Showing 3001 words to 6000 words out of 98220 words

Chapter 2 - YAR SARKI CE HAISA NOVEL

14 Oct 2025

108

dakuma kallon wannan dokin, me matuqar kyau gashi qosasshe


Qarar tafiya naji nayi saurin juyawa Dan dauko maku rahoto


sanda nakusa kwasawa aguje ganin wannan halittan

Masha Allah, Masha Allah, Masha Allah


Wani handsome guy na hanga Yana tahowa ,da Alama de shine mamallakin wannan doki me kyawun
Abunda ya sanya na kusa kwasawa aguje kuwa shine ganin kyakkyawan halittan sa datake a bayyane ,a sakamakon shigan dayayi
Dogo ne ,farine,me faffadan qirji,Wanda yake ciki da kwantattun gashi gwanin sha'awa
Gashin kansa kuwa a kwance suke, baqiqqirin dashi luf luf haka suke kwance ( kowata macen bazata nuna masa gashi ba)
Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan wannan cikakken jarumi ne isowansa wajan dokinsa wanda yanajin daman kallonsa da kyau sanda yasa alqalamina faɗuwa.....


Wannan kenan✍️






dolema mu ɗauko hoton wannan jarumi
Dan baza muyi biyu babu ba


Muje zuwa


ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️



💋💋 امى بتولة💋


𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!


# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
𝙄𝙣𝙖 𝙢𝙚 𝙜𝙤𝙙𝙞𝙮𝙖 𝙙𝙖 𝙖𝙙𝙙𝙪'𝙤𝙚𝙚 👏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙪𝙗𝙖𝙣𝙜𝙞𝙟𝙞 𝙮𝙖𝙘𝙞 𝙜𝙖𝙗𝙖 𝙨𝙖 𝙖𝙢𝙨𝙖 𝙖𝙡𝙛𝙖𝙧𝙢𝙖𝙣 𝙢𝙚 𝙗𝙞𝙧𝙣𝙞𝙣 𝙢𝙖𝙠𝙠𝙖𝙝❤️




اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍




💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦
**YAR SARKI CEE**
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
&
𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖

(🔥ourmman batoorlerh ✍️)


______________________________________________________________






🅿️ 7&8






💋💋 امى بتولة💋









** Tsayawa faɗan
kyau irin na wannan bawan Allahn Bata bakine , Dan baze faduba


Wajan dokin nasa ya tunkara
Yana isa ya kuncesa ,yaja sirdin sa suna tafiya behau kan dokin ba.
Yanufi hanyan gida




🄼🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰


******Murmushi tayi tace ranka yadade SARKI uban Gimbiya MEHWISH mijin Sarauniya MEERAH , fuskansa ɗauke da fara'ah yace barkanmu emra'aty, ya qarfin jiki ? lumshe Ido tayi haryanzu fuskanta daukeda murmushi !!! Alhamdulillahi zaujee.

Gimbiya da ta tashi zata fita ya kalla yace dawo kixauna Yar albarka
Dawowa tayi tazauna kaman yacce Sarki ya umurceta
Seta Dan rusuna kaɗan ,barka da dare papa ya gajiyahn fada
Shafa kanta yayi yace Allah maki albarka Yar ammaah enta. Fada alhmdlh ,nakusa barin maki fada ai dariya Sarauniyar tayi tace habade mace ta shugaban cemu me martaba
Yace tom inbata shugaban ce kuba Waze shugaban ceku?
Sarauniyar taqara cewa tadeyi tayi aure inyaso mijinta ko danta.
Fuskansa da murmushi yace yauwa emra'aty kintunamun!!!

Itade Gimbiya kanta aqasa tana Jin iyayen nata,batace komiba


Sarki yace dama akwai maganan dazan maku, kallonku yasa na mance yafaɗa Yana kashewa Sarauniyar tasa Ido.
Murmushi tayi !! tace Zaujeee Kenn,
Tamaida kanta ta kwantar ta lumshe Ido.
Ranka yadade me martaba Muna sauraronka


Ɗazu Waziri yasameni da maganan ƴaƴan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH
So nace masa Nan da sati 2
Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1
Duk ma me za'ahyi ?
Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne
Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan


Yace Ameen .
Kallon Gimbiya yayi
Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ?
Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa;
Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka
Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba.
Waze zauna da iyayenta intayi aure
Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .

Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.


(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)

Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma




******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba
Gaskiyah ankashe dukiya kam🫡


Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .




****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari

Saqooo daga fadaaaa
Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba

Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.

Cigaba da shelan yayi !!!




A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar




💋💋 امى بتولة💋


🄳🄰🄹🄸


Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa
( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)

Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa
Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo

Tafiya yayi sosai ko alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake


Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )


Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau


Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan.
Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .


Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa
.
Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa


( Inakan bin sa abaya)




Gidane me girma Dede Masha allah!!
Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa
Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ɗan albarka, yaron Umma da Abba.
Zuwa yayi ya ɗaure dokin yazo ya rungumeta yagaidata
Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .

Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa
Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata
Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran .
Kallonsa tayi tace ......


Muje zuwa ✍️


ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️



💋💋 امى بتولة💋


𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!


# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚




🔥𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙧𝙡🔥



Ban yarda asanja mun labari ba,
Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam


Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa

Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu


اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍




💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝
(🔥 𝙤𝙪𝙧𝙢𝙢𝙖𝙝𝙣 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙡𝙚𝙧𝙝🔥✍️)


____________________________________________________________




🅿️ 9&10

💋💋 امى بتولة💋








Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe
Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faɗa ,da tunatar da ita
Tace insha allahu ammaah nah
Papa ilah gadeen
Ammah ilah gadeen
Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh
Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita
Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ɗakinta yake.

Bayan fitan ɗiyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ɗiyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta
Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne
Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari.
Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta🥹
Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ɗimbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ɗiyar tasu ɗaya, wacce ko Wani ɗa namiji bazeyi abunda takeyiba
Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah
(kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).




Safiyar alkhairy iyayen gimbiya


🄰🄼🄹🄰🄳




**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace)
Yaje yai wanka yasake shiga
Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.

Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka.
Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba?
Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa
Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa?
Saurin ɓata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.🥹
Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta.
Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne
Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban
Kuma kaima kaje wajan Umman ka
Yafaɗa yana kwantar da kansa kafaɗan Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba.
Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta
Tana sonsa sosai sosai ⁹.
Abba yace au tanan ka ɓullo ko shikkenan naji anbar wannan zance
Zannemo kaima kanemo matar ka ah to.
Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa.
Abba yace au wai haɗe mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki
Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaɗan farare tass

kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba)
Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali


( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)


Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haɗa kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ɗan ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba.
Yatashi ya tattara mata komi
Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi.
Allah maka albarka jarumin Umma
Allah nunamun auranka
Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai
Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi.
Idonsa a lumshe yana jin wani irin daɗi Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ɗanta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.

( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)


Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ɗan nasu ɗaya tol na mamayesa.
Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi.
Har ɗakin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluɓe sa
Ayi bacci lafiya jarumin Umma.
Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)


Haka suka barosa a ɗakin sa bayan sunrufe masa qofa, ɗakin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi.
Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH
Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluɓuwa yaja ya rufe su...




Safiyar alkhairy iyayen AMJAD



Se dakuuu ( inji hajjourh )


Muje zuwa
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️



💋💋 امى بتولة💋


𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!


# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚


💦💦💦💦💦💦💦
𝗬𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗿𝗸𝗶 𝗰𝗲𝗲
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆
𝗔𝗻𝗱
𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻
𝗕𝘆
𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵

Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede ☺️


اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍




____________________________________________________________





🅿️ 11&12


💋💋 امى بتولة💋














🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰


Cikin babban birnin kaduna
Anguwan GRA anguwa ne dake ɗauke da manyan ginunnuka manyan gidaje sannan anguwane da ba cikowan mutane sede ɗai ɗai ku ,sekuma masu tsaron gidaje.
Bangare guda kuwa wani babba gidane nagani nafada na hanga wanda yafi ko wannen ɗaukan hankalina, sojojine kewaye da gidan tundaga waje har cikin gidan.
Gidane babba sosai wanda haraban gidan ke cikeda manyan motoci iri iri daga mabanbanta company's!!! Sojojine kota Ina a gidan da Alama de gidan Wani babba ne kuma me kuɗi.
Batanan gidan wani qaramin yaro nagani kyakkyawa dabaxe wuce shekara 3 aduniya ba yana wasa da ball Yana gudu yana dariya har cikin babban palourn gidan.
Wowww shine abunda nafurta ganin irin haduwa da tsaruwan wannan palour
Palour ne babba me ɗaukeda manyan kujeru blue colour qirar Italian royel chair's
Fadin tsari da haɗuwan gidan nan ɓata bakine
Yaron ne de yayi sama Yana Hawa steps en Dan zuwa ɗaki.
Wani ɗaki naji alamun mosti aciki. leqawa nai Dan ganin menene
Wata dattijuwace na hanga zaune kan sallaya da Alama ta idar da sallah ne ganin hannuwan ta sama tana adduah

Faɗi take::: YA Allah ka bayyana mun shi inyana Raye ,inkuma baya Raye Allah nayafe masa Allah kasadashi d annabin rahama
Addu'oee takeyi tana hawaye ,( nide danake gefe Ina cikide mamaki dakuma al'ajabi).


Ganin wannan yaron yafaɗo mata a jiki Shafa addu'an tayi ,tace angon! ya akayi? Da maganan sa kaman gwaranci(gwamanti) magana be nuna sosai ba yace'' gilani cayi danca( granny shayi zansha).
Ɗagasa tayi tace tom mijin gilani.tashi muje Koh,cire hijab en jikin ta tayi nannade sa.
Ɗaukansa tayi sukayi palour me aikinsu ta qwalawa qira ,tazo ta stugunna hajiya gani,yauwa indo ahadawa little tea ko musamman yaɗagoni wai zesha shayi, ranki ya daɗe banda rigiman wannan miji naki ai da seyaxo yafaɗamun kawai ba seya tasoki ba,ai in beyi haka ba indo be yi rigiman ba kede jeki kawo mana kawai، tace tom hajiya ta tashi ta tafi Dan kawo masa tea en, hira suke da wannan yaron yanamata gwalantinsa da maganansa dabai nuna sosai ba.


Da sallama ta qaraso palour miqawa Hajiya cup tayi ranki yadaɗe ga shayin me gidan naki, murmushi tayi ta amsa yauwa indo Allah biya angode, bakomi ranki yadaɗe tafaɗa tana miqewa tayi hanyan kitchen.
Miqa masa shayin Hajiya tayi ta zuba masa ido tana Kallon yaron dake shan shayinsa hankali kwance murmushi tayi idonta akansa, da alama de ta faɗa duniyahn tunani, seda yaron yasa mata cup na tea en abaki kamun tadawo daga duniyan tunanin datake, cewa yake kica cii gilani murmusa wa tayi tana kauda fuska Yana kan tura cup en fuskanta akan setasha , dayaga taqi seya saka mata kuka!!!!
Dede da sallaman Wani dattijo yashigo palourn sanye da kayahn sojoji a jikinsa.

Amsa sallaman tayi tana masa sannu da dawowa!! yayinda yaron kuwa yana ganin wannan dattijo yasauqa yaje wajansa da gudu Yana kuka, ɗagasa yayi waye ya taɓamun aboki yasamun shi kuka na harbesa?
Yaron yace afoki gilani ce nafata cayi na taca taqi ca yafaɗa yana nuna masa cup en hanunsa
Wannan dattijon murmusa wa yayi yace to nibani Nasha aboki tunda ita taqi sha batasan akwai daɗi ba Koh?
Daga kai yaron yayi ya sa masa cup en tea en a baki kurba dattijon yayi yana girgiza kai yace kai shayin aboki bade daɗi ba daɗi yawuce grannyn ka kuma kar ka tsammata ko, dariya yaron yasaka yana eh afoki an anmata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login