Showing 45001 words to 48000 words out of 106967 words
abincin ta shige.
Kwana biyu saita lurada kamar bayanan ta daina ganin A Abdoul a gida Dan Haka itama hutu take kwana biyun na fashin zuwa makaranta.
Sanyeda Riga da skirt marasa nauyi ta fito daga kicin bayan sungama barnarsu a kitchen itadasu siddika saiga Sofia Nan Suka dunguma zuwa dakinta suna Hayaniya
Sai dare Sofia ta fito zata tafi tasaka driver yakaita tadawo ciki Kai tsaye wanka tashiga.
Tana fitowa ta tadda siddika dakinta tana jiran fitowarta.
Kallo daya Tai Mata tana nufar gaban mirror tace"
Akwai wani abin ne?
A Abdoul yau duka Bai shigoba ga abincin sir Turaki is ready
Munkira A Abdoul din yace afada Miki kikai Masa sama.
Shiru tayi tsawon mintuna tareda tuno abin daya faru dasu a LA tanason Jin fargabar zuwan Amma ganin Nan gidane hakan bazai taba faruwaba
Bare tasan abindaya faru a LA wani tsautsayine da dukkaninsu yakamata su manta Dan kilama shi bazai iya tuna abinda ya farun ba.
Ta cire tunanin komai tace to
Siddika na fita ta shirya cikin kayan baccinta Riga da wando ta saka doguwar kimono Mai zip har qasa ta fito kanta rufe da hular kayan baccinta taje ta dauka abincin ta nufi saman tana cire tunanin komai aranta.
Bakowa a palon bayan tv Dake aiki ba murya ko kadan ga sanyin AC da yayi yawa da qamshinsa daya Gama kame palon duk da humidifier Dake aiki tana sakar da nata qamshin Amma nasa ya fita daban.
Kayan tea tagani ajiye Kan table na kujerar dayafi zama alamar yariga yasha tea Dan Haka ta ajiye abincin Kan table tana kokarin juyawa sai Kuma ta juyo ta kalli kofar master bedroom dinsa ta qarasa tayi knocking ahankali Dan sanar dashi takawo abincin.
Shiru ba'a budeba
Takuma bugawa ahankali saitaji shiru
Dan Haka sai ciwonsa na wancan Karon ya Fado Mata arai ta janye daga jikin kofar ta daga wayarta Dake hannunta ta saka Kiran A Abdoul Yana dauka ta sanar Masa takawo abincin tayita buga kofar Abban Amma ba motsinsa.
A Abdoul Baya gari Amma cikin daren zai dawo Dan Haka yace"
Nakira wayarsa akashe suke tun yamma karki tafi kishiga ki duba ko lafiya.
Kashe wayarsa yayi sbd Yana airport sunfara shiga jirgi dama dan Haka ya kashe wayar gabaki dayanta Yana sakawa aljihu harda Kuma qarin rashin baiwa Laylahn zabi bayan na shiga duba Turakin da kanta tunda Ms Na'ima Bata Nan.
Kallon kofar tayi tareda komawa jikin kofar takuma bugawa kadan taji still ba motsi Dan Haka cikin fargaba ta Murda kofar tashiga tana kallon koina ganin dakin da haske kadan sai sanyi da qamshin ke tashi.
Wani yawu ta hadiye sbd qamshinsa da yanayin duhun dakin da tsit din da taji duniya ta dauka ya tuno Mata da tarayyarsu a LA ta rufe idanuwanta ahankali tana kokarin dakatawa daga inda take tsayen batareda ta qara gaba ba sai gashi ya fito toilet dinsa daureda towel da rashin Hasken sosai yasa batasan wace kalar bace illa farar lafiyayyar fatarsa datake bayyane Yana zuba qamshin shower gel dinsa masu tsada ya zuba Mata idanuwansa alokacinda da ta hadiye wani mugun yawun faduwar gaba daya ratsa maqoshinta.
Ganinta ya tabbatar Masa da A Abdoul ne yayi sanadin zuwanta Saman sbd sanin halinda yake ciki Dan Haka Yana shaqar qamshinta yaji wani irin yanayi Mai qarfi gske Yana taso Masa Dan dama ruwan dayaketa watsawa kansa na kokarin kwantar da kansane dan Haka qamshinta na saka shigarsa yanayinsa na sake sauyawa ya tako da fararen qafafuwansa ya tsaya gabanta tayi saurin yin baya zata juya ta fita ya riqo hannunta wannan karon juyo da ita yayi Kai tsaye tareda rungumeta Yana kokarin fara samun nutsuwar gudanaar da komai.
Sanyin ruwan jikinsa na wanka yasata sakin Ajiyar zuciya Mai qarfi ta tsoro kafin ta dago hannuwanta ba zato ta Dora tafin hannuwanta Kan tsakiyar bayansa da Babu komai akai zata janye jikinta
Jin tafin hannuwanta Kan fatarsa da Babu Kaya akai yasashi dagata cak ya dora akan closet din fa tsadaddun suits dinsa suke jere Yana matseta jikinsa tareda hade fuskarsu ya fara kissing dinta a haukace suna watso kayan kasa.
Yanda yake kissing nata ba Wasa ko kadan aciki hakama ba damar Bari yasata qanqamesa ba shiri tana fida numfashi daqyar
Tanaji yaga duka kayan jikinta yayi wurgi dasu tareda daukanta gabaki dayanta ya nufa gadonsa suka zube akai Yana dago fuskarta da idanuwanta ke qanqame yayi Mata wani mawuyacin kallo Yana maida kansa cikin wuyanta hannuwansa na zazzafan yawo ajikinta.
Duk yanda taso kwatar kanta yau ta Hanasu aikata abinda take ganin barnace agurinsu hakan Bai samuba sbd Babu wani dama daya Bata na qwatan kanta saima zafi da al'amarin ya dauka tafara kuka tana turesa saidai yariga yayi loosing control.
##MAMUH#
KUYI FOLLOWING DINA A AREWABOOKS DOMIN SAMUN COMPLETE LITTAFAINA.
*_Mamuhgee 25_*
Wani irin qarfine ke fizgarsa dayake kasa controlling kansa zuwa gareta gabaki daya musamman sautin kukanta Dake Shiga kunnesa direct tareda numfashinta Mai fita da qarfi sbd bakinta Dake Kan fatar kunnensa hakan na matuqar qarasa kuntar da jarumtar riqe kansa dayeson Yi daga gareta saidai takasa gane cewan motsinta, kukanta da hannuwanta Dake yawo jikinsa Dan ceton kanta sune suke rura wutar komai Dan Haka ba damar tsayawa.
Wani irin kuka takeyi Mai qarfin gaske tana yawo da hannuwanta akan fatar jikinsa da Babu komai akai Dan ceton kanta sbd wata irin masifar wuya da azaba take ciki,
Bata tunanin yasan da waye yake wannan muamalar Dan kuwa Uban riqon hakama Aminin Mahaifinta bazai Mata hakanba......
Kuka takeyi sosai saidai bawani sassauci ko kubuta tanaji tanaga gani Aminin Mahaifinta uban riqonta ya karbi budurcinta a tsananin wahalce Dan kuwa Babu wani Sauki ko sassauncin daya nuna Mata saima tsananin qarfinsa da qwanji daya sakar Mata sosai.
Ahankali ya zame ya kwanta gefenta bayanda dukkanin buqatuwarsa dayaja lokaci Yana riqewa ta sauka
Wani irin Numfashi da zafi jikinsa ke fitarwa Sosai Dan kuwa shima matuqar wahala yanajinta sbd abune da Bai taba faruwa dashiba a rayuwarsa,
Yau itace ranar farko daya taba saduwa da mace arayuwarsa Kuma yau itace Rana ta farko daya tabbarda yanda mace take kusan cikinta da wajenta,
Wani irin zafi zuciyarsa da gangar jikinsa ke Masa,
Ahankali ya zura qafafunsa qasa ya miqe tsaye batareda ya waiwayoba sbd waiwayowa ya kalleta wani babban fami ne ga tsananin Dana sanin dayake ciki na abinda yafaru din ya nufa toilet ya shige dukkunin jikinsa na Masa radadin yakushinta dama intimacy daya samu da mace ga wani irin dumi da mararsa ke Masa na nauyi Mai qarfi daya sauke.
Ruwan sanyi ya sakarwa kansa Yana dafa bango idanuwanta dasukai jajir a rintse yanajin kukanta da numfashinta na amsa amo cikin kunnuwansa cikin yanayi na matuqar cakuduwa dasukai.
Ya Jima sosai kafin yafito wani irin zazzabi mai qarfin gaske Yana dukansa daga cikin jikinsa Dan wani hucin zafi yake fitarwa daga bakinsa,
Ahankali ya kalli gadon da jajayen idanuwanta dasuke cikeda wata irin sabuwar shaawa ganinta kwancen cikin yanayi na tsananin galabaita da wuya,
Ahankali ya doso gadon Yana kallon fuskarta datake yamutse tayi jajir da zafin kisses dinsa daya ringa sakar Mata masu zafin gaske...
Kasa kallon fuskarta Dake tsiyayar hawaye yayi yakai hannu ya cirota gabaki dayanta tareda ya dagata tareda nufar toilet da ita sai ganin yayi duk jikinta yasake alamar tayi suman kwance Dan Yana iya ganin hawayenta da Basu daina gangarowaba alamar tana jinsa jikin ne bazata iya motsawaba.
Yanayinta yasa Dole tana jikinsa ya sakar musu ruwa tare Yana qin kallon fuskarta da itama har lokacin idanuwanta a rufe suke taqi budewa sai hawayen dake tsananta gudu.
Ganin halinda take ciki yayi tsanani yasanshi dawo da ita dakin ya aje tareda kallon dakin cikin yanayi na takaicin kansa da kunayar kansa,
Koina kayansu ne dasuke a yashe,
Kan rigarta yakai idanuwansa Yana iya ganin yanda rigar take a yaqe Dan Haka rigarsa fara longsleeve ya saka Mata ya saka Riga da Wandon rugby ya daukota ya fito da ita
Yanajin zafin jikinta na haduwa da nasa zafin jikin da zazzabi Mai qarfi yakeji Amma Haka ya daure ya sauko da itan ya nufi dakinta da ita Kai tsaye ya kwantar tareda rufa Mata bargo yafito yakoma sama ya dauki wayarsa Kai tsaye yakira A Abdoul yace yakawo Dr Noah acikin Daren.
Wani irin ciwon Mara da zazzabi Mai tsananin gaske ne yaci qarfinsa Dole ya kwanta cikin mawuyacin hali.
Itama zazzabi Mai qarfin gaske da tsananin ciwo gabobin jikinta ke Mata uwa uba acikin jikinta wata irin azaba take ciki Dan Haka kafin zuwan dr Noah da qyar ta iya daga hannunta ta Danna Kiran Cindy tanajin ta dauka Amma takasa iya magana sai hawaye Dake bin gefen idonta.
Ko mintuna uku baaiba saiga Cindyn da dan saurinta tana ganin halinda Laylan ke ciki ta tsaya kanta tana kamata cikin tsananin kulawa da tausayi tana tambayarta lafiyarta kuwa?
Bata iya ko daga hannunta Dan Haka sai kukanta ya tsananta tana sake rintse idanuwanta dasukai jajir.
Ganin hakan ya daga hankalin Cindy sosai taje da sauri ta hado ruwa da towel tana gogewa Laylan jiki sbd batasan wa zata kiraba acikin tsakar Daren Dan kuwa ko hauka bazata sakata zuwa saman sir Turaki ba kiransa ga Ms Na'ima Bata nan Dan Haka taringa goge Mata jikinta Batareda Tama lurada rigar jikin Laylan ba...
Tana kokarin baro dakin taje ta sanar da siddika tazo ta tayata kada 'yar Mutane ta mutu a hannunta ita kadai bayan ta fito dakinsu saitaji doorbell na tashi ahankali ta kalli hanyar zuwa kofar gabanta na faduwa da karfi
Ta juya ta kalli makeken agogon dake palon taga lokaci sai kawai ta juya zata nufi hanyar komawa daki wayarta Dake hannunta tayi haske tana vibrating da sauri ta daga ta duba ganin sunan A Abdoul yasata dauka da wuri har jikinta na rawa.
Kai tsaye yace ta bude Masa kofar shigowa ya kashe wayar.
Da sauri takuma juyawa ta dawo ta nufi kofar ta tana zuwa ta bude ganinsa tareda Dr Noah da wata nurse yasata matsawa tabasu hanya Suka shigo
Ya kalleta kafin ya kalli siddika data fito itama tana kallon kowa cikin tsoron menene yake faruwa yace"
Ki shiga dasu gurin Ms Laylah.
Juyawa tayi suka bita
Ya maida kallonsa kan Cindy Yana magana da ita Dan tunaninsa yagama basa abinda yafaru Dan Haka ya sanar da ita zata kulada Laylahn sosai batareda ya sanar da ita abinda yake damun Laylan ba.
Sosai Dr Noah ya duba manyan raunikan da Laylah tasamu yayi Mata treating dinsu tareda taimakon nurse dinsa kafin yayi Mata allura yabar nurse din zata kwana anan harsai da safen idan Laylah tasamu kanta.
Allurar da Dr Noah yayi Mata yasa ciwon datake ji suna Dan raguwa sai jikinta yaqarasa sakewa ta lumshe idanuwa bacci ahankali ya dauketa a wahale.
Guestroom aka Kai nurse din suka barta tunda tasamu bacci tareda kashe wuta da rage Mata AC.
Bata farkaba sai qarfe Takwas na safe ta bude jajayen idanuwanta tareda motsawa kadan tana kallon dakin dake qamshi alamar har Cindy tashigo tayi gyaransa.
Ahankali ta dafa ta tashi zaune tareda zuro qafafuwanta qasa ta miqe tsaye tafara takawa ahankali ta shige toilet tana shiga ta shige ruwan zafi sai alokacin ta Dan saki numfashi tana rintse ido tareda Hana kokarin Hana kanta tuna komai Dan kuwa tsautsayi ne kawai zata iyace ya gifta Wanda har abada bazasu tunawa,
Bazata Bari zuciyarta ko gangar jikinta ta tuna komaiba game da wannan Kota halin Yaya.....
Hawayen datake riqewane suka balle Mata takasa riqe kukanta tasake kukan tana qanqame jikinta Dake amsa radadin duk wani cakuda da kisses dinsa dake yawo jikinta.
Ta Jima a toilet saidatayi kukanda Babu Mai rarrashi ko Wanda zata iya fadawa wannan qaddararren tsautsayin kafin ta fito idanuwanta da fuskarta a matuqar kumbure ga wani ja datai na kukan.
Towel ne ajikinta ta fito kanta na tsayayyar ruwa
Lafiyayyar fararta sai sheqi takeyi kanta a qasa yake jikinta amace ta nufi bakin gadonta zata zauna ta huta sbd gajiya da rashin qarfin jiki.....
Qamshin daya doki hancintane lokacinda takai tsakiyar dakin yasata dagowa ahankali jikinta na sake mutuwa ta kalli inda take jiyo qamshin idanuwanta na sake fidda tsananin mutuwar jikin datake ciki....
Tsaye yake sanye cikin farar jallabiyar data bayyanarda wani Hasken daya qara Wanda ke bayyanarda bayajin dadin shima Amma ba'a wani ganewa, sauraron nurse da zata tafi yagama Yi kafin ya dago oily eyes dinsa da har lokacin Basu Gama dawowa daidaiba yayi Mata kallo daya ya dauke idanuwansa Yana juyawa ya fice Dan ganin yanayinta na rashin kaya sbd towel din jikinta qarantarsa Tayi yawa gashi rashin qarfin jikinta yasa takasa dauresa dakyar riqe kawai take dashi saman saman kirjinta Yana Dan bayyana.
Jiki mace ta iya saka Riga Mara tsayi Takoma tasanya jallabiya tayi sallah a zaune kafin ta lallaba ta koma gado tana kokarin kwantawa aka shigo Mata da breakfast batada apatite Amma Sbd magani da zatasha Dole Tasha tea da kidney sauce Mai kwai aciki Tasha maganin Takoma ta kwanta wani baccin yakuma daukanta.
Sai yamma ta farka lokacin zazzabinta ya Dan rage Amma dai tana Jin pains kadan kadan ajikinta Dan Haka takuma komawa tasakarwa kanta ruwan zafi.
Wayarta a kashe ta wuni Kuma Bata kunnaba Saida takwana biyu zuwa Lokacin taji sauki ba laifi tana iya fitowa daga bedroom dinta Amma iyakacinta kitchen kokuma qaramin palo wadda bazata hadu da Wanda batason haduwar dashiba.
Kwana biyu tasake samun sauki sosai suka koma school Dan Haka ta fara fita school ta rage zama gida Sosai sbd mum Na'ima Bata dawoba har lokacin,
Abin daya faru tsakaninta da Abban ta dannewa zuciyarta ta Hana kanta tunawa sbd ta dauka hakan babbar qaddara wadda tariga ta faru tunata kamar tunawa kanta kuskuren dayariga ya faru ne Dan Haka ta danne ta talastawa kanta Yi kamar Bata tana sanin wani abin makamancin hakan ya faruba ta saka kanta zama busy Sosai a karatu
Danma kada ta bar duk wani tunanin dazai tunatar da al'amarin saita sake sosai tana yin rayuwarta Kamar koyaushe acikinsu Cindy.
Sai Bayan sati biyu Mum Na'ima ta dawo gidan lokacin Bata Nan tana dawowa school taganta wani irin Abu taji Yana bugawa a zuciyarta na tsananin kunyar Mum Na'ima din Mai tsananin qarfi da baqin cikin kanta Dan kuwa sai tanajin kamar ta zama babbar butulu saidai tayi alqawarin qin saka zancen wannan al'amarin cikin kanta Dan Haka ta qaraso da murmushi a Kan fuskarta da murnar ganin mum din ta rungumeta kamar yanda ta ware Mata hannu tana cewa"
I'm back princess.
Murmushi tayi Mai sauti tana cewa"
We miss you mum.
Dariya Mai sauti Ms Na'ima tayi ta farin ciki Dan kuwa da farin ciki ta dawo sbd abinda sukaje Yi sunyi komai cikin Jin Dadi yanda sukeso na kasuwancinsu tace"
Nayi kewarki sosai My baby keda Abbanki gashi nadawo shima bayanan tun last week Yana Nigeria yatafi.
Dan murmushi tayi tana cewa"
Mum lemme go and freshen up, I'm morethan tired.
Bedroom dinta ta Isa ta tube tafada toilet tayo wanka ta fito ta shirya cikin qaramar Riga mara nauyi da skirt tayi sallah ta fito ta nufi kitchen ta hado Krispies tafito tanaci ta zauna tareda mum din daketa Mata labarin boutiques da sabbin shagunanta da za'ai launching.
Da daddare tare sukaci abinci a dining Kamar yanda aka Saba tunda mum din tadawo Kuma qarin samun nutsuwarta a dining din daga ita sai mum din Dan Haka har fira sukai sai 10 ta shige tayi wanka ta kwanta.
Da anty Sa'adah sukai waya wadda take fama da Dan rashin lafiya kwanakin Amma dai tasan bazai wuce stress na karantun datake Shirin kammalawaba,
Tunda wannan abun yafaru da ita Bata iya waya da Anne sbd wani irin nauyi Mai girman gaske takeji duk da tasan har abada Babu Wanda zaisan hakan ya faru Amma ta kasa Hana kanta Jin tsananin nauyin Annen,
Annen da kanta take kiranta Amma hakanan sai Bata wani Gane Kan Laylan sbd yanda take magana cikin rashin sakewa bayan suna murnar lafiyarta data Dade da samuwa saidai Bata damuba sbd tasan bazai wuce yanayin jiganiyar karatuba itama.
##MAMUH#
*_Mamuhgee 26_*
Dawowar mum Na'ima yasa takoma dawowa gida yanda ta Saba gashi dama kwanakin wunin a waje na Dole ne sbd Bata wani sabawa kanta da yawo sosaiba gashi gabaki daya ta Rasa asalin kuzarinta na zamtowarta budurwa duk ba Wanda yasan hakan,
Mum Na'ima itama kwana biyu dayake tana cikin farin ciki sosai Haka suka ringa yawon shoppings Dan kudi tasake karba daga gurin A Abdoul sbd wannan karon ba dashiba Turaki yaje Nigeria wani aiki ya tsaya Yi,
Sosai Laylah itama ta qaro kayan sawarta dasu handbags da tarin takarma da kayan turare dukda tanadasu har wainda batai amfani dasu ba Amma Haka taqara lodo wasu gashi suna Shirin zuwa Florida wani program na wata daya.
Kwana biyun tasakewarta tareda manta komai tunda Abban ma bayanan,
Daga kitchen ta fito sanye da doguwar Riga har qasa ta sallarta data fito bayan Gama sallarta batareda ta tube rigarba sbd gajeran wandone a jikinta da farar armless top.,
Abincin dare suka Gama Wanda yau harda ita akai aikin Dan Dama idan tana gida Bata komai itace ma Mai abincin wasu lokutan,
Bedroom dinta ta nufa tafara zare doguwar rigarta kafin ta nufi toilet tayo wanka tana fitowa tafarayin sallar ishai tagama ta saka Riga da wandon Enamor na bacci masu Dan kauri red color sai hular rigar data janyo ta rufe gashinta dayake zuba sheqi a daure da black band.
Wayartace kawai a hannunta ta nufi dining room hankalinta nakan wayar tana duba saqon Sofia fuskarta daukeda murmushi harta qaraso tana kokarin zama ta aje wayar tareda dagowa ta sbd qamshin dataji yakamata dakin cin abincin idonta ya sauka Kan kyakkyawar fuskarsa datai wani irin fresh gashin kansa ya kwanta sai sheqi yakeyi yana sanye cikin fararen Kaya tas bayan slippers dinsa dake baqaqe hatta Dan qaramin Rolex watch din Dake hannunsa fari ne Bai dagoba abinci yakeci cikin nutsuwa da kamewa
Ahankali ta dauke idanuwansa daga kansa bugun zuciyarta na neman sauyawa ta waiwaya gefen Ms Na'ima dake zaune tana kokarin fara cin abincin cikin wata Kuwait gown Brown sai shining na stones ke tashi fuskar fes da kwalliya alamar tasan da dawowar Turakin yau ta sauke idanuwanta qasa ahankali batada damar juyawa Dan Haka taqarasa zaunawa a natse cikin girmamawa tace"
Ina barka da dawowa Abba.
Ruwa yadauka yafara Sha kafin ya aje ya dago cikin nutsuwa da kamewa yayi Mata kallo daya da idanuwansa dasuka kusa sanyata zuba macaroni din data debo a serving spoon cikin cup din juice,
Yauwa barka ya school?
Alhmdlh
22, August 2025
Haura'u
Interested
22, August 2025
Haura'u
Interested