Showing 42001 words to 43399 words out of 43399 words
tuna ok bara nazo kula da ita
Bari mu waiwayi jeddah tunda suhail ya fita take ta rusa ihu tana tsinewa hajiya da Hanan aranta ta dauki alkawarin saita sa haleema dana sani a rayuwarta tunda Tai Mata haka ga wannan shegiyar Hanan data zage take ta cin kayan kwalam ko kallonta batayi takaici kamar ta mutu hankalinta be kara tashi ba sai da taga daya tayi ta tabbata baze dawo ba ga Hanan tanata chatting tana dariya taci Tai kat ga dubu hamsin a lalitarta
Ji kake tas ta fyallawa Hanan Mari Dan ubanki gidan ubankine Nan dazaki sani a gaba kinai mun dariya Bata rufe bakinta ba Hanan ta rufe ta da duka nizaki Mara Ni sa arkice shegiya ragowar maza yar iska sai da Tai Mata lilis sannan ta kyaleta tana huci ta dauki Jakarta tabar dakin Kuma Dan ubanki Zama daram saina koya Miki hankali zan koma inda na fito keda Yaya suhail sai ido
Haka ta kwana jiki duk yayi tsami Banda kuka ba abunda take taga takanta yau ita wata mace taiwa duka haka Koda yake karfin ba dayaba Dan Hanan giant ce ga karfi ta diru a haka bacci ya dauketa jitai Ana buga kofa ta mike jiki duk yai tsami tana fitowa Hanan na fitowa tarigata bude kofar a a Yaya faruk shigo kaida gidanka ka tsaya a waje
Jikin jeddah sai tsuma yake cike da tsoro faruk yace Ina wacchan jakar tana ciki shegiya jiya saida na nada Mata duka sannan Tai bacci kasan ko jaka ce suka kwashe da dariya duk tana jinsu ya karasa gabanta Jeddah ko kin auri suhail burinki ya cika kinci sa a yau zanbar kasar Nan da kin raina kanki dase kin zabi yawon ki na bariki akan auren suhail da kikai
Duk da haka zamuje asibiti yanzu a auna ki ko kinada wata cutar tunda ansaba Rabawa wasu kartin kuka tasa ta kasa magana Ina Miki albishir sadiya ta kawo budurcin ta dakin mijinta Dan haka muje zamu kaita asibiti yanzu Dan suhail be Mata da wasaba kinsan shi itace mace ta farki daya Fara kusanta Dan haka Kinga Dole ya gigice
Bata ce komai ba ta dakko mayafi Hanan ta sheke da dariya an daiji kunya daga ganin wannan dama Yar duniyace anzaga kafin a samu a fake anan suka fita suhail harya kosa suka shiga motar tana gidan baya itada haleema kallon tsana take Mata da Zaki sani shegiya aljana jibeta dadinta ba afini kyau ba dai ba abunda za anunan balle nasha takaici
Suna shiga asibitin ya sunkuceta sai Kiran doctor yake mutuwar zaune Tai ganin Yama manta da ita Dole ta koma gun boka Dan tabar aiki da malam manta uwa take so Tai masa Dan ubansa suka rufa masa baya nurses ne suka karbeta a Kira doctor on call danbe zoba minti Sha biyar ya karaso ya shiga duba haleema suhail yai ta'adi Dan ya karata sai anmata dinki
Ya fito biyoni office jiki a sanyaye ya bishi haba abokina baka ganin yarinyace gashi Nan ka karata kasa Mata karfi meyasa baka bita a hankaliba Sosa keya kawai yake bazaka gane bane Ameer ya sheke da dariya niko zan gane tunda Ni har Yaya gareni suka sheke da dariya nasa nurse zasi Mata dinki yanzu idan ta huta sai ku koma Banda aiki me wahala sai ta warke kaida komawa ya zaro ido haba abokina wallahi ba Wasa sai dai ka dinga ragewa da Shan minti meze dameka Kai Dan gata me amare biyu sai yanzu ma ya tuna da Jeddah murmushi yayi kawai ya Mike Ina zuwa
Yana fita yaga basa Nan ya tambayi me kula da wajen koyagansu yace suna lab Yana zuwa ya tarar an dibi jinin Jeddah za aimata gwaje gwaje sai kuka take sai ta bashi tausayi yaje ya rungumeta mtsww faruk yaja tsaki munafika asirinki ne ze tonu ya isa haka faruk me matata Tai ma ka tsaneta haka kafi kowa sanin abunda taimun daga Kai har ita nidama Banda niyyar aurenta Banda niyyar hadaku Kuma bansan ya akai ta yaudareka ba mtsww ya fice
Anwa haleema dinki tasha magunguna ta dawo normal sai dai zafin dinki anwa jeddah text cikin ikon Allah ansamu Bata da komai sai infection na tashin hankali Wanda ko fitsari tayi kayi a wajen sai ka dauka sanan Kuma genotype din carrier ce wannan duk ba matsala bane tunda uban gayyar AA ne anbata maganin dazatai amfani da shi sai Tai wata uku sannan mijinta ze Fara kusantar ta me faruk ze Banda dariya harda rike ciki kuka kamar zata bar duniya dakyar suhail ya lallabata yace suyi hakuri subi doka
Tunda tanada kishiya za a kwareta Amma abunda ya daga Masa hankali kodai da gaske faruk yake Masa ya kawar da wannan zancen a ransa suka koma gida gaba dayansu faruk yagayawa Jeddah komai suka dinga dariya tagama abainci ta dauki na haleema ta Kai Mata tace faruk ya jirata suci nasu jeddah tunda ta dawo take kuka yazatayi gashi ya banki magunguna jinta take a sama cikin muguwar Sha awa ta kara fashewa da kuka faruk yace keda kike budurwa Dan ance ki wata uku dama basanin namiji kikai ba to meze dameki
Ya sheke da dariya Hanan ta dawo suka hadu duka dinga yimata iskanci tun tana kuka harta Dena ita yau rayuwata taiwa haka ita mesa mutane kuka gashi ita akesawa yau gashi wayarta na hannun afra bare ta kirata suyi shawara tadau alkawarin yadda Hanan da faruk da haleema suka kuntata Mata saita kuntata musu suhail ko saita rabashi da iyayensa ma duka yazama nata ita kadai
Shine ya farka suka rufa akansa sambatu kawai yake karku kasheni suwaye ku manai muku ku kyaleni Rama naganin haka tasan yadawo hankalinsa gabanta yai Bala in faduwa hankalinta ya tashi ya dawo hankalinsa fa cike da murna lamunde tace naji Dadi suko duk jikinsu yai sanyi Tenkwai da Rama dan sun tabbata yafi karfinsu yanzu Rama ce da dakko wani magani ta yarfa Masa sai yai lakwas ya koma bacci
Ze farka cikin hankalinsa ze Dena wannan sambatun suka koma waje sunata alhini kowa yai kasake anrasa me magana awa uku suna zaune anrasa me magana duk jikinsu yai sanyi kowa da tunanin dayake aransa chan sukaji anyi tari hade da futa wata kalma la ilahaillallah Muhammadur rasulullah (s a w) suka mike gaba dayansu suka je kansa meyake fada haka ya bude idonsa a hankali suka hada ido ta Tenkwai gabansa ya yanke ya Fadi ya Mike dakyar
Suwaye ku inane Nan me kungankufa tsirara meye wannan a jikin ku Yana duba jikinsa yaga haka ya saki salati meye wannan Ina kayana da sauri lamunde ta Debo Masa tabbas sune tsintar yata tayi a ruwa ka nutsu Nan ya shiga tariyo abunda ya faru dashi a hanyarsa ta zuwa Jos wasu Yan fashi suka tareshi suka yi Masa laga laga Ashe Yana Raye be mutuba alhamdulillah nan ya Gaya musu komai yai musu godiya yanaso ya koma gida yanada Mata da Yaya
Hankalinsu ya tashi duka sunata kuka lamunde ta mike Nan NE garinku Kuma gidanku badu NE ya dawon dakai dama boyakanya tace zaka dawo a furgice yace waye badu Babu wani sarki sai Allah Kai Dana ne Bari kuga ka juya bayansa saiga irin zananen dake bayan Tenkwai da hannuna nayi maka shi saboda Rana irin wannan kasa kayanka zangaya muku komai yau gaba daya kallon mahauka ta yake musu
Mata tsula tsula Amma ba sittira sai fata da ganye mtsww Allah ya sawake suka fita ya Sanja Kaya suka dawo tenkwai sai kuka take tasan ta rasa mado Ashe dama yayanta ne shiyasa take sansa Rama ko hankalinta har ya kwanta lamunde ce tafara magana kamar haka yau zan cika alkawarin Dana dauka tabbas Kai Dana ne Rama ma yatace ta cikina Tenkwai keba yata bace munyi hakane saboda duk KU rayu gaba dayansu Suma sukai daga Rama har tenkwai Niko zari ido nai to meke faruwane
*MUJE ZUWA NICE TAKU FEEDYN BASH*
*ALHAMDULILLAH ALLAH NAGODE MA NA KAWO KARSHEN BOOK 1 SAI MUN HADU A KASHI NA BIYU*
*GA MASU BUKATAR DAN ISKAN NAMIJI ZAN FARA TYPING DINSA RANAR JUMA A GAME BUKATA ZE BIYA DARI BIYU KUDIN KARATU INA ROKON ALFARMA DUK WANDA YA SIYA YA BARI IDAN NAGAMA DUKA SAI YA TURAWA WANDA YAKESO BANHANA SHIBA AMMA IDAN ANA TYPING KAMUN POSTING GASKIYA ZAN CIREKA*
*NICE TAKU AKODA YAUSHE*
*FEEDYN BASH*