Showing 18001 words to 21000 words out of 43399 words
ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta saboda ba wanka suke ba wannan ne Kuma sai afi wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri ne za'a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji da wani Abu sukeyinsa kamar kaba zasuyi katon kwando me fadi
Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akazo kashewa ba ke ake nema Dan haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa abunda ke gabansa yake yi Kuna kallo mutum biyu ne suka it's kwasar gawar kakar aduke sukaje suka yasar
Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta ankasheta Kuma ta tabbatar Ja'e ne ze Mata haka a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya bar mata wadda yake aiki da ita saboda zata cigaba da duba marasa lafiya a haka suka karasa gidansu Tenkwai
Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace dayake kwadayi kamar ta duk tarin matansa ashirin da doriya basa gabansa mantawa ma yakeyi dasu idan yana tunanin ta rabon da ya rabesu ma ya manta gwara yay ta bin na waje Kuma ba wai yayi amfani da ita daya Gama ba tagama amfani kamar sauran a'a har abada suyi ta zama tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada hankali tashe
Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen tsotsa ya tsotsa har ya Fara fita daga hayyacin sa sai ga Ja'e kamar anje ho shi
Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe juya ya dakatar da matan kuje zan nemeku anjima kadan karkuyi nisa zan gana da gudan jinina sum sum suka fice suka basu waje
Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka Haifa ahada da bikin auren Nan idan bahaka ba zaka rasani zan kashe kaina
Hankalinsa a tashe yai shiru chan ya ajiye gwauron numfashi kasan wannan doka ce ta badu indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga baya ai muku auren tunda dayawa haka akeyi wannan ba wani Abu bane a wannan gari ayi ta karfine mutan gari basa so ko ta karfin Kai bame cewa Dan me kaine sarkin gobe
Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun ba yarinyar tanada nutsuwa kuma Ni santa nake hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi "ba karfi nake son sa Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan idan kana so naci gaba da rayuwa kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da badu zan sanar dashi idan ya amince sai a daura kwana biyu masu zuwa wannan ba wani Abu bane kadena batun mutuwar ka ba yanzu ba kaine zaka gaji wannan gari
Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke aikatawaba kawai karka gaya masa kasan baya magana sai shekara suka kwashe da dariya dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin daba a taba yinsa ba a wannan gari na kuguru ka kwantar da hankalin ka gudan jinina
Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu nida Tenkwai cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa
Cike da murna yashiga wajenta kamar karamin yaro ya kwanta akan cinyar ta kwana biyu masu zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin farin ciki Mara misali yau za afara shela a garin Nan gaba daya saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta yaji mezata ce ba yasa Kai yai gaba
Duk inda hankalinta yake ya gama tashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma basu San wacece ba saboda tanajin kunyar yawo a haka balle ita bafulatana dama fulani da kunya Banda irinsu jeddah ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan
Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi
Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya kallesu ko Ina a waje indai namiji ne Kai Dole yawu ya tsinke kuma ba abun da ya damesu ko shi dayake namiji gashi a killace
Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da mijinta
Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka yaro meye sunanka ya zuba Mata ido kawai dama inaso ka far fado zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa sai dai mi fatan badu ya dawo masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi be isa ya fita a haka ba
Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zakiga tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri
Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni wajen ku
Maganar auren Tenkwai da Ja'e kaho ya tsaida Rana kwana biyu masu bisa tilastawar dan sa za ai shagalin bikinsu ranar bikin cin jarirai Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mu dauki matakin Kare Tenkwai daga sharrin sa kin San ba abunda ze Hana wnn Abu duk da ba lokacin yin sa bane sunce sai sunyi
Ina tsoron fushin badu akan wannan auren idan karshen shekara tazo nasan hukuncin raba shi ze dauka Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan nadinga kula da ita bazan Bari wani Abu ya same ta ba bazan Bari ya lalata Miki itaba kiyi hakuri lamunde
Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla
Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka
Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin
Tofa muje zuwa
AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA GAREKU BA DA DADEWA BA
*AKAN RABON GADO*
*FACCALATA*
*MATAN AUREN KO YAMMATA*
*DAN ISKAN NAMIJI*
*GIDAN MARAYU*
WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA YADDA NAKE KAUNARKU FANS??AMMA SAI NAGA COMMENT DINKU
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*GAISUWA ME TARIN YAWA GA MASOYANA DAFATAN KOWA NA CIKIN KOSHIN LAFIYA INA BARAR ADDU ARKU INADA WATA BUKATA A WAJEN ALLAH DAN ALLAH KUTAYANI ADDU A ALLAH YABIYAMUN ITA NAGODE MASOYANA*
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YAJA KWANA
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
65-70
Hankali tashe iyar Ja'e ta leka tace suje anji sun sani ay sukan su abun ya basu mamaki na ganin iyar Ja'e meya kawo ta oho ita da Sam Bata shiga wasu abubuwan dasuka shafi gidan sarautar koda yake ita dazata aurar da danta komeye namu ma oho suka wuce suna ta shelarsu hankalin su kwance cike da farinciki
A guje Rama ta debo ruwa ta zuba Mata ta farfado kuce mafarki nake kar kuce a gaske naji wannan batu tabbas badu be chanchanta da zama abun bautaba tunda ya kasa temakona akan wannan hali kullum sai na Kai Masa kuka na amma be taba amsa mun ba kullum susuke nasara akan kowa da komai Tai shiru tana ta sheshsheka
Aduke ta taso da kyar ta dafa ta karki damu Yar uwa kiyi hakuri ki aure shi kodan ki daukar Mana fansar abunda yai Mana bazan taba yafewa Ja'e ba kobayan Raina karku kyale shi ku daukar mun fansa keda rama iyar Ja'e ta dago fuska jage jage da hawaye dama shine shi yai Miki wannan abun Dana sameki cikin lalura meyai Miki tana girgizata kigaymun mana kuka kowa yake anrasa me magana a cikin su
Tabbas nayarda akwai wani ubangiji bayan badu Wanda shike bamu ruwan sama Amma bamu San shi ba kullum addu ata haske yazo wannan gari inga Wanda ze kawo karshen mijina da Dana bana kaunarsu ko kadan basu kasance masu tausayin na kasa dasuba su kansu kawai suka sani basa tausayin kowa Banda burin dayafi Naga karshensu
Tenkwai ta dago ido cike da tausayinta tabbas batai sa a ba a rayuwarta baga miji ba Baga da ba duk mugaye masu munanan dabi u azzalumai masu danne hakkin kowa nice zan kawo karshen Ja'e nizan auri Ja'e nayarda zan aure shi zan kawo karshen shi zan koya Masa darasi a wannan duniyar tamu
Cike da mamaki lamunde ta kalleta kin amince zaki zauna da azzalumi bashi da imani sam kema kashemun ke zeyi shike Nan kema zan rasaki tamkar yadda na rasa Dan uwanki na rasa mahaifin ki sai kuka dama inada Dan uwa meyasa baki taba gayan ba yana Ina Ina ya shiga
Lokaci na zuwa da zan baki tarihin rayuwar mu a wannan gari zakisan matsayin mu awannan gari na kuguru na Miki alkawari ranar bikin shekara na abun bauta badu zan sanar dake komai da duk abun da ya faru a Rana me kamar ta wannan zansanar dake koma wace ke a garin Nan
Gaba daya lamunde tasa kowa a cikin rudani gashi duk Wanda yay magana a cikin su sai ta daga Masa hannu Bana bukatar tambayar kowa a yanzu Amma kamar yadda nai alkawari gaba dayanku ku taru ranar zan Baku tarihin mu Nan da wata biyu masu zuwa kowa yai shiru an rasa me magana
Nayarda ki auri Ja'e Amma kamar yadda iyar sa ta fada Ina bukatar zamanki a sashen ta Dan nasan baza ta taba Bari ya cutar min dake ba kuta shi kuje kuduba Mara lafiya suka mike suka koma dakin da Mara lafiyar yake duk yana jin meke faruwa a waje ya Kura musu ido yana binsu da kallo daya bayan daya
Iyar Ja'e ce ta shigo dakin mado kowa yay shiru ta karasa kusa da shi sunan ka mado kasamu rashin lafiya ne Amma Kai bawana ne a gidan sarki Ni matar sarki ce Babar dansa Ja'e magajin garin Nan a sashina kake Dan haka ka shirya komawa bakin aikin ka zan sanar wa da matarka da danka rashin lafiyar ka bansan inda kasamo wannan kayan ba ba irin namu bane Dan haka yadda kaga shigar mu take Kai ma taka zata koma haka kana da kyan jiki da wuri zaka warke
Yai Mata shiru yana ta tunani tabbas yanada Mata da da Amma kamar ba a Nan suke ba ba irin wannan kayan suke sawaba Amma baze iya tunawa ba Tom shikenan Ina Mata ta da Dan nawa inaso zan gansu zan koma wajen su har na warke Inasan su zan zauna dasu
Ranta kal tace suna gida kabari kaji kwari Nan da kwana biyu saika koma Amma zan dawo gobe na dubaka naga ya jikin naka yake sai na taho ma da kayan naka kasa a jikin ka muba ma amfani da wannan inda kasamu lalurar ne suka sama Amma mu da wannan mike amfani bana so kasanarwa da kowa kowa ya tambayeka kar kace komai Koda ko matar kace kar kace nice nasa aka Fara dubaka
Gaba dayan su mutuwar zaune sukai jin wannan batu kamar almara me take nufi zata tafi dashi su cinye kenan hankali tashe tenkwai ta bude baki zata Fara magana ta daga Mata hannu muje Inasan magana daku ta fice suka bi bayanta suka shiga dakin lamunde har da aduke data ke takawa da kyar ta dinga basu hakuri su rufa Mata asiri su rufe wannan sirrin ta zayyane musu duk Shirin ta jikin su yai sanyi da wannan tunani nata tabbas suna Kama da mado ba me ganewa idan aka turashi tunda Suma wasu na tirin baza a ganeba Kuma wannan ce kawai hanya daza a tseratar da rayuwarsa
Rama tace iyar Ja'e na Miki alkawarin zan tira shi kafin ranar daze koma wajen ki nayi alkawarin kula da lafiyarsa har ya warke kafin tunanin sa ya dawo bazan janye ba ki dauke Ni matsayin me kula dashi yadda matar mado bazata zargi wani Abu ba bare har asirin ki ya tonu
Cike da farinciki iyar Ja'e tace tabbas kinyi gaskiya naji Dadi da kuka fahimceni kinga kema baze Miki nisa ba ta dubi tenkwai duk San da kike son ganin sa zaki gan shi tunda bayina Ni a bangarena suke banasan siyi nisa dani a Daren yau mado Dole ze bar gari duk da hatsarin dake tattare da tafiyar say Amma Dole yase da ransa bamu San me wannan mutum yazo dashi ba bamusan alherin dake tare dashi ba sai ya warke
Cike da farinciki ta baro gidan tana zuwa kofar shiga gidan wazata gani sarki kaho fuskar Nan a tamke daga Ina kike munafika kinje wargaza auren gudan jinina ko to baki isaba in Banda kece mahaifiyar sa da tuni nasa anbatar dake Dan nasan bakya kaunar mu nida shi zan iya kashe ki akan Ja'e
Ta sheke da dariya kaho kenan da bakin ka kace nice mahaifiyar sa Dan haka baka Isa Kai min shamaki da Dana ba ba tsoron kasa a kasheni nake ba zan dai gayama ne kawai Dan ra ayina shawo kan yarinyar naje yi abun da ka kasa sai nuna Isa da iko akan Wanda ba danka ba ko danka baka iya tankwara shi bare Dan wani kuma sai gashi Ni makiyarsa na Samo Masa farinciki sabanin Kai masoyinsa daka kasa yarinya ta amince saboda Ni zata auri Dana Dan haka kaga karshen kiyayya kenan
Gashi dai magana tagaya Masa Amma kamar ta sashi a aljanna Dan farin ciki tabbas ta bashi farinciki be taba tunanin zata iya nemar wa Ja'e aure ba sai gashi ta fada karya ba dabi arta bace balle yace ita tayi ransa Kal ya kalleta
In dai ko hakane ki Fadi duk abunda kikeso zan Miki bansan kina San gudan jinina ba sai yau me kike bukata ai miki kinyi abunda mu muka kasayi Dole kema a faran ta Miki
Bana bukatar komai sai yarinyar ta zauna a sashena Dan haka take da bukata Ni Kuma farinciki shine namu Dan ta Mana halacci yarinyar
Hhhhhh in dai wannan ne an Miki Ankara muku bayi Mata guda goma sannan anhada muku da kyautar shanaye guda goma hhhhhh kin kyauta muna godiya masoyi yata a shirya yau a bangaren ki zan kwana
Tai tsaki a ranta base kazo ba badu yaja da ranka shanu Kuma mu bazami komai dasu ba gwara bayi kodan ita amarya Dan haka kabar shi karya kike Dole dake zan kwana yau Kuma baki ISA nayi kyauta ki dawon da itaba
Har zatai magana ya juya ya tafi fadawan sa suka rufa masa baya wata zuciyar tace karshema tun nakune suke ta albarka ki karba kici gaba da kula dasu harsuyi yawa kidawo da yawan shanunku ta share kwallar data zubo Mata saboda tunawa da iyayenta tabbas sai ta dau fansa akan sarki kaho ta juya ta nufi sashen ta
Ummata albishirin ki bukata fa ta biya suka rungume juna sunata ta murna umma harda guda afra Bata San wainar da suke toyawa ba batasan akan me ake maganar ba tace wai farin cikin me kuke ne abani Nima Nasha adara Dani ba a barni abaya ba Yar uwa
Cike da farinciki tace wallahi sis nayi babban kamu wannan dakika ganmu tare suhail ne Dan gidan alhaji ibrahim gadon kudi shine ze aure Ni Nan bada dadewa ba sai ki Fara shiri daga yau
Ido waje aure Jeddah aure yanzu kinsan a tsarinmu ba aure yanzu yaushema har kukai maganar aure dashi baki gayan ba a Ina kuka hadu baki taba gayan ba dama bazaman Amana kike Dani ba Ni bana iya boye Miki sirrina kece ke boyen naki
Mtsww kina da matsala