Showing 6001 words to 9000 words out of 43399 words
aduke ta kamo hannunsu ta hada sannan tace
"kuyi hakuri kudena kuka" tana numfashi dakyar
" kusa wannan a matsayin kaddarata mu kawayene tun kuruciya kutuna da rayuwarmu ta kuruci mu masu rike amanane da sirrin juna karku sanarwa da kowa wannan zance Koda ko kakatace wadda nadauketa kamar uwata sirrine tsakaninmu Koda mutuwa nayi kumin alkawari"
Da sauri tenkwai tasa hannu ta rufe mata baki aduke takwantar d kanta akan cikinta ta cigaba da kuka
"garin Yaya haka tafaru wayay mata haka? " sukaji magana abayansu ana tambayarsu suka juya a tsorace dukansu jin maganar mutum.
Jeddah kwance tayi dai dai tanata aikata Masha'a dawani saurayi kwatsam Al ameen yasawo kansa falon bata taba tunanin wani ze shigo mataba Dan tasaba ba Wanda yake shigo mata sun Lula wata duniyar basu San ya shigoba sai ji sukayi yanata zabga salati a furgice ta juyo tana neman abunda zata sitirce jikinta dashi ya zuba musu ido kallon kun shiga uku yay musu Nan da nan ya cire belt dinsa yadinga jibgarsu sunata ihu bame ceto sai da yay musu jina jina yahada musu jini da majina Dan kansa ya gaji ya futa a fusace
Bangaren maryama ya nufa kai tsaye " nagode Miki kwarai maryama aikinki yana kyau duk abunda ake ciki kici gaba da gayamun Dan ubanta Dole ta bar gidannan zanje insamu hajiya akwai aikin dazami na tattara duk wasu muhimman takardun Yaya suhail d komai n bangaren dukiyarsa Kuma Dole ke zaki aikin"
"to yallabai nagode" tace masa
" karki damu fatana kuci gaba da zama yadda kuke karki taba nuna mata wani sanji nagode maki ay yanzu jikinta ya gaya mata" maryama murmushi kawai tayi.
Yana fita Jeddah ta dubi saurayinta tace "Ahmad ka cuceni Al ameen nake masifar so a yanzu shi zuciyata take bukata fiye da yayansa shine dalilin dayasa ban damu da batan yayansaba saboda dashi na shirya yin rayuwa yarone da kudi ga zubi me kyau ya tsaru ga kudi ga gayu Kuma shi Dan fantamawane Amma tsinanne saida ka ribaceni saida nace muje daki ka kiya"
yana tashi ya zabga mata mari ya kara mata da duka ta ko ina sannan yace " Dan uwarki lefin waye kina kallo ya hadamu ya jibga kuma yasanni yasan gidanmu kinsan meze biyo bayane kowa yasan kece kike nemana kekika jawoni tunda gidanki nazo tun kafin ki aure kike nemana kina bibiyata kowa yasani Dan haka kece a ciki kingama cin amanar mijinki Bata fa yay ba mutuwa b kike ikirarin auren kaninsa jaka kawai me kyan Dan miciji yasa kayansa harze fita Kuma sai y dawo bani kudi banda kudi bazan bayarba ko kobani Kona karairayaki ga rashin kunya ga Dan banzan tsoro itaba karfiba jiki a salube tawuce ta dakko masa rafar dubu dari ta wulla masa karbi kare ya fuce yabarta a wajen
Anan zandakata sainaji ra ayoyinku nagode sosai
*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
25-30
JINJINA AGAREKU MASOYANA MASOYAN WANNAN LITTAFIN NAWA ME SUNA ARNAN DAJI
Gaisuwa da jinjina agareku KAINUWA WRITERS ASSOCIATION Allah ubangiji ya karamana fasaha ya kara hada kawunanmu yabamu nasara akan wannan rubutu da muke Allah ya daukakamu
Aguje suka shiga dakin tabbas shine yake tari ruwa nata bulbulowa tabaki ta hanci harda Dan jini jini sukazo kansa suka durkusa rama tajuyo ta kalli tenkwai taga yadda farin ciki hade da tausayinsa ke kwaranya a idanuwan tenkwai sai jikinta y karayin sanyi tace kubashi iska bangamaba tukun da hanzari lamunde tasa Kai tafice dakyar tenkwai taja jiki ta fita tana tafe tana waiwayensa cike d tausayin kansu itada tenkwai rama tacigaba da aikinta na bokaye danko bokaye za akirasu tinda mesuka sani inbanda surkulle Allah yay mana tsari d jahilci tacigaba dayi masa surkullen sai data dauki minti arba in sannan tafito tahada gumi tagaji sosai ta kalli tenkwai da hanzari ta taso hartana zabga tuntube ya jikin nasa ya farkane tadanyi Jim kamar bazatace komaiba eh jiki da sauki yana numfashi yanzu ya farfado daga dogon suman dayay Amma yasamu bacci me nauyi ze iya kwana uku yana wannan baccin amma kullum zandinga zuwa ina dubashi inasa masa magani safe da dare zanje gida kizo inasan magana dake anjima tom rama nagode maki sosai badu yatemakeki ba komai tasa Kai tafuce
Abun duniya yadamu mahaifiyar ja e hari tunaninta Yaya zatay da wannan mutum data gani a gidansu tenkwai tabbas idan aka samu labari Koda wasa kaho yaji shine mutum na cikon biyar daza a yanka duk da ansa hayaki amadadin na biyar din tabbas akwai matsala amma tayaya zata temaki wannan kyakykyawan saurayi dole sai ta hanyar ja e to shima bakin mugune yamafi kaho mugunta tinda inka haifi da sai yazoma yafika Amma duk yadda za ay bazata taba bari asan dazaman wannan mutum ba Dole tasan abunyi saboda tabbas wannan bako ze musu amfani bata saniba ko shine silar gyaruwar wannan gari nasu tanajin hakan ajikinta a guje wata baiwa ta shigo badu yatemakeki ansamu haihuwar jarirai har mutum takwas wayanda akaiwa biki shekarar data wuce dukansu yanzu haka suna fada za ay bikin farfesunsu kwana uku masu zuwa yakamata izuwa yanzu kisomacin naman jarirai Dan ba karamin Dadi gareshiba dakata shashasha tur daku dakuke iya cin naman yayanku da Yan uwanku kinsan zafi da radadin da iyayen wayannan jariran sukeji musamman ma mata su sukasan wahalar dasuke sha na haihuwa nasan yatake tabbas badu be cika abin bautaba Wanda ya haliccemu dukanmu Amma shize dinga shan jininmu tun tuni nasan akwai wani abun bautar bayan shi Amma namanta menene saboda Nima bamu da addini haka na taso amma anamu garin ba a haka tashi kiban waje jikinki har rawa yake kina murna xakici naman jarirai kema ba auren kikesoba a wannan shekarar zaki haihu zakiji zafin da sauran iyaye sukeji tashi kiban waje jiki asanyaye tabar dakin hari ta fashe da kukan tausayi tace munada bukatar sanji muna bukatar temako sai kuka
A a ansar kaidawa kukazo Ni da Yaya asra mamyn mu tadawo damu Nan gidan kamarya cewar al ameen kundawo nan ita kumafa metake nufi ya futa a fusace way hajiya me Jeddah take nufi ta turo miki yara iceko ita tana nata gidan uban Dan tunda bazata rike masa yayaba Dole tabar gidan dama darajar yayan akabarta a gidan ta koma nata gidan uban hajiya ta kalleshi meye naka natada jijiyar wuya badai gida bane taje tayta zama Ni hakanma yay mun Dadi dama da haka araina banasan Jeddah tarikesu saboda itama tarbiyya ba isarta tayba yay shiru zuciyarsa tanata tafasa ay shikenan Amma nasan abunda zanyi ya tashi ya fita itako Jeddah duniya sabuwa Nan ta bude shafin rashin mutunci tasallami duk masu aikin gidan maryama kawai tabari Dan itama taga batada sa idone Bata damu da itaba balle shiga bangarenta (datasan cewa meze biyo baya dabata bar maryamaba muje zuwa dai)hankalinta kwance tafara wadaka da dukiya Nan tanemi biza zuwa Dubai ta biya musu itada kawarta afra ummanta ko haka take tura mata da kudi hankalinsu ya kwanta basu da wata matsala bamesa musu ido tasayawa afra wata mahaukaciyar mota tasiya mata gida hankalinsu kwance aikin boka yayi tunda aka maidasu asra basu kara waiwayartaba dagasu har kakanninsu shiyasa takecin karenta ba babbaka anan tasamu hanyar zuwa manyan Park da gidajen shakatawa tafara haduwa da manyan alhazawa suka kara bude mata ido da kudi hankalinta kwance zata shigo gida da Wanda takeso suyi badalarsu San ransu tayi kawaye mata na garari matan manya tuni tafara janye jiki da afra matsalar daya tamusu biza tare d gsky bazatat tafi da itaba saboda idonta ya bude bame sata ko hanata kullum ummanta a cikin fasa mata Kai take kinganki kuwa lallai inada kadara kin hadu kinxama big madam lallai kudi sunyi yata tana fari tana iyayi Allah umma wallahi jeddah kullum aikinta kenan zuzutata ita Kuma taita mata barin kudi
Jiki a matukar sanyaye rama ta koma gida tabbas akwai aiki agabanta yaza tayi kenan ta rasa hayaki sai hawaye gashi a ranar data rasa shi takamu dasan wannan bakon dabatasan waye shiba Wanda ta tabbata ba irinsu bane yafi karfinta gashi shi duka jikinsa a rufe sabani su day komai gashi Nan a waje tasan tabbas aka kamasu hukuncin kisa yahau kansu dukansu sannan ga aminiyar ta itama tana masifar sansa to yazatayi da ranta tenkwai ko sai murna take Amma tana cike da alhini ance sai ya kwan uku ze farfado Amma duk da haka tana cikin farin ciki ta shiga ta tasashi agaba sai tadingajin wani sanyi a kirjinta tana ganin wannan mezatay da wannan mugun me mata Sama da ashirin ga kyakykyawan namiji itasam Bata jin zata yarda ay wannan auren to Amma yazatayi mahaifiyarsa ta roketa alfarmar tayarda ayi kodan tsira da rayuwarsu data wannan mutum tazauna tay shiru tana tunanin hanyar dazatabi tasamu mafita akan wannan mutum yamma nayi ta tafi gidansu rama tana shiga tajiyo nishi Sama Sama dawani irin gunjin kuka ta kara kaimi takarasa shiga dakin mezata gani wando tafara cin karo dashi ta kutsa kanta cikin dakin bemasan tashigoba tabbas shine shine saidata rusa wani uban ihu tazube awajen ya juyo yaganta a matukar firgice ya Mike yana neman wandosa tabdijan.
Tofa muje zuwa metagani dayasata suma wa kuma tagani Wanda ganinta yasa shi firgita kubiyoni Dan jin yadda zata kasance nice ta ku harkullum
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON RUBUTA LABARINNAN CIKIN AMINCI YARDA NA FARA LAFIYA ALLAH YASA NAKARE LAFIYA
FAREEDA ABDULLAHI
35-40
Jikinta gaba daya yay mata tsami wannan masifa hawan hawa yanzu duk yadda Ahmad yake mata biyayya haka ze mata yaro me masifar zaki gaskiya bazan iya rabuwa dashiba Nina janyo masa dukan dayacine yasa shi fushi kuma n tabbatar kunyace tahanashi rama mana wannan jibgar da mukaci zanbashi hakuri bayan nadawo daga Dubai Bari inkira waccen ta shirya muwuce tunda jibi zamu tashi gwara mufara shiri Amma Bata taba tunanin haka zata faruba saboda batasan zebata matsalaba Bata Kai sunansa wajen bokaba Amma bari tunda tafiya zatay saita dawo duk daya ganni da wani Dole ya aureni ay shima suhail b haka na kyaleshiba hanyar danabi nasami suhail ita zanbi nasameka Al ameen ko kaki ko kaso Nan tafara tunanin haduwarsu da yadda aurensu y kasance itada suhai shin wacecema Jeddah ne Bari muji
Jeddah kyakykyawace tagaske doguwa me matsakaicin jiki Bata cika faske bau ba Amma farace farinta me kyau daya hadu da shafe shafe tanada kyau ga gayu kawai matsalar talauci dayay mata katutu asalin iyayenta fulanin adamawane fatauci yakawo babanta malam jauro kano ya fara fataucinsa cikin nasara yana kawo shanu da awaki yana saidawa Allah yasa masa albarka yase gidansa medan kyau a dangwauro ya koma adamawa cike da farin ciki ya dakko iyalansa karkaso kaga daga hanci gun habi mijinta yayi gida zasu koma birni kano sunbar gidan gado kaf gidan tsoron habi suke saboda masifarta bame taba mata danta musammanma jeddah Yar gaban goshinta duka yayanta biyu kacal tahaifa a duniya sai Bari da taitayi daga Jeddah sai kaninta mansur mahaifiyarta macece jarababbiya mara godiyar Allah tun suna adamawa irin matan Nan ne masu bin malamai shiyasa ta mallake mijinta malam jauro bashida wani katabus sai abunda tasashi ganin Allah ya Bata ya me kyau data fara girma saita fara tunanin ita zata zame mata kadara( kunjifa fans ka haifi diya tazama kadara Allah ya kiyayemu)shiyasa tafara koya mata kissa da kisisina tuntana Yar sagaryarta tasaba zuwa shagunan maza suna latseta suna Bata kudi tana kaiwa uwarta kwanci tashi ba wuya taxama budurwa tasamu tagama secondary School dakyar daga Nan tafara yawonta na bin maza dama maza akwai San kyawawa to Jeddah tananfa Allah yay halitta kyaune da ita kamar aljana shiyasa take Jan zarenta San ranta shiyasa take kwasar samari tana hutawa da samari har makwadaiciyar uwartama ta samu abun da takeso ranta kal suci me kyau su sha me kyau suyi wadaka da kudinsu abun yanaywa malam jauro kuna yana cimasa tuwo a kwarya abun yana masifar Bata masa rai Amma anshanyeshi beda bakin magana baya iya cewa komai sai ido duk kokarin dayake akan iyalansa araine yake gun habi wannan rayuwa da yarsa keyi shine bakin cikin yasa masa hawan jini
Kwanci tashi ba wuya har sun shekara biyu da candy Jeddah tayi fice a kafatanin unguwarsu wajen tantiranci ga jarabar mahaifiyarsu malam jauro yayi yayi taida saurayi yay mata aure sunki itada uwarta gashi beda iko dasu ga mansur yazama tataccen Dan iska sai yay wata biyo bezo gidanba wannan bakin cikin shiyay sanadin da jininsa ya Kai dari biyu da hamsin sai da suka barshi ya galabaita sannan habi ta kaishi asibiti saboda su yayan basa Nan sun tafi gantalinsuAna zuwa asibiti kwanansa uku yace ga garin kunan yabar musu duniyar kowa yasha sha aninsa dama jeddah bata gidama kwananta tara saida ta dawo washegari habi mahaifiyarsu tanata rabzar kukan munafinci ta wayance kinga ikon Allah Ashe ko maganin baze shaba mutane suka zuba musu ido jin tana zance way magani bayan kowa yasan daga inda jeddah take saboda mutunci da karamcin malam jauro maxajensu suka barsu suzo mata zaman makoki ba abunda ta bada Wanda za adafa na sadaka sai makota keta dawainiya Amma ba godi bare mun gode wata tace ina tajene taje karbo masa maganine a garinsu adamawa shiya turata Ashe ba rabon su gana itako matar ko shekaran jiya taga wuce warsu a mota adai dai Yan lemo sai Jeddah itama tafara kuka gsky duk iskancinta mutuwar mahaifi ba wasaba tayi kuka harta gaji sai bayan sadakar bakwai Nan Kuma suka balle ba uwa ba ya ko takaba habi Bata tsaya yiba mezataywa takaba ay ita Allah ne ya temaketa ya rabata da kaya yayinda dama mansur yazama fitaccen Dan iskane gagararre higher killers gashi Dan fashi kwace shaye shaye ba abunda bayayi na mugun abu nanfa duniya tabude musu sabuwa idon Jeddah ya kara budewa ta dada goge da bayan bariki akafara bin malamai kawai dai Bata shan komai
Tare sukai makaranta da afra secondary school tun suna makaranta basaji seat dinsu daya halinsu daya kawai ita dai afra ahannun matar uba take uwarta ta mutu shikuma mahaifinta bashida cikakkiyar lafiya baya fita ko ina yayyenta duk anmusu aure shiyasa lalacewar tata tay yawa b Koda suka gama makaranta kansu a hade yake sukaci gaba da tata duniyancinsu kowa yasan sirrin kowa Amma Jeddah tafi afra fitina suna yawonsu club club amma ita afra Bata kwana a waje karkarinta takai sha daya zuwa sha biyu na dare tana gida sbd tana shakkar babanta sosai dan idan tay dare sawa yake a Kira masa yayyenta suzo sunada mata na jaki to Kuma shi baya iya mikewa ba lafiya komai sai anmasa itake masa komai Dan ita matar tasa saitaga dama shiyasa takara samun damar yawonta bame samata ido Dan itama matar ubanta tanada kwadayi dataga tafara wanka zata fara lissafi asiyon kaza a tahon da kaza haka zatayta lissafi itako afra ko ajikinta tunda tasan tana rufa mata asiri babanta besan bin maza takeba yadauka kawai yawon gidan kawayene (kaji shashanci muje zuwa)
A razane suka juya wazasu gani baban rama ne da mado saurayin aduke Wanda za ay musu aure bana sunasan junansu so me tsanani anan mado ya durkushe yafara sharar kwalla duk dauriya irinta mazan ARNAN DAJI hakan besa ya daureba abun yay masa ciwo baban rama ya duka garin Yaya haka tafaru rama tafara kuka tafara magana muna zaune nida aduke mungacin farfesun kwadin datay mana mun ajiyewa tenkwai nata saita rigani wanko hannu bayan ta dawo saina fita Nima saina zaga bayan gida ina fitowa nadinga jin magana sama sama sai nadanyo sanda na labe sainaji yana cewa ina rama bazaki gayan inda takeba saina kasheki badu ya temakeka bansan inda rama tayiba Ni Bata gidannan Sam bazaki fada ba toko zanmiki abunda zanmata amadadinta nayarda kayimun komeye Raina fansane ga Yan uwana meye amfanin rayuwata inaganin Yan uwana cikin wani hali tana kuka take furta masa haka Nan ina labe ina kallo yafara cire kayansa ya juya baya saina fito Ashe aduke taga tahowata tace na koma naki na tsaya saida tahada hannayenta biyu tana rokona sannan na koma dakinka na buya saidayasha yay mankas sannan ya farwa aduke tana ihu yana zabga mata mari ahaka ya farkata farkawa ta rashin mutunci ya yagalgalata bakaramin ta adi yay mataba banjin akwai maganin dazewa aduke aiki harta gyaru takarasa cikin kuka idon mado jage jage da hawaye way waye waye sukai shiru saida baban rama ya daka musu wata mahaukaciyar tsawa ba magana ake mukuba waye da wannan danyen aiki me kikai masa ke rama daya biyoki har gida cikin rishin kuka ban masa komaiba yadade yana neman mu kadaice nakiya saboda shize auri kawata aminiyata bazan iya cin amanartaba yasha tareni a jeji ina guduwa shine ya biyoni har gida a yau besamanba sai yasamu aduke shiru na minti biyar ya gifta adakin inbanda tashin kukan tenkwai da rama da aduke bakajin komai baban rama yay gyaran murya