Showing 27001 words to 30000 words out of 49243 words

Chapter 10 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

447

?ullo daga jikin Mami ai kuwa Kawu mutuwa kawai a bai yi ba dan sai da ya yi ??an )?aramin hauka.Babban ba)?in cikin sa yadda bai da lafiya tamkar sauran maza amman shi yayan sa lafiyar shi lau tunda har ya ke ciki a haihu.


Haihuwar da Mami ta sake yi ta ??iya mace shi ya shagaltar da su wajen yin addu'o'i kamar kullum daga ita har Daddy.
Kawu da Saude gaban boka su na shawara "ayi mashi aikin da zai mutuwa kawai"cewar Saude Kawu yace "??an uwan nawa zan kashe?ai gwara ayi masa kurciya ya bar garin"boka ya she)?e da dariya yace "ko ya bar garin akwai matsala domin wannan yaron zai maido shi da )?arfin addu'o'i sai dai a ha??a su dukan biyun a ?atar"Saude tayi saurin cewa "ayi hakan kawai"ta na hararen Maheer wanda boka ya hasko masu a cikin kaskon tsafin shi.
"Za ku bada jinin ??an Adam na ??an )?aramin yaro wanda bai balaga ba,da zarar dodo ya sha jinin duk illahirin jama'a ba za su sake tunawa da wani Sayyid ko Maheer ba za su rin)?a ??aukar su a matsayin matattu sai dai in ku ne kuka tuna masu su ko kuma kuka yi zancen su a gaban wani ?angaren Sayyid mata ko ?a to tabbas sihirin zai samu tangar??a"Kawu da tun ??azu ya )?walo ido jin an ambaci zai bada jinin yaro yace "yanzu a ina zan samu shi yaron?"
"Wannan ya rage na ka"cewar boka Saude tace "ga almajirai nan dayawa"nan dai suka biya bo)?a tare da al)?awarin za su kawo sacrifice.



An yi bikin suna na jaririya Amal da kwana goma Alhaji Sayyid ya fara rashin lafiya sakamakon arba da yayi da ?ban ta'adda suka kirta masa kashi bayan sun buge waje mafi muhimmanci a rayuwar namiji sannan sun amshe motar shi.
Sosai hankalin ahalin ya tashi amman ganin ya na samun sau)?i abun yayi dama.
A doli Maheer ya dawo gida ya na jinyar Daddy kasancewar Waleed na aikin soja kuma )?a'ida ne ba'a zuwa ganin gida.


Cikin dare Kawu da Saude suka fito ri)?e da couple ??in tantabaru ko wanen su ??aure da laya,sama suka sake su suna ambaton sunan Daddy da na Maheer.
Kamar a mafarki haka Daddy ya ji ana kiran sa,zumbur ya mi)?e sai ya ga Maheer na ha??a kaya cikin wani buhu na balaguro,Daddy ma kayan sa ya saka a cikin na Maheer su na gamawa suka bu??e ??aki suka fice daga gidan kwata-kwata.




Tafiya ce mai kama da gudu cikin iska,su dai ba mota suka shiga ba balle a ce sun yi sauri kawai sun tsinci kansu a Ghana a wani gari da ake kira da KUMASI.
Garin Ghana gari ne da ya tara manyan malumai da kuma arna,rashin Sa'a ya sa su Daddy suka fa??a gidan wani malamin tsibo nan yayi amfani da Maheer wajen koyar da shi siddabaru da kuma tsafi da sihiri su na samun ku??i.
Zuwan su Maheer ya zamewa Kulbasum alkhairi domin kuwa in Maheer ya yi aiki sosai aikin ke yi shiyasa client kullum su ke tururin zuwa.
Innaro ta kasance matar Kulbasum wacce tun auren su ta ke da na sani saboda auren mashurki da tayi,ta da??e ta na neman hanyar da za ta bi mijinta ya bar bokanci amman abu ya cuttura.
Zuwan su Daddy ta za ta za su canza shi saboda yadda ta ga su na da addini,amman sharri irin na Kulbasum ba ta san ya aka yi ya saye Maheer har ya tsunduma cikin muguwar sana'a.
Innaro da Daddy sukan ta?a hira jefi-jefi nan ya ke bata labarin Maheer da yadda mahaifiyar sa ke da burin yayi karatu,da zarar Innaro ta tambaye shi dangane da asalin su ko garin su sai Daddy yayi ta hawaye doli a bar hirar.


Sannu-sannu sha)?uwa ta shiga tsakanin Innaro da Daddy har ta kai ta gane da sihiri ne aka yi masu suka baro gida, lokacin da ta samu Kulbasum da zancen ya warkar da su sai ya nuna ?acin ran san a )?arshe ma yayi wani mugun aiki Daddy ya )?ara gaba sai wayar gari suka yi babu Daddy nan fah hankalin Maheer ya tashi da bincike ya binciko yadda aka yi Daddy ya bar KUMASI.
Aljannun da ke yi ma Maheer aiki su suka kashe Kulbasum wanda ba )?aramin da??i ya yiwa Innaro ba,a )?arshe ita kuma ta kirawo malamin sunnah aka yiwa Maheer karatu a doli ya rabu da tsibo da duk wani abu da ya shafi shirka sai ta mayar da shi makaranta.



A nan kuwa Maradi ko da gari ya waye babu wanda ya tambayi inda Daddy ya ke haka suka cigaba da rayuwar su,inda dukiya ta dawo )?ar)?ashin Kawu Tanimu ya fara ca?i ciki shi da matar shi.
Dan)?areren gida na ji a gani ya saya masu tare da zuba kayan more rayuwa suka ??auke Maryam suka koma can.
Duk wata ya na ajiye ma su Mami kayan abinci ya na kuma basu ku??i wannan ya sa suka cigaba da rayuwar su cikin jin da??i.

Bayan wasu shekaru Waleed ya zo ganin gida,yayi )?iba sai ya ??an yi duhu hasken shi ya rage.
Sosai Waleed ke son tuna abinda yayi manqu? cikin gidan su amman ya kasa tunawa doli ya ha)?ura.
A ranar da ya tafi gidan Kawu Tanimu Maryam tayi tozali da shi ya na cikin kakin soja,ai kuwa a ranar ta aza rigima ita ma ta na son aikin amman Saude ta hana to tun daga ranar Maryam ta fara dakon son Waleed wanda shi kuma sam ba ta gaban sa.


Tambayar da Waleed ya yiwa Kawu ce ta sa cikin sa mur??awa,da mugun mamaki ya ke kallon Waleed ??in.
"Kayi shiru,ya kamata a raba gado a ba kowa ka son shi kai ka ??auki na ka mu ma ka bamu na mu tunda yanzu komi ya daidaita dangane da aikina ina son fara kasuwanci "Waleed ya sake fa??a,"toh toh babu matsala kaje zan neme ka"Kawu ya fa??a an ??an ru??e.
Kai Waleed ya girgiza yace "a'a Kawu yau ni ke son ayi komi ba sai gobe ba,in akwai malamin da ka sani da ya iya rabon gado ka kira sa ya zo"ganin kamar Waleed na da )?urciya Kawu yace "ai nima na iya bari na raba mana kawai"
&?addarori da dukiya Kawu ya raba kaso biyar ya ??auki uku ya basu Waleed biyu babu wani bincike ko tada rigima Waleed ya kar?a.



Ya na zuwa gida ya shaidawa Mami yadda aka yi,cikin fa??a tace "miyasa za ka yi haka?ai da ka bar masa ya rin)?a juyawa tunda dai ya na yin bakin )?o)?arin sa"Waleed yace "Mami dan ba ki ga gidan da Kawu ke ciki ba ne ya fi wannan kyawu da komi,gwara mu ma mu canza muhalli"
"A'a ko alama sai dai in gyaran gidan za kayi amman ba za mu tashi daga nan ba"cewar Mami waleed yace "babu matsala".


Cikin abinda bai gaza wata biyu ba aka canza gidan ya koma sabo yayinda gefe ??aya kuma Waleed ya fara ta?a kasuwanci na sayar da filaye da gidaje wannan dalili yasa dukiyar )?ara ha?aka wanda kuma hakan ya tsonewa Kawu Tanimu ido ya je gidan bokan shi aka asirce Walee dan kar yayi aure tare da tura mashi ba)?ar Aljana wacce tuni kuma ta da??e cikin soyayyar shi.
Sannu a hankali dukiyar Kawu ta fara yin )?asa saboda albazaranci da kuma hassada wacce a )?arshe dai doli Kawu ya fara yin sana'ar da za ta rin)?a kawo mashi ku??i ba tare da ya sha wahala ba wato ta'addanci.


Bayan wasu shekaru sun shu??e ne Kawu ya kai Maryam makarantar sojoji dan cimma wani buri na shi da babu wanda ya san shi,kasancewar Maryam na sha'awar aikin yasa ba ta damu da aske gashin kanta da kuma nau'ikan azabar da aka gana mata.Tunda aka rantsar da su ta ke bin duk hanyar da za ta ga Waleed sai dai ba a waje guda suke aiki ba,an ??auki shekaru kafin a game su aiki daga nan ta fara bibiyar shi.


Kawu Tanimu bai bar Waleed haka nan ba sai da ya sa aka yi masa aikin da Waleed zai rin)?a tsoron shi,sai dai duk tsoron da ya ke yi masa bai sa ya baiwa Kawu Tanimu damar )?ara jan ragamar dukiyar su ba wannan kenan...


*Cigaba...*


Ajiyar zuciya Waleed ya sauke kafin ya yun)?ura ya tashi zaune,tea ??in da Faruk ya kawo masa wanda ya sha ha??in zuma ya fara kur?awa ai kuwa ya na gama sha jikinsa ya fara zanzana....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


37-38


Gumi ne ya karye ma Waleed,sai zufa ke tsatsafowa daga kan goshinsa.Tsayawa Faruk yayi ya na kallon sa,kafin bisani ya shiga yin murmushi ganin sau)?i na da??a )?aruwa.
Lumshe ido Waleed yayi ya na jin wani sanyi na ratsa sa,turo )?ofa aka yi Nabeela ce.Salama kawai tayi sai kuma tayi tsaye ta na kallon Waleed,a hankali ya ??ago ya kafeta da lumshashun idonsa ta turo baki gaba ta na magana )?asa-)?asa.
Saurin fita Faruk yayi ya basu waje "ni ka bar kallona"Nabeela ta fa??a a shagwa?e ta na jefa masa hararar wasa,tasowa yayi ya tsaya gabanta na kusan minti biyu numfashin su na garwaya cikin na juna.
"Keee!"ya fa??a murya a dake,)?in ??agowa tayi ta kalle shi Waleed ya sa hannu ya ??ago ga?ar ta idonta suka shiga cikin na shi da sauri ta rufe ruf tsabar tsoro.
La?anta suka shiga rawa so ta ke ta bashi ha)?uri amman ta kasa,wani irin cabka ya kaiwa lips ??in ya na masu shan minti tare da ha??awa da mugunta.
Banda hawaye babu abinda ke shatata a fuskar Nabeela sai ajiyar zuciya da ta ke saukewa akai-akai,sakinta yayi tare da jan ta suka fa??a gado da sauri ta ja wani dogon numfashi jin hannunsa a wurin da babu mahalukin da ya ta?a kai hannunsa can.
Yarrr duk suka ji, Waleed na mai cigaba da murza breast ??in ta wani irin abu ne ke tawo ma Waleed tun daga tsakiyar kai har gadon bayan shi.
Le?enta na )?asa ya lasa kafin kuma ya cabke shi ya na tsutsa gami da ??an cizawa.An ??auki tsawon minti biyar sannan ya saketa ya koma gefe,zaune ta tashi ta na turo baki "minene kika zo yi nan?"Waleed ya tambaye ta ya na kallonta da idonsa da suka ??an canza kala.
"Komi"ta bashi amsa "ok tashi ki fita"ya fa??a cikin sanyin murya ya na mai shafar cikinsa da ya ke jin sa wayam.
&?in tashi tayi sai ma bin sa da kallo da ta ke yi,cikin tsarguwa yace "Malama kallon na miye?nace ki tashi ki fita ko ba ki ji ba?"cike da tsoro Nabeela ta sauka daga gadon ta fita,mi)?ewa yayi ya shiga toilet ya na fitowa ya fesa turare sannan ya fito.
A falo ya tarar da Faruk ya na zuba abincin a plate,"mu je ka kai ni gida"Waleed ya fa??a ya na ??an kallon shi Faruk yace "wane irin gida kuma kai da ba ci abinci ba?"kai ya girgiza yace "no ban son komi ne"ya na gama fa??a ya fita a doli Faruk ya je ya ??auko key ya kai Waleed gida.
Wani kallon Kawu Tanimu ya fara bin su da shi kamar mai son tantance wani abu ,gaishe shi suka yi su ka nufi ciki har sun kusa shiga falo Kawu yace "Waleed kaiii"cak ya tsaya ba tare da ya juyo ba,)?arasawa yayi inda suke sai a sannan Waleed ??in ya juyo Faruk kuwa cike da mamakin miyasa Kawun ya tsayar da su yace "ya dai Kawu ko da matsala ne?"
"Eh na ga kamar ba da uwannan kayan ya fita ba ne shine nace ko ball ya koma bugawa?sannan na gan shi wani sukuku"
Faruk yace "eh Kawu dama..."sai kuma ya )?yale ya na kallon gate tare da zaro ido,Waleed ma haka ya zaro na sa ya na nuna bakin )?ofa da ??an yatsa.
Waigawa Kawu yayi wanda abinda ya gani ya haifar masa da bugawa zuciya baki na rawa yace "Sa..sa Sayyid????"sai kuma ya zube a )?asa a sume wanda fa??urwa shi kuma tayi daidai da fitowar Saude daga wajen Mami wani uban ihu ta buga ta nufi gun shi.
Waleed kuwa da ??an gudun sa ya nufi bakin )?ofa inda Daddy ya ja ya tsaya ya na )?arewa gidan kallo wanda ya )?aurace ma fiye da shekaru goma.
Ido ya lumshe jin Waleed yayi mashi wata wawuyar runguma,su Mami da suka ji ihun Saude duk suka fito su na tambaya lafiya.
Ganin Waleed ya )?an)?ame wani dattijo sak mai kama da shi yasa duk suka mayar da hankalinsu can.
Hawaye ne suka shiga zubowa daga idon Mami ta na )?arewa hasken idaniyar ta kallo wanda ko daga barci ta tashi za ta iya shaida shi,tun daga can nesa Daddy ya aikowa da Mami tatausan murmushi ta mayar mashi da martani fuskarta duk hawaye.
Faruk wanda ke gefe ya ja Waleed baya shi ma ya rungume Daddyn ya na jin wani farin ciki,a hankali suka fara takawa zuwa inda su Mami ke tsaye.
Kallon inda Kawu Tanimu ya fa??i yayi sannan yace "a mi)?o min ruwa masu sanyi"ciki A'ishah ta koma ta ??auko ruwan sanyi, Daddy ya bu??e murfi ya bulbulawa Kawu cikin hargitsi ya farka ya na zarar ido kamar wanda ya yiwa sarki )?arya.
Ganin ya farfa??o ya sa Daddy yin Hamdallah a bayyane kafin ya tada ??an uwan nasa tsaye amman ina Kawu ya kasa tsayuwa )?afafunsa sai karkarwa suke tamkar na kara,)?asa yayi ya zauna Daddy ya dafe kai yace "ya Salam !tun yaushe ne ya fara wannan ciwon?"Daddy ya tambayi Saude wacce ta daskare waje ??aya tunda tayi tozali da Daddy.
Kasa magana tayi sai da ido da ta ke bin sa,da taimakon Faruk suka shigar da shi ciki bisa lafiyayen Capet ??in da ke shimfi??e tsakiyar falo suka aje sa kafin Daddy ya fito da waya ya shiga dadanawa.



****GHANA


Bayan wasu shekaru,abubuwa da dama sun faru ciki kuwa har da rashin jituwa tsakanin Abbas da Fannah wacce yanzu sosai ta girma ta mallaki hankalin kanta.
Yawon )?orafin da ta ke yiwa Abbas da jifarsa da kalmar raggo yasa shi dagewa wajen neman maganin islamique sosai kuwa ya ke ganin canji,dan magunuka da aka sarrafa ta ?ba?ban itatuwa wasun su kuma har da ayoyin Allah aka karanta ciki.
A ranar da Abbas ya samu lafiya sai da Fannah ta raina kanta,sosai ya gana mata azabar da ta sa ta gagara zama saboda a wuni sai ya nemeta fiye da sau biyar.


Zaune su ke su na kallon tv hannun shi ??aya ri)?e da commande ??ayan kuma cikin rigarta,Fannah ta turo baki tace "Ya Abbas ya kamata fah a bar ni haka wlh duk ka tara min gajiya kuma wajen sai zugi ya ke min"murmurshi Abbas yayi yace "au haba dagaske?kin manta abinda kike ce min can baya ko?Hummm yarinya ki ma ??aura ??amara yanzu aka fara buga )?wallo wanda yace ki tsokano fa??a yanzu ma ina hutawa ne"rau-rau Fannah tayi da ido ta na jin wani tsoro na dirar mata tare da shakkar Abbas ??in.
"Ni barci na ke ji ka bari har na farka"ta fa??a ta na cire hannunsa daga cikin rigarta ta kwanta kan salon,kallon tsaf yayi mata ya fahimci tsoron shi ne ta ke amman ya sha alwashin sai ya shayar da ita zumar wahala saboda isgilin da tayi mashi a baya.
Ruf Fannah ta rufe ido kamar mai barci tsawon minti goma ta na kwance amman barcin ya kasa ??aukarta,waigowa yayi ya kalleta jin kamar idonta suna kan shi da sauri ta )?yafta su tare da sake rufe su.
Dariya ya )?yal)?yata yace "yarinya da ma tashi kika yi dan wlh babu wani barci da zan bari kiyi")?afafu ta shiga bubugawa da sauri ya taso ya dawo inda ta ke,rumfa ya yi mata ya na lasar ha?arta kafin ya dire bakinsa kan nata.
Romance ??in ta yayi sosai kafin ya fara )?o)?arin shigarta,rumtse ido tayi saboda azaba har yanzu ta kasa sabawa da wannan horon da Abbas ke yi mata.Kasa daurewa tayi ta fashe da kuka ta na mai kai mashi duka da cizo da yagi amman Abbas ko gizau....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


39-40


Lambar Asama'u ya kira bugu ta ??aga "ki shigo ciki"Daddy ya fa??a tare da kashe kiran.
Da sallama ta shigo duk suka amsa ta )?araso ta zauna, Daddy yayi gyaran murya yace "godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ke rayawa kuma ya ke kashewa, Ubangijin talikai wanda ke nufar bawa da ko wacce irin )?addara idan ya ga dama kamar yadda ya nufe ni da barin gidan na tsawon wasu shekaru kuma yanzu ga shi ya sake dawo da ni cikin ahalina "kukan da Kawu Tanimu ne ya fashe ya sa Daddy tsagaitawa.
"Kayi ha)?uri ??an uwana ha)?i)?a na cuc..."da sauri Saude ta rufe bakin Kawu ta na girgiza mashi kai al??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????amun kar ya ida amman sai ya ture hannunta ya cigaba da cewa"na cutar da kai Yaya ka yafe min dan Allah da Manzon sa,ka dubi igiyar zumunci da ala)?ar mu ka yafewa ??an uwan ka"Kawu na kawowa nan ya fashe da wani irin kuka mai ta?a zuciya.
Daddy ya zame daga kan kujera ya dawo )?asa ya ri)?e ??an uwan sosai ya ce "lafiya kake wannan kuka haka ?miye toh ba ga shi na dawo ba?nima nayi kewar ka sosai ??an uwana na san kayi kukan rashi na sosai kayi ha)?uri haka Allah ya )?addarta min"jin furucin Daddy ya sa kukan Kawu Tanimu tsayawa cak a zuci yace "alamu sun nuna bai gane komi"kawai sai ya ji wata nutsuwa da sauri ya rungume Daddy yace "Ya Sayyid ??ina doli nayi kuka saboda kai ka??ai ni ke da shi duk duniyar nan,nayi kewar ka fiye da tunanin mai hankali na zama wani irin mutum marar gata lokacin da kayi ?atar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login