Showing 6001 words to 9000 words out of 26231 words

Chapter 3 - Mijin Kwaila book 2

28 Aug 2024

10054

yayi gefe" Haka yakamata ki tarbi mijinki zahra,babu d'an oyoyonnan ma bare nasamu tagomashin kiss dinnnan irinna I miss u"
Yafad'a yana kashe mata ido d'aya.

"Innalillahi,"
Shine abunda tafad'a aranta,saikuma tadafe kirji idanuwa waje aranta tana maimaita wai kiss? Tabdijam! Lallai ma yaa isha'q zuwa turai dinnan yaqaro wulakanci.towaima kawai saita kama yimashi kiss saikace wata er-iska.

Jin tayi shiru bata tankaba yasakashi mi'ka hanunshi"let me see ur books I know maa lady is very talented. "
Fito da idanuwa tayi waje,cafd'i inazata kai kunyarta idan yaa isha'q yaga bra din dake acikin jakartata
Da inna-inna tasoma magana",iyye na'am hmm ayma bakomai acikin jakar ban'ajiye komai bafa."

Tafad"a yayinda tasake kwakume jakar a kirjinta.
Zuba mata idanuwa yayi,komai na zahra is differ to others.

Dariya sosai tabashi amma saiya dake yace"bani mana ingani nadaisan matata tanada kokari sosai".

"A'a nikam banida kokari pls kabarni."
Tafad'a kamar zata fashe da kuka.
"Shikenan is ok." Yafad'a yana sa'ka hannunshi na hagu Wanda badashi yake driving ba acikinnata,ahankali yake murza hannunnata yana mamakin tsananin laushi da santsin da hannun yakedashi.

Yayinda agefen zahra takejin kamar tasaki fitsari a wando tsabar tsorata datayi gawani kunyan yaa isha'q din datakeji haka kawai.

Rasa hanyar kwatar hannunta tayi,saikuma dabara tafad'o mata arai.d'an zabura tayi tasoma soshe-soshe isha'q dasauri ya gangare gefen titi yasoma tambayarta lafiya.
Tadanne dariyarta ganin yanda ya rikice tasake kya'be fuska kamar zata fashe da kuka"wayyo kilafa cinnaka ne ya cijeñi."
Tafad'a tana masa gwalo ganin ba'ita yake kallo ba.
Isha'q kam tanayin gwalon akan idanunshi yaganta ta side-mirror don haka tuni yagane shirinta.
Rikicemata yayi yana fadin "oh babi let me see" jawota yayi yasoma shafa cikinta data nuna alamar anan kwaron ya cijeta.

Gaba d"aya zahra tagama tsurewa,wayyo Allah garin neman gira zata rasa ido.

Shikam gogannaka d'age rigar yasoma kokarin yi kasancewar motar tinting ne glass din babu mai ganinsu.

'Kara zahra tad'an saki dafad'in"wayyo pls yamadena zafin ashe bama cinnaka bane ba."

Bakaramar dariya tabashi ba yasaketa yana murmushi kawai

Sai dai yad'auke y'ar jakar dataketama kumuiniya.
Aitaana ganin haka takulle idanu shikenan dai karshen tuka-tuka tik!
Abunda take boyon saiya gani.
Hannayenta tasaka takulle idanuwanta dashi,yayinda isha'q yasoma bud'e jakar abunda yagani acikine yabashi dariya yadauki guda daya wata pink colour yana juyawa tayi kyau over.

Kallonshi ya maido akan zahra dakejin kamar kasa tatsage tashige ciki don kunya
"Iyye ammatana angirma duk wannan size din nakine".

" Shikennan deeja kingaama cutata abunda nake gudu kenan,zahra tafad'a aranta.

Amma afili kasa kallon isha'q dintayi,kanta boye acinyoyinta tace "nifa banawa bane ba,nibanma san dashi a jakata ba."


"Dagaske,kina nufin bazai maki ba."

Isha'q ya tambayeta da sigar zolaya.
Duk da bata d'ago kantaba cewa tayi "nodai banawa bane ba."

"Naji,tunda kince banaki bane barin gwada maki idannaga yayi maki tonasan nakine inkuma yamaki yawa nasan banaki bane ba ."


Dasauri tad'ago kan dafad'in "iyee kace mene".

Bakaramar dariya tabashi ba,y girgiza kai

" yakamata infara yaqi da sabuwar kunyar nan taki tun yanzu donnasan my wifey tatashi daga kwaila takoma big madam.

Ya'ilahee isha'q kam yanason kasheta da tashi salon fa.



*LOADING..*
[3/15, 8:40 AM] 0mmer Farouk: *MIJIN 'KWAILA*.....2






*Chapter 8.*







*by maman meenat*







*MILLIONS GREETINGS TO MY FANS*❤



Zaro idanuwa tayi cike da tashin hankali,inbadai yaa isha'q ya shirya mata mugunta ba yaushene zaiwani ce yagwada mata bra tabdi! Kawai saita wani tsaya kamar wata sakara haka kawai yagane mata boobs.

Wai Allah cab!
Yama zata amince da wannan danyan aikin.
Jan bakinta tayi tatsuke saidai takasa kallonshi duk kuwa da yanda yaketa kokarin hakan hasalima hijab dinta taja tarufe fuskarta dashi.amma harga Allah kwarai taji dadin dawowar ta yaa isha'q.

Horn yazuba awani tafkeken gida dagani babu tambya kasan takardar nasara tasamu matsuguni a gidan.
Getman yabude yanama oga barka da zuwa,amsawa yayi yashige ciki.

Tunkafin ya'idasa parking zahra tafara kokarin barin motar dan harga Allah atakure take, jitayi anrikemata hannu tajuyo ahankali daniyyar gardama wani irin kwarjini dayamata yasakata kasa ta'buka komai.
Kodan yanarke sexy eyes dinshine oho.

Tsurama juna idanuwa sukayi,ahankali kuma zahran tafara wasa da idanun nata cikinna isha'q tahanyar kad'asu kamar wadda 'kwaro ya fad'amawa wanda atata ganin tana kokarin fitar da idanunnata acikinnashine.
Yayinda agefenshi hakan ya saukarmai da masifaffar kasala,dama koba komai mutumin ogane donkam yazabure musamman zuwansu turai duk yawani zama mara hakuri akan mace.
Koda yake rainon anee ne,
Kusan 3mins sunkasa janye idanun nasu acikinna juna,zahran cema take kokarin controlling kanta dan gaba daya wata azababbiyar kasala ta sauka mata haka kawai.

Zare hannunta tayi ahankali yayinda isha'q cikin zafinnama ya tallafo fuzkarta yasoma hada bakunansu waje guda wani salon sumbata yake mata wanda shikanshi baimasan how com's ya iya hakan ba.
Sosai jikin ke rawa kusan 4yrs yana mafarkin wannan ranar.
Zahra kam sosai jikinta yasoma tsuma kamar mazari amma takasa hanashi aiwatar da abunda yyi niyya.
Batajin akwai wata rana dazatazo wadda zatayima yaa isha'q gardama sam batama bukatar ranar atarihin rayuwarta
Saida yagaji dan kanshi ya saketa yana maida numfashi.
Saikuma yajawota jikinshi yana shafa bayanta dafadin"I really love you zahra u are d only one in ma hrt,I will never leave u in maa lyf,y'ur ma lyf my hppnss my everything zahra I love u with all my hrt."
Numshe idanuwa tayi maganarshi tana ratsa dukkan sassa najikinta.
Waima tayaya zata sakama isha'q soyayuar dayakemata yasota tun tana *kwaila* ta rigimammiya wadda bata ganin kowa da gaahin hammata.
Baitaba kyararta ko tsangwamarta ba,bazata iya juya mashi bayaba


*I luv u guys mund'an matsa kad'an ayi makuri da gintun typing mai yawan yana tafe da ikon Allah.
Inasonku masoyana.

[3/15, 8:41 AM] 0mmer Farouk: *MIJIN 'KWAILA..2*

*Chapter 09*

*By Maman meenat*

*Ruwan Comments naku yana karamun courage musamman y'an group d'ina na mum meenat fans, kukace ana tare iya wuya nace adad'in dai😜*.
*Zayyanoku zaibani wuya dana lissafeku tsaf! Amma fa kusani ina matu'kar 'kaunarku with all my heart*
*Group na Khaleesat hyaidar,maman maama novels kuma naga ruwan comments naku I wish namaku reply one by one but abun dayawafa amma kusani fage na musamman gareku a zuciyar mum meenat*❤

Wani yanayi mai sarkakiya da wuyar faasarawa ya ziyarci zuciya dama gangar jikin duka masoyan guda biyu,abangaren isha'q tsantsar soyayya da kaunar zahransa ne yakebin dukkan sassa na jikinshi jiyake kamar ya zarta dukkan maza sa'a aduniya da Allah ya mallakamashi zahranshi yakuma bashi ikon cika alkawarin daya dauka akanta.
Awannan gefen yakamata yanuna zahra menene so tayayama zatamashi so mai zafi lallai zai nunkaya da'ita wata duniya wadda ma'abota so da shauki kadai sukasan zakinta,yanason yarinyar kamar ranshi shikanshi yana mamakin zazzafar soyayyr dayakema zahra mai tafiya da dukkan wani motsi na bugun numfashinsa.

Ayayinda soyayya ke kutimemeniya da isha'q itakam zahra kunyane dakuma tarin nadamar why taba isha'q dama har haka? Yanzu kawai bamazataji kunyar had'a idanuwa da mummy ba,bare kuma gwaggo rabi mai idanun fassara yanayin al'umma?.
Tasauke ajiyar zuciya saikuma tatuna tarin shirme da kuruciyar data tafka abaya wai yau itace takejin kunyar isha'q, Wanda bama zata iya lissafa saunawa ne yamata wanka yashafeta damai tahaye bayanshi yamata shillo ba.
Murmushi ya subuce akan le'bunanta lokacin da bazata ta'ba mantawa a tarihin rayuwarta ba
Abunda yasauyata daga zahra mashirmanciya zuwa silent zahra mai tsananin kunya.
Batako mance date baretane years d'in data shud'e wanda yayi dai-dai da sauran kwana shida isha'q da amarya Anee su shilla kasar Singapore akan karo haske na aikin yaa isha'q dasuka turashi.
Anee anata firirita da iyayi alokacin tsaf tagama siye zukatan mutanen gidan datata salon yaudarar.
Kusan duka gidanne a dining suka had'u domin yin lunch sai zahra da hanan dasuka shige toilet suna wanka atare, abunda kuwa suka kwana da sanin mummy tahanasu amma sunkasa bari sunfi sabawa da hakan wannan ta cud'a wannan.
Zahra da hanan tagama dirza mata baya dukawa tayi tana watsa ruwa ajikinta,y'an kwallayen data gani akan kirjinta shiyafi komai d'aga mata hankali cike da tashin hankali tajuya ga hanan wadda take wankanta hankali kwance.

Zahra tuni idanu sunyi kwalkwal tafara hawaye nunama hanan d'an kurjin dasuka fito mata,itama hanan bakad'an hankalinta ya tashi ba don itama shamulo ce bakomai.
Zahra datake hawaye kashir'ban tace"wayyo yanzu yazanyi jikinama zazza'bi kila kurajenne suka samun wayyo mutuwa zanyi."
Ta'idasa fashewa da kuka bilhakki da gaskiya.
Hankalin hanan yasake tashi tace"muje mummy tana dining saiki gwada mata."
Batare da gardama ba zahra tazura katon hijabi bisa towel din data d'aura suka fita da hanan,har lokacin hawaye takeyi.
Dining suka nufa,zahra data zauna zugum hawaye nabin kumatunta,mummy CEafara lura don haka tawajo zahran wajenta tasoma tambayarta abunda yake damunta,kukan datake boyewa ya'idasa kwacemata tasaki kukanta me sauti cikin kukan tace"banida lafiya,kirjinane ya kumbura."
Bakaramar kad'uwa sukayi duka dajin zancenta ba.
Hatta Anee ajiye spoon din hannunta tayi tazubama zahra idanu.
Yayinda isha'q yatashi da saurinsa yadafata
Gwaggo rabice kawai batako d'ago kaiba abincinta kawai takeci inka d'auke matsiyacin tsakin dataja jin furucin na zahra.
Dady ma zubamata idanuwa yayi cike da tausayawa.

Mummy tariketa tana tambayarta yanayin ciwon datakeji.
Zahra data sake shar'be majina tace"bayamun ciwo amma yayi kuraje manya barima kigani."
Bata bari tasamu izni daga mummy ba tazame towel din jikinta zuwa cibinta da d'age hijab saiga 'kirgar dangi awaje🙈.
Cike da hawaye kalar tausayawa tace "kingani ko mummy wayyo kilan mutuwa zanyi na boni."

Banda innalillah babu abunda isha'q yake furtawa yayinda Dr.ru'kayya ta dakama zahra tsawan dayasata kusan gudawa.
Tanufi d'aki aguje tana mai kuka da tausayin kanta hanan tarufa mata baya danata kukan.
Cike da matu'kar sanyin jiki daddy ya mi'ke yafice wajen ya kasance daga isha'q sai gwaggo rabi mummy da Anee.
Anee kasa daure dariyar datakeyi tayi duk da yanda take toshe baki tasaki dariya harda hawaye "wooo angon zahra da Anee na kwaila bada kanka asare."
Tafad'a tana sake kwashewa da dariya.
Duk fad'a irinna isha'q saiya kasa cemata komai.
Ama barshi kawai da tsabar kunyar data gallabeshi.
Gwaggo rabi data ajiye cokali saida tasakace hakori da toothpick tasha ruwan tatacciyar ayaba.kafin ta angizo kallabinta gaban goshi tace"hmm waimu yarinya karama zatama bariki,totazone tanuna mana tafara zama mace saikayimata visa kutafi wajen atare ai."
Taci gaba da sababin dayasaka Dr.Rukayya ficewa isha'q ma wajen yabari.
Aranar zahra tasha fad'a don kiris yahana mummy zaneta.
Saikuma daga bayatahad'asu da hanan tazaunar ta fayyacemasu komai daya danganci mace,takumayi alkawarin isha'q bazaibar kasar ba lallai sai zahra tafara komawa makaranta boko da islama.
Wannan duka zai ragemata shirmen datake tafkawa musman idan tahad'u da kawayen dasuka fita wayewa.
Takuma d'au alhakin rabamasu makaranta da hanan tayanda shirmensu bazaiyi tasiri ba
Aiba'akai ga maganar tafiya makaranta ba tundaga ranar y'ar wasan'buya tafara tsakanin zahra da isha'q don wani bala'in kunyar isha'q take he is d first person dayafi dacewa yaga special Boob's nata bawai gayyar yama-yamaba kayan takaici hada kishiya da suruka.
Kai wata kuruciyar bataiba zahra tafad'a ranta kamar tamaido baya tagoge shirmen data tafka amma babu hali.
Wannan yana daga cikin abunda yamaida zahra very silent yakasance agidan kunyar kowama takeyi.
Batacika shiga shirgin dabai shafeta ba,tafi maida hankalinta ga karatunta kuma falillahil hamdu kusan za'a iya cewa kwalliya tabiya kud'in sabulu dankam zahra sosai take fahimtar karatunta na Addini dama na zamanin...

Murmushine ya su'buce mata akan lips dinta tasaka yatsa takare wani lokacin ita kanta tanama kuruciyar ta dariya sosai.

Isha'q dake driving rabin hankalinshi yana kanta.
Murmushi ya sake mata yana cewa"yaya dai ammatana,kina tuna ranar dana fara ganin kayana ko?"

Fito da idanuwa waje zahra tayi da tsananin mamaki tace"la'ilaha ilallah,nashiga 3kai yaa isha'q yaushene kakoma nazaune megani har hanji"?.

Yanda tamatukar tsorata tabashi dariya kwarai,
Amma saiya dake yace"bakisan danaje Singapore nakoyo gani har hanji bane,aybama iyakar nan Nagano ba watan harma kina tunanin niya kamata infara gani ba."

Yafad'a yana d'aga mata gira d'aya.

"Lahaula na boni,yaa isha'q nikam baka gano dai-daiba,nibanma ta'ba kawo haka ba,wayyo nifa er kanwarka ce kada kasaka dodon kunnena yafashe dajin kalamanka bazasu iya d'auka ba."

Murza stirring yayi yana kyad'a kai cike da nishad'i mara misaltuwa bai'ki su dawwama da zahranshi tana tafkamai kuruciyar ta yana kwasar dariya ba.

Zahra ganin yana gyada kai yasata cusa kanta a kafafunta wayyo yaa isha'q yagama bata kunya iyakar kunya kam a kaf duniyarta.

Horn yayi maigadi ya bud'e get yacinna hancin motarshi cikin gidan zahra dai duk a takure take tamatu'kar kosawa tafita daga motar jin kunyar yaa isha'q take ba kad'anba.

Bata bari yagama parking ba tayi kokarin bud'e motar so kawai take takwasa da gudu tabar wajen kozata samu saukin kunyar datasha mata kai.

Kamo hannunta yayi "babu sallama ammatana,
Waimeyasa ke bakya kulane da hubby d'inki yanda yakamata ne."

Tura baki tayi gaba"saiku
Ma tafara hamma hnmm"baccima nakeji tattare da yunwa mai kididdiba y'an hanji pls yaa isha'q leave me pls."

Baihanata ba yasake hannunta,aiko kamar jira take takwasa da gudu tanufi cikin gida ko skull bag dinta bata tsaya d'auka ba tabar isha'q da dakon jakar yabi bayanta da kallo yana murmushi kawai da Shafa gefen fuskarshi.

Zahra kam tana nufar gida cike yake da jama'ar gidan harma da ba'ki y'an sannu da zuwa,bata kula kowaba tanufi d'akinta aguje gani takeyi kowa ya kalleta zaigane yaa isha'q yayi kissing d'inta shikenan kowa zaike mata kallon er iska kenan."wayy
o Allah na"
TTafad'a tana sake gurje lips dinta da kallabin uniform din dake jikinta.
Amma har lokacin batadena jiyo kamshin daddad'an bakinshi anata ba.
Ya'ilahi!
"What is wrong with me?"
Ta tambayi kanta lokacin datayi plate akan gadonta
Komai saitake kallonshi kamar a mafarki yaa isha'q yadawo he's kissing me,he hug me."
What a nyc story.

Oh Allah why bata tabajin ta tsani yaa isha'q ba akoda yaushe yana ranta komai nashi simple he's very gentleman.

Da wannan tunanin tafad'a toilet acanma tadad'e tana kirga zancen 'kuda kafin tasille jikinta da had'in dilka soap na y'an maiduguri da anty hafsa tabata alokacin dataje gidanta wuni takuma jaddada mata tamayar dashi sabulunta idanma ya'kare takirata awaya zatabama mai aikinta takawo mata.
Dabata soap din yafi 2month bata using dashi,saida taji deeja na labarin sabulun da mum dinta take using yasaka zahra tunawama dashi.Tadauko tafara amfani dashi ita kanta laushi da kyalli gami da kamshin datakeyi koda yaushe yasaka takara nacema hadin donkam babu karya acikinshi.
Saida tagama gwalangwasonta gaban dressing mirror donkam har yanzu zahra mayyar kwalliya ce sam bata yarda dazaman fuskar mace kmar ta 'kato ba.
Sosai tayi kwalliya ba karya tayi kyau kwarae.

Drawer dinta tabud'e tafara tunanin wanne kayama zata saka,tafitar yafi kala goma tana maidawa karshe tawatsar dasu 'kasa tana tsaki da maida numfashi"waima duka wannan shirmen wama take yinshi,har yanzu she is too young ss2 going to 3."
Tsaki tayi takoma toilet tsaf ta wanke make up din kamar mai tambotsai tadawo ita d'aya tana ganin laifin kanta,mema yakaita wani sakema isha'q fuska har haka.
Shida yake tare da gimbiyar mata Anee."

Takaici taji yasake turnu'keta tamike tasaka read din jallabiyya mai d'an kwali takwanta.
Batajin zata iya zuwa taratsa falonnan tashiga kitchen Neman abun sakama hanjinta dukkuwa da kwalkwalarta da yunwa takeyi.

Idanuwanta a numshe taji and'aya mata duka acinya dasauri tami'ke tana sosawa "muguwa"
Tafad'a tana hararar hanan wadda keta kyalkyala dariya,saikuma ta tsagaita tace"dayallah malama kitashi bakisan yaa isha'q yadawo bane."zahra tad'an fitar da idanu da alamar pretending tace"wasa ko gaske"
Hanan dake dariya tace"Allah gaske nake,zomuje muyi gulma bakiga Anee ba yanda tazama wata maaamaa tummy wlh tayi ukun yaa isha'q 'kiba bakiga hips ba kamar ankifamata kwarya."

Zahra tafashe da dariya tana cewa"wlh babu ruwana keda yaa isha'q kina yankar masa princess "

Dakarfin tsiya hanan taja hannunta suka kutsa falon,tozalin farko idanun zahra yasauka akan hips din Anee daketa juyi ita tayi abun mata.

Zahra kasa daurewa tayi aranta tace"huguma" sunan wani gari.
Saikuma dariyar data kwace mata wanda yayi sanadin juyowar Anee dasauri zahra tafara tarin karya hanan tana dukan bayanta dacewa"luuf.
.lufff...luff.."

Suna kyalkyala dariya a 'boye.

*Dogon sharhi dogon post ehe🤨*
*Comments over typing over insha Allah😍*
[3/15, 8:44 AM] 0mmer Farouk: *MIJIN 'KWAILA..2*

*Chapter 10* and 11

*Maman Meenat*

Alhamdulillah Am get feeling better, tnx Always my fans. No words can described how I love u.I love u for the sake of Allah.
Sorry for d late update👏🏼

Dariya suke a hankali anee tajuyo idanunta yasauka akan zahra dake kunshe baki tana smiling, bakaramar faduwa gabanta yayi ba
"What a beautiful and nice girl" tafad'a akasan makoshinta Wanda motsawar bakinta kawai su Zahara kan iya gani.
"Yaaya Anee ina wuni ya hanya"
Gaisuwar zahra data sake tabbatar mata da zarginta nacewa lallai zahran daice.
Cabdi! Asheko akwai aiki jajir agabanta matukar wannan li'kakken ya kyalla idanunshi akan zahran.
Murmushin kan le'be tasaki yayinda tabi zahra da kallon "see this kwaila to be came a lady".
Juya idanunta tayi hade da rangaji da dukkan sassa na jikinta saikuma d'an tsuke baki datayi idanuwa Asama tace"zahra ba?"
Zahra data saki baki da hanci tana kallonta idanu awaje tace "yh am..am..nice yahanya?.

Anee ta murmusa tace"Komi normal" tajuya tana kad'a big ass dinta tawuce abinta.
Daga zahran har hanan kasa motsawa sukayi,ita zahra tsabar mamakin wannan sabon salon tantirancin na anee takeyi.
Cab!itawai ko kunyarsu ma bataji.

Anee kam d'aki tanufa hankali tashe,duk abunda tayi karfin hali tayi amma harga Allah ta tsorata da ganin zahra yarinyar ta rikitata fiye da tunani.
Gefen gado tazauna tana sauke numfashi,saikuma ta lalabo number kawarta nafee dasuka had'u acan Singapore nafee y'ar duniya ce ta bugawa a jarida tanada salo-salo iri daban2 mostly wajenta anee takoyi wani iyayin da barikanci.
Nafee batada aure amma harkarta da manyan kasa take damata yar gayuce ta gaban kwatance.
Tanada hanyoyin mallake namiji tsaf.
Don inhagu takiya saita koma dama,kissarta da magungunan gyara uwa uba kuma bokaye datake nani'ke dasu don Neman sa'a.
Wannan yasaka akoda yaushe tauraruwar nafee me haske ce. Gani d'aya a shopping suka makale juna ita da anee don anee akwaison yan gayu itakuma nafee yar gayu ce tabugawa a jarida.
Saida kiran yakusa tsinkewa nafee dake kwance a kafad'ar Alhj najume tad'aga kiran da karuwar muryarta wanda tsabar salo da iyayi yasa takoma kamar ta yara tace"Mrs Isha'q,how day."
Anee tasauke ajiyar zuciya tace "am fyn baby where are u pls,I want see u ".
Nafee tami'ke daga jikin najume pant ne kawai jikinta tadire agadon tana kad'a 'kugu kamar tarwad'a zata fice dakin don tanason suyi sirri da kawarta anee.
Najume yasake cafkota tafada kan gadon tasaki kasalallan murmushi" my Baby kabari inzo mana,zanyi
Mikewa tayi tafice tana mitar "tsohon banza najadun wofi ni'inbama wasu y'an canji danikeson tatsaba mezan tsinta awajenka banda majina,mutun katsufa amma don jaraba bazajabar bariki ba.iyali nacen kullum kana shirga masu karyar kana seminar,jama'arka nacen suna jiran aiki daga gareka matsayinka na d'an majalisa kaikuma kananan kalikema jikarka."
Tasake jan tsaki.
Kiran Anee yasake shigowa wayarta saida takusa tsinkewa ta d'aga wayar
Da salonta na barikanci tace"zuciyar isha'q yadai?"
Dad'i yakashe anee tace"not normal sis ina cikin prblm,"
Nafee ta yatsina fuska kafin tace"common baby tell me what's d prblm."
Furzar da iskar damuwa anee tayi kafin tace"kinsan nasha fad'a maki labarin *kwailan* ba,yarinyar nan tanason warwaremun aiki 'kawata cikin shekaru uku komai yacanja she became a mutual lady,tazama beauty of beautifulls nama rasa taya zan kwatantamaki yanda naga yarinyar but

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login