Showing 18001 words to 21000 words out of 49243 words

Chapter 7 - TUZURU Complete Hausa novel

21 Dec 2025

457

DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


25-26

"Ya Salam! Beela miye haka?Dama ke dagaske kike zuwan za ki yi?"Waleed ya fa??a ya na son fiddata daga jikin sa amman Nabeela sai sake shiga jikinsa ta ke kwantacen gashin )?irjinsa na zuzar fuskarta yayinda dada??ar turarensa wanda ya ha??e da )?amshin jikinsa suka bada wani kalar )?amshi ke shiga hancinta ya na ratsa ?argon zuciyar ta.


Wani abu ta ke ji dangane da Waleed ??in wanda ba ta san mafari ba kawai ta tsinci kanta ciki ne.Wani numfashi ta ja na son zu)?o )?amshin shi cikin hancinta,tsikar jikin Waleed ce ta fara mi)?ewa ya na jin wani abu na yi mashi yawo a mara tamkar tafiyar tsutsa.
Ran)?wa?owa yayi ya ??ora ha?ar shi bisa sumar kanta yayinda ya zagaye )?ugunta da dukan hannuwan sa,sun ??auki tsawon mintina a haka kafin Nabeela ta fara )?o)?arin ??agowa.
?an ja da baya yayi ya na kallonta,ido cikin ido suke kallon juna sai da Waleed ya tsorata ganin yadda idonta suka canza launi ya na hango tsantsar sha'awa cikin su.
"Ina so"ta furta ta na kallon shi ,da ido ya mata alamar mi ta ke so ??in,shiru tayi dan ita kanta ba za tace ga matsalar ta ba.
Bakin bed ta )?arasa ta kwanta ta na mai lumshe ido,rigar jikinta ta ja sama ta dafe mararta da ta ??an kumbura,suman tsaye Waleed yayi ya na bin santala-santala jambes ??in ta da ido har izuwa marar ta wacce hannunta ke kai.
Muryar ta ya ji cikin raunatacen amo ta na cewa "ina jin wani abu nan, g?n?ral mutuwa zan yi"hawaye suka silalo mata.
&?ofar ya dannawa key ya dawo ya hauro gadon ya janye hannunta ya maye gurbi da na shi,wani ??an sauti Nabeela ta fitar na abun da taji.Ganin kamar ta na jin da??in abun yasa Waleed cigaba da massaging ya na yi ya na kallon hawayen da suke zuba ta gefen idonta.Dakatawa yayi sai ta bu??e ido ta na kallon shi na wani lokaci kafin ta tashi zaune,matsawa tayi kusa da shi suna gugar juna sajen fuskar shi ta shafa kafin tayi )?o)?arin kai bakinta kan nashi ya kauce zuciyar shi na bugawa da )?arfi sai kace wanda za a yiwa fya??e??j


Turo baki gaba tayi ta kwa?e fuska ta sake )?o)?arin sumbatar shi ya kuma kaucewa,kawai sai ta haye )?an cinyoyin shi tallabo fuskar shi tayi saurin ha??e bakin su.
Wani numfashi suke fitarwa a tare suna kissing juna kamar ba gobe,kwanta da Nabeela yayi sai ya mata rumfa ya shiga shayar da ita yawun bakin sa yayinda kuma hannun sa ??aya ke kan marar ta.
Tsawon minti ashirin suna abu ??aya kafin barci ya ??auke Nabeela,toilet Waleed ya shiga ya sakarwa kansa shower ya na tunanin mafita dan kuwa ko shakka babu coca?ne ??in ta fara aiki jikinta.


Ya na fitowa ya shirya tsaf cikin farar jallabiya,hijab ??in ta ya ??auko ya saka mata tare da gyara mata kwanciya.
Fita yayi zuwa masjid dan yin salar Asar,kallon Faruk yayi wanda ya washe baki ya na zubawa Amal surutu.
Kai ya sosa yace "ina wuni oga?"kawar da kai Waleed yayi bai amsa ba ya na tunanin ko minene su ke tattaunawa a kai dan sam bai yi tunanin soyayya ba ce.
Ko da ya dawo daga masjid bai tarar da su ba,gida ya shiga direct kitchen ya wuce inda ya ji motsi Mami ce da A'isha a ciki.
A kunyace yace "A'ishah ha??a min tea,Mamina ya jikin na ki?"ya fa??a ya na kamo hannunta suka fito waje da mamakin jawota da Waleed ??in yayi tace "alhamdullah,ya dai mi ke damun ka na ga damuwa a fuskar ka"sai da ya shagwa?e fuska sosai yace "Mami Beela ce fah ka ta can a ??akina ta na barci,mutumen nan ya cuce ta ya mayar da ita wata irin... Am yanzu dai shawara za ki ban ya kamata ace an ??aura auren hakan zai fi"
Sororo Mami tayi ta na kallon shi kafin tace "Ni ban gane ba wane auren za'a ??aura?"kai tsaye yace "na mu mana,ki na ga fah sam Beela ta )?i dawowa hayyacin ta kwanyarta ta ta?u doli sai mun fita waje kuma iyayen ta ai ba za su bari na tafi da ita ba haka nan ba tare da igiyar aure ba"murmurshi Mami tayi dan ita a hakan ma taji da??i ko ba komi Waleed ??in ta zai yi aure.
"To babu damuwa zuwa an jima sai mu tai gidan su Nabeelar "godiya Waleed yayi ya kar?i tea ??in da A'ishah ta kawo masa wanda ya sha lemun tsami.
A nan falo ya zauna ya na kallon tv abun da bai saba yi ba kenan,ya na nan zaune Nabeela ta sauko kamar ba ita ba alamu sun nuna har da ma wanka tayi saboda jurwayen da hijab ??in ta da yayi daga sama.



Tsaye tayi gaban sa ta na wasa da hannuwanta ba tare da tace komi ba,"ya ne ko gida za ki?"Waleed ya tambayeta ya na )?ure ta da ido.
Kai ta ??aga mashi kafin ta kalli kitchen inda )?amshi ke fitowa "yunwa kike ji?"ya kuma tambayarta kai ta girgiza sai kawai ya mi)?e tsaye tare da ??aukar key ??in mota.


Har ya kawo ta gida babu wanda yace ma ??an uwan sa wani abu,ta na shiga gida Momy ta tsareta tace "daga gidan uban wa kike na shiga ??akin ki ba kya nan?"ba tare da wani ?oye-?oye ba tace "gidan su Waleed mana"Momy ta waro ido tace "sunan na sa ne kike kira kai tsaye?"da gudu Nabeela ta nufi ??aki ta na dariya.




***GHANA


Watan Fannah uku cur a gidan Abbas tayi )?iba sosai ta )?ara haske saboda yadda hankalinta ke kwance kuma ta na samun cima mai kyau fiye da gidan su.
Har yanzu babu abinda ya ta?a shiga tsakaninsu da Abbas ??an romance ??in ma sun rage ba kullum su ke yi ba saboda Abbas na takaicin rashin lafiyar sa.


Yau dai tun safe da Abbas ya fita bai dawo ba sai dare,cike da kewa Fannah ta tarbe sa.
Bayan yayi wanka ya ci abinci ya kunna masu kallo,a na haka Fannah ta mi)?e dan yi masa kwalliyar dare ta kayan barci.
Kofi Abbas ya ??auko ya zuba ruwan zafi tare da fiddo Max Man (maganin )?arfi na maza)ya zuba a ciki,spon ya sa ya motsa sannan ya kawa kai ya shanye.
Kamar minti goma sai ga Fannah ta fito cikin wasu fitinanun spleeping dress,??o??ar haka sandar girman Abbas ta yi a kallon farko kawai da ya yi mata.
Cike da fitina ya tarbeta ya na sunsunar wuyanta,Fannah kuwa sai )?ara shigewa ta ke jikin sa.
"Tsaya na rufo gida"Abbas ya fa??a ya sakin ta ya fita ko da ya dawo bai tarar da Fannah ba,rufe ??akin yayi wuce bedroom inda ya tarar da ita kwance ta na jiran sa.
Ya hauro gadon ya na gyara mata kwanciya,hanyar shiga ya fara nema "ya Salam !"ya furta jin hanyar a rufe,da ??an )?arfi ya kuma kutsawa )?ara Fannah ta )?wala tare da yin wani jan )?ugu tayi baya.
A mugun haukace Abbas ya ri)?o )?afafunta da ta ke )?o)?arin saukewa )?asa??j cikin kuka ta ke cewa "wlh ban so,ban son wannan Please kar ka yi min"ri)?e ta ya yi gam sannan ya kwantar da ita ya sakar mata nauyin shi duka tare da )?o)?arin shigarta, tamkar wanda ya shiga cikin ca?o haka Abbas ya li)?e a jikin Fannah duka-duka kan.... Kawai ya shiga amman ya kasa fiddowa balle kuma har kuma gwadawa ko zai )?ara samun hanya.

Tsawon minti biyar liquide ??in sa ya fara fita kafin mutumniyar ta fara barcin da ta saba??j,gefe ya koma ya kwanta ya na sauke numfashi tare da jin ?bar nutsuwa ko ba komi yau ya ??an le)?o
1/4/22, 11:35 - Buhainat: *TUZURU*???j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ??.cA??]Fqd|``

=?? ??? *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =?? ???*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*



27-28


Kwaramniya da yawan motsin da su ke ji ne yasa ahalin gidan fitowa,cike da mamaki Mami ke kallon Kawu Tanimu wanda ya ri)?e )?ugu ya na kallon yadda matasan samarin ke shigar masa da kayansu cikin ??aki.
"Mami ba dai Kawu nan zai komo da zama ba?"cewar Auta Amal ta na mai ?oyewa bayan Mami , A'isha ta ta?e baki tace "ga ko zahiri kin gani tunda har ya kawo kaya,dan Allah Mami kar ki tanka sa na san neman tsokana ne yasa shi kwaso kwamacalar sa ya dawo nan gidan"
Mami ba tace komi ba ta koma ??aki haka yasa su ma suka shigo, breakfast ??in su suka cigaba da yi yayinda Mami ta nufi step.


A dun)?ule ta tarar da shi cikin balanket ya rufe jikinsa ruf har zuwa fuskar shi,gadon ta fara bubugawa ta na kiran sunan shi.
A raunace ya ??an yaye bargon ya na kallon mahaifiyar ta sa da idonsa da ke nuna zallar damuwa da rashin lafiya "Waleed lafiyar ka?"ido ya lumshe yace "Mami banda lafiya ne amman yanzu da sau)?i na kira Faruk ya na kan hanya shi da Dr "wuyan shi ta ta?a da bayan hannunta taji sanyi ras tamkar ya shiga frigo "babu zazza?i kuma a jikin ka miye kake ji to?"sai da ya tashi zaune yace "nima ban sani ba Mami kawai dai banda lafiya"Mami ta waro ido tace "kamar ya ba ka sani ba?kai da jikin ka amman ba za ka iya fa??in abinda kake ji ba?"
Kwnoking aka yi Mami ta bada izini,aka turo )?ofa aka shigo ha??i da sallama.Faruk ne Dr na take masa baya,Mami suka fara gaishewa sannan shi.
Dr ya fara duba sa tsawon ?ban mintina ya ??ago yace "g?n?ral ban ga komi ba,amman bari na ??ibi jini na tafi da shi labo"kawar da kai yayi gefe yace "no ban so tafiyar ka ma na warke"da mamaki duk suke kallon sa shi kuma sauka yayi daga bed ??in ya nufi toilet,wanka ya fara ya na tunanin miye damuwar sa.
Ko da ya fito babu kowa,a tsanake ya shirya caf cikin kakin soja ya fito falo.Cike da takaici ya ke kallon Faruk yadda ya susuce a gaban )?an)?anuwar yarinya ya karkace baki sai surutu ya ke yi mata ita kuwa ta na dariya.
"Ke tashi ki shiga ciki"Waleed ya fa??a murya a dake,Amal na turo baki ta mi)?e sumi-sumi ta nufi ??akin su.
Kallon shi ya maido gun Faruk wanda ya sunne kai tun ??azu "minene kake gaya mata?"Waleed ya tambaya,a raunace Faruk yace "komi" "shine kuma ta ke dariya?"??an ??ago kai yayi ya na kallon Waleed sai kuma ya mayar ba tare da yace komi ba,cikin )?ufula ya kuma cewa "to in dai shirmen soyayya ne daga yau na daceta kar na kuma ji ko ganin ku a tare"da sauri Faruk ya zame )?asa ya na baiwa Waleed ha)?uri "oga dan Allah kar ka yi min haka wlh ina son Amal fiye da komi nawa kuma fah soon za mu yi aure"Waleed ya waro ido yace "au!har kun je can?yanzu gaya min ne kake a kan abinda kuka tsayar ko kuwa neman izini?")?eya Faruk ya sosa yace "Ni dai a tausaya min dan Allah"kawar da kai yayi ya nufi dining kujera ya ja ya zauna, A'ishah wacce ke tsaye tun ??azu ta na kallon dramer ta )?araso ta fara ha??a mashi abun kari.
Black tea ya sha kawai ya mi)?e ya fara takawa cikin izzar shi,Faruk ya take masa baya.
"Ashe ka na ciki?wajen aikin za a tafi?"Kawu Tanimu ya fa??a ya na mai tunkaro Waleed wanda gabansa ya fa??i ganin Kawun kawai da ya yi.
"Ina kwana?"Waleed ??in ya fa??a ya na mai sunne kai, murmurshi Kawu yayi yace "lafiya lau an tashi lafiya?"
"Alhamdullah"ya bashi amsa a takaice.
Faruk kuwa nazarin Kawu ya ke tsaf, Allah na gani shi sam Kawu bai kwanta masa a rai ba.
"Ga kayan mu nan an fara kawowa zuwa dare za mu dawo"cewar Kawu ,jinjina kai kawai Waleed yayi tare da yin gaba da sauri Faruk ya bi bayan sa.
Motar compagnie suka shiga har sun yi nisa Waleed yace "ya jikin Beela?" "Ta na can na baro za ta tafi makaranta"
"What?shine ba ka fa??a min ba tun ??azu?to sake akala mu tafi can school ??in"juya mota Faruk yayi ya nufi hanyar da za ta kai su makarantar su Nabeela ya na cewa "oga garin da hadari kar ruwa ya sauka ba mu samu mun )?arasa compagnie ba,kuma akwai takardun da za ka sa ma hannu"ci kan ka Waleed bai ce masa ba sai ma waya da ya fiddo.



Tsayawa suka yi jiranta dan kuwa har ajin su aka tafi neman ta ba ta nan,can kamar minti goma sai ga ta.
Tun daga nesa ya )?are mata kallo sanye ta ke cikin uniforme ??in makaranta riga da sket sai wani ??an )?aramin hijab iya wuya da ta saka.Da sauri ya bu??e mota yace "keee!"a razane ta juyo suka ha??a ido, da mugun mamakin ganin sa ta waro ido tare da rugowa ta fa??a jikinsa duk da kuwa )?o)?arin )?aucewa hakan da ya yi.
"Ya isa haka Malama sake ni"ya fa??a tare da cireta daga jikinsa ya na kallon )?afadunta da suka fututu da )?asa da )?ura saboda tafiyar )?asa.
&?afafuwan nata ta kalla tare da maido idon ta gare shi ta na turo baki,shi dariya ma ta bashi wacce ta sa ya ??an dara har sautin ta ya fito yace "yanzu sabida Allah miye wannan kamar )?aramar yarinya?"Waleed ya fa??a ya na mai tsareta da ido da duba )?afafun ta.
A shagwa?e tace "to ai tafiyar )?asa ce doli )?afafuna su yi dau??a"Waleed yace "to wa yace kiyi tafiyar )?asai?"tace "?bar lukuta fah a ke min shine..."sai kuma ta )?yale.
"To kije ki yi sport in so kike ki rame"Waleed ya fa??a ya na waigawa baya da sauri Faruk ya sunne kai ganin oga Waleed ya kama sa ya na kallon su.


"Wai ya Faruk ne?"Nabeela ta fa??a ta na )?walo ido,bai bata amsa ba sai cewa yayi "mu je"babu muso kuwa ta tafi,seat ??in baya ya bu??e mata ta shiga sannan ya zagaya ya bu??e gaba.
Sai da suka fita harabar makarantar Waleed yace "hHNpital za mu je"da "ok "kawai Faruk ya amsa.
Tunda suka fara tafiya ya kafeta da ido ta miror sai murmurshi ta ke ita ??aya ta na latsa waya, haka kawai ya ji ran sa ya na ?aci.
Hannun shi ya ziro baya yace "bani"Nabeela ta ??ago ta na kallon tafin hannun shi masu dogayen yatsu,"nace ki bani wayar ko?"da sauri ta danna code ??in wayar sannan ta mi)?a masa.


Abinda Nabeela ba ta sani ba Waleed ya san pasport ??in wayarta,hakan ya sa ya bu??e text ??in su da Balkis ya fara karantawa tun kafin yayi nisa ya fita a zuci ya na cewa "wato gulmata ce su ke yi?zan kama ki ne yarinya akwai abinda ko ku??i a ka baki ba za ki fa??a mata ba"

Da isar su suka samu ganin Dr Hisham likitan da ya shafi harakar tunani,da )?wa)?walwa.
Kallon Nabeela ya fara ita kuwa duk sai taji ta tsargu,tashi tayi ta koma bayan kujerar Waleed ta la?e.Dr yayi murmurshi yace "za ta warke da taimakon ka,kai za ka rin)?a fa??a mata abubuwan da ya dace saboda dama amfani )?wayar shine yin duk abinda aka umarce ka ba tare da gardama ba ,sannan abubuwan da ka ta nayi dan kai ne mutum na farko da ta gani lokacin da )?wayar ta fara aiki a jikinta."
"Yanzu za ta iya ??aukar kamar wane lokaci kafin ta dawo daidai ?"cewar Waleed Dr yace"um to ya danganta,ka ga da a can )?asar waje be za su iya yi mata aiki a kankare ??e? mu kuwa nan sai dai a bata magani wanda zai iya ??aukar shekaru kafin ta warke gaskiya"Waleed ya kalli Faruk yace "ya ka gani?a bata maganin ko kuwa can mu ke zuwa?"
Faruk yace "duk yadda ka gani,amman sai ni ke ganin a bata maganin zai fi sau)?in ku??i"Waleed ya harare sa yace "ba ka ga halin da ta ke ciki ba a gaban kowa sai ta rungume ni ko kuma tayi duk abinda kwanyarta ta raya mata?"kai Faruk ya sunne.Waleed suka cigaba da tattaunawa shi da Dr har suka tsaya kan magana ??aya.



Sai da za su tafi ne Waleed ya mi)?ar da ita,sun zo za su shiga mota ta cure waje ??aya.Tsayawa yayi ya na kallon yadda ta ke turo baki"to minene kuma?"Waleed ya tambaya Faruk kuwa hararar ta yayi,"Ni lafiyata lau )?arya ce wannan likitan ya ke"Faruk ya tawo a zafafe ya falla mata mari "wannan bai kai sa'an uban ki ba shine za ki ce ya na )?arya ? mahaukaciyar banz..."kasa idawa yayi ganin yadda idon Waleed suka yi jajur tsabar ?acin rai,"kayi ha)?uri oga"cewar Faruk hannu Waleed ya mi)?a mashi "bani key "Faruk ya ja da baya yace "sir nace kayi ha)?uri"hannun Nabeela ya kama wacce ke kuka suka bar Faruk nan tsaye.


Tafiya suka fara yi sai wani janta ya ke kamar ?bar sa,kasancewar garin da hadari shiyasa mutane ba su fito sosai ba.
Jawota yayi ya manna a )?irji ganin iska ya taso mai cike da )?ura da guguwa,rufe ido yayi dan kar )?asa ta shigar ma shi.
&?wararan mutanen da suka fito tuni sun fara guduwa, )?ar)?ashin wata itaciyar bedi ya )?arasa da su daidai nan ruwan sama suka fara sauka.
Dogon numfashi ta ja jin sanyi ya buge ta ha??i da fashin ruwa, fuskarta ta ??an ??ago daga )?irjinsa ta na kallon shi "ina son yin wanka"kunnuwan shi suka tsinkayo mashi.
Sadda kan sa yayi )?asa ya na kallon cikin idon ta "ga ki dai a jiki kamar babba amman a zahiri yarinya ce"Waleed ya fa??a ya na kallon )?wayar idonta,ta turo baki tace "ni ba yarinya ba ce"a yadda tayi maganar ya sa shi murmusawa yace "shine kuma kike son shiga ruwa?""eh ina so ka bar ni nayi"
Waleed yace "eh tunda ce maki aka yi )?usoshin kai na sun kwance ba"
Motar Faruk ce ta paker gaban su,a ki??ime ya fito ya bu??e seat ??in baya ruwa na ji)?asa.
Cak ya ??auki Nabeela suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login