Showing 45001 words to 48000 words out of 49243 words

Chapter 16 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

452

wanda ake saka ma maras lafiya,fuskar shi tayi fyau sai ?bar zurmawa da tayi.Hancinsa la)?e da oxygene na )?arin she??a,yayinda )?afarsa ta hangun wacce aka guntsule ta ke na??e da farin bandeji.Barci ya ke wanda kallo ??aya za ka yi masa ka gane ba na jin da??i ba ne, system ??in Faruk ya shafa wasu sabbin hawayen na silalowa.
Kashe system ??in Chef yayi ya na sauke ajiyar zuciya, Faruk yace "sai yaushe za'a kawo sa Niger?"Chef yace "sai ya dawo hayyacin sa dan har yanzu bai farka ba"Faruk ya jinjina kai ya na duba kiran Amal da ke shigowa wayar sa.





After 5days
Jikin Nabeela yayi sau)?i haka ma na Waleed,zuwa wannan lokacin kuma su Mami sun san abinda ya faru da shi kuka kuwa dukan su sun sha shi dama-dama Daddy.
Anty Nafissa sai da ta kwaso ta zo haka ma anty Jamila,su Amal amare ma anzo ita da A'ishah.Sosai ganin su ya ??an kwantar da hankalin iyayen,Nabeela kuwa banda hoton Waleed ba ta da wani aiki in ta kalli gudululun )?afarsa sai taji wani irin tausayin shi ya kama ta.


Sai da Waleed ya kwashe wata guda cur sannan aka fara barin mutane na shiga ganin sa,su kan yi appel video da mutan gida a )?o)?arin na kwantar mashi da hankali sai su ??aga mashi shi dan yawan jajen sai ya ke fama masa ciwon rashin )?afarsa.


Ido ya lumshe ya na kallonta yadda ta ke turo baki da yadda ta ke shagwa?a duk sai ya saukar masa da kasala,"Tarhanine..."ba tare da ya bu??e ido ba yace "uhum Tarhani"baki ta kuma turowa tace "yaushe za ka dawo?"ya ware idonsa yace "a'a na )?i na dawo yanzu sai na warke ta yadda tun ranar da na dirar maradi na kaiwa yarona ziyara"gabanta ne ya fa??i ita sam ta manta da cikin jikinta ya zube,a sanyaye tace "a'a ni dai ka dawo yanzu ai a hakan ma za ka iya ziyartar shi "sai da ya ??aga gira ya kashe ido ??aya yace "kai haba?kice za ki yi min aikin?"ido ta rufe ta girgiza kai,ya kwa?e fuska yace "dan Allah Tarhani,kin san kuwa nayi kewar ki sosai dubi yadda jou? ??in ki ta ta tashi"??j
Ya yi maganar ya na kai wayar ga mazantakar shi wacce ta tona asirin sa ta bisa drap ??in da ya rufa,dariya yayi yace "ko na bu??e maki ki gan ta a zahiri?"cikin gatse yayi maganar Nabeela ta ??aga kai babu zato ba tsammani ta ga ya yaye drap ya fiddo mata ita,da sauri ta kashe kiran zuciyarta na dakan uku-uku sai zarar ido ta ke.


Bawan wasu watanni sosai hankalin ahalin ya kwanta yayinda kuma aka shiga yin shirye-shiryen tarben Waleed wanda kuma aka tsara za'a sake yin bikin auren su???j da na tarewar Nabeela a sabon dan)?areren gidan da ?tat ta gina masa.
??arin madarar turare aka yiwa Nabeela yayinda aka tsantsara mata kwalliya irin ta amare,robe ta saka ta amare sannan aka yafa mata wani mayafi mai kamar sange.



Da misalin )?arfe shidda na marice sojoji ne ringis sun yi shiga cikin kakin sojoji kala ??aya,komin su iri ??aya wasanni suka fara yayinda dangi da abokan arziki uwanda suka zo tarbe da taya Waleed murna suka shiga ta?awa ha??i da shewa.
Kanta na sunne aka bu??e mota ta shiga,sai da suka fara tafiya taji tatausan hannun shi cikin nata da sauri ta ??ago kai ta kalle sa ido cikin ido.
&?afafun sa ta kalla ta gan su biyu ras sai kawai jikinta ya fara kyarma,lura da hakan yasa ya jawota ya bata )?ya)?yawar sumba a gefen wuya ya na mai ra??a mata "Tarhani...?"





Duk wacce ta karanta min book ba tare da ta biya ba Allah ya isa wuta balbal???i
1/12/22, 10:56 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*Littafin ku??i ne ki biya ki karanta hankali kwance,masu fitar min da book,da uwanda suke karantawa ba tare da sun biya ba,da uwanda suke sharing ??in shi,da uwanda ke cewa saboda book an gaya masu magana to dukan ku kuji zafi ku bar karanta ha)?in da ba na ku ba mana mai bu)?ata ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822*



*PAID PAGE* 57-58


"Shuuut!"ya ??ora hannunsa kan la?anta dan ya san tambayar da za ta yi masa,turo baki Nabeela tayi tace "shine ka )?i shigowa cikin gida ta yadda za mu gaisa sosai"ya la)?ace mata hanci yace "ke ni ke so ki fara gani na,inda na shiga gida ai sai na jima ban fito ba kuma abun ba zai bada wani armashi ba"tunda ya fara magana ta tsura mashi ido har ya kai aya,ajiyar zuciya ta sauke ta na mai kwa??aituwa da kai bakinta kan lips ??in shi.



Filin wasa ya cika fam da ?ban Adam,DJ ya fara shelar ango da amarya za su shigo nan wajen ya ??au shewa yayinda duk sojawan da ke zaune suka tashi tsaye.
Ta?i aka shiga yi masu da suka shigo hall ??in tare da tashin ki??an wa)?ar auren su da Alan wa)?a yayi,kasa yin rawa duk suka yi duk da an tsayar da su.
Cikin ??an tamke fuska Waleed ke kallon Faruk wanda ya san shi ya shine gaba wajen shirya wannan bidi'ar,kawar da kai Faruk ??in yayi ya na murmushin gefen baki.
Bayan jinjina da ban girma Waleed ya ja hannun amaryasa suka zauna a wajen da aka tanada domin su.
Hidindimun aka cigaba da yi,sojawa sai rawa suke ??ika kamar wasu )?ananun yara yayinda mutane suka shiga aje Gift-Gift ??in da suka kawo.



Ana shirye-shiryen sallah magrib aka raka amarya ??akinta,inda tuni su Mami su na can da sauran ba)?i.
Sai da mutane suka ??an rage ne Balkis wacce ita ma tuni an yi bikin aurenta,??akin da Nabeela ta ke ta shigo.
Da murna Nabeela ta rungumeta ta na cewa "iyeee!amarya kin ga yadda kika yi kyau kuwa?"Balkis wacce ba)?in cikin gidan da aka kawo Nabeela ya rufe ma ido )?arfin hali kawai ta ke da son cimma manufa shiyasa ma ta zo.
Nutsuwarta ta daidaita tace"ke ma kin yi kyau fiye da ni ma,kawai sai ?bar rama da ki kayi ta rashin gurgun ki"cikin rashin jin da??in abinda )?awarta ta tace Nabeela ta yi murmushin ya)?e tace "eh kin san soyayyar gaskiya babu ruwanta da siffa yane yaushe kika zo?tun ??azu ban gan ki ba"zama ta gyara tare da ra??a ma Nabeela"ina zan fito ni da ke da jarababen namiji,kwana ya ke aiki a kaina in safiya tayi ma ban huta ba balle yau da na matsa wani miski na mallaka kar ki so kiji yadda ya ke ihu da gaya min kalaman soyayya..."ta ida maganar ta na dariya Nabeela ma dariya tayi tace "ke )?awa ba ki da dama kice kin rikita ??an mutane?"Balkis ta kanne ido ??aya tace "ai ki bari wlh soyayya ruwa-ruwa ta )?ara dan)?o,tsaya haba na gwada maki miskin ?bar kwalbar ba wata ba amman akwai aiki"Balkis ta fa??a ta na fiddo wata ?bar kwalbar turaren miski kar?a Nabeela tayi ta sunsuna )?amshi ya bugi hancinta.
Balkis ta yi murmurshi tace "ki shiga toilet ki matsa sai ki bani kayana"Nabeela ta harareta tace "ke yanzu ??an miskin ne ba za ki iya bani ba?"ta girgiza kai tace ")?awata ba za ki gane ba ne,miskin ya na da tsada kuma ba lalle ne na kuma ganin matar da na saye shi ba amman na yi maki al)?awarin zan saya maki"Nabeela tace "ok )?awa bari na matsa"ta nufi toilet sai da ta yi tsarki da ruwan ??umi sannan ta dangwalo miskin ta shafa a farjinta.



Cike da murna Balkis ta kar?a tare da yi ma Nabeela sallama,direct wajen wani )?aton jubji ta nufa ta cilla kwalbar turaren cikin shara ta na mai kiran sunan Nabeela tare da gaga?ar dariya.
Bakin hanya ta nufa ta na suratai "ai ban san haka rayuwa za ta mayar da ke ba shi yasa na ingiza ki kika auri soja saboda salaire ??in su ba wata ba ce,amman da ya ke mijin naki jarumi ne shine duniyar sojoji ta haska shi har ake wano shi a tv tare da jinjina mashi ha??i da )?arin girma babban ba)?in ciki kuma aka gina mashi wannan )?aton City ??in wai duk gidana,Hummm to )?arshen ki dai ya zo gobe warhaka labari zai canza daga murna zuwa ba)?in ciki a )?arshe dai ni ce da nasara ko Waleed bai aure ni ba ke ma dai kin rasa shi duk dama can so nayi ya lalata maki rayuwa tun kafin aur...."sama da mota tayi da ita ta kuma marka??e ta ya sa ba ta samu ikon )?arasawa ba,sai kuma rai yayi halin sa a nan take cikin muguwar aniyyarta.




Cike da zumu??i suke gudanar da komi,)?afar robar da aka yi masa ya cire ya na sake baiwa Nabeela kyakkyawan masauki a )?irjinsa da ya ke cike da yalwatacen gargasar.Sumba ya ke yi mata ta fita hankali,Nabeela sai sake )?an)?amesa ta ke ta na jin da??in yanayin.&?afafunta ya ware ya shiga tsakaninsu ya na mai daidaita kayan aikinsa cikin jikinta "ya Salam!"ya furta jin )?ofar a li)?e kamar yau ne zai hudata,jarabawa yayi ya na ??an wasa da D ??in shi ya samu ta fara shiga,rumtse ido Nabeela ta yi jin wani zafi ya ziyarceta ba ta ida dawowa daidai ba ta fara jin Waleed na kutsawa a doli ta rumtse ido ta na jin zafi-zafi da kuma gar??i-gar??i.
Sai da ya gama shiga tsaf sannan ya fara....tun daga lokacin Nabeela ta fara jin wasu sabbin abubuwa na ziyartar ta,ji ta ke kamar ana yi mata tafiya cikin kai sam ba ta fahimtar abinda Waleed ke yi da suratan da ya ke yi mata hasali ma ji ta ke kamar ana kiran sunanta ana )?yal)?yacewa da dariya.



Tsawon wani lokaci Waleed ya sauka kanta ya na shirin jawota ta ture shi ta na cewa "na tsane ka ban sonka,ban )?aunar duk mai )?aunar ka shege macuci azzalumi..."da sauri Waleed ya kunna hasken ??akin gabansa ne ya kuma fa??uwa ganin yadda Nabeela ke faman zarar ido ta na dube-dube.
Hannu ya kai zai jawota tayi saurin direwa daga kan bed ??in,wata doguwar riga da ta gama sallah ??azu ta cire ita ta mayar ta na mai fashewa da kuka tare da cigaba da aibata Waleed wanda hankalin sa in yayi dubu toh ya tashi.
Da sauri ya maida )?afarsa ta roba,ya na )?o)?arin saka kaya Nabeela ta bu??e )?ofar ??aki haka ta fita ta bu??e ta falo ta tsaya tsakar gida ta na zarar ido tare da dube-dube na rasa inda za ta nufa dan kiran sunanta ake ta ko ina.
Da sauri Waleed ya )?araso gun ta jiki na kyarma ya kamo tafukan hannunta,da )?arfi ta shiga kiciniyar )?wacewa tace "dan Allah ka bar na tafi su na kirana ban son zama da kai wajen su zan je"kai Waleed ya girgiza mata yace"Ki tausaya min Nabeela rayuwata in ba ke to tamkar mutuwa ce,ba zan iya jurar hakan ba zo mu koma ??aki kin ga dare yayi"kai ta shiga girgiza mashi ta fuzge hannuwanta ta falla da gudu ta nufi get Waleed na kiran sunan ta amman ina,wani abun mamaki da ban tsoro duk tsawon katangar gidan haka Nabeela ta tsallake ta.
Sojojin da ke gadin wajen sun ga dirowarta ai kuwa suka bi ta a guje Nabeela ba ta damu da biyar da su ke yi mata ba,ita dai burinta ta )?arasa inda ta ke jin ana kiranta.
Daidai )?aton jujin ta tsaya su ma suka ja suka tsaya,suratai ta fara ta na cewa "nan ne gidana ba zan sake kwana gidan Waleed ba hhhh eh nan ne gidana ban son ko ina sai nan"ta na fa??ar haka ta shige jujin ta fara tono.
Cike da tashin hankali sojojin su nemo lambar Waleed wanda ke can gida duk ya rikice suka sanar da shi,babu jimawa ya zo.
Juyin duniya an yi da Nabeela ta )?i fitowa sai )?ara notsawa ciki ta ke ta na dariya,sun so yi mata ta )?arfi sai dai abun mamaki ta fi su )?arfi doli suka ha)?ura suka tsaya gadin ta.




Washegari tun da safe mutane suka yi ma kwalta )?awanya saboda yadda ya ke )?wan)?walar naman Balkis a kwalta,sosai wasu ke kuka ganin duk sashe-sashe na jikinta sun rabu kanta ya fita kamar ball gangar jikinta ta marka??e sai guntsire-guntsuren )?afafu da hannu.
Ana cikin wannan duniya kuma ta koma bakin juji dan babu wani nisa,yadda sojawa suka kewaye wata mahaukaciya wacce salon haukan ya ke fitar da sirrin mafarin haukan na ta.

"Haba Balkis kije ki zauna gidan g?n?ral Waleed ni kuwa ai nan ya yi min sosai,ni ban son Waleed na tsane shi ya je can su zauna da Balkis a sabon gida heeehhh ah Toh bari na nemo...."shine kawai abinda ta ke fa??a sai kuma ta shiga tonon shata,)?afafunta da hannuwa duk sun yi futu-futu yayin )?aya da kwalba ke ta sukarta amman ba ta damu ba.


Duk illahirin garin Maradi ya ??au labari "matar gwarzon sojan nan Waleed wanda ake ma la)?abi da SULTAN(Miss flower)ta haukace sakamakon wata TSINTACIYA (Nimcyluv)abokiyarta wacce ta kasance BA&?AR FATA(Autar Manya) ma ce ta illata ta saboda hassadar bu??in da Allah ya yiwa g?n?ral Waleed wanda kuma nasarar shi da )?wazonsa sun samo asali ne wajen DATTIJON ARZIKI (Real Ladingo) wato mahaifin sa Alhaji Sayyid"......


*FITATTU HU?U KENAN KU NEMI NA KU KAR A BAKU LABARI,HAZI&?AN MARUBUTAN SUN ZAUNA SUN TACE SUN ZO MAKU DA WANNAN LITATTAFAN:SULTAN, TSINTACIYA, BA&?AR FATA DA KUMA DATTIJON ARZIKI*
1/13/22, 18:18 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*Littafin ku??i ne ki biya ki karanta hankali kwance,masu fitar min da book,da uwanda suke karantawa ba tare da sun biya ba,da uwanda suke sharing ??in shi,da uwanda ke cewa saboda book an gaya masu magana to dukan ku kuji zafi ku bar karanta ha)?in da ba na ku ba mana mai bu)?ata ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822*



*PAID PAGE* 59-60



Duk wanda ya ga Nabeela sai ta basa tausayi,cikin )?an)?anan lokaci ta rasa hankalinta da tunaninta abu ??aya ta ke maimaitawa game da sihirin da )?awarta Balkis ta yi mata.Ba za'a cewa komi ba sai an gode ma Allah,an fara yi mata traitement tun bayan da Malama suka samu nasarar fitar da ita daga juji da taimakon addu'a,sosai ta ke samun kulawa daga wajen Momy,mijinta da kuma ?ban uwa.
A sannu haukan ya fara ragewa sai yawan kuka da ta ke ta na cewa "Balkis kin cuce ni kin raba ni da mijina,dan kuce mata tayi ha)?uri ina son Waleed"sai kuma ta fashe da kuka.



Zaune ta ke bisa tapis Waleed na bata magani na shafar aljannu da na karye sihiri,ta na sha ta na ?ata fuska alamun ba ta jin da??in maganin.
Karatu ya kunna da waya na ru)?iya,nan take ta fashe da kuka ta na cewa ba ta son karatun ya kashe amman bai kula ta ba.
Momy ta shigo tace "ga ruwan wankan can an gama addu'o'in "da "toh"Waleed ya amsa kafin ya sassauta murya yace "minene?ki na jin wani abu ne?"kai ta ??aga tace "ina jin zafi ne a jikina kamar ana sa min wuta sai kuma na ji kamar na tashi nayi ta gudu"kanta ya shafa yace "yi ha)?uri kinji my Beela in shaa Allah za ki samu lafiya in kinji jikin ki na zafi ki rin)?a karanta LA'ILAH ILLALLAHUL WAHADAHU LASHARIKALAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMAD WA HUWA ALA KULLI SHA'IN &?ADEER" Nabeela tace "ban iyawa ko na fara sai naji ban so"ajiyar zuciya ya sauke ya mi)?e ya nufi waje ya ??auko bokiti mai ??auke da ruwan magarya wanda maluman da ya ??auko aiki suka tofe su da ruwan addu'o'i.
?akin da ya ke yi mata wanka kullum ya kai su ya juye rabi a cikin )?atuwar tasa kafin ya fito ya ja Nabeelar,tu?eta yayi ya saka cikin ruwan kamar kullum haka ta fara jin )?asanta kamar zai zazzago saboda tsabar motsi.
Da sauran ruwan ya fara yi mata wanka tunda kanta har izuwa sauran jiki,banda zabura babu abinda ta ke.
Ko da ya gama mata wankan bai barta ta fito ba, casque ya saka mata a kunne mai ??auke da karatun ru)?iya (Ga mai bu)?atar casque ya yi min magana 10mill ne ta ke akwai karatun ru)?iya cike da ita kala-kala)
Zabura tayi za ta mi)?e ya sake tausata cikin ruwan,ta na kuka ta na )?ari haka ya danneta sai da tayi awa ??aya cur sannan ya sa mata kaya, garwashin wuta ya zuba turaren haya)?i a ciki ya samu )?aton bargo ya lulu?eta baiwar Allah sai tari ta ke da ya gama mata haya)?in sai ya shafe mata jikinta da man zaitun coranis?.
Wannan shine traitement ??in da aka ta yi ma Nabeela tsawon wata biyar wanda yayi daidai da lissafin ??an cikinta.




Kawu Tanimu ne wanda aka yanke ma hukuncin ??aurin rai da rai a gidan yari bayan ya banka??o asirin mutanen da ke da ruwa da tsaki na mugan aiki, dur)?ushe ya ke gaba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ\????]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n Daddy ya na neman gafara.Abun ka da jini a take Daddy ya yafe masa har da ?bar )?wallar sa,Kawu ya dafa )?afar Waleed yace "ka yafe min kaji Waleedu ha)?i)?a na cutar da kai na tura maka aljannu dan su hana ka aure amman Allah da ikonsa sai da kayi,ina so ka yafe min dan Allah dan Annabi"
"Ya isa haka Kawu Allah yafe mana baki ??aya"cewar Waleed ya na mai mi)?ar da shi tsaye "na gode "shine abinda Kawu ke fa??a nan ?ban sanda suka tisa )?eyar sa gaba tunda yanzu komi ya koma hannun su.
Maryam kuwa an tsigeta daga aikin soja ita ma za ta yi kaso na wasu ?ban watanni ita da Saude wannan shine hukunci da aka yi masu na taimakawa da suka yi aka cutar da bayin Allah.




Tamkar yadda ake wanke mota haka aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login