Showing 21001 words to 24000 words out of 49243 words

Chapter 8 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

455

shige,sac au dos ??inta ta cire kafin ta shige jikin Waleed ta na rawar sanyi.
Faruk ya shiga mota tare da kunna na'urar gumi dandanan motar ta ??auki gumi,ajiyar zuciya ta sauke Waleed ya cire rigar jikinsa ya jawota ya mannata.
A tare suka sauke ajiyar zuciya,haka kawai yaji moment ??in ya shiga ran sa cikin bada umarni yace "mu je ka zagaya gari da mu "Faruk bai iya cewa komi ba dan haushi "shi ya hana ni soyayya da )?anwar sa amman ni sai )?wa)?ume min )?anwa ya ke,ke kuma za ki ci uban ki ne in mun ha??e gida"Faruk ke zancen zuci??j??j??j



Tamkar wasu shashashu haka suka zagaye garin Maradi,bisa hanyar komawa ne suka tsaya gun Madougou Mai kaji??7?zuwa lokacin ruwan sun ??an tsagaita amman iya shege na Waleed ya )?i fitowa sai Waleed ya shiga ya sawo gasasun kaji masu zafi ya na mi)?a masu ya koma can ciki shi ma domin morewa.
Tamkar wasu amare haka ya ke ciyar da ita a baki babu kunya ta ke ci ta na zuba mashi surutun )?awancen su da Balkis,Waleed ya tamke fuska yace "ai na ga har gulma ta kuke"Nabeela tayi dariya tace "a'a shawara ce ta ke bani,ka san fah na da??e da ciwon son ka a raina tun ina ?bar yarinya shiyasa ma ban ta?a soyayya ba.Kai kuma yaushe ka fara sona?"kazar ya sake yagowa ya kai bakinta ya na murmurshi ba tare da ya bata amsa ba dan bai ma ji zai iya cewa wani abu ba......
1/4/22, 11:36 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


29-30

Gida suka biya aka aje Nabeela kafin su wuce compagnie, Faruk ya cika yayi fam kamar zai fashe har sai da Waleed ya lura da hakan amman ya share shi.
&?amshin turaren wuta da na feshe ne suka daki hancin sa,numfashi ya ja ya na mai lumshe ido kafin ya ware su ya na bin office ??in da kallo yadda Maryam ta sake )?awata shi duk da hukunta ta da yayi a kan ta mari Nabeela amman ba ta yi fushi ba.
Faux de fleurs ??in ya shafa tare da ciro wata ?bar )?aramar paper ??ban ta?a sanin minene so ba sai a kan ka,ina sonka yau,ina sonka gobe kuma zan cigaba da son ka har )?arshen rayuwa ta.Dan Allah ka so ni ko da rabin son da na ke yi ma ne,in kuma ba ka iyawa to ka bani dama ni na gwada maka kalar tawa soyayyar?ybaki ya ta?e da ya gama karantawa ya mayar da takarda ciki sai kuma ya fiddo ya yar a )?asa.
Takardu ya fara dubawa wasu na sa hannu wasu na neman izini,ya na gamawa ya mi)?e kamar wanda aka tsikara ya fito.
Maryam ya tsinkaya can nesa da office ??in sa ta na turbu??a wani abu, murmurshi yayi dan shi a yadda ya yarda da kansa gani ya ke babu wani makirci ko sihiri da zai kama sa.
Faruk wanda shi ma daga can cikin ??aki ya ke kallonta ta window ya fiddo ido ya na kuma sake jaddada zarginsa a kan Maryam da mahaifin ta.Fitowa yayi da sauri ya na kiran sunanta daidai nan ta mayar da )?asa ta rufe,)?afa ta sa ta take gun kafin ta ??ago a ??an daburce ta na kallon Faruk.
Murmushi ya sakar mata yace "tun ??azu na ke neman ki dan Allah ki zo ki min wani aiki"ta murmusa tace "haba oga sai kace ba ni ke )?asa da kai ba sai ka wani gama ni da Allah"Faruk yayi gaba ta bi shi a baya ta na sauke ajiyar zuciya na bai gane komi ba.
"Kin san ita rayuwa yau gare ka gobe da ??an uwa ko shi wancan uban jiji da kan da kika ga ya na yi mana abubuwa son ran sa mu na )?yale shi saboda ??an ba)?in ciki ne yanzu sai ya sa a maido matsayin mutum )?asa"cewar Faruk su na mai shigowa ??akin mahanga,Maryam ta ha??e rai tace "wai mon g?n?ral ?"Faruk ya sosa )?eya yayi )?asa da murya yace "dan Allah kar ki ??aga murya a ji ni ki sa na shiga uku,yanzu dai zo taya ni wani aiki"
System ??in ta bi da kallo yadda hotunan ?ban daba suke a jere ras har da na Mr Omar.
"Miye ha??ina da ?ban daba kuma?"cewar Maryam murya na ??an rawa,kallon ta Faruk yayi tsaf kafin yace "matsala ta da mata kenan ku komi tsoro yanzu ki na sanye da kakin soja shine kike fa??uwar gaba kawai daga ganin hoton ?ban daba to ina ga zahiri?"ido ta waro waje tace "ai sai mutuwa ko fitsari a wando"Faruk ya ja tsuki yace "yanzu enregistrement ne za ki yi min ko wane ??an daba ki rubuta laifin sa a )?asan hoton sa"
Zama tayi gaban system ??in ta fara aiki hannunta na ??an rawa duk Faruk na lura da ita.
Sai da ta kusa rabi sannan ya fita zuwa office ??in Waleed,a zaune ya tarar da ya na latsa waya kujera ya ja ya zauna ya na mai cewa "Barka dai mai gida"ba tare da ya kalle shi ba yace "wa ya baka izinin shigowa?"Faruk yayi masa hararar wasa yace "ni na baiwa kai na domin wajen Waleed na zo ba g?n?ral ba"murmushi Waleed yayi yace "ok ina jin ka mi Waleed ??in zai yi maka?"gyara zama yayi yace "maganar aurena ce da ta ka"wayar hannun shi ya aje ya fuskanci Faruk.
Hakan ya sa Faruk yace "mi zai hana a ??aura sa cikin masjid a sirrince ba tare da kowa ya sani ba"Waleed yace "ina ka ta?a ganin an yi haka?"Faruk yace "sosai ana yi ka ga ni sai na zama waliyin Nabeela kai kuma ka kar?awa kan ka auren tunda musulunci ma ya yarda da hakan"shiru Waleed yayi na wani ??an lokaci kafin yace "ok babu matsala kenan sai mu bari har ranar friday"da murna Faruk ya shiga godiya.


A can gida kuwa tuni Mami ta je can gidan su Nabeela ita da anty Jamila,sun samu tarba mai kyau tun kafin Momy ta san abinda ya kawo su.
Da taji zancen aure ne sosai tayi murna tace "to yanzu dai ba zan yanke hukunci ba har sai Faruk ya zo tunda shine babban Magaji" cewar Momy,Mami tace "kar ki damu ai sai da na fara gayawa shi Faruk ??in kafin mu zo nan"
"Ah to shikenan in ya zo sai mu ji yadda za a yi"Momy ta fa??a fuskarta cike da annuri kafin su cigaba da tattaunawa.
Faruk na zowa gida ya shige part ??in sa yayi wanka ya fito ya shirya sannan ya zauna ya kira wata number bugu biyu aka ??auka da sallama Faruk ya amsa kafin yace "Malam ya fah yarda ina fatan shikenan matsalar abokina za ta kau"can ??ayan ?angaren malam yace "in shaa Allah da zarar an ??aura auren duk wani sihiri na jikinsa zai karye"Faruk yace "to yanzu dai sai ranar juma'a za'a ??aura auren dan Allah malam ayi ta taya mu da addu'a"malam yace "in Allah ya yarda mu na kan yi ai"nan dai suka cigaba da yin hira kafin Faruk ya kashe kiran ya na jin da??i cikin ransa,sosai ya yarda da malamin shi ke yiwa mahaifinsu aiki kafin ya rasu sai kuma yanzu ya kai mashi matsalar Waleed inda ya shaida masa asiri ne aka yi mashi kuma makusanci ne yayi aikin.


Har ??aki Faruk ya tardo Momy tare da zayyane mata komi yadda suka yi da malam da kuma Faruk.
"To Allah ya sa hakan ne alkhairi amman ni na so ayi gagarumin biki in auren ku ya tashi"Faruk yace "kar ki damu Momy ai za mu yi walima bayan komi ya lafa"
"To Allah kai mu lokacin"yace "amen"



A can ?angaren su Waleed kuwa goshin magrib Kawu Tanimu da matarsa Saude suka dira gidan,bayan sun aje kayan da suka shigo da su ne suka nufi ?angaren su Waleed.Da sallama ??auke da bakunan su, A'ishah wacce ta ke jera abinci kan dining ta amsa yayinda Amal ta ??ago kai ta na kallon su.
Kujera suka samu suka zauna, A'isha tace "ina wunin ku?"suka amsa Saude ta ??ora da "ah A'ishah har yanzu miji bai samu ba ko?ga ki dai tubarkallah amman babu mashunshuni in aka zo nan ai sai a zata ke kishiyar Balki ce Allah dai ya kawo mijin kusa kar ki baje cikin gida mu ga mugun abu"ido A'ishah ta rumtse da )?arfi ta na jin wani ??aci amman ta daure ta ha??iye shi ta na cewa "amen Saude kin ga kuwa sai a ha??e da na ?bar uwata Maryam baiwar Allah kamar mai bakin uwa ita ma har ta rufe murfin talatin shiru kake ji"ido Saude ta fiddo waje tace "A'isha rashin kunya za ki yi min daga yi maki addu'ar samun miji ?"Mami wacce ta ke saukowa tace "ah!ah!maraba da manyan ba)?i yanzu ake tafe?"Kawu Tanimu wanda shi ma maganar A'isha ta dake sa sosai yace "a'a ba ba)?i ba ne masu gidan ne da kan su kin san an ce )?anen miji tamkar miji ne,shiyasa mu ka dawo nan da zama amman sai na ga kamar A'ishah ba ta san yadda ni ke da ubanta Sayyid ba shiyasa har ta ke yiwa matata wula)?anci"
Mami tayi kamar ba ta ji abinda yace ba tace "Auta tashi ku ha??a masu abin ta?awa ai ban san ku na tafe ba da an girka abinci da ku"mi)?ewa Amal tayi ta na gunguni ta nufi kitchen A'isha kuwa drinks ta dire masu gaban su kafin ta wuce kitchen ita ma.
"Balki wula)?anci za ki yi min ni da gidan magajina dan kin ga bai da ...."sai kuma ya )?yale Mami tayi murmurshi tace "ka ida maganar ka mana dan na ga bai da rai?to ai ko lokacin da ya na raye haka mu ke da kai ba sosai mu ke jituwa ba musanman da ka aure matar Gwal"ta ida zancen cikin raha wanda ya sa hakan bai yi masu zafi ba sai ya tuno masu lokacin baya tun da )?urciyar su,maganar kuma Sayyid ya mutu a bakinta ya kuma )?ara kwantar masu da hankali.
Suka fara yin raha kamar baya Kawu Tanimu yace "ah to kin san mai son ganin fushin Tanimu ya ta?a Saudat kin san fah dama yawancin rikicin mu akan ta ne kai Allah ji)?an rai sai na tuno yadda Yaya ya sangarta da ni hatta abinci a baki ya ke ban"Kawu Tanimu ya fa??a ya na sharar )?walla.
Mami ma hawayen ya zubo mata uwanda ba na komi ba ne sai na tsoron duniya yadda Kawu Tanimu ke son nuna ya na son ??an uwan sa a zahiri amman a zuci ba haka ba ne.
Cikin kuka Mami tace "dan Allah a bar maganar nan wlh har ban son tuna baya Allah dai ya ji)?asan yayi masa gafara mu da mu kayi saura yasa mu gama da duniya lafiya"duk da amen suka amsa kafin Mami ta nufi dining ta ??auki )?aton plate ta juye dukan abincin da suka dafa ta aje gaban su Kawu.
Kawu Tanimu ya mayar da spon gefe yace "a'a sai dai ki kawo min ruwa na wanke hannu na,ban cin abinci da spon ai"Mami tayi murmurshi tace "oh!ka na dai nan ba ka canza ba"dariya yayi yace "ai in kun jima ba ku ha??u da mutum ba tambayi hali"murmurshi kawai Mami tayi ta zubo ruwa a wani kwano suka wanke hannu tare da sauka )?asa suka fara kwasar girki ita kuwa Mami kitchen ta nufa.



Da taimakon ta suka ha??a wani abincin daren aka jera kan dining,cike da mamaki A'ishah ke kallon su yadda suka tada abincin mutum biyar su biyu kawai.
"Bari mu kalli tv mu rage dare kafin mu kirawo mai gyara ya manna mana ta mu"cewar Saude ta na kwanciya kan salon alhalin ta na jin kiran sallar isha'i.
Duk watsewa suka yi suka barta nan,Kawu Tanimu masjid ya wuce dan shi kuwa bai fashin sallah.
Saude na nan kwance Waleed ya shigo ,da sauri ta tashi zaune ta na amsa sallama gaisheta yayi a mtumce kafin ya nufi part ??in Mami.Sallah ya tarar ta na yi samu waje ya zauna har sai da ta gama,hullar kan shi ya cire kafin ya zo gabanta ya zauna ya na tan)?washe )?afafu.
Kallon shi Mami tayi ta saki murmurshi tace "ya ne ka dawo?"ya langwa?ar da kai yace "Mami mi waccan matar ke yi a falon mu?"Mami tace "sun dawo nan da zama ne ko ba ka ga an kawo kayan su ba tun da safe?"
"Na gani,amman Mami bai kamata ki na bari su na shigowa ba nan ni sam ban yarda da su ba"Mami tace "kar ka damu komi zai daidaita a tunanin su ba mu gano komi dangane da su ba,gobe in shaa zan tafi na kai abun sarakar makarantar Malam Abba nace su saka mu a addu'a su ma"Waleed ya mi)?e tsaye yace "hakan na da kyau dan gaskiya ya kamata ace kullum ne za'a rin)?a saukar al)?ur'anin ba wai sai sati ba"kallon shi kawai Mami tayi ba ta ce komi ba.
Part ??in sa ya wuce yayi wanka,ya fito cikin kayan gudu.
Bai tarar da Saude ba,sai ya ji wani sanyi a ran sa ya wuce dining ya zuba abinci ya ci kafin ya fita.



FRIDAY
Tun safe Waleed ya samu kan shi da fa??uwar gaba,ya ala)?anta hakan da auren da zai yi ne nauyi zai hau kan shi.
Cikin riga da wando na shadda fara sol ya fito amman bai saka hulla ba ya dai gyara gashin shi.
A yadda ya ke baza )?amshi kallo ??aya za ka yi masa ka ga kamannin ango a tattare da shi,gaban Mami ya je ya kwashi albarka su kuwa )?anen sa suka gaishe sa.
Ya na fita harabar gida ya tsinkayi Faruk wanda shi ma ya ke sanye cikin shadda fara amman shi ya ??ora hullar,)?arasowa yayi ya gaishe da ogan na sa kafin su nufi mota.
"Ah!ah!Waleedun ne yau cikin shigar mu ta gida ka ga kuwa yadda kayi kyau kamar ango?"Kawu Tanimu ya fa??a ya na wasar baki murmurshi Waleed ??in ya sakar mashi ya gaida shi kafin ya shige mota su wuce masjid.
Tun safe su Waleed ke masallacin Sahaba har lokacin sallah yayi suka yi sannan sheik Rayadune ya basu izinin su matso bayan an tsayar da maza an ce su tsaya akwai ??aurin aure.
Wani irin bugawa zuciyar Waleed ke yi ta na fitar da wani sauti da sauri yace "malam a fara ??aura na abokina na fi son na bayar kafin na kar?a"haka kuwa aka yi aka ??aura auren Faruk Hamza tare da Amal Sayyid,an zo za'a ??aura na Waleed da Nabeela ya mi)?e tsaye ya na cewa "dan Allah kar ku ??aura na fasa"......
1/4/22, 11:57 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


31-32


Saurin mi)?ewa Faruk yayi zai kamo hannunsa amman Waleed ya fuzge ya fita a guje sai zufa ke tsatsafo mashi,Faruk ya biyo bayansa ya na yi masa magana amman ko waiwaye hakan yasa Faruk ??in komawa cikin masjid ??in tare da zubewa ya na fashewa da kuka "Innalillahi wa'inna iley raji'un,asirin nan yayi tasiri sosai a jikin sa na shiga uku ni Faruk sai yaushe Waleed zai fita daga wannan tarko na )?anen uba?"
Sheik Rayadune ya dafa bayan Faruk ya na bubugawa kafin yace "ka tashi kayi ha)?uri yanzun nan za mu ??aura auren ko dan samun lafiyar sa,ai kallo ??aya za ka yi masa ka gane ba shi ke yin maganar ba wannan sam ba Muryar shi ba ce"da sauri Faruk ya tashi zaune jin abinda Sheikh Rayadune ??in ya fa??a.
Malam Sa'id shi ya wakilci Waleed yayinda Faruk ya bada auren Nabeela,abun da??i abun farin ciki duk yadda auren ya so ??auruwa sai da su Sheikh suka ??aura sa kasancewar su sun sha tabara sun sha yaseen.
"Alhamdullah"Faruk ya furta ya na murmurshi, Sheikh Rayadune yace "ka dage da yin Azkar shi ma abokin naka ka nusar da shi cikin zikirin Ubangiji saboda sihiri bai tasiri akan mutum"godiya Faruk yayi.



Waleed na tsakar tafiya ya fara jin jijiyoyin jikinsa na wani irin motsi tamkar tsutsa,a sannu ya ke jin ana kwakwance shi tamkar )?ullin kayan da aka ??aure tam.
Bisa wani dakali ya zauna jin kamar ana yi masa tafiya cikin kai, jijiyoyin wuyan sa duk sun fito ra??o-ra??o.Banda huci babu abinda ya ke yi sai kace wani kumurcin maciji,wayar shi ya lalabo ya kira Faruk dakyar ya kwatanta ma shi inda ya ke.
Babu jimawa Faruk ya )?araso, Waleed ya taso kenan kawai ya fa??i )?asa wanwar.A ru??e Faruk ya fito ya nufo shi,ganin Waleed ??in na numfashi ya sa hankalin shi ya ??an kwanta.
"Zafi ni ke ji duk jikina ka zuba min ruwan sanyi"Waleed ke fa??a cikin azaba,mutanen da suka tsatsaye ne wani ya shiga cikin gida ya kinkimo tulu na ruwa Faruk ya amsa ya bankawa Waleed su a jiki.
Tamkar ana kashe gobara haka jikin Waleed ke fitar da haya)?i wanda hakan ya girgiza mu???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?tane da dama,"ina ake saida ruwan sanyi?"Faruk ya fa??a wani ya nuna gidan Faruk ya bashi ku??i.
Mutum biyu suka ??auko tarmus ??in ruwan sanyin,haka suka rin)?a cire leda ana yi ma Waleed wanka da su sai ajiyar zuciya ya ke saukewa yayinda ha)?in ke ta fita kafin sannu-sannu ya daina.
Atishawa ya fara jerowa kafin ya tashi zaune jagab duk farar shaddar nan tayi ca?o ta kuma ji)?e.




Ikon Allah ya fi gaban mamaki lokacin da Waleed ya fara shan ruwa sai da abun ya baiwa mutane mamaki,tamkar wani ra)?umi haka ya shanye kusan ruwa fiye da )?ulli goma.
Ido ya lumshe ya na jin zuciyar sa wasai babu wani sauran datti,idon shi da suka fa??a lokaci guda ya ??an bu??e ya kalli Faruk wanda ke tsugunne gaban sa ya ri)?e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login