Showing 9001 words to 12000 words out of 41602 words
kasa magana, ahankali taji yanajan majina dadan shesheka, kasa daurewa tayi tajuyo ta kalleshi taga kuka yake awurin, dan murmushi tayi tace "inane kauyenku"? Bayan hannunshi yakai yana share fuskanshi sanan yace "chan wani kauyene hanyan Kano" murmushi tasakeyi tace "tomka shirya gobe zakaje kagano Umma jibi saika dawo ko" tai maganan ahankali da murya kaman tana lallashinshi, dago rinannun idanunshi yayi yakalleta sanan ahankali yace "dagaske Hajiya" gyadamaikai tayi batare datai magana ba hakan yasa yafashe da murna dakuka duka biyun yanajin wani irin farin ciki da kaunar Hajiya dabaitaba jiba yace "Hajiya nagode, nagode" saikuma yatashi yana share fuskanshi yace "nagode Hajiya, Allah yamiki albarka" saikuma yajuya yace "bari naje Hajiya, wayyo yau ina cikin farin ciki sosai Hajiya nagode" yay maganan tareda bude kofa yafice duk tana kallonshi she don't know why kodan yakulada ita ne but she finds him so attractive and adorable gashi dan kauye dashi so innocent, kwanciya tayi akan dogon kujeran haka tana kallo buni buni yana fadomata arai har tahau bacci.
_DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA__DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DAYA BIYABA ITADA ALLAH._
Tun tana tunane tunane sama sama har bacci yay nasaran awon gaba da ita, batawani jimaba ta tashi sake sako wani wankan tayi sanan tai salla ta tashi ta shirya cikin wata gangariyan shadda orange sanan tasauko kasa rikeda wayanta, dinning takaraso tana bude hadaddun kulan dake wajen taga maid tai lafiyayyen girki kala kala, masa tadeba da miya sanan tazuba ruwan lipton a cup tazauna tanafaraci ahankali tana tunanin kota kira Dr ne kokuma karta kira yazo yadubata, yatsine fuska tayi tace "anjima zata kirashi" saida taci tai nak sanan ta tashi ahankali tafito falo tazauna tareda daukan remote zata saka wani abuta kalla, zee world tasa sanan tamikarda kafafuwanta kan table din din tsakiyan falon tafara kallo.
Sosai tai nisa a kallon taji anyi knocking kofa, ahankali tajuyoda fuskarta ta kalli kofan, wani bakauyene still knock doors bayan akwai door bell. "Hajiya nine Murtala direba ne" yafadi da karfi dayasama tabude idanu kadan wondering saikace yashiga zuciyanta yaji metacene, dan daga murya kadan tayi sabida yajita tace "shigo" bude kofan yayi ahankali kaman matsoraci sanan yadago kanshi ya kallo cikin falon hada ido yayida Hajiya dake zaune kan kujera itama tajuyo tana kallonshi lumshe ido tayi kadan saikuma tadauke kanta tamaida kan TV ganin Murtalane wanan karan yayi wanka yasaka wasu riga da jean wankakku dayamai kyau dan rigan jane, ganin yanda tadauke kai yasa yashigo dakin da sauri gudun karya batamata lokaci yarufo kofan sanan yakaraso har tsakiyan falon ahankali ya zube akan center carpet din yana facing nata, kanshi akasa yace "dama nazo naduba kine Hajiya, ya karfin jiki"? Kaman bazata kulashi ba amman har ranta taji kalman yazo yadubatane, ahankali tajuyo tazuba idanunta akanshi, cikin soft voice tace "naji sauki Murtala" dasauri yadago kanshi yakalleta kaman yanda take kallonshi yawani sakin mata one cute smile dayasa tadauke kanta da sauri jin gabanta yafadi cikeda murna sosai yace "Hajiya naji mugun dadi kince kinji sauki, wayyo Allah na wlh dadi nakeji" shifa harga Allah yake magana yanda yakeji kuma haka yake fadi, batare data kalleshi cikeda isan nan daji dakai irin nata tace "maisa kaji dadi dannace naji sauki" ko kadan baikawo komi aranshi with a very free mind and innocent heart yace "sabida ina sonki Hajiya!" Dasauri tajuyo ta kalleshi sabida yanda maganan ta dira aranshi, baidena murmushin dake karamai kyauba yana kallonta yace "wlh Hajiya bakiga yanda nadamu ba dabaki da lpy ba, inason uwardakina banson naji komi yasameta" ganin yanda tafarsara maganan daban abinda shi yake nufi daban from the look in his face yasa tasake daukekai but she could feel the sound na dariyanshi and his excitement. "Hajiya kina bukatan wani abune naje nasayo miki" kin kallonshi tayi ta girgizamai kai, hakan yasa ahankali yatashi yana murmushi yace "bari natafi, babu kowa agidan idan kina bukatan wani abu ki kirani awaya Hajiya, Allah karamiki lpy, Allah yaja kwana Maman Yan biyu" yafadi tareda juyawa yay hanyar kofa, harya daura hannunshi kan kofa ahankali yaji tace "Murtala" dasauri yajuyo yace "na'am" saikuma yadawo harda dan gudunshi yazo gabanta yazube yace "gani Allah yataimaki ran Hajiya" batare data kalleshiba har lokacin tv take kallo tace "shekaranka nawa" da sauri yace "ashirin da shidda Hajiyar Allah" gyadamai kai tayi still bata kallaiba saidai shi dake kallonta kaman yasami TV, ahankali tace "a ina Alhaji yasamoka? Bani labari" washe baki yayi ya gyara zama da kyau yace "a kauyenmu yanada gona, munamai aiki, duk cikin masumai aiki nafisu kwazo sabida inaso nai aiki sosai dan afi biyana natara kudi sosai" juyowa tayi ta kalleshi tace "mezakayi da kudi haka"? Murmushi yamata sosai saikuma ya lankwaya kai yace "Umma na zan kaimawa" "Maman ka"? Gyadamata kai yayi, dasauri tace "ina jinka, bani labarin Mamanka maisa kake aiki sosai sabida ita" murmushi yadanyi yace "tanada ciwon daji, amman yanzu ma taji sauki sosai, kingako Hajiya ni kadai Umma ta haifa, nida nataso bansan Babana ba tace yarasu, itama Umma ta tsufa sosai, tanada gona itake daukana muje gona harna iya noma, muna noman albasa, ridi, masara da sauransu shimuke saidawa musami kudi, to data fara ciwone ina fitowa daga kauye na kaita asibiti shine harna saida gonanmu mukai magani dashi amman bata warkeba muka dawo, shine makotanmu mutumin yadauki Umma kaman mamanshi dagashi har matarshi yace mukowa na hausa muna kaita wani kauye kusada namu karban magani kuma saishi yay aiki, nikuma ya nemamin aikin gonan Alhaji nafara, har ranan da Alhaji yazo yaganni yace namai wai inada gwazo ga iya aiki zai kaini binni yasani makarantan koyan mota, koda nafadawa Umma ya yarda duk sukace naje ni namijine dole nafita na nema, Alhaji yasa aka kawoni
aka kaini koyan mota ko sati biyu banyiba na iya shikenan bayan kusan wata biyu naga yakawomin wanan katin nan yauwa license na tuki yakawo ni gidan nan yace zan dinga tukaki shikenan" yakarake maganan yana murmushi sosai take kallonshi zucuyarta na ayyana mata abubuwa kala kala, murya chan kasa tace "kadade rabonka da ganin Umma" gyadamata kai yayi ahankali, murya chan kasa tace "baka kewanta"? Dan murmushi yayi yace "inayi....." saikuma yaydan shiru ya saukarda kanshi kasa kafin ahankali yace "inayi sosai" yanda taga yasaukarda kanshi kasa yasa takirashi gently. "Murtala" dagokanshi yayi yace "na'am Hajiya" gani tayi idanunshi sun cikada hawaye sosai dasauri tadauke kai jin heart dinta na beating sosai tama kasa magana, ahankali taji yanajan majina dadan shesheka, kasa daurewa tayi tajuyo ta kalleshi taga kuka yake awurin, dan murmushi tayi tace "inane kauyenku"? Bayan hannunshi yakai yana share fuskanshi sanan yace "chan wani kauyene hanyan Kano" murmushi tasakeyi tace "tomka shirya gobe zakaje kagano Umma jibi saika dawo ko" tai maganan ahankali da murya kaman tana lallashinshi, dago rinannun idanunshi yayi yakalleta sanan ahankali yace "dagaske Hajiya" gyadamaikai tayi batare datai magana ba hakan yasa yafashe da murna dakuka duka biyun yanajin wani irin farin ciki da kaunar Hajiya dabaitaba jiba yace "Hajiya nagode, nagode" saikuma yatashi yana share fuskanshi yace "nagode Hajiya, Allah yamiki albarka" saikuma yajuya yace "bari naje Hajiya, wayyo yau ina cikin farin ciki sosai Hajiya nagode" yay maganan tareda bude kofa yafice duk tana kallonshi she don't know why kodan yakulada ita ne but she finds him so attractive and adorable gashi dan kauye dashi so innocent, kwanciya tayi akan dogon kujeran haka tana kallo buni buni yana fadomata arai har tahau bacci._RANAKUN POSTING ARE SUNDAYS, TUESDAYS, FRIDAYS_
Wuraren 6 family Dr su yashigo gidan, Murtala ya shigodashi har falo sanan yafita bayan Hajiya tasauko kasa cikin shiga ta alfarma.
Boysqutars dinsu yawuce yashiga yana hada kayanshi bini bini Hajiya nafadomai arai saiyay murya ahaka har aka kira magrib yawuce yatafi masallaci saida akai isha'i sanan yafito yadawo gidan yana tafiya ahankali, wayanshine tadau ringing ciro wayan yayi ganin Hajiyane yasa yakai wayan kunne dagudu yace "Allah ya taimaki Hajiya" "ina jiranka afalo" tafada ba wasa atattare da ita, da sauri ya katse wayan yay hanya flat dinta bude kofa yayi ahankali yashiga bakinshi dauke da sallama zaune yaganta kan kujera tana sanyeda wani simple gown na cotton dayakaimata har kasa irin na baccin nan pink color, kanta sanye da pink turban mai kyau idanunta sanyeda white glasses tadaura pillow kan laps dinta dai Mac book kan pillow tana aiki a system kafafuwanta sanye da indoors shoes pink masu shegen kyau kaganta she looks so adorable bazata taba yarda ta haifi 13yrs old children ba, kasama gaisheta yayi saiwani irin kallonta dayahauyi gabaki daya tatafi da imaninshi, jin shiru not the usual Murtala mai zuba yasa tajanye idanunta dagakan laptop din tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi dan kamashi tayi yana kallonta wani irin kunyane yakamashi saiyadan juyarda kanshi ahankali cikeda kunya kaman ta tuhumeshi yace "Hajiya wlh wlh kinyi kyau, gelashin nan yamiki kyau" yakarashe maganan yana juyarda kanshi gabaki daya, har kasan ranta taji dadin maganan shi this is abunda Baban Khalid bai taba nunamata ba, duk kyan dazatayi aduniyan nan ko kalloma bata isheshi ba, daurewa tayj bata nunamai ba saitadau wani rapa data ijiye agefen ta nayan 500 sababbi gal tajuyo tace "gashi" juyowa yayi ahankali yasake kallonta hada ido sukayi gabanshi nafaduwa sosai sake ganinta dayayi, babu gardama yakaraso yasaka hannunshi yakarbi kudin cikin muryanta dake nuna tsantsan natsuwa dakuma isa ga dadi tace "kudinka daka kashe a asibiti ne wanan" murmushi yamata sosai still yana kallonta yakasa magana, sake daukan another rapa nayan 500 tayi tamikamai kai hannu yayi zai karba yana kallon fuskanta still kaman yanda take kallonshi, mistakenly hannunshi yataba fatar nata wani irin shock sukaji dukansu atare da sauri ta sakinmai kudin ya karba sanan yadan koma baya jikinshi narawa ahankali batare data kalleshi ba tace "kai using wanan kasaima Umman ka abu" zubewa yayi awajen yace "Allah ya ampana, Allah yabiya bukatu Hajiya, Allah kuma yataimaka" "zaka iya tafiya" kaman jira yake yajuya da sauri yafice daga falon, yasauka yadauki hanyan side dinsu yana mamakin what is wrong with him idan yana tareda Hajiya.
_DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA_
aka kaini koyan mota ko sati biyu banyiba na iya shikenan bayan kusan wata biyu naga yakawomin wanan katin nan yauwa license na tuki yakawo ni gidan nan yace zan dinga tukaki shikenan" yakarake maganan yana murmushi sosai take kallonshi zucuyarta na ayyana mata abubuwa kala kala, murya chan kasa tace "kadade rabonka da ganin Umma" gyadamata kai yayi ahankali, murya chan kasa tace "baka kewanta"? Dan murmushi yayi yace "inayi....." saikuma yaydan shiru ya saukarda kanshi kasa kafin ahankali yace "inayi sosai" yanda taga yasaukarda kanshi kasa yasa takirashi gently. "Murtala" dagokanshi yayi yace "na'am Hajiya" gani tayi idanunshi sun cikada hawaye sosai dasauri tadauke kai jin heart dinta na beating sosai tama kasa magana, ahankali taji yanajan majina dadan shesheka, kasa daurewa tayi tajuyo ta kalleshi taga kuka yake awurin, dan murmushi tayi tace "inane kauyenku"? Bayan hannunshi yakai yana share fuskanshi sanan yace "chan wani kauyene hanyan Kano" murmushi tasakeyi tace "tomka shirya gobe zakaje kagano Umma jibi saika dawo ko" tai maganan ahankali da murya kaman tana lallashinshi, dago rinannun idanunshi yayi yakalleta sanan ahankali yace "dagaske Hajiya" gyadamaikai tayi batare datai magana ba hakan yasa yafashe da murna dakuka duka biyun yanajin wani irin farin ciki da kaunar Hajiya dabaitaba jiba yace "Hajiya nagode, nagode" saikuma yatashi yana share fuskanshi yace "nagode Hajiya, Allah yamiki albarka" saikuma yajuya yace "bari naje Hajiya, wayyo yau ina cikin farin ciki sosai Hajiya nagode" yay maganan tareda bude kofa yafice duk tana kallonshi she don't know why kodan yakulada ita ne but she finds him so attractive and adorable gashi dan kauye dashi so innocent, kwanciya tayi akan dogon kujeran haka tana kallo buni buni yana fadomata arai har tahau bacci.
_DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DAYA BIYABA ITADA ALLAH._
Tun tana tunane tunane sama sama har bacci yay nasaran awon gaba da ita, batawani jimaba ta tashi sake sako wani wankan tayi sanan tai salla ta tashi ta shirya cikin wata gangariyan shadda orange sanan tasauko kasa rikeda wayanta, dinning takaraso tana bude hadaddun kulan dake wajen taga maid tai lafiyayyen girki kala kala, masa tadeba da miya sanan tazuba ruwan lipton a cup tazauna tanafaraci ahankali tana tunanin kota kira Dr ne kokuma karta kira yazo yadubata, yatsine fuska tayi tace "anjima zata kirashi" saida taci tai nak sanan ta tashi ahankali tafito falo tazauna tareda daukan remote zata saka wani abuta kalla, zee world tasa sanan tamikarda kafafuwanta kan table din din tsakiyan falon tafara kallo.
Sosai tai nisa a kallon taji anyi knocking kofa, ahankali tajuyoda fuskarta ta kalli kofan, wani bakauyene still knock doors bayan akwai door bell. "Hajiya nine Murtala direba ne" yafadi da karfi dayasama tabude idanu kadan wondering saikace yashiga zuciyanta yaji metacene, dan daga murya kadan tayi sabida yajita tace "shigo" bude kofan yayi ahankali kaman matsoraci sanan yadago kanshi ya kallo cikin falon hada ido yayida Hajiya dake zaune kan kujera itama tajuyo tana kallonshi lumshe ido tayi kadan saikuma tadauke kanta tamaida kan TV ganin Murtalane wanan karan yayi wanka yasaka wasu riga da jean wankakku dayamai kyau dan rigan jane, ganin yanda tadauke kai yasa yashigo dakin da sauri gudun karya batamata lokaci yarufo kofan sanan yakaraso har tsakiyan falon ahankali ya zube akan center carpet din yana facing nata, kanshi akasa yace "dama nazo naduba kine Hajiya, ya karfin jiki"? Kaman bazata kulashi ba amman har ranta taji kalman yazo yadubatane, ahankali tajuyo tazuba idanunta akanshi, cikin soft voice tace "naji sauki Murtala" dasauri yadago kanshi yakalleta kaman yanda take kallonshi yawani sakin mata one cute smile dayasa tadauke kanta da sauri jin gabanta yafadi cikeda murna sosai yace "Hajiya naji mugun dadi kince kinji sauki, wayyo Allah na wlh dadi nakeji" shifa harga Allah yake magana yanda yakeji kuma haka yake fadi, batare data kalleshi cikeda isan nan daji dakai irin nata tace "maisa kaji dadi dannace naji sauki" ko kadan baikawo komi aranshi with a very free mind and innocent heart yace "sabida ina sonki Hajiya!" Dasauri tajuyo ta kalleshi sabida yanda maganan ta dira aranshi, baidena murmushin dake karamai kyauba yana kallonta yace "wlh Hajiya bakiga yanda nadamu ba dabaki da lpy ba, inason uwardakina banson naji komi yasameta" ganin yanda tafarsara maganan daban abinda shi yake nufi daban from the look in his face yasa tasake daukekai but she could feel the sound na dariyanshi and his excitement. "Hajiya kina bukatan wani abune naje nasayo miki" kin kallonshi tayi ta girgizamai kai, hakan yasa ahankali yatashi yana murmushi yace "bari natafi, babu kowa agidan idan kina bukatan wani abu ki kirani awaya Hajiya, Allah karamiki lpy, Allah yaja kwana Maman Yan biyu" yafadi tareda juyawa yay hanyar kofa, harya daura hannunshi kan kofa ahankali yaji tace "Murtala" dasauri yajuyo yace "na'am" saikuma yadawo harda dan gudunshi yazo gabanta yazube yace "gani Allah yataimaki ran Hajiya" batare data kalleshiba har lokacin tv take kallo tace "shekaranka nawa" da sauri yace "ashirin da shidda Hajiyar Allah" gyadamai kai tayi still bata kallaiba saidai shi dake kallonta kaman yasami TV, ahankali tace "a ina Alhaji yasamoka? Bani labari" washe baki yayi ya gyara zama da kyau yace "a kauyenmu yanada gona, munamai aiki, duk cikin masumai aiki nafisu kwazo sabida inaso nai aiki sosai dan afi biyana natara kudi sosai" juyowa tayi ta kalleshi tace "mezakayi da kudi haka"? Murmushi yamata sosai saikuma ya lankwaya kai yace "Umma na zan kaimawa" "Maman ka"? Gyadamata kai yayi, dasauri tace "ina jinka, bani labarin Mamanka maisa kake aiki sosai sabida ita" murmushi yadanyi yace "tanada ciwon daji, amman yanzu ma taji sauki sosai, kingako Hajiya ni kadai Umma ta haifa, nida nataso bansan Babana ba tace yarasu, itama Umma ta tsufa sosai, tanada gona itake daukana muje gona harna iya noma, muna noman albasa, ridi, masara da sauransu shimuke saidawa musami kudi, to data fara ciwone ina fitowa daga kauye na kaita asibiti shine harna saida gonanmu mukai magani dashi amman bata warkeba muka dawo, shine makotanmu mutumin yadauki Umma kaman mamanshi dagashi har matarshi yace mukowa na hausa muna kaita wani kauye kusada namu karban magani kuma saishi yay aiki, nikuma ya nemamin aikin gonan Alhaji nafara, har ranan da Alhaji yazo yaganni yace namai wai inada gwazo ga iya aiki zai kaini binni yasani makarantan koyan mota, koda nafadawa Umma ya yarda duk sukace naje ni namijine dole nafita na nema, Alhaji yasa aka kawoni_RANAKUN POSTING ARE SUNDAYS, TUESDAYS, FRIDAYS_
Wuraren 6 family Dr su yashigo gidan, Murtala ya shigodashi har falo sanan yafita bayan Hajiya tasauko kasa cikin shiga ta alfarma.
Boysqutars dinsu yawuce yashiga yana hada kayanshi bini bini Hajiya nafadomai arai saiyay murya ahaka har aka kira magrib yawuce yatafi masallaci saida akai isha'i sanan yafito yadawo gidan yana tafiya ahankali, wayanshine tadau ringing ciro wayan yayi ganin Hajiyane yasa yakai wayan kunne dagudu yace "Allah ya taimaki Hajiya" "ina jiranka afalo" tafada ba wasa atattare da ita, da sauri ya katse wayan yay hanya flat dinta bude kofa yayi ahankali yashiga bakinshi dauke da sallama zaune yaganta kan kujera tana sanyeda wani simple gown na cotton dayakaimata har kasa irin na baccin nan pink color, kanta sanye da pink turban mai kyau idanunta sanyeda white glasses tadaura pillow kan laps dinta dai Mac book kan pillow tana aiki a system kafafuwanta sanye da indoors shoes pink masu shegen kyau kaganta she looks so adorable bazata taba yarda ta haifi 13yrs old children ba, kasama gaisheta yayi saiwani irin kallonta dayahauyi gabaki daya tatafi da imaninshi, jin shiru not the usual Murtala mai zuba yasa tajanye idanunta dagakan laptop din tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi dan kamashi tayi yana kallonta wani irin kunyane yakamashi saiyadan juyarda kanshi ahankali cikeda kunya kaman ta tuhumeshi yace "Hajiya wlh wlh kinyi kyau, gelashin nan yamiki kyau" yakarashe maganan yana juyarda kanshi gabaki daya, har kasan ranta taji dadin maganan shi this is abunda Baban Khalid bai taba nunamata ba, duk kyan dazatayi aduniyan nan ko kalloma bata isheshi ba, daurewa tayj bata nunamai ba saitadau