Showing 15001 words to 18000 words out of 26185 words

Chapter 6 - ️YADIN MAGE OUM YASMEEN

29 Jun 2024

3207

domin ba abin da yake iya gani a fuskar ta na ƙƴamar sa yace


"Samin number ki kinga in Zan zo in sanar da ke ko ?,


Cikin muryar ta me dadin saurare tace



"Bani da waya ,


Be wani mamaki ba saboda ko suhailat autar su daga gani ta girmi samha sai dai samha ta nuna mata girman jiki doba da irin kuma rayuwar da take ciki hakan ma wata damace da zai ƙara gwada ta yace


"To kiyi min addu'a inna fita in samo kuɗin da zan siyi wata in baki tawa duk da sai a hankali wallahi da ƙƴar nake iya jin magana in ankira ni ,


Farin ciki tayi da haka har fusƙarta bata ɓoye ba tace



"To Nagode,


Shiga adaidaitan sa yayi yace


"To samha sai gani na biyu amma yau da daddare zan zo gun kahun ki ,



To tace tashi ga gida tun da samha ta fita take zagaye har dan leƙosu tayi tana ganin ta hamziyyah tace



"Yau she yace zai toro domin wallahi Allah sai kin aure shi in kuma ba haka ba in zuga inna ta kore Ku',

"Kinga ciwon mahaifinki zai dawo baƙin ciki ya kwantar da shi sai dai ki bara Ku ci ,


Murmushi samha tayi tace


"Aunty hamziyyah ko baki faɗi haka ba yayi min arziki nufin Allah ne sau da dama masu kuɗi talakawa ne daga baya Allah ke azurta su wanda Allah be bawa a nan duniya ba sai kai mai fatan samun lahirar sa me kyau wahala bata ɗorewa ko da kika gansa akwai irin da damuwar sa da take da mun sa ƙar ki ga Mutum cikin daula kiyi fatan damake ce shi yasan wanne hali yake ciki ko wa da irin baiwar sa alhmdllh zai fi ya nemo halak sannan me kuɗi da talaka duk daya suke agun Allah Wallahi tun da Allah ya bashi iƙon fita ya nemo yafi wani me ƙuɗin da ba'asan sana'ar shi ba kuɗi ba shi ne kwanciyar hankali ba soyayya kulawa ganin girman iyaye infi karfin ci sha suttura ganin da rajata da ta iyayena wallahi shine kwanciyar hankalin aure amma inki ka rasa wannan to wallahi kina ganin kuɗin ƙiriƙiri baki da da kwanciyar hankalin ci wani ma kuwa ba zaki gansu ba sai dai ya kashewa gadangarun bariki me yakai wannan ta kai ci ,


Saroro hamziyyah tayi tana kallon samha yau she yarinyar nan har ta raina ta da zata faɗi magana ta mayar mata tace


"Kee Ni kike fadawa haka ?,


Surayyah tace


"Be kike jira fin ciko shegiya ki naɗa mata duka yar bura'uba,


Ai kuwa nan suka taru suka na ɗa mata duka a haka inna zulai ta dawo ta same su tace


"Ke hamziyya lafiya?,


Daina dukanta tayi tana haki tace



"Inna kinga yarinyar nan mu zata tozarta wani me rufin asiri ne yazo yace yana son ta we baza aure shi ba talaka ne tun da har ta sami me sonta ai saita yar da duba da irin rayuwar da suke ciki kama haya ma ya gagare su duk sun zo suna cinye mana abinci shine ta cemin we itama sai ta sami me kuɗi sannan zatayi aure ai ba akaina take ba,


Janyota inna tayi ta ruƙe mata kunne tace


"Dan uban ki aure kamar anyi angama ne ko be fito ba zan sami musaƙi ko me ramgamin gata irin ki inbashi ke ya aura ai yanzu rayuwar Nan kwarya tabi kwarya ake wazai aure ki dan makin samu ance anason ki shegiya saura kadan ki koma zabiya,


kuka ta saki wannan wacce irin rayuwa ce wallahi ko zata kwana bata ci ba ta gwamma CE ta aure shi duk tsanani ma tana fatan samun canjin rayuwa duk da a yanzu ba zata ce tana son sa ba ko ƙinsa har yanzu usman ne a birnin zuciyar ta



__________________

*GIDAN HONOURABLE Kabir*


Jibson kawe kake ji ana faɗi ga wani uban kida dake tashi kai kaice a gidan gala kake na Lagos ba a gida ba duk wacce zaka ganta da mummunar shiga wacce ta sha bamban da addinin mu da al'adar mu mazan kuwa wani irin banzan askine a kansu ana cikin haka motar Alhaji kabir Hashim tamburawa tadanno kai sosai yayi mamaki irin wannan kiɗa dake tashi ajiye jarida yayi a gefe yace


"driver sa ya tsaya domin ba zai iya jiran har yayi horn a buɗe ba tsayawa yayi ya fita ya kwankwasa aikuwa aka buɗe beyi wata wata ba ya tura kai sakar baki yayi besan iskancin jabir yakai haka va sai yau a gidan sa ga wasu yan mata da suke rungumaisa yawa zasu shiga jikin sa tambas duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba tasa ko ɗimi ba zata yi ba yanzu ya dawo daga gidan ministan harkokin waje Attahiru wanda dansa yake auran mujibbah sai ya sha giyar sa ya bugu sai ya zo ya naɗamata duka yayi yayi ya sake ta yake abin nayi mai ciwo wai shi salim zai zaga a gaban ubansa amma yace

Yace yarinta ke damun salim ɗin ga jabir yana nema ya hada mai jaraba kullum sai anzo an kawo mai karar sa ga shegen yaron nan ya sasu a gaba yanzu ko shinkafar me tamburawa ba asiyenta komai ya tsaya cak a fusace ya tsige wayar kiɗan tuni manya manyan speaker suka tsaya gidan yayi tsit yace


"Jabir anya kuwa sai ya dafe kirjinsa dake mai wani irin suya,


Cikin takun ƙasai ta ya matso kusa da mahaifinsa daga shi sai boxer shorts size duk ya fito mai da halittar sa yace



"Calm down daddy your welcome,


Tun kudesa yayi ashe kwalbar wine ce ahannun sa yace



"Jabir irin halatcin da zakai min kenan komai inayi ne dan kuje daɗi wallahi wallahi wallahi nayafe wa duniya kai wallahi kar in ƙara ganin ka a gidan nan,


Dariya yayi yace



"Okay daddy thanks you zan sakata in wala nasami freedom,


Wani uban ihu abokan sa suka sa nan fa kowa ya fara kama faban sa ganin yana ƙoƙarin kiran yan sanda


Kar ku manta fa Alhaji kabir har yan daba yake dasu shin besan irin radadin da iyaye ki fuskanta yayin lalacewar ya'yan su ba shi ke ravawa yan daba da yan shaye shaye kwayoyi shin sai yau ya fara dan ɗanar baƙin cikin haka sanadiyar sa mutane nawa suka mutu iyaye nawa suka gamu da ciwon zuciya ya'ya nawa ya haukata babu adadi gumi ne ya yanko mai jin abin da me gadi yake cewa tambas zancan sa gaskiya ne

Babbar rigar sa ya saba ya shiga gida da sauri mamma tana kwance ya tarda ita tana neman dauki yace


"Lafiya meke faruwa?,



Cikin baƙin ciki tace


"Jabir ne ya danne Ni ya kunce sarka ta wai ba zai iya rayuwa babu kuɗi ba yanzu ka daina bashi salary,


Yawa an jiƙa tsumma haka yayi laƙwas ya zauna ya zuba ta gumi abin duniya ya ishe shi ga siyasa ma naneman juya mai baya


*(iyaye suna wani kuskure na cewa wai sun yafewa duniya ya'yansu sun zare hannu akan su duk irin halin da danka zai shiga ka jawoshi ajiki kayi ko ƙari ka rabashi da mummunan abokanan da yake tare da su ka dake da addu'a insha Allah komai me huce wane kowa dai yasan halin Alhaji kabir ba mekyau bane ku tuna Ubangiji yace kar ku bari haram ta zama abin cin ku sau da mama zaka ga duk ya'yan wani ba nagari bane to abin da za afara bincikawa shine yaya uban ko maman sukai rayuwa da nasu iyayen sannan shin uban yana ƙoƙari yaga ya ciyar da su ta hanyar halak sannan muyi ƙoƙari gurin mun zaɓawa ya'yan mu miji na gari)*

*YA ƊIN MGE*



_story and writing_



_by_



*Oum Yasmeen*






_addu'arku nake buƙata na maida littafin nan free book 📚 📖 ku tayani da addu'a Allah isa in gama jarabawa lafiya_



*Kar kumanta ga channel ɗina kuyi following*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k



*Page 87-89*





_Previous for last page 📄 📃_




*Yawa an jiƙa tsumma haka yayi laƙwas ya zauna ya zuba ta gumi abin duniya ya ishe shi ga siyasa ma naneman juya mai baya tunani ya shiga yi*




*Hausawa sun ce wai waye adon tafiya*


Unguwar gyaɗi gyaɗi kano 2002



Da yammacin Lahadi 5:49 kowa ya dawo daga islamiyya wasu yanmata ne sanye da hijabi ruwan toka wato ash colour hira suke hi har suka iso gida shiga sukai bakin su dauke da sallama amma da take kitchen ta fito da fara'arta tace


"Musina har kun dawo ,



Wacce aka kira da musina tayi dariya tace



"Ehwllh amma dayar ce ta shiga daki domin cire hijabinta wani tasa ta zauna a tabarmar da aka shimfiɗa tace



"Amma kin gama abinci hinwa nake ji ,


Hankalinta ne ya dawo kan naja'atu tace



"Wallahi ban gama ba kin ga rishon ne da ƙƴar na kunna shi naga kamar lagwanin ne ya cinye,


Shiru tayi wani matashine ya shigo yana wani cin magani amma tace



"Kabir wai yau she zakai hankali ne ƙannanka duk sun fika hankali ka shigo min ko sallama babu sannan ɗazu naje makarantar ku ance baka zowa meya sa?,



Zama yayi ya turo p-cap ɗin sa baya yace



"Amma karki ƙara haɗanin da wannan domin ba yar uwata bace musina ce yar uwata ita da ba baban mu daya ba ,



Ƙasa da kai naja'atu tayi domin in da sabo ta saba har nawaje faɗawa yake ya tsaneta sautari ya kance nine a jalin ki shegiya duk amma tafi son ki amma tace



"Tashi ka barmin gida kabir kullum burin ka ka baƙantawa yar uwar ka ita kuma bata da buri sai dai ta faranta maka ,




Ai kuwa yawa ta tun zura shi haka yake ta zage zage har ya fice kwatsam Allah ya fitowa da naja'atu miji sulaiman be farawa zuwa gun taba sai ya yanemi izinin jadda wato mariƙinta ganin irin kyan halayansa yasa jadda ya amince zai basa ita itama ko da ta gansa yayi mata dan haka batayi wani hunƙurin rabuwa da shi ba ana haka sai Allah yayiwa mahaifinta mutuwa to ana sauran kwana uku biki gashi kuɗin hayar da za'a kama gida daƙƴar ya samu ganin haka bayan arba'in tayi shawara da amma da kuɗin gadon ta to asiyi gida su zauna a ciki sosai jadda ya ji dadin wannan shawara



Aka siya mata gida anan dan dago sun zauna cikin kwanciyar hankali Kabiru kuwa yanzu yan siyasa yake bi sosai suke ji ƙashi da kuɗi dan haka ma yafara neman aure karatu ya zubar dashi tun da naja'atu tayi aure ko ɓatan wata bata ɓa ba hakan be dame su ba sun sauka cewa Allah ke bada haihuwa yana sane dasu ba daɗewa Allah yayiwa musina rasuwa sosai mutuwar ta bugesu ban da Kabiru dake sha'anin bikin sa dan cewa yayi ba za'a daga mai ba amma tayi kuka akansa yafi a ƙƴirga bata cin fucikarsa domin cewa take batasan ta inda ya sami kuɗin sa ba ana haka sai ga jimi'an yaƙi da shan miyagun kwayoyi da kama masu siyar wa ranar tayi kuka ta sanadin haka ta kamu da ciwon zuciya ashe kuɗin sa bana halak bane yanzu Allah kawe yasan adadin yawan iyayen da suka mutu ta sanadin sa ko da suka dau ke shi ko kwana beba yansiyasar da yakewa aiki sun sako shi saboda yana da iyayen gida in sun bari ya fitar da bayanai kamar su aka kama shi yasa hankalin su ya tashi suka fito da shi nan fa kuɗi ya ƙaro amma rashin lafiyar ta yayi tsanani naja'atu ke zuwa ta kai ta asibiti ranar daya ga watan azumi Allah yayi mata rasuwa

Iya kuka da damu naja'atu ta shiga domin duk ka bango biyun sun tafi nan fa kabir baya shakkar kowa ya ƙara fito da mugayan halayan sa ba a jima ba jadda ya mutu suma cewa suke da sa hannun sa duk da Allah yana iya haka lafiya ya shiga gida ya kwanta sai gawar sa aka fito da ita

anyi shagalin bikin sa gida a nasarawa j.r.a aka bashi gida ya zauna cikin iƙon Allah matar sa ta haihu ɗanta na fari jabir sai me biye masa mujibba daga haka basu ƙara haihuwa ba ita kuma sai bayan an haifi mujibba da shekaru biyar Allah ya bawa naja'atu ciki ta haifi yarta mace me kama da mahaifinta sak tace sunan amma wato bilkisu ana ce mata samha yarinyar iya kulawar uwa da uba ta taso ga tarbiyya sosai tana da jikin girma da haka nan da nan ta kerewa sa'annin yau suna zaune tace



"Samha yau gidan kahun ki zani ina yawan mafarki amma tanayi min magana da inruƙe zumunci,


Wanke wanken da take ta dai na zuciyar ta tawani irin mugawa har sai da ta dafe tace



"Inna gidan Abba kabiru?,


Eh tace mata



Tasowa tayi ta ruƙe hannayenta tace



"Innata kar kije wallahi zuciyata bata min dadi bana so in rabuda ke ,


Dariya inna tayi ta dagota tace



"Samha Allah baya barin wani dan wani yaji dadi Allah yayi miki albarka bakyau zargi shi din dan uwanane dai dai da rana da ban yar da ki mai wani abu ba ,


Amin tace tashi tayi tasa mahaifinta cikin sa'a tana fitowa tasamu mai taxi ta faɗa masa inda zai kai ta kofar gate ɗin gidan ta gani a buɗe shiga tayi da yake gidane me faɗi sai ka huce wani gun kafin ka isa inda yake tare da matarsa da yake ta dade bata zoba sai ta murɗa handle ɗin wani ɗaki zaro ido tayi abin da ta gani ya ɗaga mata hankali cikin zafin rai ta shiga tace



"Musina musina,


Nan fa ta dinga aman kuɗi kuka tasa ana haka kabir ya shigo tare da makarrabansa ganinta cikin ɗakin beko nuna tsoro ba yace



"Kinga ajalinki?,



Cikin kuka tace


"Wallahi karya kake baka isa kai min abin da Allah be kaddara ba wallahi daga nan sai hukuma sai ka faɗa musu me kake yi da gawar musina ,



Dariya yayi yace


"Mune hukuma kije duk inda zaki ita kanta hukumar a karkashin mu take ,



Fita tayi tana tafiya tana kuka iya tashin hankali samha ta shigesa da taga mahaifinyar ta cikin damu sai dai bata faɗa mata komai ba haka Abba da ya dawo daga aiki bata faɗa mai ba assalima bata iya magana sai de kawai ta kalle mu inna yi kuka ta sa hannu ta share min


To cikin dare yan daban da ba'asan ko suwaye ba suka hauro sukai wa inna kisan gilla kalmar ta ta karshe itace kalmar shahada a lokacin Allah sai ya buɗi baƙin ta cikin zafin fitar rai tace Allah yayi miki albarka samha


Ruƙe mata hannu nayi tace



"Jeki ki kunce mahaifinki da yake kulle shi sukai ,



Tafiya nayi nan fa naji ta saki salati duk kanmu mukayo kansa tuni rai yayi halinsa ba wani jami'in tsaro da yazo bin ba asi har akai arba'in bayan arba'in amininsa Abubakar ya bashi baba hajara ya aura to auranta ya ƙara zuwar mana da wani tashin hankalin bata jin maganar sa ana haka ya rasa aikin sa sunƙi biyansa albashin sa ranar da ya dawo be kara tashi ba ......✍️














*YA ƊIN MGE*



_story and writing_



_by_



*Oum Yasmeen*



https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


_addu'arku nake buƙata na maida littafin nan free book 📚 📖 ku tayani da addu'a Allah isa in gama jarabawa lafiya_



*Kar kumanta ga channel ɗina kuyi following*



*Page 90-91*


_Previous for last page 📄📃_



*Tafiya nayi nan fa naji ta saki salati duk kanmu mukayo kansa tuni rai yayi halinsa ba wani jami'in tsaro da yazo bin ba asi har akai arba'in bayan arba'in amininsa Abubakar ya bashi baba hajara ya aura to auranta ya ƙara zuwar mana da wani tashin hankalin bata jin maganar sa ana haka ya rasa aikin sa sunƙi biyansa albashin sa ranar da ya dawo be kara tashi ba*




``` continue```


Adaran da yazo ya tambayi izinin kahu isah ya kuma amince mai bayan yayi binkice abban sagir ne ya tsaya mai aka kai kuɗi ko da abba yaji haka ba karamin dadi ya jiba ya kusan sauke nauyin da ke kansa ranar da aka kawo dubu goma sha biyu hini hamziyyah tayi tana dariya yawa wata mahaukaciya sati hudu aka sa binkin sai da sukai faɗa da nuratu baba hajara kuwa har kiɗa tayi wai yawa za a aurar da yartsana a kawo dubu goma sha biyu we haka har da sarana banza samha tayi ita hakan be dameta ba sosai anty salma take faɗa tace



"Gaskiya abbu kuɗin da akakawo yayi kaɗan duba fa da yanzu komai yayi tsada wallahi wannan ko flask bazata siya ba,


Kahu isa yace


"Salma kenan ai mu me albarka muke nema kuma kowa yayi mai shedar kirki,


ɗanta ta dauka annuwar tace


"Hakane abbu Allah ya sanya alkhairi,




yace



"Amin yama turo da dubu hamsin ungo kisiyi duk abin da ya dace Ni kuma zanyi kayan gado,


Amsa tayi tace


"To Abbu zan tafi da ita domin tun yanzu mu fara shiri ,


To yace kahu Ismail ne ya fito daga shashinsa tare da matarsa da alama fita za suyi kahi isah yace


"Ismail ansa ranar yar ka me zaka kawo a rufawa kai asiri?,


Wani kallo yayi mai yace


"Aini bani da wata ƴa' da tahuce hamziyyah da surayyah wallahi ko fucikata bazan bayar ba yasa kai ya fita


Sakar baki kahu isa yayi yace


"Allah ya kyauta insha'Allah wataran samha sai kinji dadi,



Anty salma tace


"Amin bara in kirawo ta ,


To yace mata ɗakin inna zulai ta shiga tana kwance inna zulai ta tusa kazar da saurayin hamziyyah ya kawo tana ci ga fresh milk ga manya mayan lemuka ko kaɗan basu bata ba wata iriyar yunwa ke damunta amma ko a fuska bata nunaba da sauri inna tasa hannu ta rufe kazar ga uban nama a bakinta tace


"Haba salma in zaki shigo ki dinga

25, December 2024
Amal

Mage

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login