Showing 33001 words to 36000 words out of 43399 words
ke zaune a daji sukaje ta shiga bukkarsa yai Mata jajen rasuwar mahaifinta ya nuna Mata kansa yace karshen wayannan azzaluman zezo yamazo alkaluman aikin mu sun nunamana haka Tai masa bayanin ciwon aduke yai mamaki Amma bece komaiba tabbas maganin ciwonta sai anyi hakuri a hankali ze warke haka ya hada Mata sukaje ya nuna Mata su kodan gaba ya hadowa lamunde ma sukai sallama suka kamo hanya suka dawo
Amma Rama nai mamaki da akace Tenkwai ta auri Ja'e Bata kishin ku Bata kaunarku kenan hmmm kadena zarginta daukar Mana fansa tajeyi na tabbatar da zata iya Kuma babbar matsala wannan kububuwar yadda za a kawo karshen ta Amma tabbas Tenkwai ita zata kawo karshen Ja'e ya kalleta sosai Ja'e ba kisan mace bane Ni zan kawo karshen Ja'e bazan barshi da Rai ba ki gaida Aduke bazan iya ganinta a wannan halin ba shiyasa bana zuwa wajenta bawai Dan nafasa auren taba inasanta a haka
Tenkwai na shiga da Ja'e dakin ta yasar kasa ta fice tabarshi ta shige dakin mado saboda matarsa suna ciki suna aikinsu Yana kwance ya lumshe ido kamar me barci ba bacci yake ba tunanin Rama ne fall ransa shidai Yana tausaya Mata ko yauma aikin take ko jikin Aduke ne yahanata zuwa daze iya dayake yaganta ko lafiya tabbas Yana kewarta sai yaji zazzakar murya tana Masa magana
Tenkwai ce bacci kake mado ya bude ido tarrr a kanta idona biyu shigo suka dinga Hira abunsu chan sai ga Rama ta shigo da sauri ay da hanzari ya Mike Ina Kika tsaya Rama inata zuba idon ganinki kince zakizo da wuri kamar ze kamota ran Tenkwai ya baci ta kalli yadda take wani murmushi tamkar batasan da ita awajen ba ranta a bace bakinta har daci yake ta wani gangajeta ta tafi luu da masifar zafin nama ya tareta ta fada kirjinsa Tenkwai tasaki wani ihu data dirgitasu iyar Ja'e ta leko a guje lafiya meyafaru Ja'e ma yafito da hanzari yana layi yif ya fadi
Hankalin jeddah ya gama tashi Dan bazata taba yarda wata tashigo gidantaba Amma yaza Tai haka ta kwanta cike da bakin ciki da tashin hankali Dole tadau mataki gashi har Tai bacci ummanta Bata dawo ba da safe tana tashi ta ganta tana ta bacci a dakinta ta saki wani tsaki ta dala Mata duka
A fusace ta mike bansan isakanci ubanki zan Miki Mara mutunci ba mtsww taja wani tsaki to ki tashi Dan mu biyu ze aura Mata biyu ze aura Rana daya yanzu yazamiyi ai agigice ta mike mekike fadamun suhail din Ina ze Kai Mata biyu jarabarki ma Bata isheshiba ayune shi daze iya daku KU biyu kedakike kamar harija
Dan nasan Ni Kika dakko
Mtsww bawannan zancen nake mikiba ki tashi mu samo mafita mafita dayace muje gidan malam suka mike suka shirya sai dotsa aka zayyanewa malam komai ya duba yace gaskiya wannan auren sai anyi shi Dan darabo me zafi a tsakaninsu Dan haka Dole sai anyi keda ita duka da rabon
Kan uban chan malam wane aurene ba rabo ko wane aure yanzu Yana da rabo Dan Ana shiga kamar a bakin kofa ake tuntube da cikin Dan haka kowane aure da rabo kasan yadda zakai ka kwance wannan kutungwilar auren Dan bada yataba Ni uwarta banzauna da kishiyaba sai ita
Gaskiya sai dai kuyi hakuri Amma duk inda kukaje haka za a gaya muku sai dai kawai yafisan wannan yanzu akan waccen duk da kunsan me mukai Masa yasota wacchan ko San gaskiyane duk inda kukaje ma kudinku za aci Dan wannan aure gashima anyi shi angama ai jeddah najin haka ta rushe da kuka
Tashi mutafi share hawayenki wannan maganar karya daga Miki hnkl Dole musanja malami suka fice umma nata ruwan Bala'i suka koma gida Jeddah Sam Bata hayyacinta ki kwantar da hankalinki zanje na lalubo Mana wani malamin me zafin hannu ko kashetane gwara ayi a a umma Banda kisa ta fada cike da tsoro shashasha komeyema ba gwara aimataba tasa Kai tafuce
Suhail be farfado ba sai asuba haryadan fada ya shiga wanka ya fito yai sallah jikinsa ba kwari jeddah Bata kyauta masaba ta cutar dashi metasa Tai masa haka tabashshi yaje geji Mana yazubar Amma tahana shi bazata Kara ganinsa ba sai angama komai ya sallah ya kwanta yau ko office baze iya fitaba ya Kira sectaria rsa ya cemata base samu fitowaba yau bejin Dadi Tai masa sannu ya kashe
Tea kawai ya iya Sha da cake dama baya rabo dasu wajen 3pm alhaji ya kirashi a waya yaje yanasan ganinsa jiki a sanyaye ya Mike ya shiga ya tarar da alhajin a falo shi da hajiya ya gaishesu suka amsa dukkansu ransu a hade ya kalleshi angama binkice akan yarinyar dakakeso ka aura Amma Sam banji dadin yadda binkicen ya kasanceba gaban suhail yai wani mugun faduwa kirjinsa har dagawa yake
*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU DUK DA BAKWA SANYIN COMMENT MASU COMMENT DIN BASU DAYAWA*
*INAKARA SANAR DAKU AKWAI SABON LITTAFINA ME SUNA DAN ISKAN NAMIJI KUDIN KARATU 200 NAIRA ANFARA BIYA GAME BUKATA DAN WASU SUNFARA BIYA NICE TAKU*
*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*GASKIYA MASOYA INAJIN DADIN YADDA KUKEMUN COMMENT INAJIN DADINSA SOSAI COMMENT SHIKE KARA MANA KARFIN GWIYWAR YI MUKU TYPING INA YINKU MASOYANA*
*KU GAFARCENI MASU YIMUN MAGANA TA PRIVATE NA TURO MUKU ARNAN DAJI WALLAHI ABU YAI MUN YAWA KUNEMA AGUN FANS DAN ALLAH VA WULAKANCI BANE INA GODIYA GA MASOYANA MASU MIKO SAKON GAISUWA TA PRIVATE KODA BAN REPLY BA NASAN DAKU*
*JINJINA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1,2,3,&4 DUKKANKU INA MIKO GAISUWA GAREKU*
*WANNAN PAGE DIN NAKUNE*
HANY
BEAUTY
NAFEESA
NAJAHART
SHAMMA
SHAMZY
KHADIJA
RAHILA
MALAMA UMMA
*KAI KUNADA YAWA MASU COMMENT KULLUM BAKWA GAJIYA WANNAN PAGE DIN NAKUNE DUK WANI ME MUN COMMENT KULLUM KUYI YADDA KUKESO DASHI*
110-115
Hankalin su ya tashi abun mamaki sai sukaga mado ya tare wukar ta soke hannunsa suka zabga ihu sukai kansa dukansu suka rungume shi a tare ba shiri Rama ta dakko kayan aiki ya zuba musu ido kawai Yana kallonsu duk maganganu su a kunnensa sukayi su mesuke nufi da fasa kwai mesuke nufi dashine
Tabbs yana shakkar kasancewar sa cikinsu dama tunda da wasu Kaya a jikinsa suka cire Masa kansa ya Fara juyawa Rama ta karaso tafara gyara Masa hannunsa jikinsa nata rawa ya fice Rai bace yanaso yaje yaji gaskiya a wajen iya Dan ita tace shi bawan tane me suke boye Masa
Bayine maza suka hada kansu saboda yadda ake fifita mado sun yanke shawarar kashe shi Kota halin Kaka sai sukaga wucewar sa gidansu Tenkwai gurin Rama cike da farinciki dama hutawa suke suka bi hanya suka labe yadda bame ganinsu sun Dade suna jiransa sai gashi ya taho Yana tangadi suk sheke da dariya suka fito suka zagaye shi yadinga kallonsu Yana mamaki
Lafiya lafiyar kenan wato Kai anfifita ka akanmu to yau zaka bar duniya yau zaka bakunci lahira kafin yai kwakwkwaran motsi sun Fara buga Masa sanda aka sai jini ya yanke jiki ya Fadi suka dinga dukansa ta ko Ina sai ga Ja'e ai jikinsu na rawa suka zubar da makamansu suka Fara gudu ya gane biyu daga cikinsu jikinsa Yana rawa ya karaso mado ne yasa kuka ya kinkime shi sai gidan su Tenkwai dama wajenta zashi ita ya biyo yasan Rama ce me Masa magani
Suna zaune suna kuka akan lamunde da Taki dawowa hayyacinta sai kuka suke sun dauka ta mutu sukaga Ja'e da mutum yanata yararin jini Rama ce ta taso mado ne ta fashe da kuka ta dakko jakar aikinta tafara aiki tana goge ko Ina tanasa magani tana ta share kwalla Tenkwai data juyo taga mado ne sai ta Fadi ta sume Ja'e yai kanta ya rungume ta a kirjinsa
Karki tafi ki barni Tenkwai kece rayuwata ke kadai nakeso karki mun haka badu ze temakeki itako Aduke kuka kawai take wannan abun yayi yawa Dame zasuji tanata kuka ta rarrafa ta debo ruwa ta dinga shafawa Tenkwai a hankali ta bude idonta ta kankame Ja'e tana kuka aduke ta barsu taje kan lamunde ta kifa kanta tana kuka saitaji kirjinta na bugawa Nan ta kwalla Kara tana da rai
Da gudu Tenkwai ta shigo Ja'e ya rufa Mata baya yaga halin da take ciki Tenkwai sa bakin ki anata ki dinga zuko numfashin ta yadinga Danna kirjinta tana wani irin Abu chan ta saki ajiyar zuciya tadinga kallonsu daya bayan daya sannu iya cewar Ja'e ta kalleshi Ja'e ne yazama haka ta fashe da kuka
Suka dinga Bata hakuri da kyar ta share hawayen ta naji sauki Tenkwai kibi mijinki ku koma banyarda ki sake tada maganar dazu ba kiyi hakuri zuwa ranar Dana ambata ta fashe da kuka Ja'e yace iya baza ai hakaba bara naje anjima nazo mu tafi na taho naci Karo da bayi sunwa madon iyata rauni shine na dakko shi na kawo shi gun Rama Naga wanchan ciwon ma ita tayi Masa magani a guje lamunde ta mike kamar ba itace akwance yanzu ba ta fita kan mado tanata kuka daukeshi mukai shi dakin chan
Ja'e ya karaso ya dauki mado suka sa shi a daki ya tafi ze dawo anjima su koma da Tenkwai zeje a Kama bayin dukansu ai musu hukuncin abunda sukai lamunde taiwa kowa banza a tana gaban mado ta kura Masa ido tana share kwalla ganin haka Tenkwai ta tafi ta kwanta a haka bacci me nauyi ya dauketa tana baccin tafara mafarki ga bera Nan yayo kanta gadan gadan ta rike shi yanasan kwacewa tadinga maka shi da kasa gashi Kato
Tai masa laga laga ya kwace da gudu ya fice tanata haki ta farka a firgice duk ta hada gumi chanko gidan Ja'e dakin amarya Yan kungiyarsu ne keta kuka saboda yadda akaiwa Yar uwarsu jina jina ran kowa a bace na rantse da San danakewa Ja'e sai na je dakaina na shanye jinin mummunar chan tanata haki wannan gaskiyane kece amarya daga ke ba Kari duk wadda tazo mu muke cinye ta duk wadda zata Bata Miki sunanta gawa suka sheke da dariya banda me jiki face face da jini fuska a sundume sai kukan wuya take
Haka suka wuni suna jinyar mado dabesan wake kansaba ba umm ba umm umm sai hararar juna suke kowa da abunda ke sakawa idan Banda bakin ciki ga mijinki me shegen sanki Amma kin nacewa Wanda bayasanki mtsww Wai ita kyakykyawa Yana santa to na rantse da kabarin babana sai na rabaku baze aureki ba duk a zuciyoyinsu suke sake sake sai yamma lis Ja'e yazo su tafi Taki tafiya saida lamunde ta haukace Mata sannan ta bishi tana kuka
Hankalin iya ya tashi ankama dukansu ankaisu kurkuku za a hukuntasu iya tace kar a kashesu adai basu horo me tsanani tunda be mutu ba taso zuwa sai Tai tunanin rigimar daza ai tafasa zuwa tana Tai masa addu ar badu ya bashi lafiya
Tana zaune ita kadai a daki Ja'e ya fita tana ta kuka tana kissima yadda zata raba wannan Abu ga abunda babarta tace mata akan auren Nan me hakan ke nufi tadinga kuka sai taga wata katuwar mage ta shigo baka Kirin tayo kanta suka dinga dambe tana yagar jikinta ita Kuma tana dukanta iya karfinta chan dataga magen na Shirin cin galaba a kanta sai ta dai wata kibiyar kwari da bakar ta ta Chaka Mata sai Tai wani kuka ta bace itama ta Fadi a wajen tana ihu cikin jini Nan iya ta shigo lafiya taganta kwance cikin jini ko Ina yakushi hankalinta ya tashi
Jeddah hankali ya Gaza kwanciya ba maganin daba aje nema ba anrasa gashi batasan dinki saboda Ana ganewa a gaba gwara maganin Mata haka ta dinga shansu kamar Bala I rubutun mallaka ba abunda bataiba burinta taje a uwar gida sunbi malamai masu zafi angaya Mata it's ze Fara kusanta Yana kusantar ta baze Kara tuna Yana da wata Mata bayan itaba basa Zama itada afra kullum ahanya suke
Bangaren haleema alkur Ani aka rubuce Mata maganin kowace waraka ta da sauran magungunan tsari da addu oin kariya haka aka dinga Bata su takanas mamanta ta dakko wata Yar Sudan ta gyare Mata ya ta ko Ina Kama daga gayaran jiki gyaran hq lallae komai na jiki Yan sudanne sukai Mata har gyaran gashi
Suhail yayi yayi tagaya Masa nawa ze Kara Mata tace sun isheta shine yakara aika Mata da million daya da kyar ta karbi dubu dariyar shima saida taga ransa ya baci sannan yace subar komai ya yafe ita kadai yake bukata Amma Ina babanta yace Sam aba shi daki daya da kicin shima zeyi tasa gwanintar
Kwanaki nata tafiya yau su Jeddah suka Fara nasu shagalin tun laraba sai laraba zasu Gama sannan a shiga na ango gaba daya za ai faty daya a bubbles plus daya a elighantee daya mozida daya Bristol Ni ima guess inn harda ball a la sultana Kai abubuwa shagali a clubs har uku till down za ai kwana cir tuni suka Fara
Nan aka dinga lalacewa ita kanta amaryar a lalace take saurayinta Ahmad Dan unguwarsu shine a matsayin ango shima kyakykyawa ne anzubar da kudi anci uwar sabada an Rana hq sadaka indan me napep ne yakaisu kyauta zasu dagama cinya ka sasukesu kawayenta duk murnar auren kawarsu Yan napep sunci banza sun Sha nonuwa iri iri gurin Yan matan amarya
Anagama kwashe Albarkar auren tsaf harda masu Shan giya masu rigima duk anyi harda fasa kwalabe a elighantee akaiwa me waje asara yace sai anbiyashi haka ta biya ranar alhamis akai kamu a waje daya aka kamasu zokiga kyau ko wacce naji dakanta iya zallar Mata ta aka Tara dake Jeddah ta iya hannunta ba Yar kwalta ko daya a wannan bikin anyi lakca anmusu wa azi ko waccensu su hada kansu su zauna lafiya
Washe gari juma atakama dinner ango yayi kyau anko yai musu su biyu kayan dinner da kamu sunyi shigar silver da ash shima yasa ashh din wata shegiyar getzner Tasha aikin Yan Zaria sun gaji da haduwa yasawa kowacce zobe Jeddah se takama take saboda ita ya Fara sawa Dan haka yafi sonta da akazo yanka cake ma ita ya Fara bawa Amma ko ajikin haleema duk da abun ya taba zuciyarta
Abun mamaki data bashi rike hannunta yai ya tsotse tas Nan aka dau ihu da sowa ran Jeddah ya baci Ashe ba Dadi yadinga kallon haleema kamar Yar tsana duk da jeddah itama akwaita tahada komai ne nono kamar balo aka dinga hotuna Nan waje ya kaure a zafafe faruk ya shigo filin ya tsinkawa Jeddah Mari shegiya karuwa kinci nasara kin Zaki auri abokina Ashe sai da Kika shiga Kika fita Kika nemi hanyar da Kika aure shi Kai Kuma ka kyauta Amma kaje ai muku text din jini dukanku Dan banyarda da itaba inasanka har Raina ya juya ya fice
Nan Jeddah ta kurma ihu anci mutuncin ta ita mutuniyar arziki ce aishi yaje yace Yana santa ran suhail ya baci ya riketa yadinga Bata hakuri Nan waje ya hautsine gashi suna tsakiyar fili anata zuba ruwan kudi itako haleema dariya Tai alhakinane taci gaba da juyi Ana Mata manni da gudu ta fice daga hall din tana kuka ze bita cikin gwanan cewa ta riko rigarsa ta baya ta Sha gabansa ta Fara juyi sai waje ya kaure da ihu Nan ya manta da wata Jeddah ma ya Fara Mata manni anata ihu wasuko nata gulmar abunda ya faru hankali kwance suka chashe sai Sha daya aka tashi
ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYA
Nice Taku akoda yaushe masoyiyarku
*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH INAWA DUKKAN MASOYANA FATAN ALKHAIRI BANSAN CEWA HAKA KUKE KAUNATABA SAI YADDA NAKE CIN KARO DA ADDU OINKU GARENI INAJIN DADI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRI
ARNAN DAJI SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YA KARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA YA RAYA ZURI A
BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI
105-110
Mado ne yaje wajen iya iyata ta amsa na am Dana mekakeso ya shiga sunkuyar dakai Yana Sosa keya Tenkwai ce labe bakin dakin tunda taga ya shiga tabiyo shi ta labe Taji mezece haka kawai gabanta Yana ta faduwa Amma Taki tafiya ta kasa kunne Taji ya Fara magana
Iya aure nakeso na Kara gabanta sai da yai wata muguwar faduwa duk da batasan Tenkwai su rabu da Ja'e Amma ita taimata alkawari burinsu na cika zata raba wannan auren tunda sun fasa kasheshi tana ganin zeyi adalci agaba duk da tasan sarki kaho bayasan wannan sanji na Ja'e ya rasa daga Ina yafara kullum abun akanta yake karewa
To mado wa Kuma kagano wace taima cike da murmushi ai bawata bace Rama ce iya dama mun Dade da Fara San junanmu lokaci muke jira sai yanzu yayi Kuma ay Tenkwai Kara ta kwallara ta Fadi kasa sumammiya a wajen da gudu suka fita suna Yar rige rige jikin iya kawai rawa yake kamar mazari
Mado ya debo ruwa ya watsa mata shiru kakeji Nan ya dagata chak yai dakin iya da ita Banda kuka ba abunda iya keyi tasan tabbas taji yazatayi tasan zamansu yazo karshe da Ja'e batasan su rabu tanaso komai yazo karshe ta sanadin Tenkwai me hakuri batada hayaniya tunda Ja'e yace karta Kara shiga dakinsa Bata Kara zuwaba
Mado ne yasa bakinsa cikin na Tenkwai Yana hura Mata iska ya dinga hura Mata iska a fuskarta ya dinga yimata tafiyar tsutsa daga wajen nononta zuwa mararta befi minti biyarba ta budo ido rass akansa