Showing 42001 words to 45000 words out of 49243 words

Chapter 15 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

445

bai jima Amal ba?da wannan tunanin ya biya wajen mai dukunu ya siya sannan ya wuce gida.
Momy ya gaida dan lokacin da ya fita ba su farka ba "lafiya lau haka ake ka fita ka bar ?bar mutane tun da safe?"Momy ta fa??a ta na kallonsa,ya sosai )?eya yace "wlh Waleed ne ya kira ni na je compagnie na ??auko nurs ta duba Nabeela"da sauri Momy ta tambaya "mi ya samu Nabeelar ne?"sunne kai yayi yace "nima ban sani ba"daga nan Momy ba ta )?ara cewa komi ba shi kuwa ya wuce ??aki.
A falo ya tarar da ita kwance bisa salon ta na barcin gajiya,gefen fuskarta ya shafa ha??i da sumbata kafin ya aje ledar dukunun.
Bedroom ya wuce,wanka ya yi ya shirya cikin 3 pi+sces ba)?a)?e uwanda su ka yi mugun kar?ar sa.
Falo ya dawo ya zuba abincin da Momy ta girka masu tun da safe,ya na ci ya na kallonta har ya gama ya mi)?e amman Amal ba ta farka ba sai wuraren )?arfe sha biyun rana.Wanka tayi sannan cike da murna ta zuba dukunun ta ci ,ta na gamawa ta )?ara bin lafiyar gado dan har yanzu jikinta ciwo ya ke.




Waleed kuwa ko da ya dawo gida bai tarar da kowa ba sai little Mami wacce ta hakimce a kujera ta na kallon tv,ko in da ta ke bai kalla ba ya shige part ??in shi.
Dada??en turaren wutar da anty Jamila tayi ya bugi hancinsa tun a falo, bedroom ya wuce wanda aka gyara tsaf aka shimfi??a sabon zanen gado.
A gajiye ya ke amman doli ya wuce toilet dan tsarkake kansa,ruwa masu ??umi ya tara cikin baignoire ya shige.Sai da yayi wankan soso da sabulu sannan ya yi na tsarki ya fito,cikin kayan shan iska ya shirya tare da feshe jikinsa da turare.
Yunwa ya ke ji amman sam kunyar Mami ba za ta bari ya nemi abinci ba,Nabeela ce ta fa??o masa a rai wani tausayinta ya rufesa tabbas ya tausaya mata sosai a yadda ya yagata ??in nan ya san da wuya ta sake yarda da shi nan kusa.Sajensa ya shafa ya na murmurshi ko mi ya tuna ?oho,wayar shi ya duba wacce appel ke shigowa da sauri ya ??aga ya na mai mi)?ewa tsaye tare da sarawa irin gaisuwar sojoji "Yes sir"kawai yace ya ajiye wayar.
Drower ya bu??e ya fitar da kakinsa na sojoji gami da )?atuwar bag ??in su,kaya ya zuba ciki sannan ya sauya shigar sa ya koma g?n?ral Waleed.
Rataya bag ??in yayi ya fito,step ya fara takawa ya nufi part ??in Mami ko kafin ya shiga ya ke jiyo kukan Nabeela cikin kuka ta ke cewa "ban iya yin tafiya ciwo ni ke ji,kwantawa zan yiii"rumtse ido yayi ya tsaya ya kasa shiga.
Daddy wanda ya ke bayansa yayi gyaran murya da sauri ya juyo suka ha??a ido yayi )?asa da kai yace "Barka da fitowa Daddy"bai amsa mashi ba sai )?ofa da ya bu??e ya shiga Waleed bai da wani za?i doli ya marawa Daddy baya.


Da shigarsa Mami ta tarbesa da harara ta na mi)?awa Nabeela maganin ??auke zafin ciwo,sunne kai yayi ya rasa ta ina zai fara ban ha)?uri koko shaida masu mission ??in da zai tafi?
Anty Jamila ce ta lura da haka sai tace "Waleed zauna kayi breakfast na san har yanzu ba ka ci komi ba,ya jikin na ka?"ta kamo hannun sa kamar wani )?aramin yaro ta zaunar da shi.
Wani da??i ne ya lulu?esa ya ji )?aunar Yayar ta sa ya )?ara shiga ransa,a kunyace yace "da sau)?i"ya kar?i kofin shayi ya na satar kallon Nabeela wacce ke matsar ido ta na shan magani.
"Mami..."ya furta a raunane ya na kallonta,dubansa tayi jin yanayin yadda ya kira ta hakan yasa ya cigaba da cewa"zan tafi kamar kullum ina bu)?atar addu'ar ki ban sani ba ko na dawo koko tafiyar kenan ba zan sake ganin ku ba ab...")?warewar da Nabeela tayi ne yasa shi yin shiru ya na kallon ta, Mami tayi saurin bata ruwa ta kur?a ta waigo ta na kallon Waleed wanda shi ma ita ya ke kallo sharrrr sai hawaye ta na jin zuciyarta na yi mata dukan tara-tara.A zuci ta fara tambayar kanta "dama haka auren sojan ya ke ?dama sojawa ba su da wata libert? a rayuwar su?yanzu nan dagaske tafiyar zai yi?kuma barin ta zai yi?a hakan kuma bai da tabbacin dawowa?yanzu zai iya yiyuwa in ya tafi a kashe sa a can ba zai dawo da ran sa ba?"tashin hankali ne ya bayyana )?arara a fuskar Nabeela har ba ta san lokacin da ta diro da )?arfi ba,ta na jin lokacin da zaren da aka yi mata ??inki ya fita tayi saurin rumtse ido ta na jin )?asanta kamar zai zazzago.
Waleed ya mi)?e da azama ya ri)?eta gam,duk da irin mugun tsoronsa da ta ke ji amman furucinsa ya sa duk tsoron ya kau.
Kyakkyawan masauki yayi mata kan )?irjinsa ganin haka Mami da Daddy duk suka fita ya rage anty Jamila saboda tsaro???i


Idonta na kuma kawo ruwa tace "dan Allah in ka tafi ka dawo kar ka bar ni duniyar nan ni ??ayaaa"ta ja dogon numfashi la?anta na rawa, Allah ya sani wani irin mugun son Waleed ta ke wanda ita kanta ba ta san iyakar sa ba.Iska ya busa mata a fuska cikin kwantar da hankalin yace "zan dawo domin ke Tarhani"ajiyar zuciya ta sauke ta na jin ya)?ininta ya tsaya akan kalmar sa,sungumarta yayi ya nufi bed da ita ya shimfi??e amman bai ??ago ba sai ya zamana yayi mata rumfa da )?irjinsa.
"Sorry na ji maki ciwo ba yin kaina ba ne )?auna ce ta sa haka,sannan ki kula min da ma'ajin sirrina da kyau kafin nan 3mois ya sake tarbata"tunda ya fara magana ta lumshe ido zuciyata na bugawa yayinda hucinsa ke sauka kan fuskarta,da sauri ta bu??e ido tace "wata uku?can za ka yi ta zama har 3 mois?"Kai ya jinjina mata tare da matsa fuskar shi ya dire bakinsa kan la?anta,dundu anty Jamila ta kai masa ga baya ta na cewa "Waleed kan ka ??aya kuwa?"da sauri ya janye jikinsa daga na Nabeela ya kalle ta yace "anty sallama fah mu ke"ta hararesa tace "to mu tafi ta isa haka"kamar wani )?aramin yaro ya turo baki,zoben hannun sa ya cire ya saka ma Nabeela ya na mai sakar mata murmurshi yace "Tarhani zan tafi sai na dawo ki kula min da kan ki sannan ..."sai ya )?yale ya na ??aga mata gira da kanne ido ??aya,Nabeela ta rumtse idonta dama kunya ta rufeta tun farko ga shi kuma ya sake ?allo wata.


A falo suka yi sallama shi da iyayensa amman Mami ta ri)?e sa ,cikin kwantar da murya yace "Mami zan fah dawo wata uku ne kawai fah zan yi"cikin kukan da ta ke son dannewa tace "amman ai sun san da jiya ne aka yi auren ka shine za su wani ce ka tafi daji kamar abun ba)?in ciki?"Waleed ya ri)?e hannun Mami yace "wajen aiki ba'a wani bamu permission ba,jiya ne ma takardun suka iso sai nan gaba ne za mu yi gyaran takardun kuma wasu ana tsaka da yin biki sun sha zuwa mission aikin soja ne sam babu sau)?i Mami ke dai ki yi ta min addu'a"dakyar Waleed ya shawo kanta kafin ya fice ya nufi compagnie,Faruk sai dariya ya ke yi )?asa-)?asa ya na kallon Waleed wanda kallo ??aya za ka yi masa ka gane ba da son ransa ba ne zai tafi.




****GHANA



Alhamdullah jikin Abbas da Fannah yayi sau)?i sosai saboda yadda suke traitement cikin tsarin musulunci ba na ?ban damfara ba.
Sosai Abbas ya ke jin sa namiji lafiya na kuma samuwa,kullum cikin zaryar zuwa gidan su Fannah ya ke akan ta dawo ??akinta amman sai zillewa ta ke saboda wani mugun tsoronsa da ta ji )?arara ya ke nuna zalama da maitar sa a fili dan wani sa'in har )?o)?arin tausheta ya ke cikin gidan iyayenta ba tare da yaji kunya ba.


Cikin magiya yace "dan Allah babyna ki koma wlh a matse na ke,jiya fah ko barcin kirki ban yi ba"Fannah ta ma)?e kafa??a cike da yarinta tace "to miyasa ba ka samu wanda zai tanyaka kwana ba tunda tsoro kake ji?"wani haushi ne ya rufe Abbas hakan yasa ya ??an daga murya ta yadda Maman za ta ji yace "to wane irin shirye-shirye?ai lalle sai kitso za kiyi wannan ko yau ana iya yi maki su sai kuma gobe"Fannah ta waro ido ha??i da turo baki tace "ni dai a'a ba gobe ba"a hasale Abbas ya tashi ya fita ko sallama bai yi mata ba.


Da murmurshi Maman ta bisa,ai kuwa ta aika kiran wata yarinya ma)?wabciyar su ta zo ta yiwa Fannah kitso da lalle.
Babu yadda Fannah ta iya haka aka yi mata su,yayinda gefe ??aya kuma Maman ta )?ara da??a gyarata yadda za ta tarbi mijinta da kyau.
Mata biyu Maman ta tura suka gyara gidan Fannah har da canza ledar ??aki,Abbas tsabar murna har sai ya taka ?bar rawa???i



Washegari da misalin )?arfe bakwai na yamma aka rako Fannah kamar wata sabuwar amarya,ita kuwa dan kiciyi har da kuka???i
Wajen mai tsire Abbas ya parker ya sawo masu mai birji da lemu mai sanyi sannan ya nufo gida,cike da raha yace "ah!ah! amarsu sugu-sugu irin wannan kuka ai sai ki sa ango ya zauce"ya ida maganar ya na mai cirata sama ya rungume tare da ??an juyi da ita a doli Fannah ta shiga yin dariya ba tare da ta shirya ba.
Shi ya ciyar da su suka yi brush ha??i da alwala suka yi nafila, Abbas sai tsuma ya ke kai kace yau ne daren su na farko.Fannah tun ta na basarwa har ta fara maida masa martani,an zo kashe boss Abbas ya marairaice yace "baby ki yi min sabuwar position wacce zan gamsu sosai"ai kuwa Fannah ta yi suka shiga raya daren su suna kashin arna kamar ba gobe??J0



Washegari bayan sallah asubah Abbas ya kuma sake zo mata babu muso ta kar?i mijinta tunda dama abinda ake so ne macce kar ta guji shimfi??ar mijinta.
Tun daga wannan rana Abbas da Fannah suka ??inke kullum suna manne da juna kamar tantabaru,kashe arna kuwa tamkar shan ruwa haka suka mayar da shi???i Ni kuwa nace abun nema ya samu matar soja ta haifi bindiga???i




***JADO



Yanayin sanyin garin da yadda dusar )?an)?ara ke zuba ya saka sojojin yin shiga ta kayan leda bayan sun saka kakin nasu.Kwance ya ke cikin )?an)?arar ya na kallon sama idonsa bu??e ya na kallon rana wacce ko alamun haskawa ba tayi ba,ido ya lumshe ya na jin yanayin garin na saukar masa da kasala.
Wayar shi ya fiddo ya kuma gwada kiran a karo na barkatai amman shiru ya )?i shiga,kwanan su biyar Jado amman har yanzu network ya )?i hawa.
Cikin jin haushin Chef Nuhu wanda ya bashi jagoranci zuwa mission ??in ya shafi gemunsa wanda aka sa ya aske ya ja tsuki,karon farko da yaji haushin kansa da nadamar zuwa aikin soja???i tsuki ya kuma ja yace "rayuwar takura kawai,mutum na son jin ??umin iyalinsa babu dama"ya ida maganai ya na hararen gefensa???i??C0


Kamar daga sama yaji wayarsa na ringing,cike da za)?uwa ya ??aga ya na sauke ajiyar zuciya "Tarhanine..."Nabeela ta furta cike da kewa "Tarhani nayi kewar ki sosai ya kike ya ciwon mu ya warke?"ta shagwa?e fuska tace "ni )?yale ni ai duk laifin ka ne sai da aka kuma yi min ??inki wai wancan ya walwale,kuma na gaji da tsarki da ruwan magani"ta fara bubuga )?afa har shi ya na jiyowa"ha)?uri Tarhani ki bar buga )?afa kar ??inki ya kuma fita"tace "ai tuni har an cire min zare fah yanzu ma na shafa man zaitun da wata zuma da anty Jamila ta bani"wasu yawu Waleed ya ha??iye yace "kamar na gan ni kusa da ke wlh"ta waro ido tace "kusa da ni kuma?a'a ban so dan ka ji min ciwo ko?"Waleed ya tashi zaune yace "no kawai sucking na ki zan yi, Allah ina so ummm Ni dai ina so"ya fara yi mata kukan shagwa?a dariya Nabeela ta shiga yi kafin ta katse kiran.Da sauri Waleed ya dubi scren ??in ya ga kiran ya yanke, )?o)?arin maidawa ya ke kiran Faruk ya shigo....
1/11/22, 11:17 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*Littafin ku??i ne ki biya ki karanta hankali kwance,masu fitar min da book,da uwanda suke karantawa ba tare da sun biya ba,da uwanda suke sharing ??in shi,da uwanda ke cewa saboda book an gaya masu magana to dukan ku kuji zafi ku bar karanta ha)?in da ba na ku ba mana mai bu)?ata ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822*



*PAID PAGE* 55-56


"Niger en deuil"shine kawai kake gani a statut mutane yayinda wasun su ma ke )?arawa da videos na sojoji sai su saka emoji ta kuka.
Kamar daga sama Faruk ya shigo gidan cike da tashin hankali,Mami wacce tun jiya gabanta ke fa??uwa ta yi saurin tashi ba tare da ta amsa gaisuwar da Faruk ??in ke yi mata ba tace "wajensu ne aka kai harin(attaque,farmaki)ko?har da Waleed ??ina ko?ya mutu shi ma ?"ta na maganar ne cikin kuka.
Nabeela wacce ta rama cikin wuni ??aya ta )?urawa yayanta ido ta na jiran amsar shi,kai Faruk ya sunne yace "Mami sai ha)?uri duk musulmi doli ya ??auki )?addara mai kyau ko akasinta, wannan attaque ta rutsa da su Waleed ne sakamakon..."kafin ya ida maganar Nabeela ta saki wani ihu wanda yayi daidai da mur??awar cikinta nan take cikin jikinta ??an kimanin wata biyu ya ?are tun kafin su kai asibiti.
Dakyar aka samu nasarar tsayar da jinin aka yi mata wankin mara,drip ??in hannunta ta kalla ta na zubar hawaye.Kanta Mami ta shafa tace "ki kwantar da hankalin ki Waleed na nan a raye kawai ya samu rauni ne wanda ya kasance babba )?addara"murya na rawa tace "dagaske Mami Tarhanine bai mutu ba?"kai Mami ta jinjina mata tare da sakin murmushin )?arfin hali tace "eh shine abinda Faruk ke son fa??a mana"Nabeela ta goge hawaye tace "amman Mami wayar shi ba ta shiga tun jiya da abun ya faru kuma bai kira ni ba"cikin son kwantar mata da hankali Mami tace "zai kira in shaa Allah har ya samu nutsuwa"ba dan Nabeela ta yarda ba ta rumtse idonta ta na son barci ya ??auke ta ko ta samu sukuni amman yace yi ni inda kika ganni, moments ??in da suka kasance a tare suka yi ta dawo mata a kai tun daga ranar da ta fara ganinsa,first night ??in su,wayar da suka yi ta shaida masa ta na da ciki yanayin yadda ya nuna murnar shi da son ??an cikinta kawai sai hawaye suka shiga ?ul?ulo mata.




A can compagnie kuwa duk sojawa ne sun yi cirko-cirko sun saka )?atuwar tv a gaba suna kallon mutanen da suka rasa rayukansu, hotunan su da kuma sunayen su wasu kuma babu hoto sai suna kawai.
Faruk sai sake maidowa ya ke baya dan sake tabbatarwa kansa babu sunan Waleed cikin matattu,tabbas babu shi ??in sai dai ya na cikin cas d'urgence uwanda har yanzu ba su san halin da suke ciki ba ko rai ko mutuwa.
Radiyo aka kuma yi(kira dan samu ko kuma bayar da wani labari)aka sanar masu wasu sun farfa??o wasu kuma sun mutu cikin cas d'urgence ??in.
Zuciyar Faruk ce ta fara dakan tamanin-tamanin lokacin da aka turo liste ??in sunayen sojojin,tun daga farko ya fara dubawa har )?asa nan ya sauke wata ajiyar zuciya kafin ya fito ya nufi office ??in shugaban su.



Cike da alhini Chef Nuhu ya kallesa yace "Faruk zuwan ka ba zai hana komi ba dan haka gwara ka zauna "cikin aro jarumta Faruk yace"a'a Chef ba zan iya ba,wlh doli na isa Mali na gane ma idona halin da abokina ya ke"cikin tsawa Chef yace "to ba za ka je ??in ba,ban kuma ba ka izinin zuwa ba"Faruk yace "in kuma fah na ajiye maku kakin ku?"da sauri Chef ya ??ago ya kalle sa yace "Faruk kayi hauka ne?aikin na ka za ka ajiye?"cikin jin haushi yace "Toh tare aka haife mu ne?"Chef ya sauke ajiyar zuciya yace "ba wai na hana ka zuwa ba ne dan wani abu a'a tafiyar ka zai ??agawa ahalin shi hankali su yi tunanin ciwon na shi gaba ya ke yi alhalin yanzu ya fara samun sau)?i"cike da tuhuma Faruk ke dubansa yace "amman ya aka yi ban ga hakan cikin rahoto ba?"Chef ya mi)?e tsaye yace "Faruk ni na sa a ?oye halin da Waleed ke ciki saboda shine Chef de compagnons sannan a ya)?in nan ba )?aramar ?arna ya yiwa ?ban ta'addar nan ba,na sani sarai su na ha)?on sa kuma burin su shine su ji ya mutu in kuma ba haka ba za su sake kawo farmaki ne dan ??azu ma shugaban su ya saki wata video ya na cewa sai ya raba kan Waleed da gangar jikinsa"Chef na kawowa nan ya furzar da huci ya cigaba da cewa"yadda kuke bin rahota daki-daki suma haka,jira kawai su ke su ji situation ??in Waleed shiyasa ko ku ban sanar da ku ba wannan babbar )?addara da aka ce ta faru da shi"jiki a sanyaye Faruk yace "minene ya same shi Chef?dan Allah ka sanar da ni"cikin jimami Chef yace "Waleed ya rasa )?afar sa guda sakamakon tattakewar )?ashinta,tuni kuma an )?undileta"??abar Faruk ya zauna a )?asa hawaye na masa zuba kamar wata mace.



"Sai ha)?uri duk wata rai za ta rin)?a fuskantar )?alubale da jarabe-jaraben rayuwa masu yawa da manyan )?addarori har izuwa ranar da za ta koma ga mallicin ta,ha)?i)?a L'arm?e tayi rashin jarumin soja kuma gwarzo na san da sauran )?ura a gaba dan ba lalle ne Waleed ya yarda da rashin aikin sa na cikakken soja ba"kasa cewa komi Faruk yayi,Chef ya danna ordinateur ??in gabansa kafin yace "zo ka gani")?arar na'ura"tiii!tiii!" Da Faruk yaji ne yasa shi mi)?ewa jiki ba )?wari ya le)?a fuskar system ??in.



Kwance ya ke cikin blue ??in yadi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login