Showing 9001 words to 12000 words out of 26231 words

Chapter 4 - Mijin Kwaila book 2

28 Aug 2024

10053

gaskiya ina cikin damuwa,I don't want lost my hubby I love him with all my hrt.but bayaman son dayakemata bana mafarkin nabu'de idanuwana inga ranar da isha'q zai kwana da yarinyar nan banajin zan'iya jurewa I need ur help. "
Saida nafee ta kad'a kai gefe kamar na karuwar 'kadangaruwa sannan tace"kema da matsalarki kawata,mece kuma zahra,zahra take kowace kina babbar yarinya har haka banyi zato ko tsammanin da'akwai wata mace dazata baki tsoro ba baretane keda taki kishiyar ma batasan komai ba,isha'q ayanzu tafin hannunki yake sai yanda kika juyashi
Bana tsammanin akwai ranar dazai sha'awar *kwailar* yarinyar nan bare haryayi gigin ta'bata banazato."
Sake raunana murya anee tayi tace"he love her so much nafee I known he can do anything about her."
"Karki firgita kawata kinada nifa,zan iya komai dan farin cikinki.amma kibani nan da kwana biyu zanshigo,ayanU ina abuja ne."
Godiya sosai anee tamata takatse layin bayan wasu shawarwarin data samu daga nafeen.

Bayan kwana biyu.
Acikin kwanaki biyunnan kam zahra tasake tabbatarwa yaa isha'q dagayya yakeson yimata wasu abubuwan kodanma yabata kunya.
Yanason ta'bata kissing dinta koyai hugging nata.
Abun kunya jiya agaban gwaggo rabi yayi kissing dinta,nutsewa ce kawai batayi ba dan kunya .
Yayinda gwaggo rabi tad'ora masifar su za'a nunama soyayya,atambayi tarihin soyayyarta da malam isiya ko morio da Juliet nan suka gansu suka barsu.

Tundaga ranar zahra tashiga y'ar wasan 'buya da isha'q dagaske batason su had'u,kuma koma bayaga haka karatun jarabawa yasakosu agaba.
Shiyasa Sam batada lokacin kanta ga hidimar tarewar dazasuyi sabon danqareren gidan da isha'q yagina masu a malali quarters abun saiwanda yagani
Abangaren anee ma bakaramar rike wuta tayiba ganin tahana zahra rawar gaban hantsi
Kuma koba komai dai hakarta tacimma ruwa tunda zahran bama tada lokacin kanta bare kuma nawani isha'q.anata ganin Keenan.
Ranar juma'a gaba d'aya zahra batasamu koda sukunin zuw a makarantar ba saboda yanda hidimar tashinsu ya hargitsa ta.
Basu kwashi tarkace ba don isha'q yazuba masu furnitures na gani na fad'a.
Komai iri d'aya ne dana anee danata,banbancin dai colour ne.
Na'anee pink ne da milk yayinda nazahra yake lemon green da milk.
Manyan falos guda biyu zaka wuce kafin kakaiga shiga sashen kowacce,saikuma daga tsakiya akayi ginin sama inda nan ne turakar megidan.

Zahra baki wuce kunne,duka sisters dinta sunzo hada Anty Aisha makwabciyar su uwar d'akin zahra.
Ga kannen mama dana baba ko'ina tajuya jama'ar tane.
Anee ma sashenta cike yake da jama'a wasuma wai basuzoba tunda sunje walima da akayi jiya
Tahannun damar anee wato nefee sune 'kule a bedroom din anee.
Matsalar zahra suke ganin zatazo masu da sauki tunda koba komai yanzu daga ita sai kishiya kissa da kisisina na rashin mutunci zata zuba saita murza kanbunta yanda yadace .
Saikuma zahra daduka gayyar 'kauyawan danginsu sunyi danasanin had'ata da ita dasukayi matsayin kishiya.
Wani turare da magani a yar kwalba nafee tazuge jaka tafiddo tana juyasu ahannunta kafin ta kalli anee dacewar"wannan bana wasa bane kawata matsasu zakiyi ba isha'q ba kowane namji ya lashi zumarki yadenajin d'andanon kowace y'aa mace.
Don haka kada kiyi sanya"
"Ba sanya"
Anee tace tana jijjiga jiki suka cafke suna sheka dariya.

Gefen zahra dai kusan duka firar dasuke akan tarairayar namijine,wanda duka sunayine jirwaye me kamar wanka.
Zahra dai tana gefen bedside drower sam bata saka masu baki ba.
Anty hafsa tace"ai babu mace mai shiga rai kamar mai hakuri da biyayya uwa uba iya magana tausasa murya akan namiji girmamashi girmama danginshi bashi hakkin aure da kulawa da bukatarshi.
Caraf anti murja ta'amshe "yaa hafsa kuma anaso mace tazama wayyaya a shimfid'ar mijinta me kunya abayan shimfida tantiriya a shimfid'arshi,wannan yatunamun wata 'kawata tanada kishiya agaban kishiyar zata nuna kar miji bai dameta ba amma abayan idanta hmm wannan yasaka sai kishiyar taga yana rawar jiki da waccen tarasa daliloi."
Anty lubna tayi dariya "kamar dai zahra dakeda kishiya kenan,tayi maganar tana satar kallon zahra wadda tamaida duka natsuwarta akan firar tasu.
Anty Lubnah tad'ora dafad'in" Ai macen data kile wajen son kyautatawa ga mijinta bayan abunda hafsa ta lissafo tofa lallai tazama mai tsafta,takuma zama mai yawaan ibada,sannan kada tayi wasa da styles wajen harka anan kam tazama tamkar karuwama babu laifi,ai ana rubutawa a novels zahra kina karanta novels kuwa?"

A diririce zahra ta d'aga kai batayi zaton zasu tsomata a zancen nasu ba tace "ammm ah ..ah...bana karantawa".

Anty Lubnah tace " kayya aiko inada wasu masu d'an karen dad'i inkika karantasu zakizo har gida kinemi kari."
Zahra ta murmusa "Anya ko Anty,idanuna zafi sukema idan ina karantawa."

Anty Lubnah tasaki dariyarsu ta manya tace"ni abunda yafi burgeni yanda yarinyar ciki take tafiyar da rayuwarta abun Sha'awa,itama sunanta zahra.
Dasauri zahra tace"Anty bani inga cover din book din."

Batare da bata lokaci ba antyn tabata,kurama cover idanuwa tayi
Saikuma tace"dagani zaiyi dad'i."

Saima kin karanta. "

Anty tabata amsa.

Had'in magunguna masu kyau da asali Anty hafsa tabata,yayinda Anty Lubnah tace kome ya shige mata duhu takirata ta sanar mata Sam kada taboye mata komai .

Duk da zahra batasan ko maganin menene aka bataba,batayi kasa aguuwa wajen shaba,don masu zakine mafi yawa akwai zuma, dabino,ridi,aya,,gyada,dadai sauransu.

Muje zuwa 📝✍🏽
*MIJIN 'KWAILA..2*

*Chapter 11*

*Maman meenat*

Sai yammaci likis kowa yagama hada yanashi yanashi yakama hanyarshi ta tafiya gida,bayan shawarwari da kowanne bangare suka samu na yanda kowacce zata kwaci mijinta a hannu.
zahra kam jitayi kamar tayi tsuntsuwa tabi su anty lubnah saidai babu hali haka tanaji tana gani suka saka kai suka fice bayan hadin magunguna data samu daga yayun nata.

yayinda amarya gimbiyar maza anee tasamu tata hudubar daga yan'uwanta da shaidanun kawayenta akan yanda zata dafa zahran cikin ruwan sanyi abunta.

fitarsu ce tabama kowacce damar fadawa toilet don sakarma kawunan nasu ruwa,anee kam zugewa tayi cikin riga da wando samfarin italy.
yayinda zahra ta hard'e cikin fitet gown data kamata a kirjinta ta matse qugunta saikuma ta baje daga kasa.
yanayin yanda rigar ta kama kirjin nata yasaka breast dinta tutturowa ta sama dankam masha Allah abun sun bayyana yanda yakamata.

yanayin siffarta tanada kibar mazaunai,duk yanda tasaka kaya saisun bayyana,don bawai iya fadin qugun gareta ba no!irin hips dinnane masu masifar tsini kamar zasu zubo,duk yanda tamotsa saikaga suna rawa.@qawata wasila Abdullahi dan gata lol...

dauri tayi na turban da kallabin atamfar,jelar gashinta yana reto ta tsakiyar daurin,ba karamin kyau tayiba kasancewar atamfar jaace mai haske saita dace da kalar fatar ta zahra mao dan duhu.

turare take fesawa taji anyi sama cak da ita,har saida taso tsorata.

tamadubi idanunta suka hasko mata kyakyawar fuskar ishaq yana kasheta da kasalallen smile me saka kasala da tashin tsikar jiki agareta.

Ajiyar zuciya tadan sauke hada numshe idanuwa,saikuma tafara amfani da shawarar sister dinta tahanyar dan zamewa da mugun cool voice tace''sannu da zuwa yaaa ishaq.ya aikin dafatan kadawo lafiya''.
tafada in a very gud care.
direta yayi ahankali ya sumbaci labbanta dasuka sha red.wetlips yace''u luk so gud beautiful,u look gourgous maaa baby,harma banason dena kallonki pls waye yakoya maki wannan hadadden kwalliyar.''
sunkuyar dakai tayi kasa tana murmushi ahankali kuma cikin alamun shagwaba tace ''kai yaaa ishaq zolayata dai kawai kakeyi don kaji maizance.''
dariya sosai yakeyi yace ''to shikenan bari muga idan dagaske nakeyi,
bakinshi yakai da niyyar cafkar lips dinta,maganar anee ta katseshi ''dear ashe kashigo,yanayin yanda take magana dakuma kadawar da idanunta sukayi kadai zai tabbatar maka dataga abunda ishaq din yake kokarinyi.
zahra kam dasauri ta sadda kai don ba karamar kunya taji ba,tarasa dalilin yaa ishaq nason bata kunya gaban jama'a.

kallon anee yayi,saikuma yamika mata brefcase din hannunshi yace''jemun da ita samana pls'
cike da kishi take kallonshi taso zubda ruwan rashin mutunci amma saita tuna nasihar nafee,danne damuwarta tayi tace''pls muje namaka wanka tun dazu ruwanka yana jiranka faa.''
tayi maganar tana satar kallon zahra,dason ganin yanayin nata reaction din.

itako zahra abun wani gingiringin yazo mata wai namiji da sunan hajara,wanka kuma anee tama ishaq?iskanci dai zallarahi kawai zasujeyi.

duk saitaji sunbata haushi ta tsani dan iska a rayuwarta,aranta ayyanawa take wai dama ishaq dan iskane,kokuwa aneen itace zata koyar masa.

kallon aneen tayi anee tawatsa mata hararar bakimaga komai ba,dayake gidan ta iske itama zahran tata hararar ta watsa mata hada jaan tsakinta afili kuwa tace'' aikin banza gada a makabarta.''
daga haka takwanta abunta tajuya musu baya.

dakallo dukansu suka bita,yayinda ran anee yazama fess aikoba komai tayima zahran abunda ranta zai sosu.
itako zahra ko'ajikinta,hausawa sukace an tsikari kakkausa.

hannun ishaq anee takama tamkar wani karamin yaro yabi bayan nata kamar yanda taso,hila da kisisina take zubamashi yana biyemata.
dakanta tatu'beshi yakasance dagashi sai towel daya tsaya iyakar cinyoyinshi,da mayataccen kallo tabi galgasar dake kirjinshi da cinyoyinshi yana daya daga cikin abunda ke karamata kaunar ishaq din.tana masifar son faffadan kirjinshi dakuma gashin dayake kwance luf akoda yaushe.

ahankali tasoma shafashi tana mashi wani salo,kokarin kwatar kanshi yayi tahanyar dakatar da ita da hannunshi,yadora dafadin ''kibarni inwatsa ruwa insamu hutawa mana pls,ko abinci banciba kinason kararmun da energy.''
yakarasa maganar tashi da kokarin kunna kai a bandakin.

anee ta fashe da dariya cikin rashin tauna magana irin tata tace''kaikuma gaka raggo ba,mace dayama tana gagararka inaga kuma kahada da waccen kwailar taka.''

fasa shiga toilet din yayi,yajuyo a hankali da takunshi na manyan maza saida yamata katanga da faffadan kirjinshi datafi kauna,ahankali yana matsota tasoma jaa da baya don sam yanayinshi yanuna babu wasa aciki.
kure bangon dakin tayi kawai saita sadaqar tatsaya kikam tana kallonshi yayinda yadora yatsanahi dan ale akan lips dinta yasoma zagayawa dashi ahankali.
dakyar numfashinta yake fita yayinda kirjinta ke sama da kasa.

murmushin gefen baki yasaki ahankali yace'' aurena kawai kikayi amma to be frank and sensire bakisan who am i ba anee,dont worry i promise yu zanvaki anything what u need zan gwada maki zan iya rike irinki guda hudu batare da kasawaba.''
daga haka yajuya yabar anee atsaye kamar wacce aka dasa.
shawarar kiran nafee tayanke aiko bugu daya ana biyun nafeen tadauka tasoma tsokanar aneen yayinda ta katseta dacewar ''kinga be serious pls bawasa ba,'
whats going on,
nafee tanemi sani.
anee kwashe komai tayi ta sanar mata,tadora dafadin naji tsorofa baby kada gayennan yamun keta fa.

dariyar yan duniya nafee.tasoma kafin taja tsaki dafadin wani lokacin bakida maraba da shashasha kawata,ai abun nemane yasamu wai matar makadi ta aifi ganga sai shan kida.
da wannan damar zakiyi amfani kija zarenki baby its ur tym.''zuciya anee tasauke,
nafee tadora da fadin ''kidebi maganin dana baki na kwalbar kimatsa namiji ko kurmane saiya zunduma ihu dan banza,kuhana kwailarnan bacci yau.

anee ta fashe da dariya,duniya inda wanda ta tsana na daya na biyu zahra ce.

sallama sukai suka ajiye.wayar.

dakanta tashiryashi bai nuna mata komaiba hakan kuma yafi komai mata dadi.

saida sukai isha'i,tasoma jera abincin data dafa yar kullum,lakanin da zahra tama girkin anee kenan,wato shinkafa da miya da coleslow.

umartarta yayi datakai part dinshi,wani dadi yasake lullubeta tadauka tayi can din kamar yanda ya unarta.

yanda take kwarkwasa har dariyama taso bashi,abaki tasoma bashi loma daya ana biyun ya dubeta ahankali yace kikira zahra zami magana gaba daya.

duum tadanyi yanayin fuskarta yasauya,saida yasake mai~maita abunda yace tamike tana kada ass,tafice,yayinda yabi bayanta da kallo kawai.

zahra dake kwance da littafin da anty lubnah tabata tana karantawa lavarin yamata dadi over tanata fahimtar menenerayuwar aure ta kunsa,jin anmurza kofa yasakata kifa littafin a kirjinta tazubama kofar idanu.
saida gabanta yafadi ganin anee ce tashigo.
zuba mata idanuwa kawai tayi,cikin gadara anee tace''badon matsayin yar aike gareki nazo nanba saidon iznin mijina,kije yanason ganinmu.

daga haka tajuya abunta tana kada hips as usual.

zahra ta kife littafin akan gadon powder tasake murzawa sai lipstick data saka da turare jitake kamar tazama meenat ta cikin labarin *nida ustazunah* datake karantawa,
darasin ciki kissa da salon yarinyar yatsaya cik a zuciyar zahra musamman dayake itama karamarce kamarta.

rigace jikinta doguwa kalar ruwan hoda pink takamata tayi showing jikinta kasancewar robace duk inda tajuya mazaunan suna shabarin.
siririn mayafi tazaka fari tass da farin plat shoe jitake kamar itacema meenat...lol.
da takunta na hadaddun babs tashiga bakinta makale da sallama,
ba ishaq ba hatta anee idanuwa tazubama zahran cike dawani masifaffen kishi.
yayinda zahran tadan rankwafa saitin ishaq da murya mai taushi tace''barka da hutawa yayaa ishaq...gaba daya dukiyar fulanin nata suka fito waje reras akan idanun ishaq...

yasalam! yafurta cikin rashin tabbas yayinda jikinshi yasoma karkarwa.

itako zahra batamasan wacce wainar ake toyawa ba gefe tasamu tazauna abunta....

loading by 2morrow✍🏽📖*MIJIN 'KWAILA..2*

*Chapter 11*

*Maman meenat*

Sai yammaci likis kowa yagama hada yanashi yanashi yakama hanyarshi ta tafiya gida,bayan shawarwari da kowanne bangare suka samu na yanda kowacce zata kwaci mijinta a hannu.
zahra kam jitayi kamar tayi tsuntsuwa tabi su anty lubnah saidai babu hali haka tanaji tana gani suka saka kai suka fice bayan hadin magunguna data samu daga yayun nata.

yayinda amarya gimbiyar maza anee tasamu tata hudubar daga yan'uwanta da shaidanun kawayenta akan yanda zata dafa zahran cikin ruwan sanyi abunta.

fitarsu ce tabama kowacce damar fadawa toilet don sakarma kawunan nasu ruwa,anee kam zugewa tayi cikin riga da wando samfarin italy.
yayinda zahra ta hard'e cikin fitet gown data kamata a kirjinta ta matse qugunta saikuma ta baje daga kasa.
yanayin yanda rigar ta kama kirjin nata yasaka breast dinta tutturowa ta sama dankam masha Allah abun sun bayyana yanda yakamata.

yanayin siffarta tanada kibar mazaunai,duk yanda tasaka kaya saisun bayyana,don bawai iya fadin qugun gareta ba no!irin hips dinnane masu masifar tsini kamar zasu zubo,duk yanda tamotsa saikaga suna rawa.@qawata wasila Abdullahi dan gata lol...

dauri tayi na turban da kallabin atamfar,jelar gashinta yana reto ta tsakiyar daurin,ba karamin kyau tayiba kasancewar atamfar jaace mai haske saita dace da kalar fatar ta zahra mao dan duhu.

turare take fesawa taji anyi sama cak da ita,har saida taso tsorata.

tamadubi idanunta suka hasko mata kyakyawar fuskar ishaq yana kasheta da kasalallen smile me saka kasala da tashin tsikar jiki agareta.

Ajiyar zuciya tadan sauke hada numshe idanuwa,saikuma tafara amfani da shawarar sister dinta tahanyar dan zamewa da mugun cool voice tace''sannu da zuwa yaaa ishaq.ya aikin dafatan kadawo lafiya''.
tafada in a very gud care.
direta yayi ahankali ya sumbaci labbanta dasuka sha red.wetlips yace''u luk so gud beautiful,u look gourgous maaa baby,harma banason dena kallonki pls waye yakoya maki wannan hadadden kwalliyar.''
sunkuyar dakai tayi kasa tana murmushi ahankali kuma cikin alamun shagwaba tace ''kai yaaa ishaq zolayata dai kawai kakeyi don kaji maizance.''
dariya sosai yakeyi yace ''to shikenan bari muga idan dagaske nakeyi,
bakinshi yakai da niyyar cafkar lips dinta,maganar anee ta katseshi ''dear ashe kashigo,yanayin yanda take magana dakuma kadawar da idanunta sukayi kadai zai tabbatar maka dataga abunda ishaq din yake kokarinyi.
zahra kam dasauri ta sadda kai don ba karamar kunya taji ba,tarasa dalilin yaa ishaq nason bata kunya gaban jama'a.

kallon anee yayi,saikuma yamika mata brefcase din hannunshi yace''jemun da ita samana pls'
cike da kishi take kallonshi taso zubda ruwan rashin mutunci amma saita tuna nasihar nafee,danne damuwarta tayi tace''pls muje namaka wanka tun dazu ruwanka yana jiranka faa.''
tayi maganar tana satar kallon zahra,dason ganin yanayin nata reaction din.

itako zahra abun wani gingiringin yazo mata wai namiji da sunan hajara,wanka kuma anee tama ishaq?iskanci dai zallarahi kawai zasujeyi.

duk saitaji sunbata haushi ta tsani dan iska a rayuwarta,aranta ayyanawa take wai dama ishaq dan iskane,kokuwa aneen itace zata koyar masa.

kallon aneen tayi anee tawatsa mata hararar bakimaga komai ba,dayake gidan ta iske itama zahran tata hararar ta watsa mata hada jaan tsakinta afili kuwa tace'' aikin banza gada a makabarta.''
daga haka takwanta abunta tajuya musu baya.

dakallo dukansu suka bita,yayinda ran anee yazama fess aikoba komai tayima zahran abunda ranta zai sosu.
itako zahra ko'ajikinta,hausawa sukace an tsikari kakkausa.

hannun ishaq anee takama tamkar wani karamin yaro yabi bayan nata kamar yanda taso,hila da kisisina take zubamashi yana biyemata.
dakanta tatu'beshi yakasance dagashi sai towel daya tsaya iyakar cinyoyinshi,da mayataccen kallo tabi galgasar dake kirjinshi da cinyoyinshi yana daya daga cikin abunda ke karamata kaunar ishaq din.tana masifar son faffadan kirjinshi dakuma gashin dayake kwance luf akoda yaushe.

ahankali tasoma shafashi tana mashi wani salo,kokarin kwatar kanshi yayi tahanyar dakatar da ita da hannunshi,yadora dafadin ''kibarni inwatsa ruwa insamu hutawa mana pls,ko abinci banciba kinason kararmun da energy.''
yakarasa maganar tashi da kokarin kunna kai a bandakin.

anee ta fashe da dariya cikin rashin tauna magana irin tata tace''kaikuma gaka raggo ba,mace dayama tana gagararka inaga kuma kahada da waccen kwailar taka.''

fasa shiga toilet din yayi,yajuyo a hankali da takunshi na manyan maza saida yamata katanga da faffadan kirjinshi datafi kauna,ahankali yana matsota tasoma jaa da baya don sam yanayinshi yanuna babu wasa aciki.
kure bangon dakin tayi kawai saita sadaqar tatsaya kikam tana kallonshi yayinda yadora yatsanahi dan ale akan lips dinta yasoma zagayawa dashi ahankali.
dakyar numfashinta yake fita yayinda kirjinta ke sama da kasa.

murmushin gefen baki yasaki ahankali yace'' aurena kawai kikayi amma to be frank and sensire bakisan who am i ba anee,dont worry i promise yu zanvaki anything what u need zan gwada maki zan iya rike irinki guda hudu batare da kasawaba.''
daga haka yajuya yabar anee atsaye kamar wacce aka dasa.
shawarar kiran nafee tayanke aiko bugu daya ana biyun nafeen tadauka tasoma tsokanar aneen yayinda ta katseta dacewar ''kinga be serious pls bawasa ba,'
whats going on,
nafee tanemi sani.
anee kwashe komai tayi ta sanar mata,tadora dafadin naji tsorofa baby kada gayennan yamun keta fa.

dariyar yan duniya nafee.tasoma kafin taja tsaki dafadin wani lokacin bakida maraba da shashasha kawata,ai abun nemane yasamu wai matar makadi ta aifi ganga sai shan kida.
da wannan damar zakiyi amfani kija zarenki baby its ur tym.''zuciya anee tasauke,
nafee tadora da fadin ''kidebi maganin dana baki na kwalbar kimatsa namiji ko kurmane saiya zunduma ihu dan banza,kuhana kwailarnan bacci yau.

anee ta fashe da dariya,duniya inda wanda ta tsana na daya na biyu zahra ce.

sallama sukai suka ajiye.wayar.

dakanta tashiryashi bai nuna mata komaiba hakan kuma yafi komai mata dadi.

saida sukai isha'i,tasoma jera abincin data dafa yar kullum,lakanin da zahra tama girkin anee kenan,wato shinkafa da miya da coleslow.

umartarta yayi datakai part dinshi,wani dadi yasake lullubeta tadauka tayi can din kamar yanda ya unarta.

yanda take kwarkwasa har dariyama taso bashi,abaki tasoma bashi loma daya ana biyun ya dubeta ahankali yace kikira zahra zami magana gaba daya.

duum tadanyi yanayin fuskarta yasauya,saida yasake mai~maita abunda yace tamike tana kada ass,tafice,yayinda yabi bayanta da kallo kawai.

zahra dake kwance da littafin da anty lubnah tabata tana karantawa lavarin yamata dadi over tanata fahimtar menenerayuwar aure ta kunsa,jin anmurza kofa yasakata kifa littafin a kirjinta tazubama kofar idanu.
saida gabanta yafadi ganin anee ce tashigo.
zuba mata idanuwa kawai tayi,cikin gadara anee tace''badon matsayin yar aike gareki nazo nanba saidon iznin mijina,kije yanason ganinmu.

daga haka tajuya abunta tana kada hips as usual.

zahra ta kife littafin akan gadon powder tasake murzawa sai lipstick data saka da turare jitake kamar tazama meenat ta cikin labarin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login