Showing 3001 words to 6000 words out of 26185 words
dube mu ki mana sharrin sata gani caje ni sauran kuma garin cajeni alalube ni
kee da hallacan ware mai zanyi da ke wallahi kin san ni ba sa'arki bace dube ni da zaki ce in lalube ki kuɗina zan laluba mai zanyi da nonuwanki yan biyu shabiyar
*DAN KUKA* da yake kwance a cinyar zeetoo yayi mankas yace,
a'a uwar ɗakin mu haka fa kike saiki kirkiri an miki sata ki zo ki kasa ki tsare kowa sai an lalube sa in abin nan kikeso kiyi maga ko ya kuka ce gayu mufa a shirye muke mu baki gudunmawa aini banga laifin kiba tunda sirikina bashi da lafiya ya koma ya kwanta
"Uwarka zaka bawa gudunmawa wallahi dan kuka kakiyaye ni
ni sa'ar ka ce to billayillaze dai dai nake da ko wanne shege da shigiya in ban da rainin hankali ni zaka duba kace min zan haɗa jiki da ku dube ku kai ko gashin ham mata baka cirewa sai warin giya kake ke kuma zo in caje ki ba inda bata sa hannnu ba ajikin yar ƙwalisa tuni yana yinta ya sauya tun kuɗa ta tayi tace,
"aikin banza jarababbiya ni bani da lokacinki da na rage miki zafi ,
da sauri na fita daga gidan domin bazan iya jin wayan nan magagganun su na rashin mutunci ba ta
fiya nayi mai nisa har naje unguwar yakasai gaban wani tamƙameman gida na tsaya bugawa na shiga yi mai gadinne ya buɗe matsa min yayi na shiga a farfaje yar gidan sai a ajjiye mota shida wata ta bata goge wata ba wani saurayine a kan mota yayi askinnan na yan iska ga wata ƙatotuwar sarƙa a huyan sa ga wasu abubuwan hannu yawa mace hucewa nayi ta gaban sa domin har ga Allah bana kaunar ganin ya fawas da sauri ya sha gabana yace village girl kina ganina ko gaisuwa baki iya ba ko to wallahi zan maganin ki za mu haɗu a way zaki san ruwa ba sa an kwando bane ya fesamin ta ba ya koma inda yake zaune na daɗe kafin in dawo dede hucewa ciki nayi inda hajiya sadiya take zaune taci ado yawa zata tafi gasar sarauniyar kyau sai kaɗa ƙafa take ga sauran yaran suna zaune suna buga game ko wade da abin da yake ga miemie tana zaune tana shan fresh milk gawata tamfatsaitsiyar waya a hannunta tana charting tana sanye da gajeran wando da riga mai hannun shimi kannan ya ci gashin doki ga hannun ta tasa farce pink sallama nayi da ƙƴar ta amsa daman i ta ishashshiya nace
"Ina hini hajiya ,
wani haɗe rai tayi tana toshe hanci tace miemie dauko room freeshner ki fisa mini ni nasara dalili duk inda naji warin talaka zuciyata tashi take
*Momcy* ashe bani kaɗe bace nake jin warin talaka king freesh milk din danake sha ta fita daga kai na pls momcy ki sallame ta ko na sami saukin aman da ke taso min ,
Okay daughter na miemie komai nawa kin dauko kee mai ya kawo ki ?"
a daman gun abba bilyaminu na zo
"Gani lafiya ashe yana...?"
floor ban gan saba cikin tsoro saboda wani irin kallon tsana da yake jifa na da shi na ce,
Daman abbana ne ya toroni gobe nezaman kotun da wancan satin na faɗa maka
Daka tamin bani da lokaci gobe daddyna zai dawo daga chaina to gaskiya yana so ya ganni saboda ya shafe wata hudu beji dumi na ba sai de muy video call ba zan je ba ko ba shima ni sabgata tayi yawa bana dubai bana landon sweety kina da dari ke bani ni sai dala a guna kin san talaka be san darajar dala ba ?"
a wani ya tsune ta ce,
Honey bani da ita nima sai dala baby na kina da ɗari ne wallahi ƙananun kuɗin nan wahala suke mana a gida komai ta internet muke ko mubada ATM mu siyi abin da muje so
yarinyar da bata huce shekara goma ba tace,
NO momcy *……………✍🏼*
*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*
🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
*🫧story and writing🫧*
*🎀Oum yasmeen🎀*
*🤴🏼KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👸🏼*
*IN FA BANA GA NIN RUWAN COMMENT ZAN MAI DA SHI PAYMENT DOMIN BA ZAI YIHU BA ANA WASA BABU DARIYA BA*
💃💃💃💃💃
💞💞💞 💞💞
💞💞💞 💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*page 31-40*
""""""Okay ke saiki hi haƙuri ki koma a ƙafa,
"miƙewa tayi tace,
"To, nagode sai anjima ,
taɓe baki tayi tace,
"inba ba har zuciya kika faɗaba canta batsai miki miemie ina sabeerin take?,
"zumɓuro baki tayi ta yatsuna fuska tace,
Momcy tunɗa zu kike katsaini ina charting da key of life
"okay ƴar bala'i daga faɗamin inda take saiki fara yimin wani jawabi in banda jaraba irin ta muaihit ba ɗazu yabar gidannan ba,
Uhmm momcy kaji dashi tana Sitting room ita da mujahid jj ni na tafi ɗakina
Okay Miemie dawo ki kai me abin motsa baki
Uhmm momcy wallahi bazan kaiba ni yar aiki ce ina saliha yar aikin mu ko da yake ga wannan ta nuna samha domin bata san sunanta ba uwa daya uba daya da mahaifin samha da nata amma bata san sunan ta ba ke duniya ina zaki kai mu we mutum in bashi da kuɗi ya zama banza
Okay kee dauki try ki je kitchen zaki ga freezer ki dauko lemuka kamar ukku ko hudu sai apple ki dauko mai yawa sai ki dauko tamble guda biyu ki dora akai ki je sitting room ki kai mata miemie miemie miemie
Lai kuwa tayi ta benan dayake manne a floor tace
Momcy we miyasa na faɗa miki uzurina sai ka tsani kike na lura tunda kikaji anty rufaida tace miki kanin JJ ne kika ruɗe kinga kuɗi jiya kwana tayi bata gidannan we yana birthday yanzu kuma sunda wo ni ina hira da saurayina kin hanani zaman lafiya sai kwaɗamin kira
Topah jama'a wallahi haka na faruwa a wannan zamanin namu kuyanga ta haifi uwargijiyar ta iyaye mukula kuɗi suɗena ruɗar ku ana lalata rayuwar ya'yan ku allah yasa mu dace Amin
"TO, jarababbiya ai dole in ruɗe kaf nigeria wane besan family ɗin JJ ba ai ko annabi yace kane mi tsari da talauci nagane hassada kike mata
Tsaki taja tayi gaba abinta
ruƙi ruƙi ta fito hannuta shake da kaya ta fara tafiya hanyar da zata sada ta da sitting kwankwasawa ta farayi ta ji shiru a zatan ta basuji ba ta buga da ƙarfi
"wacce jaƙarce takemin wannan bugu sai kin ɗaga hankalin mj ɗina shigo ?"
Rumtsai ido tayi zuciyar ta harwani tafasa take abubuwa sunwa ƙwaƙwal warta yawa sallama tayi ta shiga me zata gani wani garjejan saurayine daga shi sai gajiran wando ita kuma rufaida sai wata riga iya gwaiwa yana kancinyarta yana shafa mata girji bata san lokacin data zumduma ƙaraba ta zubarda kayan aƙasa ta ruga aguje
tsaki rufaida tayi ta dauke waya hello ilu kasa ƙarwa yarinyarnan su bingo su yayyageta
an gama hajiya
"kitta ta kashe wayar my honey sorry fa kana hutawarka ta katsaka ,
"Ni wallahi nagaji tafiya zanyi gashi abinda nake so kinƙiyimin sau ɗaya fa zanyi ke ala dole sai de ai romantic ni yanzu nafara tamtama kina sona kuwa kuma aikinsan auranki zanyi ?''
haba babyn maiyasa kake cewa haka kasan fa ina sonka
Cikin salon yaudara ya fara cewa
"sau ɗaya fa zanyi kin sanfa ina sonki kuma aini zan aure ki mene dan nace inaso muyi sex dake kiyi tunani ni zan tafi,
"Okay my honey amma dan Allah bakai fushi ba akan abin da bagidajiyar yarinyar nan tayi ?"
Eh baby yayi kiss ɗin ta
Wannan kinan
Wam wam haushin karunnika taji abayan ta wasu irin jimga jimga baƙirƙirin dasu ga idonsu ja gudu ta farayi suma suna gudu suma ga gate ɗin anrufe kama ƙarafan gate ɗin tayi ta haura ilu mai gadi ya sake su *……………✍🏼*
*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*
🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
*🫧story and writing🫧*
*🎀Oum yasmeen🎀*
*IN FA BANA GA NIN RUWAN COMMENT ZAN MAI DA SHI PAYMENT DOMIN BA ZAI YIHU BA ANA WASA BABU DARIYA BA*
💃💃💃💃💃
*KUNG AND QUEEN WRITING CHAMBER*
💞💞💞 💞💞
💞💞💞 💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*nayi kyautar sa ga king and Queen*
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
*Page 41-50*
""""aguje tafita aikuwa suma suka bita da gudo take suna binta wani lahi ta shiga sukuma suka miƙe ajiyar zuciya ta sauke ta fara tafiya a hankali wata shawara tayi a zuciyar ta taje gidan inna zulai mahaifar abbanta dake unguwar kankarofi tunda gata yanzu a wajejan kasuwar rimi tafiya take har ta isa unguwar kan karofi wani durkushashshan gida ta nufa cikin sassanyar murya tace
Assalamu alaiku
wata tsohowace ta kishingiɗa a kan filo ga tana jin radio tana taunar goro fara fal da ita da alama ita samha tayo domin kamar su daya da abbanta tasha wasu ƙarafuna da sunan awar waro tasa gawani katon zoɓen ƙarfe a hannuta wanda inba ai wasa ba zai iya yanka ta ta wani naɗa dauri akanta yawa gaggwaro sai ƙar kaɗa kafa take daga gani zatayi isa matashin dake wanki ne ya amsa sallamar ta amma ita sai dauke kai tayi taci gaba da bin waƙar da akeyi a gidan radio ba ta iya bi ba amma ta dage saiyi take cewa take
"ci gaban ka nake so bebuna na ɗaga hannu habibina addu'a koyau she nake maka ,
"hhhhhhhh we ke inna baƙya jin kunya bafa haka akeyi ba,
"jaƙar uban ka nace baka zanci ƙaniyar ka yau nake jin shegan taka to tun ina yarinya ake wannan waƙar ta goge idon ta we ita a dole ta tuno baya ,
kai to wallahi waƙarnan bata daɗe ba we ke meyasa kike tusa kanki cikin kuruciya alhalin kin tsofa
ƙaramin bakiti ta dauko ta wullo mai ya goce tace.
"Wallahi bara bukari yazo sai ya raba ni da kai da man amfanin me kake min a gidan nan ko yar murtala baka bani na sai cheeze in sa abakin salati
yo inna in i na dashi zan baki amma inbani dashi zance miki ai dan ku muke nema
washe baki tayi taji kuɗi tace
imurana kana da biyar ko goma ka bani in saiyi minti minti yake kowa wannan cin cinɗin na bature nake nufi kai mai sunan ƴar gidan bilyaminu
"wallahi bani da ita ko min-mi chin chin kike nufi,
Uwar ka nake nufi nace baka zinaro nake nufi muryar samha ce ta ka tsaita daga tujarar da take zubawa
"ina huni inna zulai,
shegiya mai hatumin talauci da ban huni ƙƴa ganni ya jiki sule we naji ance tun da uwar ki ta mutu ya fara rashin lafiya oni zulai matar malam musa yaran yanzo da zaƙewa suke daga ankashe maka mata sai ka fara rashin lafiya yo yan kuwa ba so yake ya bita ba nifa tunda naji anacewa in mace tafiye san mijinta binshi take Alkur'an ranar da malam ya mutu ranar nayi kukana na gama yo yau she nazo duniyar da zan bar ta ?"
Weke inna zulai wanne inrin san duniya kike haka kefa kaƙar muce ba babar muba kinga kuwa kin dade ai ko yanzu kika mutu kinci riba tunda kinga jikoki ko kin ga ƴa'ƴansu
"Ubanka ne zai mutu bani ba shege mai hatumin talauci ko mai aka tambaye ka baka da shi Allah sarki yaronnan yusufa kullon in zai zo saiya tawo min da tsaraba,
Zulailaya gidan daɗi yo in ba ace miki me hatumin talauci ba ai ba kƴa cewa wani ba ga ƙarafan hannunki har baƙi sukayi lokacin da kika siye su ba golding bane ke ga gunan zoki zauna
wato imurana ka raina ni dan kunzo kun zauna muna goga ɗuwawu da ku zan kamaka a abincin dare
"To, yaya imuran ina hini ,
"lafiya lau ya jikin abba?"
Dasauki
Allah ya ƙara sauki
"Amin yaya imuran ina sumayyah ? ,
Ta tafi gidan anty surayya
aguje wani matashi ya shigo rigarsa duk a ya mutsai ga wani aban takalmi a ƙafarsa yawa fusk'ar jirgi wani Ali ya ce
inna zulai kin ga halifa jikan inna azumi aminyar ya haɗa photo na dana J.J kinga yau zan ya mutsa yan media
da sauri ta tashi zaune ta ƙarɓe wayar hannun sa domin itama tanajin wannan matashi mai tashan kuɗi yawa wanda yake kwasosu ko wacce Plaza da company ace na shi babban dan kasuwa tace
Ali ai wannan balarabe ne wannan fa da na ji a kainuwa radio sun faɗi dan nanjeriya ne ya kuma ka nunamin balarabe kuma yasa wani abu ya toshe fusƙar shi idon shi nake gani da girar shi sai hannayan sa ungo wayar ka bana son sha shanci
"wallahi inna zulai shine yana ashigar batda kamane kin san kuwa duk uban kuɗin daya ke da shi ba shi da aure sai ƙanin shi sai ƙanwar shi sai mahaifiyar sa haka naga ansa a ashafin CNN ɗazo we yana ingilah da shuwagabannin yan kasuwa na duniya tarin ƙarawa juna sani ko imuran ?"
Yoni Ali ina nasani kana ga keyped ce dani
bara naje in gaida baba zenaro
"uhmm sai kin dawo ,
"daya bangaran ta shiga dake gidan sallama tayi a ka amsa ,
Ina huni baba zenaro
.
Cikin fara'a ta amsa da lafiya lau ya jikin abban naki
"da sauki ,
Allah ya ƙara sauki
Amin ina rumaisa ?"
Tana ɗaki shiga
To, tace ta tashi ta shiga ɗakin ta nuratu na ciki ta shi tayi ta shiga a kwance ta ganta tana waya ganin ta yasa nuratu kashe wayar tace
La nuratu kin yi waya mu ganta miƙo mata tayi
la mai kyau da ita
abdul ne ya bani
"Wane abdul?"
saurayina ke ina ya usman
Hmm maman shi ta ce ƙarya ƙara kulani ni yanzu na dena soyayya
aa faɗe kike huyarta ki sami wanda zai mantar da ke komai kin ga kullun yazo zai bani dubu ko ɗari biyar kuma yace zai toro amma kin san me?"
aa
we yana so in toro masa pic ɗin ƙirjina ni kuma naƙi nifa anawa tunanin rabuwa dashi saboda duk namijin da zai nemi wani abu agunki wataran zai buƙaci ya kwanta dake
wallahi nuratu ƙarki yarda ya jefa rayuwarki a matsala
ae wallahi nace saide mu rabu kinga ɗazo naje gidan me taliya naji ana zancan we yanzu wasu mahaukata ake yayi suna yiwa ƙananun yara faɗe dan gidan belle kansula yayiwa zinatu faɗe amma anje kotu an kori ƙarar wannan ƙasar in kana da ƙuɗi duk abin da zakayi to wallahi sai ka fita
"Hmmm wallahi ni tsoran zuwan mu kotu gobe saboda kinga abba kabiru yana da kuɗi komai zai iya saboda yaga ya mallaki gidan nan kinsan fa gadon innatane da aka raba aka bata ta sai gidan kuma sunana tasa tace ta bani yanzu yace nasane dole yanzu fa in aka kwace gidan nan zamu dawo tunda abba baya aiki fa yanzu yana kwance
Allah ya bada sa'a
"amin ya Allah,
*America cicagon*
a gajiye yake sauko wa daga matattakalar jirgin iya gaji ya gaji hannusa ruƙe da briefcase yana sanye da baƙin glass da ba dan yasa manyan kaya ba baza kai mai kallon bahaushe ba sauko wayayi wata baƙar mota ta tsaya kusa dashi cikin murna wata matashiyar budurwa yar nanjeriya tana sanye da baƙar abaya ta roling da mayafinta ta nufo gunasa da sauri yayi baya yace
"don't touch me,
"why?"
banza yayi mata da sauri direban motarshi ya taso ya buɗe mai ya shiga
Kinga ko yasmin ai daman na faɗa miki ya kamata kirabu da shi baya sonki kin ƙi mutun sai izza da wannan wane irin sone haka dan shifa kika zo america ?"
Wallahi rashida tunda ya sani zubda hawaye wallahi shima sai yayi wanda yafi nawa ina son sa ina mafarkin rayuwa tare dashi har abadah yau shekara biyar ina janyo ra'ayin sa yaƙi we mai yake nemane a duniya wanda Allah be mai ba nifa saboda kuɗinsa nake son sa da kuma kyan sa *...........✍🏼*
*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*
🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
*🫧story and writing🫧*
*🎀Oum yasmeen🎀*
*IN FA BANA GA NIN RUWAN COMMENT ZAN MAI DA SHI PAYMENT DOMIN BA ZAI YIHU BA ANA WASA BABU DARIYA BA*
💃💃💃💃💃
💞💞💞 💞💞
💞💞💞
25, December 2024
Amal
Mage