Showing 21001 words to 24000 words out of 43399 words

Chapter 8 - ARNAN DAJI COMPLETE By Feedeen Bash

29 Jun 2024

9003

wlh jiya muka hadu Kuma yace yana San aurena sai anjima zezo zami tsaida magana kinsan ba Wanda ze Fara ji sama dake Kece zaki gayawa wasu ma kece fa Babar kawa sai yadda Kika yi Sai abunda kikace a wajen bikin Nan





Hmmm shikenan yanzu naji zance Amma aranta Bata so ba Bata so Jeddah zatai aure ta barta ba tafiso siyi ta gantalinsu tare Dan Jeddah ita tabude Mata ido sosai gashi zata tafi tabar ta gaskiya bata ji dadin hakan ba ita kuma gsky yanzu karatu ma takeso ta koma Dan gayen jiya yy Mata alkawarin daukar nauyin ta





Cike da murmushi tace Tom kawata Allah yasan ya alkhairi yakaimu ranar Amma fa Dole mu jijjige zamu jajige muja magana wannan ranar ai Dole ne kawata kema aikin ce kinyi babban kamu jiya kema kawai ki aure shi ki huta kayya karatu zan koma gsky ayke kina da kwakwalwar karatu sai ki ta fama Amma Ni ko London ze kaini banaso Dan kin San yanzu ba kasar daba zan zaga ba a duniya suka sheke da dariya suka tafa




Aini saudiyya zaki Fara kaini Yar albarka in dawo inzama hajiya ai ban haifi tsiyaba arziki na Haifa Kuma shi zan ta karba har abada kema ki dage kisamo irin na Jeddah Dan Ina alfahari daku yayana nakai na sai umman mu suka fada cike da dariya suka mike suka koma dakin jeddah Bari inyi bacci kafin yamma tayi Dan nayi karya a gida nace anan zan kwana nagayawa baba kinsan kallon wata muguwar nutsatstsiya yake Miki kece kin iya badda Kama





Hhhhhh ba Dole ba ay indai ka goge da bariki Dole kasan hannunka saboda tsaro ba yadda za'ai ka Bari manya su ganoka ai sai kasamu matsala yanzu kinga Koda anzo bincike na hankali kwance Dan inawa tsofaffin layi ihsani





Suka Kuma kecewa da dariya shegiya Jeddah kinsan ta kan tsiya Dole a Sara Miki danga kyau ga fari komai zam zam diri dai sai dai agani a jikin ki shape kamar ke Kika kera kanki Dole maza sudinga ridewa Amma Dole zamuci uwar sabada a bikin ki kamar a mafarki Dan gidan gadon kudi zaki aura chab wai garin Yaya har Kika yarda da wuri haka tagama fasa Mata kai Nan ta zayyane Mata yadda akai tun daga farkon haduwar su har zuwansu wajen malamin





Suhail kasa tabuka komai yai faruk ne yajasu suka koma gida Dan yakasa control din kansa a hanya Dole faruk ya karbi kan motar suna zuwa gida ya wuce yabar faruk shi Kuma ya fice da motar ya tafi gantalinsa y a zube a daki ba abunda yake tunani sai ita surarta Amma tabbas ba Santa yake ba to meye shibe taba yaba kyan wata ba ko surarta sai Yar jaririyar sa haleema





Tunaninta ya cika Masa kwanya Dole yaje ya ganta koya huta da wannan tunanin Kobe ce Mata komai ba ya ganta tome ma zece Mata shida besa ba Hira da mata barkatai ba shi duk tarin masu zuwa wajensa da masu Kiran sa basa gabansa Amma wannan ta tsaya Masa arai Dole yaje yaganta ba shiri ya Mike ya zari wani key din motar kirar anaconda Fara Kal Tasha tintac ya dau hanya be tsaya ko inaba sai Dan gwauro





Yama rasa mezece yajeyi shiba number dinta ce dashi ba ya dai yi shahada ya Kira wani almajiri Dan Allah shiga kace Jeddah tazo suhail nasan ganinta zebata wani sako to wane sako zebata shi kansa be saniba yaron ya fito tace tana zuwa ya zaro dubu guda ya bashi yaran tsorata ya ki karba ya falfala da gudu sai yasa dariya abunma dariya ya bashi




ANAN ZAN DAKATA GASKIYA COMMENT YAI SANYI YANZU KO YADENA DADINE BOOK DIN NICE TAKU






*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YAJA KWANA YA RAYA ZURI A*





*NASADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA DUMBUN MASOYANA WANDA NASANSU DA WANDA BANSANSUBA AKO INA SUKE INA MUSU FATAN ALKHAIRI DAFATAN UBANGIJI YATEMAKEMU GABA DAYA YA BIYAMANA BUKATUNMU NIDA KU*



*JINJINA GA KAINUWA WRITERS ALLAH YA KARA WA ZUMA ZAKI DAN MASU SAI DA SUGA SUSHA HAUSHI????*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*






70-75



Jeddah ta dalawa afra duka tashi kawata yazo wallahi yana waje narasama wane irin kwalliya zanyi wane irin kaya zan sa Dan na burge shi na tafi da zuciyarsa gaba daya tabbas malam yayi gaskiya suhail yazama nawa Ni kadai




Maza tashi ki shirya kina shegen zance sai ya tafi kinsan ba karamin mutum bane cewar umma data ke sawo Kai umma wanka zanyi ke banasan shashanci wankan ubanki zira Kaya ki gyara fuskar ki fita afra ko ta kasa magana kawai binsu take da ido ta rasa wannan San zuciya na umma da Jeddah ita dai Bata burin auren asiri tafi San na soyayyar gaskiya Dan shine ginshikin rayuwa Allah ya kyauta tafada a ranta




Cikin hanzari tasa wani less me kalar ja da ratsin ash dinkin Riga da siket ya karbeta duk halittun ta ba inda be fito ba tayi kyau na mamaki batayi wata muguwar kwalliya ba ta daura Dan kwalinta ta fito tashiga dakin umma Nan da Nan jiki na rawa tahau bulbula Mata turaren ita kanta jitai yana hawa Mata Kai ya isa Dan Allah umma wannan turaren ba Dadi kamar na Yan bori Dan Allah barshi haka karya kadani




To uwar kinibibi koma na meye shige ki tafi karki Mana asara ba malam ne yace yana shakar Saba sai dai wani bashi ba Kuma kinsan irin tsadar maganin nan maza ki wuce Yar albarka ki shigo dashi mu gaisa ta balla Mata harara ke kin cika rawar jiki wallahi daga zuwan farko zezo wani ki gaisa ko kunya bakya ji jibi fa yadda kike mtsww tayi ficewar ta




Ai tana dosar wajen sa yai mutuwar tsaye wani masifar kyau yaga ta kara fiye da dazu tana zuwa kusa dashi wani kamshi ya dake shi ya dafe kansa yafi minti biyar be dago ba itama Bata tanka ba gabanta yanata faduwa kodai zaton ya yahau Masa Kai sai taga yadago idanunsa sunyi jajur ya kalleta tadan firgita ita kanta dataga yadda idanuwansa suka Sanja kala suka rune Nan da Nan





Cike da kasala ya Fara magana Jeddah inasanki sai da tsigar jikin ta tashi Ina kaunarki zan aure ki a lokaci kankani Nan kusa zan aureki ki amince min zuciyata zata fashe bazan iya jurar kallon kiba batare da kinzama mallakina ba banasan auren mu ya wuce wata daya kiyi magana Dan Allah kar na mutu kirjina




Kamar zata zuba ruwa a kasa Tasha Dan murna zuciyarta Kal bukatarta ta biya me Kuma zata nema a duniya yanzu ta Gama samun duniya amma sai ta basar aure suhail aure kace fa bayan kasan faruk ke sona Kuma cikin wata guda Ni marainiyace Banda mahaifi sai mahaifiya mu masu karamin karfine kafi karfina kanemi dai dai dakai kawai nasan iyayenka nazasu yarda ka auren ba




Ambatar sunan faruk datai kamar ta watsa Masa ruwan dalma a zuciyarsa saboda masifar kishin daya yunkuro Masa Amma ya danne bakinsa har daci yake faruk ba aurene a gabansa ba yanzu ki bani dama na nuna Miki nafi kowa sanki a duniya zan aureki cikin lokaci kankani iyayena basu da matsa ba dukiya nakeso ba ke nakeso zaman lafiya nafi bukata sama da kudi wane irin kudine bamu mallaka ba daza a karbe duk abunda na mallaka abani ke nafi bukatar hakan akan komai ya wani marairaice Mata




Itako dake tasan komai ta wani basar chan tayi shiru kamar bazata Kara maganaba shikenan suhail nizan koma ciki Amma kaje Kai shawara da iyayenka Nima zanyi danawa Amma kagaya musu mu bamu da komai talakawane mu masu rangwamen gata Banda mahaifi sai danginsa a adamawa ta shiga matsar kwallar farinciki shi Kuma yadauka tunawa da mahaifin tane ko Kuma talaucin dasuke ciki ya kudiri aniyar ciresu daga kangin talaucin




Yakara narkewa a tausayin ta shike Nan zan gaya musu insha Allah cikin satin Nan za a Gama komai atsaida Rana kigayawa mamanku tasanar da danginku zan turo ga wannan ba yawa ya zaro rafar dubu dari ya Bata sai na dawo gobe ko kabar shi Dan Allah wallahi sai kin karba harda rantsuwa Tom nagode besan sutafi bukataba shikenan shiga gida dama sakon kenan yanata murmushi tashiga gida shi Kuma ya tada motar ya bar wajen





Yana tafiya yana tunanin Anya ma ko shine tayaya za ace yaje wajen wata ba haleema ba harda maganar aure tabbas idan be auri jeddah ze iya mutuwa ita yakeso da ita ze rayu ahaka ya karasa gida ya shiga sashen hajiyarsa yai sallama ya shiga suna tarema da alhaji ko tsoro Babu bare fargaba aransa ya shiga falon




Yauwa naji dadin ganin ku tare hajiya dama magana ce nakeso miyi daku daddy aure nakeso nayi cikin lokaci kankani cike da farinciki hajiya tace to candy Dinma bazaka barta tayi ba takarasa a dakinta saura shekara daya fa tagama kayi hakuri Mana suhail bansan ka da wutar ciki ba alhaji ma yai dariya kabari takarasa mana ko babban mutum ko dai kafara matsuwane ya fada cike da murmushi




Yai shiru ya numfasa hajiya ba haleema bace wata ce daban wannan mun hadu da ita a wajen bikin abokina Inasan ta sosai Amma talakawane shine nake Kara tausaya Mata so nake Nan da wata daya ai auren nan da sati daya nakeso agama komai sai asa bikin sati biyu kitemakamun Dan Allah yai rau rau kamar ze kuka




Hajiya jin abun take tamkar mafarki Kai suhail baka da hankali ko kafara shaye shayen zamani karka maida mu kananan mutane Mana ita haleeman kayi Yaya da ita ko Kuma so kake ka yaudarar musu yarinya wannan wane iskancine haka kaji yaro Dan Allah alhaji ya daga Mata hannu




Ya isa hajiya namiji mijin mace hudu ne Dan haka indai tanada tarbiyya zan aura Masa ita Amma da sharadin idan haleema ta karasa karatun ta ze aure ta wannan Dole ne hankali kwance yace na amince ko a rana days nema a daura hajiya kamar zatai bindiga yanzu suhail ko mahaifinka be zauna da Mata biyu ba sai Kai kana yaron ka dakai me kake nema haka indai wajen Nan ne kake kwadayi wlh saika gaji dayi mtsww




Ya isa hajiya cewar alhaji halitta halitta ce Kika sani ko yanada karfin daze iya jurewa Mata hudu ma Dan haka inbazaki Fadi alheri akan wannan lamarin ba kiyi shiru fatana ya kasance adali karna Kara jin bakin ki indai ba albarka zakisa ba tashi kaje zansa ayi binkice akanta Dan haka karka damu zan sanarwa iyayen haleema kaima kuma kagaya Mata to daddy ya Mike ya fita ransa Kal yanaso ya Kira ta beda number dinta ya manta be karba ba





Tana shiga tafara rawa a tsakar gida Nan uwar ta tayata afra ta fito ya akai ta kwashe komai tasanar musu dan haka kafin dare ma yayi zomu koma wajen malamin Nan afra tunda nagane ki zamanki bama sekinje ba umma wa wallahi Dole muje tare Banga ta zamaba haka suka dauki hanya sai gidan malam suka zayyane Masa komai yai dariya tabashi ragowar kudinsa takara Masa dubu ashirin yai Mata daurin baki saboda ko anzo bincike kowa yakasa aibata ta dama Kuma tana Dan musu ihsani duk da haka dai akara rufe baki saboda wayanda Bata sani ba afra ma tasa akama Mata gayen ta a hannu me suna Jameel yace ba matsala suka dawo gida suka shirya ita ta tafi nata wajen afra tabi Jameel wannan kenan




A ranar da iyar Ja'e ta koma tasa mado ya bar gari adaren ranar washe gari matarsa ta fito tana ta nemansa be kwana a daki ba Dan besaba irin wannan ba iyar Ja'e tace ta kwantar da hankalin ta zatasa ane Moshi labari yazagaye gidan ba aga mado ba hankalin kowa ya tashi Dan mado yanada kirki mutum ne na mutane




Rama ce take cirewa suhail Kaya Tai masa tik haihuwar uwarsa gaskiya wannan sura Tai Mata ga banana Masha Allah tagama kwadai Tuwa Amma Ina tasan ba fuska gaka ta tire Masa jikinsa tsaf fatar sai Tai duhu ya koma sak mado gaskiya tana sansa Amma yaza tayi tariga ta hakura tabarwa tenkwai duk da aure zatai Amma tasan na daukar fansa ne zata dawo wajen abun sonta




Sai ga aike daga iyar Ja'e nakayan sa irin nasu Tenkwai ta karba ta mikawa Rama Dan ita kunya takeji bazata iya shigaba shi kansa kunya yakeji Amma yazeyi baya iya control din kansa saboda har yanzu jikinsa be Gama murmurewa ba a hankali tasa Masa ya koma sak arnan daji yazama mado ta kara sa Masa magani tagyara Masa kan tanade shi ya fito waje yana binsu da kallo lamunde ta kalle shi cike da murmushi a ranta tace kamar dama chan Dan garin Nan ne




Rana Bata karya sai dai uwar diya Taji kunya ayaune ranar bikin cin jarirai ta garin kuguru ayaune Kuma ranar daurin auren Ja'e da Tenkwai idonta ya bushe ba alamun kuka da kanta Bata jira an aiko tafiya da itaba tacewa su lamunde taje gidan sarki da kanta su kwantar da hankalinsu suci gaba da kula da aduke ita kuma zata kula da bakonsu tana shiga gidan sashen mahaifiyar Ja'e tayi Nan aka dinga murna Ana sowa ga amarya tazo da kanta lallai tabada Kai hankali kwance akadinga Mata ado irin nasu na aljanu to aljanu Mana dan kamar aljana haka ta koma saboda ado ga shirgi da ake ta Tula Mata




Ja'e ya samu labarin amarya tazo dakanta kamar ze hauka Dan Dadi da gudu ya garzaya fada yaiwa kaho albishir cike da farinciki suka rungume juna nagayama tana sanka tana kaunarka Baga shiba tazo dakanta yanzu zata fito fada ai tunda angama dafawa yanzu za afara ci a a kar afara ci afara daura auren tukun to shikenan afito da ita




Kowa ya fice ya tafi fada andauki amarya ankai ta fada itama fada ta cika makil yarage saura iyar Ja'e datace tana zuwa yanzu akwai abunda zata yi Sai wata baiwa data aika ta gidansu Tenkwai tace agayawa Rama ta shirya ita take jira da hanzari taje ta isar da sakon Dan karta rasa naman





Wuri yayi wuri fada ta cika makil inda akayi shelar kowa yayi shiru za a daura auren Ja'e da Tenkwai kowa yai tsit Nan me daurin aure ya Fara aka Kira Ja'e aka bashi wani ruwa ya zuba Mata tundaga kanta har kafafunta Wanda suke Kira ruwan aure itama tayi Masa Nan waje yadau sowa da tafi sun burge mutane San sun Dace da juna matan Ja'e kamar zasu mutu Dan kishi





Akan wannan mummunar me katon bakin ya gigice musu yadena kulasu musamman ma amaryarsa ta kullaci Tenkwai ta dauki alkawarin sai taga bayan ta bada dadewa ba komai ze faru sai dai ya faru Amma bazata barshi da wannan mummunar ba





Rama ta kamo Ja'e suka fito lamunde kizo kuyi sallama ze wuce gidan sarki bakin aikinsa lamunde tafito cike da kunci na rabuwa dasu shida Tenkwai Dan ba yadda ta iyane sukai sallama dashi ita da aduke da har yanzu ba lafiya bare ta bisu jinin dai ya tsaya Amma kuma a bude take har yanzu Dan bakaramin illa yai Mata ba




Suna juya baya idon lamunde yasauka kan bayansa da karfi tace dakata Rama ta tsaya ta karasa ta duba bayan tabbas wannan zanen ne tabbas shine kuje kawai ta iya furtawa dakyar suka fita basu kawo komai a ransuba jiri na kwasar ta ta kwalla Kara ta Fadi a sume da rarrafe aduke tanufo inda take jin ihun lamunde taganta a kwance a sume ta fashe da kuka




Anan zan dakata sai zuwa gobe idan me duka ya kaimu yawan comment yawan typing?




*feedynbash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*



75-80




Ta debo ruwa tazuba mata tasaki ajiyar zuciya tasamu ta farfado amma ba magana Tai shiru ba umm ba umm umm suka rarrafa suka koma dakinsu suka kwanta kowa da tunanin dayake fal ransa bawanda yakara cewa komai a cikinsu





Rama ta samu suka sa kai bangaren iyar Ja'e sukai farinciki a ransu da bawanda ya gansu shiko bawan allah besan wainar dasuke toyawa ba suka kai shi dakin say suka ajiye




Iyar Ja'e tafara magana mutane basu San angankaba Amma zan sanar musu yanzu idan munje fada zangaya musu wanda ya tsinceka da abunda ya sameka zanwa iyalanka bayanin komai da komai ka kwantar da hankalinka za aitama magani har kadawo dai dai tafito tabarsu ta wuce fada tunda burin ta yagama cika




Rama ya Kura Masa ido ko kiftawa batayi ya lura da haka sai yai Mata murmushi itama ta mayar Masa tabbas inasansa bazan taba Bari Tenkwai ta aure shiba zanta rokon badu ya shirya Ja'e siyi zamansu Ni Kuma na aure shi tasaki wani murmushi




Mado ta Kira sunansa chan kasan makoshi shikansa dayake namiji tsikar jikinsa sai da ta tashi zanje fada zan dawo anjima nabaka magani zanfi so nadawo Nan mu rayu tare dakai banaso Kai min nisa begane inda maganganunta suka sa gaba ba kawai shima yai
Mata murmushi sai kin dawo Tom inajiranki ya fada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login