Showing 24001 words to 27000 words out of 43399 words

Chapter 9 - ARNAN DAJI COMPLETE By Feedeen Bash

29 Jun 2024

9014

da wani irin sauti Wanda Bata Saba jin irinsa ba suman zaune tai




Da kyar ta iya tasowa ta doshi fada gabanta na faduwa Dan kar su hadu da Ja'e tasan kashin ta ya bushe Amma yaza tayi tana son taje kodan taragewa Tenkwai wani bakin cikin tunda ba Wanda yazo abangaren ta kirjin ta na fat fat ta doshi fada abun tsautsayi suci karo da Ja'e



Sai da tasaki fitsari a wajen fuska a sake Zaki je Mana wajen bikin mu ko gashi kin makaro har angama cin naman sai dai ki samu burkutu Dan yanzu ma za afara kida ki kulamun da matata Taki cin komai Nima zanje na dakko wani Abu ne a gida yanzu zan dawo kawarmu nasan kinmun kokari gaskiya sai washe baki yake




Ita dai mutuwar tsaye tayi Ja'e ne ko kuwa Kai bashi bane Ja'e ne zedinga wannan far'ar akwai ma abunda ke sashi dariya haka Yama manta meyai Mata ya manta abunda yai Mata ko Kuma wani Shirin yake shirya Mata ai da gudu ta karasa taga meke faruwa ne kodai yakashe Tenkwai ne yake murna ita Bata yarda da shiba




Tana shiga fada taga kowa lafiya sai dai mutuniyar tata ta daure fuska bakyan gani ta shiga jiki a mace ta zauna aka Miko Mata burkutu da sauran kayan ciye irin nasu yawanci ganyayyakine takasa cin komai gashi Tenkwai Tai Mata nisa tanaso taji matsalar ta ta daure ta saki fuskar kotayi kyau inta hade Rai Bata kyau ga taron mutane Nan aka Fara saka kida Ana chashewa wasu ko sunyi mankas sai zaro harshe suke kamar mayu




Chan sai ga ango yadawo Nan fa waje ya hautsine da kirari da bushe bushe ya karasa ya kamo hannun tenkwai cike da murna ya mikar da ita ya rike mazaunen kamar ze maidata ciki suka dinga takawa a hankali chan ya fusata ya dagata yadinga juyi da ita anata tafi da sowa wannan aure ya cika na soyayya Nan ya sauke ta yadinga sumba tarta ta ko Ina





Ranta in yai dubu ya gama baci jitake tamkar zata mutu tamkar ta hadiye zuciya tamkar ta tsire shi Amma ba yadda zatayi komai a hankali ake bi kuma ita dazata jefi tsintsu biyu ga mado ga daukar fansar Ja'e Dole tayi hakuri tunowa da madon ya yasa ta saki murmushi sai ihu ya ka tashi ya kara kwakubeta ko kunya





Da wuri jeddah ta shigo gida abunda ba sabon taba saboda tunanin suhail daya cika zuciyarta tabbas bayan San kudinsa tana sansa ta shige daki ko wurin umma Bata jeba ta kwanta tana kwanciya ba dadewa aka aiko taje inji suhail ai da gudu tafito kace gani Nan




Kusan tare suka fito da Dan Aiken yana fita ba dadewa tabishi Hoda kawai ta kara Dan dama da kwalliyar ta yana ganin ya yaji kamar an Masa gafara Dan zuciyarsa Tai masa wani bala in sanyi kamar ya rungumeta yakeji yana Santa har ransa




Tana Kara sawa taje daf da shi suna jin hucin juna sai shine yadan matsa ta basar barka da zuwa tauraron zuciyata barka dai gimbiya ta nakasa bacci nakasa nutsuwa narasa me yake mun Dadi a dny sbd rashin jin muryar ki inaso nai Miki albishir





Cike da farinciki goro Ina jinka su daddy sun yarda da maganar auren mu Amma sunce zan auri haleema bayan tayi candy saboda ansa Mana Rana da ita Ni Kuma bazan iya barin kiba kenake so bansan kowa sai ke yanzu





Tai shiru ta kasa magana kishi na cinta arai Kai wallahi baze yiwuba bazata taba sabuwaba kamarta da kishiya ranta ajagule Sam hirar ma ta fita daga kanta tsaiwa ma neman gagarar ta take lafiya Jeddah naji kinyi shiru koba Kya jin DADINE




Tasamu hanya wlh Banda lfy ciwon Kai nake me zafi subhahanallah kin Sha magani kinje asibiti duk ya gigice Nasha magani Amma hutu nake bukata kasan ciwon Kai gaskiyane Tom Ina zuwa yabude mota




Ya dakko dankareriyar waya iPhone xs ga wannan na Miki chaji kawai kunnawa Zaki zan Kira naji jikin ki ya bude baya yaddako Mata manyan ledoji da yai Mata shopping cike da farinciki ta manna Masa kiss kawai mutuwar tsaye yai tunda yake be taba kiss ba ka Gama karya lakar jikinsa da gudu ta shige gida irin kunyar Nan daga soro ta leko nagode sweet heart ta shige gida




Dakyar suhail yai control din kansa ya tafi Dan ya rasa gane kansa haka yaja motarsa ya nufi gida dama shi ba mutum ne me yawo ba sai dai in zeje auno Kaya a waje cike da shaukin san Jeddah ya karasa gida lafiya





Ta yaba da wayar Dan tasan ta kerewa sa a Amma ko taba kayan batai ba Bata kunna wayar ba saboda tunani da bakin kishi ta kwanta da kyar bacci barawo ya sace ta Kiran asuba akunnenta yau dai anyi sallar itama dai sai a hnkl Dan b ita karatun akaiba






GARI na haske ta fice sai dotsa gidan malam tana kuka ta gaya Masa karya da gaskiya yatemaka Mata gashi baya Bata kudi so take ta mallake shi sai yadda Tai dashi ya temake ta Bata San maganar auren Nan so take Tasha kan ko wace mace a zuciyarsa




Malam ya bincika yace gsky iyayensa a tsaye suke da addu.a bazaki iya rabasuba Amma zan baki wata bamgujiyar mallaka kisamu ki wanke gabanki tas saiki Nemo wannan saiwar..............bazan fada ba saboda akwai marasa tsoron Allah zasu iya aikawata sai ki jika wannan saiwar da ruwan saiki hada Masa abun Sha angama dashi ko cikin Mata dubu kece mace a wajen sa kece TAURARUWA





Anan zan dasa Aya sai naji comment idan ba comment wallahi bazan Kara typing ba kuma banasan wani thanks ko sticker Dan ha inji bace Ni yadda nake typing ay mun zanfi Jin Dadi nice Taku akoda yaushe





*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA



FANS DAGA YAU ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI NGD FANS??



80-85




Cike da murna Jeddah ta karba Tai godiya ga malam tadawo gida hankalin ta kwance ta bude ledojin bala'i wasu tsaddadun less ne guda uku atamfofi uku da abayoyi da Takalma da jakun Kuna daya ledar Kuma kayan ciye ciyeni wasuma sun Fara lalacewa tana tsaka da kunna wayar umma ta sawo Kai




To wannan Kaya daga Ina Yar albarka Dan bakin cikin karki ban ko kigayamun to mugani tadauki less daya atamfa daya ki ajiyemun kayana nagaya Miki Dan bakalarki bane wlh bazan ajiyeba shegiya Yar bakin ciki wato ke kadai Zaki dangwali arzikin wallahi baki isaba muguwa idan iskanci Zaki farai mun tun yanzu sai insa malam ya karya aikin dayai Miki duka mu rasa





Gabanta ya yanke ya Fadi ke umma wasa nake Miki dama albishir zan Miki yace karshen sati ze aiko Dan haka kiyi waya kigayawa su kawu zasuje karshen sati Kai kudin sarana harda lefe da sadaki sai su shirya Susan da zuwansu
sai a tura musu da kudin da za ai komai Kinga a mutunce




Eh kumafa hakane kinyi dabara da so nai suzo Nan Amma hakan za ai zan gaya musu sai akai kudin Tasha kibada kamar dubu dari biyu chab wallahi Banda kudi Kinga da kaina zanje ma ba Wanda zan bawa kudina Ni zanje nagaya musu haka kawai a cucen Naga a cikin kudin da aka kawo ake bada tukwicin





To Yar iska zargina kike zan cinye kudin ne to sai kin dawo me bakin hali Amma kisani kafata kafarki tare zamuje Dan baza a kulla makirci bana Nan ba Kuma bazan taho ba sai angama komai Dan na juyo dasu ubankine ze Miki kayan dakin idan bani ba Dole dai nidin dai nice Mara mutunci ta fice tabarta





Mtsww wlh umma kin cika matsala da tsinannen kwadayi to kije kizauna din komai dai nawane duk tsiyarki kwadayyaya tana bude wayar kiransa na shigowa Nan tasaki wani marayan murmushi wallahi ya kamu sosai wannan waya gaya Masa barno gabas take da ita ze wulakanta




Sai da taja aji ta daga hello Ina jinka ya saki wata ajiyar zuciya kina wahalar Dani Jeddah bantaba sanin haka so yakeba sai akanki inasanki fiye da kaina tun jiya nake Kira baki kunna wayarba ko batai mikiba asanjo wata yau wallahi Dana Kara Kira baki dagaba sai dai ki ganni a cikin gidanku




Hmm kayi hakuri dear kasan bana Jin Dadi Nasha magani ne sai ynz na tashi Amma kayi hakuri bazaka Kara samun matsala irin wnn ba ka kwantar da hankalin ka Jeddah takace kasameni kagama a rywrk waya kuma taimun sosai fiye da zatonka kaya Kuma sunyi nagode sosai




Kamar ta tsunduma shi a aljanna haka yaji sorry my life wlh namanta nadauka yasauka kiyi hakuri meye abun godiya komai nawa nakine ki kwantar da hankalinki anjima idan na fito daga office zanzo mezan taho Miki dashi nasan kin kasa cin komai ko tawan ki kwantar da hankalinki Nan da awa 2 zanzo gareki




Zuciyarta Kal Tai hamdala wlh gas meat kawai nake bukata amma zan hadama delicious food yau karka ci komai ka Bari sai dare sai kazo kafin Nan kaga nagama komai da komai ka kulamin da kanka na samu sauki sosai karka daga hankalinka tafada cike da zakuwa




Gaskiya banso haka ba Amma tunda kince haka na hakura sai Daren nazo to shikenan bara na barka Kai aiki Nima bara na shiga kicin nadafama abinci kagaidamun da mom da dad dina zasuji insha Allah zangaya musu ki gaida umma ki kulamun da kanki my life




Yana kashewa Kiran alhaji na shigowa kazo Inasan ganinka idan kagama abunda kake to alhaji dama bana komai gani Nan zuwa cikin hanzari ya dau key din motarsa ya fice dan Jin Kiran alhaji Allah yasa dai lafiya Dan gabansa sai faduwa yake kodai wani lefin ya aikata




Suna Gama waya jeddah ta figi gyale ta tafi siyo wannan saiwar Dan ta wanko gaban tsaf ta adana a jug ta fice takira afra saboda ita Bata iya girki ba tazo ta dafa Mata girke girke Dan ita gwanace tace gatanan tagaya Mata abubuwan dazata siyo ta wuce kasuwa cefane afra Tai Mata alkawarin zuwa nan da awa daya




Suhail yai parking ya shiga gida yatarar da daddy a falo yana cin tufa suka gaisa bissimillah babban mutum na koshi daddy to Dan albarka kirawon mahaifiyar taka akwai mahimmiyar maganar dazami nafiso ayi ta agabanta gani gaka gata gaban suhail ya Fadi Ras to ya amsa da kyar ya Mike ya shiga ciki




Ya shiga dakin hajiya nata aikin gyaran sign yai sallama ta amsa masa momy kizo inji daddy ranta a bace lafiya ake nemana Idan maganar auren kace to Ni ku cireni a ciki bani a wannan aikin na rashin Amana yarinya tun tana aji biyu kuke tare sai yanzu datake aji biyar tana gab da fita zaka nuna halin naku na maza ka yaudareta Rai bace take maganar kiyi hkr hajiya alhajine yace na Kira bansan akan meye ba sai da tadanyi jim gani Nan zuwa Allah yasa alheri





Ya koma jikinsa duk a mace be taba ganin bacin ran mom ba sai yau Bata taba yi Masa Koda kwakwkwarar tsawa ba bare har tayi Abu makamancin wannan gata Nan fitowa daddy ganima na fito ice ko lafiya ba akan auren cin Amana ake nemanaba tunda bakin ku daya Ni ban zan iya wannan abun kunyar ba




Alhaji yai murmushi haba hajiya saki ran Mana magana zami uwar gida sarautar Mata zauna kiji Mana ta zauna tai shiru to Masha Allah naje nasami iyayen sadiya Kuma sun fuskanceni sun fahimceni sun nuna dattako sunsan aure yin Allah ne sunce bamatsa Amma kawai a hada a daura auren Rana daya akan ace shekara daya ya aureta ta karasa a dakin ta itama yarinyar na nemi amincewarta tace duk hukuncin da iyayenta suka zartar shike Nan gaskiya dattijan arzikine




Hajiya ta rangada guda haba yanzu naji magana to nayarda dahaka Amma baze yiwuba ya auri wata ya manta da wacchan yar manyan mutanen ba masu wadatar zuci ba gwara a hada ayi shi lokaci guda Dana Dan gata amare biyu a Rana daya ta kara sakin guda alhaji yace ita Kuma nasa aimun binkice akanta Ina jiran sakamakon binkice Nan da gobe Jeddah ko




Suhail ya rasa meye a ransa farinciki kome eh ya amsa tabbas yanasan haleema so na mutuwa Amma Jeddah fa jiyake kamar tsoron ta yake kamar ze mutu idan be aure taba cike da kasala yace to daddy ngd alh yasaka da alkhairi ya Mike ya fice jiki a salube murna zeyi ko kuka oho besaniba





Ansha shagali iya shagali ansha burkutu anyi tatil anci naman jarirai anyi taf wayanda basu samuba Kuma aka kawo musu na shanu anyi budiri daga Nan aka wuce da amarya bangaren iyar Ja'e Rama ce ta riko ta suka wuce da Yan rakiya Nan aka dawo tsakiyar gari aka Fara chashewa Wanda kwana za ay anayi Ana cin nama Ana Shan burkutu Ana cin yayan marmari da ganyaye




Aka Kai amarya bangaren mahaifiyar mijin ta aka ware Mata dakin ta Nan mutane suka Fara tsegumi ita tafi kowa tana bangaren iya haka kowa ya tafi ya barsu ita da Rama su biyu a daki hankalin tenkwai nakan mado Rama Ina mado ne inaso nagan shi yau bangan shiba Sam Inasan ganinsa rakani wajensa




Rama ranta ya baci haba tenkwai yaufa aka daura Miki aure so kike agane kice Zaki wajen mado yanzu bayan kinsan gidan Nan da Yan biki Kuma kinsan matar mado tadawo yanzu suna dakin iya gaskiya Ni shawarata ki cire mado a Rai tunda kinyi aure kuzauna lafiya da Ja'e kawai duk abunda yai mu yaiwa tasanadin ki saikiga yadena kin hanashi komai tunda yana sanki kamar ransa




Kina kallo duk cikin matansa ke yafi KAUNA ya wareki daga cikinsu indai mune nida aduke min yafe Masa kiyi hakuri kuyi zamanku lafiya ki kyale mado tunda Kinga bayama cikin hankalinsa balle musan waye shi kiyi hakuri shawara nake baki idan bahaka ba zakisa agane Shirinmu gaba daya akashemu ki gyarawa Ja'e dabi arsa kuyi zamanku lafiya yafi gaskiya





Ya isheni haka dama bakya kaunata bakya kishin kanki ko kunya baza kijiba kice kinyafewa Ja'e to akanme mekike nufine ko ba zuciya a kirjinkine nasan shine ya kashe babanki ya lalata rayuwar aduke ya kashe innarta Bata da kowa yanzu ankashe mahaifinta mahaifiyar ta ta mutu sanadin haihuwar ta kema karki manta harin rayuwarki yake to mado nakeso shizan aura ko kowa bayaso




Zan iya kashe duk Wanda yai yunkurin dakushemun soyayyata Dole na auri mado zan kashe Ja'e da hannuna nadaukar muku fansa duk Wanda ya taba mado saina hallaka shi kinfi kowa sanin halina idan Raina ya baci ba yafiya tsakanina da Ja'e Kuma saboda daukar fansa nazo gidannan Ni kadai da kafata bannemi rakiyar kowaba Dan haka ki barni kawai





Hankalin Rama ya tashi ranta ya baci kome za ai bazata taba barwa Tenkwai mado ba saboda tafita sansa ita tasan waye shi taga halittarsa tsantsa dan haka bazata taba barin wannan sandar ba aren ta wucetaba sai dai su gwabza tsakaninsu zatasan yadda zatayi ta shige jikinsa Dan taga ya Fara sakin jiki da ita




Shikenan bara naje na duba iyar Ja'e daga Nan zan wuce wajen mado na dubashi ranta a jagule ki kulamin da mado kimun alkawari Rama banasan komai ya same shi Dan Allah kitemakeni inasansa kawai ficewa tayi batace Mata komai ba




Tana shiga ta tarar da matar mado tanata kuka tanasa Kai ta taso ta rungumeta badu ya temakeki ya saka Miki yanzu iya take gayan ke Kika tsinci mado kwana biyu da suka wuce Ashe yasamu cutar makuwa yace besanmu ba nida dansa ke yasani mukiraki kibashi maganinsa ki daure kije kiyi Masa bayani ki hadamu Inasan mijina gaba daya ya Sanjamun kamar ba mado na ba kigaya Masa nice kitemakeni




Jikin Rama yai sanyi tasan ciwon so gaskiya abun yai Mata yawa shikenan tashi muje suna zuwa dakin ya bude ido tarwai akanta sumane kawai batai ba da wannan sassanyan kallon Ina Kika shiga Rama kaina kizo kiban magani Mana da sauri tace Tom Ina zuwa da sauri ta fice Dan Tama manta da matar mado a bayanta har tana bangajeta





ANAN ZAN DAKATA ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI GA DUK ME BUKATA ZE IYA TURO DARI BIYU KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN 0019681503
FARIDA ABDULLAHI
STANBIC IBTC BANK
KO KATIN WAYA TA WANNAN NUMBER ONLY WHATSAPP BANDA TEXT 08106795647

KUDIN KARATU ZAKA BIYA BA KUDIN MALLAKABA KAWAI KA KARANTA KABARSHI BANYARDA A TURAWA KOWABA SAI DAI IDAN KANASO KABIYA KA KARANTA



DUK WANDA YAZAGENI SHIDA ALLAH DAN BANCI HAKKIN KOWABA AKWAI DALILIN DAYASA NA MAIDASHI NA KUDI NAGODE MASOYANA MAKIYANAMA NAGODE MASU ZAGINAMA INAGODIYA???????



*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*INA MIKA GODIYATA GA ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA DAYA HASKAMUN HASKEN GANE MAKIYA DA MASOYANA NASARA BATA TABA SAMUWA SAI DA MAKIYA MASOYANA INA GODIYA*



*INA KARA JADDADA MUKU DUK WANDA YAI MUN POSTING DIN ARNAN DAJI YA FITAR DASHI WAJE KODA WASA WALLAHI YA JANYO MUKU DUKA FANS DINA DUK MESO BAN HANA YA BAKU NUMBER DINSABA AI ADDING DINSA SABODA DUK WANI MAKIYINA NAYI SAVIN NUMBER DINSA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login