Showing 33001 words to 36000 words out of 41602 words
kofan dan sanin wanda ke knocking. "Bake nake kiraba Hassana kikai banza dani" jin muryan Baban Khalid har faduwa saida gabanta yayi dasauri ta tashi tasauko dagakan gadon tai wajen kofa, ahankali tabude kofan hada ido sukayi dashi yaci wata mahaukaciyar gizna mai shegen kyau fara fat tana kyalli, wani irin mugun kallo yabita dashi yace "ba'a koyamiki gaisuwa agidanku bane" saukarda kanta kasa tayi kafin ahankali tace "ina kwana Baban Khalid" juyawa yayi yace "biyoni dakina" dagakai tayi ta kalleshi taidan jim saikuma takoma tadauki hijabinta dake kan gadon tadaura kan kayan baccin dake jikinta tai dakin, kasancewan tasan yanzu va ita kadaice matarshi ba yasa tai knocking kofar, saida tabata kusan 2min tsaye awajen sanan agadarance taji yace "shigo" bude kofan tayi ta shiga daidai lokacin Saudat nafitowa daga wanka tana murmushi daga ita saidan towel fari data daura akirji kanta na jijjiga da ruwa, yana ganinta duddan yabata haushi yay wajenta da sauri yay wani cupping fuskarta yace "hope ban gajiyar dake sosai ba Saudat dina" murmushi tayi tace "ai ba'a gajiya da dadinka Alaji" sata yayi a side dinshi sanan yajuyo yakalli Hassana dake tsaye wajen kofa, cikeda wulakanci yace "baki iya gaisuwaba Saudat tafito daga wanka bazaki gaidataba" kafin tamayi magana dan mamaki maganan shi yabata Saudat tace "ahhh Alhaji bakomi wlh, yarinta ne ai nizan gaish......" dasauri yace "nace ki gaidata" yasake kallonta yamata maganan ranshi abace, sosai take kallonshi, but at the same time tanaso takara gasgatama zuciyanta ita Baban Khalid ke treating haka, dan murmushi tayi takalli Saudat tace "barka da safiya" duk iskancin Saudat kasa amsawa tayi sabida tamugun cikamata ido, wani irin murmushin keta Baban Khalid yayi feeling so accomplish sanan yasake daure fuska yanuna mata kan gadonshi dasuka gama iskanci akai, gadon da bargon yayi kaman anyi dambe akai sanan ga kayansu dasuka cire dagashi har ita sun jejjefar akasa harda bra da pant da boxer sanan Baban Khalid yace "inaso ki gyara dakin nan da gadon nan, Saudat tagaji zan kaita dakinta naje namata tausa, so please clean the room, and ki washing bedspread dinan dan munbatashi, anyway just clean the room perfectly sabida anjima we will use it" yakalli Saudat yace "muje babyna" yaja hannunta suka wuce duk tana wani irin kallonshi.
IN KECE ZAKIYI?
[9/18, 6:28 AM] +234 806 509 9503: Saida yazo daidai ta gefenta sanan tawani irin kallai eye to eye sanan tace "Baban Khalid wai mekamayar danine"? Kaman abinda yake jira kenan yasaki Saudat yace "wuce dakinki" sanan yajuyo ya kalleta kaman irin daman an shiryen nan yake yace "mekike tunani nake nufi? Cewa nayi clean this room ga kayan munan ko'ina harda breziya da pant din Saudat, sanan kicire zanin gadon damuka bata ki wanke ki shimfida sabo" yanda idanunta sukai ja saida yaji kaman yahadiya ruwan sanyi at that moment tsabagen dadi, shan gabanshi tayi tace "Baban Khalid wlh wlh kokai wayene baka isaba kasani na gyara dakin dakai da Matan ka kuka kwana ba, kayi kadan ne!" Tafadi cikeda zuciya dan tasoma kaiwa wuya, tace "mena maka dakake min all this humiliation? What have I done to you? Nabaka hakuri harna gaji kaki sauka akan bakanka aisai kacigaba, and barina kafa maka warning" tai maganan tana zaro idanu tace "koda wasa I mean it koda wasa karka sake sakani a harkanka da matanka inba hakaba komenai maka kaik......." bata karasa maganan ba taji saukan mari akan kuncin ta pau!!!! Da sauri tadafe kuncin ta ta kalli fuskan Baban Khalid daya batarai sosai sanan yanunata yace "wacece ke dahar kike ganin zaki iya koramin warning? Ubanwaye ke? Mena gayamiki? Banace miki I will shatter ur ego ba? Saina kaskantar dake nai breaking girman kan nan dakike ji kike takama dashi? Wlh saina wulakantaki Hassana, saina wulakantar dake, jaka kawai" yaja tsaki tareda daukan key mota yabita gefenta yawuce fuuuuu.
Baima jira Direbanshi yadaukeshi ba yaja motan yafice fuuu bai tsaya ko inaba sai office din Attajiri, baima tsaya knocking ba shiga kawai yayi kai tsaye, Attajiri na ganinshi yace "Kai Ango, kafadomin office haka kaman ana yaki meyafaru ne"? Wani dogon tsaki yaja saikuma yashiga zagaye a office din yana sakin tsaki akai akai, hakan yasa Attajiri yatashi da sauri yazagayo yazauna kan table yace "talk to me now nace meyafaru?" Cikin wani irin masifa da kunan rai yace "mema bai faruba" dasauri Attajiri yace "kaida waye"? "Hassana mana" yay dan shiru saikuma yacigaba da masifa, yace "I thought by now yanda nai auren nan kullum zanganta tana kuka ta rame, tana ciwo, tai sanyi sosai tana rokona nayafemata nayakuri da sauransu, but I was strong, shegiyar halitta ce Hassana, ga bakin rai, ga taurin kai da bakin zuciya, yau wai har nine take koroma warning........" nan yashiga bama Attajiri labarin abinda yafaru, saida yagama tsaf Attajiri yace "karka karaya, koma wani kalan wulakanci ne kai doubling dinshi kana mata, sannu sannu zata fara kuka tana rokonka yafiya, yanzu dai mubar zancen Hassana, Yaya Saudat kaji dadinta kuwa" dan shiru yayi saikuma ya yatsine fuska yace "ba laifi amman ba kaman Hassana ba, Hassana daban ce wlh, ni inda zata kwantar dakanta tazo tana kuka tana rokona da wlh na sadu da ita, nai kewan kasanta sosai, wajen dabanne kawai bazaka gane abinda nake fadiba" dariya duk sukayi, Attajiri yace "bari kaji xancen Hassana yadena damunka, mata fa biyu gareka yanzu kana gamawa da Saudat zakaje dakin budurwa dazaka bare dakanka daga leda kaci kai nak, koda ta tafi gidansu karka kuskura kabita zata dawo da kanta kaman yanda tadawo dafarko, sanan kama manta da ita, duk randa kasami chance kana gasamata wulakanci dazaisa tadinga hawaye zata baka hakuri, ai wlh kayafemata ahaka batare daka ciremata wanan girman kanba kaci baya nagayamaka, kaci baya" nan yacigaba da bashi shawarwari na banza.......
Da kyar ta lallaba takoma dakinta tai salla sanan ta tashi taja key motarta da wayanta, ko kadan bamata gani da kyau kanta wani irin bugawa yake kaman mutuwa ma zatayi, lallabawa tayi tana dafa bango tafito tasauko kasa sanan tafito compound, direban Alhaji kadai tagani a compound yana wanke sauran motocin Alhaji, yanayin yanda yaganta yasa dasauri yazo wajenta yace "Hajiya bakida lafiya ne"? Kasamagana tayi tabashi key dinta kawai tace "gidan.....mu" dasauri yakarbi key yana kallonta saikuma yadan kama gefen hannunta yace "sannu muje ki shiga mota" har mota yakaita yasata sanan yashiga gaba yaja, yasan gidansu hakan yasa yadauki hanya yakaita harchan gidansu.
Horn yayi agaban gidansu saida gateman yafito yaduba sanan yakoma da sauri yabude musu gate din, suka shiga ciki yay parking sanan yace "Hajiya mun iso" shirun dayaji yasa da sauri yawaiga baya, kaman ma sandarewa tayi tana zaune inda take a sume bata numfashi wani irin bude kofa yayi yafito saikuma yay ihu sosai yace "help, Hajiya ba lafiya" dasauri mai gadin yazo wajen dayaga yanda Hajiya take saiyawani irin famfala damugun gudu yay flat dinsu, ko one minute ba'a yiba saiga Mahaifinta wani black beauty magidanci kakkyawa yana sanye da suit kaman yashirya zai fita aiki ne, gefenshi kuma mazane manya guda biyu saiga Maman su (step Mum) tafito dasauri itama, suna zuwa wajen motan babanta yafara kai hannu yatabata saikuma yajuyo yakalli yaron dake bayanshi direct yace "Mustapha zoka dubata" matsama yaron yayi yazo yadubata, sanan yakalli dan uwanshi Hydar yace "mukaita ciki" daukanta sukayi Mama tafara salati tace "maiya sami Hassana, kai direba maiya sameta? Nan yafada musu yanda yaganta daharma yadauko ta. Afalon Mama yakaita suka kwantar da ita tareda ciremata hijab, dukansu sai kallon yanda tarame suke sanan yayan nata yafita da sauri yadauko medical kit dinshi yazo bp ta yafara dubawa kawai saiya saki salati, Baba da Mama dake kanshi sukace "meya faru Mustapha"? Baice musu komiba yashiga hada wata allura sanan yakama hannunta yamata a vein saikuma yamata daya a bumbum sanan yasauke ijiyan zuciya yakalli Baba yace "Baba kaga yanda jininta yahau kuwa wlh tana gab da samin paralyze, meke damunta hakane?" Fashewa da kuka Mama tayi tace "tunda naga yarnan kwanakin baya nasan bata hayyacinta, Hassana menene meke damunki? Har Hussaina nakira nacemata takirata taji ko kalau take" duk tsayawa sukai akanta suna kallo sai gashi chan tadanyi motsi dasauri Baba yazauna agefenta dan yanason yaranshi ba kadanba, kanta yashafa yace "Yan Biyu" dan haka yake kiransu tun suna yara, bude idanunta tayi ahankali ta kalleshi saikuma tafashe musu dakuka sosai dayasa jikin kowa yay sanyi. "Kinci abinci"? Baba yatambayeta ahankali, girgizamai kai tayi hakan yasa ya kalli Hydar yace "kawomata shayi da chips" dasauri yafice baiwani jimaba yadawo da shayi mai kauri da chips da egg, Da Mama da Baba ne suka dagota atare sanan yadauki tea yabata takarba kai tea bakinta tayi takurbi kadan saikuma tasake fashewa da kuka ahankali tace "Baba kaima kasan tun ina yarinya am a strong girl, Baba alot are happening agidana, I thought I can handle it alone, maybe matsalan daga nine, nafara zuwa ganin therapist, I did everything cus I want the marriage to work sabida su Khalil da Khalid, but I've heard enough........." tana kuka tasanar dasu daga farko har karshen abinda yake faruwa batare data musu karya ko dayaba, nan fa Baba yafara, Baba wani irin mutum ne dako kadan baiso yaji wani d'a namiji ya wulakantamai yarshi, shifa kafin ma yabaka auren yarshi zai gayamaka idan kagaji da y'ata kadawomin da abata gida batare daka cutarmin da itaba yarana sune rayuwana sune komi nawa, dakaci zalunsu gwara kaci nawa. Shi Baba yamafi iyaye mata supporting yaranshi, cikin fushi sosai yafara masifa yana kallon su Mustapha yace "angaya mishi banson y'ata ne dazai wulakantamin ita haka harda maran min ya? Koyazaci nagaji da itane eh Mustapha? Shi waye waye ubanshi waye kuma yadaure mishi gindi anan Nigeria dazai daga hannunshi yabugi y'ata" yanda Baba yahau zazzaga bala'i bil hakki yasa sai suka shiga bashi hakuri da kyar yay shiru sanan yajuyo ya kalli Hassana dake kuka sosai, yace "stop crying, karki kara kuka sabida shi" share hawayenta tayi tass tana haki, sanan yatashi yace "nabaki 24hrs ki yanke decision din dakikeso kinason cigaba da zamadashi ko bakiso" sanan yajuya yakalli Mustapha yace "zaka tafi da ita asibiti ne ko zaka mata treatment anan"? Ahankali yace "zanje nasayo magunguna anan zan mata" gyadakai Baba yayi yace "tom" saikuma yacigaba da masifa yace "koku su Mustapha ban yarda ku wulakanta matan kuba, ba'a rayuwa haka, yaza ayai ku dauko yara daga gatan iyayensu ku auro saiku kawosu kuna wulakanta su kun zaci iyayensu basa sonsu ne eh? Koko basuda gatane? Idan kaji bakason mace ta gundureka ka tsaneta karabu da ita baka wulakantata kana azabtar da ita ba, inna dinna yusrun, shi addininmu fa mai sauki ne, wlh bazan lamunta ba, zaisan yatabamin y'a" yasakai yafice daga dakin fuuuu yaran suka bishi.
_Bari nai amfani da wanan daman namuku tallan clases din danakeyi na matan aure kadai mai suna EROTIC IDEAS, na wanan October._
_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._
_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._
_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1000 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ??Ahankali Mama takama hannunta tarike tana shafawa tana kallon yanda take kuka saikuma ta girgizamata kai cikeda taysayinta tace "I want you to think this through yar albarka, ke kikasan mijinki, banda haka aure is not do or die, any decision dakika daura, we will support you, kece ke zama da mijinki bamu iyayenki ba, dan haka kiyi tunani mai kyau kinji" gyadamata kai tayi ahankali saikuma tadago kanta tarungume Mama sosai tace "nagode Mama" girgizamata kai tayi tace "karki karamin godiya gabaki dayanku yaranane, Allah yamuku albarka, mezakici naje nadafa miki dakaina" ahankali tace "tuwo damiyan kubewa danye" maidata tayi ta kwantar tace "tom shikenan bari naje" ta tashi tafita daga dakin itama.
Wuraren 12 Mustapha yadawo yashiga mata treatment sanan aka kawo mata tuwonta taci sosai sai bacci, dukansu tabasu tausayi, koda ta tashi da yamma taji dadin jikinta sosai aka sake kawo mata wani abincin batawani ci dayawa ba amman ciwon yaragu sai kanta dake kwankwasa haka suka cigaba da managing lafiyanta.
Bai dawo gidanba sai da magrib, yana shigowa Saudat tafesamai gulma da already direban shima yafara fadamai komi, dudda yaji wani iri amman ko ajikinshi yace bazai kiraba yacigaba da more amarcin shi dudda bini bini tana fadomai arai amman yaki kira.
Bayan kwana uku!
Tana zaune afalon Mama taji sauki sosai Mama na mata tsifa Baba ya aiko Hydar yakirata, gabanta saida yafadi amman tadaure tadauki mayafi tayafa sanan takalli Mama tace "Mama zoki rakani please" Mama bata misaba ta tashi sukai falon Baba, wanda daga Baba sai yayyinta aciki, wuri tasamu tazauna akasa sanan tace "gani Baba" gyaran murya yayi yace "Yan biyu dafarko nabaki 24hrs saikuma dan kaina nakara lokaci, nabari kika sami sauki dan kisamu ki kara tunani da kyau, dan haka inaso ki gayamin gaskiyan komi dake ranki dakuma hukuncin dakika yanke" shiru tayi nadan lokaci saikuma ahankali kanta nakasa tace "Baba kowace diya mace da abinda takeso takuma ke bida agidan aurenta, ni awajena kudi ko yawan dukiya bashine dadin aure awajena ba, kwanciyan hankali, farin ciki, kulawa, dakuma lokacin iyali shine aure awajena, wanda dukansu narasa, Baba Baban Khalid baya sona, bantaba ciwon kai yatambayeni ya jikinba, idanma ina ciwo idan inada sa'a shine zai kwana agidan yaraba daki dani, that's ranan da yan mutuncin shi kenan kenan, idan kuma basanan barin gidan yake yaafi hotel shi baison kamshim mai ciwo, bai damu dayanake ba kokuma yaya nakare, Baba idan zan fadi na buge na kurje agabanshi sannu bazaicemin ba balle ya tashi ya taimakamin natashi, baya kirana, bayida lokacina, Baba bai damu daniba, halayen dayake nunamin ire iren haka da gwaleni dayakeyi yasa I grew out of love for him, Baba, Mama ku iyayena ne idan namuku karya bazanma Allah ba, amman wlh harga Allah Allah yana ganin zuciyata banason Baban su Khalid yanzu ko kadan sabida yanda yake wulakantani, bakuma yaune nadena sonshi ba tunda dadewa, amman nacigaba da zama dashi ina kyautatamai sabida murayu tare kobadan komiba sabida yaranmu, amman at this junction bazan iyaba, yara nakowane kulansu da rayuwansu na hannun Allah ne baniba, shida yabanisu yasan yanda zaiyi dasu, kuma bama kananu bane dazan dinga tsoroba, kuma ko babu komi zan iyama Babansu shaida daya! Itace yanason yaranshi bazai taba wulakantamin su ba, Baba inason karaba aurena dashi bazan iya cigaba dazama dashi ba, zuciyata tagaji dakomi, kayakuri Baba wanan itace iyakan gaskiyata" tunda tafara maganan dakin yay shiru harta gama sanan Baba ya gyadakai ya kalli yaranshi maza yace "ina fatan kun dauki darasi daga maganan kanwarku" dukansu gyadamai kai yayi, Baba yace "wani zubin bakudi ne komiba, mace dakuka ganta anan tanada rauni, mace tafison mijin dazai sota damijin dazai bata kudi, kudi ba komi bane awajen wasu matan, kabama mace time, attention da care kaga yanda zata soka sama da komi, kardan kunzo kunyi kudi kufara wulakanta matanku, mata sun kashi gida biyu ne, akwai mai jure komi kome zaka mata taita jurewa tana shanyewa tana hakura, akwai kuma wacce bazata iyaba data tsaya jurewa tana shanyewa gwara tabarka which is kanwarku dinan dakuke gani, and I am so proud of her, I am so proud of you Yan biyu, Allah yamiki albarka, this shows kodayau zan mutu inada yarinyar dat can take care of herself, ta tsayawa kanta, Nothing beat peace of mind, bazan taba advising koyarda batawaba ta tsaya namiji yabata hawan jini yakasheta abanza yakaita lahira ba No" yabuga kujera yace "mace abuce mai rauni, ana bukata asota ne akuma kulada ita ba'a wulakantata ba, take care of your women mata deserve love, care, and attention, Allah yamuku albarka gabaki daya, kotu zata nemi Baban su Khalid, bayan an raba auren zan baki kudi ki kara expanding business naki, settle down mutuwan aure bashine end of the world ba hasalima is Nothing, kawai ki dage da addu'a sanan kizama mai yawan tsoron Allah kinajina" gyadamai kai tayi, yay murmushi yace "tashi kitafi kinji" tashi tayi ahankali saikuma tajuyo ta kalli Baban nata, batasan lokacin dataje da gudu ta tsugunna gaban kujeran dayake kawai tasa kanta aguiwanshi tahau kukaba sosai, tace "Baba u are the best father in this world, thank you Baba" dagokanta yayi yakai hannunshi yasharenata hawayen kaman wata karaman yarinya yace "I don't take my children for granted, babu wanda ya isa yabanzantar min da my girls, oya dena kukan ya isa haka, kome kikeso ki gayawa mamanki gatanan, ranan visiting din su Khalid kuma zaki kiga yaranki ki musu shopping okay" gyadamai kai tayi yace "to tashi kitafi" tashi tayi ahankali tawuce tatafi duk suka bitada kallo cikeda tausayi dakuma so, Baba ya kalli Hydar yace "start with the procedures, akaimai sallama yau yau dinnan" gyadamaikai yayi yatashi yafita feeling so proud of his Dad, Mahaifinsu wani irin kalan