Showing 12001 words to 15000 words out of 26185 words

Chapter 5 - ️YADIN MAGE OUM YASMEEN

29 Jun 2024

3215

ne ya isheta tace


"Tab ita kenan da ace baku rabu ba ba sai ta yi miki abin da yafi haka?,



Ehmn wallahi ai taban mamaki Allah muma ya azurta mu




Samha tace



"Amin ya Allah,



____________________ *Karfe 12:30 dare*

Bacci take cikin jindadi ko tsoro bata ji na ita kaɗai ce a gidan kamar an tashe ta taji ana bugun gidan zunbur ta tashi daman su da ba wata kofar arziki ba fitila ta kunna tana zare idanuwa tsoro ne ya kamata daman dan ta kunsawa sule haushi ne yasa tace daga gidan Alhaji kabiru take jitayi an buga lalgalangar gidan ya buɗe xaro ido tayi gabanta ya yanke ya wani jin maganar yan daba sauri tayi ta kashe futila

Jitayi suna cewa yasin yace duk wanda muka samu mu rotsai mai kai tunda shi ya jawa kansa tun da ai kotu tace su tashi

Ɗayan yace



"Kai ai kaga wannan cewa honourable yayi mu cire wa mutun jijiya tunda shi ya jawa kansa ,


Bata san lokacin da ta saki fitsari ba ta dafa kirji tace


''na shiga ukku neman magana ta ya jamin wayyo Allah malam,


Kai shiga ka fara dubawa ko zamu ga dan yarinya sauran dakunan suka buɗe har suka zo kan ɗakin inna hajara suka hasketa da fitila duk wari dakin yake da alama gudawa ta saki ganin yarda ta jiƙe da gumi sharkaf sai zare ido take fuskarta yawa an lotsa tasa basu san lokacin da suka dinga dariya ba ganin ogansu ya tsaya suma suka tsaya yac.......✍️

*YA ƊIN MGE*



_story and writing_



_by_



*Oum Yasmeen*







*Page 71-76*




_addu'arku nake buƙata na maida littafin nan free book 📚 📖 ku tayani da addu'a Allah isa in gama jarabawa lafiya_



*Kar kumanta ga channel ɗina kuyi following*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k




"Keee futo wato kece me taurin kai ko to yasin yau zamu koya miki darasi ,



Jikin baba hajara narawa ta fito da rarrafe tace


"Dan girman Allah kuyi haƙuri ni marainiya ce ,



Hhhhhhhh to wane ba maraya ba yasin yau sai kinci ubanki ba ke ce uwar karuwai gobe ki basu labarin abin da ya faru


Blet ya ciro ya fara zabga mata ihu take tana kururuwa ba maƙotan da ya shigo inda sabo ai sun saba da tujarar ta dan haka yanzu ma ganin ake faɗa suke yi ita da kawayenta bayan sun gama yace



"Hado kayan ki ki bar gidan nan sannan kije gidan da mijinki yake kar ki sake muji ance bakije caba shegiya duk bleaching ya kodar miki da fuska,



Ihu ta dena ta shiga ga ɗakin ta wardrobe ɗinta ta buɗe tafara haɗa kan kuɗinta


zata daure a ƙugu dayan dan daban ne ya ganta yace


"Arniya kawosu nan,


Jiki na rawa ta bayar hada komai tayi tana haɗawa suka dinga kwasa suna zubawa a mota ko tsinki basu bar mata ba


tana kuka da danasani ta kama hanyar kan karofi tafiya take tana wayai waye har ta isa bugu ta shiga yi sosai inna zulai ta ke shara baccin ta ga wani irin mafarki da take me dadi we gata a makka tana ta ciye ciyen Kayan dadi irin su chocolate ga kuɗi masu yawa tasa hannu zata dauka ta farka tsaki ta shiga yi tana tsinewa wannan wanda ke buga musu gidan ganin abin yayi yawa yasa ta sa hannu ta dauko fitila ta kunna samha ta duba dake bacci cikin natsuwa buga mata tayi bakin ta dauke da salati ta tashi ta dube inna tayi shiru jikin ta na kyarma domin Allah ya dora mata tsoron inna zulai


A zafafe tace



"Ke tashi muje ki buɗa ƙofa daukomin ta ɓaryar can yasin sai na lodawa duk wanda na gani dan iskanci sai yanzu mutum zai shigomana gida ina cikin mafarki me dadi ga soyayyun kaji zubin makka,


Bayar da ta iya haka ta bita amma tsoro ne falranta suna zuwa tsakar gida tace


"Tsaya yar da aka katsan bacci me dadi yau sai kowa ya tashi bin ɗaki ɗaki ta fara tana tado da mutanen gidan cirko cirko sukai a tsakar gida Abba yace



"Inna lafiya tun ɗazu muke tambayar ki kinyi shiru?,


Banza tayi mai tace


"Ke samhatu zo mu buɗe kofar nan inga wake wannan bugun hukuma ,



Gaban Abba ne ya waɗi ya dubi yayansa isah yace


"Yaya isah hukuma fa naji inna na kira,



Shima al'ajabi ne ya kama shi yace


"To inda saboda ai nasaba da halin inna kai ne yau baƙo aciki,


imurana da Ali sai jan tsaki suke anta dasu daga bacci haka hamziyyah ma buɗewar su ke da huya inna ta ɗaga taɓarya ta bugawa haraja wani ihu hajara ta saki ta shigo cikin gida a guje jiki ruɗo ruɗo da bulala ga malolo a gushi ga yanzu inna tana neman karya mata gadon baya ganin ta fita aguje bata iya sheda fuskar taƙameme wace ba ga farin mayafi tace




"samhatu nashiga uku anya ba gamo nayi ba ko vaki ga kamar mahaukaciya ba ko aljana ce ga farin mayafi Allah isa ba fatalwa na gani ba kuka tasa har da fyece majina Allah ya ɗora mata ƙin mutuwa,


Cikin sanyin murya me fidda daddaɗan amo tace



"Inna zulai baba hajara ce fa ,


Ae kafin ta karasa ta dena kukan tace


"Yau saina ci kundun uban hajara yasin sai ta biyani kuɗina da nake shirin karɓa ta tadani da wannan bugun binta tayi cikin gida kuwa ganin hajara sukai yawa an hullota nan fa aka kawo huta ai ali besan lokacin da yafara dariyaba yace



"Tab yawa anyi ɓarin mota a kanki,



Ƙasa tayi da kai da suka haɗa ido da Abba idon sa yayi ja kamar garwashi ta a shigo da taɓarya a hannuta tace



"Ke hajara kike kowa to wallahi tun muna shedar juna nida ke ki biyani kuɗi na nanfa ta kwashe komai na mafarkinta ta fada musu ta ƙara da cewa

"Kuna ganin zanyarda ne tayi min asara,


Cikin zolaya Ali yace


"Kuma fa da kin ɗiba da tuni sai de ki farka kiji dumus a hannunki Dan shi mafarki yana zama gaskiya wata ran,


Turmi ta sama ta zauna tace


"Kai de bari ali wato a Makka na ganni fa ƙasa me tsarki shine wannan alimar ta dawo dani shigiya da fuska yawa funƙaso ,


dariya Ali da imurana sukai har da tafawa nan fa ta lura abin nasu iskanci ne ta ƙara xuba tujara iya son ranta


haushine ya kama kahu Ismail yace



"Haba inna yanzu muna baccin mu kin ta dawo ,


A fusace tayo kansa tace



"To wallahi isma'ilah zanci takazar ubanka kwarankwatsa dubu yau sai kun bani dubu dubu ke kuma dubu biyu zaki ban kai sule,


Cikin ladabi yace


"Na'am inna gani ,



Anya kuwa wannan ba yawan dare take ba a can kwartonta ya naɗa mata duka cikin sauri ta rufe baki tace


"Au na manta sule ba kyau fadar abin da baka gani ba Allah kar ka kamani ina neman tsari da babbakar tsire Allah natuba ka yafe min yanzu sai Allah ya dauki raina iyi sheda ,


Ahankali suka dinga zare jikin su suna tafiya suna kwanciya ba wanda ya kula baba hajara duk kuwa irin murƙususun da take taƙi fadar wanda yayi mata duka shikuwa Abba azuciyat sa yace


Allah shi ƙara tafiya akai aka barta Inna ma ta dena sababi ta koma ta kwanta...✍️

*YA ƊIN MGE*



_story and writing_



_by_



*Oum Yasmeen*







*Page 77-80*




_addu'arku nake buƙata na maida littafin nan free book 📚 📖 ku tayani da addu'a Allah isa in gama jarabawa lafiya_



*Kar kumanta ga channel ɗina kuyi following*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


Ganin kowa ya watsai ta tashi jikin ta duk yayi tsami ta shiga ɗakin inna zenaro kofar ta gani a kulle bata buga ba domin tayi hankali in aka kara buga mata tabarya ai ko tashi ba zatayi ba daƙin da malam sule ya nufa nan ta buɗe sai de me shima a kulle ba yarda ta iya haka ta sami gu ta zauna yarda ta ga rana haka ta ga dare


____________________



cikin fitar haiyaci take tuƙi wani wawan burki ta saki lokacin da ta nufo gate ɗin gidan su toni gaban motar ya lotsai bata biya ta kan barnar da tayi ba ta fito a burkice ta fara bugu cikin sauri baba me gadi ya buɗe ai bata tsaya watawata ta zabga mai mari tace



"Baka kula da aikin ka ga abin da kasa nayi dalla can matsamin,


Kumato ya riƙe yarinyar da aka haifa a gaban sa ce yau ta mareshi ya zamar mai dole ya bar gidan domin wata ran duka zata kai mai gudu ta shiga yi tana ganin momcy ta zunduma ihu ta zube a kasa tace


"Momcy na shiga ukku momcy ya cuce ni,


Saroro momcy tayi saukowar miemie kenan daga stairs tace


"Sister lafiya kike irin wannan kukan yawa daddy ne ya mutu?,


wayene suka ƙara zubo mata tace



"Momcy ba kanin jj bani,


Dafe kirji momcy tayi ta zaro ido duk ta gama fadawa kawayen ta tace



"Ke dan Allah,


Sabeerin kuka ta saki ta basu labari har da cewa wata ce ta ƙirani tace ta gansa a gidan su nuratu yar gidan isah



Tsaki miemie tayi ta zauna tace



"Au sai me dan kin gane ba kanin jj bane ba kina son SA ba?,



Wani banzan kallo tayi mata tace



"Daman ba tunyau na gane kina adawane dani saboda kin ga maza da yawa suna sona,



Tashi miemie tayi tace



"Wanne so bacin KO wanne shege yazo ki buɗe mai ya shiga kin kuwa wannan shine so bana fatan wannan son,



Tashi tayi tace



"Ni zaki fadawa bakar magana miemie?,



Momcy ta dafa tace



"Kwantar da hankalin ki hice ko baki basa kanki ba ,



Cikin sauri tace



"Eh,


gyaɗa kai momcy tayi tace



"To kwantar da hankalin ki zan samo miki me kuɗi wanda zamu jidadi,


Tsalle tayi ta rungume ta tace



"I love You momcy wallahi shi yasa nake sonki,



_________________________


Iya kwanan huya ma'ruf yayi domin sai dare yayi aka kawo huta kasa bacci yayi tuni tausayin talakawa ya ƙara shiga ransa sai bayan sallar asuba sannan ya ɗan kwanta shima be dadi ba ya tashi fitowa yayi waje ya zauna

yana latsa matatciyar wayar sa ni'ima ce ta fito sanye da riga da skirt na atamfa da mitsin mayafi ta yafa a kafaɗa tana ɗanna wayar ta murmushi ya sakar mata yace



"Adawo lafiya,



Cak ta tsaya ta juyo tace



"Kai malam kai rayuwar ka inyi tawa zaran ba kallar yadin bane nayi maka kama da irin local yan matan nan tun jiya ya na ga take taken ka to wallahi shiga nutsuwar ka ,


Sagir ne ya wanke ta da mari yace



"Ni'ima ashe rashin kunyar ki har ta kai haka yanzu babban mutum irin wannan zaki wa haka to ai arziki na Allah ne wallahi ina jiye miki ranar da zaki aman YA ƊIN MAGE domin shi inka cishi sai kai amansa,


Ruƙe kunci tayi ta shiga gida tana kuka ma'aruf yace



"Me isa ka dake ta gaskiya banji dadi ba bakyau dukan mace kar ka ƙara Ni ne me laifi da nayi mata magana saboda kirkin mahaifin ka ina ganin zamu dai daita da ita to itama ta shiga sahun wayan can ,


Sagir yace


"Insha Allah bazan ƙara ba wallahi bata min rai tayi,


Ai kafin ya ƙarasa mama ta wanke shi da mari tace



"Bashakka wato sagir akan bare tsuntatce kake wa yar uwar ka haka to wallahi kai bako ni'ima ba sa'ar auran ka bace kar ka ƙara shiga harkar ta ,


Ƙasa ma'aruf yayi da kansa a zuciyarsa sa yace yanzu haka talaka ke shan wahalar neman aure ni kuwa nace


(Mata suna suka tara akwai wacce zata soka tsakani da Allah ba dan kuɗin ka ba ko kyahun ka )


Ma'aruf yace


"Insha Allah mama ki haƙuri,


Wani shegen kallo ta watsa mai tace


"Jeka can ka nemo uwarka,


Sosai ya ji zafin maganar ta amma sai ya danne yayi shiru



Sagir yace



"Dan Allah oga Kai haƙuri,


Murmushi yayi yace



"Bakomai,


Satin sa daya yana harkar adaidaita sahu yau yafi ta duk rigar sa akoɗe wasu kyawawan yan matane suka tare shi dayar ta yatsuna fuska tace



"Kan karofi zaka kai mu,


To yace ku shiga amma kuɗin ku dari ne


Banza sukai mai suka shiga hamziyya da taga rainin hankalin sa ya ishe ta tace


"Amfa da maka kowa faƙiri ne irin ka kaga mun ma kama da wayan da zamuyi cini ki,


banza yayi musu ya fara tafiya dayar tace


"Sister we kin kuwa jj har yanzu ba wanda yasan asalin fuskarsa gayan Nan sai kuɗi ba aure kisan su ukku ne maza biyu mace daya zata ga gata yasin,


Hamziyyah tayi sama da glass ɗin ta tace


"Ke dan Allah kawata Wallahi Allah ya dora min son mutumin nan ,


Surayyah tace



"Ke hamziyyah ki ka de ai nima wallahi ina son sa da zan aure shi so nake ,



Jin abin da suke faɗi yace


"Aishi aure lokaci ne watakila gudun matan yake Ni da zan sami damar auran irin ku ai da naji dadi sai kuce lallai sai me kuɗi,


Hamziyyah tace


"Inbanda son zuciya irin naka ina mu ina kai,

Dariya yayi yace


"Hmmm hakane amma ai ba daganan soyayya take ba son gaskiya kaso mutum dan Allah,



Safira tace



"Hakane wallahi,




Dariya suka sa hamziyyah tace


"Ku ina yar wannan faƙirin kahun nan nawa sun dawo gidan mu an kwace mai gidansa akotu ina honourable Kabir shi ya karɓa to wallahi bana kaunar in buɗe ido ingan ta agidan nan namu shiyasa duk wani kƴara da da hantara duk na zuba mata ke wallahi ina shirin bawa inna kuɗi tace dole sai tayi auri wani almajiri kinsan fa akan kuɗi ba abin da inna ba zatayi ba ,


Surayyah tace


"Ai wallahi gwara da zaki haka wallahi kyau besan ida zashi ba ke nice da kyanta ae sai na gara samari,


Hamziyyah tace



"Wa ai shiyasa nake so tayi maza ta auri talaka dan kar taji daɗin rayuwa tafini,



Safira tace



"Gaskiya baki dai dai ba iya biyayya wallahi samha na miki bata damu da duniya ba amma ke da baba hajara baku da buri sai ganin ta shiga wahala,


Wani uban ashar hamziyyah ta danno tace


"Ke wallahi zan dena yawo da ke ,

Safira tace


"Ke dena mana sai me daga fadar gaskiya duk kinbi kin takurawa marainiyar Allah abinci sai kunga damar bata ita kanta yanzu inna zenaro bata kulata duk dan tafaranta muku daga nuratu sai anty salama take jin dadi ga mahaifin ta ya tafi gun fasa dutsai be san me ke faruwa ba Allah sarki yana neman arziki kuna gallazawa Yar sa tilo kuda daya kun hanata sakat,



Banza tayi mata shi kuwa ma'aruf kasa kunne yayi yaji abin da suke fadi sosai ya ƙagu su zo kan karofi har kofar gida zai kai su dan yaga wace wannan samha waya ta dauko ganin sun mata banza ta fara danna wa sai da yazo dai dai kan karofi yace



"Wanne lahi zan shiga?,


Nunamai tayi tace



"Nahannun damarka,

Shiga yayi duk kansu suka sauka shima sauka yayi ya dubi hamziyyah yace


"Dan Allah ko zaki temakamin da number wayarki?,


Wani kallo kana da hankali kuwa tayi mai tace



"Nayi maka kama da wacce zaka tsayar ai ko dai dai da manshafawata karya kake ka siya niwallahi wasu mazan suna ban mamaki su dinga dauki wayan da suka fi karfin su dubeni da kyau jiki duk madara amma banga laifin ka ma namu nagani da muka tari fakiri me warin hammata tun da nashiga a dai daita sahun ka nake jin wari na tashi ,


Sosai ta ji zafin a bin da tace amma ya danne duk kuwa da irin kamshin da ke tashi a adaidaitar sa saboda ta ƙara muzanta shi ta fadi haka


Surayyah ta matso kusa da ita ta rada mata magana akuɗin ne


Wata shewa ta saki tace



"Yar uwa haka za ayi kin bani good idea,



Safira ta shiga gidan kusa da gidan inna zulai saboda haushin abin da hamziyyah tayi


Hamziyya tace


"Malam Bara in hada ka da daidai da ka sadaki kawe muke buƙata,


Wani farin ciki ne ya mamaye Shi a zuciyar sa yace anzo gurin domin ko ba tace zata hada shi da wata ba zai dawo ya yi sallam da samha yace


"Nagode,


Dariyar mugunta ta saki ta shiga gida samha na zaune ta zuba ta gumi wata tsawa hamziyya ta sakar mata tace.......✍️

*YA ƊIN MGE*



_story and writing_



_by_



*Oum Yasmeen*







_addu'arku nake buƙata na maida littafin nan free book 📚 📖 ku tayani da addu'a Allah isa in gama jarabawa lafiya_



*Kar kumanta ga channel ɗina kuyi following*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k



*Page 81-86*



"Tashi muje,


Samha ta dago kanta tace



"Ina ?,


Ban sani ba ta jata tana turjewa har gaban ma'aruf tace



"Ga dai dai kai tashi ge cikin gida kunyace ta kama samha tace


"Ina huni,


Sosai ya yaba da dabi'un yarinyar yace


"Lafiya qalau nidai sunana ma'aruf jabir inkin amince dani a gaskiya bana so adau Tsawon lokaci wallahi kallo daya da nayi miki kika shiga raina Allah sa nayi miki ,


Ƙasa tayi da kanta kunya duk ta kamata tambas ba makusa a tare da shi ahalin da take ciki a cikin gida gwara ta rufawa kanta asiri tayi aure ko itama samu nutsuwa cikin sanyin murya tace


"Allah ya zaɓa mana abin da yafi alkhairi amma ka tambayi izinin kahu na ta nunamai inda shagon kahu yake,


Burgeshi tayi daman da irin yan matan nan da basu da mu da abin duniya ba yace


"To nagode sosai naga ruwar sunan ki kike min baki fadan ba ni na faɗa miki nawa,




Murmushi ta sakar mai har beautiful dimful ɗin ta ya lotsa tace



"Samha,


Jin gina yayi da adai daita sahun sa yace


"Sunan me dadi samha me kyau kin dace da fassarar sunan ki,


wasa take yi da yan yatsunta tace


"Nagode,


Wayar sa ya fito da ita duk a koɗe yana sane ya gotar da battery gyara wa ya shiga yi yana karantar yanayin ta sosai ta kara bashi mamaki

25, December 2024
Amal

Mage

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login