Showing 27001 words to 30000 words out of 43399 words
KODA ZE BAKU NUMBER DINSA YAI TUNANIN BAZAN GANEBA NARIGA NASAN SU DAN HAKA KU KIYAYE KUBI DOKA MUZAUNA LAFIYA BA BIYANA KUKEBA BARE WANI YAZAGEN NADAI GAYAMUKU DAGA WANNAN NAGAMA FREE BOOK A ONLINE DUK ME ZAGINA YAZAGEN ZAMU TSAYA DASHI AGABAN ZATIN ALLAH DAN BANDA HAKKINSA NAGODE MASOYANA*
*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
90-95
Tai masa mugun kallon dayasa jikinsa yadinga Bari kamar mazari tadauke Kai daga kallonsa tare zaka auremu Rana daya wacece to uwar gida wace amarya kece uwar gida kece amarya danke nakeso iyayena zanwa biyayya na auri haleema kitemakeni kibani karfin gwiywa nai musu biyayya kodan musamu zaman lafiyara mu kinsan iyaye idan sukai fishi Dani ba karamin masifa zan shigaba
Ta kalleshi kallon zaka sanine shikenan suhail ba komai nidan Allah nakesanka zan aureka Kuma Kai ne namijin da zuciyata take kauna a yanzu tunda Kai ka roken na aureka na amince shikenan kaiwa iyayenka biyayya zantayaka yimusu Nima Tai dariyar mugunta wadda ita kadai tasan me wnn dariya take nufi a zuciyarta
Nagode jeddah nasan bazaki ban kunya ba bazaki Hana nai musu biyayya ba nasani kece uwar gida Kuma amaryata danke nakeso a zuciyata ki kwantar da hankalinki a wace kasa kikeso ai Miki siyayyar lefenki duk da Ni banasan yawon kasashen Nan nafisan ko yawone aje saudiyya ai umara adawo
Chab tafada aranta wlh da sake Dan bazata taba bari hakan takasanceba wlh sai ta zaga duniya idanta ya bude yadda ranta keso yadda take Shirin fantamawar Nan taci buri ta fantama San ranta Amma za aimata haka wallahi sai taje be isaba ta kalleshi akan wane dalili nafisan zuwa kasashen duniya Na turawa akan na larabawa Dan nafisan dabi ar turawa
Ya kalleta gabansa na faduwa tabbas yasan bame yiwu bane shikansa dayaya yake zuwa Dubai Dan dai Dole sai yayo order ne dakansa Amma daddy bayasan aje ko Ina se saudia yazeyi yanzu baze iya take umarnin taba Dole ya lallabata saboda bayasan daddy ma yai fushi da shi tasa shi cikin wani hali
Takatse Masa tunani Banda zabi sweety ko wace kasa kaje dai daine ko saudia dinne kasan Kai nakeso ba dukiyar daza azubamun ba ka kwantar da hankalinka zan kasance me biyayya da duk dokar daka shimfidamin inasanka har Raina maganar haleema Kuma ai Yar uwace ka kwantar da hankalinka Kai nawane Ni takace barima kaga Nan ta taso tadawo jikinsa ta burkitashi tadinga kissing dinsa ta balle batiran rigarsa ta Fara Shan kan nipples dinsa tana mulmula dayan da hannunta ya gama Suma kawai nishi yake tunda yake ba ataba yimasa hakaba wama ze Masa Nan ya dago kanta ya hada bakinsu yadinga kissing dinta yana shafa barze dinsa sai daya kusa release ta ture shi daga jikin ta yana wani haki mararsa ta kulle ya kalleta help me Jeddah pls kince Ke tawace ta kalleshi shekeke no suhail sai munyi aure kayi hakuri sharrin shedanne
Baya cikin nutsuwarsa ya Mike dakyar yake ganin gabansa saboda be taba taba mace ba sai yau besan haka akeji ba meyasa jeddah zatai Masa haka ta lasa Masa Zuma ta karbe kayarta Kuma haka yace Mata zantafi jeddah yadda akai gobe zan sanar dake ta waya base nazo ba
Cike da murmushin mugunta ta kalleshi harzaka wuce dare fa beyiba sosai ba kabari anjima ka tafi yakalleta da runannun idanuwa no Jeddah bazan iyaba Banda lafiya ya wuce ya kunna mota da gudu yabar wajen Allah ne kwai ya Kai shi gida lfy sbd wani mugun zazzabi da ciwon Mara dasuka rufe shi wani wrong parking yai ko motar be kasheba ya shiga gida yana shiga daki yaga faruk kwance yana chat yif yaji fada kan gado a tsorace ya dago
Suhail lafiyanka meke damunka cikina faruk ka kawon kanwa saboda yaga faruk din yana Sha aiko ya sheke da shu'umar dariya a mutumina kace ka shiga hannu yau ka kamu wacce gwanarce wannan yaga yai Masa shiru ya tabashi yaji jikinsa zau aiba shiri ya Nemo kanwa baya rasata dama ya jika ya samo paracetamol ya bashi cikin ikon Allah bacci yai awon gaba dashi sai zufa yake faruk kansa ya tausaya Masa wace tsinanniyar ya hadu da ita ta birkita shi haka Kuma be samu ya zubar ba bare yasamu sa'ida mtsww yaja Tsaki
Be farfado ba sai asuba sanyin asuba ne ya tashe shi haryanzu kansa jini yake zubarwa waya make shi ne haka kodai akwai wani mugun abun a dakin Nan ya duba yaganta kwance ta kara batsal tanata baccin ta hankalinta kwance tabbas ba ita bace ta dake shi wajen yai Rami hankalinsa a tashe ga jiri na dibansa Amma baze iya barin wannan garar ba ay ba shiri ya dage saiga San dar ba'are tamike tanata harbin iska ya nufi wajen Nan dayake ta maiko ya Fara gogawa a hankali ita kanta Taji abun har tsakar ka Amma Sam bazata iya ba ta tsaneshi
Tin da ya farka tana kallonsa duk abunda yake jinin yana zuba kadan kadan Amma saboda ba'asa magani a wajen ba tana mikewa ta rabza Masa naushi hakora biyu suka fice baki sai jini da gudu ya fito Yana ihu a tsakar gida gashi ba kowa suna wajen shagali anata chashewa bakajin komai sai sauti dake tashi a garin
Ta kara juyawa tana sheka dariya hankalinta kwance yakaji gamuwar tamu Dan marar mutunci badu Katemakeni naga karshen Ja'e da kaho a wannan garin namu na kuguru ranta kal ta koma ta kwanta tanata tunanin mado burin zuciyarta Bari gari ya waye naje nagan shi konaji Dadi araina
Aka tsaya cirko cirko anga Ja'e ya bazamo da gudu hori a hannu baki yana zubar jini Kai a fashe Nan da Nan fadawa sukayo kansa suka tarye shi lafiya sarki yataso jikinsa har rawa yake waya rabamun gudan jinina kuje duk inda yake kune Moshi ku kashe shi kar kubarshi da Rai gawarsa nakesan gani amaryar Ja'e kafin tenkwai ta taso tana kuka ba kowa bace tenkwai ce ni nasan itace Ja'e ya kalleta ya girgiza kansa
Ya bude baki duk jini matsiyaciya karya take kishi take da masoyiyata so take ta Raba Mana aure wani ya radeni yanzu nazo fitowa Amma ya akai har wanna jinin ya Fara bushewa ya kalleta ya watsa Mata mugun kallo Dan dai tanada Dadi da tata koma inda ta fito hade da mugun duka kuyi mun magani Nan da Nan saiga me magani ya Fara aikinsa Yana wankewa Yana ihu kamar karamin yaro Yana kuka haka aka wanke akasa magani kowa ya watse daga shagalin antashi cewar sarki kaho a fusace
Fadawa suka dawo basuga kowaba kansu akasa sarki yanata muzurai Dole anemo wanda yai wannan aikin ko insa a fille muku Kai ka kyalesu cewar Ja'e nida kaina zan dauki fansar abunda akai min na rantse da gemunka babana ya fada cikin azaba
Da gudu ta karaso ta rungumesho tsam tana wani irin ihun kuka meya sameka wayai ma haka mamaki ya cika shi kaji rainin hankali aransa ya fada sarki ya daka Mata tsawa tenkwai kina Ina akayiwa gudan jinina haka kinsan shine abun Sona shikadai nake so shikadai gareni ya akai kikai sake haka kadena Mata tsawa Bata sani ba itama Bata da lafiya haka muka kwana nafito nataho Nan abun yasamen a hanya
Tabbas hakane na kwana da ciwon Kai me zafi shiya dinga kula Dani yace bara yazo ya dubaka Ina zaune yanzu zu iya suka koma suke gayan shine nataho Amma tabbas sai mun dau fansa bazan bar jinin mijina Ja'e ya zuba kasa a banzaba
*ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU ARNAN DAJI FANS IYA WUYA ANA TARE*
*INA KARA SANAR DAKU INA TUNATAR DAKU BAYAN ARNAN DAJI AKWAI DAN ISKAN NAMIJI KUDIN KARATU DAMESO 200 NAIRA ONLY NADENA FREE BOOK DAGA ARNAN DAJI MESO TUNDAGA YANZU ZE IYA BIYAN NASA NICE TAKU*
*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI*
*NAGA DARASI DAGA JIYA ZUWA YAU NAGA MASOYA NAGA MAKIYA DUKA NAGODE MUKU DUK WANDA YAZAGEN YA RAGEN NAUYI NABARSHI DA ALLAH MASOYANA INA MIKA GODIYA TA AGAREKU YADDA KUKA NUNAN KAUNA MAKIYANA MA NAGODE DAN NASAN BAZAN TABA MANTAWA DAKUBA DA KIYAYYARKU GARENI BAZATA GOGEBA NASHA ZAGI IYAYENA SUN SHA TSINUWA DAGA NA NEMI HALAL DINA BA HARAM BA ALLAH MUN GODEMA ALLAH YA KARA RUFA MANA ASIRI*
*WRITERS MU KARA HAKURI ALLAH YANA TARE DAMU DAMA BA AKAIWA MATAKIN NASARA SAIKACI KARO DA TARIN KALUBALE AMMA MUNA ZAGUWA DAGA READERS DUK DAN MUNCE SUBIYAMU HAKKINMU DA MUKA SAWA KAYANMU ALLAH YAI MANA SAKAYYA KAWAI KARA HAKURI DAI*
85-90
Da gudu ta shiga gidan ta tarar da lamunde da aduke dukansu a kwance kowacce jiki ba Dadi tayi kan lamunde da gudu sai taga bakinta a karkacewa jikinta zafi zau hankalin ta ya kara dugunzuma ta kalli ADUKE dake Kade kudajen dake binta meya Sami lamunde naga jikinta yai zafi
Kuna fita ta yanke jiki ta Fadi dakyar ta farfado Bata Kara maganaba sai kallo na lura jikinta duk yai zafi yanzu narasa dabarar yine sai gaki Amma bazaki komaba anan Zaki zauna tare damu ko idonta cike taf da kwallah Ina tsoron Zama Ni kadai da lamunde gashi Taki cewa komai
Zan koma jikin mado ya tashi kinsan tenkwai ma tana bukatata bara na hadawa lamunde magani kema bara na baki jikinta yai sanyi tana sharar kwalla tana hada magani ciwon inna zafine sainaje daji gobe Banda magunguna sosai sunyi kasa karbi naki Fara Sha bara na dafa wannan ta Mika mata
Tadauki akalla awa biyu tana kula dasu saida ta tabbatar sun Sami nutsuwa tabasu abinci dakanta tadinga bawa lamunde a baki Dan jikinta yai zafi tana Bata tana kuka jikin ta asanyaye ta kwantar da ita ta hada na mado waje guda abun yai Mata yawa yazatayi
Aduke kiyi hakuri nasan kina Jin jiki kiyi kokari kidan dinga kula da lamunde zanje na duba mado yanzu bazan dadeba yana bukatar magani shima kansa na ciwo ki kula zanje nadawo kidena barin kuda yana hawa gabanki Zaki warke da yardar badu tafice tana sharar kwallar tausayin kansu
Mado hankalinsa ya tashi ganin bega Rama tadawo ba tabbas tanada kirki tana kulawa dashi bata gajiya dayi Masa hidima meya tsaida ita yagaya Mata beda lafiya kansa na ciwo ga wannan matar ta sa shi agaba shi gaskiya tadame shi da surutu bayasan hayani Wai itace matarsa da sake Dan batai masaba aba bakyan gani mtsww yaja tsaki
Yana wnn tunanin Rama tasawo Kai sannu mado najima ko na tsaya bawa aduke da lamunde abincine yai murmushi wannan Bata gajiya da aiki yaji dadin ganin ta tazo ta fitar Masa da wannan matar da danta daga daki shi batai masaba wannan ba matarsa bace Dan masifa sun sashi agaba sai kallonsa suke kamar mayu
Da sauri ta taso kigaya Masa nice matarsa yaki sauraronmu ga dansa yana so yaje wajensa yaki sakar Masa fuska mado nane bekamata ya mantaniba yana Sona sosai jiki a sanyaye ta karasa haba mado kamar yadda nagayama wannan itace matarka ga yaron ka kasaurareta Mana tana jimamin rasaka na kwanaki nai musu bayani kasamu lalurar mantau amma a hankali zaka tunasu zaka dawo nutsuwarka kamar da
Jikinsa yai sanyi ya kalleta taho Nan ku zauna suka karasa gefensa suka zauna dama su ko ledar daki basu saniba bare wani gado sunayin dabaibayi su kwanta akai ta matsa ita da yaron wani wari ya bigeshi ya daure ya jawo Dan tik yake saboda yara ba asa musu komai ga garin da Dan sanyi Amma ko ajikinsu shidai gsky yana Dan Jin sanyi yazeyi da wannan masifar da sittirar sa ansa ya tube sai boye boye yakeyi
Bara na bashi magani kubamu waje suka fita ranta har ya Fara sanyi dataji ya yarda ita matarsace ta matsa ta Fara wanke ciwon da ruwan magani radadi da azaba yasa ya fusgota ta fado a lallausan kirjinsa suka kurawa juna ido jikin kowa yai sanyi ga dukkan alamu duk abukace suke ya kura Mata ido kimun a hankali ya fada cikin husky voice inajin zafi ko motsi ta kasa ta lafe a kirjinsa jikinta a sanyaye ta mike to ta amsa dakyar maganar tafito gaskiya tanada kyau ya fada a ransa
Jikinta na rawa tana Masa wankin ciwon ta Gama tabashi magani yasha gaba daya hankalinsu baya jikinsu jikinta amace bazata iya zamaba zanje naga Tenkwai miyi sallama zan koma banbarsu da kowaba kuma suna Jin jiki dukansu to kawai ya iya cewa Dan shima beda kuzari dakyar yace kizo da wuri gobe ta gyada Masa Kai
Karo suka gabza ita da Tenkwai ta kalleta dama baki tafiba cike da kishi a kwayar idonta Wanda Rama ta hangoshi kwance Tai Mata wani kallon Nima kishin nake dake a naje nabawa lamunde da aduke abinci yanzu nadawo nadubashi wajenki zanje naganki na koma na barosu su kadai sai tadanji saukin kishin Dan gsky tana tsoron kyan Rama karta kwace Mata mado bataki ta kasheta akansaba Dan ita tadakko shi natane ita daya
Yajikin nata da sauki ta boye Mata ciwon lamunde bara naje kinsan duhu ya Fara sawo Kai mutan gari Kuma suna wajen shagalin chan kwana za ai Ana Abu guda gwara na koma kar aje ayi musu wani abun ba kowa yakamata kihanzarta gobe zanzo da wuri na dubashi na koma sai yamma nadawo saboda zanje daji debo magani
Tana fita ita Kuma ta shiga wani farinciki ya cikata mado ya kalleta yai Mata murmushi amarya kin fito ki koma kafin angon ya karaso kinyi kyau irin wannan kwalliya haka Tai Farr da ido ta burgeka kenan yai Mata murmushi Nan suka Fara Hira sai da matar mado ta shigo ta koma dakinta ba tare da kowa yasan tajeba sai matar mado itama taja kunnenta sosai
Iyar Ja'e taleka dakin Tenkwai bakowane a a Ina ciki iya shigo kedai Bari tunda nakesan zuwa wajenki mutane sunyi yawa shiyasa ban leko ba dama sonake nagaya Miki karki Bari Ja'e yaci galaba akanki Dan nasan yadda yake rawar jiki akanki zezo Miki Dole yau baze barkiba karki manta da wannan damar ta aurenku zami amfani mu dau fansa karki tausaya Masa ko daga kafa azamanku ban yarda da rangwame ba kinji nagaya Miki bara na koma wajen wasanni sai gobe zamu dawo duk matan sarki nachan nice banjeba Nima natafi ki kula nagaya Miki
To iya zan kiyaye sai kin dawo to Yar albarka tasa Kai tafice hmm lallai iya tana tunanin zanso wani bayan mado tayi kuskure so dayane tun Randa na tsince shi nake Masa zan cigaba da sansa har saina kashe Ja'e sannan zami aure nida mado na tana wannan tunanin bacci me Dadi yai gaba da ita cike da mafarkin mado
Ja'e ya shigo yana sawo Kai yaga batsal hq awaje shedar baccin ta yai nisa tanajin dadin baccin yawunsa yafara dalala gaskiya yaga gara baze Bari shibe taba ganin me irin wannan ba Abu faskacece haka sai maiko yake shikadai Nan ya matsa jikinta ya Fara zura bakinsa kan nonon ta ya Fara tsota ya Kai hannu yafara kwakule a hq Nan yaga ruwa yana fitowa ta hq yagama shidewa yafara fita hayyacinsa Shan nonon yake yagansu Luka Luka kamar sabon maye
A bacci taji anai Mata wani Abu me masifar Dadi Kuma ajikinta meye wannan tana bude idonta wazata gani Ja'e ne ay batasan sanda wani karfi yazo mataba tadoka shi da garu ranta a bace nizaka nunawa iskanci ko angayama Nima zakai min abunda Kai wa aduke ne to zaman lafiya Babu tsakanina dakai mugu zaka dibi gara to kwalelenka
Taji tsit tana dubashi taga Suma yai ta kyalkyale da dariya daga wannan yasarwar se Suma to yanzu muka Fara ga jini ya wanke Masa kansa Dan ya daku na rantse da badu nice ajalinka muje zuwa gani gaka ga jikin dakake kwadayi saina hallaka ka akansa daga yau zamu Fara ko kallon sa Bata karaba Takoma baccin ta yana yashe a gefe Dan ba karamin wulli Tai dashiba gashi ya saki jikinsa duka danya shagala Tai masa bazata ta Bazar dashi Rai a hannun badu
Afra ta shigo Niki Niki da uban Kaya yara na binta a baya dawasu ta jibgo siyayya Dan tayi kamu ya barnatar da kudi tamkar besan ciwonsuba yana santa sosai yaji dadinta yadda yakamata Dan afra akwai ta sosai tayi Zaki chaiii ga uban duwawu da nonuwa sai dai gajeriyace Amma tana da haske itama
Nan suka baje ita da jeddah suka Fara fito da Kaya kamar zasu bude karamin kanti duk saboda shiga Jami a ya siya Mata hankalin jeddah duk ba akan wannan shirmen yakeba ita bukatarta afra ta dafawa suhail abinci hudu tayi yanzu Dan Allah aminiyar muje ya kusa zuwa Kya Bari na huta ko kinsan yau gida nayi saboda baba danma nakira shi nace umma ce ba lafiya a asibiti ma muka kwan
Suka sheke da dariya suka tafa ay gwara dakika Kira shi Kika solashi yadda zeyi ya yarda Mana hadda a dubata Niko Ina taheer guess palace ina Shan raba suka sheke da dariya tashi mufara afra Kya huta gaba daya Dan nasan kin ciyu wallahi jarabarki bazata barni na hutaba muje mufara dafatan kin siyo komai duk ansamu kawata mufara kawai shegiya kamar iya abun arziki kikai
Haka suka Fara girkinsu cikin awa biyu da rabi aka kammala saiwa ta jiku cikin ruwan tsarkin ta afra ta hada Masa haddaden lemon abarba suka hada komai a gefe sannan ta shiga bandaki ta sillo wankanta tadau kwalliya taban mamaki tayi kyau kamar fure dama Kuma me kyance
Afra tai Mata sallama ta warar Mata