Showing 30001 words to 33000 words out of 49243 words

Chapter 11 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

444

dabo ,tsabar neman ka duk dukiyata ta tafi yanzu haka har gidan da na saye da nu??in gadona shi ma sai da na sayar da shi na sayi ??an )?aramiii"ya ida maganar cikin kuka ya na )?an)?ame Daddy.
"Ya isa haka ai soyayyar jini ta fi gaban komi"cewar Daddy Kawu yace "Allah kuwa haka ne shiyasa da naji abun ya motso min na dawo nan da zama ina kallon yarana ina jin sanyi musamman Waleedu da ke min kama da kai Yaya"

Banda kallon dramer da makirci irin na Kawu Tanimu babu abinda su Waleed ke yi, Faruk wanda ya kasa tafiya shi dariya ma abun ya bashi da ya dara har sai da Kawun ya ??ago ya kalle shi ido cikin ido su ka yi.


Mami kuwa tun ??azu Asma'u kawai ta ke kallo wacce ta nutsu waje guda ta na sauraron duk abinda ke wakana.
"A'isha je ki ha??awa ba)?uwar mu abun motsa baki mun bar ta haka nan babu komi"cewar Mami ta na murmurshi Asma'u ta ??ago ta kalli Mami da kyau kafin tace "ai ba ba)?uwa ba ce ni in ina bu)?atar wani abu zan iya shiga na ??auko da kaina"da sauri Mami ta kalleta sai kuma ta mayar da dubanta ga Daddy wanda ya koma kan kujera ya zauna kuma sarai yaji abinda Asma'un tace.
Kawar da kai yayi gefe daga kallon da Mami ta ne yi masa na neman )?arin bayani ya mayar ga Asma'u wacce ta game fuska ta na dadanna waya "oh wannan masifafar kishin za ta fara kenan ji yadda ta ke game fuska,to abinda ba ki sani ba kishi na banza ma Balkis ta fi ki"Daddy ke maganar zuci.
Jikin Mami ne yayi sanyi tace "A'isha je ki mana kika wani tsaya "A'isha ta wuce kitchen dreanks ta ??ora kan tray da kofifuka ta kawo ta aje kafin ta koma ta ha??o kayan motsa baki.
Bismillah Mami tayi ta zubawa Daddy abun sanyaya ma)?ogwaro kafin ta zubawa Asma'u,dakyar ta kar?a ta sha ta na wani yamutsa fuska kamar wacce aka ba kashi.
Waleed part ??in shi ya nufa ganin kamar wacce ya fahimci matar Daddyn ce ta na wani jiji da kai kar ta tai ta ?ata mashi rai sosai ya ??irka mata shegen duka,Faruk ya rufa masa baya.


"Amman fah yau ta kasance farar juma'a a ahalinmu irin wannan farin ciki ga mu angwaye ga Daddyn mu ya dawo so sweet wlh"Faruk ke fa??a da zallar murna wacce ta kasa ?oyuwa har ta bayyana a fuskar shi.
"Eh haka ne kam amman na ga alama ita wannan matar kanta na haya)?i har da gayawa Mamina magana"Waleed ya fa??a ya )?yaci,Faruk yace "dan Allah bar zancen ta ka yi min na dramar Kawu Tanimu kaiii amman mutumen nan ya )?ware wajen makirci "Waleed ya murmusa yace "ai fah nan ka??an ka gani da za'a bashi dama da zai yi wanda ya fi wannan" Faruk yace "to Allah kyauta ni zan wuce gida naje na shaidawa Momy abun farin ciki,na san ba za'a ??aukar lokaci ba da zarar hankalin ya kwanta za'a yi walimar auren mu"
Sororo Waleed yayi ya na kallon Faruk )?asa da bisa kafin yace "wai kai haka garsamemen )?ato da kai kake tunanin zan bar )?anwata ta tare gidan ka?"Faruk ya kai mashi dukan wasa yace "wlh Waleed Allah ya shirye ka to ni wani girma ne da ni ?ai namiji bai yiwa mace yawa komin girman ka za ka ga ?bar ficiciyar yarinya ta ??auke nauyin ka"
"Mtsw ai sai kuje can ku yi shi)?ar ku amman ba a gabana ba"Waleed ya fa??a ya na mai fara cire rigar jikin sa,Faruk yayi ?bar dariya yace "oga ai sau)?in abun ni ba *TUZURU* ba ne da abun sai ya fi haka"Waleed bai tankasa ba ya wuce toilet doli Faruk ya fito ya yiwa su Mami sallama ya na kallon Amal )?asa-)?asa.



Mami ta yun)?ura ta tashi saboda ta gaji da zaman kuramen da suke,ba ta jima da shiga part ??in ta ba Daddy ma ya shigo.
Gaban miror ya tarar da ita ta ba kallon kanta ha??i da kwaranyar hawaye a fuskarta,ta baya ya rungumeta ya sumbaci wuyanta yace "tu m'a manqu? plus que mots ch?rie "ta lumshe ido ruwan hawayen na sake ?ul?ulowa daga idonta tace "miss You too Abih Waleed"juyo da ita yayi jin muryarta na rawa alamun kukan zai fin )?arfin ta.
&?ugunta ya zagaye da hannuwan shi ya na kallon )?wayar idon ta da ke jujuyawa cikin nasa,"ya isa haka kukan na miye?"Daddy ya fa??a ya na matso fuskar shi gare ta,daidai wuyanta ya dire bakinsa ya sumbata,wani dogon numfashi ta ja abun ka da wacce ta da??e rabonta da namiji sai tsohuwar )?urciyarta ta taso,sumba Daddy ya kai mata mai kyau ya ??an ja baya ya na kallonta kamar wata yarinya ta turo baki tace "hum !"murmurshi ya saki hango kishi )?arara "ayi ha)?uri zan bayani amman nima ba da son raina na aureta ba"da sauri Mami ta razana tace "kenan dai matar ka ce?"kamar wani dolo haka ya ??aga mata kai ??an ture shi tayi daga gabanta ta nufi bed ta kwanta luf saboda jirin da ta fara gani.



Daddy kuwa banda kallo babu abinda ya ke bin Mami da shi,)?ofa aka bubuga kamar za'a cireta "wane ne?"Daddy ya tambaya,muryar Asma'u ta dira ga kunnen sa "Hubby ka zo mu wuce gida barci ni ke ji"zaune Mami ta yi ta na kallon Daddy sororo tare da jiran ta ga in zai fitar.


"Ki je falo ina zuwa"ya bata amsa "to kayi sauri Please"ta fa??a a shagwa?e.Bakin bed ya zauna kusa da Mami ya kamo tafukan hannunta yace "dan Allah ki kauda ido da duk wani shirme da Asma'u za ta yi,yanzu ina son ki fa??a min ta dawo nan da zama ko kuwa in kai ta wani gida daban"Mami ta danne zuciya tace "kawai ka kawota nan ??in zai fi ai"Daddy ya tashi ya sumbaceta a goshi ya fita.



Fuska ya ??aure tamau yace "Asma'u miye haka?ba ki gane inda kike ba ne ko yaya?to nan gidan mijin ki ne dan haka nan za ki zaunawa ki za?i ??akin da yayi maki sai a zuba maki kaya"wani )?ululun ba)?in ciki ne ya tokare mata wuya,baya ta juya sannan tace "ni ?angaren sama ni ke so"Daddy ya dawo gabanta yace "banda nan saboda part ??in Waleed ne"Asma'u tace to ni shi na ke so")?arar saukowa ya sa su dukansu kallon wajen.
Sanye ya ke cikin gajeren wando iya gwiwa na sojoji da riga t-shirt ita ma kaki ce,fuskar nan tamau kamar hadarin sama.
Kallo ??aya ya yi masu ya ??auke kai kafin ya samu wuri ya zauna "Daddy barka da hutawa"murmurshi Daddy yace "yauwa my Waleed ban zauna ba har yanzu )?ila sai zuwa dare ma'yi magana,tantin ku ce ke za?ar ?angaren da za ta zauna"
"Ah ok a bata ?angaren su A'ishah mana tunda shi kawai ya rage mai ciki da falo in ya so su sai koma wancan"Waleed ya fa??a ya na nuna wani ??aki, Asma'u ta yamutsa fuska tace "ka dai dawo nan ??in ni sama na za?a "ko kallon inda ta ke bai yi ba balle ta sa ran yaji maganarta.


"A'isha?"Waleed ya fa??a cikin whisky voice da sauri A'ishah ta fito "ki ha??a min Lipton sannan Amal ta taya ki ku kwashe kayanku ku mayar da su cikin ??aya daga uwancan part ??in"da "toh"A'ishah ta amsa ta nufi kitchen babu jimawa ta kawo masa Lipton sai tururi ya ke ya na )?amshin Lipton.

Fuuu Asma'u tayi ta fita ganin su A'isha su na share ??akin da za su koma, Daddy ya bi ta ya na kiran sunanta.
Waleed kuwa murmurshi yayi dama Mami ce ta kira sa a waya ta shaida masa halin da ake ciki.



Da dadare sai ga Daddy ya dawo,da murna duk suka tarbe sa a tare suka ci abinci.
Da suka ke?e sam Mami ba ta kawo masa zancen Asma'u ba,sun dai raya daren cike da bege da )?aunar juna.
Daddy na kwance bayan Mami ya na shafar gashin kanta wanda ya sha kalba,"Mamin Waleed sai naji tamkar yau ne aka kawo min ke cikin lalle,kin )?ara test sosai dakyar ma na shige ki sai kuma ni ke jin kamar na kuma yin wani"Mami ta lumshe ido saboda tabbas ko ita taji zafin kuma tayi gyaran kanta sosai tun ranar da ta gano Daddy bai mutu ba.
A shagwa?e yace "kin ji ma ch?rie na sake yi?"kai ta girgiza masa alamun a'a, murmurshi mai sauti ya saki tare da fara romance ??in ta.



Washegari tun da safe kowa ya fito cikin shirin sa,Waleed zaune kusan Daddy ya na kur?ar tea can ya aje kofin yace "in shaa Allah gobe za mu ha??a meeting game da walimar dawowar Daddy,na shaidawa anty Jamila da Nafissa duk sun ce yau za su zo"cike da murna Amal ta saka ihu ta na murnar za ta ga ?wa?ban magajiyata,kai Waleed ya girgiza ya na mamakin mi ya jawo hankalin Faruk da har ya ke son Amal.
Wayar shi ta ??au ringing,sunan Nabeela ne ?aro-?aro a kan screen ??in...
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


41-42


"Ina taya ka murna "ta fa??a ta na murmurshi wanda har shi sai da ya jiyo sautin,zama ya gyara yace "umhum!"Nabeela ta turo baki kamar ya na ganinta tace "ka fah ji abinda nace"yadda tayi maganar a shagwa?e sai da ya ji wani yarrr.
Tashi yayi duk mutanen wajen suka kalle sa amman bai damu ba,sama ya koma tun a step ??in )?arshe ya bu??e baki ka??an yace "murna mi kike min ta aure ko ta dawowar Daddy?"murmurshi mai sauti tayi tace "dukan biyun"yace "yaushe za ki zo?"shiru tayi ta na tunani kafin tace "kai yaushe kake gani zan zo?"sai da ya zauna bakin bed yace "zan zo na ??auke ki duk lokacin da kika shirya ki yi min signe"a shagwa?e tace"yaushe kenan ?"ido ya lumshe ya na jin duk jikinsa na ??aukar harama wannan uwar shagwa?ai ba )?aramin dagula mashi lissafi ya ke ba.
Wani ??an nishi ya saki na wahala wanda ya sa Nabeela waro ido tace "ba ka lafiya ne?"cikin kasalalar murya yace "eh ko za ki bani magani in kin zo?"shiru tayi ta na tunanin manufar shi sai ta sunne kai dan kunya ta kasa cewa komi.
"?wan mata kin )?yale"
"To mi zan ce?"
"To sai an jima"
"A'a no please ka tsaya kar ka kashe gayamin yaushe za ka zo?"
"Ki shirya bayan sallah magrib" da "ok"ta amsa ta kashe kiran.
Waleed kuwa )?o)?artawa yayi ya sauko dan zuwa wajen aiki,a falo ya tarar da Kawu Tanimu gaishe shi yayi kamar yadda ya saba cikin girmamawa kafin ya wuce.



Ko da Waleed ya isa compagnie ya tarar da Maryam cikin office ta na saka turaren wuta office ??in sai )?amshi ya ke fitarwa,tsabar da??in turaren yasa shi lumshe ido ya na mai amsa gaisuwar da Maryam ke yi masa da kai.
Waje ya samu ya zauna yayi baya da kujera idon shi a lumshe ya na tunanin ina ma ace Nabeela ce tsaye nan kusa da shi?da tabbas ko bai shigeta ba sai ya rage zafi da ita.

Dakyar ya samu ya daure ya fara aiki da system,Faruk ya turo )?ofa ya shigo.
"Bonjour chef"da kai kawai Waleed ya amsa ma shi, Faruk yace "kyakywan labari Nabeela ta dawo hayyacin ta"da sauri Waleed ya ??ago kai yace "dagaske?a yaushe?"Faruk yayi murmurshi yace "jiya bayan na baro gidan ku na tarar da su tsakar gida jini na ta yi mata zuba a hanci shine da mu ka tai asibiti aka ce gur?ataciyar )?wayar ce ke gangarowa shiyasa ba su yi yun)?urin tsayar da jinin ba"wani dogon numfashi Waleed ya ja a zuci yace "au!shiyasa yau na ji tayi magana cikin nutsuwa"a fili kuwa Hamdallah yayi ya na mai )?arawa da "shine kuma ba ka sanar da ni ba?"Faruk ya sosa )?eya yace "ayi ha)?uri Chef na ga jiya ka na cikin farin ciki ne kar na yi ma ka g??cher ??in sa"Waleed bai ce komi ba ya cigaba da aikin sa,ganin haka yasa Faruk ficewa.



Bayan sallah magrib Nabeela ta shirya cikin wani jan sahari mai masifar kyau,takalmi ta ??auka masu ??an tudu ta saka sannan ta fesa turare ta ??auki wayar ta.
Cike da kunya ta )?araso falo ta gaishe da Waleed wanda ya ke zaman jiranta tun ??azu,tashi yayi tsaye bayan ya )?are mata kallo "Momy za mu tafi sai mun dawo"cewar Waleed Momy tace "toh Allah tsare"ya amsa da "amen"ya na ficewa Nabeela ta bi bayan shi.
Seat ??in gaba ya bu??e mata dan ya ga alama a yadda ta ke sunne kai a haukanta ta gadama tace baya za ta zauna,suna shiga )?amshin turaren su ya game motar key yayi mata suka nufi gidan su wanda su anty Jamila da Nafissa da suke jiran )?arasowar su.
Ya na yin parking ya waigo ya kalleta ya ga duk yadda ta diririce kamar yau ne ta fara zuwa gidan "Ya dai Mrs Waleed?"ta ??an kalle shi tace "tsoro ni ke ji"yace "na mi fah?"ta turo baki wanda ya sha lipstick "mu)?ut"Waleed ya ha??iye wasu yawu kafin ya bu??e murfin mota,doli ita ma ta fito.
Hannunta ya kama suka nufi ciki da sallama ,ta?i ?ban uwan na shi suka sa cike da murna anty Nafissa ta jawo Nabeela wacce ta zube ta kwashi gaisuwa.
Wani sanyi Waleed ya ji ganin yadda ake nan-nan da matar shi sun sa ta tsakiya su na mata hira yayin da A'ishah ta cika gaban Nabeela da kayan motsa baki.
Kofin da ta sha jus dakyar ta aje ta na murmurshi,anty Jamila ta mi)?o mata apple ta kar?a ta na juya shi ta kasa ci dan kunya ganin idon surukai.
Waleed kuwa jikin Daddy ya shige kamar wani )?aramin yaro ya na yiwa Daddy magana a kunne sai wani kwa?e fuska ya ke,Daddy kuwa sai murmurshi ya ke saki.
Nabeela ta kalle shi a zuci tace "ji yadda ya ke sakuwa da sangarta kamar wani yaron goye "sai kuma tayi murmushi ganin sun ha??a ido harararta yayi tare da turo baki gaba sai ta sunne kai.
An ??auki lokaci kafin Waleed ya mi)?e ya nufi part ??in sa ,ita kuwa Nabeela nan tayi sallar isha'i kafin su cigaba da hira.
Tun ta na jiran saukowa Waleed har ta fara kallon hanya ta na duba agogon da ke manne a bango "ki tashi ki kirawo sa dan mu nan babu mai shiga part ??in shi"cewar anty Nafissa Nabeela ta sunne kai ta na jin gabanta na fa??uwa.
Ta waya anty Jamila ta kira shi ya na ??agawa tace "Waleed ka fito Beela na son zuwa gida"
"Nan a titi ta ke?to ki ce mata nan za ta kwana kuma ina jiranta")?ittt ya kashe wayar,idon Nabeela ne suka cika da ruwa saboda a hand free Jamila ta saka wayar taji duk abinda yace.


"Nafissa tashi ki rakata sashen sa"cewar Daddy wanda ke shan Lipton, Mami ta kawar da kai gefe a zuci tace "dama ko da na ga ya na ra??a maka abu a kunne na san za'a rina wai an saci zanen mahaukaciya,ta yaya barewa za ta yi gudu ??an ta yayi rairafe"


Har bakin )?ofar shiga bedroom Nafissa ta kai Nabeela kafin ta juyo bayan tayi knowking,ta na jin ya bada izinin shiga amman ta )?i shigar.
Bu??e )?ofar yayi ganin ta )?i shigowa,tsayuwa yayi gabanta har suna jiyo wucin juna ya hura mata iska a fuska ta lumshe ido ya jawota zuwa ??a)?in.
Muhalli ya yi mata bisa fafa??en )?irjinsa,a hankali ya shiga warware saharin har ya zo daidai )?ugunta ya kwance )?ullin.Rumtse ido tayi zuciyarta ta shiga harbawa da )?arfi,mazaunanta ya dam)?a uwanda suke cikin dogon wando colon.Wani dogon numfashi ya ja tare da )?ara matsa su sosai ya ke jin da??in haka saboda taushin su,key ya dannawa )?ofa bayan ya direta a bed.Hasken ??akin ya rage ya hauro gadon,bakin shi ya kai bisa abinda ya haifar mashi da zuwan sha'awar wato lips ??in ta,wani irin sha ne ya ke yi masu kamar bonbon.
Hannun shi ya zura ta )?asan rigarta ya na ta?a dukiyar Fulaninta da ya ke jin duk jikinta babu abinda ya ke so sama da su.
Duk da Nabeela ta na cikin tsoro da kunya bai hanata jin da??i ba,le?en shi na )?asa ta ri)?e gam kafin ta ??an fara sucking na shi jin haka ya sa Waleed fara embrass? ??in ta a haukace.
Da wayo da dubara ya raba su da kayan jikin su,kuka Nabeela ta fashe mai da shi ta na bugun )?irjin sa cikin rawar murya Waleed yace "babu abinda zan yi ma ki nutsuwa na ke son samuuu"ya ja maganar ya na )?ara manna bakinsa kan nipple ??in ta.
Shiru tayi jin ba zai yi mata komi ba,hannunta ya kama ya ??ora bisa sandar girmansa da sauri ta saketa jikinta ya ??au kyarma.Hannun nata ya sake kaiwa tare da jim)?e shi cikin nashi yayinda kuma nata ke ri)?e da kayan aikin shi ,wani kuka ne ya kubcewa Nabeela sam kwanyarta ba za ta ??auka ba.
Murya na ??an rawa tace "ka kai ni gida"cikin ?bar ragowar hasken da ya rage Waleed ke yi mata kallon ba ki da hankali kafin ya cigaba da goga tafin hannunta akan abar sa.



***GHANA

Fannah ce kwance cikin )?asa ta na birki??a sai dafe ciki ta ke wanda ke masifar mur??a mata ga wani uban amai da ta ke,Abbas ya sakata a gaba yayi tagumi ya rasa mi ke yi masa da??i saboda zuwan su ya fi biyar asibiti da zarar sun je sai Fannah ta mi)?e sumul babu ciwo kuma ko da an auna ba'a ganin komi.
Wani irin kakafewa idonta suka fara da sauri ya fara jijigata ya na kiran sunanta "na shiga uku ni Ali Abbas mi ni ke shirin gani Innalillahi wa'inna iley raji'un"Abbas ya fa??a kafin ya fara yi mata karatu ai kuwa sai ciwon ya fara kwantawa idonta suka fara dawowa daidai,ganin haka ya shi )?ara ??aga murya.
Cikin jiggata da tayi ta lumshe ido ta bu??e ta na sauke numfashi "ka kai ni gun Mama" Fannah ta fa??a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login