Showing 30001 words to 33000 words out of 43399 words

Chapter 11 - ARNAN DAJI COMPLETE By Feedeen Bash

29 Jun 2024

9012

wasu kayan ta Bata haba afra aise dai nabaki Kaya a yanzu nida za aiwa lefe nagani na fada Dan haka kibarshi nagode tace Tom shikenan matar gadon kudi ko ajikin ta tace ta ajiye Mata ragowar a hankali zata dinga zuwa tana karba tashige dasu gida saboda sa idon Mama matar babanta kenan sukai sallama ta tafi Bata Dade da tafiya ba wayar suhail ta shigo gashi yazo yana kofar gida ganinan ta fada tadau katuwar dadduma ta shimfida a tsakar gida dama umma Bata Nan




Tai masa iso ya shigo yace Ina umma tafita wlh gaisuwar mutuwa ok ba matsala Nan tahau fito da kayan abinci tanata kwarkwasa jiki na rawa ya Mike ya karbeta da kinsani ai wannan aikinane dani kikasan na dakko wace Ni dasaka aiki rufan asiri Dan Allah yallabai karkasa adaureni kin wuce haka a wajena gimbiya suka zauna ta zuba Masa yaci yai Kat ya kora da lemon hq hankalinsa kwance




Ya kalleta dama magana nakeso miyi dake game da maganar aurenmu gabanta yace Damm inajinka daddy yasa ai binkice gobe za akaimasa sakamakon binciken wannan ba wani Abu bane tafada aranta angama da wannan babin ai tabawa malam aiki akansa sannan Kuma umm yaka kame kame Fadi inajinka dama iyayen haleema ne sukace sai dai a daura auren Rana daya da sauri tadago Tai masa wani irin kallo daya tsorata Ni kaina saida na tsorata anan nayarda alkalamina na mike natafi sallah




ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU INA GODIYA MASOYANA NAGA MASOYA NAGA MAKIYA DAGA JIYA ZUWA YAU WALLAHI DUK WADDA TASAN TA AIBATANI TA KARANTAN NOVEL WUTA BAL BAL DAN BAZAN YAFE MATABA




*DAGA ARAN DAJI IDAN NAGAMA SHI AKWAI NOVELS A KASA AMMA NA KUDINE GAMESO ZE IYA FARA BIYA TUNDA WURI DAN MUNA GAMA ARNAN DAJI ZA AFARA POSTING*


*MASOYA SUNFI BUKATAR (DAN ISKAN NAMIJI) SHINE NOVEL NAGABA KUDIN SA 200 KUDIN KARATU BA MALLAKABA NICE TAKU*



*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1 2 AND 3 DA IRIN ADDU AR DAKUKE YIMUN INAFATAN ALLAH YA ISAR DA RAHAMARSA DA ALKHAIRINSA DA ALBARKA SA GAREKU KUDA IYALANKU BAKI DAYA*



*WANNAN PAGE DIN SADAUKAR WANE AGAREKU KAINUWA WRITERS*

ANTY FAUXY YAR AMANA
DANDAWAKI EXCLUSIVE
ANTY MAMIE
FATIMA MATAR SARDAUNA
UMMU MUHSEEN
NEESHER
UMMU YUSUP
DA SAURAN WANDA BAN AMBATA KAINUWA WRITERS WANNA PAGE DIN NAKUNE ALLAH YA KARA MANA HADIN KAI DA KAUNAR JUNA




*KAINUWA KAINUWAR ALHERI DUK WANDA YA JINGINA DAKE ZE RABI ALHERINKI ALLAH YA KARA WA ZUMA ZAKI DAN MASU SAI DA ZUMA SU SHA HAUSHI*



100-105


*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






Abangaren yarinyar ba wata matsala Amma ance tunda babansu ya mutu b kowane namiji a gidan hakan be kamataba Amma ba komai tunda kanaso za aje agaya musu su shirya inaza aje Kai kayan auren Dan da komai da komai zamuje




Jiyai kamar ansa shi a aljanna cike da farinciki adamawa ne alhaji to ba matsala zamuje harni za a agaya musu ranar asabar zamuje gobe za aje ahado musu lefe dukansu komai iri daya banasan bambanci Dan haka zan bawa hajiya ta hado




Daddy na dauka Dubai zani ko Malaysia na hado musu kafi kowa sanin banasan a fita kowace kasa inba saudiya ba Dan haka ka kwantar da hankalinka anan za a hada musu Babu abunda Babu anan din Kuma mu ba karya zamiba wajen neman auren nayafema komai kabar kudinka base ka kashe kwandalaba




Hajiya ta fito cike da masifa ba wata kasa daza aje natabbatar badan haleema kakeso aje wata kasar ba saboda wacchan da hankalina Sam be kwanta da ita bane Dan nasan haleema kome akai Mata Bata rainawa basu da kwadayi sunada wadatar zuci Dan haka kasan dokar gidanmu kar wata ya tazo Tai Mana firirita ehe




Banda iskancima duk fa rufa musu asiri za ai wace karenta yakai tsaiko a cikinsu keee alhaji yadaka Mata wata tsawa yaushe Kika Zama haka yaushe Kika Fara jayayya da yin Allah harda gorin kudi mu rawa mukayi aka bamu ba rawa mukaiba Amma kowa yasan gadon kudine mu ehe




Hajiya fita daga Nan wajen kema nafasa baki zanje da kaina na hado Kai Kuma tashi kaje Kai Shirin daza Kai sati biyu masu zuwa za adaura ma aure da matanka kaje ko wacce zan turo ma da kudi ka Bata abunda ze wadaceta ayau nakeso kaje maza maza dan agama komai akan lokaci to kawai ya iya cewa ya fice




Nikaiwa fada agaban Dana alhaji ba Miki din akanme Dan bakya kaunar yarinya Zaki dinga furta wannan kalamen bakya tunanin irin San da yaranki ke Mata yaja ya Fara jin zafinki kinsan halin yayan yau duk da bama fatan haka Amma gears kibar abunki a ranki jiki a sanyaye ta koma dakinta zuciyarta a cunkushe




A ranar da magriba yaje gidansu haleema Dan rabonsa da ita tunda suka hadu da jeddah mantawa ma yakeyi da ita Sam a rayuwarsa ya aika aka kirata ta bude Masa dakin soro kamar yadda suka Saba ta fito dakyar mamanta tasa ta fito ita Sam baya kanta yanzu ta fice Mata a ranta dama yaudarar yake gashi duk yadda takesan karatun ta ze katse Mata




Haka ta fito ba Fara a ta tarar ya shigo kamar yadda ta Saba ta taho Masa da lemo da ruwa hankalinsa yai masifar tashi daya ganta sai yaji kunya ta rufe shi metai Masa ze Mata haka bayan kullum Yana gayamata ita kadai ta ishe shi rayuwa a duniya Tai gaisheshi kamar yada ta Saba tanemi waje Tai shiru Tai masa banza




Gaba daya yasha jinin jikinsa dakyar yace sadiya Tai masa shiru Bata dago ta kalleshi ba Nan ya sakko ya kamo hannayenta ya rike Gam tana ta kokarin kwacewa ta kasa ya kwantar da kansa akan cinyarta saijin digar hawayensa Tai jikinta yai sanyi meya sameshi betaba Kama hannuntaba Koda Wasa Amma ya kwanta a cinyarta kodai duk yaudarar ce Bata Gama tunaninba ya katseta




Bansan meke damunaba dumu dumu nasamu kaina da Santa da San aurenta alhali budurwar faruk ce har yau nakasa Bari yasan halin da ake ciki ke kadai nakeso Amma inaji idan ban auretaba mutuwa zanyi kitemakeni Dan Allah sadiya kiban kwarin gwiywa na aureku Rana daya




Gabanta Banda faduwa ba abunda yake anyako lfy Yana cikin hankalinsa yasan meyake duk da lalacewar zamanin Nan da cin Amana yai yawa Amma Sam ba halin suhail dinta bane tabbas akwai boyayyen Al amari acikin wannan hadin zata ci gaba da Taya shi da addu a Dan yammatan yanzu basa tsoron Allah tana karanta novels tanaganin yadda suke bin maza da asiri tanajin labari a bakin kawayenta




Ka kwantar da hankalin ka zan kasance me biyayya a gareka dama chan nime bin umarninkace karka damu da hanzari ya dago ya kalleta kinyarda kin amince inaso kizamo uwargidana sadiya Ana daura aure akaiki gidana Kinga saiki walimar ki a chan Dan ki Zama uwargida a gidana kirikeni Amana




Karka damu nama alkawari Nan ya janyota jikinsa dama a bukace yace yadinga kissing dinta ta ko Ina Amma Bata hanashiba saboda beta yimata ba to meya sameshi Bata saniba ko hakan ze bashi saukin damuwarsa ya zaro Tula tulan nonuwanta dabesan haka sukeba yadinga tsotsarsu kamar ze cire Mata kan nono saboda rashin sabo yadinga jagulata yarike ta Gam chan sai jikake zut zut wani irin ruwa me Dan Karen Dadi nafita daga gabansa




Ya kawo kenan ya kwanta yai lakwas a jikinta kunyarta yakeji itama kunyarsa takeji sukai shiru sai shi daya matseta kamar ze maida ciki tai Mata abunda jeddah ta koya Masa ta kasa barinsa ya samu salama tabbas sadiya itace matarsa har karshen rayuwarsa Amma jeddah fa inasanta zan auresu dukansu




Zan koma ciki tace dashi to ga wannan kifara rage wasu hidimar duk abunda kike bukata kigayamun abunda kuka tsara Kya sanar Dani ya Bata dubu dari biyar kifara rike wannan a wajenki abunda Babu kigayamun inasanki haleemah bansan meke faruwa daniba inbake rayuwata zata lalace kinasan abunda nakeso na yamutsaki baki hanani kankiba baki batan Raiba baki tureniba nagode sosai na tabbatar nine na farko Dana farai Miki haka a rywrk ngd dear yasan bazata tanka ba sai ya fita Yana daga Mata hannu



Jikinta amatukar sanyaye Banda istigfari ba abunda take ja tasan ta aikata babban lefi yau ko a wajen Allah wannan abun da tayi Babu kyau Amma ya ta iya batasan yafada halaka tunda be tabayi mataba tana fatan Allah ya tsare Mata shi gwara ayi ayi aurenma kosun huta itama daurewa kawai tayi Dan ta kwadaitu Amma lokaci ya kusa ai idan ta tuna ba ita kadai bace kamar ta hadiyi zuciya ta mutu haka take ji tadai yi addu a ta kore komai ta shiga gida




Tenkwai lafiya lafiya inji iyar Ja'e saita tuna katobarar datayi tana haki ba ko..mai tafada da kyar wani abune naga ya gifta tagabana Kuma bangan shiba shine yaban tsoro haba tenkwai abun tsorone wannan mutum ne kesan Shan jininki ko ya cinyeki ba haka ake ba kamar bakuwar garin Nan wani ya Zama mage ba abunda basa Zama Dan haka kwantar da hankalinki




Na rantse da gemun babana duk wanda yake Shirin cutar da Tenkwai Koda ko cikin matana ne saina kashe shi iya yadda ba Wanda ze iya cin namansa haka zan cinye shi muje ciki tenkwai ba haka tasoba so Tai ta koma dakin gashi duk basu fito ba daga ita har shi lallai Dole Rama ta mutu




Rama ce kwance a kirjin mado ya tareta mtsww yaja tsaki Amma wannan Bata da hankali ko meye na tureki haka duk yadda kuke Naga tanada zafin Kai sosai ta toshe masa baki da hannunta Dena fada karwani yaji itace ta tsintoka be kamata ka saka Mata da hakaba Ni kawai magani nakema




Dan ta tsintoni sai meyene inada Mata inada Dana Inasan na Kara aure Nan kusa Dan bazan iya jurewa ba tabbas tanada aure banson ta kara shigomun Nan ta tsaya wajen mijinta kar ace muna wani Abu yau so nake mu fita dake muje yawo Naga gari Kona tuna wasu abubuwan cike da murmushin ta na halitta ta kalleshi muje Inka shirya




Suka fito suka jera sunyi kyau kyau da kyau sun hadu Dole su bada ma Ana suna tafe suna Hira me Dadi da kwantar da hankali wadda duk kwakwata nakasa Jin me suke fada Naga Dai sunyi hanyar bayan gari inda ruwa ke gudana da duwatsu masu kyau a wajen suka zauna suna ta Hira sai yamma lis suka baro wajen




Fitarsu a kan idon tenkwai haukane kawai bataiba ta dinga wani irin Abu jikinta sai rawa yake ta mike zata bisu Ja'e ya hanata yace karta Kara fita Tai zamanta tunda anfara firgitata zai dau mataki Amma shi akwai maganar dayakeso suyi sai ta nutsu tukun ko kallonsa bataiba Dan hankalinta ba akansa yakeba




Amaryar Ja'e ce take ta zagaye a dakinta tabbas da idonta taga sanda Tai masa wannan raunin tabbas bazata bar wannan mummunarba taci galaba akanta Dole tadau mummunan mataki akanta zata bada jininta wa kungiyasu ita da kawayenta wadda suke Shan jinin mutan garin da daddare haka suke yawo tsirara haihuwar uwarsu shiyasa duk Wanda tsautsayi ya gifta da shi ya fito to sai dai aga gawarsa anrasa suwaye sune kungiyarsuce tunda kowa abunda yakeso yakeyi a garin



Ba shiri ta fice Tai tsirara tafara wasu maganganu Wanda dukansu sukaji a jikinsu su biyar ne dama da Sauri sukazo sashenta Nan suka Tarar da ita hankalinta a tashe na rantse da tsafin da muke sai mun shanye jinin tenkwai amaryar Ja'e Inasan Ja'e so take ta kasheshi da idona naganta ta cire Masa hakora Amma sun karya tani ita dashi Dole nadau mataki da gaggawa




Tabbas hakane ranki ya Dade kamar yadda muka Sha na kishiyoyinki guda takwas duk Wanda yaja dake sai ya mutu Dan haka Ni zanje Mata a siffar bera cewar ta farkon zan debo jininta na kawo muku suka sheke da dariya aka tsaida maganar sai ranar daya dawo wajen ta sannan sai a taje suka watse ranta kal Dole tasan yadda zatai ta yaudaro shi Ni teme bame ja dani a wannan garin ya kwana lafiya




Ja'e ne ya titsiye Rama sai ta Gaya Masa gaskiya meyasa ta ke Masa abunda take Masa ko itama tanada juju ne ya Kira masu cireshi su cire su kafe su Ni bani bace to juju ne dake danke Kika dakeni idan Banda inasanki da tuni sarki yasa ankasheki Amma inasanki Dan haka duk abunda bakya so kigayamun zan kiyaye kece rayuwata Tenkwai zuciyarta wasai




Abunda banaso na farko karka taba kusanta ta sai nabaka izini da kaina Dole kadena kashe mutane kadena cin mutane Dole kasa sarki ya Hana yanka mutanen da ake wa gunki badu Dole kadinga bin iyarka idan harka aikata haka zanbaka kaina harsekace kagaji ta fada cike da murmushi tabbas ta fasa kasheshi so take ya gyara halayensa kodan mahaifiyar sa rashin me Gaya masane yake damunsa ta lura




Indai haka kikeso na Miki alkawari zan Dena zan bi umarninki bazan Kara cewa kiban kankiba sai kinyi ra ayi zan nuna Miki cewa Ke nakeso ba jikinki ba nasan Ni me lefine dayawa kigafartamun abokaina su suka zugani akan naje naiwa Rama fyade tunda ita take hanaki kulani Amma aka samu kuskure ya tada kan aduke Nan yadinga gayama ta abubuwan dayayi har kashe kakar aduke da baban Ja'e duk akanta Amma baze Kara cin mutum ba yai Mata alkwari haka suka kwanta tare




Kwanci tashi ba wuya yau saura sati biyu bikin shekara duk Wanda ka kalla a garin cikin farinciki yake mado ya sake hankali kwance yana tare da matarsa da dansa kawai abunda ya kasa ganewa guda dayane Sam matarsa Bata Bari yai amfani da ita sai dai suyita yiwa juna Wasa har kowa ya gamsu a haka abun ya Fara damunsa Amma baze takura mataba Dan dama ya Dade da niyyar Kara aure




Dole yai shawara da iya Dan tana bala in sansa shidai sunan Yana bawane Amma ba abunda yakeyi ko fita za ay yi Mata aiki saitace a a shi ya zauna aikinsa kawai kula da shanun da sarki kaho ya basu ita da Tenkwai diyar albarka dan tagama Mata komai tunda ta shigo rayuwar danta tafara gyarata taji Dadi a ranta kullum tanai Mata fatan badu ya cire San mado daga zuciyarta ya maida danta a madadinsa




Bata San Ina zuciyar tenkwai Tai nisa kawai tana zuba idone tana ganin takun Rama da mado Sam Rama tadena zuwa tunda wannan abun ya faru sai dai yaje waje ta bashi magani ya dawo a haka har ya warke ita kadai tasan Shirin datake akansu sai dai duk su rasa danta lura shi ya kamu da San Rama itama tana zargin tana sansa gwara kowa ya rasa a junansu tofa muje zuwa



*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYANA GAME DA WANNAN CHAKWAKIYA DAZA A SHIGA INA INASIFAR SANKU INA YINKU IYA WUYA ANA MUGUN TARE*


*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*




*JIYA WASU SUNFITARMUN DA NOVEL GANI SUKE WASA NAKE ANYI NA FARKO NAYI UZURI DUK DA KU BAKWA MANA UZURI MU WRITERS AMMA INSHA ALLAH AKA KARA NIMA ZAN FUSATA NADENA RUBUTA MUKU TUNDA NAHADAKU DA ALLAH KUNKI GWARA NADENA KOWA YA HUTA DAGANI HARKU*


95-100


Ku Kama mun shi mutafi sashenmu cewar tenkwai amaryar Ja'e kamar zata mutu saboda taleka labe taga abunda ya faru yadda ta Bazar dashi ta cire Masa hakora dama ance karfine da ita Ashe da gaskene tabbas Ja'e yarebowa kansa bala'i da masifa Dan wannan tenkwai din kashe shi zatai murus ita Kuma ba abun tace taganiba tunda shi gogan ya Musa




Jikinsa har rawa yake ta Mika Masa hannu ya rike ta kamashi ta sakale hannunsa akafa darta suka dinga tafiya sarki kaho yaji dadin yadda taiwa gudan jininsa ta Kara samun wani matsayi a wajensa sai shafa bayansa take kamar karamin yaro duuu aka biyosu ta juya bama bukatar kowa Yana bukatar hutu nan kowa ya Kama gabansa matan Ja'e Ina wuta su jefa tenkwai Dan tagama dasu




Rama yau cikin tashin hankali ta tashi Banda kuka ba abunda take aduke gabanta yau ruwa yake harda tsutsotsi hankalin ta yau yakai makura wajen tashi ga lamunde itama ba umm ba umum jikinta yai zafi haka ta hada musu Karin safe ta basu magunguna ta wake aduke tas ta wanke gabanta tsaf ta tana hawaye ki kula aduke zanje na Nemo Miki magani zanje wajen sarkin daji nagaya Masa matsalata natabbatar ze temakamun




Haka ta fice tana waiwayensu hankalinta a tashe ta nutsa daji tana tafiya taci karo da saurayin aduke yanata Wasa da takobi shikadai cikin daji Yana hada gefe ga mugayen kibiyu na kwari da baka masu masifar dafi da hatsari ta karasa ya kalleta ya dauke Kai Ina aduke tana gidan su tenkwai duka chan muka koma ya aika a kashe aduke na samu labari shine aka kashe innarta andauka itace besan tana Raye ba har yanzu karki Bari yasani nine ajalin Ja'e




Kadena fadar haka kubar shi da halinsa naga kan babanki a hanya na tabbatar su suka kashe shi Amma naga sarkin daji yaso ya cire ya tafi dashi dazu ba dadewa inazaki yanzu kema fa rayuwarki na cikin hatsari kidena yawan fita tana matsar kwalla ta Fara gaya Masa halin da lamunde ke ciki Amma ta boye na ADUKE gudun karyace ya fasa aurenta hankalinsa tashe yace muje inrakaki ki debo maganin sai in maidaki gida duk sanda Zaki fita kidinga sawa a kirani Ina rakaki saboda mahara




Haka suka shiga dajin tace zataga sarkin daji sukaje gidansa shi kadai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login