Showing 15001 words to 18000 words out of 26231 words
dauke nata kunyarshi taji kwarai da gaske.
''kunyatama kikeji ko..''yafada yana kokarin hada idanu dashi yayinda taki bashi damar yin hakan.
''zancire wannan kunyar dakika tsira very soon don nikam tana cutar dani gaskiya.
daga idanuwa tayi ta saci kallonshi cikin rashin sa'a suka hada idanuwa,murmushi ya sakarmata''kiwani dena satar kallona fa ki kalleni kanki tsaye,kina tunanin yanda kika damu zarkadeden miji asama kina juyashi kamar waina atanda ko.''
yafada tare da hada fuskokinsu waje guda yana murza karan hancinshi akan nata hancin.
''nidai bahaka nake tunani ba,bayan ma kaine kasamu budurwa zarkadediya big girl kamata shine har kake wani juya magana.''
tayi nata furucin tana masa gwalo ta kasan ido.
''inyeee,lallai yarinya ai ba'agane big girl abaki barin duba a aikace...
kokarin zuge zif din bra dinta yayi,aikuwa tasamu karfin mikewa ta balle marfin motar tayi waje aguje tana dariya..
''wai!Allah yasoni kam,dayau a ina zan'ajiye kunyar yayaa ishaq..
tafada tana dafa kirji da mayar da numfashi saikuma tadan kaima bakinta duka..''duk kaine kajamani da bakin surutunka.'daga haka part dinta ta shige gado tafada ruf da ciki komai sabo dal yake zuwamata tsaf take tuna rayuwarta ta baya tabbas baikamaceta juyama ishaq din bayaba kai koma vayaga haka lallai ne ishaq yanada ga cikin zubin maza masu tsari da ban sha'awa.
numshe idanuwa tayi tana murmushi ahankali tasaka yatsanta d'an ale tana shafa inda ishaq din ya sumbata.
idanuwanta a numshe suke komai daya farun ayau tsakqninta dashi kamar magiji yake dawomata a idanuwanta.
numfashi ta sauke ahankali tace'' i luv u yaaa isha'q..'
''i luv yu too baby''
taji yafada.
Aidasauri ta bude idanuwanta suka sarke cikin nashi,kokarin cusa kanta cikin filo takeyi ya cafkota ya burkito da fuskarta sai sunnewa take tana dan turshi.
''ki,maimaita abunda kika fada kawai yarinya Allah ne yakamaki dama kwana kike tunani na ba.''
dasauri ta bude idanun tana cewa ''waa,ni aa nikam kada kajamun don allah,ayaushe nai tunanin naka..''
dariyama tabashi yace ''haba yarinya zakiyi bayanine,mikewa yayi yanufi toilet yana cewa oya zoki cud'ani,''
''eyeeh,tafada duka idanuwanta awaje tsabar mamaki da kunyama dayaso bata dai kawai.
yees aikinji maina fada''yabata amsa yana kokarin dawowa..
aguje tamike tanufi wardroob''gaskiya yaa ishaq haba,waikai bakajin kunyatane.
tafada tana tura baki gaba da kauda fuska gefe guda.
''kema soon zan cire maki taki kunyar yarinya..
yabata amsa yana juyawa da kada towel sama abunshi cikin nishadi yake ba kadan ba.
yaukam zai zama ishaq din na gaske.
zahra dake makale gefen gado tanajin shigowarshi ta runtuma waje aguje tayi mamakin ganin anee dake tsaye kikam gefen window dinta.
saidai bata kawo komai arantaba tawuceta tanufi kitchen yayinda aneen tajuya suf-suf tana murmushin mugunta.
daki ta kule can karshen bango tasoma kiran nafee,daga can bangaren nafee tace ''ina fatan dai aiki ya kammala ko baby.'
anee ta fashe da dariya kafin tace kinfi kowa sanin banida kyau ai''
nafee ta amsa da ainariga da na gayamaki guda dayama kika jefa mashi a lemo sha'awa ta fitina zata tasomashi,kinkuwa sani sarai babu abunda kwailarnan zata iya mashi don haka bance ki raga mashi inyazo wajebki ba.kice yakoma kwaila tabashi kiga inbai shiga hankalinshi ba.'
dariya sosai anee takeyi tadora da fadin''ni ai over dose nayima shegu guda biyu na watsa...
bakida kyau baby''
nafee ta amsa suna sheka dariya abunsu.
dining zahra tasake gyarawa,komai yayi very neat gwanin sha'awa.airfershner tasake fesawa ko ina sannan tanufi dakin yagama shirinsa cikin kananun kaya yana fesa turare,ta madubi ya kalleta suka hada idanu gira ya daga mata guda daya,yayinda ta murguda baki.
damkota yayi yamatse abango yace''tsiwa ba,zan maganinta ai.''
juyawa tayi tanacewa ''kurinka kenan ai kai.nidai dining yazama ready..
to bazaki zo kidan kamani muna tafiya abunmu ba kika wani yi gaba kamar matar kauye.
''nadaiji koma mezakace..tafada tana masa gwalo abinta.
anee ta iske azaune harta fara saving kanta,zahra batabi ta kantaba taja kujera ta zauna duk da tasan cewar da biyu anee tayi haka nazama kujerar tsakiya wanda dole yakasance ishaq a gefenta zai zauna.
harara kawai take jefama zahra yayinda zahran tayi kamar batasan Allah yayi ruwan anee awajen ba.
saida ya gabatar da isha'i yazauna dining din burin anee yacika na zama kusa dashi din.
zahra tafara saving dinshi tun kafin yaci abincin kamshi yagama cika hancinshi.
''come and feed me,yafada yana tsareta da idanuwa,dan gefe ta kawar da kai acan kasan makoshi tace saikace wani dan yaye..
yeeh aini nawuce dan yaye ma.
yabata amsa,tafidda idanuwa waje''laaah yaya kunnen macijine dakai ko ya akayi magana saikaji.'h
dariya tabashi,basmala yayi yasoma cin abincin yasan zahra bazata iya bashi ba shikuma bazai takura akan ta bashin ba.
yayinda anee keta zuba kwarkwasa da feleke tanajan ishaq din da fira.
lemon da zahra ta hada tadauko tasoma girgiza jug din don takwanta sannan tasoma tsiyayama ishaq anashi cup..
kamshin daya gama karade wajen yasaka anee kasa daurewa duk da tasan tasaka desire tablet baihanata dibar cup daya ba,tasan komai rintsi wajenta ishaq zai dawo don zahra gungumece.
itama zahran bata kawo komai aranta ba ta tsiyaya tasoma sha abinta.
kurbar farko ishaq ya numshe idanuwa kwarai matuka hadin lemon special one ne,
kallon zahra yayi yace ''wannan wace yar albarkar ta koyar dake.shine.dariya tasoma kasa-kasa tace''bari dai insakama yayana waigi.''
shima dariyar yake tayata
ahaka suka karisa cin abincin,yaso kwarai yasamu kebewa da zahra ayau amma yanda anee ta tsare gaba ta tsare baya ya sakashi hakurin zaunawar,duk da bawai dadin firar da aneen take bashi ayanzu yakeji ba.
zahra data soma tsintar kanta cikin yanayi na kasala da tashin tsikar jiki yasakata mikewa tana hamma tace ''nidai mukwan lafiya saida safenku.'
daga haka tamike tanufi nata bangaren itama anee jikinne yasoma birkice mata matsowa tayi tasoma shafar ishaq din sotakeyi shima nashi maganin yayi aiki amma saiya dakatar da ita tahanyar cewa''enough pls,kindaisan cewar yau ranar zahra ce bataki ba ko?'
tsareshi da idanu tayi tana sakin murmushin mugunta kafin tadora dafadin ''inkuma tagaza adawo mun ko.''
wani kallo ya watsa mata yamike ya nufi part din zahran abinshi.
binshi tayi da idanuwa wani masifaffen kishi taji ya taso ya tokare kafar numfashinta bata tabajin daci da radadin zafin kishi kamar na yau ba,ishaq bai taba kwana da zahra ba saiyau.
anya bata tafka kuskure ba kuwa.
gaba daya jitayi numfashi na neman gagararta,hakanan duk yanda rabar AC take hurata jitake tamkar akofar oven din burodi take rayuwa.
kasa zaune tayi takasa tsaye so take taji me ishaq da zahran zasuyi,wannan yasakata nufar kofa cikin sando taleka ta kafar kofar key saidai rashin a
sa'arta akwai key wannab yasakata kafa kunne jikin kofar tana sauraren abunda zai wakana.
ishaq kam koda yashiga zahra wanka take,gefen gado yasamu ya zauna abunshi yana game da wayarshi wani yanayi yakeji mai matukar girman gaske.
batasan yashigo tafito daure da towel tana yar wakarta _~''soyayya taimun d'auri na zaree fatan danake ka rikemani alkawari.~_...shine wakar datake rerawa tana gyada kai abunta.
ganinshi zaune bakin gadon yasakata sake salati takoma toilet aguje tana magiyar pls yaa ishaq katafi nifa kaya nakeson cnjawa.
kwanciya ya dada yi abunshi yana cewa''inma zaki fito ki fito nikam babu ruwana dake yarinya,amma daganan ki dauro alwala kiyi nafila kafin ki kwanta.
daga bandakin tace''nifa nayi shafa'i da wuturi na,bacci kawai zanyi.
''wannan bata shafai bace,kiyo dai kinji babe na.
bata kawo komai ba tace ''to amma inka yarda zaka runtse idonka,banason ka kalleni fa..'
ba karamar shiririta zahra ke gareta ba,to xan rufe yabata amsa yana smiling...
saida tadan leko taga dagaske ya rufe idon tatako tana sanda ahankali tana leken fuskarshi..ganin still yana arufe yasakata saurin zame towel din tana murza humra a gaggauce.
da ido guda yake kallon yanda take luliya tattausar fatarta wani yanayi na daban yake fusgarshi maimatukar tasiri.
rigar bacci tasaka tadora zani da hijab kana tace''am finish.'
bude dayan idon yayi yashiga toilet yadauro alwala yasoma jansu salla raka'a biyu.
yadade a sujadar karshw yana rokon Allah alkhairan duniya dana lahira,tare kuma da neman zaman lafiya tsakaninshi da iyalanshi gaba daya. dakuma zuriya ta gari.
koda suka sallame kanta yadafa yasoma karanto addu'oi tun anan zahra tafahinci inda yasa gaba.
aita karanta a littafin *nida ustazu nah* na maman meenat wanda anty lubnah tabata.
gabanta yasoma dakan tara tara wani fargaba da tsoro suka mamayeta alokaci guda.. .
loading✍🏽
*MIJIN 'KWAILA...2*
Chapter 17
maman meenat.
*JITA-JITA DA CECEKUCE YA YAWAITA A TSAKANIN MAKARANTA MIJIN KWAILA,WADANSU HAR WAYAU SUN GAZA GANE.INA TAFIYAR TA DOSA..YAYINDA WASU KE GANIN NI MAMAN MEENAT BANICE NAKE TYPING WANGA NOVEL BA.WASU KUMA SUNA CEWA AI ASALIN CIGABAN MIJIN KWAILA SUNANSHI ZAHRA A PRISON DADE SAURAN MAGANGANU DASUKE MATUKAR BANI DARIYA.*
*to maganar*
*gaskiya ni ALAWEYYA SANI(BARISTER)nice nake typing novel dina mijin kwaila...wadda kunfi sanina da maman meenat.don haka pls adena yada maganar da batada tushe bare makama.* inayinku all😘
*❌❌❌❌❌PLS DON'T READ THIS PAGE IF U'R NOT MARRY....IN BA AURE KADA A KARANTA WANNAN SHAFI SABODA TSARO...BADON TSORO BA*🤣🤣🤣...
wani fargaba da tsorone sukayima zahra dirar mikiya,jitake kamar tasaki fitsari mai wasali a wando tsabar yanda gabanta yake dakan tara-tara duka wata gaba da Allah subhanahu wata'ala ya halitta ajikinta rawa takeyi.
kallo daya zaka mata kagane hankalinta yana amatukar tashene.
hannunta dake karkarwa ishaq din yakama ahankali cikin yin kasa da murya yace''yauwa,dama dazu kince ur not kwaila ba,so lets check it.''
jikin zahra yasake rikirkicewa cikin rawar murya tace'' eye,ni...ba...ban...face..ba pls''.
wata annakiyar dariya ta tunkure ishaq yace shikenan naji,but nasan dani dake duka munyi hakuri mun daurema zukatanmu mun kuntatama gangunan jikinmu,nasan har kinfara mafarkin kilama nidin ban damu dake ba,ko baby na...
yafada yana kashemata idanu.
nidai banfadi haka ba,bacci ma nakeji ni...
tafada da sanyin murya wai duk dan tabashi tausayi.
ok ba matsala ainima baccin nakeji mutafi sai muyi baccin mu abinmu ko?
yafada yayinda yasoma azamar sunkutarta gaba daya,
zullo tasoma tana dire-dire hankalinta.atashe kwarai.
gefen gado ya shimfideta yakoma batroom yawatsa ruwa,dagashi sai guntun towel yafito yana tsane sumar kanshi.
ya'ilahee.
zahra ta ambata lokaci guda ta runtse idanunta makatam,ala adole tayi bacci takeson nuna mashi.
shima din tacikin mirror yake satar kallonta yana smiling kawai aranshi yace haba yarinya abunda kinrigaya dakinzo hannu kuma.
lotion ya mutsuka yafesa turaruka masu sanyin kamshi hade da zura fara kal ta jallabiyya.
gadon yanufa hankali kwance ya raba gefenta ya kwanta.
badon batasan yagane va bacci takeba da babu abunda zaihana ta zunduma aguje saboda tsabar tsoro.
duka jarumtar duniya da dauriyarta ta tattara ta hade waje guda amma kirjinta bugu yake fat fat.
ahankaliyajawota ya hade da jikinshi yanayin bugun numfashinta kadai ya bashi tabbacin idanunta biyu.
badon karfin sha'awar dake fisgarshi ta zahra ba bazai takurata akan abunda take tsoro ba,amma kuma he can't bai tabajin abunda yakeji dangane da zahra akan wata ya mace ba.
murginota yayi ahankali yasoma cusa kanshi a tsakanin wuyanta yana shakar kamshin humrarta mai tasiri.
idan da alokacin za a auna jinin zahra toda lallai matuka hawan da za'aga yayi ba kadan bane.
jin yasoma shafar jikinta yana son fisge yar rigar jikinta yasakata kasa daurewa tamike tsam tasoma ja dabaya baya.
binta yasomayi har saida suka kure karshen gadon.
kai hannu yai da nufin kamota ta fasa kuka iyakar karfinta.
dariyama taso bashi,saikace wacce zan cinye...yafada yana lakatar hancinta.
nidai banaso''itama tabashi amsa tana sake zirarar wani hawaye.
tomezan maki kike tunani.
ya tambayeta,saikuma tarasa amsar bashi.
oya zoki kwanta babe na bazan taba cutar dake ba kinji.
yafada yana Shafa sumar kanta.
kyada kai tayi ta rarrafa ta.kwanta can karshen gado tajawo manyan fillows guda biyu tasaka a tsakaninsu.
dariyama tabashi yakoma gefe yakwanta abunshi.
aranshi yace duk wayon amarya sai ansha manta zahra.
*idan nayi wannan guntun rubutun domin faranta rayukan wasu to tabbas ran wasu baci zaiyi*
haka hulda da jama'a tagada,duka saimuna yayyafawa zukatanmu ruwan sanyi.
*uzurina na karancin cajine kawai👌🏽 .
amma inyau nasamu caji kada kufidda ran update.
cox da 15prcnt nayi wannan guntun typing din.dafatan zaku fahimcrni.
mai kaunarku
maman meenat😍
*MIJIN 'KWAILA...2*
Chapter 18
by maman meenat.
*Nace maku i love you...nakuma nace i luv u...nasake mai-maitawa i lov u all*!
'' towa ke dasuwa kenan kiketa zabga i luv u ne,maman meenat?''
*Nidai kawai nace masu i luv u''*
tosuwa kenan wai?
*kindamu dason kisani ko?''*
*toba su kowa bane face MIJIN KWAILA FANS*💃🏾...
#pls if u luv me,comments with dis special word'' *i love you mum meenat*😍.
Murmushi kawai yakeyi ganin yanda tawani takure gefe guda ta duqunqune kafafu waje guda ta cukuikuye bargo,saikace ba zarhan dake yada zani intana bacci ba.
dariya yasaki a hankali yace''zahra kenan mata masu abun bayarwa.
tsoro da fargaba suka taru sukayiwa zahra yawa,gawani bacci da kasala ta babu gaira babu dalili data mamaye dukkan gabban jikinta sai faman miqa take tana hamma.
tafi mintuna talatin ahakan kafin babban barawo bacci yasamu galabar satar idanu da tunanin nata gaba daya.
Anee dake labe jikin window gaba daya takasa jiyo komai sai murya kasa-kasa dake tashi abunda yasake daga hankalinta kenan.
shegiyar yarinya kardai yar hannu ce har haka,tafada akasan ranta.
wata jarababbiyar sha'awa tasoma shawagi acikin kwanyarta tun tana kokarin ganin ta danne don batason bayar da kanta wajen ishaq sai abufa yaci tura,jitake komai ma zai iya faruwa madamar bata samu abunda takeso ba.
mutsu-mutsu tafara da kafafu so take adole tajure amma kuma takasa hakan.
nocking dakin tafara ahankali tana kiran ishaq da wata kasalalliyar murya mai nuna tsantsar jarabarta afili.
ganin kamar baisan tanayi ba yasakata soma dukan kofar da karfi tana kwalamai kira.
hankali tashe yanufo kofar yabude kiran na anee bana lafiya bane.
''yaya dai neesah''
ya tambaya cike da tashin hankali.
sake rikicewa tayi ta makalkaleshi tana kuka tace''wayyo ishaq help me pls kadangarene yashigen riga.
tafada tana kokarin yakice rigar jikinta.
calmdown neesa babu abunda zai cutar dake release pls.
ican't ishaq pls help...tafada tana sake ruqunqumeshi da cusa mashi dukiyar shanunta.
kamata yayi yasoma kokarin cire rigar jikinnata wanda yabata damar sake hautsineshi tana masa wani salon da bata taba zaton tama iyashi ba.
saida ya tabbatar yagama cire rigar jikinnata babu komai yamaida kallonshi akanta.
kafin yayi magana tasake fashewa da kuka tana fadin yana dakina akan gadona kaciren inba hakaba bazan iya bacci ba.
gaba daya tagama rikicemasa dole ya nufi dakin nata,hankali atashe.
gadon yanufa da dukkan karfinshi bayan ya haske hasken dakin.
anee tana rugungume dashi tana sake burkita yar sauran natsuwar data rage mashi.
ganin ya sunkuya kangadon yabata damar saka dukkan karfinta ta angizashi kan gadon kan kirjinshi ta haye,tasoma aikamashi da zafafa goma👌🏽😂.
kokarin tureta yayi cike da karfin hali yace''anee what's wrong with you..''
cikin muryar galabaita tasoma magana''bazan iya barinka ba ishaq inacikin wani hali pls.dont leave me...
''no!anee...it....is....it..s...
bata bashi damar karasa maganar dayake kokarin fadi ba,tajefa harshenta cikin nashi tana aikamaahi da wani zazzafan sumbata.
lokaci guda tafara kokarin kaiwa babban birnin tarayyar isiyaku🙄.
''aneee what are u trying to do,barimana kinsan dai ba huruminki bane wannan ko''
''is not my prob ishaq i can do anything...tafada lokaci guda tana kokarin aikata abunda ranta yake rayamata.
''fyade wai zakimunne kome anee.''
yeh,ishaq..kawai ka biyamun tawa buqatar inyaso kaje can kayimata nata ba matsalata bace.
tabashi amsa dai-dai lokacin data fara driving motar dangote🤨 .
dayake shima abuge yake kasa hanata aiwatar da komai yayi,kusan 30mins ta dauka tana abu daya saida ta tabbatar tagama zama ok,tayi kokarin janye jikinta sai dai me?
ishaq alokacin nashi makaman suka harba,
take yasoma suburbudar anee yanda yakamata.
itakanta bata taba zaton akwai wannan power tattare da ishaq ba.
abu saikace inji,tafada aranta..
shikuwa baimasan duniyar dayake ba.
wasa wasa abu yasoma zarta na hankali shi kanshi ishaq din he fell weak..but he cant controll his desire.
kuka sosai anee takeyi aranta tatsinewa nafee yafi sau dubu goma sha bakwai.
koda yake laifin kusan natane,guda daya akace tasaka tasaka uku saboda mugunta.
azabar da tasha yawuce gaban kwatance don ba karamin rauni ta samu ba,shi kanshi ishaq din yajigata amma yakasa barinta.
tun karfe shadaya suke abu guda sai dai atsaya ahuta na 10mins akoma aiki.
basu samu zarafin saukar kwayar maganin ba sai karfe 4am
anee taci kuka har idanunta sundena zubar hawaye sai fitar numfashi sama-sama kawai datakeyi.
/
*****
bugun kofar da anee keyi shine ya farkar da zahra wadda wahaltaccen bacci yasace.
afirgice tamike tabi bayan ishaq wanda yafice shima a firgicen.
kasa karasawa wajen tayi don jiyo kalaman anee.
lallai koyau tazo duniya tasan anee plane ne ta hada,hakan yasakata jajurcewa har binsu kofar dakin anee tanakuma jiyo duk abunda suke fada.
cije lebe tayi rana tafarko dataji matsanancin kishin ishaq yadirar mata.
lallai lokaci yayi daya kamata tanunama anee nata salon.wasan.
makirci da kissa sai dai tabama wani satar amsa.
munsoma buga game din kenan....tafada lokacin data soma sharce hawaye,taci gaba da fadin yanda nazubda hawaye lallai zaki zubda ninkinsu anee.
zakiyi regreting kishi da zahra,as from today
daga haka tajuya daki ranta kamar zai faso kirjinta tsabar bugawa dayakeyi,jitake duk abunda ranta yashirya taima anee baikai ba,takwace mata miji ranar kwananta.
wannan shine babban kuskuren dakika tafka aneeeee...zahra tafada da murmuahin mugunta saman lebenta.
👌🏽👌🏽👌🏽cakwakiya start😆.
maman meenat😍
*MIJIN 'KWAILA...2*
Chapter 19..
by maman meenat.
*yawan sharhi yawan typing yaseen*😎...
kusan yanda anee bata runtsaba saboda tsananin zugi da radadi da hq kemata,hakanma zahra bata runtsaba,ta tufka ta warware yafi akirga.
mafita daya data tsayar shine zatayi maganin anee cikin ruwan sanyi zata dafata da ruwan jikinta.
ango ishaq kam baccinsa yasha babu kama hannun yaro duk da har aranshi yayi tur da halin mata irin anee marasa class dakuma kame darajarsu.
tun karfe bakwai na safiya zahra takasance a kitchen tana shirya abun karin kumallo,lokaci lokaci takan dan waiga hanyar sashen anee haka kawai ranta yake mata zafi da suya kwarai matuka gaya.
ashe haka mata sukeji in aka masu satar kwana?
tama kanta tambayar ,
duk yanda takeson yakice zancen aranta jitake takasa kalaman anee dakuma abinda tama ishaq sunkasa gogewa akwayar idanunta.
sai takwas da rabi tasamu kammalawa jikinta bawani walwala ruwa tawatsa kawai tabi lafiyar gado bashin baccin jiya ya saceta.
can cikin bacci taji kamar ana mata susar kadangare amatse-matsin cinyoyinta,bude idanuwa tayi ahankali cike suke da bacci tasauke su akan fuskar ishaq..kallo daya tamasa taji kamar ta shakeshi don saitaji yakara bata haushi fiyema da jiya.
juyawa tayi daniyyar komawa baccin ya burkito da ita tafada akan ruwan cikinshi.hannunsa biyu yasaka yamata rumfa batare da ya furta koda kalma daya agareta ba.
tsinin hancinshi yadora akan nata yasoma gogawa ahankali kamar yana mata cakulkula haka tasomaji.
duk kokarinshi tasaka idanunta acikin nashi itakuma tagaza bashi wannan hadin kan,jitakeyi hawaye zasu iya zubomata madamar tayi yunkurin kallon kwayar idanun nashi.
''yunwa babe''
yafada asaitin kunnenta awani shagwabe,badon tankwafar zuciyarta datayi ba babu abinda zaihanata danqara masa magana,amma kuma saita daure tahanyar mayar da damuwarta zuwa murmushi tace shikenan barin shirya sai in saving naka ko?
tafada bayan lakatar kumatunshi datayi kamar wani dan yaro...
tanufi mirror tana rausaya bazaka taba gano damuwarta ba duk iya bin kwankwafin ka.
da idanuwa yabita,anya zahra tanada wayo kuwa?kobatasan illar laifin daya aikata mata ba.
jiyayi jikinshi yasakeyin sanyi yamike yanufi dining.
bayanshi zahra tabi saida yafice ta jingina bayanta amarfin kofar kuka mai karfi ya kufcemata rana ta farko dataji masifaffen kishin anee zage damtse zatayi saita nunama anee banbancinsu...
cikin riga da zani na atamfa plain tayi shirinta,super ce sassauka blue mai manyan flowers farare gashinta yakwanta agadon bayanta bakaramin kyau tayiba bayan