hijabin tareda daura shi a west din ta ga Emanuel a gefe yayi mugun maida hankali akan ya koyi miyar don yasan next time ko yana tsafi da bakin dodo