Showing 57001 words to 60000 words out of 98220 words
ɗaura hanunsa yayi akan leɓensa shiiiiiii tashi muje kema bakida ishashshen lafiya kuma kinga yawan zama zai iya taɓa lafiyan abinda ke cikinki ba qwari yayi ba.
Haka badan taso tafiya ba ta tashi suka duba sa ko idon sa biyu su masa sai anjuma sai suka ga bacci ma yake cikin kwanciyan hankali, jan masa qofa suka yi suka fita, qira nurse dake kula dashi suka yi suka kama hanya tafiya gida.
Bayan fitansu ya tashi yana daddafawa yaje toilet yai alwala yai sallah dan duk abunda suke yana jinsu har wanda suka qira da Abba sai yaji ma muryansa na masa shige da muryan mai martaba.
Abincin da Daddyn Little ya kawo Nurse tayi saving nasa kwata-kwata 2 spoon yayi ya aje plate ɗin dan bakinsa ba daɗi, ya ɗau apple a cikin fruit da ya kawo yaci yasha magani ya koma ya kwanta.
Bacci ne ya ɗauke sa da tunanin Gimbiyar sa rigimammiyarsa..
MASARAUTAN QUBAISH
Kwance take a faffaɗan gadonta da yasha shumfuɗi da cottonmilk bedsheet, idanuwanta na kallon saman ɗakin tana ɗaure da light blue towel mai ɗan girma dan ya kai har guiwanta. Ita ɗaya ta turo baki ta kuma yin murmushi duk abunda take idanuwanta a kulle suke, ta rungume pillow a qirji.
Jin ana bugun qofan ta yasa ta tashi zaune tana haɗa fiska, "koma wayene ya saurareni" shine abunda ta furta tana miqewa tsaye bathroom ta nufa..
---------
sunyi tafiya sosai duk sun gaji da zaman motorn,shi soja kuwa ko a jikin sa driving yake na masu hankali ba gudu ba. Duk photon da ta samu na ƴammata goge masa su tayi tasss tana rungume da wayan har bacci ya sace ta.
Sune basu iso bauchi ba sai da yamma tayi liss
Sun isa gida horn yayi a qofan babban gate ɗin, mai gadi ne ya leqa dan ganin waye ne ai yana ganin soja sai ya washe baki ya buɗe masu qofa yana "kai kai kai yau soja ne a gidanmu sannunku maraba sannu da hanya.
Murmushi ya masa ya sauqa a motorn suka gaisa suka, qaran kulle marfin motorn da soja yayi shi ya tada ita a baccin suka fita suka wuce ciki ita da Mahreen, shiga yayi ya gyara parking sannan ya fita yabi bayansu, ya mance shaff da wayansa sakamakon ɗayan na hannunsa.
Dukansu sashen kakar tasu suka nufa, ba sallama ba excuse da gudu kawai Maha ta shige ciki tana ayoyo ina take namesyna masifatu qoqarin faɗawa jikin stohuwar take zata rungume ta sai kawai stohuwa ta sanya ihu ta ɗaura hannu aka yau ni naga abunda yafi qarfina baifi qarfin wannan ja'irar yarinya mai kaman aljanun ba zata kasheni ƴar jakar uba qarisa ni zaki yi ne? Yar sinkin sikitin qaniya Kawai
Hade rai Maha tayi ta fasa oyoyon tace..
Muje zuwa...
Ourmman batoolerh for life
Allahummah kudi'ee nah🤲
Alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 43&44
💋💋 امى بتولة💋
𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!
𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.
𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋
𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟕𝟎𝐩
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟏𝟎𝟎𝟎
𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄
𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎
𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏
𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.
𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......
"Ni wallahi ba zuwa wajanki ba sai son gwale mutum ba'a maki kaman dangin maza danma sunanmu ɗaya, sai kuma ta marairaice fuska yanzu ni zakici wa fuska tom nidái ubana bai da jaka ato".
Hararan ta Kakus tayi yo in bai da jaka ai uwaki tana dashi dun haka jakar uwaki yarinya sai kace ƴar ifiritun aljanu yo fisabilillahi zaki shigo man gida ba ko sallama bare salati salon ki shigo mun da qunbasarun aljanun kanki ko tom ta Allah ba taki ba nida kika ganni nan qaunar Annabi SAW nake bani ba sheɗanun jinnu
Mahreen da ta staya abakin qofa tana jin su me zata yi in ba dariya ba har da kama ciki. Tura baki Maha tayi ta juya jin sautin dariya ganin Mahreen ce ke yi ta aika mata da harara ta riqe qugu
Amarya tace "haba takwara ta kece fa kika zo zaki diranmun a kah kaman dusten garin kudun can ko nace kaman aradu yo da kin yi sallama ai da banyi surutu ba ɗan ladan amsa Sallaman kike mun baqin ciki samun shi to wa'alaikissalam ko baki yi ba na amsa kuma na samu lada ja'ira kawai
Qara haɗe fuska Maha tayi tace "da baqin halinki irin na jikanki habebu" qasa-qasa ta faɗa tana kallon hanyan qofa ganin yana shigowa.
Wani mugun kallo ya jefa mata na (zamu haɗu ne yarinya zaki gane kuranki) yayi sallama ya wuce ciki abinsa ganin yayansu abdoul ya zauna a kujeran dake facing nasa
hairat dake tsaye a gefe guda murmushi kawai tayi dan tafi kowa sanin halin stohuwan da sambatu da masifa ( ƴar gidan kakus kenan kullum tana nan)
Mahreen ma qarasa shigowa tayi bayan tayi sallama tana barka ƴar stohuwa tamu mai ran qarfe fuskanta ɗauke da murmushi.
Murmushi kakar tasu tayi da bakinta duk goro ta amsa Sallaman kaga nutsasttiya yar albarka mai nemawa al'umman Annabi ladan sallama, Ni banma san mai yasa waccan salawaitun uwar taku bata mun takwara da ke ba mai hankali da zubin mutane ba tawa uwar mijin ta ita gata tangaɗaɗɗiya son dangin miji komiti sai tamun da wannar mai zubin ifiritan aljanun sai kace ance mata a tangaɗe nake ko taga ina tafiya ina layii
Soja baya dariya sai ta ɓaci yana jin abunda stohuwa tace ya sanya dariya ai wallahi kuwa an cuceki dan wannan mara kunyan tana tafiya tana layii ai sai ya kuma saka dariya.
Maha ta cika tayi fam sai ta fashe da kuka ta juya tayi hanyan waje wai zata koma inda ta fito
Ya abdoul da tun ɗazu suna rigimansu bai tanka masu ba dan yasan yanasa baki shima xa'a solle sa, tashuwa yayi ya riqo Maha yace "ina zaki Autan mu? bayan ke fa ba kowa yarinya mai kyau ki qyale kaka baqin ciki take kin fita kyau kuma da mijin ta bai mutu ba tasan tabbas zaki kwacesa yi haquri ki daina kuka yar Autan mu mai sunan manya duk ki fita harkan su kinji Nana Maryama uwar isa" kirarin da ya saba mata tun tana yarinya in tana borinta ya mata ai kuwa sai kuka ya koma dariya.
Yaya Abdoul Allah kai kaɗai ke sona nagode Allah da baka zama soja ba da shikkenan ba mai sona nikam
Soja na jinta bai ce komi ba, stohuwa ma taɓe baki tayi tace "kai kuma balagaggen gauro zamu haɗu da kai inba aikin tangaɗewa da layii ba wato da wannan aljanar kake haɗani wai ta fini kyau ba da yake kaima tangaɗaɗɗen ne" tayi qwafa ta gustiri goro.
Mahreen da kanta ke qasa ta gaida ya Abdoul, Soja ma ya gaidashi ya abdoul fatan mun same ku lafiya?
Amsa masu yayi duka fuskanshi yalwace da murmushi muna Lafiya Auntan Umma the only SOJA.
Hairat ma ta gaidasu duka suka amsa, taje ta kawo masu ruwa da abun sha.
Duk abunda Mahreen keyi idon ya Abdoul na kanta sosai yaga saurin girman yarinyar ga wani kyau da tayi kaman balarabiya "Masha Allah" shine abunda ya furta a maqoshin sa ya lumshe ido tabbas nikam Abdoul naga matan Aure zan huce gorin wannan magananniyan stohuwan.
Tashuwa kaka tayi tazo ta zauna gefen soja tana gyara ɗaurin ɗankwalin ta.
Kai kuma ɗan sinqin sikitin shishishigi shigilitu dan tsaɓar naka layiin yayi yawa shine ba zaka gaisheni ba sai shishishigi ina magana da takwara ta zaka mana shishishigi ɗan jakar uba in kuma kaima ubanka baida jaka to jakar uwaka Aminatu ni bansan ina kuka koyo wannan tangaɗaɗɗiyan hali ba yara duk a tangaɗe kaman ƴaƴan masu layiii
Ai Ka zo da wannan baqin halin naka na rena mutane da qin masu magana kowa ganin sa'an ka kake masa sai dai a fara maka magana ba dai ka farawa mutum magana ba badai kaga ka balaga har ka fara ɗaga abinda ke kashe mutane ba(bindiga) yo ma akan me zanga laifin cubulle na ai gaskiya ta faɗa baqin hali gare ka sai dai ja'ira wai irin nawa dan a tangaɗe take zata haɗa halina mai kyau da naka halin boko-haram ai nasan kai ka birkita cubulle na baiwar Allah ƴar albarka shiyasa tace haka
Hannu ta miqawa Maha dake zaune gefen ya Abdoul zo abinki kiyi shiru cubulle ta ƴar albarka irin arziqi farar haihuwa.
Hararan kakus tayi baza'a zon ɗin ba kuma ina komawa abbieyh na zansa ya sanjaman suna nima an fasa takwara dake masifatun stohuwa.
Lahhh kina so aji tsakaninmu ne cubulle? su mana dariya yi haquri kizo kinji duk zugani suka yi shiyasa amma ai babu yake a sa'an suna kuma dan qafan ubanki na hagu in ya fasa sanja maki suna sunansa ba habubakar ba sai na kaisa har kotu in shima a tangaɗen yake taya Allah zai rufamun asiri yace zai tonamun akace Kana da takwarori bakwai 7 kai ɗan aljanna ne in dai kana qaunan Annabi SAW yo to ina qaunan Annabi so yake ya rageman shiga aljanna dan sinqin layiin da ubansa Arɗo yake yi
Maha ta taɓe baki "ki dai qarata da wanda yake gefenki dan ba zuwa zanyi ba kuma ki zagi har da matan Arɗo in kinso amma kibar zagan mun Uba" ta faɗa tana qara mastawa kusa da ya abdoul
Mahreen duk a takure take dalilin duk ɗago kai da zata yi sai taga idon yayansu akanta, ganin kakus ta tsagaita masifan nata gaisheta tayi ta miqe tsaye
Amsawa kakus tayi da fara'a mai halin ƴan aljanna ya naga kintashi ina zaki? Kede ba ruwanki da layiii dan ba'a tangaɗe kike ba
tsohuwa mai ran qarfe zan shiga ciki ne na gaji danma Allah yasa ya Habeeby yana tsayawa mu sallata a hanya
Ai dai daɗi na da shi wataran ba dai son ibada ba kaman ubansa Haruna bini-bini antsaya ayi salati ayi sallah kaman sallau shikkenan afito lafiya yar albarka mai ran roba.
Sa dariya suka yi duka Mahreen tayi gaba abunta
Ya Abdoul yace "a'a fa itama na qarfen dai gare ta ba na roba ba dan muma muga yaranmu da jikokinmu yacce kika ga naki".
Kallonsa kakus tayi ta murmusa abinka da babba kowa agurin bai gane me yake nufi ba sai ita kuma dama ya tsammani hakan
Kakus tace "oho dai itama ai buhun baqin hali ke damunta in ba baqin hali ba ana hira ka tashi wai zaka shiga ciki ni na gode Allah ma da sunana ba indo ba yo mai ake da halin masu suna indo, ganin ba wanda ya kulata sai tayi shiru da mitan nata.
Soja ya kwashe labarin hatsarin da mijin Ameerah yayi ya bawa Kakus.
Kakus kuwa Salati ta kwaso ta haɗa da kabbara Allah sarki ni daso bawan Allah yaji jiki Allah dai ya basa lafiya ya kuma kiyaye na gaba shi auwalun kuma da wuya kaman na mai tangaɗi ko uban wa ya basa mota ma oho dai asara yaje zai hallaka rayuwan ɗan mutane, yo to inba ni ba da yin abu kaman mai yawo kai a kunce ba marufi da gangan zai buge mutum ne wannan ɗan albarka mai tausayi da imani Allah sarki auwalu ka yafeni Allah kare na gaba
Ameen duk suka ce kowa na storon tankawa surutun wannan stohuwa.
Duk tashuwa suka yi dan kowa yaje ya huta kamun magriba tayi
Maha ko ajikinta haka ta riqe wayan Soja tayi ɗaki wajan Mahreen.
Little ke buɗe murya yana ihu "wayyo aunci na unkui na wayyo an bicu" kallon sa Umma tayi ta girgiza kai lallai zaka koma gidan iyayenka tunda halin ɗan wani ka fara nuna mun Little, tura baki yayi nidai anbi aunci da unkui na, ta buɗe baki zata yi magana qira ya shigo wayan ta.
Ɗauka tayi ganin Gwaggon murmushi tayi ya amsa qiran suka gaisa kowa lafiya lafiya, Umma tace "Gwaggon yara ke kuma sai yaushe zamu ganki?
Dariya tayi ya kamar matar nan tayi kewan mijin ta ne ba ga yayana a gida ba karki damu na kusa zuwa
Umma tayi murmushi "tace yo ba dole ayi kewan miji ba kunje kun zauna abunku a jiddah shiru-shiru bakwa leqo mu kin hanani samun ladan sa maki tuwo kici.
hira suke cike da da zolaya da fara'a sai ka ranste qawaye ne ba matar yaya da qanwar miji ba
Ummeyh tace "Ummansu Insha Allah qarshen satin nan xan xo naga mataaye na ( da matan baba qarami) da kuma uwata da yayyuna uwa uba yarana"
Cike da jin daɗi Umma tace "Allah yasa kur kisa mana rai this time ma Gwaggon yara mu gama shirya tarba baquwa taqi zuwa, Allah tabbatar dai ya kuma kawo mana ke lafiya.
Nikam ya doter da jikin nata fatan jikan namu ya barta tayi lafiya?
lah kinga na manta ban faɗa maki ba mijinta ma ya buge wani bawan Allah suna asibiti yanzu haka ɗazu ma yayanki ya dubo su ya shiga Abujan.
Subhanallahi hastari dai to Allah ya sauwaqa ya kuma kiyaye na gaba
Umma tace "Ameen ya Rabbi Gwaggon su". Suka yi sallama ta kashe wayan maida duban ta wajan Little tayi Angon gilani yi shiru abinka anjuma zan kaika ko ba abokin ka ya dawo mana da car kaji, da qyar ta samu ya lallashu yai shiru ya daina borin.
Ameerah suna isa gida a gajiye ta shiga wanka tana fitowa ta faɗa gado sai baccin gajiya, ganin bacci ya ɗauke ta murmushi yayi yace "mutum sai rigima an girma ba'a san an girma ba wai abaroki asibiti bayan zaman da kika yi ashe kina jin bacci wiffey case" ya shige bathroom shima ya wasta ruwa yazo ya kwanta gefen ta bacci yai gaba dashi.
Fitowa tayi daga toilet en ɗaure da wani babypink towel, gaban dressing mirror ta wuce direct mai ta shafa kawai tayi gefen da ma'ajiyan kayakin ta suke, riga da skirt na less ta jawo ta sanya amma skirt en yaqi shigan ta, kallon kayan tayi tace "abu baka fi 1 month da saya ba har ka masteni ya Rabb wani irin hips ne dani kaya su ta mawa mutum kaɗan" guntun tsaki taja tai jefi dashi ta jawo wani gown ta sanya ta rufe fuskanta as usual ta fito jakadiya ta samu tsaye a qofan tana jiran fitowan ta "Barka da fitowa uwar ɗaki na mai dogon zamani" hannu Gimbiya ta ɗaga is okay kije ciki in kin gyara akwai wani kawa a qasa ki bawa mai so okay.
Tana gama magana