Showing 6001 words to 9000 words out of 41602 words
put yourself first before anything and anyone, kome kikasani dat will make u happy just be doing it, duk wani abu dake baki damuwa da matsala avoid it, I am sorry idan maganan nan yazo miki like this, I see u are strong u can handle it, and I also believe now that I tell u you will do all u can to keep yourself happy and healthy, so just do that" tunda yafara maganan tai shiru tana sauraronshi harya gama, sanan ya kalleta yace "any question" murmushi tayi kaman ba ita yabama wanan hard details din on her health ba, tace "i want to leave dazaran gari yawaye how much is my bill zan muku transfer" da sauri Dr yace "is not advisable for you to leave kibari mugama miki treatment, and issue of bill kuma your driver yayi taking care of that" da sauri ta kallai saikuma tasauke kanta ta kwanta akan gado tace "once it's morning am leaving, I have my Dr he will take it from here" yanda take maganan zaka gane bawai permission take magana ba, murmushi Dr yayi yasakai yafice yasaba da irin matan nan masuji dakansu ga shegen girman kai da fadin rai shidai Murtala na zaune bakin kofa yaga Dr yafito yawuce hakan yasa yatashi ahankali yabude kofan kaman matsoraci yaleka hada ido sukayi da Hajiya yanda tabishida kallo ba kyaftawa yasa yasauke idanunshi kasa yace "Hajiya dama na leko nagaya miki ina nan bakin kofa idan kina bukatan wani abu kawai kidan bubbuga wanchan drawer inajin karan zan shigo kinji" yanda ta tsareshi da idanu batare datace wani abuba yasa ahankali yajuya yamaida matada kofa yarufe ahankali tasauke ijiyan zuciya itama tarufe idanunta.
Hakanan tasami kantada mikarda hannunta zuwa kan drawer kaman mai tsoron drawer tadan buga kadan kafin tagama janye hannuwanta tadawo dashi jikinta taji anbude kofa da sauri karasowa gabanta yayi yadukar dakanshi kasa cikeda girmamawa yace "Hajiya gani, me kikeso? Nakiramiki likita ne"? Samin kanta tayida bude idanuwanta kadan ta kallai saikuma ta dauke kanta ta kwanta akan gadon taredajan bargo ta juyamai baya sanan ahankali murta chan kasa tace "ga kujera kazauna anan, waje akwai sauro gari na wayewa zamu tafi" "angama Hajiya yanda kikeso haka za'ayi ranki shi dade, Allah karamiki lafiya Hajiya" yay maganan yana daukan kujeran ya matsarda ita baya zuwa chan jikin bango sanan ya zauna, yaso zamanshi awaje atleast yadan mike hakarkari akan kujeran amman wanan dole sai zama yatsine fuska yayi yana gyara zama ya jinginar da kanshi ga bango sanan ahankali ya lumshe ido yana sauke ijiyan zuciya, ko 2min ba'a yiba bacci yay awon gabadashi sai minshari waaaauuuuuu! Juyowa tayida sauri ta kallai jin yanda yake munshari kaman rago, ahankali ta gyara kwanciyanta tana binshi da kallo tundaga kan kafarshi dake cikin silisaf din gida, yanada babban kafa dan diddigenshi ma awaje yake silifas din yamai kadan ga kafarshi fara itama, sai bakin wandon jikinshi na jeans dayay datti sosai, yatsine fuska tayi tabi rigan da kallo itama tai datti gashi kirjinshi very huge ga fadi gakuma cika kaman yana daga karfe, ahankali tasauke idanunta kan wuyanshi fatarshi suli suli gadan gemunshi dabaida wani yawa, saikuma tasauke idanunta akan fuskarshi ahankali tafadi azuciyanta Murtala fa mugun kyakkyawane, kauyanci darashin son gyarane yasa yake hakafa, and he is so innocent, despite the fact bata sakinmai fuska, batamai murmushi kullum cikin fada takemai dudda mugun tsoronta dayakeyi dan yana mugun jin tsoronta samada Alhaji ma dan yana hira da Alhaji sosai, itako bayayi da ita, but despite all of this he saved her life, yamata abinda ko mijinta baitaba mataba, she's so grateful to him dudda bata nunamai ba but har kasan zuciyanta taji dadin abinda yamata and for the first time duk tsanan nan datamai na dan kauye ne bai iya karatu ba duksai taji yakau. Kiran salla dataji anyi yasa tadan gyara kwanciya tace bari atada sallan asuba saita tadashi sutafi gida she needs a very clean and hot shower, lumshe idanunta tayi ahankali tana sauke ijiyan zuciya komida Dr yafadi mata suna kara mata yawo akanta, how will she stay happy now, kodai ta tattara taje gidansu tazauna cikin family tane koda na one month ne, but tana zuwa za'ai sensing something is wrong and Baban Khalid ma zai yardane yabarta taje gida tai one month, sarawa da kanta yayi yasa tahakura da tunanin tasake juyowa tazuba idanunta kan Murtala lokacin ana shirin tada sallan asuba. "Murtala" takirashi ahankali, firgigit yabude idanunshi dake cikeda bacci ya kalleta hada ido sukayi da sauri yatashi tsaye yana sosa kanshi yace "Hajiya gani, akira likita ne? Mekike bukata"? Girgizamai kai tayi softly tace "tafi masallaci kai salla kana dawowa saimu tafi" gyadamata kai yayi yajuya yana tafiya ahankali yafita tabishi da kallo ita karan kanta tasan yagaji.
_Hi Ladies let's deliberate small on this issue. Yanzu if Hajiya start developing something ma Murtala will you all blame her or blame mijinta?_
_zuciya batada kashi, kuma zuciya aba ce da bata tambayan permission dinka kafin taso abu, idan tarasa abu anan dazaran tasami abun awani wuri saita fara son abun, hakane ko bahaka bane ladies?_
_Alhaji Alhassan Bakori ya kyauta abinda yayi???_
_mezakuce game da Murtala our 26yrs old driver that is simply doing his work? Mekuke ganin nan gaba zai faru tsakanin shi da Hajiya?_
_so far what have you learnt in this page??_
07012181461 chat me up a watsapp this is my number.
???M SHAKUR
EPISODE 3??
6 nasafe dot yashigo tareda Dr, duk zaune suka sameta abakin gado, Murtala dake gefen Dr ya rusuna yace "ina kwana Hajiya" ko kallon Murtalan batayiba ta kalli Dr yace "i told you am leaving" dan murmushi Dr yayi yakaraso inda take rikeda da wata yar paper da pen yace "I just need you to sign this then u can go" karban takardan tayi tana karanta content din yace "is DAMA form, discharge against medical advice" signing tayi tabashi sanan tasauka daga gado ahankali harda dan gudu Murtala yakaraso gabanta yace "Hajiya zaki iya tafiya kona daukeki kokuma na dauko miki kujeran guragu"? Yanda yayi maganan saida yasa murmushi yadan subuce mata daga baki kawai tawuce tai gaba tabishi yabita abaya harzuwa motansu, baya yabude mata tashiga ahankali tazauna yarufomata kofan sanan yakoma gaba ya shiga yaja motar, itakuma tadauki jakanta dake kasan motan tabude taciro wayanta dake ciki hakanan tasami kanta dacire lock din wayan ganin babu miss call kodaya na Alhaji yasa ta maida wayan ta ijiye ta kauda tunaninshi aranta, har gida suka karaso ya danna remote gate yabudu ga mamakinta saitaga motan Baban Khalid direbanshi na wanke motan, tunkafin ta sauko direban ke gaidata, fitowa tayi ahankali rikeda jakanta Murtala yafito yashiga gabanta yamika mata hannu yace "kawo jakan narike" girgizamai kai tayi tace "jeka huta kayi kokari" sanan tawuce shi, juyawa yayi ya kalleta sanan yace "Hajiya zaki iya wuce benen"? Chak ta tsaya jin tambayanshi har ranta taji diran maganan kaman zata juyota kallai saikuma ta daure bata amsashi ba tashiga hawa benen dazai sadata da kofar shiga falon ta, tanajin muryan Murtala yana Alhamdulillah Hajiya tawuce batare data sake sumewa ba, Emus sannu da aiki, shikuma Emus yana sai yanzu kaganni, bude kofa tayi ahankali tashiga falonta.
Zaune Alhaji yake kan dogon kujera dagashi sai wata white jallabiya hannunshi rikeda remote yana kallon tashar CNN dayan hannunshi kuma rikeda mug na lipton yana, jin anbude kofa yasa yadago kanshi ya kalleta hada ido sukayi yace "Hassana ina kika kwana"? Kaman bazata kulashiba tajuya tamaida kofan tarufe sanan tajuyo ta kalleshi ahankali tace "asibiti" da sauri yadaura hannunshi asaman goshinshi yace "laaaa kinganni fa ba shaf na manta wanchan direban yaron naki yakirani ba nacemai bari nagama meeting zan kira Dr yazo, kwata kwata bamu gama meeting dawuri ba, I came back very late dakina nawuce na kwanta sai this morning ma naga bakinan ashe" jitayi wani abu ya tsayamata awuya saikuma ta daure takakalomai murmushi batare datace komiba tashigo zatai stairs yace "ina magana kuma zaki wuce" juyowa tayi ta kalleshi tace "kace mene"? Wani kallan kallo yamata yace "fushi kikeyine I told u meeting nake saisa ban kira Dr ba na manta, but bagashinan u are fine ba, ainasan ki u are a very strong woman" ahankali tace "Allah ko, tom godiya nake" tana maganan tajuya da sauri tai sama gudun kar hawayen dake gabda zubomata yazubo yagansu kofar dakinta tabude tashiga ta maida dasauri tarufe saikukan yazo sosai tacigaba da dannewa tasaki jakanta awajen tabude bathroom dinta da sauri tabude tap tafashe da kuka sosai jikinta har wani bari yake, what is this life? Is her husband husband ko enemy? This is the second time take tambayan kanta, tayaya za'ace mutumin da aka dauramusu auren, akace cinta shanta, suturanta, lafiyanta komi nata yatashi dagakan iyayenta yakoma kanshi yadawo mata haka, ankira bawan Allahan nan ancemai tasume she's unconscious, yama kashe wayanshi batare dayakira Dr ba, yadawo baima dubata adaki ko lafiyanta lauba, sanan yaganta yanzu koyace mata yajiki, so yanzu idanda tamutu baidama hassara saidai yaranta suyi kuka ko, she's not his business, baima sonta dan saikanason wani zaka damudashi, jin kanta yafara sarawa yasa dole ta tsayarda kukan tawanke fuskanta tareda kashe tap din tacire riga tai wanka da ruwan zafi sosai tadauro towel tafito daga bayin, gaban mirror ta tsaya idanunta sunyija tana goge jikinta da karamin towel, ahankali ta ijiye towel din kan chair bayan tagama tsanewa sanan tamika hannu zata dauki cream kenan taji anbudemata kofa hakan yasa tadaga kanta, Alhaji ne yashigo daure da towel a waist washemata baki yayi yamaida kofan yarufe itakuma tacire idanunta daga kanshi shigowa dakin yayi yazota bayanta ya tsaya yakai hannunshi kan kafadunta yakama yana kallon fuskanta tamudi yace "harkinyi wanka Hassana"? Bataredata kalleshi ba ta tsiyaya mai a hannu tace "uhm nayi wanka" murmushi yasakeyi yasaukar da kanshi yana kallon very big ass dinta yakai hannunshi yadaura akai yace "how far? Come please let's do it sharp sharp danna fita I have a meeting by 9" batare data kalleshiba still tana shafamai a hannunta tace "not today please, cus am not in the mood" daure fuska yayi yadago kanshi ya kalleta tamadubi ganin mai abinta take shafawa yasa yakai hannunshi kafadanta yawani irin juyoda ita da karfi ranshi abace yace "what do you mean by u are not in the mood? Look how erect I am" yanuna dick dinshi dayamike ta towel yace "is this how u want me to go to the office, waike wace irin mace ce"? Yay maganan da fushi daidai lokacin tadago idanunta dasukai ja sosai takallai tace "kaima wani irin mijine Alhassan? I was so sick kakasa kiramin Dr, nadawo you couldn't ask me yajiki or me akace yana damunki, meyasa kika suma, all you want is sex and sort out your desire ta jikin your sick wife? What kind of husband are you Baban Khalid? Mtswww u piss me off i swear" tafadi tanaji kaman ta watsamai mari, cikeda zuciya yace "nikikama tsaki"? Wani kallon raini tamai tace "I hope u know u deserve much more than that, I would've done more kawai darajan su Khalid kaci, and get out of my room please bazan iya hayaniya dakaiba I need absolute rest" tana maganan ta tashi daga gabanshi tawuce gaban wardrobe tabude tana kokarin nemo kayan dazata saka, shikuka yabita da kallo, strictly yace "as your dutiful husband Hassana, I command you to come here kibani hakkina" ko kallonshi batayibama tacigaba da neman kayan dazata saka kaman batajima meyaceba, takowa yayi yazo gabanta cikin fushi yace "waini kika komarda mahaukaci badake nake magana ba? Nace kizo kibani hakkina"? Juyowa tayi kaman yanda yake mata ihu tamai itama tace "tell me which of my hakki kaima kake saukewa? Nai rashin lafiya ko ajikinka inda namutu mai zaka gayama yaranmu eh? Kadamu dani ne ko kadamu da lafiyata wanne daga ciki? Kamin yajiki ko sannu dajiki? And kanada audacity kawani zo kanacemin nabaka hakkinka" cikin fushi yace "ke yarinya ce dazan tsaya ina tambayanki yajiki? Are u not old enough to take care of yourself? Yara ake tambaya yajiki not a 36yrs old woman maman 14yrs old children, see banda time dinki, jikinki nedai ko kici kanki, tafiyan ma danace nafasayi zan tafi, am going to China zanje nasayo some machines na construction, bansan randa zan dawoba, it might take a month or 2, bye woman" yawuce fuuuu yafita daga dakin, hawaye taji zasu zubomata tadaure tahana kanta tadau wata simple gown na cotton tasaka tahau gado taja bargo tarufa tana kokarin sa kanta bacci, tana kwance awajen taji fitowanshi yanajawo suit case ko lekowa baiyiba balle yamata sallama yawuce yatafi abinshi._DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DAYA BIYABA ITADA ALLAH._
Tun tana tunane tunane sama sama har bacci yay nasaran awon gaba da ita, batawani jimaba ta tashi sake sako wani wankan tayi sanan tai salla ta tashi ta shirya cikin wata gangariyan shadda orange sanan tasauko kasa rikeda wayanta, dinning takaraso tana bude hadaddun kulan dake wajen taga maid tai lafiyayyen girki kala kala, masa tadeba da miya sanan tazuba ruwan lipton a cup tazauna tanafaraci ahankali tana tunanin kota kira Dr ne kokuma karta kira yazo yadubata, yatsine fuska tayi tace "anjima zata kirashi" saida taci tai nak sanan ta tashi ahankali tafito falo tazauna tareda daukan remote zata saka wani abuta kalla, zee world tasa sanan tamikarda kafafuwanta kan table din din tsakiyan falon tafara kallo.
Sosai tai nisa a kallon taji anyi knocking kofa, ahankali tajuyoda fuskarta ta kalli kofan, wani bakauyene still knock doors bayan akwai door bell. "Hajiya nine Murtala direba ne" yafadi da karfi dayasama tabude idanu kadan wondering saikace yashiga zuciyanta yaji metacene, dan daga murya kadan tayi sabida yajita tace "shigo" bude kofan yayi ahankali kaman matsoraci sanan yadago kanshi ya kallo cikin falon hada ido yayida Hajiya dake zaune kan kujera itama tajuyo tana kallonshi lumshe ido tayi kadan saikuma tadauke kanta tamaida kan TV ganin Murtalane wanan karan yayi wanka yasaka wasu riga da jean wankakku dayamai kyau dan rigan jane, ganin yanda tadauke kai yasa yashigo dakin da sauri gudun karya batamata lokaci yarufo kofan sanan yakaraso har tsakiyan falon ahankali ya zube akan center carpet din yana facing nata, kanshi akasa yace "dama nazo naduba kine Hajiya, ya karfin jiki"? Kaman bazata kulashi ba amman har ranta taji kalman yazo yadubatane, ahankali tajuyo tazuba idanunta akanshi, cikin soft voice tace "naji sauki Murtala" dasauri yadago kanshi yakalleta kaman yanda take kallonshi yawani sakin mata one cute smile dayasa tadauke kanta da sauri jin gabanta yafadi cikeda murna sosai yace "Hajiya naji mugun dadi kince kinji sauki, wayyo Allah na wlh dadi nakeji" shifa harga Allah yake magana yanda yakeji kuma haka yake fadi, batare data kalleshi cikeda isan nan daji dakai irin nata tace "maisa kaji dadi dannace naji sauki" ko kadan baikawo komi aranshi with a very free mind and innocent heart yace "sabida ina sonki Hajiya!" Dasauri tajuyo ta kalleshi sabida yanda maganan ta dira aranshi, baidena murmushin dake karamai kyauba yana kallonta yace "wlh Hajiya bakiga yanda nadamu ba dabaki da lpy ba, inason uwardakina banson naji komi yasameta" ganin yanda tafarsara maganan daban abinda shi yake nufi daban from the look in his face yasa tasake daukekai but she could feel the sound na dariyanshi and his excitement. "Hajiya kina bukatan wani abune naje nasayo miki" kin kallonshi tayi ta girgizamai kai, hakan yasa ahankali yatashi yana murmushi yace "bari natafi, babu kowa agidan idan kina bukatan wani abu ki kirani awaya Hajiya, Allah karamiki lpy, Allah yaja kwana Maman Yan biyu" yafadi tareda juyawa yay hanyar kofa, harya daura hannunshi kan kofa ahankali yaji tace "Murtala" dasauri yajuyo yace "na'am" saikuma yadawo harda dan gudunshi yazo gabanta yazube yace "gani Allah yataimaki ran Hajiya" batare data kalleshiba har lokacin tv take kallo tace "shekaranka nawa" da sauri yace "ashirin da shidda Hajiyar Allah" gyadamai kai tayi still bata kallaiba saidai shi dake kallonta kaman yasami TV, ahankali tace "a ina Alhaji yasamoka? Bani labari" washe baki yayi ya gyara zama da kyau yace "a kauyenmu yanada gona, munamai aiki, duk cikin masumai aiki nafisu kwazo sabida inaso nai aiki sosai dan afi biyana natara kudi sosai" juyowa tayi ta kalleshi tace "mezakayi da kudi haka"? Murmushi yamata sosai saikuma ya lankwaya kai yace "Umma na zan kaimawa" "Maman ka"? Gyadamata kai yayi, dasauri tace "ina jinka, bani labarin Mamanka maisa kake aiki sosai sabida ita" murmushi yadanyi yace "tanada ciwon daji, amman yanzu ma taji sauki sosai, kingako Hajiya ni kadai Umma ta haifa, nida nataso bansan Babana ba tace yarasu, itama Umma ta tsufa sosai, tanada gona itake daukana muje gona harna iya noma, muna noman albasa, ridi, masara da sauransu shimuke saidawa musami kudi, to data fara ciwone ina fitowa daga kauye na kaita asibiti shine harna saida gonanmu mukai magani dashi amman bata warkeba muka dawo, shine makotanmu mutumin yadauki Umma kaman mamanshi dagashi har matarshi yace mukowa na hausa muna kaita wani kauye kusada namu karban magani kuma saishi yay aiki, nikuma ya nemamin aikin gonan Alhaji nafara, har ranan da Alhaji yazo yaganni yace namai wai inada gwazo ga iya aiki zai kaini binni yasani makarantan koyan mota, koda nafadawa Umma ya yarda duk sukace naje ni namijine dole nafita na nema, Alhaji yasa aka kawoni_DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA_
aka kaini koyan mota ko sati biyu banyiba na iya shikenan bayan kusan wata biyu naga yakawomin wanan katin nan yauwa license na tuki yakawo ni gidan nan yace zan dinga tukaki shikenan" yakarake maganan yana murmushi sosai take kallonshi zucuyarta na ayyana mata abubuwa kala kala, murya chan kasa tace "kadade rabonka da ganin Umma" gyadamata kai yayi ahankali, murya chan kasa tace "baka kewanta"? Dan murmushi yayi yace "inayi....." saikuma yaydan shiru ya saukarda kanshi kasa kafin ahankali yace "inayi sosai" yanda taga yasaukarda kanshi kasa yasa takirashi gently. "Murtala" dagokanshi yayi yace "na'am Hajiya" gani tayi idanunshi sun cikada hawaye sosai dasauri tadauke kai jin heart dinta na beating sosai tama