Showing 1 words to 3000 words out of 27923 words
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*MAFARKINA*
(_My dream_)
Written by✍️
Nana Salma Aliyu.
Beautyn Jajirtattu ce ✍️
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Dukkanin yabo da godiya sun tabbata ga Allah subhanahu wata'ala, wanda ya bamu aron lokaci da kuma aron rayuwa. Yah Allah ka albarkaci rayuwar mu albarkacin annabi Muhammad SAW
amincin Allah su tabbata ga annabin Muhammad SAW Allah ka yi salati mara adadi wanda yawansu ba za su kirgo ba ga shugaban halitta tsarki su kara tabbata ga abban Zahra mai ceto ranar da babu wani mai ceto yaumul ƙiyama. Assalatu wassalamu ala sayyidul anbiya'i wal mursalin
ya Allah ka bani ikon rubuta wannan littafi yasa Kuma ya je duk inda nake so yaje a faɗin duniya albarkacin Annabi Muhammad SAW
Wannan shine farkon novel ɗin da na fara rubutawa Allah ka bani ikon gama shi lafiya
Chapter 1
Gida ne na masu matsakaicin ƙarfi Wanda Allah yayi musu rufin asiri daidai gwargwadon masu wadatar zuci da godiyar Allah.
Acan gefe na ji an kira mai suna Shaheeda ta ce. "Na'am Ummah." " ki yi sauri ki zo ki kammala wannna aikin dan kinsan yanzu Baffan ku zai dawo daga aiki."
"To Umma na gama wanke-wanke yanzu ina so in kammala yanka salat ne." cewar Umma "Yauwa ƴar albarka ina Kuma fadila ta shiga?" Wallahi Umma ban sani ba ta ce mun zata je gidan su Ummul kursum za suyi wasa."
" Allah dai ya shiryi wannan yarinyar kullum bata da aiki sai wasa." cewar Umma "Amin." anji Shaheeda ba Adan jima ba sai ga Sallamar Baffan ya shigo da gudu shaheeda ta je ta taro Baffan nata tana mai sannu da dawowa, ya amsa na yawwa 'yar albarka ina su Fadila da Kuma Al'ameen." Baffa Fadila tana gidan su Ummul kursum shi kuma al'meen yana bacci wa yo ni kam bana ce a daina bari tana fita idan yamma tayi ba "maza jeki ku kira ta." "Tom Baffah."
Nabsan za ku so kuji labarin wannan Ahaji
a cikin harin Abuja a wani ɗan ƙaramin kauye ba dai ƙauye ba amma tun da ta gefen Abuja ne ba acikinta ba ne gwari village mpape a wani inguwa mai suna better, akwa wani magidanci mai Suna Malam Abubakar Amma ana yi masa lakabi da Baffa acikin garin mpape ya sanu sosai shi mutum ne mai dogaro da kai Kuma mutum ne mai taimakon al'ummah duk da bawani dukiya yake da shi mai yawa ba.
Yana tsaya muso a ko wani hali kuma ya kasance mutum ne mai son danginsa sosai Allah ya azurtashi da mata mai suna Ramlah sunyi auren saurayi da budurwa Allah ya azurtasu da yaro na miji.
Wato Abbah sai Kuma Ummulkhairi wacce ake yi mata lakabi da Shaheeda Saboda taci sunan yayar Mamanta. Sai Kuma fadila mai bi mata kenan sai Kuma Al Al'ameen Wato autan su kenan.
Abba ba zai wuce shekara ashirin da ɗaya ba ya kasance yaro ne mai biyayyaa ga iyayensatun mana yaro yake da rokon Sallah da son zuwa islamiyya duk wani abu na yaran nan wasa shi tun tasowarsa bai san Shiba mutan gari duk suna yabonsa sosai Yana da shekara 11 ya sauke alqur'ani mai girma.
Ya kasance shiru-shiru bai fiye San magana bah black beauty ne shi baida wani tsayi sosai kuma Sai Kuma kanwar sa Wato Shaheeda (Ummulkhairi) shekarin ta bazai Gaza 16years ba ta kasance kyakkyawa dai dai misali ce babza ace mata baka na Kuma baza ace mata fara ba, bima ana chocolate colour kenan bata da wani tsayi Yar daidai da ita bata da wani kiba Kuma baza ace mata siririya bah Amma dai rana da kiba kadan za ace tana da diri ba wani sosai ba komai na tadai Dan daidai dashi sai gdy sai Kuma kanwarta Fadila wacce shekaranta 12 amma ko ayanxu ta danfi shaheeda tsayi da kiba sai autansu Al'meen shekaran shi 7 wannan shine ta kaicecen labarin su
Asuba na yi Baffa da Abba suke tafiya masallaci Shaheeda da fadila ɗakinsu ɗaya kullum Ummah ta Kiran Shaheeda za ta tashe Amma Fadila wani zubin ma sai anyi da gaske take tashe sunan zuwa makarantar asuba su tafi shida su dawo bakwai sai suyi shirin zuwa School.
Sai su dan taya Umma aikin Dan ba arasa ba kafin sutafi
Takaicecen labari akan shaheeda
Shaheeda dai ta kasance yarinya mai haƙuri da Kuma kokarin ta farantawa iyayenta a kodayaushe tun tana kara na ta taso da gwazo tunkafin ta shiga school ta takan tara yara akofar gidansu ta samu ƙawaye wai tana koyamusu karatu ganin haka ne yasa Babanta yayi himma yasa ta a school LEA PRIMARY SCHOOL MPAPE ABUJA
ta fara da aji daya1 tana dai kokari duk karshe term tana kokari daidai gwargwado ahaka dai har ta kai aji uku3 tana ƙoƙari dai daidai gwargwado aka kawo wata new comer a ajinsu sunan ta Fatima iliyasu tana nan yar doguwa fara amma ba cancan ba tana da kokari matuka mara misaltuwa tunda tazo ajin tafi kowa kokari ahakan dai ana na ana na har suka fara magana Fatima ta zama bata da wani kawa sai ita dan taga taso tazo dayasukayi karatu tare in da daya bai ganeba ya koyawa daya aha dai suna na suna nan har suka kai aji u hudu suan kawan censu karshen first term Ummulkhairi Abubakar ta datuki first position(1st) a class
Fatiagaskiyama Kabir ta zo second position2ñd yan ajin sunyi matukar mamaki taya ni lokaci daya Shaheeda ta bige fatima su kuwa kawayen ko ajikinsu da su shaheeda tana zuwa gida aka yi murna sosai Abba yayi mata kyauta, babba tun da ga nan Kuma Fatima ƙoƙarinta ya rago sosai a aji har wasu suka fara wuce ta koda shaheeda ta zu first position sai dai wasu sun biyo bayanta ba Fatima rayuwa tana tafi musu ahabka har suka zo aji shida aka nawa Shaheeda shugabar makaranta ta bangaren mata(HEAD GIRL) ta kafa tarihin da aka Dade ba aka dashi ba a wannan makaranta ta zamo ita ce mace ta farko da ta fara rike mukamin head girl a school din tana samun goyon bayan dalibai sosai tana ganin soyayyarsu agare ta har wasu ma su tinkare ta suce suna tana burge su wasu koma suce tunda aka bata head girl ta fara girman kai tana da kawaye sosai acikin makarantar ahaka ahaka har suka kammala primary school candy ta karbi gifts 🎁 sosai a school din aka dawo Hutu results ya fito na common entrance tashiga School jss model Maitama Anan suka rabu Fatima tashiga wani school basu ji dadin hakan ba kokadan Amma bayanda suka iya Anan ma tana shiga jss1 ta kara haduwar da wata kanwarta Fatima Muhammad deen ta kasance shuwa ce ita ta nuna wa Shaheeda soyayya sosai duk da cewar su Fatima deen sunfi su syhaheeda arziki dansu acikin Maitama suke Amma haka bai shafi kawancensu ba ko kadan Amma Shaheeda tafi Fatima deen ilimi Dan Fatima ko reading bata ita ba Shaheeda .
Shaheedaa ta koya mata Kar ta iya karatun hausa da na turanci tanan kokarin hakan ta ga ta iya karatun tana godewa Shaheeda sosai tana kyautata mata komai ra kawo Shaheeda a school tana matukar kaunar shaheeda sosai
*Mu dawo labarinmu*
Suka kammala aikin gida kanwarta Fadila ta tafi school ita ma kawarta ta biyo mata Aisha shaƙo sosai ta biyo mata suka tafi school suna SS class yan yxo suna tafiya suna hira Aisha akwai son surutu ita Kuma Shaheeda sai dai ta dunga Binta ta uhumm Saboda wani lokacin bata san magana Dan ko a gida sai dai ta ɗauki littafi da biro tayi ta rubutunta haka har suka kara rasa makaranta Dan sun kusa makara suna shiga aji sai ga malamin Biology ya shigo Mr muhsin yayi lessons ɗinshi ya fita sai ga kawayensu sun zo site ɗinsu Hannah da khadijah suka ce "Yayi muko kyau. Aisha da Shaheeda shi ne jiya koka ce zaku je bikin Husnah amma bako zu bako mun gode Shaheeda tayi shiru sai Aisha tace
''ayya khadijah mun mantane shap dole.''
''ai ku manta tunda ko dayaushe ku kunfiye ware kanko.''
sai Shaheeda tace.
'' hannna khadijah kiyi hakuri Amma hakan bazai kara faruwa ba.''
suka shiga hirarsu koma sukace toom Ranar jumma,ah sai ko shirya muje gidanta a sabon ungowa yake sukace Allah ya akaimu .
saiga malamin Physics ya shigo kowa ya koma gurinsa
aka tashe a school suka fito ga waɗayan su
Su ka ɗau nufi hanya sauna hirarsu har suka isa gida dayake gidan nasu bayi dawani tafiya Dana juna
Shaheeda ta shigo gida tayi Sallma. Umma ta amsa mata ta tace.
'' yanxo nake maganarji Nace yau naga har yanxo baki dawobah?
'' uhummmm Umma wlh yau malamin Physics ne ya rikemu.''
''Tom sannu da dawowa kishiga kitchen na ajiyemiki abincinki sai kidauka.''
''Tom Umma nagode ina Al-ameen?
'' yanxo suka fita da abba.''
shiga daki tacire uniform tayi Sallah ta dauko aabincinta taci
sai tafita tace
''Umma wannna kalan abinci ai sai kisa yau Baffan mu idan yaci ya kasa fita.''
'' Allah ke yarinyar nan kin rai na ni kin me da ni sai kace wata kakarki.''
''Tom Umma yanxo Mai zanyi tace Babu komai kihuta.''
aikuwa tana shiga daki da tauki biro da takadda sai ta fara abun da ta saba a kullum bata da aiki da yawuce ta daukoh littafi tayita rubutu wai ita adole kana so ta zama kamar fauziyya D Sukaiman
sai taji Kiran Umma "Shaheeda Shaheeda." Ta ce, "Na'amm Umma.''
'' kin fara sana'a ko zo ki siyo mun Wake a shagon malam Haruna."
''Tom Umma.''
'' tunda Fadila ta tafi wasa Allah dai ya shirya mun ita.'
ta dauko hijabinta ruwan kasa ba idai karasa kafarta ba ya saje da fatar jikinta ta karbi kudin ta fita tana tafiya ta hadu da wasu dattawa ta gaishe su.
Ta cigaba da tafi waɗannan daddawan suka ce
"Yar gidan malam Abubakar ba dai tarbiya ba akwai girmama na manyanta.''
sai nagefenshi yace wlh
''Ai kaf anguwan nan babu Wanda ya aikaita tarbiya da girmama manya taje tasiyo ta juyo zatayi tafuyanta tana dawowa kowa aka kira sallan la,asar saiga Fadila ta dawo tace Fadila sannuki sai Fadila tace "Mai Kuma nayi Aunty Shaheeda dan na san wannna ba har zuciya bane." Tace "Atouh ai kinsan kinyi ba daidai ba sai tana dariya tace common je kiyi Sallah kizo mu wuce islamiyya." t Ta bata rai ta ce.
"Tom." Dan ita idan da abun da ta sana ace mata ta je islamiyya.
https://chat.whatsapp.com/Lp80JY5H2uoLBZwPTVLyB3?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
Page 2
Chapter 4
Su ka shirya sai ga Aisha ta biyo mata suka tafi suna dan hirarsu har suka isa makaranta, suka shiga aji da yake wannan walimar su ya kusa suna test kafin su fara jarabawa sunana makarantarsu tahfizul Qur,an makarantar hadda ce suna shiga sai ga malam Abdul ya shigo, suka gaishe shi ya amsa tare da kallan Shaheeda yana murmushi, sannan suka yi test aka tashe 6pm dai-dai lokacin tashe a hanyar dawo wa suka ta wo baki dayansu dasu Hannah da khadijah, suna mata siya suna ce wa
"Ɗazu da muke gaishe da malam ke baki kula da ya mai da hankali shi kan Shaheeda, khadija ke baki lura ba?." uhumm tun tsire dariya. Shaheeda ta ce
"Kanku ake ji." har suka isa gida suka yi sallama da juna tana shiga ta yi sallama ta gaishe da Baffah da Ummah suka amsa cewar Baffa
"Ina ki ka ba ro fadila?."
" Ai ni na za ta tariga ni dawo wa, dan yau muka fara test." Sai suka ji Sallamar fadii tana shigowa ta fara rabe rabe Baffa ya kiranta ya ce mata
"Idan daga yau aka tashe baki tawo gida ba sai na zaneki." tayi shiru ta shi kiban guri Umma tace
"Ai gyara kadinga mata magana tunda ni ta rainani." Kiran Sallan da aka yi Baffa ya yi alwala ya tafi masallaci shaheeda Kuma suka yi Sallah suka ci abinci da fadila suka yi suna hira har ana kira sallan Isha suna sallah ta tafi dakinsu ta dauko littafi ta fara rubutun ta
Ɓangaren Aisha kuwa ita kadai iyayenta suka Haifa suna da hali ba laifi dan sunfi su Shaheeda hali sosai ma, Aisha fara ce doguwa kyakkyawa Amma ba ta kai Shaheeda kyau ba duk da cewa Shaheeda chocolate colour ce.
Abban Aisha ya kirata ya ce mata
"Shalele zo ga tsarabarki." ta ce
"Toom Abba ganinan zuwa." Tana zuwa ya ciro wani leda mai kyau na kamfanin Maitama store ta karba ta ce
"Na gode, Abba Allah ya kara arziki." Tashiga daki tana byudewa taga gogayen rigona acan gefe kuma ta ga wani kwali tana buɗewa ta ga waya Samsung Galaxy ta yi murna ta haye gado tana murna ra kwala kira ta ce
"Mummy mummy" ta shiga ɗakinta ta ce" kinga Abba ya siyamin." mummy ta ce "Ma sha Allah yar gatan Abbah." dukkansu suka nufi palo suka yi wa Abbah godiya, ta kuma dakinta Allah Allah take yi gari ya waye ta je ta nunawa kawarta da kuma Aminiyarta Shaheed. Dakar bacci ya ɗauke ta saboda tsananin murna.
Shaheeda kuwa raba dare ta yi tana rubutunta kafin nan tashi ta yi Sallar dare Wanda ya zama ta kullum sai ta gabatar dashi take yin addu,a ta yi bacci safiya gari na wayewa ta gaishe da Baffah da Ummah sannan ta kama aikinta. Fadila Kuma ta gyara musu ɗaki sai ga Sallamar Aisha dauke da murmushi akan fuskarta Shaheeda ta ce
'Aisha sannunki da zuwa Ina fatan lafiya lau dai."
' koh hmmm Shaheeda kulle idanki." tana kullewa ta fito da wayar ta ce
"Bude idonki." tana buɗewa ta ga waya sabowa
"wow Aisha wayarki ce?, Abba ya dawo Kenan ki ce mai Allah yasaka da Alkhairi." Aisha ta yi farinciki Sosai yana da ta ga Shaheeda tatayata murna ta ce
"kinga bari inje inshirya kafin lokaci ya kure." tace
" To Aisha, ki haishe da mummy."cewar Aisha "Ni bazan faɗa ba tunda kin kikije ki gaisheta." tana nufan hanyar waje Sai ga Ummah ta fito daga bandaki Shaheeda kije ki shirya Al-ameen ya tafi school bana jin daɗi toom Ummah ta je ta daukoh shi a daki tashiryashi ta bashi dunmamen shinkafa da wake ya suka karya fadila ta daukeshi suka tafi school danan ita ma yawu ce ta je ta yiwa Umma Sallama tana fita abakin kofa suka hadu da Aisha suka tafi abinsu suna Isa suka shiga aji aka fara karatu han aji gaba daya Shaheeda na burgesu saboda kamun kai kowa so yake ya yi kawance da ita, duk da ce wa ita bayar gidan kowa bane. suka yi break sai ga Hanna da khadijah suka zo suka fita abin su suka sha hira Shaheeda taycewa
"Kai friends na fara rubuta wani littafi fah."
Aisha ta kalleta Hannah da khadijah suka kwashe da dariya
"Wai da ma har yanzu kina kan bakanki."
"To mai za afasa." sai Aisha ta ce
"ƙawata barsu, muga ni." ta fara karantawa ta ce
" Ƙawa ta Kuma labarin zai yi daɗi wallahi, kina birgeni fa." aka Kuma break suka Kuma aji suna shiga aka fara karatu lokacin tashe suka nufi hanya a hanyarsu ta komawa gida suna tafiya Shaheeda ta yi shiru tarasa mai ke damunta, su Aisha kam sai hira suke yi sunje tsallaka titi bama ta kulaba saura kadan wani mota Prado yakusa bugeta, Aisha da guda ta zo ta kama hannunta suka matsa ta ce
"Shaheeda mai ke damunki tunda muka tashe a school na ganki wani iri." Ta ce
"Babu komai Aisha kawai na jini wani kala." Samai motan ya fito da sauri wani matashin Saurayi ne da b azai gaza shekara 29 ba fari ne kyakkyawa sai idanonshi suka sauka akan Shaheeda ya ce
" Ba ki ji ciwo ba dai koh?." Sai Aisha ta ce
" ba ta ji ciwo ba ." Shaheeda Kuma ta tsaya ta yi shiru tana kallanshi shima kuma ya kasa dauke idonshi daga na ta sai Hanna suka ce
"Sannu to mu tafi ."sai ya ce
"Ina babu damuwa muje in ajiyeku mana." sai Shaheeda ta ce
"Mun gode." takama hannun Aisha suka yi gaba .
END.
*Mafarkina(My Dream)*
By Preetie Salmarh
Ya Allah kayi salati ga Annabin ka Mai dunbun daraja🙏🏻
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*BISMILLAHI RAHMANI RAHIM *✍️ 💫
Page 3,5,6&7
Suka cigaba da tafiya, shi Kuma saurayin ya tsaya a gurin kamar wani gunki tukun dai ya shiga mota ya na tafiya ya na ta sake-sake a cikin ransa wanda shi ma baisan ko na mene ne ba?
Ta bangaren su Shaheeda kuwa gabanta ne kawai yake tsananin faɗuwa me cike da fargaba, su Aisha da khadijah da Hannah sai tambayar ta suke yi amma ta yi shiru a haka dai suka ƙarasa gida.
Gidansu Hannah da khadijah ɗaya sai kuma aka yi gaba kaɗan gidansu Aisha, gidansu Shaheeda ne ƙarshe ma a layinsu.
Cikin sanyin murya Shaheeda ta yi sallama sai ta ji Fadila ta amsa ta ce "Aunty Shaheeda sannu da dawowa."
Ta ce "Yawwa." Ta shiga ɗaki ta yi sallama ta ji shiru sai ta ga Umma a kwance ta ce "Umma jikin ne?." sai ta ɗago kai ta ce "Shaheeda kin dawo ne?."
Amsa ma ta ta yi da "Ehh Umma na dawo."
Sai Shaheeda tace "Ya jikin?." Umma ta ce "Da sauƙi."
" Allah ya ƙara sauƙi." sai Umma ta ce"Ameen."
Sai suka ji Sallamar Abba ya shigo sai suka amsa ya shiga ɗaki ya ce" Sannu Umma ga maganin."
Sai Shaheeda ta ce "Ina wuni."
Abba ya ce "lafiya ƙalau, ya makaranta?."
Ta amsa da cewa "Lafiya ƙalau yah Abba."
Sai