Showing 33001 words to 36000 words out of 49243 words

Chapter 12 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

450

dakyar,bai musa ba ya je ya nemo mai ??an sahu ya sakata suka wuce gida.
Da zuwan su Abbas ya zayyanewa Mama yadda Fannah ke yi,malam Kb yayan Fannah aka kirawo kasancewar sa malami, addu'o'i yayi mata a ruwa ta sha ai kuwa ta amaye su wasu ya )?ara bata nan ta shiga kuka.Garwashin wuta aka nemo ya kunna turare dandanan Fannah ta shiga tari Abbas kuwa jikin sa ne ya ??au rawa ya fara zare ido "Innalillahi wa'inna iley raji'un"malam Kb ya furta kafin ya fara karanto wasu addu'o'i na tabbatar da in akwai jinnu ko a'a.
A yadda su ka yi ??in nan ya tabbatar mashi da aljannu jikin su daga Fannar har Ali Abbas,"LA'ILAHA ILLALLAH WAHADAHU LASHARIKALAHU,LAHUL MULKU WA LAHUL HAMAD WA HUWA ALA KULLI SHA'IN &?ADEER" malam Kb yace su karanta sau arba'in ai ko goma ba'a kai ba Abbas ya fara kuka ya na cewa "wlh ban iyawa,ban so"
Malam Kb yace "za ku yi magana ne yanzu in kun ji matsi ya na kuma saka wani turaren"gami da fara karatu sautin kuka Abbas ya )?ara ya na cewa "kar ka )?ona ni malam ba zan ta?a barin Abbas ba saboda ina son shi tsawon shekaru ko na fita sai na dawo..."daga nan bai sake magana ba sai barci.
Addu'o'i malam Kb ya baiwa Fannah ya na cewa "ina ga aljanar jikin Abbas ce ta shafi Fannah dan kuwa alamu sun nuna ya na tare da aljanar soyayya duk da dai ban tabbatar ba amman in ya farka zan yi mashi tambayoyi,Fannah ke kuma kin yi sakaci da addu'o'i sosai ba kya yin Azkar na safe da yamma ko?"kai ta ??aga kafin tace "ban iya ba" nan ya shiga koya mata su wasu kuma ya rubuta mata.....



*Ban cikin ?tat normal dan Allah ku yi ha)?uri har na dawo daidai*


Addu'o'in safe da marice???a???_
1/4/22, 12:04 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE* 43-44


Malam Kb ya dubi Abbas wanda ya koma duk wani iri cikin wuni guda kacal yace "gaya min irin mafarkan da kake yi tun daga )?urciya ina nufin tun ka na ??an saurayin ka zuwa yanzu amman mafarkan da kake yawan maimaitawa kawai"
Abbas yayi shiru can yace "mafarkin na tashi sama,ganin maciji,an biyo ni da gudu,yawan ina kwanciya mu'amala da mace,mafarkin zan fa??o daga sama wannan sune ni ke yawan yi kusan kullum"kai malam Kb ya jinjina yace "to yanayin rayuwar ka da mutane fah,?"
"Babu komi kawai dai wani sa'in na kan ji na tsani kowa ga yawan ?acin rai musamman in wata tace ta na sona ko kuma aka yi min zancen aure"malam Kb ya jinjina kai kafin ya ??auki waya ya kirawo yaron shi da ke tsaron shago ya fa??a masa kalolin maganin da ya ke so,babu jimawa yaron ya kawo maganin malam Kb ya baiwa Mama ta dafa.
Cikin cup aka zuba masu ha??i da zuba zuma wacce ta ke coranis? an yi addu'o'i sosai cikin ta,Fannah na gama sha jikinta ya fara fitar da zufa sai kuwa ciwon ciki ta fa??i kwance ta na mur)?ususu,Abbas kuwa dakyar ya sha na shi.



Duk kewayeta su ka yi su na kallo,iyayen Abbas ma sun zo malam Kb sai karatu ya ke yi mata jikinta kuwa sai tsuma ya ke.
Wani irin mur??awa cikinta yayi sai jini,yadda ya ?alle mata yayi matu)?ar tayar masu da hankali.Ana zuwa asibiti aka tabbatar masu da cikin jikin ta ne ya fita,Abbas har da kuka yayi kamar wani )?aramin yaro malam Kb yace "kayi ha)?uri Abbas in shaa Allah za ku samu wani tunda ma har kun fara traitement, wannan ma nayi mamaki sosai da kuka same shi sai dai shi lamarin Ubangiji ya fi gaban mamaki"Abbas yace "haka ne amman na manta ban fa??a maka ba shi ma wannan mun ci wuya kafin mu same sa tunda da zarar na zo kusantar ta shikenan fah ban samun dama sai da naje islamique Center suka ban magani"malam Kb yace "eh kasan maganin su ya na da kyau kuma zumar da suke saidawa sai sun yi mata karatu saboda yanzu mafi akasarin raggoncin Mazan aure she??anu ne ke haifar da shi ba sanyi ko basir ba ne kawai"nan dai suka cigaba da tattaunawa Abbas na sake shaidawa malam Kb duk irin abubuwan da ya ke ji.




***MARADI

Wani irin shi??ewa Waleed yayi jin yadda ??umin tafin hannunta ke ratsa jikinsa har wani ji ya ke ana jan sa,cikin fitar hayyaci ya so sa mata a baki amman Nabeela tace sam ba ta san wannan ba dan har ga Allah tsantsani ta ke doli Waleed ya ha)?ura ta cigaba da yi masa da hannu har ya samu nutsuwa.
Sunne kai Nabeela tayi ta na jin wata irin matsananciyar kunya,sam ba ta iya ??aga ido balle har ta yi gigin kallon )?wayar idon Waleed.Shi kuwa kamar wani sakarai haka ya ke kallonta,sai ya ga sauyin da tayi bai yi mata kyau ba sam in ta na Beela marar kunya da rashin tsoro ta fi kyau shi a hakan gaskiya ba )?aramin takura mashi canjin yanayin ta zai yi mashi ba.Toilet ya shiga yayi wanka ya na fitowa ya umarce ta da ta je tayi,babu yadda ta iya doli ta shiga tayi wankan,riga da wando ya mi)?a mata na maza ta saka ta na turo baki toilet ta shiga ta canza ko da ta fito ya kashe hasken ??akin sai muryar shi da taji yace "ki )?araso nan ki kwanta"cike da tsoro ta ra?a gefensa,jawota yayi ya rungume tsam a )?irji a haka suka yi barci.



Washegari
Cike da )?oshin lafiya da soyayyar juna suka ci abinci tare yayinda Daddy ke ta basu labarin yadda rayuwar su ta kasance a KUMASI da yadda rabuwa ta zo ya tafi ya bar Maheer,shi kuma ya wuce Sudan ya fa??a hannun mahaifin Asma'u wanda shi yayi masa magani ya samu lafiyar mazantakar sa,ashe dukan da aka yi masa bai sa martabar shi ta ??a namiji ta tsaya ba wannan dalilin yasa kuma aka ha??a da sihiri na ganin an kashe gun sai da malam baban Asma'u ya karye sihirin har ya aura masa Asma'u.
Mami kuwa sai taji a ranta ta rage kishin Asma'u saboda yadda mahaifinta ya ceci mijin ta, Waleed kuwa gyaran murya yayi yace "Daddy mi zai hana mu koma sabon gida wanda na gina tunda can akwai ??akuna dayawa kuma wajen ?angare hu??u ne a sama"
"Eh Ya Waleed mu koma can zai f..."Amal ke fa??a amman ganin kallon da ya yi mata yasa ta )?yale ta na turo baki.
Daddy yayi murmurshi yace "eh babu damuwa amman kafin nan sai an zuba duk abinda ake bu)?ata"Waleed yace "babu damuwa ai ko yau ana iya saya tunda ga Kalla Mall ne babu abinda ba su sayarwa tun daga meubles zuwa kayan kitchen"anty Jamila tace"sai mu je ni da Nafissa mu za?o ?ban yayi"Waleed ya jinjina kai yace "bari na shiga ciki na dawo"ya fa??a ya na mai mi)?ewa sai kafin ya ida haye step yaji sallama tare da salalami da sauri ya waigo,wani ??an matashin saurayi ne shi da wani dattijo jin Daddy na ambaton Maher ya sa Waleed dawowa bai shirya ba.
Maheer ??in dai ne,gaban Daddy ya du)?a ya na sharar hawaye Waleed kuwa tsaye yayi ya kasa cewa komi sauran dangi kuwa sai kuka su ke.
Malam Sani kuwa tunda Waleed ya tawo ya kafe sa da ido dan sake tabbatarwa,da dai ya kasa ha)?uri sai kawai ya dam)?i hannun Waleed ya na cewa "subahanallah!"da )?arfi wanda yayi sanadiyar juyowar hankalin dukan mutanen ciki kuwa har da Maheer wanda ya ke cikakken malami.
Waro ido Maheer yayi ya na kallon Waleed ??in, Malam Sani yace "akramakallah akwai aiki nan jajajur ka na ga fah da sulalewa za ta yi ta gudu saboda ta gan ka"Maheer yace "babu inda za ta je sa ke mata hannu ai na san ta sanni dan haka ko ta gudu zan sa a maido min ita"malam Sani ya saki hannun Waleed wanda tun ??azu ya ke makyarkyata.

"Salamu aleykum "Kawu Tanimu ya shigo da sallama babu wanda ya amsa saboda halin da suka tsinci kan su,ganin haka Kawu shi ma ya dubi inda su ke kallo wato direction ??in Waleed wanda ke zarar ido ya na fito da su waje tamkar wanda ya yi ma sarki )?arya.
Wani karatu Maheer yayi aljanar jikin Waleed ta fita ta koma jikin malam Sani,kuka malam Sani ya fashe da shi wanda ya ke sak na mace cike da tsoro Amal ta ma)?ale jikin Mami.
"Mi yayi maki kike cutar da rayuwar sa?"Maheer ya tambaya "nima ba laifi na ba ne aiko ni aka yi kuma na da??e a jikinsa "malam Sani ya fa??a cikin muryar mace "ban tambaye ki wanda ya aiko ki ba ban bu)?atar sani amman ina son ki fita,fita har ta abada"ai kuwa da jin haka sai ta )?ara sautin kuka tace "wlh ba zan iya ba in na fita boka zai kashe ni kafin in shiga jikin sa sai da aka bani jinin ba)?in ??an akuya uku da kyautar nono kindirmu )?warya bakwai in na fita zai sa a kamo ni ne yayi ta azabtar da ni"
Maheer yace "ko ki fita ko na karanta ayoyin Alqur'ani wanda za su )?ona ki"cikin kuka tace "ka tausaya kar ka )?ona ni ka taimake ni "karatun Alkur'ani Maheer ya fara nan ta shiga kuka sama da minti talatin amman ta kafe ba za ta fita ba doli ya ha)?ura tare da )?udirin ya)?arta nan da ??an lokaci dan ya lura irin masu kafiyar tsiyar nan ne.



Tamkar wani marar lafiya haka Waleed ya samu ya zauna sukuku,Kawu Tanimu sai yawun tsoro ya ke ha??iyewa ga wani ba)?in cikin dawowar Maheer da yayi.
Malam Sani wanda ya dawo daram tamkar ba shi ya gama kuka ba yace "da fatan duk mun same ku lafiya?to ga amanar ka nan mun dawo maka da ita Innaro ta tarda wa'adi kafin Allah ya sada fuskokin ku amman tace a gaishe ka sannan ta cika maka al)?awari Maheer ya zama malami amman ba sai nayi dogon bayani ba ka gani da idon ka, Maheer ya kai matakin da mugu ko kuma aljani suke tsoron kasancewa waje ??aya da shi"
Daddy yace "Allahu Akbar Allah ji)?an ki Innaro ha)?i)?a banda bakin gode maki sai dai nace Allah ji)?an ki"hira aka shiga yi da tattauna matsalolin rayuwa ganin an yi banza da shi yasa Kawu Tanimu warewa.



Banda Safa da marwa babu abinda Nabeela ke yi cikin ??aki,ita duk jin ta take a takure ga Waleed kuma ya )?i shigowa tun bayan da ya kawo mata abinci.
Ta turo baki ta zauna bakin bed,lumshe ido tayi ta fara biya suratul Bakara wacce ta fara yin hadda.
Cikin sauti )?asa-)?asa ta ke karatun ta na fiddo ko wane makarijil huruf ta na basu ha)?in su,cak Waleed ya tsaya ya na kallonta yayinda zuciyar shi ke ??an bugawa jin sautin karatun na shiga har can cikin )?asusuwan jikinsa yayinda kuwa wasu ?angarori na jikinsa suka fara yin motsi saboda jin Aya al)?ur'ani.
Nabeela kuwa tellement que tayi concentr? ba ta ma san ya shigo ba kawai sai fa??uwar shi da taji ,da sauri ta bu??e ido ihu tayi ta fita da gudu ta na kuka nan su Mami duk suka nufo ta ana tambayar lafiya....
1/4/22, 16:12 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE* 45-46


Turus duk su ka yi ganin Waleed zaune daram bayan kuma Nabeela ta tabbatar masu da cewa ya fa??i )?asa,da sauri ta )?arasa kusa da shi a ??an rikice ta fara tambayar shi "Leed ka na dai lafiya ko?babu abinda ya same ka?"dukan hannuwanta ya ri)?e yace "Beela miye haka?ki nutsu am fine yi shiru bar kukan hakan"cewar Waleed ya na mai janyota zuwa jikinsa ganin haka ya sa duk suka fice suka bar ??akin.
&?an)?amesa tayi gam ta na rera kuka shi kuwa ya na ??an bubuga bayanta,ha?arta ya ??ago ya )?urawa fuskarta ido wacce ta yi ja idonta ma haka saboda kuka "ki na sona?"shine abinda ya samu bakinsa da furtawa kai ta gya??a alamun eh Waleed ya turo baki yace "a'a ni so na ke naji kin fa??a kunnuwana na son jin kalmar so daga bakin ki"ta lumshe ido tace "to ai dama ina sonka tun can balle kuma yanzu da ka zamanto mijina"
Sumba ya kaiwa lips ??inta uwanda suka ji)?e da yawunta,a hankali ta bu??e ido ta sauke su kan fuskar shi wacce ta ke ??auke da dogon hanci,idon shi a lumshe wanda hakan ya baiwa gashin idonsa damar kwantawa.
Da sauri ta rufe nata ganin ya bu??e nasa uwanda suka canza kala daga fari zuwa ja,gyaran murya yayi yace "a samar min nutsuwa please"Nabeela ta ??an zabura tayi rau-rau da ido dan ita har ga Allah tsoron Waleed ta ke.
Ta na shirin magana aka yi knowking,ajiyar zuciya Nabeela ta sauke ta na mai zamewa daga jikin sa ta je ta bu??e )?ofar duk da dama a bu??en ta ke.
Anty Jamila ce,)?asa tayi da ido ba tare da tace komi ba anty Jamila tayi murmurshi ta shigo "sai ka tashi ka kai mu Kallah Transa Mall ??in malam ka wani zo ka baje sai kace gare ka farau yin aure"cewar anty Jamila ta na yi mashi hararar wasa.
Waleed ya shafi gefen wuyan shi yace "ai ni anty ina ga !?gypte za mu wuce mu ci amarcin mu a can dan gaskiya ba zan zauna ku na takura ni ba yanzu dai ku jira ni ina zuwa"anty Jamila tayi dariya tace "iyeee!to Allah sa a samo mana tsarabar ?ban !?gypte ka ga in Twins ne sai ku bani ??aya"Waleed bai ce komi ba saboda in maganar tayi tsawo yanzu tayi kuka saboda ita Allah ya jarabceta da rashin haihuwa.


Anty Jamila na fita Waleed ya jawo Nabeela,cikin yanayin turjiya ta kafe ta )?i gusawa ta na turo baki.
"Miye wai?ba fah wani abu zan yi maki ba juste ina son na fitar da abun nan ne in ba haka ba na san babu ni babu zaman lafiya"Waleed ya fa??a ya na shafa bayan Nabeela,cikin muryar tsoro tace "a'a ni dai ban so komi kuma ban so jikina ya ?ace har wanka ya kama ni"Waleed ya katse ta da "ke da ba ki so to mi zai sa jikin ki ya ?ace? please ni dai a bar ni nayi"ya ida maganar ya na ??an ja rigarta ta daga sama ya na shafar breast ??inta.
Ido Nabeela ta rumtse ta na jin wani mugun feeling,ita fah ko kusan Waleed ta tsaya ji ta ke kamar ana hura mata wutar sha'awa to ina ga ya ta?ata sam ba za ta iya contrHNler kanta ba.
Da sauri ta dafe kan shi lokacin da ya sa nipple ??in ta a baki ya na sha kamar wani jariri,?bar )?ara ta saki jin ya na dantsa ha)?oransa.Waleed bai bar Nabeela ba har sai da ya tabbatar sun gamsu duka biyun,text ya aikawa A'isha akan ta kawo mashi kayanta complet guda da hijab babu jimawa kau ta kawo.
Doguwar riga ce abaya ba)?a mai kwalliyar ruwan zaiba haka ma hijab ??in sai ta za?o kalar shi,Nabeela na zum?urar baki ta saka kayan shi kuwa sai danne dariya ya ke dan ya san kunya ce ke ciciyarta ba komi ba.
Hannunta ya ja suka sauka )?asa,dakyar Nabeela ta gaishe da mutan falon Waleed kuwa cike da jarumta yace "ina kwana little Mami"??agowa Asma'u tayi ta kalle shi kawar da kai yayi,ta ha??e wasu yawun takaici kafin ta amsa ma shi .
Su anty Jamila da Nafissa suka mi)?e suka bi bayan su Waleed,seat ??in baya suka zauna ya yiwa motar key ba tare da ya tsaya kiran da yaji Kawu Tanimu na yi masa ba.
Cike da takaici Kawu Tanimu ya shiga ?angaren su,a zaune ya tarar da Saude ta rabka uban tagumi tun lokacin da ya sanar da ita dawowar Maheer.
Ta na ganinsa tace "Kawun yara nace mi zai hana mu koma gidan boko mu ji yadda zai ce?"Kawu ya harareta yace "mi fah zai ce bayan yayi amfani da ke?ni kuma da hakan ta faru gwara )?atuwar mota ta bi ta kaina in mutu in huta da wannan kayan takaicin yanzu ma wannan ??an iskan yaron ya na ji ina kiran sunan shi yayi banza da ni sai matse hannun wannan shegiyar lukutar yarinyar ya ke mai shegen naci ai wlh dan boka yace ta na tare da addu'o'in kariya sosai da na sa an aika mata ba)?in aljani"
Saude tace "ka bar min maganar yarinyar nan dan Allah mu yi ta yadda za mu samu ku??in Alhaji gaba ??aya ta yadda asirin mu ba zai tonu ba"Kawu ya dafe kai yace "kai wannan mata akwai ki da kayan takaici tashi mu tafi gidan bokan mu ji kuma yau da mi zai ?ullo"cike da zumu??i Saude ta saka hijabi kamar ta )?warai suka wuce gidan boka.
Maganar da ya yi masu tun da jimawa ita ya sake jaddada masu cikin yarda da zancen boka Saude tace ta amince,wani ma)?o)?on ba)?in ciki ne ya turni)?e Kawu Tanimu ganin boka ya ke?e da Saude ga wani irin ihu da suke saki boka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? na wani irin gurnani Saude na ihun da??i??7? saboda rabonta da namiji har ta manta saboda hankalinta ba kwance ba shi kuwa Kawu bai iya tsinana komi ba.
Fiye da awa ??aya Kawu na zaune ba)?in ciki ya ishe shi har kuka yayi amman sun )?i fitowa kawai sai ya kwara labulen,da sauri ya saki jiki na ?ari saboda abar boka da ya gani babban tashin hankali kuma sun koma yin ??nale sex.



Su Waleed na isa Mall ??in su anty Jamila suka haura sama yayinda shi kuma ya tsaya gadin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login